Showing 1 words to 3000 words out of 132173 words

Chapter 1 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6837

[2/28, 6:40 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍



    In dedication to 

Maimuna A A Rano

    1 & 2

                    

Karar kiran wayar da tajine yasa ta ajjiye yankan albasar da takeyi da sauri ta karasa kusa da
telephone din cikin kitchen din hannunta Na rawa ta dauka husky voice dinsa taji asanyaye
coffee ! Ya ajjiye wayar ta saki numfashi tana murmushi khaleel ta ambata a ciki ciki I like ur
style ta girgixa kanta yana matukar birgeta tana son dabi'unsa da tsarinsa da sauri ta hada
masa tai hanyar bangarensu daga nesa ta hango haisam yana daga karfen nan Na training ta yi
tsaki ta kauda kai ta kwankwasa dakin shiru ta bude dakin kamshin air freshner ya daki hancinta
ta karewa dakin kallo dayake a tsare kamar ba na namiji ba ta ajjiye coffee din akan center table
din da ke kusa da ita tana niyyar juyawa taji motsin fitowarsa daga toilet da sauri ta waiwayo
idonsu sukayi karo da juna gabanta ya fadi yana sanye da farin towel iya qugunsa jikinsa
ruwane alamun daga wanka ya fito gashin kirjinsa ya kwanta hade da ruwan da bai gama
tsanewa ba kyakykyawan matashi ne me hasken fata da jin dadi hade da kwanciyar hankali
yana da saje me hada da gashin baki Wanda mafi akasari irinshi ustaxai suke bari a fuskokinsu
yana da idanuwa dara dara masu haske da dogon hanci daya karawa fuskarsa Kyau da sauri ta
kauda kanta daga kallon da take masa a kunyace ta juya tana kokarin fita daga dakin dim.... Ta
bige da center table din da ta ajjiye coffee din achhhhhh !!! Ta fada hade da sunkuyawa ta dafe
knee dinta ya dago dara daran idonsa ya kalleta ya kauda kai yana kokarin tube towel din daga
kugunsa da sauri ta fice daga dakin shi kuma tashi matsalar kenan ta yarfe hannuwa duk da
haka gwara shi akan wancen pepper din ta wuce tana jin dadin ganin Sa dan yau kwata kwata
basu hadu ba da sauri ta karasa kitchen din ta hada dinner ta wuce dakinta tayi wanka ta janyo
rigarka iya kasan gwiwa ash color tasa ribbon ta daure gashinta ta dauki karamar post ta fito
daga dakin nata tayi bangaren momy tana xaune a kujera idonta dauke da glass tana danna
computer tayi sallama duk da ba daidai tayi ta ba umma xan tafi sai Na dawo umma tadago kai
hade da sakin fuska jenniper kin gama kenan eh umma Na gama ta fada kanta a duke OK to
sai kin dawo ki gaishe min da mamanta ki xata ji umma ta mike tabar dakin. Da sauri ta fito
daga harabar wajan ta nufo hanyar da xata fita daga gidan turus tayi da ta hango haisam xaune
a kujera daga shi sai gajeran wando hannunsa rike da robar swan yana sha xuciyarta cikin
tsoro ta nufo wajan tana addu,ar Allah yasa su wanye lfy jikinta Na rawa taxo gab da shi kallon
arxiki bata samu daga gareshi ba ruwan daya kurba ya furxar dashi cikin huci har sai da ruwan
ya dan taba kafarta sannu yaya haisam ! Ta fada muryarta ta Na rawa bai amsaba dama Sam
bata Sa ran amsawar ta saba da sauri ta bude gate ta fice daga gidan kadan kenan daga cikin
irin kiyayyar da yake nuna mata dan kawai addininsu ba daya ba tana matukar shan wahalarsa

da axabtarwa bata da yadda xatai xamanta a gidan tana yinshine kawai dan mahaifiyar ta
amma axabar haisam ta isa tasa tabar musu gidansu tana tafe cikin nutsuwa karar hon taji
gabanta ya fadi yauma rage mata hanya xaiyi ya wuce ta kadan ya tsaya da motar ta karaso
nuni yai mata da idonsa khaleel ta ambata a xuciyarta ta bude motar ta shiga ya ja motar
karatun qur'anin da yakeji ya cigaba take Jennifer ta tsinci kanta cikin wani irin yanayi tsoro da
firgici hade da faduwar gaba sukai mata yawa gefe guda Na cikin xuciyarta Na jin dadin sautin
fitar karatun duk da batasan me ake fada ba gumi ya rufeta ta ko ina ta dan jingina da kujerar
motar hade da fadin oh my God ! Ta lumshe ido tana sauraran kira,ar cikin nutsuwa dai dai
kofar gidansu inda mamanta take sai da abinci ya sauketa da sauri mamanta ta nufo su ya
kashe mota yana murmushi oga khaleel Momy ta fada lkcin data karaso Maman David ya fada
oga ya gida yasu Hajiya suna nan kalau Maman David haka akeso mun gode sosai d dawainiya
Allah ya saka tafa cikin gurbatacciyar hausar ta ta budewa Jennifer motar ta fito ngd yaya
khaleel kai ya daga yaja motar daughter ta rungume Jennifer da hankalinta Na kan motar
khaleel har sai da ya bace mata da gani tayi ajiyar xuciya mom ta fada tana shagwabe fuska ta
dan xaro ido lfy Jennifer mom nayi missing dinki ta janyota jikinta nima haka yata tai mata kiss a
goshi God bless u my daughter shiga cikin brothers dinki na jiranki tun daxu da sauri ta karasa
oyoyo Jennifer wani kakkaura baki yana da hanci da katon baki ya fada yana murmushi oyoyo
my bro Johnson ya rungumeta sannan ya saketa ta kallesa ina adebola da Joseph ?? Sun tafi
church adduar Allah ya kawo mana son in law da wuri ta kai masa duka a shagwabe sai Na
fadawa papa tayi hanyar dakin tana dire dire tana xuwa ta fada jikin shi papa kaga Johnson ko
?? Me yayi yafada yana dariya wai cewa yayi adebola da Joseph sun tafi yimin adduar kusami
son in law murmushi yayi to sorry daughter zan hukunta shi tunda ya tabamin ke yawwa Daddy
Na dai dai lokacin da mama ta shigo shagwabar me kikeyi ta xauna kusa da ita Jennifer ta Sa
kanta a cinyar mama tana bata lbr dariya tayi amin Allah ya kawoshi adduar dana keyi miki
kullum duk Wanda xakiso kiyi soyayya da yarenmu Wanda yake addininmu daya xaki fi samun
kwanciyar hankali da nutsuwa kada ki kula Wanda kikasan bamu da alaka dashi Na addini ko
Na yare suka karasa maganar David da ya shigo dakin Jennifer da papa suka kwashewa da
dariya mama sbd yawan wannan waaxin naki David ma ya haddace shi ya kalli Jennifer yana
harararta dagamin cinyata ta tureshi oh ! Mama ta mike baxaku balla niba itama Jennifer ta
mike nima zan tafi papa ta sunkuyo ya mata kiss God bless u my daughter emen ma dad suka
jero da mama hannunta rike Dana David alleh miki albarka jannifer ina Johnson ya fita shagon
askinsa ta fito ta tadda gurin sai da abincin mama a cike da mutane sardiq ta hango shida
abokinsa hamza wayanda tsofaffin customers ne ta danyi murmushi sannunku da sauri da sauri
hamza ya amsa da yawwa Jennifer kwana 2 kin buya shiru tai masa dan bata son yawan mgn
ya dago kai hamza kenan akwai mgn da surutu hade da yawan tmby Maman David ina son Na
tambayeki wani abu wai Jennifer kuwa Yar kice ?? Ranta bace ta dago kai me yasa kai min
wannan tmbyr ?? Kwata kwata bakuyi kama da ita ba asalima Jennifer tafi kama da Hausa
Fulani hamza !!! Cikin tsawa Maman David ta dakatar dashi Jennifer yata ce ta cikina kana son
sawa yata wani tunani ne nadaban sorry Maman David ya fada hade da mikewa ya ajjiye kudin
ya fice ta janyoni jikinta sorry daughter ke yata ce ta cikina kada hakan ya birkita miki tunani
babu abinda Allah baya nuna ikonsa ciki kuwa harda banbanta kamanni murmushi Jennifer tayi
inda sabo wannan mgnr ba sabuwa bace awajanta dan tun tana yarinya kawayenta suke fada
mata da mutanen gari kada kidamu mama nasan ikon Allah akan komai tai mata kiss a goshi

hade da yimata adduar da tasaba yi mata kullum Na tafi mom ta wuce dai dai lokacin da ake
kiran sallah magruba ta lumshe ido tana jin sautin fitar kiran salah tana jin dadinsa a kunnanta
ta wuce ta masallacin tana kallon suna alwala abin yana bata shaawa tayi gaba xuciyarta
asarke gab da xata shiga g.r.a gabanta ya fadi yau kuma wanne kalan rashin mutunci haisam
xai mata ????






                   *BY UMMEEY*
[2/28, 6:40 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




         In dedication to

Maimuna A A Rano 



             3 & 4



Jikinta a sanyaye ta shiga cikin unguwar tana tafe tana hardewa xuciyarta Na bugawa a hnkl
har ta karaso gidan wayam taga kofar gidan ta kwankwasa garba me gadi ya bude mata ta
shige tana kallon bangaren su yaya khaleel ajiyar xuciyata tayi yau Na tsalleke cin mutuncin
yaya haisam kai tsaye dakinta ta nufa ta baje a gadonta tana maida numfashi tunani masu
yawa sukai mata cunkus da sauri ta mike ta kunna glof din dakin haske ya kauraye ko ina ta je
jikin mudubi ta kurawa kanta ido meyasa bata kama da danginta ? Ta saki ribbon din da ta
daure gashinta ya sauka gadan bayanta ta karewa kanta kallo fara ce tasss doguwa bata da jiki
tana heart face da dara dara idanu hade da dankaramin baki ta sunkuyar da kanta tabbas
kalarta kalan Fulani koma larabawa ne tana da matukar Kyau Sam batayi kama da sauran yan
uwanta su David ko mamanta da papanta ba tayi kama dasu koda kuwa ta kafafuwa ko
hannaye da yatsu ikon Allah ! Ta girgixa kanta tabbas ikon shine ta danyi tsaki bata son irin
wannan tunanin dan yana jefa xuciyar ta cikin rudu da tashin hnkl jikinta asanyaye ta mike ta
fice daga dakin tai bangaren hajja kakarsu yaya khaleel kai tsaye ta shige falon ta sameta
xaune tana karanta jaridar leadership tayi sallama duk da ba dai dai tayi ta ba hajja ta amsa
mata cikin sakin fuska Jennifer naam hajja kin dawo daga wajan Maman taki ko ?? Kanta a
sunkuye ta amsa da eh Na dawo hajja tana nan lfy ? Lafiyan ta lau mashaa Allah suka kurawa

t.v kallo sbd lbrin da ya ja hankalinsu Na shaye shayen kayan maye da matasa sukeyi hajja taja
tsaki Allah ka shirya mana xuri'a amin Jennifer ta fada hade da mikewa kina da wata matsala ne
Jennifer ?? A a hajja Na xo Na dubaki ne in da akwai aiki a a babu aiki to zan wuce OK Jennifer
gwara kije ki huta ai kina kokari ma sannu ta wuce hajja tabi bayanta da kallo cikin tausayawa
yarinyar tana matukar bata tausayi girgixa kai tayi Allah ya shiryeki in dai xaki shiryu 


Tana fitowa daga dakin kai tsaye bangaren Rubayya ta shiga ta tana kwance akan gado tana
kallon Indian series ( qubul hai ) Rubayya ta dago kai cikin fara'a Jennifer ya akayi ?? Na dawo
daga skul ban sameki ba Momy tace min kinje gaishe da Maman David eh cen naje ban dade
da dawowa ba ayya ! Kayane gasu nan nayi kwalema nasan xasuyi miki tunda kusan size
dinmu daya da murna ta kalli akwatunan data nuna mata wow ! Nagode Anty ruby taxaro ido
Anty kuma Jennifer ?? Haba dai dan Allah karki kuma Sa'anni muke fa ngd sosai ruby bako mai
kin cancanci fiye da hakan ma ta tashi ta kinkimi akwatin xuciyarta cike da jin dadin kayan ta
fice tana mata gdy kai tsaye dakinta ta nufa Taiwa kayan daidaya atamfofine tsala tsala da
shaddoji da lesa lesai manya dukkansu kusan sabbine dan babu alamar hudu ko uku ta dafe kai
tana murmushi mutanen gidan nan suna da karamci da girmama dan adam duk da bata dade
ba dan bata wuce wata 1 da satittika tana musu aiki ba mutun dayane yake masifar gallaxa
mata haisam tayi ajiyar xuciya ya tsaneta sbd banbancin addini ta kwanta bacci me karfi ya
sureta cike da mafarkai marasa kan gado 



7:30 am 

Ta tashi ta shiga kitchen ta hau shiryawa yan gidan break fast kasancewar ranar weekend ne
har 9:00am bataji motsin kowa ba ta gama ta Jere musu a dinnig ta hau gyra falon ta kade kura
ta share ko ina ta kunna turaren wuta ta wuce bangarenta tayi wanka ta dakko kayan da rubby
ta bata atamfa brown me adon yellow orange ta saka tayi tayi ta daura Dan kwalin ta kasa haka
ta dauko kana nan gyaluluwan da rubby ta hada mata dashi iya wuya tayi rolling din kanta dashi
da sauri ta kalli mudubi taja baya a tsorace sak bafulatana ko balarabiya da sauri ta kauda
kanta ta dauko break fast dinta ta fara ci hnklinta kwance ta gama ta hau gado ta mike 11:45am
ta mike dan taje ta kwashe kayan da suka ci abinci ta kuma Dora lunch ta fito ba kowa a falon ta
kwashe ta wanke kayan ta gyara dining area din ta koma kitchen ta hau Dora girki tanayi tana
wakarta ta kiristoci tana gyada kai kee !! Cikin tsawa a tsorace ta kame dan tagane muryarsa
baki da hnkl ?? Bakisan nan gidan masoya annabi bane kike mana wakar shashanci ?? Ta
sunkuyar da kai tana nadamar manta a inda take har tayi wakar ?? Munafuka kafura yaja tsaki
me karfi cike da tsana ki dafamin abu me ruwa ruwa yanxun nan sannan idan kika kikai min
kazanta ko kisa min wani abun Na cutarwa Allah ya isa ! Wllh I hate u ta runtse idonta don dai
bani da yadda xanyi soon xakibar gidan nan kije wajan makiya Allah irinku kiyi musu bautawa
gunki fuuuu ya wuce ta tabe baki cike da Jin haushin kalamansa xata jure duk wani cin kashi
har lokacin daxata cimma babban burinta da sauri da sauri ta hada masa daga nesa ta
hangoshi yana training din daya saba yi kullum ta wuce dakinshi ta ajjiye ta fice da sauri ta

cigaba da aikinta ta gama ta shige dakinta tana tunanin bakaken maganganun da haisam ya
kwaba mata ....wllh I hate u soon xakibar gidan nan kije wajan makiya Allah irinku ........ta furxar
da huce itakam ba makiyiya Allah bace hawaye ya sauko mata har sai yaushe xata fara
kyakykyawar rayuwa Mara tunani barkatai ?? Yaushene xuciyarta xata daina saka mata wasu
muhimman abubuwa datake ganin sai ta cinma su xata samu sauki ?? Hayaniya taji me dan
karfi na fitowa daga babban falon gidan anyi baki kenan da sauri ta mike dan ita ke kula da baki
ta fice tana tafiya a nutse xuciyarta kuma ajagule hayaniyar su haisam da rubby da wasu
muryoyi da ba ta sansu ba kai tsaye falon ta shiga hade da sallama suka amsa mata falon cike
yake da duk mutanen gidan da ganinsu suna cikin jin dadi dan dukkansu dariya suke bakin
fuska biyu ta gani mace budurwa da saurayi dukkansu kyawawa gefe guda ga trolley masu
masifar Kyau da gani matafiya ne dan budurwar tayi kama da rubby sannunku da xuwa yauwa
yanmata saurayin ya fada yana murmushi hade da kura mata manyan idanuwansa itakam
budurwa ta kalleta sama da kasa ta kauda kanta Momy bakuwa mukayi ne ?? Hajja ta ce a a
bayan tafiyarka anyi auren zainab wannan itace new maid dinmu ayya meye sunanki yanmata
kanta a sunkuye tana murmushi ta amsa da Jennifer.. wat?? Ya fada hade da dan xare ido kina
nufin ba bahaushiya bace ?? Eh uban tambaya inji hajja no hajja ba dake nakeba ki rufemin
tsohon bakinki mom da mmk haisam yayi tsaki kafura suka kwaso mana dayar macen tace gsky
ba tsari ya isa zahra inji rubby kowa yayi me fish sheshi saurayin ya dan girgixa kai sorry
Jennifer nyc to meet u ya miko mata hannu ta miko hannu itama da sauri haisam ya bige
hannun namijin haba mahboob meye haka ?? Jennifer ta sauke hannunta cike da jin kunya
zahra ta kwashe da dariya Momy ta kalleta cikin tausaya wa jennifer jeki jera abinci a dining
naga time yayi ga kuma su Zahara da mahboob sun dawo da sauri ta mike ta nufi bangaren
kitchen din tana kallon khaleel ko kallon inda take baiyiba asalima danne dannen wayarsa
kawai yakeyi tana jiyo hayaniyarsu suna hirarsu cike da annushuwa da jin dadi ta gama jerawa
ta karaso Momy gashi cen nagama yawwa jennifer sannu kinji Allah ya saka amin haba mom
inji haisam ya kike mata addua bayan kinsan wacece ita haisam .. Haisam.. Haisam mom ya
fada tom jikin jennifer a sanyaye xata bar falon taji muryar mahboob Jennifer baxakiyi lunch din
damu bane ?? Har abada indai da haisam ne no mahboob nayi nawa tun daxu OK toh shikenan
mungode da dawainiya suka hada ido yakashe mata ido daya cikin gwaninta irin salon
mayaudaran samari ta juya ta cigaba da tafiya kai kuma taka matsalar kenan itakam bakuwace
yanxu take sanin yan gidan wayannan sababbin awajanta ko dame sukaxo ?? 










         BY UMMEEY
[2/28, 6:40 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIPER✍✍✍

        5&6 


Daki tashige xuciyarta babu dadi tarasa kwakwkwaran dalili guda daya da haisam ya tsaneta
sbd bambancin addini ?? Mutun dubu nawa yake mu'amala dasu Wanda ba addininsu daya ba
ta lumshe ido abin nashi cin fuskane girgixa kai tayi shiya Sani baza ta bari bacin ranshi ya
dinga mata tasiri aranta ba dan tana da babban buri akan yan gidan nan banda iyayenta su
kadaine mutanen da tayi sabo dasu sosai har ta fara fahimtar abubuwa masu yawa akan abinda
takeson Sani ta kishingida da filow din kan gadonta tana tuna farkon ganinta da yaya khaleel ta
danyi murmushi ranta yayi tass mai mutunci da daraja dan Adam batare da kyama ko nuna
kokon usili ba wannan dalilin ne yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login