Showing 63001 words to 66000 words out of 132173 words
Chapter 22 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
falon, ta kalleshi akai kaice cike da mmk iyyye ! sannu Ibrahim lallai na
yarda hadiza ba'a bar yaron nan banza hk ba, ta dawo kan dan'uwan nata yaya bashir me xaka
ce? murmushi yayi yana jin takaicin bakin hali irin na kannansa me zance Aisha ? ku iyayensa
ne kun gama mgn Allah ya kaimu ranar, ya mike kana kallonsa kasan yayi mgnr ne amma ba ta
kai xuciyar saba, ya wuce bangarensa, wata guda umman jidda tayi ta kalli su jannat dan bata
iya tantance su ta galla musu harara jaraba kike ko Jennifer sai adaina yiwa y'ata gadarar aure
dan itama nan da 3 weeks xata zama amaryar sa sai ki mutu dan bak'in ciki ta dawo da kallonta
wajan momy hjy firdausi kinga tamu isar ko ?
dama malamina yace bakya kaunar auren Ibrahim da jidda to yau tafaru ta k'are aure dai
ankusa daurashi murmushin yak'e momy tayi xuciyarta kamar tayi bindiga ta mik'e, na isa na ja
da ikon Allah mai ja da ikonsa sai jahili tababbe wanda bai son iko ko kad'dara ta Allah ba, sakin
baki sukayi suna kallonta dan sun fahimci mgn ta yab'a musu, suma su jannat tashi sukayi jikinsu asanyaye,
bak'ar mgnr da momy ta yab'a musu ne yasa basu tankwa su jannat ba har suka bar falon
kowacce d'akinta tayi,
tana shiga d'akinta direct toilet ta wuce tai wanka ta kwanta tana tunanin irin zaman da xasuyi
da jidda matsayin kishiyarta, daren da kyar ta runtsa tanayin baccin irin mafarkin jiya tayi a
firgice ta farka ta d'auro alwala taita nafilfili har akayi asuba tayi ta idar tayi axkar bacci ya sureta
mai k'arfi,
************
a hnkl ta bude idonta tajita kwance ajikinsa kamshin turarensa ta shaka ta lumshe ido
cike da bacci ta xame jikinta, suka hada ido suna kallon juna kunyarsa ta kamata ta sunkuyar
da kai tana kokarin mikewa ya mike hade da mikar da ita, beautyna muje muyi wanka a tsorace
ta tsaya gam ta ware ido tana narai narai da fuska shafo fuskarta yayi yana girgixa mata kanshi,
daukar ta yayi cak ya shiga toilet din hade da direta cikin bahon wankan kafin tayi motsi ya tube
mata kayan jikinta yai mata wanka ya dauko ta ya dawo da ita dakin idonta a rufe tana matukar
jin kunyar ta bude ido ta kalleshi ya dauko mai ya fara shafa mata ya gama ya kalli beautiful
face dinta idonta arufe murmushi yayi yanajin dadin kunyarta dan shi kam yana son mace mai
kunya dan tafi imani da biyayya, beautyna, ta bude ido suka hada ido dashi da sauri ta rufe
harda sa hannunta akan idon tana murmushi har sai da fararen hakoranta suka bayyana,
birgeshi murmushin yayi shima yasa hannu ya xame hannunta da ta rufe fuskarta dashi,
beautyna kin san me xakimin ? girgixa kai tayi tana kallon hannunta daya rikeshi yana murxawa
a hnkl ko kimin wanka ko kiyi mi kiss da sauri ta kalleshi da manyan idanuwanta ta kauda kai
tana girgixa kai, nifa ban iya ba,
tafada ashagwabe,
shagwabar ta ta birgesa sosai ya mike yana kallonta kamar ya hadiyeta zan koya miki yan xun
nan, dago fuskarta yayi yai mata kiss a goshi, na tafi office amma fa yau ki shirya xuwan baki
dan zan koya miki kissing din daba ki iya ba ya fice tayi murmushi xuciyar ta danyi mata dadi
sosai ta tashi ta bude war drop dinta ta sa kaya atamfa riga da siket sun xauna mata ajikinta
falo ta sakko momy da sulthna sai dady ta tarar a falon ta gaishesu ta xauna kusa da sulthana,
dady yace ina hindu take ? suka kalli juna momy tace bangan ta ba tun safe bata gama mgn ba
ta shigo falon daga kofar waje jikinta sanye da katon hijab da nikaf da mmk dady yace ina kikaje
? shiru tayi muryaryarta asanyaye tace dady kana da bako, xura mata ido yayi yana kallonta,
waye ?
"xai fada maka suwaye iyayenmu,a gigice suka mike dukansu, da sauri yace ta shigo dashi
ta koma, tadawo tare dashi , sadik osasa ne ya xauna kujerar datake fuskantar dadyn ya
bayyana masa kansa da sunansa da yanda akayi aka kawo musu hindu tun tana da wata daya
da kwana goma
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
73&74
Bayan yagama gabatar da kansa da mmk Momy da dady suke kallonsa dan basu San da
xaman Shiba, Jim yayi yana kallon kafet din falon kamar yana naxarin ta inda xai fara fadawa
dady inda asalin maganar take ya dago kai ya kalli dady cikin yadda da abinda xaice,
Hindu da yan'uwanta y'ay'an Alhaji ADAM CHED'E ne, dafe kirji Momy tayi cike da kad'uwa da
jin sunan mikewa tayi tana kallon sadik osasa tamkar wani tababbe,
Dan karamin tsaki dady yaja yana yiwa sadik mugun kallon ya raina musu wayo, su Kansu su
jannat gani suke rainin hnkl ya shigo lamarin, kallonsu osasa yayi ya gyada kai Dan ya fahimci
irin kallon da suke masa dady ya bata rai, kaga Malan nifa ba sa'anka bane ba kuma cewa
mukayi kaxo kamaidamu sakarkaru ba muna son jin iyayen su jannat shine xaka fadi abinda
hnkl baxai dauka ba, idan kai baka da hnkl to nan duk masu hnkl ne,
Ga mmkinsu kwashe wa da dariya osasa yayi, a kufule dady ya mike xai bar falon da sauri
ya tashi ya ruko dady, kayi hkr Alhaji ka xauna, naga yanayin Ku duk ya nuna Baku yarda da
abinda na fada muku ba amma ga Hindu cen Ku tmby ta ta sanni tasan ya tsarina da kuma
rayuwa ta take ciniki mukayi akan hakan kuma ta biyani, babban abinda na tsana ha'inci banayi
ba kuma aimin sannan ni mai adalcine duk da nakasance babban tagadiri, wani mugun kallo da
dady ya kuma jifan shi dashi, da mmk ya maimaita mgnr shi, ciniki kukayi kuma anbiyaka ? Ya
kalli su Hindu kowacce ta sunkuyar da kanta,
Gyada kai dady yayi fuskarshi a murtuke Dan ya fahimci osasa babban Dan duniya ne, Ina
jinka,
Xama osasa yayi akan kujerar da ya xauna tun farko,
Banxo da wasa ba bakuma wasa ko karya ne ya taramu ba xan kuma maimaitawa Ku yarda
dani wllh baxan fadi son xuciyata ba domin a dacen mu yaran wacce tasamu aikin nan ne na
rike Hindu ta dauki abokina jamus Wanda ya rike Hindu akan tana son ya rike mata ita har
karshen rayuwarta, jamus mutun ne mai tausayi shi da kanshi yaso ya d'aukar wa Hindu fansa
lokacin dayaga yaxama rikakken D'an daba Wanda duniya take shayi sai kuma hukuma ta
cafkeshi baxan iya fad'a muku Wanda yai muku wannan D'an yan aikin ba Dan har gove ina
tsoranta sbd tafini hatsabibanci ko shedan haka yaga wannan Mutanen ya kyale amma
mahaifinsu shine Alhaji Adam chede, ya mike tsaye aikina ya kare tunda na fad'a muku, dady
shima mikewa yayi fuskarshi cike da damuwa,
Ganinshi awajan mu babban aikine domin babu Wanda yasan takamai mai k'asar da yake
xaune, girgixa kai osasa yayi manyan mutane irinsu baxa xaune guri daya sbd makiya,
Cire hula dady yayi ni babban yaronsa kawai nasan cinikayya ta taba hadani dashi,
Murmushi osasa yayi zan baka wata muhimmiyar shawara kada Ku fadawa kowa wannan
xancen kada kowa yasan dashi ciki kuwa harda su Kansu dangin cheden Dan kowa munafiki
ne, da mmk dady ya kalleshi, gyada masa kai osasa yayi tabbas mutun biyu xan Baku shawara
akan duk rintsi da su xakuyi mgnr daga Adam ched'e Sai uwargidansa hjy Nabila ched'e Ya juya Alhaji ka kiyaye kayi ta katsantsan kuskure data xakayi akan yaran nan kashiga cikin
masifa,
Mmk ya hana dady mgn,
D'age kai osasa yayi, idan da akwai abinda yafi masifa ma xa a iya jefa ka ciki muddin mak'iyan
yarannan suka gano suna cikin gidanka ka kara kiyayewa sannan Ku kuma Ku kiyaye fita
barkatai, Allah ya baku sa'a ni dai in kunyi sa'ar ganinsu plx kada Ku manta dani Ku taimakamin
da muk'amin koda masinjan ched'e dan nasan na haye, ya karashe maganar dai dai lokacin
daxai fita, dukansu suka bishi da kallo,
Jigum sukayi kowanne da irin tunanin daya keyi,
Sulthana ce ta katse shirun,
Dady ina jin sunan nan Adam ched'e ko ched'e family suwaye su hk ?
Kallonta dady yayi shi kam jinsa yake wani iri ya kauda Kansa yana kallon labulan falon,
Ched'e wani babban mutun ne Wanda kaf Africa babu kamarsa a dukiya a duniya kuma
yana cikin jerin mutane masu dukiya ta ban mmk ched'e family kuma babban dangine Wanda
suka shahara da arxiki na asali Dan arxikin su tun kakanin kakanninsu Fulani ne su zalla, shi
ched'en shiya fi kowa arxiki a dangin nasu, Xaro ido sulthana tayi dady anya kuwa da gaske wannan mai k'asumbar yake ?, shiru dady
yayi Dan yarasa mai xaice tunanin Sam bai tab'a bashi haka ba,
Hindu tace dady kada kayi tunanin osasa xai fada maka k'arya duk abinda osasa ya fad'a
maka haka yake Dan nasan shi sosai,
Jinjina kai dady yayi shikenan Hindu na yadda xan hadu da babban yaron Adam ched'en,
Xaro ido tayi hindun plx dady kada ka had'u da shi akwai matsala, ya kalleta yana naxarinta,
Wacce irin matsala kuma ?
Sunkuyar da kanta tayi cike da rashin gsky,
dady na danyi wata dabara ne Na karbi kudi masu yawa a hannun babban yaron ched'en na
biya osasa,
Ranshi b'ace yake kallon hindu, ban fahimce ki ba,
Sulthana ta tari numfashinsu, hmm dady xuwa tai ta damfareshi kud'i ta biya wancen gardin
mutumin osasa, ta kwashe komai ta fadawa dady farkon had'uwarsu da osasan da kud'in daya
nema,
Ta kaici ya kama dady ranshi yai masifar b'aci ya rufesu da fad'a sosai kamar xai dakesu,
meyasa kuka boyemin ?
Baku maidani mahaifinku ba ?
Meyasa xaku boyemin damuwar Ku ba Ku kyautamin ba sbd kun maidani Wanda ban isa da
kuba dafe kansa yayi lokaci daya sun bashi ciwon kai,
Momy ce tai mgn dan ita tunda aka fara xancen take mmk da ta ujjibin ace mutun irin Adam
ched'e y'ay'ansa har uku su ba'ace duk irin tarin dukiyar Sa,
Asanyaye tace,
kayi hkr Alhaji kasan yarane yarinta ke damunsu sai ka musu uxiri, kuma kamanta avinda
osasan ya fada yace kada ayi mgnr da kowa sai da shi kanshi ched'en ko uwargidansa,
ganawar ka da babban yaronshi bashi da amfani,
Jinjina kai yayi Dan ya gamsu da bayanin da Momy tai masa, ya mik'e xanyi shawarar
yadda xa ai na had'u dashi cikin week din nan Dan na fuskanci lamarin nasu babbane da kuma
ban mmk, kada Ku damu in shaa Allah asatin nan xakuga fuskokin iyayenku Ku cigaba da
addu'a sosai arage baccin dare Dan sai mun dage, ya haye sama, ya barsu nan xaune kowacce
tana cikin yanayin daba San kanshi ba shiba farin cikiba bana bakin ciki ba damuwa ba mmk da
kuma tsoro,
Kowacce jikinta asanyaye tabar falon,
Jannat d'akinta ta wuce tana jin dad'in sunfara nasara akan makiyansu tunda har sunji sunan
iyayensu matsalarsu dayace tayaya xa'a ga ched'en ? Dakinta ta shiga yaraf ta xauna gefen
gadonta CHED'E ta maimaita sunan tun tana yarinya take jin sunan sosai Ashe mahaifinta ne
gabanta ya fadi anya kuwa? Xuciyarta na rawa akan haka babban mutun kamar wannan yarasa yayansa har uku ? Tayaya?
Wannan lamari nasu da d'aure kai yake, tsoro ya darsu aranta SBD tunowa da gargadin osasa
akan muddin aka San da xamansu cikin gidan nan akwai babban had'ari, hade kanta tayi da
jikin bango tana runtse ido ranta ma suya xuciyarta na k'una bata da babban buri irin taji dalilin
dayasa akewa rayuwarsu haka hawaye mai xafi ya sauko mata ta runtse ido, tana kiran Allah
akan ya kawo musu d'auki,
Da yamma suna kitchen gaba d'ayansu dan su Jidda da iyayenta sun dawo daga unguwar da
suka tafi bayan sunyi breakfast, bak'uwar
Mota ce ta shigo gidan,
Da sauri Momy ta saki murmushi ganin motar, matar ta fito, Momy tace jannat kunga kanwata
hjy safiyya wacce muke uwa daya uba daya mu biyune kawai tana maid cen Maiduguri anan
take aure, tunda ta fito daga mota ta saki fuska tana dariya da sauri Momy ta tashi suka
rungume juna suna murnar haduwa falo suka wuce, Bayan sungama girkin suka jereshi a dining suka xauna a falo Momy da kanwarta suna sama
cen b'angarenta,
Da daddare har d'akin jannat Momy ta kawo Anty Safiyya ta rungume jannat y'ata amaryar
babana ta ajjiye mata wata katuwar leda suka xauna gefen gado turarirrika ne irin humra masu
Kyau da wasu kayayyaki Wanda jannat bata sansu ba, tana murmushi Anty Safiyya tace xan
gyara y'ata kam dago fuskarki ki kalleni ni uwace kinji babu irin wannan kunyar, Kinga wannan turaren wankane idan xaki shiga wanka ki xuba shi cikin ruwan wankan wannan
idan kika fito daga wanka ki shafe duka jikinki, wannan na gashi ne,
Wannan na kayane, haka taita yi mata bayanin kayayyakin da suke cikin ledal harda sabulu na
musamman Wanda ake hadawa sbd amare, kisaki jikinki jannat zan had'aki kafin lokacin da
xmusha biki ubangiju Allah ya albarkaci aurenku Allah yai muku albarka, can cikin makoshin ta
ta amsa da amin, suka mike suka fita tana fad'a mata akwai sauran kayan Wanda sai nan gaba
kad'an xata fara amfani dashi, suna fita ta shak'i kamshin turarirrikan masu dad'i Dan gaba
d'aya d'akin kamshinsu yake itakam tana son kamshi ta shi tayi ta shiga toilet ta xuba na
wankan tanayi tana jin dadin kamshin da sabulun mai matukar kamshi bayan ta fito ta shafa
sauran har na gashin kai tuni taji wani sabon yanayi, ko ina na jikinta na fidda daddad'an kamshi
haka tayi bacci xuciyar gefe guda tass daya gefen firgicin yanda ratuwarsu take, karfe 3:00 ta
tashi tafara nafilfili har asuba bata koma bacci ba sai da gari ya fara haske,
11:00 ta tashi taiwa wanka ta saka kaya material ne blue da kwalliyan silver ya karbeta Dan
colour din skin tone dintane ta fito babbn falo ta hangosu xaune suna hira dukansu harda Anty
Safiyya, yau kam ba umman Jidda da yan'uwanta ta gaishe su suka amsa musamman Anty
Safiyya da kulawa take amsa gaisuwar kije kiyi breakfast kada yunwa ta lahantamin y'ata,
murmushi jannat tayi ta k'arasa dining tayi breakfast, Momy tace d'auki na yayanku ki kai masa
yau ma baifito ba, kunya ta kamata ta d'auka ta fita kanta ak'asa tak'arasa b'angarensa tai
sallama tashiga d'akinsa ya fito daga wanka yana d'aure da towel ganinta yasa yasaki
murmushi itama murmushin tayi ta sunkuyar da kai ta ajjiye kayan tana gaishe shi ya amsa
yana kallon shigarta da tai mata Kyau ya karaso kusa da ita ya janyota jikinshi, yana shinshinar
wuyanta yana jin daddad'en savon kamshin dayaji tanayi yarasa gane kalan k'amshin Dan ko
ina na jikinta kamshin yakeyi, ya saketa yana mata wani kallo dan yau ganinta yake kamar ba
itaba, kanta ta sunkuyar ya dago da fuskar, muje ki shafa min mai, ya janyo hannunta suka
shiga bed room dinshi ta shafa masa man tana jin kunya shikam yana so ta saba dashi sosai
Dan tarage jin kunyarsa, tana gama shfa masa suka hada ido tai dariya ta juya da sauri xata
fice ta waiwayo, ka saka kaya ina jiranka a falo, ya bita da kallon sha'awa yana jin dad'i ya tashi
ya shirya cikin shigarsa ta kana nan kaya top yasaka ash colour da blue black jeans ya fito ya
sameta remote a hunnunta tana canza channel, ya xauna ta xuba masa breakfast dinsa yana yi
yana kallonta yana gamawa, ya mike, tana kallonshi ya janyo hannunta suka koma bed room
dinshi, tsoro ya kamata dan lokaci daya taga ya canxa mata janto jikinshi yayi, ahnkl yake mata
mgn kamar rad'a, kalamai yake mata da wata iriyar murya dabasan yana da itaba yana shafar
jikinta ya xame dankwalin kanta, yannu yasa ya xuge xif din rigarta, gabanta ya fadi ta janye
jikinta da karfi,
Ya kalleta da idanuwansa suka fara canxa kala,
No ! No ! Jannat plx nagaji da dauriya, jikinta ya fara karkarwa dan wani irin xaxxafan kiss yake
mata cikin wani yanayi, yana maganganu, ina sonki jannat ina son kamshin jikinki, yafara
haukata ta da wani Salo na daban tafara mayar masa da martanin kiss din daya ke mata,
kmar ta tunxirashi, ya fara wuce xatonta, tayi tayi ta kwace kanta ta kasa, tasaka masa kuka
agigice dolenshi ya hkr dan bayason jin kukan ko kadan haka ya rungumo ta jikinshi yana shafa
bayanta tana ajiyar xuciya, ta mike ya kuma rukota, beautyna kada ki rabani da lallausan jikinki
plx ya maida ta jikinshi yana jin kamar ya maida ita cikin cikinsa sun dade a hakan da kyar ya
kyaleta ta fito tana jin tausayinsa,
Washegari dady ya tarasu a falonshi na sama dan shida kansa yake b'oyewa bayasan
rigimammin k'annansa su San abinda yake faruwa, ya kallesu dukansu,