Showing 30001 words to 33000 words out of 132173 words
Chapter 11 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
ba meyasa xuciyata
taso ta ? Kin xama memin tauraruwa me matukar haske plx plx plx kixo ki fadamin kina sona
jenny starshine oh ya rabbi ! Soyayyar ki xata xauta ni laptop dinsa ya janyo ya bude pix dinta
ne akai Wanda sukayi ranar Sa ranarsa da zahra murmushi yayi gardamarki starshine xata Sa
na auri wata bake ba alhali ke ce xabina dole na takura miki ki furtamin da kanki kina sona ya
kurwa lip dinta ido ya lumshe ido ya tuno lokacin da yai kissing dinsu tsikar jikin Sa ta tashi ya
rungume hannayensa starshine rashinki kusa dani baraxana ce ga rayuwata kwankwasa kofa
akayi dakyar ya amsa suka shigo zahra da Jidda xubewa sukayi kusa dashi kayi hkr ya khaleel
xamuje mu dawo da ita shiru yai yana kallon pix din jenny yana sauraron su OK naji zahra ta
mike Jidda ta matso kusa dashi ya dakatar da ita no no ! Tashi ki bita bana son hayaniya ta
mike sweet heart kayi hkr kada ka fasa aurena naji naji jeki ta juya jikinta asnyaye ka janye
mgnr ?, plx kitafi nace plx ya khaleel na janye shikenan ngd ta fada sannan ta fice ya saki
numfashi I love u starshine
*************
Bayan kwna biyu
Tana kwance akan 3 siter tana kallon pix dinsu dashi nayi missing dinka Mr coffee ina sonka
yanda kake so nayi ne baxan taba yi ba tana mmkin irin abubuwan daya ke nunawa takasa
gane me yake nufi shin shima ba Santa yakeba ? Meyasa yake hana maxa su kulata xuciyarta
ce ta tunasar da ita Mr coffee yana sonki kamar yanda kike sonsa yana kishinki ba a kishin
mutun batare da soyayya ba yayi kissing dinki dariya ta kufce mata ta shafa lip din da yatsunta
hkn yana sona kara taji na kida sosai da sauri ta mike hindu ce ta karo volume na wakar film din
fan tana rawa a kufule jenny ta dauki remote din ta rage da sauri hindu tace meye hakan ? Dalla
bani bazan bayar ba tunda ba gidan shedanu bane sulthana ta fito daga kitchen hannunta rike
da plate da acinci a ciki tace xaku fara ? Jarababbu kin San inda jarababbiya take mikewa tayi
kada a kuskura a fada min a binda zai tunxirani dan zan iya aika aika hindu tace wanne sakaren
ne xai xauna kiyi masa wani abun ? Tsaki jenny tayi ba mmk dan ke Yar masara mutunci ce OK
naji amma ai ba arniya bace ni ko ? Hindu tace amma ke tabbatacciyar fitsararriya ce sulthana
ta harari hindu harda au kaxa a cin danko Yar daba kawai hindu ta dauketa da mari dai dai
lokacin da ya haisam ya shigo duka sulthana ta kaiwa hindu tsawa ya kwatsa musu haba kullum
abu daya Ku xauna Ku sasanta kanku hawaye ya xubowa hindu al'amarin mu bana sasanci
bane haisam kawai kai mana addu'a ta wuce daki sulthana ya haisam sannu da xuwa bari na
kawo mk ruwa a a ki barshi ya fada hade da xama kusa da jenny jenny akwai matsala fa ? Ta
kalleshi tame ? Har yanxu hnklin kowa atashe yake sbd batanki kiyi hkr ki dawo office zan wuce
naga yakamata na karaso na fada miki kiyi hkr ki koma gida ya khaleel ko fitowa bayayi daga
daki plx jenny kiyi tunanin abinda ya dace anjima zan dawo na mayar dake sukai sallama ya tafi
Jin ya ambaci khaleel yasa ta kasa jurewa ta kira suwaiba da murna ta daga oyoyo Jennifer kin
barmu cikin wani hali ki dawo dan Allah hnklin kowa ya tashi Mr coffee ma duk sonshi da coffee
sai da ya daina sha sosai abinci ma inna kai mishi baya ci kullum cikin fada kinga kuwa yanda
hnklinshi ya tashi dadi sosai ya kama Jennifer ta kashe wayan xuciyarta na axalxalar ta akan ta
koma gidan da sauri ta shiga daki ta janyo akwatinta dama tagaji da fadace fadacen su itada
yan uwanta zata fice daga gidan sulthana tace ke kam baki da aiki sai yawo da jaka ba kyanan
bakya cen ? Ke kuma baki da aikinyi sai gulma da shiga abinda bai shafeki ba nabar muku
gidan jarababbu Ku cinye kanku hindu tace ala raka taki gona waxai damu tsaki jenny tayi ta
fice cike dajin haushin su zama dasu yasa tazama masifaffiya
Bata bata lokaci ba ta iso gidan a cen garden ta hango shi xaune yana sanye da wando 3
quarter da riga blue gefenshi ruwan cway ne tunda ta shigo ya xuba mata ido taji dadin ganinshi
kai tsaye falo ta shiga dukkansu suna xaune sunyi jigum ganinta yasa Momy ta mike cike da
murna da farin ciki Jennifer ta fada hade da rungumeta ina kikaje ? Kika daga mana hnkl tunda
kin dawo alhmdllh ruby ta dauki jakar kayanta muje daki kiyi wanka ki huta kanta akasa ta mike
har daki ta kaita ruby idan kin gama hutawa muna falo ta fice ta kalli dakin yana nan yanda ta
barshi bude kofar akayi ya shigo gabanta ya fadi ya rufe kofar hade da rungume hannayensa ya
xuba mata kyawawan idanunsa masu Kyau da haske fuskarshi a murtuke
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
45&46
Ya xuba mata ido yana kallonta ranshi abace cikin muryar tsawa kadan yace daga ina kike ?
Shiru tayi kanta akasa , ya matso kusa da ita dago kai ki ban amsa , ina kika je ? Asanyaye ta
abshi amsa gidanmu . girgixa kai yayi , naje gidanku Maman David tace bakije ba, gabanta ya
fadi , tarasa ydda xatayi gashi ya tsareta da manyan idanuwansa, Naje gidan yayata ne. Tabashi amsa tana addu'ar Allah yasa ya amince, ina kenan ?? Ya
kuma tambyrta muryarta na rawa ta amsa
Hotoro, Ok dago kanki ki kalleni
A kunyace ta dago fuskarta kwarjinin fuskarshi yasa takasa jurewa tai kasa da kanta, hannu
yasa ya dago da fuskar ta ta xubawa kyakkyawar fuskarshi ido, shima idonshi akanta yana
kallonta , kin San irin yaran da suke barin gida batre da wani dalili kwakkwara ba ?? Kai ta
girgixa masa, nop kiyi magana, Asanyaye tace bansani ba, Kwafa yayi yaran dabasu da tarbiyya,
Xaro ido tayi atsorace
Daga yau in ba dady ko Momy ne sukai miki mgn kada ki kuma varin gidannan jina jina? Kai
ta daga hade da fadin naji zan kiyaye, Yayi Kyau, ya saki fuskarta sannan ya xuba hannayensa
a aljihu, ki kiyaye.
Inshaa Allah zan kiyaye,
Ya fice daga dakin tabi bayanshi da kallo tana murmushi hade da jin dadin ganinshi ta fuskanci
ya rame kadan,
************
Dakinsa ya koma ranshi yai mishi dadi na ganin ta dawo gida ya ga abubuwa da yawa
afuskarta, tayi missing dinshi, murmushi yayi kadan, kofar aka bude hade dayin sallama mmk
ya kamashi ganin Wanda ya shigo hannu suka bawa juna, sagir ? Yaushe ka dawo ? Ba
sanarwa? Dariya sagir din yayi, jiya na dawo, Hamdala khaleel yayi kaxo a time din Dana ke bukatarka, xama yayi ya kalli khaleel man naga
ka rame kadan me ya sameka, kallon sagir din yayi da mmk, rama ? Ya maimaita, kana mmk ne
sagir ya tmbyshi hade da janyo laptop din khaleel ya bude pix din jenny akai, sagir yace wow,
wannan wacece? Ina kasamo kyakkyawa haka ? Karka cemin komai akanta nasan da Jidda
aka saka maka rana, plx khaleel ina kamun wannan,
Bata rai khaleel yayi bai bashi amsaba, ta hadu matsalar kawai karama ce, amma nayi
mmkin ganin pix din nan sbd nasan wannan ba tai kama da danginku ba, aslima yanda nasanka
banajin xaka iya son karamar yarinya, shiru yayi khaleel bai amsa masa ba sbd ya kulu, dago
kai yayi ya kalli khaleel yaga yayi kutukutu, shekewa da dariya sagir din yayi lallai fuskarka ta
tabbatar min da son yarinyar nan kake, ya kuma kallon pix din wow ! Kyakkyawar fuska manyan
ido, karamin baki, ya isah haka sagir, bana son maza su dinka yaba min ita, bana so da mmk
sagir yake kallonshi, menene dan na yabi mai Kyau, ranshi bace yace ban hanaka ba itace
kawai bana so ka yaba, rufe laptop din yayi, abokina me ya sameka ?? Jingina yayi da jikin
kujera sagir ina son Jennifer,
Jennifer? Sagir ya maimaita, Kristen ce ita ? Suka hada ido khaleel ya daga mishi kai, haba
khaleel duk matan Hausa Fulani ? No ! Sagir, ya daga mishi hannu, kasan hakan ba haramun
bane, dan tana Kristen bazan ki aurenta ba addinina bai haramtamin ba, idan na aureta kamar
nayi jihadine, ajiyar xuciya sagir yayi hakane khaleel, kwafa khaleel din yayi ba wannan bace
matsalar,
Taurin kai gareta taki ta sanar min tana sona, da sauri sagir ya kalleshi khaleel wai har yanxu
kana nan da wannan tunanin naka? Wani kallo khaleel ya wurgawa sagir, kana ganin zan
canzane? Naja ra'ayin yarinyar sosai kuma tana sona taurin kanta ya hana ta fadamin, dariyar
shakiyanci sagir yayi, khaleel wato kai na daban ne mgn daya kake baka canxawa, tayaya
karamar yarinya xata yi maka abinda manyan big gals irinsu nabila, amatullahi, jidda, suka kasa
? Murmushi yayi ina son Jennifer sosai ban San yadda akayi hakan ta faru ba, bakayi mmkin
fada maka hakaba? Wata irin dariya yayi sagir mmkin ne yasa nabawa zancen serious, wai shin
ya akayi kake sonta ? Kai da kace sai dai mace ta soka ? Bazan iya tunawa ba kawai na tsinci
kaina cikin tsananin sonta, itama tana sona bazan iya gane waye yafi son wani tsakanin mu ba,
Khaleel mafita kawai kacewa yarinyar nan kana sonta,
What ? Sagir ni din ?? Ina bazan iya ba banta ba yi ba bakuma zan fara akan karamar yarinya
ba, kasani sagir ban taba cewa budurwa ina sonta ba su suke sona, ban yadda da wannan
tsarin ba xuwa wajan mace kace kana sonta sagir babban raini ne, ka ja ra'ayin yarinya da
dabaru taxo da kanta sbd takasa jurewa tace tana sonka shikenan, lol khaleel kana nan da
halinka kai din na manyan yara ne irinsu Jidda, Nabila, wai ina Nabila ne ? Tsaki khaleel din
yayi ina ga ko tana Singapore ne ? Meyasa baka son yarinyar nan,
Iska ya fitar daga bakinshi bazaka ganeba Nabila bata da kamun kai dalilin dayasa nake son
jenny yarinya ce karama akansu bata kaisu ilmiba har yanxu a 0 label take wannan year din
tagama secondary fa amma tafisu aji da kamun kai babu jan ra'ayin da man mata ba amma har
yanxu takasa ce min tana sona yai tsaki bana son mace ta dinka hauka akaina koda tana
masifar sona nafison ta dinka Jan aji haka nakeso, hakane khaleel wasu matan soyayya tana
Sa su manta kansu, yanxu ya xakayi da auren Jidda ka Jennifer ? Gyara xama khaleel yayi
yace jenny is too young kona aureta yanxu renonta zanyi, dariya sagir yayi ko kuma ita tare
neka ba, dariya shima yayi kasan dai zahra itace autar mu ko ? To nesa ba kusaba ta girmi
jenny, kaga dole sai reno, sagir ya buce da dariyar keta ina jiye mk abu daya ranar da yarinyar
nan xata rikita ka, wani kallo ya jefa wa sagir anfada maka ni mayen matane irinka kajira kaga
abin mmk nan da wata daya zata furtamin tana sona da kanta, wata dariyar sagir ya kumayi, ko
kuma kai ka fada mata kana sonta ba, sagir bana son iskanci kaifa shege ne tayaya da girma
na da ajina zancewa yarinya karama ina sonta ? Kana ganin xan sauya ne yadda nake ?
Kaxuba ido xaka sha mmkina,
Sorry abokina yanuna idonsa wannan shine nawa, amma fa kasani soyayya ba'a yi mata
alwashi,
Tsaki khaleel din yayi ya janyo musu wata hirar
***********
Bayan ta fito da ga wanka ta sauya kaya Momy tashigo dakin jenny kin shirya ? Eh Momy, OK
in shaa Allah anjima malan Dr Ahmad Sani ningi xai xo kamar yadda muka tsara xai baki
Kalmar shahada,
Wani dadi ya kama Jennifer, toh Momy ina jiranshi, tare suka jero suka sauko kasa babbn
parlourn gidan suka xauna, Jidda da zahra suna aika mata harara, ta lumshe ido bata damu da
kiyayyrsu ba sam dan tasan rayuwa baxta yiyu kowa ya sokaba dole akwai makiya, suna nan a
falon suna hira jefi jefi ya khaleel yai sallama shida wani babban mutun gaba daya falon suka
mike suka gaishe shi cikin farin ciki da fara'a ya amsa ya xauna yai sallama suka amsa masa,
Wacece acikin ? Suka nuna ta kanta akasa, baiwar Allah meyasa xaki musulunta ? Hawaye
ya taru a idonta cikin rawar murya tace sbd nayi imanin shine addinin gaskiya sbd adalcinsu da
mutuncinsu da taimakokon juna tun ina yarinya karama nayi imani da Allah na kuma yadda
addinin musulunci shine addinin gaskiya,
Alhamdulillah, mungodewa Allah yanxu xan baki Kalmar shahada kafin nan zan fada miki
rkunnan musulunci da kuma ahikanshi imani, addinin musulunci addinine na amince da salama
da taimakon juna da kaunar junanmu, rukunann musulinci ya kasu kashi biyar Wanda dolene
sai ka amince dasu xaka shiga addinin Allah
1 shahadatu an LA ilaha illalha wa'anna Muhammadan rasulullah
2 tsaida sallah
3 bada zakka
4 yin axumin watan Ramadan
5 da xiyartar dakin Allah .
A keeda ta muslunci tushenta shine imani da Allah, da mala'ikonsa, da littattafansa, da
manxanninsa, da kuma ranar lahira, da yadda da akddara me Kyau ko mummuna
Lallai wannan magana da kika fadamin ta cewa tun kina yarinya kikai imani da cewar addinin
Allah shine addinin gaskiya sai kika tunamin da hadisin manxon Allah (s.a.w) daya ke cewa,
maa min mauludin illa yuladu alal fidrah, babu wani abin haihuwa face an haifeshi da imani ga
Allah, fa abawahu, har sai iyayensa yuhawwidani au yunassiranihi aw yumajjisanihi, sun kasnce
yahudawa ko banasare ko majusawa,
Wannan ba abin mmk bane dan dan malaman tauhidi sun kawo wannan, fa inna kulla maklukin
kad fudira alal imani bi kalikihi min gairi sabqi tafkeer au ta'alim, Allahu akhbar, haka Allah ya ke
halittar kowa da imani dashi batre da wani tunani ko koyarda shi ba, Alhamdulillah,
Alhamdulillah Alhamdulillah. Ikon Allah ya wuce komai dan shiyake shiryarwa kuma shi yake
fidda haske daga cikin duhu, baiwar Allah duk kin amince da hakan ? Cikin gwarin gwiwa tace
eh Malan na amince, yai murmushi yace to Alhamdulillah, zan fada miki Kalmar shahada kamar
yanda nai miki bayani afarko, duk abinda na fada sai ki maimaita Ash'hadu an la ila ha illallah ta
bude baki da murna hade da imani harshen ta ya karye taji wani irin abu ya rufe mata ido da
kyar tayi kokarin juya harshenta ta kasa bata San lokacin data mike tana kakari tana son
maimaita wa gaba daayansu sukayo kanta luuuu tai kasa kafin ta karasa kasa ya khaleel ya
riketa yana jijjigata dif yaga idonta ya rufe numfashinta ya tsaya cak cikin tashin hnkli suke
jijjigata
By
*Ummee Garkuwa*
For comments
08037251895
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
47&48
A matukar raxane ya khaleel yake jijjigata da karfi yana kiran sunanta Malan ya mike yana
mmkin al'amarin ya kalli idonta yaga yana motsi yayi ajiyar xuciya naya dan yagane inda
matsalar take dukkamsu hnklinsu na kanta musamman Momy da ruby, Malan ya kalli ruby yace
taje ta debo masa ruwa acikin cuf, da sauri ta tafi, bata dabe ba ta dawo ya amsa ya yayyafa
mata bayan yai mata addu'a har yanxu bata bude ido ba, numfashinta ya kawo da karfi idonta
arufe yana motsi, Malan yace nayi mmk sosai Ku xauna, Ku kwantar da hnklinku xata tashi
babu abinda yafi karfin addu'a xama sukayi xuciyoyinsu cikin dimuwa, har yanxu tana hannun
khaleel yakasa sauketa gani yake yana sauketa wani abun xai kara faruwa da ita,
Malan yace, dama tana da wata matsala ne ? Jikin Momy asanyaye tace gaskiya ban Santa
da matsala ba lfy lau take, yayi Jim yana juya xancen yace to xata tashi inshaa Allah xuwa kuyi
hkr idan ta tashi ta samu nutsuwa xamuji daga bakinta, kuma akwai wasu tambayoyi da
xammata in shaa Allah xamuyi wa tubkar hanci, kada Ku damu, ya mike tsaye ya mikowa Ruby
sauran ruwan addu'ar yace sukara shafa mata duk yadda ake ciki suyi waya kafin ya tafi sai da
ya kuma yi mata addu'a ya khaleel ya dauketa, so Momy suka bi bayanshi ya sauketa a dakinta
jigum sukayi hade da xuba mata ido ransu ajagule
Some hours letter
Har dare bata bude ido ba gaba dayansu suna dakinta kowanne ranshi ajagule haisam da
mahbobb duk sunyi cirko cirko kowanne da abinda yake sakawa uban gayyar kuwa ya rasa
kalar tunanin da xaiyi addua'a yake xabgawa ubangiji Allah ya tashi kafadun jennynsa, Malan Dr
Ahmad Sani ningi ya dawo, har dakinta sukaje, cikin mmk yace wannan abu da muni yake nayi
mmkin rashin bude idonta, Momy tace wllh Malan babu me kwanciyar hnkl acikinmu, mun rasa
wane kalan tunani xamuyi kan mu ya daure tamau kwata kwata