Showing 81001 words to 84000 words out of 132173 words
Chapter 28 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
na kasa jurewa ina son ki plx ki bani hakk'ina
kada ki gujemin b'ata rai yayi ya kalleta yau sai na karbi hak'k'ina !
by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
87&88
b'ata rai yayi sosai yana jifanta da wani irin kallo, nagaji ! baxan iya ba hak'k'ina nakeso,
kuka tasaka ta koma cen k'arshen d'akin ta rakub'e tana makyarkyata kamar mai jin sanyi,
gadan gadan yayo kanta cikin wani irin yanayi, hannu yasa ya Tayar da ita tsaye, kafin tayi
wani motsi ya sunkuce ta gaba d'aya ya shige bed room d'inshi ajjiyeta yayi akan gadon kafin ya
hau ta koma can k'arshen gadon tana kuka, " ya khaleel kayi hkr plx kabari mu koma gida, gaba d'aya hnklinta a mugun tashe yake sbd
yanayin data ganshi ciki bata tab'a ganinshi cikin irinsa ba girgixa mata kai yayi Dan magana
ma kasa yinta yayi da k'arfin gaske ya fincikota jikinshi yana mata wasu irin abubuwa da wasu
k'ananan maganganu Wanda takasa gane me yake nufi tuni tak'ara rikicewa, haka ya rabata da
kayan jikinta kaf cikin kid'ima yake mata wasu irin kalamai Dan ganinta a haka ya k'ara
tunxirashi tana kuka tana son kwace kanta ta kasa yana k'ok'arin ya cimma burinshi yajita cikin
yanayin da bashi da yadda xaiyi dole ya hkr sakin ta yayi ya koma gefe yana fitar da numfashi
sama sama bai so haka ba bashi da yadda xaiyi yaso ace yau da yakejinsa cikin wannan
yanayin Na sha'awarta ace ya sami biyana buk'ata amma ina mai yankewa ya yanke,
tana cen gefe itama tana fidda numfashi jikinta amatukar sanyaye Dan sai da yayi lugwigwita
ta ita sam ta manta da yanayin datake ciki Na rashin sallah sbd raxanar da tayi,
muryarshi asanyaye yace,
" meyasa bakiyi min bayani ba ?, har sai da kika sa Na kai wannan mayuwacin halin?
kasa mgn tayi dan haushin shi takeji yanda ya d'inka dirxarta kamar yasami soso Sam hnklinshi
baya tare dashi tayaya xai yadda da mgrnta shiru tayi bata amsa masa ba,
wai wayowa yayi yana kallon kyakkyawan jikinta fatarta Na shek'i ajiyar xuciya yayi ya janyota
jikinshi,a hnkl yace,
" kina jin haushina ko ? ki tausaya min mana beautyna Na gaji da hkr wata Na nawa da aure ?,
nifa ba yaro bane dole Na buk'aci hakan ina da mace kamarki kinsan kanki kuwa ? juyo da ita
yayi yanda xasu fuskanci juna rufe idonta tayi Dan baxata iya had'a ido dashi ba, hannu yasa ya
shafi fuskarta hwaye Na xuba yasa harshenshi yana share hawayen, " ki bud'e idonki ki kalleni kin San yadda nakeji idan Na kalleki kuwa ?
kwafa yayi ya cije lebe,
" baxaka sani ba tunda kinkasa fahimtar yanda kike araina kin San nayi hkr amma kin kasa
gane hakan,
baxa ki iya tausaya min ba ?
jikinta yayi sanyi tausayin shi ya kamata nan da nan taji ta cikin danasani inama yau free take
da sai ta nuna masa itama tana sonshi tana kuma son farin cikinshi,jin yayi shiru yasa ta bud'e
idonta ya k'urawa fuskarta ido har yanxun idonshi jajur suke suka had'a ido takasa d'auke kai
sbd yanayin data ganshi ciki, shigewa jikinsa tayi tasa kuka,
" kayi hkr ya khaleel ba tausayinka ne banayi ba ina jin tsoro ne kuma yanxu kaga halin dana ke
ciki kayi hkr kajira Na gama,
maganganunta sun sanyaya masa xuciya hnklinshi ya kwanta ganin itama ta damu da
damuwarsa,
d'ago fuskarta yayi suka kalli juna ya girgixa mata kai,
" ki daina xubar min da tsadadden hawayenki bana son ganinshi kwance kan kyakkyawan
fuskarki,
da sauri tasa hannu ta goge,
" ina sonki jannat ! ina sonki son da bazan iya aiwatar da komai ba idan bakya tare dani ina son
koda yaushe na dink'a jinki acikin jikina jinki cikin jikina yana samin nishad'i yana k'aramin
soyayyarki ki daina guje min ki k'arfafa min gwiwa da kwanciya a jikina,
ni namiji ne mai son jiki,
da sauri ta kalleshi
murmushi yayi ya shafa lip dinta had'e da Jan hancinta,
" kin kalleni kinji nace son jiki
ba sonjiki Na kwanciya ba ya girgixa kai,
"ina son najini koda yaushe kwance jikin matata,
musamman jikinki mai fidda daddad'en k'amshi ya kalli jikinta yai murmushi da suka hada ido,
yak'ara ma tsowakusa da ita sosai,
"kina da kyakkyawan jiki ngd wa Allah daya mallaka min ke, yana fad'a yana shafar cikinta,
"beautyna naso yau nayi kyakkyawar ajiyata a cikin nan naki ina son naganki da ciki rusheshe ki
haifamin kyawawan yaya irinki masu wayo, dariya sukayi dukansu idonsu akan juna yaja
hancinta,
"ina son hancin nan naki da wannan dankaramin lip din,
sajenshi ta shafa itama
"ina son sajen nan naka daya k'arawa fuskarka kyau
" lol ba dole ki so D'an kyakkyawa Irina ba,
dariya tayi ta k'ara shafo sajensa ya khaleel kai fa Na musamman ne,
lumshe ido yayi
" nasani beautyna amma meyasa kika wahalar dani ?
xaro ido tayi ta Na mmk,
" yaushe zan iya wahalar da ruhina,
kwashewa yayi da dariya ya k'ara mannata da jikinsa alaman yaji dad'in maganar ta,
" lokacin da kika ce dole akai miki akan aurena
da sauri ta rufe mishi baki tana dariya,
asanyaye yace,
" beautyna kin wahalar dani kin san a ranar banyi bacci ba ? sbd tunani na yanda nake sonki
haka kike sona nasan ba dagaske kike ba amma duk da haka sai da Na shiga tashin hnkl
shiyasa Na sauke komai Na furta miki Kalmar da bantab'a furtawa y'a mace ba,
ke ta dabance ina miki kallon yarinya ashe ke boss ce kinfi gingimari girma, dariya ta kwace
mata da shagwaba tace,
" ni gsky ba gingimari ba ce
maimaitawa yayi,
" ni gsky ke gingimari ce, mik'ewa tayi daga jikinshi ya xuba mata manyan idanuwansa yana
kallon wuyanta xuwa k'asa wajan k'irjinta tunowa tayi da sauri xata nemi riga, da sauri ya dawo
da ita jikinshi,
"a haka nake son ganinki,
kallonshi tayi tana jinjina kai,
d'aga mata ido yayi had'e da kanne d'aya,
"mmkin me kikeyi ?
d'an karamin murmushi tayi
" ina mmkin wai Kaine kk mgn haka kai da nasani shiru shiru baka da aiki kullum sai danna
waya,
dariya yayi sosai harda kyakyatawa,
itama dariyar tayi
" plx ya khaleel wai me kk dannawa awaya,
dariya Yakuma yi yana kallon fuskarta,
" oho nima fa ban San me nake dannawa ba,
ware ido tayi tasa hannu ta rufe bakinta sbd dariya,
"oho fa kace,
d'aga mata gira yayi
"abinda nasani idan kina kusa dani bana iya yin komai duk wani motsi tamkar kina motsawa da
xuciyata,
kin San akwai ranar da ina bincike awaya muna falo duka garin kula da motsinki nayi formatting
d'in komai ban sani ba,
gaba d'ayansu suka tuntsire da dariya,
tana dariya tana mgn
" meyasa toh ban ga alama ba ?
tab'e baki yayi
" ina ganin kin yi karama da soyayya dani
ta harare shi da wasa
"toh yanxu fa ?
"kin xama gingimari
dariya tayi had'e da shigewa jikinsa
" shiyasa naga kana cije leb'en k'asa kullum sai kace min ina da abin cewa ? ko kina da
damuwa ?
wata dariya yayi had'e da d'agota daga jikinsa
ya ja hancinta
"beautyna yau kina tuna da kenan kinsan me nake so kice ?
girgixa kai tayi tana kallonshi fuskarta d'auke da murmushi,
" ina so kice ya khaleel I love u,
dariya tayi sbd yanayin da yai mgnr sai da ya sirantar da muryarsa,ya harareta da wasa,
" kika k'i fad'a kikaita wahalar damu bayan nasan kina sona,
ina mmkin ki sosai yanda kika iya rik'e abu a xuciyarki da haka yanmta sukeyi da sunjawa
Kansu aji beautyna ke ta dabance a jinki yana birgeni daurewar da kikayi kika jira furtawata ya
k'ara miki k'ima da daraja a idona,
far tayi da ido
"kaida jira kk ince ina sonka ? ta murgud'a baki,
xaro ido yayi
" sorry beautyna nina isa koda nace ina sonki ma haka kika d'unga jamin class kika sani cikin
wani mugun yanayi ga tsiwa da kika tsira a time d'in
beautyna kin axabtar da xuciya ta lokacin sosai coffee kawai nake iya sha ya k'arasa da
harararta irin Hararar wasa,
" sorry ya khaleel d'ina,
kwantar da kanta yayi k'irjinsa
" plx beautyna kada ki k'ara axabtar dani gaba dan kikai min komai xai iya faruwa dani,
" shafa cinyar hannunsa tayi ta lumshe ido tana jin mugun sonsa,
" ya khaleel wahalar da kai wahalar da xuciyata ne tayaya mutum xai wahalar da xuciyar sa ?
k'ara manneta yayi ajikinsa
" baxaiyiyu ba beautyna Allah ya nuna min ranar da xangan ki d'auke da ajiyar babyna a cikin
nan naki
" muryarta a sanyaye tace amin,
" kin San lokacin Dana fara dakon soyayyarki axuciya ta ?
girgixa masa kai tayi,
" tun lokacin dana fara ganinki a wajan maman david, kin tuna ranar,
" nasani mana baxan manta ba,
" ina son Na ganki kusa dani shiyasa Na ke kiranki kullum ki kawo min coffee,
ina son naga motsinki kusa dani kada ki b'oyemin komai nasan kina sona kema shiyasa nake
waya da Jidda kuma ina ganin sauyawar fuskarki,
alaman kina kishi Na
duk da haka in kikai wani abun a time din xuciyata tai ta waswasin any'a kuwa kina sona ?
bakya nemana idan bani nace kixo ba sannan ba kyamin mgn sai dai Na wuce ki wuce,
Na yadda da wannan ke ta musamman ce,
gani tayi xai yi tone tone ta waske had'e da janyo bargo
" ya khaleel bacci xanyi, janye bargon yayi "ba yanxu ba sai mun gama hira, ta zaro ido
" mundad'e muna hira fa kalli agoga ya kalla 2:40 ya d'an xa ro ido dare yayi ya had'ata da
jikinsa kafin mu kwanta kiyi min gud nyt,
kiss tai masa a goshi shi,
ya tab'e baki
" ni d'anki ne daxa kiyi min kiss a goshi ?
dariya tayi tai masa a kumatu,
" anan xakiyi ya nuna mata leb'enshi,
batayi musu ba tayi Dan bacci takeji bayan ta masa ya lumshe ido ya k'amk'ameta ajikinsa
sukayi baccin tare kamar xasu had'iye juna
washegari da safe suka had'u dukansu a dining sukayi breakfast y'an uwan dady suna ta
kiranshi akan ya dawo suna son ganin y'ay'ansu da safe yace su jira Dan bai basu lbrn yanda
akayi yaran suka dawo gida ba baxai je ba har sai dady ya xo tukunna suxo tare
dady ba suxo ba sai wajan 11:00 sukaxo tare da Jidda Dan rigima tasa masa akan yaka wota
wajan y'an uwanta ta gansu yabar su ummanta agida sbd har yanxu basu San lbrn komai ba
kuma shi dadyn bai fad$a musu ba ko nan ma da xasu da jiddan bata San komai ba, shiyasa
koda suka xo take ta mmkin komai tana ta ujjibin meye had'in su jannat da way'annan
hamshak'an mutanen,
suma su jannat sunyi murna da ganinta,
basu Dad'e da xuwa ba suka tafi can main house dinsu ched'e estate taron da suka gani ya
basu mmk Dan yaransu ta manyansu sunci ado abinka ga Fulani kyawawa sunyi kyau sun
gyara wani babbn falo sun k'ayata shi tamkar masu wani had'ad'dan biki cike da mmkinsu muke
kallonsu duk yawan nan Nasu ba bare kowa ka gani dan'uwane ko ba'a fad'a ba Kamannin su
kusan d'ayane Dan hancinsu iri d'ayane da idanuwansu haka suka k'ayata wajan suka d'inka
gabatar da Kansu awajan su jannat bayan sun gama dady ya kwashe lbrn irin rayuwar da
y'ay'ansa sukayi nan da nan waje ya rud'e da hayaniya babu abinda suke sai aibata da tsinewa
Wanda ya jefa rayuwarsu ga halaka da kyar hayaniyar ta lafa wasu ma kuka suka sa suna
mmkin rashin imani Na wanda ya aikata wannan D'an yan aikin,
ita kanta jidda mmk tayi sosai dajin lbrn Dan sai yanxu taji komai tuni taji kunya tako ina
danasani ta kamata irin gorin da cin mutuncin da tai musu ashe su d'in yan dangine dangima
babban dangi masu ji da kyau da arxiki Alhaji Adam ya gabatar da dady da iyalinsa da kuma
khaleel Wanda yake surikinsu suka jinjinawa dady da ya khaleel suda Kansu sukace dady da
yayansa sun xama nasu duk irin yadda suke da kyamatar bare shi kanshi Alhaji yayi mmk
amma duk da haka gefe guda Na xuciyarshi mugun haushin dangin nasa yake Dan yana xargin
b'atan y'ay'ansa har da sa hannunsu yana tare da sune kawai sbd yan'uwansa ne amma shi
kad'ai yasan me yakeji game dasu
by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
91&92
*Ummee Garkuwa*
kashe wayan jidda tayi had'e da xuba tagumi xuciyarta kamar ta fashe dan bak'in ciki ta d'ago
idanuwanta ta kallesu suma kallonta suke,
tayi ajiyar xuciya
" ina danasani arayuwata,
rubayya datake kusa da ita ta amshi wayar hannun jidda ta kashe ta kalleta,
"anty jidda babu kyau danasani sbd komai muk'addarine daga Allah hk Allah ya tsara miki
rayuwa ni banga aibun danjuma ba tunda mutun ne shima,
kuka jidda ta saka,
"bazaki ga aibinsa ba rubayya ni nagani uwa uba gidadancin sa tayaya kamata xatayi rayuwar
aure da irin danjuma ??
Zahra da ta gefensu ce tayi kwafa,
"nifa anty jidda kina ban mmk ya xakiyi da ikon Allah ? ke kika halicci kanki da xaki xab'awa
kanki rayuwar da ta dace dake ? ubangijin daya halicceki ya fiki sanin rayuwar da ta kamace ki,
duk abinda ubangiji ya baka toh shine alkairi aruwarka ki rik'e kaddarar Allah hannu bibbiyu ki
rungumeta sai Allah ya sauk'a k'a miki ni na ce me ? kina jin abinda dady yace xai aura min duk
wanda yaga dama kuma na hkr nasan duk wanda na aura in dai bana sonshi shine k'addara ta
kuma shine zab'in ubangijina babu abinda kuka xai miki kwarama ki hkr ki godewa Allah idan
kina ganin yai miki gidadanci da yawa kisa dady ya maida shi skul ko h.n.d ne ya k'arasa tunda
yayi diploma.
tunda zahra ta fara mgn suke kallonta dan sunga kamar ak'ufule take zance,
y'ake jidda tayi ta sunkuyar dakai
"hakane zahra nasan idan ya koma skul myb xai rage wannan kauyanci kina jin fa irin
k'auyancin da yai min d'axu wai sunan shi mugun gaye mtsww,
jannat ce tayi mgn bayan tayi ajiyar xuciya,
" toh menene dan yace sunan shi mugun gaye?
anan ma cikin birni in kikaji wani sunan sai kanki yai ciwo dan takaici skul d'in kawai zai koma
sai ki sa masa ido ki janyo shi jikinki ki kula da shigarsa harda yanayin maganganun sa cikin
lokaci k'alilan zaki ga ya saki,
hindu ta sauke hannunta daga tagumin da tayi,
"ni ko dan fan san soyayya ba shiyasa nake ganin kamar d'orawa kai wahala ne ?
anriga an d'aura aure tsakanin ki dashi me ya rage miki ?
kibi duk hnyr da kikasan zaki gyarashi tunda yana sonki tsab xai bi abinda kikeso,
sulthana ta mik'e,
"wllh anty jidda ki saki ranki kada ki d'orawa kanki damuwa wani ciwo ya kamaki akan abinda
xaki iya maganin sa cikin lokaci k'alilan in dai na miji na sonki ai aikin gama ya gama ubangiji
Allah ya hadamu da masu sonmu so na Allah jikinsu asanyaye suka amsa da "amin suna shirin
kwanciya hjy murja ta shigo d'akin "ina afrah, ta rik'e baki oh sorry ina jannat tashi maza kije wajan mijinki zaki barshi shi kadai
muje,turo baki jannat tayi ,
"umma bacci nakeji
"jeki cen kiyi baccin
rik'o hannunta tayi,
" ya hkr y'ata kinga babu kyau barin miji shi kad'ai sai ki shiga fushin ubangiji ni kuma baxan so
Allah yai fushi da y'ata ba,
dire diren kafa jannat takeyi da kukan shagwaba haka dai hjy murja tai ta lallashin ta har wajan
b'angaren shi ta kaita sannan ta juya
sallama tayi ya amsa yana zaune ak'asan cafet yana kallon news hannunshi rik'e da cup yana
shan coffee kallo d'aya yai mata ya kauda kai ta k'araso kusa dashi ta xauna had'e da gaishe
shi cikin kulawa ya amsa sannan ya kauda kai,
kallonshi tayi
ta yi k'aramin murmushi aranta tace yau miskilancin ne ya motsa, ta jingina jikin bed d'in shi
tana kallon tv,
kallonta yayi fuskarshi ba yabo ba fallasa yace,
"baki san wajan zamanki ba ?
far tayi da ido itama fuskarta a d'an d'aure ta ce "ban sani ba ina ne ? ta tambayeshine da mmk,
da ido ya nuna mata cinyarshi,
yi tayi kamar bata san me yake nufi ba,
ya janyota ya d'orata kai ya kwantar da kanta k'irjinsa
cikin muryarshi mai dad'i yace,
"nan shine wajan zamanki da kwanciyar ki,
kanta kawai ta d'aga masa dan ta fuskanci yau miskilancin ne ya motsa bai ce mata komai ba
sai bayanta daya ke shafawa,
ajiyar xuciya tayi "lallai akwai shiri agabana zama da miskilin namiji hmm sai ka shirya dole na
rabaka dashi ya khaleel !
a haka bacci ya kwasheta ajikinsa,
jin tayi bacci yasa ya d'auketa a hnkl ya ajjiyeta kan gadon yana kallon fuskarta tana baccin ta a
nutsu numfashin ta na fita a nutse tamkar idonta biyu ajiyar xuciya yayi ya shafa fuskarta a hnkl
kamar mai rad'a ya furta ina sonki jannat !
ya gama abinda xaiyi ya hawo kan bed d'in ya janyota jikinsa ya k'ank'ameta ya rufesu da bargo
washegari da rana maman david da papa da Emanuel da david da john suka xo cike da murnar
lbrn da sukaji maman david