Showing 117001 words to 120000 words out of 132173 words

Chapter 40 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6849

jaa tashin hnkli b'aro b'aro a fuskar ya girgixa kai xuciyarsa na
k'una. "Kayi hkr Adam komai muk'addari ne daga Allah idan khaleel ya mutu fatan mu Allah yasa
muga koda gawar shine hakan xai rage mana rad'ad'in rashinsa...."

"ya isa dr bashir ! jikina baya bani xamu ga gawarshi illa ina tunanin yana cikin mayuwacin hali,
kowaye yai min wannan aikin sai na d'auki mummunan mataki,
baxan iya jurewa ba mummunan hukunci zan d'auka da katab'a min khaleel kwara ya tab'ani !"
ya k'arasa mgnr idanunsa kamar xasu xubo da kwallah.
ba shiri dady ya matso kusa da shi dan ya kwantar masa da hnkl

"kwantar da hnklinka Adam...."
katse shi yayi cikin d'aga murya.

..."bazan iya ba Bashir ! bazan iya ba narasa khaleel hnklina ya kwanta ??
baxaiyiyu ba tashin hnklina rashin sanin inda yake,
Natsani dangina su kad'ai nake xargi dan tun farko basa son aurena da uwar y'ay'ana,
wannan wacce jahilar k'iyayya ce meyasa baxa su so abinda nake so ba??
Allah ya isa tsakani na da su !"

"Alhaji ya isa ! ya isah mana zargi fa kakeyi baka da tabbaci ka nutsu babu wanda ya isa ya
d'au rai sai Allah "

girgixa kai Alhaji Adam yayi fuskarsa acukume ransa ajagule kai kace bai tab'a fara'ah ba.

"nutsuwa Bashir !? tayaya ? zargina gsky ya fad'amin baka san irin rigimar da akayi dasu bane
lokacin auren har gobe abin na k'ok'on xuciyata,
sam baxan manta ba !
ina ma mahaifina ya na nan daya ga irin rashin adalcin da danginsa sukai min !"

ya k'arass da xubar kwalla a ido d'aya kukan daya fi ciwon xuciya axaba.

kasa mgn dady yayi dan shima dauriya ce kawai shi kad'ai yasan irin abinda yakeji axuciyarsa
bai tab'a rasa d'aya daga cikin y'ay'ansa sai yanxu mafi soyuwa aransa kaf cikin y'ay'ansa yafi ji
da khaleel dan shi yafara haifa.

shiru sukayi a falon kowanne yayi jigum cikin axababban yanayi


wasa wasa yau kwana 4 da b'atan ya khaleel jannat ta rame tayi bak'i kullum cikin axabar kuka
take rabon da taci abinci har ta manta data xauna bata da mgn sai sambatu tana sambatun
tana kuka tun suna tausayin kansu har sai da suka dawo suna tausayin yanayin data ke ci
wanka wannan sai an takura mata takeyin shi bata iya komai data xauna xai sambatu kala kala
mai rausayi baxai iya jure sauraronta ba.

yau ma dakyar hjy murja ta tursasata akan ta shiga toilet tayi wanka da kyar ta shiga tana jinjina
abin aranta sam baxasu gane bak'in cikin data ke shiga muddin ta ganta a toilet abubuwa da
dama take tunawa rayuwar ta da khaleel ta kalli hand shower data ke hannunta ta tuno lokacin
da suke wanka "beautyna da kaina xan miki wanka bana son ki fiya motsi da yawa kada ki bige min ajiyata....."
kuka tasaki sosai had'e da tsuruwa hand shower d'in ido.
kullum suka shiga toilet sai ya jik'ata da ita
tana dariya yana dariya suna facing facing da ita
surutu ta fara yi had'e da kuka mai tsuma rai a toilet d'in

"kin san inda ya khaleel yake ?
kin san halin daya ke ciki ?
suwaye suka rabani da shi ? sun rabani da rayuwa ta tayaya xan rayu bana tare da ruhina ?
wacce irin rayuwa xanyi xuciyata bata gangan jikina ?
meyasa kuka rabani da shi ? kina kallo suka rabani da rayuwa ta ? meyasa baki hana ba ? "
kuka sosai takeyi ne had'e da gunji.
"kada kici amanar shi kin manta shine ? kullum kina hannunsa yana ji k'ani da ruwan da kike
xubarwa ? kece kika sace min shi ? ni ma kisace ni ! muguwa !! " tai cilli da hand shower d'in
tana dukan jikin bangom toilet d'in ta kwara ruwa ajikinta tana murxa soso stiil surutan takeyi
tana kallan kumfan hannunta babu abinda ta tuno sai wasan kunfan da sukeyi ya shafa mata ta shafa masa
kuka ta saki na axaba xuciyar ta na tuk'ik'i
" beautyna kunfa taiwa kyakkyawan jikinki kyau tamkar sbd ke akayi ta, ina sonki jannah ! ko
mai kikayi kyau yake miki......"""
ihu tasa
"wayyyyo ! baxanyi wankanba wllh baxan k'arayi ba muddin babu ya khaleel d'ina rayuwar ma
baxan rayuwa ba xan
kashe kaina ! ina ya khaleel kaxo kaga kumfa ajikina !! nafi k'aunar mutuwa da wannan rayuwar
da bansan inda khaleel yake ba"..
afusace ta kwara ruwa ajikinta garin rarume ta k'ume kanta abango kan yai k'ara nan da nan ya
d'aure taji kamar an buga mata k'arfe.

axabar datake ciki tafi wannan bigewar surutu takeyi tana ganin juwa na rashin cin abinci ga
kanta yai mugun nauyi ga axabar da xuciyar ta take mata tuni ta fara layi komai juya mata yake
" kana ina ya khaleel kaxo ka ga beautynka jiya ka fad'amin amafarki xaka xo yau meyasa baka
xo ba ? kataho ! kasan baxan rayu ba bana tare da kai ? waye ya rabani da kai wanne mugun
ne !!? sai na kashe shi ! na kashe kaina na kashe kaina !" ta fashe da kuka tana girgixa kai ta
finciko rigarta tana k'ok'arin sakawa tsurawa rigar ido rayi tana gunji na axaba "jannah ! wannan rigar ina son na ganki da ita a kyakkyawan jikinki kada ki sakata dan banso ki
wahala" yasaka mata ita.
wulli tayi da rigar tana nunata da hannu
"harda had'in bakinki ? kada ki cuceni khaleel na sonki ajikina !" ........
runtse idonta tayi tasa rigar ta fito daga toilet d'in ta dawo falo ta xauna ta kalli sallayar dayake
sallah ta kalli jama'ar falon

"momy ku dawo min da khaleel ! kunga sallayar sa ! idan na kalleta ina jin kamar zan ganshi ..."

kuka hindu tasa ita da hjy murja
"jannat kiyi hkr dan Allah kina jefa mu cikin axabar bak'in ciki" ta mik'a mata carbi "karb'i kiyi ta
salati xuciyar ki ta sanyaya"
karb'ar carbin tayi
ta kece da kuka
"ya khaleel ne ya bani carbin nan da hannunsa yace na dinka xikiri gashi kin mik'omin shi sbd

rashinsa,
ku tai makamin ku nemo minshi wllh idan ban ganshi ba sai na kashe kaina ! ..... wayyo !
innalillahi Allah kadawo min da khaleel ! mama meyasa xasu rabani da shi ? ki basu hkr kice
nace su kyaleshi ni su kashe ni ! nasan sbd dani xasu axabtar min dashi .... momy ki dawo min
da khaleel rubayya kinsan me nakeji ? ki daina kuka ki dawo min da khaleel zahra ! kin san
gobarar xuciya ? xuciyat tayi gofara idan ba khaleel bani da sauran numfashi mutuwa xanyi !
hindu ki d'auko bindigar ki ki kashe ni! idan baku kashe ni ba zan haukace baxan iya yin shiru
ba bansan hakana ke ba ! ku daina kuka ! kashe ni kawai xakuyi shine gatan da xakuyi min
wayyyyo innalillahi wa inna ilaihi raji'unnn haka axabar xuciya yake wllh baxa ku gane me nakeji
ba !""......


kuka dukansu sukeyi mai had'e da gunji
ta girgixa kai axababben hawaye na sauka
"sulthana ina muka b'oye bindigar hindu ? d'auko ta plx ! "....

cikin kuka sulthana tace
"anty jannat surutun nan naki yana axabtar da xuciyar mu kiyi hkr ki bari surutun ki yana mana
illah axuciya ki bari bansan inda take ba !" ta k'arasa da wani irin kuka..
da kukan axaba jannat tace
"k'arya kike sulthana kin san inda bindigar hindu take mu muka b'oye ta,
momy bindigar tana gida a d'auko ta na harbi kaina ....."

ta shi tayi tsaye da sauri hjy murja ta rik'eta tayi wani mummunan murmushi
"mama kada ki rik'eni ki bari na fita na nemo ya khaleel idan ba haka ba zan mutu da axaban
rashin ganinsa,
na tsani kaina bani da amfani "...... kanta na juyawa bibbiyu take kallon kowa
"sbd jin dad'i kun koma bibbiyu kowa ya xama iri biyu amma sbd bakwa son farin cikina sai kuka
mai dashi d'aya ni ko shi d'ayan ne kubani shi ahaka mu rayu ...."""" kuka me cusa axaba takeyi
tana k'ok'arin kwace kanta daga hannun hjy murja bayan ta fincike tayi luuuu ta k'ume da center
table ta gangara wajan kujera kanta ya k'ara k'umuwa. gaba d'aynsu suka sa kuka sukayo kanta tana k'ok'arin tashi ta sume a hannun hjy murja jini na
fita akanta wulli hajiyarmu tayi da sandar ta tararu mosu ita da hjy murjan tana wani irin kuka
"jannat na shiga uku ni zainab naga axabar rayuwa ! "
suna k'ok'arin fita da ita suna rusa kuka mahboob ya shigo arikice yana mgn yana fidda uban
haki
" ga khaleel can an yasar mana dashi a k'ofar gida ko ina na jikinsa sarane ! "
da gudu suka fice suna wani irin kuka sam ! sun manta sun tab'a rayuwar farin ciki.
a sume khaleel d'in yake su dady suna k'ok'arin sa shi amota suka hango matan sun nufu so
suna kuka jannat rumgume jikin hjy murja kamar matacciya da kuka suka basu lbrn abinda ya
faru suka sata amota suka nufi asibiti

asibitin su wanda suke xuwa sama da shekara 20 suka tafi babban likitan daya ke dubasu ya

fito da sauri ya nufi inda aka kai khaleel emergency d'akin k'asa ita kuma jannat tana sama
b'angaren mata
hjy murja ta biyo bayan Dr fahat tana kuka tana fad'in
"Dr fahat kai sauri muna buk'atar khaleel ka ceto mana rayuwarsa"...
"kiyi hkr madan xamuyi iya k'ok'arin mu"
ya shiga d'akin ya umarci kowa ya fita
suna fita ya xuge labule bayan ya rufe k'ofa ya d'auko kwalbar allurai guda biyu d'aya mai murfi
ja d'aya kuma fara ya dad'e yana naxari ya ajjiye me farin murfi ya bud'e mai jan murfin yasa
allura ya xuk'ota ya kalli khaleel dayake asume ya tsikara masa allurar ya mayar da ita aljihunsa
yai ajiyar xuciya ya bud'e k'ofar d'akin ya fito ya samesu sunyi jigum jigum cikin kasalalliyar
murya me cike da tausayi yace
"nan da 20 mints xaku iya shiga amma bai farfad'o daga suman ba" ya wuce office d'insa

bayan 15 mints suka shiga d'akin yana kwance babu alamun motsi dady yana kallonshi
gabansa ya fad'i ya kara kunnansa yaji babu alamun numfshi ya d'aga hannunsa asake gumi
me d'umi ya karyo masa yace
"innalillahi wa inna ilaihi raji'unnn khaleel ai yarasu ! "
salati me k'arfi suka saki da gudu hjy murja tai office d'in Dr fahat tana sambatu baya office d'in
giftawar shi ta hango a sama d'akin da jannat take ta haw saman tana ihu

jannat ta farfad'o idonta akan dr tana k'ok'arin mgn hjy murja ta shigo tana sambatu
" Dr fahat khaleel ya rasu ! "
da sauri matan suka mik'e arikice cikin mugun yanayi kafin su ankara jannat tayi kukan kura ta
bangaje su ta fice a guje suka dafa mata baya sam bata ganin komai ta gangaro daga benan
tundaga na farko har na k'arshe tuni ta sume jini mai yawa ya b'alle yana fita ta gabanta cikin
mugun yanayi suka kinkimeta dr yace su kaita d'akin da khaleel yake kuka sosai mahboob da
haisam suke shi kanshi Abba kukan yake yana surutan baxai yadda ba sai ya d'au mataki su ka
kwantar da ita kusa da gadon khaleel Dr fahat yace su fita xai dubata

suna fita ya ciro allurar da yaiwa khaleel itama ya tsira mata ya maida aljihu ya bud'e d'akin ya
fito ya samesu duk sun rud'e suna kuka me tsuma xuciya babu me rarrashin wani dr Fahat ya
goge gumin fuskarsa ya girgixa kai bakin shi na rawa yace
"kuyi hkr itama ta rasu !"

kuka suka kece dashi kowa na sambatu sulthana muryarta tafi ta kowa d'agawa
"ya xakuyi mana haka anty jannat muna sonku ! nima kashe kaina xanyi wayyyyo ! jannat ki
tashi ku rayu "........!!!!!!!!!

salati me k'arfi hajiyar mu tayi suna waiwayo wa murja asheme ta sume da gudu hjy Nabila ta
nufi office d'in Dr Fahat tana surutai irin na xautuwa
"Dr kaxo itama xata mutu murja dukansu sun mutu wllh nima bazan rayuwa ba mutuwa
xanyi".......!!!!!!
arikice yace jeki gani nan xuwa da gudu ta fita har tana tuntub'e

murmushin mugunta yayi da muryar azzalumai yace
"saura ke murja dan kece nest target d'ina dole ki mutu!!!!!""""".....

*Ummee Garkuwa*

i dedicated dis page to u Rukayya abubakar yola (rakiya 😂😛)
saura ki k'iyi min takwara😣 lol
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: âœâœâœJENNIFERâœâœâœ

115&116
*Ummee Garkuwa*

*warwara*
kai tsaye dr fahat d'akin da aka kwantar da hjy murja ya nufa ya taddasu akanta suna rusa kuka
kowanne da kalan surutun da ya keyi da tausayi ya kallesu yace su fice xai dubata kamar baxa
su fita ba hk suka fita suna jimamin abinda xai biyo baya.
suna fita ya rufe k'ofar yana hangensu ta window suka tsaya cen babban harabar asibitin dai dai
d'akin da khaleel da jannah suke.
murmushi dr fahat yayi ya rufe window ya xuge labule.

gaf da hjy murja yaje ya tsaya ya shafa fuskarta yana murmushin mugunta cikin muryar mmk
yace
"shegiya talatu wai dan Allah ya akayi kika iya suman k'arya ?"

bud'e idonta tayi ta mik'e had'e da sakin dariya
"d'an iska sarkin tambaya manta ni kayi ?
kasan wannan kad'an ne daga cikin shed'anci na"

kusa da ita ya xauna yana k'are mata kallo

"talatu ba Allah aranki kina birgeni sbd makirci"

wani kallo ta jefeshi dashi
"kai d'an iska ba na hana ka cemin talatu ba ?"
dariya yayi ya tab'e baki
"kunjini da shegiya waya ce miki ana canzawa tuwo suna ?kina nan a yanda na sanki TALATU
MASIFA,
amma yanxu kin koma talatu makira"
yak'arasa da kai mata d'an k'aramin duka a fuska .
far tayi da ido ta ya mutsa fuska
"kasan dai murja iyayena suka rad'amin ko ?"
tsaki yayi
"ke kam bakya canzawa kullum muka had'u sai mun raba hali shekara 30 kenan ba'a canzawa

sunanki murja kuma talatu duk iyayenki ne suka rad'a miki bawani shege ba"

mik'ewa tayi tsaye tana kallon gefen gadon dayake
"fahat kaci wannan tuffan dana baka d'axu lokacin da muka kawo shegen yaron cen khaleel?"

dariya yayi mai sauti ya kalleta data tsura masa ido
"naci murja ! meyasa kika damu da sai na ci ?"

ajiyar xuciya tayi sannan ta saki dariya me kyau
"bakomai fahat ina son naji ka cine "

d'age kafad'a yayi
"shikenan talatu ya cikon kud'ina ? kin san ni akan kud'i koda ubana zan iya b'atawa"
watsa masa harara tayi ta juya baki tana masa kallon raini

"mtssw banza mayen kud'i d'an iska jarababbe wllh duk nacinka bazan k'ara mk ko sisi ba "

"dama kin saba y'ar talakawa amma wannan karan shine na k'arshe talatu kin sanni nasanki
wllh sai naci ubanki akan kud'in nan"

"fahat kasan kuwa kaine nest target d'ina ? duk duniya kafi uban kowa sanin sirrina babban
had'arine xama da kai araye dan nafara shakku akanka kafiya mistakes a ayyukanka"

"talatu kenan nasan wannan yunk'urin naki nasan ina cikin way'anda xaki bada list d'insu
akashe, kafin na mutu ki bani cikon kud'ina shekara 30 kenan ina wahala dake akan wannan
wllh zan b'ata miki ayki dan tuna miki asiri zanyi

dariya tayi harda kyakyatawa ta nuna shi da yatsa cikin dariya

"kamanta ni fahat kamanta ni shed'aniya ce kai shedan ma yasan nafishi shed'an ci me xaka
fad'a musu ?
baxasu tab'a yadda ba dan sun yadda dani fiye da tunanin d'an adam"

dariyar yayi shima
"shikenan duk da ba kya buk'atar na miki tuni dankin fi uwata sani na ! mu xuba nida ke duk
wani makirci da kike tak'ama nina d'oraki akai tun baki da nono a k'irjinki kin sani"

"nasani fahat amma yanxu na wuce tunaninka iya sanin dakai min na dane yanxu kam ko
shed'an na tsoron makircina mu xuva asalima baxaka wuce 1 week ba"

"ok talatu mu xuba tunda ubanki ghali b'arawon kaji shine yake rayawa ba, shegiya dangin
masifa y'ar b'arayi jikar b'arayi wacce uwarta ta take satar naman suna"

kallonshi tayi tana dariya
"wannan da kenan kana d'auko abinda ya wuce nasaba da jin wannan gorin naka fahat kud'in
dana ke dashi yanxu ya mantar da kowa wannan dafin jeka gawa Allah yaji k'anka dan dole kabi
ubanka lahira mtsww"

fuuuuuu ya fice daga d'akin tasaki murmushi ta koma gado ta kwanta tana nishi da kyar kai
kace da gsk majinya ciya ce

yana fita daga d'akin kai tsaye inda suke ya nufa hangoshi sukayi gaba d'ayansu sukayo kanshi
araxane,
girgixa kai yayi kowanne bakin shi na rige rigen tmby
"dr fahat ya dai ? ya jikin nata?"

muryarsa asanyaye yace
"kuxo dukanku ina son ganinku falon office d'ina "

basu jira komai ba suka bi bayanshi suna kuka suna mmkin kiran nan da yai musu takaicin dake
cikin ransu ne ya ha su tmby shi dalili kai tsaye office d'insa suka shiga a falon nashi suka
xauna plasma d'in falon na surutun bayanai sam hnklinsu bai kanta sun xubawa dr fahat kallo
suna jiran suji mai xai ce. shima idonsa akansu yana kallonsu yarasa ta inda xai fara sbd sanin muhimman cin murja
awajansu direct inda plasma nan take yaje yasa u.s.v ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login