Showing 45001 words to 48000 words out of 132173 words

Chapter 16 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6840

*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER ✍✍✍



55&56

Murna Sosai yake xuxciyar Shi tass haka ya shirya ya fito cikin harabar gidan yana ta farin ciki

Tana kwance a daki ranta ajagule Sam tarasa me ke damunta fargabar ta daya
batason.waye wanda xata aure ba tana kudundune Jikin bargo tana tuna rayuwar da xatayi nan
gaba da Wanda sam bata sanshi ba hawaye ya Sauko Mata babbar murna ta shine yau ta
amshi musulunci nan da nan jikinta ya fara karkarwa Hindu ta shigo dakin,amarya jannat ganin

tana karkarwa yasa ta xare ido yasalam! Meye sameki ? Shiru tai Mata Dan bata da amsar
bata, Zuma tayi kusa da it a,
Ta taba jikinta hnklinta ya tashi sbd zafin da taji yayi da sauri tai dakin mommy,
Ta sameta ta idar da sallah,
Momy zaxzabin jannat fa bai Sauka ba da sauri momy ta tashi ya salam magani ta dauko
muje tasha wannnan in dai bai sauka ba zankira Dr,
Dakin nata suka koma ta bata magani tasha ta koma ta kwanta momy tafice daga dakin Tabar
Hindu kusa da ita sulthana ce Ta shigo tana guda ta yaye bargon data lulluba tashi amarya tashi
Kiji waye mijinki, kallonta jannat tayi gabanta na faduwa araxane take jikinta na karkarwa,
Yanxu mahboob yake fadamin wannnan dan zafin kan aka daura Miki aure dashi,
Lumshe ido tayi cikin farin ciki Mara misaltuwa komawa tayi ta kwanta tana jin tamkar ita
tafi kowa sa'a aduniya,
Hindu tace Amma naji dadi dan gsky sunfi dacewa dashi,Ta juyo tana murmshi ina tayaki
murna jannat Allah yasanya alkairi,
Tna murmushi ta amsa da amin ita Kadai tasan farin cikin data keji


************
Sagir ya hango da sauri sagir din yakara so wajansa ranshi a bace, cikin fda yace masa ina kaje
tun daxu?
Dariya khaleel yayi sorry abokina ban San ni za a bawa jannah ba,
Dan karamin tsaki sageer yayi sai kuma yayi dariya yau Jennifer taxama taka mutunina ya miko
masa hannu sukai musabiha hade da jinjina hannu juna cikin matukar farin ciki yace Allah ya
cika min burina yabani abin dana keso mai matukar mahimmanci,
Dady ya taimakeni sageer da ban San Halin da zan fada adalilin rashinta ba,
Sageer yace sai Ka kiyaye gaba kuma
Dariya yayi kadan ya cije lebensa me zan kiyaye sarkin sakin mgn?
Da dariyar yake yace kallon ruwa,
Still yana dariya yace sageer baza Ka gane me nake nufi ba sbd kai mayen matane,
Yarinya ce jannah na aureta dan ina sonta Amma babu abinda ta iya na kula da rayuwar
wani ita kanta tana bukatar a kula da tata rayuwar,
Dariyar shakiyanci sageer yayi kana wasa da yaran yanxu,
Wai kuwa khaleel ta fada maka tana sonka? Mikewa khaleel din yayi, bata fada ba still xata fada
sageer,
Jinjina kai sageer din yayi kana nan akan bakanka?
Dafa kafadarshi yayi sageer kafi kowa sanin bana mgn biyu
Da mmk sagir yace kai khaleel yakamata ka sassautawa kanka kana son yarinyar nan fa,
Sosai ma khaleel tayimin yarinta ne akwai time da zanyi hkn da kaina,
Hannunsa yaja kaga muje muyi sallar magrub binshi sageer din yayi yana jinjina halin khaleel
na kafiya,


*********************

Suna fitowa daga sallah momy ta kirashi tasanar dashi zaxzabin da jannat takeyi,
Hnklin Shi ya tashi yai cikin gidan afalo ya taddasu duka yana shiga sulthana tace,
Angon jannat kasha kamshi momy ga angon gidanmu ya shigo murmushi momy tayi itama
cikin wasa tace angon da ba ya fara'a
Sulthana tace ango yaufa ranace ta musamman plx Ka saki fuska, kallonta kawai yayi ya
sunkuya kusa da momy tasa hannu tana shafa kansa haba khaleel kayi dariya mana murmushi
yayi sulthana ta kwashe da dariya yau za'ai ruwa da kankara dukansu sukai dariya banda Zahra
data rikice lokaci daya ya khaleel da auren Jenny? Taga kamarma yana cikin farin ciki dolene
ta fadawa jidda wannan mugun lbrin momy tace Ka hau sama tana cen naga zaxzabin ma ya
sauka ba kamarwdaxu ba ya mike yai sama xuciyar cike da son ganinta amatsayin mallakinsa
kai tsaye dakinta ya nufa

***************
Tana kwance xuciyar ta tas ta kurawa jikin mirro dinta kallo tana tuna irin rayuwar auren da
xatayi nan gaba ita da ya khaleel anutse taji anja kofar dakinta ya shigo suka kalli juna gabanta
ya fadi da sauri ta sunkuyar da kanta kasa cikin jin kunya yau yafi ko yaushe kyau,
Lumshe ido yayi tayi kyau fuskarta tai masa fresh muryar ta na rawa tace ina yini?
Sai da yaji sautin muryar Tata har cikin ransa ya amsa mata da lafiya lau ya Jikin naki?
Da sauki,
Matsowa yayi kusa da ita ya xuba Mata idanuwansa da taji tamkar yaxuba Mata kasala ta
kauda kanta daga kallon gefen shi
Ya xauna gab da ita gabanta ya fadi
Ya kare Mata kallo, me yake miki ciwo?
Muryarta asanyaye tace xaxxbine,
Hannunsa yasa ya taba wuyanta subhanallah ! Jannah har cikin xuciyar ta taji kiran sunan,
Jikinki yayi xafi a yawa kinsha magani kuwa?
Eh bandade da shaba,
Ok kinyi wanka bayan kinsha maganin?
A a banyi ba
Tashi tashi kije kiyi xafin jikin Ki xai ragu,
Ta tsaya tana nuku nuku,
Hannu yasa ya yaye bargon data nade kanta dashi ya ajjiye Shi agefe ya sureta kamar yar
baby a hannunsa kafin tai wani kyakkyawan motsi ya direta a toilet yasa hannu ya cire mata
katana tas,
Wata axababbiyar kunya ta kamata da sauri ta runtse ido tana ji ya hau yi Mata wanka kasa
motsi tayi idonta a rufe ya wanke ta tass ya dauko towel ya daura mata Shi ya kuma surarta ya
dawo da ita kan gadonta ya ajjiye ya kalleta ganin ta rufe idonta yasashi murmushi aransa yace
yarinta ya juya xan dawo anjima ta bude ido hade da xareshi ta murgudawa bayan Shi kallo
yana fita ta dire kafafuwanta a kasa ta Mike tuni ta nemi xaxxabi tarasa murmushi tayi data kalli
kanta a mudubi yau ita ya khaleel yaiwa wanka a amatsayin matarshi ?
Wannan ranar xata xata sata cikin tarihin rayuwarta gown na atamfa tasa ash colour tana shafa
mai wayarta tai kara tana dubawa taga dady da sauri ta daga yace mata idan taji sauki sosai
taxo babban falo suna jiranta ta fito tana jinta cikin farin ciki gab da xata shiga falon taji kunya ta

kamata dady na zaune ya khaleel na gefenshi yana danne dannen waya mahboob na ge fanshi
na hago haisam yana kusa da momy sulthana tana kusa da kafar dady tana xuba surutu hindu
tana cen gefe tayi tagumi tana kallon sulthana na surutu me kama da shirme, kanta a kasa ta
karaso falon ta xauna kusa da Hindu bayan ta gaishe da dady, Dady ya kalleta amarya ya Jikin naki?
A kunya ce ta amsa da sauki,
Mashaa Allah fiddausi kinga hukuncin Allah ko? Allah ya kadarta aurenki da khaleel ina fata
dai xafin nawa yai miki ?
rufe fuskarta tayi
Cikin jin kunya murmushi sukayi dukansu,
Dady yace yau ranace ta musamman awajanmu munayi wa Allah gdy daya cika mana
wannan burin ubangiji Allah ya cikama sauran burikan namu na alheri Allah ya bayyana mana
iyayenku suka amsa da amin, yaci gaba da mgn yau an daura aure Amma bayanxu xata tare ba
nan gaba inshaaAllah xamu sa ranar da ta dace momy tace muyi bikinmu a nutse ubangiji Allah
yasa alkairi,
Ya khaleel ya dago kai ya kalleta ta rufe kanta da dankwalin kanta ya cije lebensa yasan
dalilin rufe fuska, kuruciya ya sauke kansa yacigaba da dannen wayansa,
Sulthana ta mike tana waka dukansu suka xuba Mata ido dady na saura bikina dana ya
haisam tayi dariya dady ya ka ganni aranar? Murmushi kawai yayi dan uxiri yake mata habawa
dady ba,a mgn nasa wedding gown tai min kyau naci wanka dady na haskomin momyna tana
kwasar rawa d.j yana mata kirari, xuru sukayi suna kallonta da mmk mutane suna fadin sulthana
amaryar haisam ta kalli ya khaleel da idonshi yake kan waya kaima fa ya khaleel sai ka dense
ka ajjiye cin mgnin da kk da ustaxan cinka a gefe ka kwashi rawa ta.......... tsawar da haisam ya
kwatsa mata ce ya dakatar da ita meyasa baki da kunya murguda baki tayi matsalata da kai
mita kafi san aita nanacin mgn ? Kafi kowa sani,
Baki da hnkl ??
Ta rike kugu cike da tsiwa wannan kuma ko kai baza ka nuna min shiba,
Tsaki yai cike da jin hausi a hakan xan aureki? ? Ina fada kina fada? Hararsa tayi eh ahaka
xaka aureni,
Ya nunata da yatsa ban taba sha'awar mara kunya irinki ba,
Ta murguda baki wannan kuma yanxu ya xame mk dole aure ba fashi,
Tsaki yai yabar falon gaba daya,
Itama tayi tsaki ta hau sama ranta a bace,
Dukansu suka bisu da kallo dady yace Allah ya shirya min ku,jannat ma tashi tayi tabi
bayanta a daki ta sameta ta hada kai da gwiwa Zama tayi kusa da ita ta dago kai ta kalli jannat
plx jannat bani da kyaune ? Ban isa a soni bane?
Girgixa kai jannat tayi ko kadan sulthana kina son ya haisam Shi kuma baya son mace mai
tsiwa mara kunya, ta kalli jannat ya zanyi ?
Sauke numfashi tayi sulthana ko baki da kunya ke mace ce dole ki nemo kawaici da kauda kai,
Jim tayi tana kallon jannat, Ta yaya?
Kwantar da hnklinki zan baki shawara nasan xakiji dadinta sosai muddin kikai amfani da ita,
murmushi tayi ngd anty jannat

****** ********
Washegari da daddare bayan ta fito daga wanka tasa rigar bacci tana kokarin kwanciya wayarta
tai kara test ya shigo tana dubawa taga Mr coffee ........ki kawo min coffee da abu mai ruwa
ruwa yunwa nakeji...... hijab ta zunbula tai kitchen ta dafa masa tai bangaren Shi gabanta na
faduwa axaune tasame Shi yana kallon ball ta gaishe Shi idonshi akanta ya amsa ta Mike xata
tafi jannah! Yakira sunanta, Ta waiwayo hade da amsawa,
Ina zaki tafi baki xubamin ba Ta dawo ta xata xuba masa kinga cire wannan hijab din
gabanta ya fadi, rigar barci ce me sharara jikinta, ganin fuskarshi a daure yasa jikinta asanyaye
ta cire duk ta jita atakure, ya kalleta wani shock yaji ganin rigar jikinta kauda kai yayi wato
shiyasa take noke noke yayi murmushi kadan ta xuba masa a cuf ta miko masa ya amsa, Ta Mike xata mai da hijab dinta,
"Ina zaki ?
Ta kwabe fuska,
Zan koma daki,
Xauna ba inda zaki, tazaro ido cike da mmkin mgnr sa



By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




61&62

Da murna zahra take oyoyo Anty Jidda,cikin fara'a Momy tace sannunku da xuwa hjy hadiza,
fuskar Jidda ba yabo ba fallasa ta xauna kusa da ya khaleel kamar xata shiga jikinshi, wani kishi
azababbe ya tasowa jannat, hjy hadiza kuwa fuskarta aturbune ta xauna tana wa falon kallon ya
tsina, Momy tace ina Sa'a bari aka wu muku ruwa, wani kallo hjy hadiza taiwa momy a'a Ku
barshi, ayatsine ta kalli su jannat, ta kalli momy,wai hjy Fiddausi meya ke damunku keda yaya
bashir ? Da mmk Momy tace kamar ya ?
Tsaki hjy hadiza tayi haka kawai Ku kwaso yara har 3 Ku xauna tare dasu bakusan asalinsu
ba, wllh nasan wannan shirin duk nakine Fiddausi ke wacce iriyar mutunce ?? Wato ke ta Allah
ko ? Taimako kikeyi ?
Tsaki ta kuma, da kallon raini tabi su jannat dashi, malamai atashi abani waje zan gana da
dangina da y'ay'ana, sulthana ta mike,tana harare harare, agana lfy tayi sama suma suka bita,
Cikin fada hjy hadiza ta nuna sulthana wacce fitsararriyar fa ? Daga ganinta bata da
mutunci,kwafa tayi wllh Fiddausi kin cucemu, ran mommy abace tace ya'isa hadiza ni ba matar
kaninki bace wan ki na ke aure, zaki dinka yab'amin duk mgnr da taxo daga bakinki ? Zaro ido
hjy hadiza tayi oh ! Sannu bashir, to ! Ko shine yai ba dai dai ba sai na fada masa balle ke !
Yana ina ? Momy tace ya fita sai anjima zai dawo, ta waiwayo kan khaleel da kanshi yake kan

danne dannen waya, sannu ibraheem bani da kimar daxaka gaisheni ko ? Da kyar yace mata
sannu da xuwa, cikin ranshi yana jin haushin matar Dan ba yadda xaiyi da ita sbd kanwar dady
ce cin fuskar da takewa Momy baya so, mikewa yayi xai fita, ita kanta hjy hadiza tana shakkar
shi Dan tasan bashi da wasa, dawo Ibrahim akwai mgnr da xamuyi da kai, da wowa yayi ya
xauna batare da ya kalleta ba, ya mgnr ka da jidda? Cikin jin haushinta yace, ni na manta da
wannan maganar amma nasan dady yana sane ita,yanayin yan da yai mgnr kana kallonsa
Kasan ba wasa, mmk ya kama hjy hadiza, lallai Ibrahim ka manta da yar'uwar ka Jidda sbd ka
auri arniya saniyar bare tsintacciyar mage wacce bata xama...... Mikewa yayi, umma! ya fada
axuciye,
"yanxu jannat ba arniya bace ta musulunta, idan tsintacciyar mage ce mutun ce kamar kowa
ya halatta a aureta akuma xauna da ita plx umma ke babbce sannan kuma uwa, ya kamata ki
tausasa maganganunki, ya juya xai bar falon Jidda tabi bayanshi, tagumi hjy hadiza tayi Tabbi !
Aiki jaa yarinyar nan tagama da Ku kaf, anya kuwa yaron nan a hayyacinsa yake ? Yana min
mgn kamar zai kawo duka ? Zama bai kamani ba, Momy ta mike hade da fadin Allah ya kyauta
tayi sama tana jinjina halin hjy hadiza, ruby ma bayan Momy tayi Dan ta tsani halin kanwar
Baban nasu zahra tayi zugum Sam bataji dadin cin mutuncin da umma Taiwa momynsu ba

*********
Sulthana tana shiga daki hawaye mai xafi ya sauko mata ta rushe da kuka hannunta rike
da kanta hindu ta biyo bayanta ta xauna cen gefe tagumi tayi tana kuka jannat ta shigo
hannunta rike da kirjinta ak'asa ta xauna tana fidda azababben hawaye,cikin kuka sulthana tace
yau ce ranar farko da aka fara yi mana gurin rashin iyaye, jannat ta girgixa kai hawaye na xuba
kamar fanfo, sai yanxu na yarda muna cikin masifa wacce bamusan ranar yayewar taba da
acikin jin dadi muke tunda babu Wanda ya taba mana habaici ko cin fuska, hindu ta kallesu ta
run tse ido hawaye ya xubo mata ta dubesu, sai yanxu nakara tsanar kaina, wannan gorin ya
xamar min zabura baxan xauna ba zanta yawo agari har sai na had'u da iyayenmu, tana mgnr
ne da kuka, da sauri suka kalleta, jannat tace xaki Sa kanki ahadarin dayafi wannan hindu
kinsan halin daxaki fada ? Kefa macece, kin manta avinda osasa yace ? Muyi takatsantsan mu
daina yawo sbd masu bibiyar rayuwar mu ? Ni wannan gorin da akaimana ya kara nunamin
Momy mutanen kirkine masoyanmu ne har abada tunda har suka maida mu xuri'arsu, duk
lalacewar mutane akwai nagari acikinsu, da fada sulthana tace Anty hindu kina bani mmk idan
kin tafi gantalin kin San inda zaki gansu ? Koda yaushe ki dinka maida kanki kamar namiji, da
fada hindu tace sulthana wllh zan miki dukan tsiya yanxu hk xuciyata tafasa take zan iya yin
komai, momy ce ta shigo dakin jikinta asanyaye ta zauna tana kallonsu ko wacce na fidda
hawaye, xuciyar ta ta karye cikin tausayawa tace, kuyi hkr komai yana karshe nikaina ban wuce
cin mutuncin hjy hadiza ba basa girmamani shi kanshi yayan nasu basa girmamashi shekara 37
kenan ina shan wulaqancin su, tun ina damuwa har na daina sbd babu abinda suka rageni
dashi, kada wannan ya bata muku arai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login