Showing 132001 words to 132173 words out of 132173 words

Chapter 45 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6855

dashi da kansa Abban yaxo suka tafi
tare sbd ya mutunta shi kamar yanda yaiwa sauran da suka reni sauran y'ay'ansa.

agajiye ta dawo daga kasuwa falo tasa meshi shida Muhammad daya ke baccin agefan sa y'ar
rainonta ta ajjiye fawazz ita ma ta ajjiye sa'ud da duk sukayi bacci tana k'ok'arin shiga ciki ya
khaleel ya janyota jikinsa hannunsa kan cikinta yana shafawa yana kallonta zaro ido tayi tana
kallon sa d'aga mata gira yayi "yau zanyi wata ajiyar ta musamman dan 3ple zan ajjiye"

ware ido tayi sosai tana kallonsa dariya tayi ta xame kanta a hnkl
"ba ruwana Ummee Garkuwa tana jinka"
tab'e bakinsa yayi
"ina ruwana da Ummee Garkuwa bata son ke matata bace ? ki shirya beautyna yau fa sai na
miki kyakkyawar ajiya ta musamman!"

TAMMAT BI HAMDULLAH

abin da yawa ina gaishe da kowa da kowa musamman masu bibiyar Jennifer da kuma
way'anda suka bani shawarwari ngd sosai sai mun had'u awani novel d'in
*Ummee Garkuwa*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login