Showing 18001 words to 21000 words out of 92932 words
Chapter 7 - GISHIRIN ZAMAN DUNIYA Book Complete by Badi'at Ibrahim mrs Bukhari.txt
matse ni sosai. hakanne ya ba ma kirjina damar fitowa sosai ta cikin rigar. ga mazaunaina sai motsowa su ke yi, koya na yi tafiya. K'amshi kuwa ba'a magana. D'akina sar da shi, komai ya na inda ya dace.
ina zaune a falo, gabana sai fad'uwa yake yi. damuwata shine ta ya zan iya kallon Aliyu.
Mik'ewa na yi, Sallar la'asar da bamu yi ba na rama. ina zaune a wajan da nai Sallah har zuwa magriba, ban tashi ba har sai da na yi Sallar isha. Abinci na zuba d'an kad'an. Amma bana ko jin dad'in bakina. Tutturawa na dinga yi harna k'oshi na sha ruwa.
Ina zaune a wajan Har zuwa k'arfe taran dare, sai wasik'ar jaki na ke karantawa.
motsin k'ofar shigowa b'arayina naji. Gabanane ya tsananta bugawa da 'karfi. Har zufa na soma yi, kamar wacce jaki ya kayar da ita.
" Assalamu Alaikum!"
take na ji bakina yayi mun mugun nauyin da yasa na kasa amsa sallamarshi. Inaji ya sake yin sallamar.
mrs Bukhari ce
*GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE*
1, *MU GANI A ƘASA..🔥*
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚*
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5_ *AUREN WATA TARA👩❤️👨*
_Miss Hajo_
Guda ɗaya N300
Guda biyu N500
Guda uku N600
Guda huɗu N700
Guda biyar 1k
*ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇*
Fatima Rabiu Sunusi
0037219728
StanbicIBTC Bank.
Shaidar biya tanan 👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
...........🥚👩❤️👨💥🌎....
*ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number 08141799224
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO*
*GISHIRIN*
*ZAMAN*
*DUNIYA*
_Daga Al'kalamin_
_Badi'at Ibrahim_
( Mrs Bukhari Ibrahim B4B)
Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al'umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure.
Kashi na 1
Babi na 15~16
Ji na yi an sake doka sallamar. cikin sark'ewar murya na amsa. mik'ewa na yi xuwa bak'in k'ofar.
Dauda ne ashe.
"kina ji ana sallama kin yi ma mutane banza. irin halayyarku ta raini na 'yan boko. Hak'uri na ke son in bud'e baki in bashi. Amma abun mamaki sai naji ya dakamun tsawa.
"Dallah dakata malama karma ki sake ki ce zaki zageni. mara kunya fitsararriya. (Aisha Lawal ta ce. Kai kuma a suwa?)
Akwatin Aliyu ya sauke mun a yatsun k'afata. fuu ya fice a gidana.
Idanu na runtse dan inajin wani xugi da kafata ke yi. Da alama ciwo na ji. Amma ciwon da zuchiyata take yi, yafi gaban misali. cikin dakewa na sauke akwatin akan k'afata. jini sai zuba yake yi. Babban yatsanane ya fashe.
Akwatin na kinkima na shiga dashi ciki. box d'ina na d'auko na dressing k'afar tawa.
rigar bacci na xura doguwa mai santsin yadi. brosh na je na yo.
ina kwance lamo amma xuchiyata sai ciwo take yi mun.
Wai me yasa kowa ya tsaneni, na zama abar wulak'antawa. sai kace ba 'yan uwana ba? Duk wanda na yi mu'amala dashi, sai in ji babu dad'i, ji yanda rayuwa ta sauya mun, sai tamaula take dani. k'ila shima Aliyun bazan ji sanyi a hannunshi ba. K'ila ya gasani fiye da masara ma. (Maman Yaseer tace. Mai hak'uri ya kan dafa dutse ya sha romanshi)
hawaye na share fuskata. Na shiga tunano yanda na tashi a cikin gata. mama da Baba su na matuk'ar sona. Burinsu in yi ilimi in zama wata. su suka cusamun son karatu. hakanne yasa na yi karatu sosai. kuma Baba ya bani gudummawa sosai a karatuna. A asibiti kuwa. likitoci da marasa lafiya b'angaren 'yan haihuwa suna alfahari dani. domun nasan makamar aikina sosai. harma ana maganar an saka sunana a cikin wad'anda gwamnati zata tura india dan gabatar da couse akan b'angaren da kowa ya kware a akai. hakan ya faru ne a sakamakon karb'ar haihuwar yarinyar gwamna da nayi. Da yanda na tafiyar da ita. na samu lambobin yabo da dama. asibitinmu suna ji dani matuk'a, inajin dad'in kasancewata ma'aikaciyar jinya, b'angaren anguwar zoma.
Amma dubi yanda rayuwa ta maidani, na dawo cikin k'auye anan zan rayu. k'auyan da ko asibiti babu a ciki balle in yi musu aiki kyauta, ko dan ceto rayukan 'yan uwana mata. An rusa mun abunda iyayena suka wahala wajan ginashi. gashi kowa a cikin gidannan ya tsaneni."
Aliyu
sai bayan Sallar isha Abokanshi su ka sake shi ya shigo gidan.
Allah Allah yake yi ya isa d'akin Goggo domun yana son jin gaskiyar maganganun daya samu daga manyan Abokanshi na hannun dama.
Da sallama ya shiga falon. Dukkansu iyayen nashi suna ciki, Harda d'an uwan mahaifinshi kawu Bala.
Cikin nutsuwa ya nemi waje ya zauna. Goggo ce ta ce.
"Sai yanzu su ka barka ka shigo? Khadija ta gama zaman jiranka. tana d'aki ita da Fatima. Kila ma sun yi bacci." Ahankali ya d'ago ya dubi Goggo yace.
"Wallahi kinsan an dade ba'a had'uba. Yaya Fatima kwana zata yi a gidan?" Goggo Safiya ta ce.
"Auran ma ya k'are kenan. dan ba baiwa aka bashi ba. shi ya wulak'antata. 'Yan uwanshi ma su taya shi. Akan me? Gobe zai sake ta a gaban kotun mai gari."
" Saki kuma Goggo, Toh yaran da ke tsakaninsu fa? Adai yi hak'uri a duba rayuwar yaran" Goggo Mariya tace.
"Yara k'anana biyu ne a gabanta. Sauran mazan duk suna almajirci. Akan yara baza mu bari ta wulak'anta ba." Sauke kanshi k'asa kawai yayi. Kawu ya ce.
"Nasan ba zaka rasa jin abunda ke gudana ba. Domun Kamilu abokinka ya san komai. Akan maganar Auranka da Sadiya, domun ya sha d'awainiya a hidimar bikin.Ga Baffanka Bala shi ya amshi wannan Auran. Sannan kuma, ni na shigo da maganar wajan su Yaya Asabe. Acikinsu babu wacce ta amince da had'in. Iyayen khadija kuma su ka gindaya tsattsaran sharad'in da bansan me Yaya Asabe ta ke nufi ba. Aliyu Sadiya dai makarka ce a tak'aice. Amma ka yi hak'uri, k'addara ta riga fata" Goggo Asabe tace.
"Nasan hakan bazai tab'a yi ma dad'i ba. Kamar yanda bazai tab'a yi mun dad'i ba, Ansha artabu dani. Komai inayi dan farin cikin ka kai da khadija ne. Mahaifin khadija kuma ya tabbatar mun, Babu Aure a tsakaninka da khadija face ka saki Sadiya. Duba da yanda ku kai zurfi a son juna, na amsa mishi daka dawo zaka sauwak'e mata. Ka sake ta tun wuri ta kama gabanta. Kar wataran zuchiya tasa in yi mata wani mummunan aika aikar." Aliyu dai bai d'ago kanshi ba. Goggo Safiya tace.
"Inba sakinta ka yi ba. Jama'ar k'auyannan za su yi zarginka a matsayin mayaudari. manyan mutane harda dattijai, sun fito naiman Auran khadija. Amma mai gari ya ce an mata miji. Kuma har rantsuwa yayi kan cewar d'iyarshi baza ta yi zaman kishi da 'yar boko ba." Goggo Mariya tace.
"Aimu kan mu. in yaronnan bai Auri khadija ba.Za'ai mana kallon mutanen banza" Aliyu dai yayi shiru yana sauraron kowa, cike da mamakin furucinsu. Kawu Bala ne yace.
"Amma ita yarinyar bai dace ace za'a sake ta sati d'aya da Aure ba. A shawarce dai abar wannan sakin har sai bikin ya matso. Amma ba daidai bane. Allah zai iya kama mu da hakkinta fa. Aliyu ni dai ubanka ne, kuma ni na karb'ar maka wannan Auran. Babu hannuna akan wannan maganar sakin. Bansan cewar Asabe bata shiri da mahaifiyar yarinyar ba. Da bazan ma shige gaba wajan Auran ba, domun naga 'yar k'aninta ce. Na barku lafiya."
tashi yayi ya fice abunshi. Kawu ya dubi Aliyu yace.
"Kai muke saurare Aliyu. numfasawa yayi ya d'ago kanshi ya dubesu.
"Bawai zan bijire ma umarninku bane. Sai dai yin abunda kuka umarceni yana da wahala. Anty Sadiya batai mun komai ba, me yasa zan sake ta Sabida khadija?. Lallai dukkan ku kunsan inason khadija, kuma na shak'u da ita. Ita kuma Sadiya 'yar uwata ce jinina ce. Bazan ji dad'i ace Auranta ya mutu a wani gidan, wajen wani mijin ba ni ba Balle kuma ni da kaina. Baffana Adamu da yana raye bazai yi farin ciki da hakan ba. Nayi mamaki da har Anty Sadiya ta amince ta kashe rayuwarta tazo zaman Aure wannan k'auyan da ko ni da a ciki aka haifeni nake gudun shi ba. Ashe kuwa tana da hankali da biyayyar da yaci ace an dubeta, an kuma..."
" Dakata k'usar yaki. Wallahi kana k'arashe zancanka zan zabgama mari. ni Asabe uwarka umarni na baka ka saki Sadiya a daren yau. gobe ta wuce wajan uwarta. Kai yaro ne bakasan ta kan duniya ba. Aisha jinin Adamu ne kawai bata sha ba. Amma juyashi ta dinga yi. Har bak'in ciki yasa ya fad'i ya mutu. Bazan so in ga hakan a kan ka ba."
khadija kuwa tana lab'e a bayan labule ta na mamakin dalilin da yasa Aliyu ya yi kaddamar sakin Sadiya. mace tsuhuwa da ita. a cewar khadija. (Ta marad'i tace. Sadiya tafi k'arfin kice zaki yi kishi da ita)
Aliyu ya dubi Kawu alamar yana buk'atar taimakonshi. kawu yace.
"Asabe. Abi komai a hankali inaga zaifi. Abar yaronnan da maganar sakin tukunna. Mai gari kuma ni zan je in same shi aci gaba da maganar biki. Nanda wata d'aya kamar yanda aka saka." Goggo Asabe ta runtse idanu tace ita Allanfur sai Aliyu yayi saki a darennan.
Aliyu daya rasa ta cewa wanda yake jin ba Adalci bane ayi saki babu dalili. kuma yana duba dangantaka. yace.
"Baba toh ki mun hak'uri zuwa jibi inna huta sai in sake ta. murmushi tayi tace.
"Aliyu ni nai dakon cikinka wata tara. Kaga wad'annan cinyoyin?. ta bugi cinyarta tana nuna mai. tace.
"toh akai ka yi rayuwarka. Har akwai wani wayo da zaka fini kuwa? Toh ka ji na bari sai jibin. Amman inka yi mu'amalar Aure da Sadiya bazan yafe maka ba. kuma zan iya d'aga maka nono akan hakan."
Khadija ta yi wani tsallen murna tare da toshe baki kar su jiyo ihunta. Lallai yau ta sake gasgatawa cewar Goggo tana sonta. kuma za ta ji dad'i a wajanta in ta Auri Aliyu. ta wani b'angaren na zuchiyarta kuma. Cike take da jin zafi da haushin Aliyu. Domun rashin Sakin Sadiya tamkar ruguje maganar Auransu ne."
Aliyu kuwa. Tamkar k'asa ta tsage ya shiga tsabar kunyar da ya ji dangane da furucin Goggo, ita kuwa ko a jikinta. gabanshi ne ya fad'i sosai, ya kasa cewa komai ma. Kawu ne yace.
"Asabe ya isa haka. Yaji kuma sharad'in da kika gindaya mishi. sai mu jira jibin." su Goggo Safiya duk su ka amince akan tai hak'uri zuwa jibin."
jiki a mace Aliyu ya bud'e jaka ya soma ciro tsaraba. su Goggonninshi duk ya mik'a musu nasu. Cikin washewar baki su ka amsa. Kawu ya mik'ama nashi da na matan shi. sannan ya ware na khadija da na Goggo.
Sallama su Goggo Safiya su kai ma Goggo, Dan har goma ta gota. d'akin ya rage daga Goggo sai Aliyu tace.
"Kai da ka je karatu shine har da tsaraba, sai kace wanda ya tafi aiki. naga kayan masu tsada.
"murmushin dole Aliyu ya k'ak'aro. Dan a halin da yake ciwo kanshi ma yake yi. Goggo ta caza mai kai da kalamanta.
"Da yake suna biyanmu kud'in abinci. kuma Aikin ma in mun samu muna tattab'awa. Karatu zanci gaba dayi inaso in shiga kuma jami'ar boko in had'a digiri a fannin daya dace." Goggo tace.
"Ina karatu kam ka yi na muhammadiyya Amma wallahi indai ni ce uwarka baka isa kayi wani dagiri a boko ba. Allah ya amfana wannan d'inma.
"Ameen" kawai ya ce mata. sannan ya ce.
"Baba ni zan tafi in kwanta duk na gaji. ko jiya da muka sauka a Abuja banyi wani baccin kirkiba. Kaina na ciwo." Khadija Goggo ta shiga kwad'ama kira. Cikin hanzari khadija ta fito falon tana wani sulkui da kai. Goggo ta mik'e ta ce.
"Nizan ta fi in kwanta bacci ya dame ni. khadija kam ya kamata ka bata lokaci kuyi hira sosai. An dad'e ba'a had'uba."
tana kaiwa nan ta shige d'aki. Aliyu kuwa baiji dad'in hakan ba. koba komai ya kamata ya daraja Sadiya tunda dai matar shi ce. kuma 'yar uwarshi."
khadija sai b'are b'aren jiki take yi. Tana jera mishi kwanukan Abinci a gabanshi. ciki harda kular abincin Sadiya.
"Ali na. ga abinci sai wanda ranka yai maka. Amma wannan shine abincin da na dafa maka da hannuna." ta nuna mishi kwanon.
murmushi yai mata ya zuba mata idanunshi, bin jikinta kawai ya ke yi da kallo. yanda ta xama mace har mamaki abun ya ke bashi. yana son khadija a cikin ranshi sosai. domun da sonta ya reni jaririyar zuchiyarshi har ta girma. lumshe idanu yayi yace.
"Dije na nayi kewarki sosai." fari ta yi da idanu tace.
"amma ai na ji ja in jar da ka gama yi a falonnan akan tsohuwar matarka. ni na zaci ko ka daina so na ne ma. harna soma fargabar ta yanda jaririyar xuchiyata zata rayu ba mai rainonta."
gyara zama yayi ya fuskanceta da kyau.
"Dije na. Babu wani namiji da zai so ki irin rabin son da na ke yi miki. Bazan bari ki subce mun ba. ai bazan iya gudanar da rayuwa mai dad'i ba. ko kin manta da sonki na ke rayuwa.? Nan su ka shagala a soyayya. Suna yi ya na cin abincin da khadija ta kawo mishi. Har sha biyu na dare bai sani ba." Da kyar su ka yi sallama da juna. dan ji ya ke yi kamar ya rungumeta su kwana a waje d'aya. ya kasa d'auke idanunshi akan khadijar. domun ta kara mishi wani kyau ne na musamman.
Da sallama ya shiga cikin b'arayin na shi, wanda khadija ce ta nuna mishi ma wajan.
Babu motsin kowa.
tura k'ofar d'akin yayi gabanshi na dokawa."
mrs Bukhari ce
*GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE*
1, *MU GANI A ƘASA..🔥*
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚*
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5_ *AUREN WATA TARA👩❤️👨*
_Miss Hajo_
Guda ɗaya N300
Guda biyu N500
Guda uku N600
Guda huɗu N700
Guda biyar 1k
*ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇*
Fatima Rabiu Sunusi
0037219728
StanbicIBTC Bank.
Shaidar biya tanan 👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
...........🥚👩❤️👨💥🌎....
*ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number 08141799224
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO*
*GISHIRIN*
*ZAMAN*
*DUNIYA*
_Daga Al'kalamin_
_Badi'at Ibrahim_
( Mrs Bukhari Ibrahim B4B)
Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al'umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure.
Kashi na 1
Babi na 17~18
Falon ya turo ya shiga. k'arema falon kallo yake ta yi. komai tsab ga k'amshin sabunta da falon ya ke yi, ga kuma k'amshin turaren wuta na hulut sai tashi yake yi a d'akin. Mamaki ya ke ji. Yau shine ya Auri Sadiya yayarshi, kuma duk kyan d'akinnan nashi ne. k'ofar d'akin da Sadiya ta ke ciki ya tura, cikin fad'uwar gaba. Yana son shiga Amma yana jin nauyinta sosai.
Sadiya
Da sauri na share hawayena, nai saurin kulle idanuna. Kunya na ke ji in sake ma ganin Aliyu." Da sallama a bakinshi ya shigo. A cikin zuchiyata na amsa mishi sallamar tashi. gabana sai sake tsananta bugu ya ke yi. Tamkar wacce aka kama ta yi k'arya. Ajjiyar zuchiya na ji ya sauke da bansan ta meye ba. shiru ya na tsaye a inda ya ke. Amma ina jin tsinin idanunshi a jikina. Da dukkan alama k'arema surata kallo ya ke yi." k'ut ya had'iye tsinkakken yawunshi da ganin surata ya tsinka shi. tudun kirjina kawai ya ke bi da kallo ba ko k'ibtawa. ina kallonshi ta k'asan idona. sai ajjiyar zuchiya ya ke saukewa a jere a jere.
Aliyu kuwa tunda yai arba da Sadiya a kwance cikin goduwar rigar bacci, a take ta kwance shi. surarta wacce ta tsaru ya ke kallo. bai tab'a ganin cikakkiyar mace mai cikakkiyar sura irin Sadiya ba. kirjinta yafi komai jan hankalinshi. yana hangosu ta cikin riga suna k'ara burgeshi. lumshe idanu yayi.
Sadiya.
Ni kuwa duk halin da ya ke ciki ina gani. kallo na kai kan wandonshi daya cika yai fam. har wani danshi na gani a jiki. Da sauri Aliyu ya juya ya fice a d'akin. akan kujera ya zauna tare da dafe kan shi. mararshi na wani juya mishi.
Ajjiyar xuchiya na sauke. Kwanciyata na gyara tare da juya ma k'ofar shigowa d'akin baya. amma abun takaici da haushin na kasa samun bacci sam. damuwowin da su ke damuna yawa garesu sosai.
Aliyu
kwanciya Aliyu yayi a saman kujera. ya na rik'e da mararshi. Bai tab'a jin wani abu mai zurfi haka game da mace ba sai akan Sadiya. lumshe idanu yayi. hoton kirjinta suna sake haska kansu a cikin duniyar tunaninshi. mararshi ya kuma rik'ewa sosai tare da sakin nishi a hankali. A cikin daren dai daga Sadiya har Aliyu Babu wanda ya runtsa. Hakanne yasa su ka wayi gari da matsanancin ciwon kai mai zafi. Sadiya har bata iya bud'e idanunta da kyau.
Sadiya
kiraye kirayen Sallar Asuba ne ya mik'ar dani daga kan gadona. fitowa na yi falon. Aliyu na gani a kwance a kujera Bacci ya fisgeshi. wandonshi na bi da idanu. sai da gabana ya buga. A take tsoro da fargaba ya kamani. Maganar Amina ce ta fad'omun da tace NAMIJI BAYA KAD'AN naga halama. bud'e idanu Aliyu ya yi fes a kaina. Akan kirjina idanunshi ya sauka. Ni kuma duk na dibibice dan kunya. cikin in ina nace.
Dama dama naji za'a shiga Sallah ne. shi ne ka je masallaci."
" Toh" kawai ya iya ce mun. Da sauri na wuce band'aki na d'auro Alwala na fito. ina shiga Falon Aliyu ya mik'e ya fita."
Sallah na soma yi. Ina jiyo fitar shi daga gidan.
Aliyu
yana tafe ya na tunanin taya zaije d'akin Goggo ya ce ta bashi kaya zai sake da asubar nan? Gashi bazai iya zuwa wajan kamilu ya ce ya bashi kaya ba. Dan hakan tamkar tona asirin auren su ne. Duk da dai