Showing 24001 words to 27000 words out of 132173 words
Chapter 9 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
tabbata kin fada mishi abinda nace sannan kada ki kuskura ki bashi numb dinki ya fice daga
dakin hawaye ya sauko mata tarasa gane inda yasa gaba ta mike da kyar ta shiga toilet dan
tayi wanka
****** ******
Tana fitowa daga wankan ta Sa doguwar rigar less ta shafa mai hade da yin kwalliya sosai duk
tasan dare yayi ba kuma inda xata tana cikin shafa janbaki maroon ruby tashigo kina nan
anacen anata nemanki ta xaro ido kadan waye yake nemana ?? A.k Garkuwa kin rikitamin bro
fa kiyi sauri tai shiru sbd karar kiran wayar ta murmushi tayi special bro gata nan dariya to
shikenan kafata kafarta xan kawo maka ita yanxun nan ta katse wayar kinga yadda ya daga min
hnkl shi Jennifer Jennifer taso muje gaban Jennifer ya fadi da ta tuno gargadin mr coffee
sannan tana matukar jin kunyar ruby baxata iya musu da itaba jikinta sanyaye ta mike tabi
bayanta ruko mata hannu tayi sukai bangaren ya khaleel kai tsaye dakin suka shiga ita kam a
tsorace ta shiga dakin xaune ta ganshi da farar singlet da yana ganinsu yasaki murmushi
special sis ngd sosai dariya tayi nacika alkawari ta juya asha hira lfy ta fice ya harari Jennifer
shine kika gudu kika barni ko ?? Kai dan rainin hnkl gata nan dakace baka sonta ba da sauri ta
kalleshi dan batasan yana dakinba yana kwance kan 3 siter yana sanye cikin farar sheet da 3
quarter yana danne dannen wayrashi cikin hada rai yace meye haka Prince ? A gaban yarinya
kake irin wannan zancen dariya yayi sorry manya Jennifer ya kira sunanta ta amsa ina son naji
amsata ta saci kallon ya khaleel idonshi a kanta ya galla mata harara karar shigowar test taji ta
duba ya khaleel ne ... Ki fada masa kina da miji kin amince min xaki aureni ? Da bara ta fado
mata tace ina so kabani lokaci zanyi shawara wani kallo ya khaleel yai mata wane irin tunani
malama ki bashi amsa yanxu khaleel plx kabita asannu a tsorace tace kayi hkr ammin miji ta
kalli ya khaleel yai mata jinjina da hannu ta saki numfashi wannan ba damuwa bane Jennifer
tunda ba ki aure ba zan cigaba da Neman aurenki har sai kinyi aure zan hkr Suka kalli juna tai
murmushi hade da cije lebenta na katsa wato ta rama abinda yake mata kwafa yayi ya mike ya
shiga bed room dinshi yana barin wajan taji zaman ya gundireta ta mike wayar ta tafi A.k yasa
hannu ya dauka yai dialing numb dinshi kiran ta shigo yaga numb din sannan ya mika mata
wayar sukai sallama ta fice daga dakin jagwab ta fada kan gado tana tuna abinda ya faru
tsakanin su banko kofa taji anyi gabanta yai mummunan faduwa ganin su zahra cikin tsawa
zahra tace ubanwa ye yace kiyiwa Prince A.k mgn ke wacce irin mayyace ? Anty Jidda anya
kuwa banza take barin maza shegiya duk inda taje sai ance ana sonta ? Ina fa banza agumi
take musu irin Nasu na mugayen yare to wllh ahir dinki Jidda tace kina kallofa da kyar na rabata
da ya khaleel irin bakin cikin dana kunsa akan wannan kafurar wai ma waya gayyace ki taronmu
?? Kin wani Sa banxan karamin material dinki kina rausaya wai ke mai Kyau fadamin suwaye
munana ?? Zahra tace warning na karshe dan ubanki ki fita har kar A.k dan yafi karfinki kije
kisami dan jagaliya dangin ojuku ki aura ba ki dinka hange hangen wayanda suka fi karfinki ba
shasha sha ! Anty Jidda yarinyar nan sai mun mata Jan wuya na fuskanci Yar rainin hnkl ce
cikakkiyar Yar iskaba xamuyi maganinki kin kusa barin gidan nan akoma cen acigaba da sai da
garau garau sukai mata tass sannan suka fice ta share hawayen fuskarta da ya xubo tai tsaki
ke kika damu da wani Prince A.k garkuwa
Basu dade da fita ba ya shigo awahalce ta kalli kofar yau kam taga ta kanta ya tsaya atsaya
hannunshi cikin aljihu baxaki huta ba har sai kin fadi abinda ke cikin xuciyarki kada ki kuskura
wata alaka ta hadaki dashi kiyi maza ke yanketa ki fada mishi kice mijinki baya bukatar ganinki
da kowa ko dole ne yaja dan karamin tsaki ke ! Ta turo baki nifa ba sunana ke ba yai shiru yana
kallonta ni kuma dashi nai niyyar kiranki mai yasa baxaki fadi maganar Da barinta xai iya janyo
miki ciwo shikenan tunda kin xabi ki barta tai ta wahalar dake ya fice tabi kyakykyawan
bayanshi da kallo tana mmkin maganganunsa a hnkl ta furta ina sonka mr coffee amma baxaka
tafajin Kalmar nan abakina ba koda kuwa xata xame min illa araina kuka ya kufce mata ranar
kam batai barci ba tunane tunane ta kwana yi
***** *****
Washe gari ya haisam ya wuce office ya dauko wasu muhimman takaddu da ya manta su acen
yana shiga ya gansu su uku biyu maza ita kadai mace ya kallesu ta waiwayo tana xabga masa
shu'umin murmushi kana mmk ? Ta fada tana kallonsa meye abin mmk dan na ganki anan
bayan nasan xaki iya aikat fiye da haka me ya kawo ki office dina ? Ko kin gama aiwatar da
aikin daya kawoki gidanmu ? Wai shin Jennifer ke wacece ? Murmushin ta Kuma yi nima shina
ke so nasani ya wurga mata kallo wannan kuma ke kika sani dan bazan yadda da salon rainin
hnklinki ba plx haisam ta katseshi wacece Jennifer ? Mikewa yayi yana kallonta dan gani yake
ta gama raina masa hnkl wacece ke ? Ni kike tambaya matsayinki ? Ni bani bace Jennifer ta
kalli mazan nan biyu Mara Sa Kyan gani suka fita so nake nasan wacece ita sunana hindatu
.......
By
*GARKUWA*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
39&40
Wani irin kallo yai mata me kike son cemin kwantar da kai tayi nafada mk bani bace Jennifer
wacece ita ?? Yayi shiru hade da kallonta inajinki yafada yana gyra xama
Sunana hindatu ban San kaina ba ban kuma San wacece ni ba nataso a hannun marikina
gawurtaccen dan fashi dan damfara dan safarar kayan maye yanxu haka yana hannun hukuma
atsare kafin aka mashi yasha fadamin ba shi ya haifeni ba duk lokacin Dana girma xai bani wani
lbr me ban mmk akaina kwatsam ranar damukaje fashi a shopping mall na ganka har ka kirani
da wani suna daya ban mmk dalilin dayasa na hana akashe ka dan abinda na da de ina nema
kenan in San kaina shiyasa naita bin diddiginka har na gano inda kake
Shiru yayi yana kallonta dan shi Sam bai yadda ba ita bace bace wayar shi ya ciro ya kira
mahboob bata dade tana ring ba ya daga yace dan Allah mahboob hadani da Jennifer zan sata
wani aiki gata ma muna tare a kitchen ya mika mata waya atsorace ta amsa ya rasa mai zaice
da yaji muryarta tabbas itace ya kalli hindatu datake gabanshi ya kuma saurari muryar Jennifer
da kyar ya saita kanshi yace ta dafa masa indomie yana nan tafe ya kashe wayar ya kalli Hindu
tai murmushi kadan yasaki numfashi ikon Allah Allah mai halitta kin San wani abu ? Kai ta
girgixa dai dai da maganar Ku iri dayace ba banbanci yanxu ya kikeso ayi ? Ina so duk yadda
xa ai yanxu ka kirata taxo nan office dinka muga juna kamata yayi kitashi muje gidanmu kai ta
girgixa masa koda zanje gidanku to ba yanxu ba kai tsaye numb din Jennifer ya kira ta daga
atsorace yace taxo xata rakashi kasuwa akai kayan matan da yake son siya amma a office xata
sameshi yanxu yanxu danjuma ya kawota ganin cewa a gaggauce yace yaxo yasa ta fito da
sauri ta fada wa danjuma ya dauketa suka taho
****** *******
Basa bata lokaci ba suka iso yace danjuma ya juya ita kuma ya shigo da ita a tsorace take dan
gani take kamar wata muguntar ya shirya mata ta ga mace axaune amma bata ga fuskar ta ba
sai da taje gab da ita ta saci kallonta karaf suka hada ido a kidime suka mike lokaci daya suka
mike hade da kurawa junansu ido Jennifer ta nuna ta da yatsa wacece ke ? Hawaye ya xubowa
Hindu tace wa haisam kayi namijin kokari Dole ka kasa tantanceni da wannan halittar Alhamdllh
lallai wahalata taxi karshe ki karemin kallo ni Yar uwarki ce rungumeta tayi ita dai Jennifer mmk
da ta ujjubi ya hanata mgn ta xauna jikinta na karkarwa Hindu tace dole ki kasa mgn tashi muje
ki nuna min iyayenmu abakinsu xamuji komai haisam ya mike gsky kam.dan al'amarin naku
akwi son jin dalili gaba dayansu suka mike itakam Jennifer binsu kawai take har suka shiga
mota dake haisam yasan hanya kai tsaye ya hau titi Hindu ta kalli Jennifer kinki mgn ta kawo
wani gwauron numfashi sannan tace mmk ne ya kamani ban taba tunanin haka ba sai ga shi na
ganki wllh babu wani abu daya banbantani dake axahiri sai dai ko abadini nayi mmkin wannan
ikon Allah ni kaina banyi tunanin tsananin kamarmu dake takai haka ba dai dai da murya fa ko
ba'a fada ba ai ansan mu yan uwan juna ne haisam ya tsaya dai dai kofar gidansu Jennifer kai
tsaye cikin gidan suka shige a daki suka tadda Maman David ita da papa da David da yake
kwance akan cinyarta da gudu Jennifer ta karasa hade da fadawa jikin Maman David da oyoyo
my jenny su haisam suka karaso shida Hindu araxane Maman David take kallon Hindu
murmushi tayi hindun ta shigo Jennifer ya nunawa mama Hindu mama dama mu biyu kika Haifa
? Ya akayi baki taba fadamin ba fata rai tayi ke kadai na Haifa wannan ban Santa ba sam
papane ya kalli Hindu da mmk yace wannan wanne irin kama ne ? Mikewa mama tayi me kuka
xo yi ?, tacewa haisam kuna son sawa yata wani irin tunanine ? Dama sam hnklina bai kwanta
da yin aiki a gidanku ba Ku tashi Ku fita ni yata ita kadai na Haifa bansanki ba ke ta nuna Hindu
hawaye ya saukowa Hindu ko baki fada ba ni nasan ba ke bace uwarmu hannu tasa cikin riga
ta xaro karamar bindiga ta nuna kan David ko ki fadamin gsky kona kashe ramammen dan nan
naki kuka mama tasa plx karki harbeshi haisam ya mike Hindu kibi ahnkl kada ki harbeshi idan
har bata fadi gsky ba kashe shi zanyi inkashe wancen mijin nata me kwala kwalan ido jin an
ambaci papa yasa yace ko baki harbemu ba dole gsky tai halinta kuka Jennifer tasa kina da
hnkl dan sunce ba iyayenki bane shine xaki kashesu ? Yimin shiru ! Hindu ta kwatsa mata
tsawa ba iyayenki bane papa ya mike ina zaka hindu ta fada tana Nunashi da pistol din
hannunta ya daga hannu sama zan dauko muku wata shedane yana ina ? Ta tmby shi yanuna
wani tsohon akwatunshi haisam ya tashi da Kansa ya dauko papa ya bude jikinshi na rawa
ganin anbude akwatin yasa mama rushewa da kuka wata leda ya dauko acikin akwatin ya
xaxxageta kayan jarirai na sanyi da wani karamin dankunne da awrwaro na gwal suka fado sai
envelope ya ciro wani karamin pix tabbas Jennifer Yar uwarki ce dan gashi nan a pix din da
muka tsince ta ya mika mata pix din ta kalla hawaye ya sauko mata duk wayan nan kayan ina
da irinsu ya akayi ka tsince ta ??,
Yana rubuce ranar talata a shekara ta 1995 watan July anan garin KANO a unguwar janbulo da
safe muka tadda an ajjiye ta agefen bola dai dai kofar gidanmu nacen jikinta dauke da wannan
kayan kunnanta da wqnnan barimar hannunta sanye da wannna awarwaron sai wanna
envelope din aciki ansaka wannan pix din da kuma takaddanta na haihuwa wannan ranar ta
nuna watan ta daya da kwana goma cif rushewa da kuka sukayi dukansu hindu da Jennifer ita
hindu tana kukan bakin cikin wannan ramari cikin kuka tace rana daya aka wullar damu hannu
tasa a aljihu ta ciro barima irin ta Jennifer da awarwaron sak iri daya sauran kayan suna cikin
mota itakam Jennifer kukan tarasa gane kanshi babban bakin cikinta bata San wace rayuwa
xata faraba da mmk papa yace kina nufin kema wullar da ke akayi ? Kai ta daga masa tabbas
ina so kubani yar uwa ta muje mu binciki asalin iyayenmu papa mungode da taimako Jennifer ta
tsaya da kukan ngd iyayena har gobe Ku iyayene kuna raina amma kuyi hkrin rashina na wani
lokaci lokaci daya naji ina son ganin aslin iyayena dole zanbita baxan iya xama da wannna
daukin ba takarsa da kuka mama kukan takeyi nabaki goyon baya jenny Allah yabaku Sa 'a
hindu ta mike haisam ya mike xuciyarshi cike da tausayinsu Jennifer fa ma mikewa tayi tana
kuka mama xan dawo nan da kwana 2 tafice da sauri tana kuka suka shiga mota gaba dayansu
****** *******
Haisam ya ce ina xamu hawaye na sauka a idon hindu tace gidana dayake cikin hotoro g.r.a ya
ce ita kuma Jennifer fa ? Shine ban San ya xamuyi ba muje cen din ma yanke shawarar yadda
xa ai basu bata lokaci ba suka iso kai tsaye falo suka xauna dukkansu jikinsu asnyaye Jennifer
tace ta ina xamu fara Neman iyayenmu haisam yace wai Hindu wacece wannan matar dana
ganki da ita a saudiyya? Tai masa wani irin kallo saudiyya ??ta maimaita yes ya fada yana
kallonta ko bake bace sulthaana ? Araxane ta mike cike da jin dadi bani bace Alhamdulillah bani
bace shikenan wahalar mu ta yanke iyenmu nacen duk yadda akayi matar nan itace mahaifiyar
mu ikon Allah haisam ya fada tabbas kuwa dan akwai sulthana ban da yanxu kince min ba ke
bace baxan taba yadda ba dan yanda kuke tsananin kama da Jennifer haka take da Ku itama
Jennifer dadi taji ya kamata yanxu ya xa ayi muje saudiyyan ni in kun yadda ma gobe muje kai
haisam ya girgixa mata baxaiyiyu gobe ba nan da 1 week dai haisam plx hindu ta fada xuciyata
tana cike da kwadayin son ganin iyayena ki kwantar da hnklinki dolene sai munyiwa Jennifer
biza cikin satin nan dai ajiyar xuciya Jennifer tayi haisam ya kalleta yanxu wqcce shawara kuka
yanke ?? Tame ? Suka tmby shi Jennifer mana anan zan barki a a ya haisam tare xamu koma
gida dan bana son kowa yasan wannan zancen har sai mungama iyayenmu plx ka rufa min asiri
murmushi yayi bakomai gobe gobe zansa a fara miki shirye shiryen tafiya ya mike yana kallon
Hindu kefa kutafi Ku barni anan dan bani da wata matsala suka wuce a cikin mota Jennifer ta
dake ya haisam ina son tmbyrka ? Wai shin ya akayi haka ta faru ya kwashe komai ya fada
mata ta fashe da kuka yana rarrashinta har suka so gida
*******************
Suna shiga sukaci karo dashi yana kokarin shiga mota yai mmkin ganinsu tare nan da nan
fuskrashi ta canxa gabanta ya fadi asanyaye ta fito daga mota yana harararta cikin gida ta
shige tana jin tsoron abinda xai biyo baya awahalce ta xauna agefen gado hade da dafa kanta
daya ke juyawa anya ma kuwa itace ? Jin kanta take kamar ba itaba wai mama da papa ba su
suka haifeta ba jin abin take kamar amafarki ta fito daga daki xata gyara falon kasa a xaxxune
tagansu dukansu dake har yanxu gidan acike yake da bakin da basu tafiba yawwa ummana taji
muryar Jidda kinga mahukaciyar yarinyar da muke mgnr ta daxu ta nuna Jennifer gaba dayansu
suka xuba mata ido wacce aka kira mama tace aw wannan ce ? Ai nazaji Yar wani kusa ce
agarin nan yanda naga tana daukan knta jiya tana lika daloli ashe Yar su ujuku ce Yar gidan
Malan shehu ke ! Jaraba kike kowa ? Gaba daya falon suka Sa dariya banda Momy da ruby
zahra tace Jennifer OK koma wa kike xonan atsorace ta je kusa da ita hannu tasa da damki
kunnanta meye matsayinki a wannan gidan tana xubda hawaye tace Yar aiki kinga wannan ta
nuna zahra da Jidda daki taba minsu kwara ki tabani aknsu babu abinda baxan iyaba bani da
Kyau in aka shiga gonta tun jiya aka kawomin kararki babu ke ba Ibrahim bare kuma Prince A.k
Garkuwa sbd ba sa'anninki bane sun girmi ajikinki banda ma jaraba irinta namiji mai xaiyi da
kaxanta? Dan Allah tashi tasakar mata kunne maxa akawomin hypo da kleen na wanke
hannuna na taba kaznta fice kiba mutane waje sum sum ta wuce tana xubar da kwalla daki tana
shiga daki ta fada gado hade da rushewa da kuka karar wayarta taji ta daga ba tare da ta duba
suna ba muryar Momy taji kiyi hkr Jennifer bani da yadda zanyi sbd ianwar dadynsu zahra ceki
kwantar da hnklinki komai zai wuce ba komai Momy ngd ta rarrsheta sosai sannan ta kashe
waya
Da gamma tana xaune a daki ya shigo kamar ko yaushe fuskarshi ba walwala ya tsaya atsaye
ina kikaje keda haisam ? Tayi shiru dan batai tsammanin tmbyr ba ke ! Bakayaji jine ? Cikin in
ina a a a am mun munje kasuwa ne daga yau na hana ya fada cikin fada yai shiru