Showing 9001 words to 12000 words out of 132173 words
Chapter 4 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
axahar ya fito dan yaci abinci yana sauka daga lifta karf idonshi ya sauka akanta tana sanye
cikin dogowar riga Arabian gown suna tsaye da wata mata fara irin farin 9ja me kiba babbar
mace mgn suke tana dariya ta riko hannun matar ta sumbata sukayi hugging din juna sannan
tabar wajan da sauri yana tsaye ya kasa mgn mmk sosai da firgici ya kamashi da sauri yabi
bayanta kafin ya cimmata tashige cikin mutane bat tabace masa da sauri ya dawo inda yabar
daya matar batanan ya bige kanshi hade da fadin oshcc!! Meyake faruwa ne kasa ya dunkule
hannunsa yana dukan tafin hannunshi da shi da gudu gudu ya bi wani wajen karaf yaci karo da
wata ta hnkdashi hade da fadin baka da hnkl ? Cikin tsawa da sauri hnklinshi ya dawo kanta ya
zaro ido yana mata wani irin kallo tayi tsaki tana masa kaskantaccen kallo mahaukaci ne kai ??
Irinkune sakarkaru da kuke tafiya bakwa kallon gabanku mahaukaci kawai tafada tana cigaba
da tafiya ta dago yatsanta tana karkada masa nunin gargadi bai farga sai da takusa ficewa da
ga masallacin sannan ya furta jennifer !! Akufule yabi bayanta da sauri
By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
13&14
Jikinta a sanyaye ta wuce ta fito daga kitchen din tabi hanyar dakinsa ta bude ta shiga da sauri
ta sauke idonta kasa daga shi sai gajeron wando jikinshi ba riga kanshi sunkuya yana danne
dannen waya ta wuce toilet dinshi ta wanke tana mmkin yadda ta ganshi ko kunya bayaji mgn
taji kasa kasa yanayi ta matso kusa da kofar toilet din ta tsaya ............. Jidda ki daina
wadannan maganganun akaina kin kasa fahimtata yayi dariya....ki fahimci soyayyata mana oh!
Kwantar da hnklinki babu ya macen daxan iya so acikin xuciya ta kina ganin zan iya son wata
bayanke ?.......... Fitowa jennifer tayi daga toilet din da sauri ta fara gyra dakin ya cigaba da
wayan kamar bai son da halittar mutun a kusa dashi ba .......... Kina bukatar kulawa ta ?? Nima
ina bukatar hakan sosai yayi dariya cikin nishadi ....xaki fara ko ?? Ni gsky ya khaleel kaxo kd
yafada ashagwabe da alama kwaikwayon muryarta yayi ya kuma yin dariya sosai ...... Yau fa
dady yadawo kin San baxaiyiyu nabar dady naxo ba sorry kada kidamu kina son maimaici ??
Kinfi kowa sanin matsayinki kanwata matata ah ! Kinjiki da wata rigima toh zan fada my love my
everything ..... Tsayawa cak jennifer tayi takasa karasa aikin ranta yayi masifar baci hawaye na
kokarin fito mata ya kalli yanayin da take ciki yai murmushi hade da cije leben kasa yadai
Jennifer ???? Ya tmby ta idonshi akanta tayi shiru tarasa me xata ce masa OK xaki iya tafiya ya
nuna mata kofa da hannu jikinta asanyaye ta taka kafarta da kyar xata fita hawayen da ya
makale ya xubo da gudu kinga "" ya tsayar da ita da sauri ta goge hawayen ta waiwayo wayarsa
yake dannawa kina da wata damuwa ne ?? Ya tmbyeta ah ah ta bashi amsa ta fice daga dakin
hawaye ya cigaba da xuba daga idonta me yasa yake mata irin wannan tmbyr ?? Koda yaushe
tmbyrsa kenan kina da damuwa ?? Idan tana da damuwa xai iya mata maganinsa alhali yana
son wata ?? Xata hadiye damuwarta koda kuwa xata xame mata ciwo baxata iya sanar da shi
Sirrin xuciyarta ba ita kadai tasan damuwarta tagane inda ya khaleel ya dosa akan me zai dinka
tmbyr ta damuwa ??? Gabanta ya fadi ko yana lura da sauyawar da takeyi inya na waya ? Xata
yi kokarin controlling din kanta ta kwanta tana ta sake sake xuciyarta kamar madaci
Washe gari da wuri ta gama aikinta ta koma daki sababbin yan aikin da akayi suka shigo
dakinta da fara'a ta tare su suka xauna suna hira suka fada mata sunayensu hadiza da Sa'a
kefa meye sunanki ?? Sunana jennifer ! Suka xaro ido suna mmk da ta'ujjibi tasan mmkin sunan
suke da kuma ta'ujjibin batai kala da sunan ba tunda ta fada musu sunanta jikinsu yai sanyi
sukai shiru da hirar da suke karshe ma suka fita daga dakin nata ta kalli gefen dakin nata tana
girgixa kai ita kadai tasan yanayin data ke tsintar kanta inxa ta fadi sunanta Sa'a ce ta shigo
kixo Momy na kiranmu a falo ta mike tabi bayan Sa'a a falo ta tadda Momy da hadiza ta gaishe
ta cikin fara,a Momy ta amsa kinga yan'uwan naki ko jennifer ?? Eh Momy hakane zan raba
muku aiki hadiza ke xaki dinka share share da goge goge kafin sauran da xasu tayaki su karaso
ke kuma Sa'a wanke wanke xakiyi da gyaran daki kema akwai mataimaka inaga anjima xasu
iso kudinga yi tare jennifer kina bangarenki dai na girki girki kawai xaki dinkayi kema akwai mai
tayaki in shaa Allah xuwa anjiman dai xaku gansu sallama akayi ya haisam ne shida ya khaleel
da daddy suka shigo falon aladabce suka gaishesu cikin sakin fuska dady ya amsa sai alokacin
jennifer ta kalleshi kamarshi daya da ya khaleel ya wuce bangaren hajjo ya khaleel ya bishi ya
haisam ya tsaya ranshi a bace Momy ki bawa dady hkr bana son xuwa Dubai din nan mahboob
ko khaleel suje me kk so nace haisam ? Bafa dadewa xaka yi ba kwana 3 ne fa kacal mezaka yi
?? dabaka son xuwa babu ruwana , ohhhh Momy !! Ina son gama wani muhimmin abune inda
kaje ka dawo sai ka karasa plx Momy kisa baki kutashi kuje jennifer haisam nifa na gama mgn
suka mike da sauri musamman Jennifer da tun shigowarshi ta matsu ta bar falon
Dubai
Sanye yake cikin kayan sanyi rungume da jakarsa ya fito daga airport din waya kira Yusuf plx
kaxo ina airport ya kashe wayar Sam baya jin dadi ranshi abace yake sbd dolen da akai masa
akan tafiyar ba yadda baiyi da dadyn shi akan ya daga tafiyar yaki yadda Yusuf dinne yaxo
haisam ya bude motar ya shiga ya kalleshi haisam ? Meya faru ne ? Gobe birthday din meeena
oh ! Yusuf ya taka birki kana tare da meena dinne ? Inafa tana 9jaa ya bashi amsa yana Sosa
haba to meyasa kabarta Baku taho tare ba tana fushi dani kawai dady ya kwafsa min yaimin
dole sai naxo dubai haba ana shiga rayuwar mu fa yusuf yace oh ! Gsky dadyn Ku ya kwafsa
maka sorry pepper iyayen namune ba yadda xamuyi dasu me xakayi ne anan din meeting ne ya
bashi amsa dai dai lokacin da yai parking suka sauka daga motar gidane babba me Kyau
gidansu yusuf kai tsaye suka shiga gidan yai wanka ya kwanta sbd dare yayi ga gajiya da bacin
rai
Washe gari yaje meeting din hk suka gama ya dawo kan gobe xasu kuma yin wani meeting din
tare da wasu larabawa da sai goben xasu xo yusuf ya daukeshi xa su koma gida kan hanyar su
takomawa suka tsaya dai dai shopping malls yana son yin siyayya tare suka shiga ya tsaya
duba perfumes harbi suka sukaji na gun gaba tsawa sukaji everybody nil down gaba dayansu
sukai kasa kaba afada ba yasan yan fashine yana kokarin kwanciya karaf idonshi ya sauka
akanta tana sanye da riga da wando bakake ta rufe idonta da glass bakake hannunta rike da
gun bullet grum wani shock yaji hade matukar mmk da ta'ujjibi da sauri ya mike yana nuna na ta
da yatsanshi je.... Je... Jennifer ?? Ta cire bakin glass din tana mishi wani irin kallo cikin in ina
ya cigaba da mgn me..me..mekikiye anan? Daya daga cikin yan fashin yanuna shi da gun din
hannunsa xai harbeshi don't kill him ! Ta fada tana kallon shi let's go plx guyz ta fada hade da
daga murya yana kallon lokacin da suka dauki akwatunan waajan da gwalagwalai suka fice da
sauri yana kallonta tana kallonshi itama har motarsu ta bace daga wajan da sauri yusuf ya
karaso wajan Sa are u OK haisam !? Idonshi akan window yana kallon titi da mmkin wacce ya
gani kana hauka ne yusuf ya fada jikinshi na rawa da sun harbeka fa ?? Shi kam gaba daya
hnklinshi baya jikinsa Jennifer !? Sunan yake maimaitawa aransa Jan Sa yusuf yayi dai dai
lokacin da police sukaxo ya bude masa kofa shiga mana yusuf ya turashi motar sannan ya
xagayo ya shiga ya tada ita da gudu yabar wajan
By
*UMMEEEY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
17&18
Da sauri yabiyo bayanta cikin rashin Sani ya ture wata tsohuwa ta fadi dolenshi ya dakata ya
dago tsuhuwar yana bata hkr sbd yanda ta balbaleshi da fada haka ya samu da kyar ya lallashi
tsohuwar yai hanyar da Jennifer tabi da gudu dugu cen nesa ya hango wani matashin balarabe
sanye cikin uniform ya bude mata murfin mota tashiga hannunta rike da waya tanayi kafin ya
karasa motar ta ja da gudu ta bace masa ya sauke numfashi yana. kallon inda motar tabi
hnklinshi atashe ranshi yakai kololuwar baci jikinsa asanyaye ya koma masaukinsu yarasa kalar
tunanin daxaiyi dan al,amarin yfara bashi tsoro wacece Jennifer babu yadda xa ai ya yadda ba
itabace dan tanayin mgn muryarta ta tabbatar masa da itace yasalam ! Meyasa take aiki a
gidansu ?? Shi dai yasan Jennifer Kristen ce meya kawota saudiyya masallaci wajan ibada ??
Me ya kaita Dubai aikata mummunan aiki na fashi da makami ?? Anya kuwa xai iya bari yai
mata kamun kaxar kuku ???? Ina baxan iya ba !! Yafada cikin huci da daga murya duk ranar da
yakoma 9ja tofa sai tafada masa mummunan kudirinta akansu gabanshi ya fadi kodai Yar
bincikece ??? To akan me xa a bincikesu alhali dadynsu ba mugun mutun bane mai aikata laifi
?? Wata ke bincika ??? Taya xa ai Yar bincike ta aikata fashi da makami ??? Ohhhh!!! Ya
dunkule hannunsa ya naushi tafin hannunsa dashi baxaiyi yuba ! Jennifer wacece ke ??
Meyasa kika shiga rayuwar gidanmu ??? Shifa dama duk da ba kare mata kallo yayiba yasan
Sam yarinyar batai kala da yare ba kokadan gaba daya xubinta na Hausa fulanine gumi ya
rufeshi duk da sanyin a.c dake sanyaya dakin hk ya dinka sambatu hade Da gudire mummunan
abinda xaiwa jennifer sai ta fada mishi wacece ita ?? Me yakota gidansu??
Satinsu biyu cif a saudiyyan suka dawo gida shikam haisam gaba daya hnklinshi nakan yadda
xa'ai Jennifer ta cigaba da xama agidan su ranar da suka sauka ma'aikatan gidan mata basu da
dawo ba mazan kawai suka tadda
Washe gari da safe ya fito daga daki sanye yake da 3 quarter da riga body Huck fara Sol ya
hango inuwar mutun a kitchen da hanxari yayi wajan bayanta ya hango tana aiki sosai duhun
mutun ta gani da sauri ta waiwaya atsorace taja baya yanayin da ta ganshi ya tsorata ta ya
xuba mata ido yana mata wani irin kallo durkusawa tayi sannu da xuwa Yaya haisam cikin
ladabi andawo lafiya ?? Allah ya karbi ibada shiru yai yana naxarinta yarinyar nan kuwa ba
shedaniya bace ?? Yanayin yadda tai masa mgn ya matukar basa mmk kamar ba itace ta tsare
shi da xagi a masallaci ba kee ! Ya fada akausashe wacece ke ?? Araxane ta kalleshi hade da
mikewa tana kallonshi alamar bata fahimci tmbyr tashi ba tmbyr ki nake yi ! girgixa kai tayi ban
fahimci tmbyr ta ka bane ta fada kanta akasa OK ! Ok ! Xaki fahimta yana fada ne tmkr zai kai
mata duka munafuka ! Azzaluma barauniya ! Nafiki hatsabibanci kafura ! Koda yake
shedancinki ya wuce duk me karancin tunani zan miki kyakykyawan rukon da xaki kasa
kufcewa sai kinyi Dana sanin yaudarar mutane OK ! Nafahimce ki kinyi hkn dan ki xautani kisani
cikin tunani ?? Atunaninki karamar kwakwalwa gareni irin taki ?? Kijira nawa hukuncin dan
ubanki bakin kafuri ! Da sauri ta kalleshi ya wuce fuuuuu yana huci ko kadan batayi mmk ba
asalima tana jiran fiye da hk xan gani haisam idan kai me babbar kwakwalwane kamar yadda
ka fada ina gidanku babu abinda xai fiddani har sai burina ya cika koda kuwa xaka dinka
yankan naman jikina
Da wuri tagama aikinta ta koma daki tana shiga tai wanka ta canza kaya kwankwasa kofa akayi
kafin tai mgn ya shigo fuskarshi dauke da murmushi yana kallanta oyoyo oyoyo oyoyo ya
mahboob ya janyo stool ya xauna oyoyo sister nayi kewarki sosai nima HK ya mahboob ta fada
tana satar kallonshi jiya naita xuba ido na nemiki na rasa ta rangwabar da kanta banyi xaton da
wuri xaku dawo ba andawo lfy ? Lfy ya fada yana tabe baki sai rashinki kawai danayi tayi
murmushi rashina kamar vana duniyar ? No nikaina nayi mmk sosai .....sarkin tsari xaka fara
tafada aranta......yacigaba bansan nashaku dake haka over ba sai danayi 3 days ban ganki ba
na damu sosai har abin yafara bani tsoro kullum cikin tunanin kyakykyawar fuskarki sai na kalli
photonki nake jin dadi Jennifer ya kirata ta kalleshi cike da gundira da zancenshi dan ita sam
batason namiji me tsara zance yawancin su makaryata ne ...kin shiga raina sosai ban San
yadda akai kawancen mu yai tsamari haka ba ya kura mata ido kina da babban fili acikin
xuciyata na yadda dacewa kina daya daga cikin farin cikina ke kam kawace wacce zanyi
alfahari da ita murmushi tayi shima murmushin yayi kina da Kyau Jennifer kyawunki shine
kyawun dake fuxgar duk wani mahluki kyawunki shine asalin Kyau fatana yadda nayi missing
aminiyata itama hk tayi kai ta daga masa tana tunanin inama da ya khaleel take wannan hirar
look ! Yace cikin daure fuska banson wayo mgn xaki ba daga kai ba kibani lbrn missing dina da
kikayi na isa nai maka wayo Yaya mahboob nayi missing dinka sosai ya mahboob dalilin dayasa
ma naxo gidanku yau da asuba dan naga yayana ta rufe fuska da hannunta ya tabe bk ngd ya
fada hade da mikewa anjima zan dawo OK Allah ya dawo da kai lfy sukayiwa juna murmushi ya
fice ta murguda baki jagwab ta xauna kan stool din daya tashi mganganun ya mahboob suna
sata gajiya
12:00 tashiga kitchen kamar yadda tasaba dora girkin rana karar telephone din kitchen taji tasa
hannu ta daga muryarshi mai sanyi taji kamar baya sonyin mgn ki kawomin coffee ya ajjiye
wayar tasaki ajiyar xuciya hade dayin murmushi da sauri ta gama tai bangaren su dan ta matsu
ta ganshi sbd dadewar da sukayi basuga juna ba tana xuwa bakin kofarshi taji murya kasa kasa
gabanta ya fadi tabbas wya yakeyi da wannan mayyar ! Sam batasan lokacin data kira ta da
suna mayyaba ido ta runtse yaukam baxata saurari wayarsu ba da sauri tai sallama idonsu ya
sauka kan juna gabanta ya fadi yana xaune akujera 3 quarter ne ajikin shi kalan fari ba riga
kukam Allah ya shiryeku da bakwajin kunyar xama babu ishashshun kaya ajjiywa tayi da sauri
sbd mgnr da taji yayi ....babyna I love u too...da sauri tajuya xata fita kinga "! Yace da ita tsam ta
tsaya ki wankemin toilet ranta yai mummunan baci ta juya jikinta asanyaye tai hnyr toilet din
......ah no babyna ina mgn da maid house din mune kiyi hkr xnxo fa oh ya rabbi ! Allah ya
kawomin ke lfy xanyi farin ciki da hakan ki daina mgn karan kanki dan nima nadamu darashin ki
kusa dani ........itakam Jennifer bakin cikine ya taru yai mata yawa hk ta wawwatsa ruwa a toilet
din ta fito bai kalleta ba ta wuce yabi bayanta da kallo yana dariya kasa kasa hade da cije
lebenshi na kasa tana fita tajanyo kofar da karfi ta wuce fuuuu tashiga kitchen suwaiba ta tadda
xare ido sukayi dukansu sannan suka rungume juna suna fairin cikin haduwa
Yau takama alhamis dai dai dasatin su ya haisam 2 da dawowa gidan yau ba kowa sai su
ma'aikata da suke abangaren su tana kitchen tna aiki suwaiba sun tafi kasuwa da Momy shara
ta kwashe tai hanyar da ake xubar da ita taci karo da shi yana mata wani irin kallo ya haisam
wacece ke ? Ta kalleshi takasa ce masa komai cikin tsawa ya kuma tmbyrta wacece ke ? Kafin
ta ankara ya dankota ya shaketa shaka ba ta wasa ba
By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
19&20
Shakar ta yayi sosai tun tana iya ganinshi dushi dushi har sai da ta daina ganin komai I said
who are you ?!!! Nishi kawai take xabgawa cikin mayuwacin halin Sam batasan Inda kanta yake
ba da gudu mahboob ya karaso ya bankadeshi da karfi yaraf ta fadi ta xube kasa kanta ya bugu
da wani katon dutse goshinta ya fashe yana xubda jini baka da hankali haisam meyasa kk
kokarin kasheta ?? Wannan wane irin zaluncine ina ruwanka da ratuwarta meyasa xaka takura
mata wllh! wllh ! Muddin Jennifer ta mutu sai ankasheka kana son shiga rayuwar da babu
ruwanka aciki dan kai ita Kristen cen itaka daice a duniya itaka daice bata da addini ?? Tmbyr
ka nake azzalumi to wllh kasani Jennifer tana da gata babban gata nikaina gatanta ne baxan
bari ka cuci yarinyar mutane ba dan kawai takasance Mara addini kai meye bakayi