Showing 99001 words to 102000 words out of 132173 words

Chapter 34 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6860

da murmushi,
har yanxu hannunshi d'aya na cikinta yana shafawa,
"bud'e idonki beautyna"
a hnkl ta bud'e idon suka kalli juna da sauri ta rufe harda sa hannu,
"d'ago kanki plx"
ya fad'a muryar shi asanyaye,
ta bud'e idonta don bata son yi masa jayayya,
" ina sonki "ya fad'a had'e da yiwa hancinta kiss ta lumshe ido,
tana k'ok'arin janye jikinta ya kuma rik'ota
"ina xaki tafi ?
"katafi wajan meeting d'in karka b'ata lokaci"
d'age kafad'a yayi,
dariya ya bata yanda ya d'age kafad'ar,
"zantafi ammaa....
"amma me ?
bakinta taji cikin nashi yana tsotsarsu kamar me shan mint mai xak'i
yadad'e yana tsotsar bakin nanta sannan ya saketa yana fidda numfashi a hnkl itama munfashin
take a hnkl kanta ak'asa

muryarshi a tausashe yace,
"amma sai naji lafiyar lip d'ina"
ya shafa cikinta yana mata wani irin murmushi
"ajiyata tana nan tafe very soon"
xaro ido tayi ya fice yana dariya,
yana jin sassanyar muryarta tana masa addu'ar Allah ya dawo mata dashi lfy,


yana tafe driver na janshi yana tunanin jannat d'insa yana jin tamkar ana k'ara mishi sonta ajiyar
xuciya yayi yana nuna farin cikinsa da gdy ga Allah da ya bashi mace mai biyayya dan shi
rayuwar sa yana son biyayya a haka yaje wajan meeting d'in sama sama yake jinsu sai da suka
kusan kwashe 4 hours suna tattaunawa hnklinsa na kan ya koma gida ya shak'i kamshin jannat
d'insa mai sanyaya masa rai
basu gama ba sai gaf da sallar isha'i duk hnklin sa ya tashi baiyi tunanin meeting d'in xai kai su
wannan lokacin ba sai da ya tsaya yai sallah sannan suka taho akan hanya ya tsaya yai musu
siyayya mai yawan gsk suka taho

suna shiga ya fito daga motar dan sauri bai bari sun k'arasa parking ba kai tsaye cikin gidan ya
shiga had'e da sallama tana xaune a takure da ganinta kasan cikin damuwa take da sauri ta
d'ago manyan idanuwanta tana kallon shi had'e da yin ajiyar xuciya siyayyar ya ajjiye akan
center table d'in falon ya k'arasa kusa da ita ya xauna ya janyota jikinsa, hawaye ya gani
kwance kan fuskarta xaro ido yayi yana jin ba dad'i yasan dole ta damu,
"kaina bisa wuya beautyna!
kiyi hkr meeting d'inne yaja mu tsawon wannan lokacin ni kaina banyi tunanin xai kai mu haka
ba bazan kuma ba plx plx plx ina jin ba dad'i araina sbd na saki xubar da hawaye akan
kyakkyawar fuskarki ban so ba yasalam !"
ajiyar xuciya tayi tana kallonshi duk ya rikice sbd ganin hawayenta lumshe ido tayi tana jin
dad'in irin yanda yakeji da ita,
"ban xubar da hawaye na dan kadad'e ba nayi ne sbd ban san halin da kake cikiba"
k'ank'ameta yayi sbd yaji dad'in maganarta
"ina nan k'alau sai azabar tunaninki da nai tayi hnklina bai kwanta ba sai da najiki kwance cikin
jikina"
k'asa k'asa yai da muryar sa
"ina sonki jannah !"
ta xame daga jikinsa
"ka gaji muje kayi wanka kaci abinci"
baiyi musu ba ya mik'e hannunshi rik'e dana ta yana murxawa taraka shi bakin toilet d'in ya
shiga yai wanka ya fito da taimakonta ya sauya kaya ya kalli agogo 9:49pm
"ya khaleel taso muje kaci abinci"
wani irin kallo yake mata ya girgixa kai
"d'auko ledar dana ajjiye a falo"
ta juya ta fita ya bi bayanta da kallo had'e da lumshe ido bata dad'e ba ta dawo hannunta rik'e
da manyan ledojin ta xaune ya bud'e manyan gasassun kajine da kuma siyayya kala kala

"zo muci"
girgixa kai tayi,
"naci abincifa"
kallon da yai mata ne yasa ta marairaice ta matso tana ci kamar tana shan magani kad'an taci,
"ya khaleel na k'oshi fa dan bai bana son jayayya da kai"
jinjina kansa yayi
bayan ya gama ci ya mik'e yana kallonta fuskarshi d'auke da murmushi
"taso muje muyi alwalar nafilar da xamuyi"
jikinta asanyaye ta mik'e suka d'auro alwala sukayi sallah ya dad'e yana addu'a sannan ya
waiwayo yai addu'a tuni gabanta ya fara luguden fad'uwa dan tsoro bayan ya idar ya tsura mata
ido yana tunanin abubuwa da yawa jikinta na rawa ta mik'e xata fita gaba d'aya ta rikice jikinta
har ya fara rawa, da mmk ya kalleta,
"ina xaki jannah !?
hanjin cikinta sai da yaka d'a dan tsoro
"dawo nan ki xauna ba inda xaki "
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍


*Ummee Garkuwa*
101&102
kallonshi tayi tana mmkin canxawarsa lokaci d'aya janyota jikinsa yayi yana dariya.
"kina min kallon kamar yau kika sanni"
langwab'ar da kanta tayi a k'irjinsa.
"naga ka canza min"
shafa bayanta yayi
"ke kika canza ni tsakanin jiya xuwa yau kinsa ina jin kaina tamkar yau naxo duniya"
dariya ya bata tayi a nutse had'e a kai masa d'ank'aramin duka a k'irjinsa.
"kaji ka ko ? yanxu kuma xolaya ka fara?"
d'ago da fuskarta yayi ya kashe mata ido d'aya.
"kin san baxanyi xolaya ayau d'innan ba duk abinda kikaji nafad'a haka yake kin sauyani
tsakanin jiya xuwa yau,
shiyasa ako da yaushe nake ce miki ta dabance yes ke d'in daban kike"
lumshe ido tayi taji dad'in yaba mata da yayi.
"kaima na daban ne"
da xolaya yace.
"nasani tunda na tabbatar da hakan a jiya da daddare"
ya k'arashe da dariya.
kukan shagwab'a tasa masa had'e da dukan k'irjinsa kad'an.
"ni ba ruwana"
tana k'ok'arin tashi daga jikinsa.
fincikota yayi yana dariya,
"babu inda xaki fa yau ajikina xaki yini"

cikin shagwab'a tace,
"wanka fa zanyi"
kafin tak'arasa ya d'agata cak daga jikinsa ya sureta bai direta a ko ina ba sai cikin toilet yana
k'ok'arin cire mata kaya tana kauce kauce had'e da dariya shima dariyar yake.
"karki manta da sharad'ina yau baxaki wahalar min da kanki ba nixan miki komai"
ya cire mata kayan jikinta yai mata wanka sun b'ata lokuta kafin su fito daga toilet d'in gaba
d'ayansu suna cikin nishad'i da farin ciki kowannansu xuciyoyin su cike da k'aunar juna

daren yauma bai kyaleta fur yak'i saurara mata dan jin kansa yake mara hak'uri baxai iya
kallonta kwance kusa da shiba tasha wahala duk da bata kai ta jiya ba.
da kansa yai mata wanka da safe tana ta fushi sbd rashin hkrn daya nuna jiya cikin hikima ya
lallasheta ta hkr suka fara shirin dawowa jikinsa a sanyaye ya kalleta ta gama shirya kayansu
tana ta murna xasu koma.
"jannah ! murnar me kike haka?"
fuskarta d'auke da murmushi tace.
"ina murna xamuje gida mana"
wani irin kallo yai mata ranshi ab'ace,
"kina murna dai xaki daina sauke hak'k'ina akanki ko"
kallonshi tayi tasan a k'ufule yake ta kuma gane dalilin k'uluwar tasa gefenshi ta xauna tasa
kanta a kan kafad'ar shi hannunta a k'irjinsa tana shafawa muryarta a tausashe cikin lallashi
tace.
"bazanyi murna da hakan ba kada kayi tunanin kai kad'aine xakayi missing d'ina ni kaina zanyi
fiye da yadda xakayi sbd kasa ba min da kwanciya a jikinka kasa ba min da abubuwa masu
yawa yanda idan har ban jika ajikina ba ni kad'ai nasan yanayin dana ke shiga,
kasan kai na daban ne a wajena kada ka b'ata ranka bafa rabuwa xamuyi ba muna tare ko da
yaushe"
cikin sanyin murya yace.
"saura kwana nawa ma ki tare?"
dariya tayi tace,
"wata shida"
zaro ido yayi ya d'anci mur
"lokacin kin kusa saukemin ajiyata"
ya fad'a yana shafa cikinta rufe idonta tayi takasa magana dan muddin ya fad'i haka yana sata
jin kunya sosai.
ya kalli fuskarta da idonta yake a rufe ya ja dogon hancinta ya cije leb'ensa na k'asa.
"nayi ajiyata a cikin ki plx ki d'inka kular min da ita"
da sauri ta bud'e idonta
"ajiyar me kayi da xan kula da ita?"
shima kallonta yayi da mmk
"ajiyar babynmu nayi tun shekaranjiya jiya kuma na k'ara masa kuxari"
da sauri ta rufe masa baki tana kallon k'ofa.
"baka jin kunyar wani yaji"
ware ido yayi ya tab'e baki

"ko ma waye yaji rungume nake jikin matata mai d'auke da ajiyata acikin wannan shafaffen
cikin"
mik'ewa take k'ok'arin yi daga jikinsa.
dawo da ita yayi
"ina zaki tafi kike gaggawa haka"
kwab'e fuska tayi kamar xata sa masa kuka.
"ya khaleel muta fi gida"
had'a ransa yayi
"nafasa tafiya yau sai nest week"
kama bakinta tayi ta rufe lip d'inta.
"nest week ya khaleel?"
bai amsa mata idonshi nakan rigar jikinta da d'inkin ya xauna mata sosai ya fito da halittar
k'irjinta.
lumshe ido yayi,
ganin haka yasa ta mik'e da sauri ta juya xata bar wajan.
ya rik'o hannunta yana jifan ta da shu'umin murmushi tayi narai narai da ido kafin tayi wani
motsi ya dawo da ita jikinsa yana dariya
"kinfiya tsoro beautyna"
ajiyar xuciya tayi
"ba dole ba kai d'inne ba wasa"
haka ya rikitata da salo ya ya mutsata tafi mints 20 yana mata abin da yaga dama da kyar ya
kyaleta
yasa hannunsa ya tallabo fuskarta
"kwara da kika gane ni d'in bani da wasa wajan kula da ke"
yafad'a had'e da mik'ewa,
murgud'a masa baki tayi a
had'e da yi masa hararar wasa.
" duk maganar da nayi sai ka bani amsar ta da wannan salon naka ko ? zan rama ne"
janyota ya yi ya d'an xaro mata ido,
"me xaki rama?"
ta turo baki
"abinda kakemin"
ware baki yayi cike da xak'uwa
"plx beautyna rama yanxu kinji? wllh karki yarda rama ki nuna min kema fa gwana ce"
yafad'a yana dariya
kwace jikinta tayi itama tana dariya
"zan rama amma ba yau ba sai ranar da ..."
matsowa kusa da ita yayi.
aguje tabar wajan.
ya marairaice murya
"plx ki bari na miki wani abu kafin mu fita yanda xakiji dad'in ramawa"
dire diren k'afa tafara yi kamar yarinya k'arama.
"nifa.... nifa..... mutafi "

tab'e baki yayi
"toh naji mu tafi idan na biye miki xamu kai ishsha'i "
dariya tayi
"oh ! ni ce ma kai"
yanda tayi yayi
"oh! ke ce ma ni"
ya fice yana dariya
"ki canza wannan kayan dan kin san na ya mutsa miki su"
kafin ya kai bakin k'ofa tace
"zan tafi gida dasu a haka ince kai ka ya mutsa minsu"
tsayawa yayi ya waiwayo
"da gaske ? da kin taimakeni kinga shikenan sai suce kutafi gidanku ba sai nan da wasu 2
weeks ba"
sakin numfashi tayi
"ni dai jeka plx kada kasa murasa jirgin nan"
ya fice falon gidan xuciyar shi tass cike da son matarshi wacce yake burin taxama uwar d'ansa
na farko

bata dad'e ba ta fito shirye cikin brown d'in laffaya me ado da duwatsu kalan orange.
ya d'ago kansa ya kalleta fuskar shi d'auke da murmushin mugunta ya mik'e tsaye ta k'araso
hannunta d'auke da jakar kayansu ya amshi jakar,
"muje maman y'an biyu"
xaro ido tayi ta girgixa kai ta shiga gaba yabi bayanta yana dariya k'asa k'asa dan yasan abinda
ya shirya mata tana fita harabar gidan ta nemi motor d'in drivern su tarasa da mmk ta waiwayo
ta kalli khaleel
"ya khaleel ina drivern yake"
shima da mmk ya kalleta
"shine abinda nake son tambayarki kin aikeshi ne?"
b'ata ranta tayi
"ni ban aikeshi ko ina ba"
shima b'ata ransa yayi cikin ko in kula yace.
"shikenan myb baya son mu tafi yau baxan iya xaman jiran sa anan ba komawa ciki xanyi"
kamar tasa kuka dan haushi,
"ka kira wayar shi mana"
a kaikaice ya kalleta.
"ki kirashi mana ga waya nan a hannunki"
zuba masa ido tayi.
"bani da numb d'insa"
d'age kafad'arsa yayi
"nima bani da numb d'insa"
haushi sosai ya kamata dan ta fuskanci yana sane idan batayi da gaske ba fa baxasu koma
gida a yau ba.
jikinta asanyaye ta wuce tagaban shi ta shiga cikin gidan a falo ta xauna tayi tagumi.

ya bita da kallo had'e da biyo bayanta.
kusa da ita yaje yasa hannu ya xame tagumin da tayi ta kalleshi ya girgixa mata kai
"gani kusa dake tagumin me za kiyi?"
muryar ta asanyaye tace,
"bana son muyi wa Abba k'aryane"
cike da gamsuwa yake kallonta bai ce komai ba ya juya ya shiga bed room.
ganin maganarta tayi masa tasiri yasa ta mik'e tabi bayansa.
atsaye ta sameshi ta rungumo bayansa hannuwanta xube a saman k'irjinsa yasa hannunshi ya
shafo hannayenta.
a hnkl tace masa,
"kayi hkr my king nasan baka son mutafi sbd kana tunanin in muka tafi zan gujeka,bana tunanin
akwai ranar da xata wuce batare da na jini kwance jikinka ba,
kayi hkr mu tafi kwana 2 Abba yace muyi idan muka k'ara baxaiji dad'i ba kasan hnklin shi
atashe yake bayason mu dink'a nesa dashi sbd abinda ke faruwa"
juyo da ita yayi gabansa ya warware laffayan jikinta yasa hannu a kafad'arta
"xamu tafi yau amma jirgin yamma xamu bi"
dad'i taji dan tason kad'an da aikinsa yace baxa su koma ayau ba,
"ngd ya khaleel"
shafa lip d'inta yayi
"saura idan mun koma kullum sai nayi cigiyarki" ya k'arasa da jan hancinta.
far tayi da ido
"zanxo da kaina ba sai kayi cigiya ba"
ya shafo cikinta
"ina son ganin ranar da xa'a haifemin ajiyata"
tab'e baki tayi
"ina mmkin wannan ajiya ayi min ita batare da na saniba"
dariya ta bashi
"xata bayyana kanta duk da bana son bayyanar tata ta wahalar min da ke"


basu bar abuja ba sai yamma gab da magruba suka isa kano tunda suka shigo yake b'ab'bata
rai wai yana jin haushin missing d'inta da xaiyi daren yau.
itakam b'oye dariyar kawai tayi koda suka isa gida duk jama'ar gidan kowa ya fito yana murnar
dawowarsu shikam fuskarshi a d'aure take

kai tsaye d'akinta ta k'arasa aciki ta tarar da rubayya tana waya sulthana ma wayar take hindu
tana kwance tana karanta novel jidda na chating ita da zahra cikin murna suke mata sannu da
xuwa xama tayi suna tsokanarta musamman sulthana
"babbar anty antyn soyayya hop ansamo mana d'an abuja"
ta k'arasa da dariya dukansu dariyar sukai banda jannat data had'a rai ta mik'e ta shiga toilet
tana jinsu suna cigaba da tsokanarta

bayan ta fito daga wanka tana shafa mai rubayya data ke waya ta waiwayo ta kalleta

"antynmu ance inmiki sannu da xuwa"
da mmk jannat ta kalleta kafin tayi mgn sulthana ta katseta
"anty rubayya ki fad'a mata gsky,
anty jannat bayan tafiyarki ansawa anty rubayya rana"
da murna jannat ta bud'e baki
"mashaa Allah naji dad'i"
sulthana tace "baki tambayeni waye angonba"
"waye angon namu"
far sulthana tayi da ido
"yaya prince A.K Garkuwa"
da murna jannat tace
"ikon Allah naji dad'i sosai"
sulthana ta cigaba da mgn
"ansa rana d'aya da bikinki da ya khaleel wato nan da 2 weeks sai ki shirya yanxu amaren biyar
ne " jannat ta ce "biyar kuma?"
zahra tai saurin cewa
"hindu ce cikon ta biyar ita da yaya hafiz k'anin hjy murja ni kad'ai ce nayi saura acikin ku"
wani iri jannat taji tausayin zahra ya kamata muryarta a d'an sanyaye tace.
"bakomai zahra komai lokaci ne idan yayi dole ayishi Allah ya baki nagari"
dukansu suka amsa da
"amin"


washegari da yamma suna gerdin d'in gidan kamar yanda suka saba suna hira jannat
hankalinta nakan ya khaleel da suka fita yau tun safe shida Abba da dady wayar sulthana tayi
k'ara tana duba screen d'in wayar sunan ya mukarram ta gani ta d'aga yace ta xo yanxun nan
yana son ganinta yana kashewa ta mik'e tana mmkin wannan kiran na gaggawa da yai mata a
bayan gidan ta sameshi yana waya kana gani kasan da mace yakeyi ganinta yasa ya kashe
wayan
"xauna kiji wani abu k'anwata"
murgud'a baki tayi "kawai kafad'amin ba sai na xauna ba"
hararta yayi
"ina nan fa da halina ba canxawa nayi ba ko ki xauna kona nad'a miki duka"
zama tayi tana turo baki
"shikenan sai ace xa'a dakeni danna k'i xama"
dariya yayi
"yi hkr k'anwata kin san me ya faru ?"
k'ara turo baki tayi
"ina xan sani tunda ni ba allan musuru bace"
tak'arasa da murgud'a baki.
dariya ya kuma yi
"ina son wannan siririyar nan wata ke ma ?"
sakin fuskarta tayi tana dariya

"wacce acikinsu fad'i naji?"
"wata siririya zahrah "
wata iriyar dariya tayi.
"zahra ce naji dad'i ya mukarram"
"yanxu sulthana ya xa'ayi ? nifa in san samuna ne a had'a da bikinku har nawa"
mik'ewa tayi
"barmin aikin awajena nasan yadda xanyi"
"yawwa sulthana ina jiranki" ta tafi tana tsokanar shi ya bita da murmushi.

da daddare suna xaune dukansu xa'a fara tattauna abubuwan da xaayi da bikin anan hajiya
murja tace "tana son xasu tafi italy ita amaren cen babban companyn daya ke kayan d'aki su
xab'i wanda suke so daga nan tana son suje india subawa companyn rajah sarry su fidda irin
designing na kayan da xasuyi fitar biki dashi da kuma dubai nam ma suje companyn El'mukhtar
suba su aikin kalan kayan daxasu saka na biki da kuma yanayin irin adon sark'ar da xasu saka
haka ta d'ink'a lissafe lissafe.
Abba yace
"bakomai xuwa jibi ma xasu fara tafiye tafiyen kuje duk inda kukeso"
kamar wata yarinya suna cikin tsare tsare sulthana tace,
"ya mukarram na fad'a ?"
ware ido yayi yakasa magana dan baiyi tunanin wannan wautar xatai masa ba.
hajiya Nabila ta kalleta dan kowa mmkin mganarta yayi
"fad'i mana"
ta yi dariya
"ya mukarram bari na fad'a"
kamar ya nutse dan kunya.
"cewa yayi wai yana son zahra wai asa ranar auren dashi"
dariya sukayi dukansu
Abbu yace
"ja'iri kalli yanda yake k'ifta ido"
Abba yace
"mai xai hana mukarram in dai tana sonka"
dady cike da murna yace
"nabashi ai mukarram

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login