Showing 93001 words to 96000 words out of 132173 words

Chapter 32 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6858

hau saman momy tace
"oh yaran yanxu sai dai abarsu"
bayan sun gama tattaunawa suka tashi kowanne ya tafi b'angarensa


bayan sati biyu
suna xaune a babban falo wanda suke xama idan xasuyi magana dukansu dady yace,
"alhamdulillah yanxu dai hnkl ya kwanta ina so zanyi mgn akan hidimar khaleel da jidda tunda
anyi auren kwara ayi bikin su tare a huta dama abinda yasa ba a yi bikinba tuntuni sbd ina son
bincike ne akan sanin iyayensu kuma Allah cikin ikonsa yasa akadace"
Abba yace,
"hakane inaga tunda bikine kawai nan da sati biyu yayi ko ?
ya fad'a yana kallon su dady da Abbu,
dady yace "yayi
tunda suka fara mgnr ya khaleel yake jin dad'i sosai dan dama ya matsu yarasa yadda xaiyi ne,
ya haisam ne yace,
"dady "
dady ya kalleshi,
"ya dai haisam ?
ya sunkuyar dakai cikin in ina
"am...ah.. dama.. naji baka ce nida sulthana ba"
dariya dady yayi,
sulthana kam b'oye fuskarta tayi jikin hjy murja, momy tace
"oh ni firdausi yaran yanxu ba kunya bare karah zamani kenan"
hajiyarmu tace "zamani fa kam in yaxo sai a zamance ai nan duk iyayensa ne idan yaji kunyar
mu suwa xai fad'awa damuwar sa ? girgixa kai momy tayi,
dady yace,
"ina zan manta da mgnr aurenka da sulthana ? bayan nasan aranar ne ustaz khaleel xai cashe
da rawa?
dariya sukayi suna kallonshi cike da rashin fahimta,
dady ya cigaba da mgn,
"in dai sulthana tana sonka haisam zanfi kowa farin ciki"
ware ido haisam yayi,
"dady kasanfa tana sona"

hajiyarmu tace,
"haba haisam meye na tsorata ?idan batayi ni inayi dan kyakkyawa kamarka ah ina so,
suna dariya hjy murja tace,
"ah'ah kin masa tsufa hajiyarmu shi sulthana yakeso itama tana sonshi"
Abbu ne yai mgn
"toh in dai hakane nasa ranar su ranar tarewar khaleel ayi gaba d'aya "
dad'ine sosai ya kama haisam itakam sulthana sai k'unshe fuska take ajikin hjy murja ammy
tace,
" ikon Allah yau Allah ya nunamin ranar da sulthana take jin kunyar had'a ido dani"
yusuf ya xaro ido
"wai basabamba yaya mukarram ka manta? kace anty sulthana baxa ta rigaka aure ba gashi ita
xatayi ta barka"
ajiyar xuciya mukarram yayi
"kada kadamu yusuf kajira nan da sati biyun ka gani ina nan akan mgn ta banjan ye ba"
Abbu yace,
"kai dai mukarram akwai kishi"
ammy tace
"yak'ara ta cen da kishin sa ita dai nan da 2 weeks shi kuma ko budurwar ma bashi da ita "
cike da birgewa suke kallonsu,
hajiya Nabila tace,
"kada amatsawa d'ana xai baku mmk ko mukarram?
"yawwa ummey barina dawo kusa dake na samu mai tare min kullum sulthana suke tarewa yau
nima ga ummina nan ta shigar min"
suna dariya suna tsokanar junansu, nan dai suka tsaida mgn har bikin haisam da sulthana nan
da 2 weeks masu xuwa
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍


*Ummee Garkuwa*
99&100

sororo tayi tana kallomshi, jikinta na kyarma kamar mai jin sanyi.
kallonta yayi taso ta bashi dariya yanda lokaci d'aya ta firgice tana masa kallon tsoro kamar
tana kallon aljani,
"dawo ki xauna"
a hnk take tafiya kamar tana kan wuta haka take jefa k'afa jikinta asalub'e ta xauna nesa da in
da ta tashi kanta a k'asa.
tsura mata ido yayi yana mata wani shu'umin kallon yanda jikinta ke rawa lokaci d'aya murmushi
ya sub'ce masa.
"jannah ! menene haka ?duk kika bi kika takurawa kanki ?"
a d'an tsorace ta kalleshi kamar xata fashe da kuka.
"ba komai"
yanayin yanda ta bashi amsa kana gani kasan ta fad'ane kawai.

yasaki numfashi yana kallonta yana jin sonta na masa yawo a ilahirin sassan jikinsa
ya tashi daga inda yake ya matso kusa da ita ya rik'o hannayenta da suke rawa,
murmushi yayi yana kallon hannun ya kalleta duk ta takura kanta sai nuk'u nuk'u take.
"jannah saki jikinki mana yau kika fara ganina?"yayi mgnr ne cikin sanyin murya.
girgixa masa kai tayi dan bata son mexa tace mishi ba.
janyota yayi jikinsa.
tsoronta ya k'aru hnklinta yai masifar tashi tana jin fitar numfashinsa da suke fita da sauri da
sauri.
kwantar da kanta yayi a kansa muryarsa akasalance yake mgn,
"kisaki jikinki nifa nakine mallakinki kada kiji tsorona kin san bazan tab'a cutar dake ba bakuma
zan bari wani ya cutar min da keba,
kin san matsayinki awajena matata wacce Allah subhanahu wata'ala ya mallaka min ke.
shiru yayi yana kallon fatar bayanta datake shek'i cije leb'ensa na k'asa yayi yana jin sonta
kamar ya had'iyeta lumshe idonsa yayi yana shak'ar k'amshin dake fita a gashin kanta, tuni ya
farajin sauyi dan k'amshin me dad'in gaskene.
ya cigaba da mgn hannunshi nakan k'asan cif d'in rigarta yana wasa dashi.
"aure sunna ce ta annabinmu manxon Allah sallallahu alayhi wasallam"
suka k'arasa tare.
yayi murmushi jin sautin muryarta tana yiwa annabi salati.
"sunnah ce me k'arfin gaske me daraja awajan Allah subhanahu wata'ala aure ibada ne bautar
Allah,
dole sai mun kiyaye dan kada muyi abunda xamu sab'awa Allah acikinsa dolene na kiyaye
hak'k'ok'insa naki way'anda suke a kaina na kiyaye wajan baki hak'k'in kamar yanda Allah ya
umarcemu,
kema yaxama dole ki kiyaye nawa hak'k'in ki saukeshi dan gudun fushin ubangiji,
yanxu kin xama mallakina kin xama matata babu wani abu wanda yake saura ki guji fushin Allah
dan Allah yana fushi da matar da take gudin mijinta ita sunna bawai ana yinta bane kawai a'ah
ana yinta ne bisa cikawa annabinmu burinsa dan shi yace kuyi aure ku hayayyafa yanda xanyi
alfahari daku ranar tashin alk'iyama, kada kiyi jayayya da mijinki wajan sauk'e hak'k'insa kada ki guje masa ko kiyi masa gardama ki
tayashi cika burinsa ki k'ara masa kwarin gwiwa wajen sauk'e hak'k'insa ki k'arfafa masa gwiwa
wajen bashi hak'kinsa gujewa hakan halakane dan ubangiji xai yi fushi dake fushi mai tsanani,
kinga babu rahama ga mutumin da Allah yake fushi dashi wanda baya tare dashi,
nasan ke ta musamman ce daban kike kina tsoron fushin Allah kina kujewa sab'a masa sannan
kina son mijinki kina kuma tausayin mijinki sannan kina da tausayin rai wanda baxaki so ace ta
dalilinki wani ya cutu ba,
kina da biyayya wajan mijinki dan gudun sab'a masa kada kiyi jayayya da duk wani yanayi da
mijinki xaixo miki da shi wanda kinsan babu sab'awa Allah a cikinsa.
gaba d'aya maganganunsa sun kashe mata jiki hawaye suka sauko mata tana jin ya xuge xif
d'inta yana mata wasu irin kalamai na cikin murya k'asa k'asa yace " jannat are u ready "tayi
shiru sbd magnar tashi tai mata nauyi.
a hnkl yake shafata tuni hanjin cikinta ya kad'a ya d'an saurara kad'an yana kallonta yace
"beautya ki nutsu plx naji jikinki na rawa ki kwantar da hanklainki baxanyi abinda xai cutar min

dake ba" da hikima ya rabata da kayan jikinta tass ba tare da tai masa musu ba hawaye ne
kawai suke xuba ajikinta kamar anbud'e fanfo
ganin had'ad'd'iyar surar jikinta yasa shi rikicewa idanunsa tamkar sun makance ya janyota
jikinsa kamar xai cinyeta yana mata wasu xafafan kiss wanda bata tab'ajin yai mata irinsu ba
haka yacigaba da kissing din duk inda yaci karo da shi na jikinta.
jikinta na rawa hawaye na xuba a idonta ko kad'an takasa hanashi duk abinda yakeyi asalima
tausayin shi takeji yanayin yanda yake wasu irin kalamai da kuma yanda yakewa jikinta kasan
yana cikin mugun yanayi mara misaltuwa yana mata komaine cikin matuk'ar xafin nama.

wani fage ya shiga nadaban wanda anan zance yasha bambam dan tuni ta mance da nasiharsa
ta shiga kuka baji ba ba gani kuka sosai take tana kai mishi duka wanda bata son ma tayi shi
ba,
yadda batayi ba dan ta kwace jikinta ta kasa sbd nesa ba kusa ba tasan yafi k'arfinta tun tanayi
da muryarta har sai da sautin muryarta ta ta dusase.
shi kam sam ! bai son tanayi ba dan yashiga wani yanayi wanda bai tab'a jin kansa cikiba
yanayi wanda bai son a wacce duniya yakeba baxai iya gane me take masa ba shidai babban
burinsa ya kai inda yakeson kaiwa.

sai da yab'ata lokuta masu yawa sannan ya kyaleta dan yaji jikinta ya saki da sauri ya jijjigata
had'e da kwala mata kiran da sai da d'akin ya amsa abinka ga dare.
da kyar tayi k'ok'arin bud'e fatar idonta ta kasa sbd kukan da tasha.
ganin fatar idonta na motsi yasa ya k'ank'ame ta yana ajiyar xuciya mai k'arfin gaske.
da sauri ya saketa ya shiga toilet ya had'a mata ruwan xafi baya buk'atar detol dan bashi da
amfani a irin wannan yanyin ya na k'are takure fatar wajan sannan ya na xuba wasu kwayoyin
cuta ya kuma kashe wasu muhimman abubuwa da yake taimakawa wajan yak'i da cuta da
kuma kashe wasu kwayoyin halittar da suke hana saurin d'aukan cuta wacce xata addabi wajan
musamman wacce take amarya.

da sauri ya dawo ya d'auketa tamkar sumammiya ya na shiga ya direta a bahon ya barta
tsawon lukuta ruwan xafin ya ratsa jikinta yai mata wanka k'arfin jikinta ya fara dawowa sbd
wannan ruwan xafin data shiga amma jikinta amace yake d'aki ya dawo da ita ya kwantar da ita
had'e da lullub'eta da bargo. tun da ta jita cikin ruwan xafi idonta ya fara lumshewa kafin ya fito daga toilet d'in tafara
gyangyad'i
bacci mai nauyi ya kwasheta.
ajiyar xuciya yayi ganin hnklinta ya kwanta tunda ta sami bacci jikinsa amace ya shiga toilet yai
wankan shima shi kad'ai yasan irin yanayin daya tsinci kansa aciki yasamu wata nutsuwa da
wani farin ciki had'e da kaunar matarsa tamkar yau yafara jinsu bayan ya fito daga wanka sallah
ya tayar yayi nafila yanawa jannat d'insa kyawawan addu'o'i sam ya manta da kansa dan yanxu
jin rayuwarshi yake tmkr ta jannat bayan ya idar ya hawo kan gadon ya shiga cikin bargon ya
janyota jikinsa yana jin masifaffen sonta

bai dad'e da kwanciya ba aka kira sallah a hnkl ya xame jikinsa ya d'auro alwala ya tada sallah

yana idarwa ya waiwayo yana kallonta mik'ewa yayi ya hau kan gadon ya tsurawa kyakkyawar
fuskarta kallo hannunsa yasa yana shafa fuskar a hnkl ta bud'e idonta ido biyu sukai da sauri ta
kauda kanta cikin sassanyar muryarsa yace.
"kitashi kiyi sallah"
a hnkl ta tashi daga kwancen datake bargon jikinta ya xame sam ta manta ba riga ajikinta ganin
ya k'urawa kirjinta ido yasa ta ankara a k'ufule taja bargon haushi ya kamata janyo rigarta yayi
dake gown ce ya mik'a mata ta amsa batare da ta bari sun kuma had'a idoba juya mata bayayi
wato ya bata dama tasa rigarta. cikin gaggawa tasaka rigar tana k'ok'arin mik'ewa xafi sosai taji musamman data fara tafiya ba
shiri ta tsaya tana k'ok'orin daidaita tafiyar tata yanda baxata ji xafinba ba yadda taso ta fara
d'ingisawa dan d'ingishin ne kawai ya rage mata xogin dataji lokacin data fara tafiya.
a hnkl ta d'ingisa ta shiga toilet d'in fuskarta a damk'e.
binta yayi da kallo yanajin wasu abubuwa wanda bai tab'a jinsu ba.
bata dad'e ba ta fito yana kallonta ta data sallah bayan ta idar ta jingina jikin bed d'in bacci mai
k'arfi ya kwasheta.
ganin tana bacci sosai yasa ya d'aukota daga k'asan ya ajjiyeta kan gadon ya lullubeta da bargo
ya zuba mata manyan idanuwansa yana mata kallon da shi kad'ai yasan ma'anarsa dan jin
xuciyarsa yake kamar xata fito sbd axabar sonta dayake ratsa ilahirin jikinsa.


bata farkaba sai 11:05
tayi mmkin baccin datayi tana farkawa suka had'a ido da idanuwansa da sukayi jajur had'e da
k'ank'ancewa lokaci d'aya.
da sauri ta kauda kanta dan haushin sa takeji tana k'ok'arin mik'ewa da sauri ya sureta daga
gadon ya ajjiyeta a k'asa.
wafce jikinta tayi ta shiga toilet tai wanka ta yi brush ta fito ta sameshi ya tsurawa kofar toilet
d'in ido ta bud'e jakarta ta d'auki kaya xata koma toilet d'in tasa ya mik'e hannuwanshi xube
cikin aljihunsa. "ah beautyna bari na fita kisa kayanki tunda kin mai dani suriki" ya jefeta da wani
shu'umin murmushi. bata kalleshi ba sai bayan ya fita ta harari bayansa had'e da murgud'a baki

bayan ta shirya ta fito tana d'ingishi tanufi falo hangoshi tayi xaune kusa da breakfast d'insu
mmk ya bata ta k'araso ta xauna nesa dashi.
taso ta bashi dariya ganin yanda take kunbure kunbure bai tuntsira ba amma sai da murmushi
ya sub'ce masa.
kusa da ita ya janyo breakfast d'in ya xuba mata abincin da yai musu mmk sosai ya bata dama
ya iya girki irin haka ?kamar tayi mgn ta waske dan haushinsa takeji.
"barka da tashi beautyna"
kamar baxata yi mgn ba da kyar tace,
"yawwa"
motsin bakinta kawai ya kalla yasan abinda tace dan muryarta bata fito ba.
d'eban breakfast d'in tayi tana ci tmkr bata son ci.
tsura mata ido yayi cike da birgewa tsakanin daren jiya xuwa yanxu shi kad'ai yasan yanda

yakeji game da ita.
ganin tak'i cin abincin da d'an yawa yace,
"plx beautyna kada ki wahalar min dakanki ki ci abincin nan"
k'uluwa tayi aranta tace wahala ta wuce wacce kaimin jiya)
ya girgixa kai yayi kwata kwata ta canza masa wani yanayi narashin jin dad'i yaji shi ciki.
ya matso kusa da ita ya rik'o hannunta
"narasa wacce kalar mgn zan fad'a miki bansan irin adadin gdyr da zan miki ba bani da abinda
zan biyaki dan kin fi k'arfin duk wata kyauta da zan miki,
ya girgixa kai yana jin tabbacin hakan.
"kin fi k'arfin komai dan kin min abinda baxan iya miki komai ba sai kyakkyawar addu'a ita
kad'aice xata biyaki tsare min kanki da kikayi"
ya lumshe ido ya janyo ta jikinsa taso ta kwace ta kasa dan baya mata rik'on rago rik'eta yake
gam ajikinsa tamkar wanda xa'a kwace masa ita.
"kin min hidimar da addu'a ce kawai kyautarki da kuma rayuwa ta kin samu wani babban
matsayi wanda banyi tunanin shiba kin xama sirrina kinsamu wani matsayi da mutuncin wanda
har abada baxasu gushe ba duk lokacin dana kalleki ina ganin matsayinki da mutuncinki
kwance akan fuskarki, narasa dame zan saka miki?
na baki kaina rayuwata bani da wani sirri bayan ke jannah ! ban san ta inda zan fara miki bayani
ba dan kin wuce duk iya abinda zan iya fad'a"
tausayin shi lokaci d'aya ya kamata haka ya dink'a fad'a mata manya manyan sirrikansa da
fad'a mata duk wasu abubuwa daya mallaka yakuma sheda mata da sunxama mallakinsu tare
shida ita.
lif tayi ajikinsa idonta a rufe tana jin k'aunar mijinta tuni ta nemi jin haushin tarasa sbd
sassanyan magangun da yai mata way'anda suka kashe mata jiki sosai

yinin ranar haka ya hanata komai wai baya son ta hawala shi yai musu girkin lunch abincin ma
abaki ya batashi bai son tawahala ko kad'an shi xai mata komai tun tana mmkin wai yau khaleel
d'in data sani mai miskilanci shine yake ta mata wannan rawar k'afar da hidimta mata har ta
daina mmkin dan abin nashi sai da ya wuce tunani fur yak'i xuwa wajan meeting d'inshi da
president wayoyinsa ma kashewa yayi da kyar da nuna masa b'acin ranta sosai ya tafi cikakken
awa biyu baiyi ba ya dawo wai shi baxai iya wuce 2 hours baiji d'uminta ba hakanma da kyar ya
jure bai son abinda xai hanashi jin k'amshin jikinta.


i dedicated dis fage to u Jameela Muhammad Ali (maman bobo)
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍



99&100
*Ummee Garkuwa*
Ko wa ranshi cike da farin ciki, tun ba haisam ba kaman ta nitse

kafin wani lokaci sun shak'u da junansu sbd xaman waje d'aya musamman Alhaji Adam ya
maida y'ay'an dady dana Abbu harda na papa tamkar nashi duk abinda xaiyi sai yai shawara da
dady kasancewar gidan babban gida ne duk yamma suna xama a gerden wanda wajan yake
tamkar falo grass ne tsararru sukayi k'awanya awajan cen gefe fulowowi ne masu shegen kyau
kala kala ga kukan tsuntsaye way'anda suke a wajan suka taimaka wajan k'awat gerden d'in
duk yamma suna zama dukansu suyi hira suku ma tattauna abinda ya dace wajan matan ya
nesanta da wajan da mazan suke zama abin gwanin ban sha'awah sai wanda ya gani


Saturday
tun da wuri ya khaleel ya shirya xuwa abuja taron da xai wakilci Abba sam xuciyar shi ba dad'i
sbd baya son barin jannat bashi da yadda xaiyi ranshi ab'ace yake,

tana xaune a d'aki tayi jugum tana tunanin tafiyar da ya khaleel xaiyi a yau tausayinsa takeji ita
kanta tana jin ba dad'i bata da yadda xatayi hjy murja ce ta shigo ganin tayi jigum yasa ta ware
ido cike da mmk take kallonta,
"jannat baki shirya bane tun d'axu ?
da mmk take kallon hjy murja ta girgixa kai,
"to tashi maza ki shirya kina nufin shi kad'ai xai tafi ne ? tashi ki shirya ku tafi"
ajiyar xuciya tayi wani mugun dad'i ya xiyarceta ta nok'e kanta ak'asa kunya ta hanata tashi,
ganin bata da niyyar tashi yasa hjy murja tak'ara sa wajan kayanta ta janyo k'aramar akwati ta
d'ebi kayanta ta xuba ta naimi duk wasu abubuwa da ake buk'ata ta xuba ta waiwayo tana
kallonta,
"tun kafin rai na ya b'aci tashi ki shirya"
ganin ba wasa a fuskarta yasa ta mik'e ta canza kaya tunda bata dad'e da fitowa daga wanka
ba batayi makeup ba mai kawai ta shafa da powder rik'o hannunta hjy murja tayi suka fito daga
d'akin a babban falo suka tadda mutanen gidan cike da rashin fahimta suke kallon hjy murja da
jannat da kanta ya ke a k'asa, Abba ya kallesu yayi murmushi yasan murja akwai kula da yaran nan musamman akan abinda
suke so,
hajiyarmu ce tace
"toh ina xuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login