Showing 39001 words to 42000 words out of 132173 words
Chapter 14 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
? Kuka take sosai tana sambatu
***************
Washegari ranar alhamis gaba daya ranta acunkushe take jinshi tana xaune adaki sulthana ta
shigo,
Amarya bakya laifi ko kin kashe dan masu gida, kallonta kawai jenny tayi hinduma ta shigo
dakin,
Gobe muna da shagali a gidan nan,
Bata rai jenny tayi,
Hindu tace wai plx jenny waye mijin naki nifa ban San Wanda xaki aura ba,
Hawaye ya saukowa jenny tace nabawa dady xabi nasan baxai xabamin mutumin banxa ba,
Da sauri hindu tace dama abaki wannan dan xafin kan dan kun dace da shi,
Wani irin kallo jenny tai mata hade da sauke numfashi tasan ba xa ataba bata shiba hawaye
ya sauko mata shine burinta shi takeso amma ina yai mata nisa,
Sulthana tace wannan dan xafin kan yanda ya keji da kansa tunaninshi xai iya bashi ya wuce
da ajinta dan dai kawai jenny mai Kyau ce, karar bude kofa sukaji kan jenny akasa tana tunanin
wanne irin miji xa a bata ?,wa xa'a aura mata ? Muryarshi taji kubani waje xanyi mgn da ita ! Da
sauri ta dago kai ta akalleshi fuskarshi a daure Mikewa sukai har xasu fita sulthana ta kalleshi
Plx xan baka shawara, kallonta yayi
Da sauri tace shikenan ma ba komai, ta fice
Murmushi Jennifer tayi tace lallai sulthana rijiya ba wajan wasan makaho bane,
Ya jima yana kallonta baiyi magana ba kanta akasa jikinta na karkarwa jira kawai take taji da
me yaxo,
Muryarshi a sanyaye yace Jennifer! Naam ta amsa, tana sauraronsa,
Kin fadawa dady xabinki ? Wanda kikeso ?
Ah ah ni babu wanda nakeso nabashi xabin ya xabamin wanda yaga yadace dani,
Kwaba yayi cikin facin rai haka kikeso ?
Meyasa kikeson cutar kanki ? Kin gwanmace ki auri wani da soyayyar wani ?
Mikewa tayi a dake dan tafara gajiya da titsiyen daya ke mata, ta kalleshi idonta cikin
nashi,
Nifa ya khaleeel ba wanda nakeso
Karya kike ! Ya katseta kina dashi ya xuba mata ido wani abu yaji ya na bin jikinsa,
Ya matso gab da ita numfashinsu na karo kowanne najin fitar na kowa, gabanta ya fadi da
karfi ta sunkuyar da kanta yasa hannu ya dao fuskar suka kalli juna,
Muryar shi adashe kin San xuciyarki kinsan abinda takeso kada ki kuntata kanki har yanxu
kina da lokaci kije ki fadwa dady kina da xabin ki shiru tayi dan tarasa me xatace,
Kura mata ido yayi yana kallon lip dinta ya runtse ido bayason rasata bayason rasa komai
nata bai son rasa dan karamin lip dinta me matukar taushi da xaki, gabanta na faduwa tarasa
yadda xatai ya tsura mata kyawawan idanuwansa a hnkl ya sauke faskarta daga hannunshi ya
matsa nesa da ita kada ki kuntatawa rayuwarki ki faranta mata da samun wanda kikeso sbd
shine nutsuwarki ya fice daga dakin [truncated by WhatsApp]
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
53&54
Bin bayanshi tayi da kallo tana mmkin wannan hali nasa jagwab ta xauna a kan gadonta
hawaye ya sauko mata a hnkl ta furta ina sonka Mr coffee amma baxaka tabajin haka daga
bakina ba, ita yanxu ya daina bata mmk dan tarasa inda yasa gaba, sulthana ce ta shigo tana
mita, Shi wannan dan xafin kan sai yaita cika yana batsewa kawai dan yasan shi me Kyau ne
wai plx jenny anya kuwa yana dariya ? Afusace tace bansani ba !
Ta harareta karkisani,
Hindu ce ta shigo tana waya bayan ta kashe ta kallesu ta ya b'una buska yaushe xamu koma
gida ?
Jenny ta kalleta da mmk wanne gida ?
Gidanmu mana hotoro,
Sulthana tace gidanki dai tunda kin saba xaman kanki baxaki iya xama a karkashin wasu ba
babu inda xani,
Hindu tayi murmushin yake ta girgixa kai, idonta ya ciko da kwalla, sulthana meyasa kike son
yimin gorin abinda bada son raina nake aikata shi ba ?
Harararta sulthana tayi sai ki fadamin Wanda yakeyi da son ransa?
Karya akayi ? Baza man kanki kike ba ?
A kufule tace mata kinsan ma'anar xaman kai kuwa ?
Murguda baki tayi wannan kuma ke ta shafa,
Zaman kai fa shine kamar karuwa,
Tabe baki sulthana tayi kina da banbanci da sune ?
Kafin ta kai karshe hindu ta wanka mata mari hade da nuna ta da hannu,
Baki da kunya Sam niba karuwa bace ! Kina kallona ne bakisan wacece ni ba xama tayi tana
goge kwallar da take xubo mata,
Sulthana tana rike da kuncinta ranta abace kukan da hindun takeyine ya Sa taji tausayinta
tai shiru tana danasanin goranta mata, bata da yadda xatayi da jin kiyayyarsu lokaci xuwa lokaci
babban burinta shine kawai suyita fada da yan'uwanta, hawaye ya xubo mata tana son taga
Allah ya yaye musu wannan fitinar, Jenny juya musu baya tayi ita kadai tasan me ke damunta komai ya cakube mata,
Hindu ta riko hannun sulthana ta riko na jenny,
Asanyaye tace wllh wllh banta ba xina ba sbd nasamu kyakkyawar rayuwa daga gun
marikina,
Tun ina yarinya yake fadamin shi ba mahifina bane kuma duk lokacin dana girma xai kaini na
dau fansan abinda akai min yafada min kwana na arba'in a duniya aka bashi ni akan cewa kada
ya kuskura yace shi ba mahaifina bane,
Idan kuwa ba haka ba to kashe shi xasuyi,
Marikina ya koya min fada ne dan kare kaina sbd abokan gabanshi gani suke ni yarshi ce
koda nake fashi ko damfara bantaba kisa ba !
Da tausayawa suka kalleta,
Zan fara kisane akan Wanda ya jefa rayuwar mu cikin masifa,
Jikin sulthana asanyaye ta taba kafadar hindu kiyi hkr Anty hindu duk abinda kika ga inayi
ba ason raina nakeyin shi ba,
Ni kaina ina son naga mun xauna lfy,
Babban burina shine naji waye yai mana yankan kauna ya hanamu jin dadin duniya ya
rabamu da iyayenmu ? Kan wani dalili ?
Jenny ta budi baki da kyar tace ni kaina ina son jin yadda akayi aka rabamu da iyayenmu
me muka aikatawa mutum muna kwana arba'in a duniya, plx hindu ya xa'ayi muga marikinki a
kurkuku?
Zaro ido Hindu tayi sosai Jenny ? Xamu Sa kanmu a bala'in daya fi wannan, tabbas shi kadai
yasan suwaye iyayena amma yana daure babu Wanda ya isa yaje nemansa, duk Wanda yaje
shima sai anbin cikeshi sannan hukuma xatayi xargin duk aikinsu daya, addua kawai xamuyi,
Ajiyar xuciya dukansu sukayi, suna yiwa juna jimamin halin da suke ciki
*************
Yana Barin dakinta ya nufo bangarensa ya xauna ya dage kansa idonsa arufe cikin wani yanayi
itace last hop dinshi kuma taki amincewa da bukarsa me yasa xatai masa haka alhali yasan
tana sonshi ? Why ? Ita ma tasan yana sonta why take son wahalar dashi ? Oh ya rabbi !
Yarasa ya xaiyi da wannan masifar da ta tunkaro shi baitaba tunanin haka ba Sam ! Baiyi
tunanin haka xata faru da gaggawa ba ya xaiyi ?, mecece mafuta ? Meyasa dady xai furta
mahboob xai bawa jenny akan me bayan dashi ta dace
Anya kuwa xai iya ganin wannan masifar ? Ya kalli agogo 4:00 na yamma ya hurxar da huci
ranshi na suya cikin yanayi Mara fisaltuwa yake furta ina sonki so me tsanani rashinki yanxu
xai iya tarwatsa rayuwata ban San soyayarki tai min yawa haka ba sai da naga da gaske zan
rasaki ! Allah shiyake tsarawa bawansa rayuwa ba bawa ne yake tsarata ba ! Baiyi tunanin xai
so yarinya kaarama kamarta ba yau gashi cikin soyayyrata dumu dumi sannan kuma xai rasata
rasawa ta har abada dady ne ya shigo dakin, da kyar ya khaleel ya tashi,
Dady ya kare masa kallo, sannan ya xauna khaleel ya kira sunanshi,
naam dady,
Meyasa meka kwana 2 ? Shiru yayi dan bashi da amsar bashi,
Girgixa kai dady yayi ya xuciyar taka bata fito ba ?
Da mmk ya kalli dady sai kuma ya jinginar da kansa jikin kujera,
Kafadamin khaleel me ya ke damunka ?
Sauke numfashi yayi dady bakomai,
Da ge kafada dady yayi in tayi wari naji koma menene?
Ga kayanku cen haisam ya karbosu daga wajan dinki set 20 20 ne akwai kuma wasu na daban
xuwa anjima telan xai kawusu gobe nakeso mu sakasu, ya mike xai fice sai kuma ya tsaya,
Khaleel bani numb din sageer,
Ya juya kai ya lalubo wayar yakaranto masa numb din ya amsa ya fice,
Wani irin bacin rai ya tasowa khaleel shi kam barin gidan xaiyi gobe dan baxai iya jure
yanayin daxai shigaba baya son rasa ta kuma gashi xai rasata,
Haushin kansa ya kamasa meyesa shi bai ce yana sonta ba ?
Ya yadda duk laifinsa ne bai son yadda xaiyi ya gyra ba alhali lokaci ya kure masa !
***********
Safa da marwa ta farayi a dakinta hnklin ta atashe anya kuwa xata iya jure rashin shi ? Tana
sonshi tana son yaxama abokin rayuwar ta, ta kalli agogo 8:00 na dare ta sauke ajiyar xuciya
har yanxu tana da damar da xata iya mallakarsa zumbur ta mike anya kuwa xata iya ? Baxata
iya jurewa ba ! Xuwa xatai ta fadawa dady tana son ya khaleel, ta fito daga daki turus tayi tana
tuna wani abu asanyaye ta dawo daki lallai tunda shi ya iya jurewa halin da xai Shiga na
rashinta meyasa ita xata kasa ? Ta kwanta akan gadon itama dole ta jure amma tana sonshi
kuma tasan shima yana sonta shikenan ta rashi hawaye masu xafi suka xubo mata
*************
Rashin baccin da batayi bane kwana 2 da kuma damuwa na rashin samun Wanda takeso
ga fargabar rashin sanin waxata aura ya hadu ya tunkushe mata da xaxxabi me xafin gaske ta
tashi dashi, Momy ta shigo dakin hannunta rike da shaddoji dinkakku masu Kyau da tsada
ganinta tayi a kwance kullube da bargo jikinta na rawar sanyi da Sauri momy ta kara so hnklinta
a tashe subhanallah ! Jenny ? Taba jikinta tayi taji shi rau da xaxxabi da sauri ta kira numb din
Rubayya ta taho mata da maganin xaxxabi bata dade ba ta dawo ta bata ta amsa ta sha da
kyar Momy ta lallabata tashiga toilet tai wanka ta xura shaddar ta fara Sol tasha aikin Dubai da
xare yellow Orange hakan yaba da kalar mai ban sha'awa xugum tayi tana tunanin xata rayu da
Wanda bata sonshi dan karamin tsaki taja koma waye mijinta bata sonshi ba kuma xata taba
sonshi
***********
Karfe 11: nasafe malan ya xo aka tarasu dukansu a babban falon gidan har yanxun xaxxabine
ajikinta tai ta raba ido ko xataiwa ya khaleel kallon karshe kwata kwata babu shi afalon kanta ta
sauke kasa tana jin takaicin rashin halartarshi wajan bayan malan yai jawabi yace xai fada mata
Kalmar shahada cikin hukuncin Allah yana fada ta maimaita full tayi Kalmar shahada gaba
dayansu sukai hmdl shikenan kinxama mu mun xama ke ! Hawayen farin ciki ya sauko mata
babban burinta arayuwa ya cika saura na biyu malan yace ta xabi sunayen da takeso tace
sunan Momy take so asamata da murna Momy tace bai miki tsofa ba ? Akayi dariya malan yace
wani sunane ?
Dady yace FIDDAUSI!
Murmushi malan yayi yace ubangiji Allah ya taramu acikinta suka amsa da amin dady yace
akwai Malama daxata dinka xuwa tana koya mata krt da duk abinda ya dace malan yayi addu'a
suka tashi xasu tafi masallaci dan anan xa a daura auren, taji kamar ta tambayesu waye mijin ?
Haka tajita cikin fargaba suna fita Rubayya ta taso ta rungume ta lallai kin birge Momy kince asa
miki sunanta, da dariya Momy tace xonan JANNAH, sulthana tace wow ! Nyc name amarya
jannat dariya sukayi dukansu xuciyoyinsu fal farin ciki yau jenny taza ma tasu Momy tace na
saya miki da jannat takwara, dadi sosai ya kama jenny duk da xaxxabin da takeji lallai sunan ya
mata jannat ta maimaita aranta gaba daya taji damuwarta ta yaye bacin ranta yakau yau
tazama musulma ta tashi daga Jennifer ta koma jannat haka sukai ta farin ciki da jin dadin
xuwan wannan ranar
*************
Tun kafin daurin auren dady yake Neman ya khaleel yane meshi ya rasa ya nemin numbers
dinshi duk akashe hnklin dady ya yatashi ya kira sageer ko yasan inda khaleel din yake yace
shima ne mansa yake fur yarashi har aka daura auren ya khaleel bai xoba kowa yayi mmkin
rashin halartarsa wajan daurin auren mai abun mmk haka suka koma gida babu khaleel ba
labarinsa,
Suna shiga gidan dady yai bangaren khaleel a bude yaga kofar afusace ya shiga dakin ya
taddashi kwance yana sauraron karatun kur'ani numfashin Sa na fita fat ! Fat dady ya kura
masa ido tausayin dan nashi ya kamashi jikin dady asanyaye ya taba shi, da kyar ya bude
idonshi sunyi jaa, a nutse ya tashi daga kwancen dayake, muryar shi wata iri yace, dady plx
kayimin afuwa rashin xuwana daurin auran nan, kallonsa dady yayi ya girgixa kai, bakomai
khaleel nasan xuciyarka gab take da fasa kirjinka ta fito Allah yasa inkaji Wanda ya auri
Fiddausi baxaka damu ba, wani shock khaleel yaji banda mahifinsa ne yake masa mgn da
baxai taba sauraron Sa ba shi Sam bai son jin Wanda yai masa cikas Wanda ya rabashi da
staarshine dinsa, kallonsa dady yayi yanda yaga khaleel din yatafi wani tunani, khaleel dady ya
kira sunansa, dakyar ya amsa da naam dady,
Na daura maka aure da Fiddausi !
Wani axababban bacin rai yaji khaleel din shi ga wacce yakeso xa a bashi wata banxa
Fiddausi da ko saninta baiyi ba,
Dady ne yace oh ! Sorry khaleel Jennifer ce ta koma Fiddausi
Dariyar ban mmk ta kufcewa khaleel Sam bai San xuwanta ba ji yai kawai yanayinta da mmk
yace dady kun aura min Jennifer ? Tabbas kuwa dana,
Wani abu khaleel ya wuce daga kirjinsa tun lkcin da akace xa a aurawa jennynsa mahboob yaji
xuwan abun ya tokare masa kirji jin ambashi ita yasa yaji fitarsa da gudu,
dady yace ina fata yanxu xuciya xata xauna daram baxata fito ba? Dariyar farin ciki khaleel
yayi ya rike hannun dady,
Da murna yace dady ya akayi kasan haka ??
Murmushi dady yayi cikin farin ciki yace gidanku,
Nifa na haifeka nasan halinka tun kana yaro duk wani motsinka na sani,
Hnklinka ya kwanta nabaka xabinka kayiwa kanka adalci yau kaxama ango, dariya khaleel din
yayi hannunshi rike Dana dady ya daga hannun yasa agoshinsa cikin farin ciki yace ngd
dadyna Allah yasaka da alkairi xame hannunsa dady yayi yana dariya kaga maxa ka shirya
kafito dady ya fice, farin ciki sosai ya khaleel yakeyi wayarshi tai kara ya duba yaga ruby ce ya
Daga ta murna tace babban Yaya angon jannat Allah yasa alkairi da farin ciki hade da murna
yace amin ruby ya kashe wayar yana nanata sunan jannat nyc name
By
*Ummee Garkuwa*
Dan Allah kuyi hkr sbd rashin postin da wuri wllh wasu ayyukane suka shamin kai yanxu inshaa
Allah zaku dinka ganinshi akai akai ngd sosai
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
57&58
kallonshi tayi tana mmkin mgnrsa, idonshi akan coffee din dayake sha yace mata,
dawo ki xauna,
tayi kamar bata ji abinda yace ba,
ya waiwayo ya yakalleta,
xauna mana,