Showing 12001 words to 15000 words out of 132173 words

Chapter 5 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf

12 Apr 2025

6847

wanne irin
aikin ash sha ne baka aikaita wa baki kawai haisam ya saki yana kallon yayansa yana xabga
masa fada tamkar Wanda baya cikin hanklinsa ranshi ya baci shima cikin daga murya da karaji
meye naka innaka sheta ?? Kaine ubanta ?? Shaka mahboob ya kawo masa haisam ya goce
hade da ja baya xaka kashe nine ?? Ko fansa xaka daukar mata khaleel ne ya karaso wajan da
gudu ya sureta cikin tashin hnkl mahboob yabi bayansa yasata a mota mahboob ya shiga yaja
motar da gudu mai gadi ya bude get ya fice daga gidan cikin tashin hnkl

Oh ya rabbi ! Meye yake faruwa haka ??me Yasa mahboob yai masa wannan shouting din
kamar yana fada da babban makiyinsa ? Sun San kuwa irin gatan dayake son musu tabbas
yaga bacin rai irin Wanda bai taba gani a fuskar dan uwansa ba musamman khaleel irin gudun
daya ga yana zabgawa akan ceton yarinyar ya akayi yai sake haka ta faru ?? Anya kuwa
hukuncin daya kamata ya dauka kenan kansa ya Sara da sauri yasa hannu ya rike kan cikin
tashin hnkl jiyake tamkar jijiyoyin kansa xasu sinke kan ya fadi ya runtse idonsa yana jijjiga kan
subhanallah subhanallahi muryar Momy yaji tana salati haisam ya dago kai da kyar ya kallesu
Sam baiga shigowar su ba ita da suwaiba meyasa meka ?? Take tmbyr shi cikin tashin hnkl
bakomai Momy kaina ke ciwo tasa hannu ta taba kan tashi muje asibiti a axanje da kaina da
sauri ya tashi yana tafe yana yamutsa fuska ya fada mota sororo tayi cikin mutuwar jiki tana
kallonsa har ya fice daga gidan




Afusace yake jan motar bai San ina take kaishi ba don't kill him ! Kuuu yata ka burki muryar
Jennifer ya tuno a Dubai data hana dan uwanta dan fashi yakasheshi mmkin kansa yake
meyasa ya dauki mummunan mataki irin wannan akanta ?? Wannan ba matakin da ya dace ya
dauka ba koka dan baiyi kokarin kasheta ba tayaya xaiyi kisa ?? Baya tunanin koda arashin
Sani yataba kashe kuda amma meyasa yashaketa ?? Bai kyauta ba yanxu ya xaiyi in yarinyar
ta mutu ?? Shikenan yaxama makashi gabanshi ya fadi fargaba ta darsu aranshi hnklinshi kasa
kwanciya yayi zai dauki mataki amma ba irin wannan ba anya kuwa xai iya daurewa batare da
yaji a wanne hali take cikiba ?? Motar yaja jikinshi a sanyaye yai hanyar komawa premiere
hospital yasan nan ne asibitin gidansu kai tsaye ya shiga cikin asibitin jikinshi asanyaye khaleel
ya hango ya jingina ajikin mota hannunsa rike da kansa girgixa kai yayi ko bai fada ba yasan
jinjina halin dayasa Yar mutane yakeyi karaso wa yayi inda yake muryarshi araunane yai masa
sallama dagowa khaleel din yai ya amsa ya kuma kauda kai ranshi ya dan baci da abinda
khaleel din yai mishi ya dake cikin kwarin gwiwa ya jikin yarinyar kuwa ?? Kafin ya bashi amsa
ya hangosu mahboob ya riketa kanta annade shi da bandage hannunshi rike da magungun
harara mahboob ya xabgawa haisam kanta akasa bata kula da haisam din ba sai da sukaxo
gab da motar yace mata sannu da sauri ta dago kai bata San lokacin data kara kankame
mahboob ba tasa kuka sosai dan Allah ya hisam kayi hkr wllh ban fahimci me kake son saniba
kunya ta kamashi khaleel ya kalli hannun da ta kankame mahboob haushi ya kamashi da kuma
tausayi cikin karfin hali mahboob yace kiyi hkr babu abinda xai miki komai ya wuce asanyaye
haisam yace kiyi hkr Jennifer ban kyauta miki ba amma ya wuce hakan baxai kuma faruwa ba
tsaki khaleel yaja wanda babu Wanda yasan dalilin tsakin kofar motar ya haisam ya bude
Jennifer tashiga har alokacin a tsorace yake dan gani take xai iya kara rufeta da duka khaleel
ya shiga yaja motar sukabar haisam anan yana kallonsu har suka fice daga asibitin shima ya
shiga motarshi yana mmkin amsar da Jennifer ta bashi kayi hkr ya haisam ban San me kk son

Sani ba tsaki yaja natsaneki Jennifer sbd natsani munafunci yaja motarshi yabar asibitin






Gida suka shiga aharabar gidan suka tadda Momy tana sintiri sbd jinin da taga ni sannan taga
haism cikin wani yanayi hnklinta yaki kwanciya ganin Jennifer cikin wannan yanayin ya daga
mata hnkl ya'a kayi haka Jennifer meyasa meki ?? Shiru sukayi suna nazarin bata amsar da ta
dace da sauri jennifer ta nunawa Momy dutsen idonta ya ciko da kwalla faduwa nayi akanshi
innalillahi mahboob kira min danjuma yaxo yafitar da dutsan nan sannu Jennifer ya salam !
Hannu tasa ta janyota jikinta sorry kiyi hkr bansan meyasa sukabar dutsan cen anan ba tashi
kije daki ki kwanta wucewa khaleel yayi baice uffan ba sai mahboob daya bi bayanta da
magungunan ta


Washe gari ta tashi wuyanta yai tsami ko yaya ta juya sai taji ciwo kanta tasa a filo tana tuna
shakar da haisam yai mata taji matukar ciwo ta yadda kam haisam yai mata muguwar tsana
wacce xai iya ganin bayanta ta shi tayi dan tagaji da kwanciya bandage din kanta ma ya isheta
gashi Momy ta hanata aiki fitowa tayi harabar gidan ta shiga babban falo ta tadda Momy da
Rubayya suna kallo suna hira rubayyan takalleta araxane Momy me yasa mi Jennifer ?? Oh
Jennifer ba bigewa tayi da dutse yasalam rubayyan ta fada sannu Jennifer yauwa Anty ruby
shigo ki xauna Momy tace mata adarare ta shigo falon ta xauna tana xama sukaji sallama da
sauri suka kalli kofar parlour din wata budurwa ce kyakykyawa fara doguwa tana yanayi da su
zahra ta shigo sanye cikin less dinkin riga da siket matsatstsu dan sun kamata sosai tayi rolling
din kanta da karamin gyale kanta babu dankwali sai gashinta da yasha gyara tayi fakin gashinta
gyalen sharara ne kana hango jelar gashinta da sauka awuyanta da sauri Rubayya ta mike cikin
murna da daga murya oyoyo oyoyo Anty Jidda ta rungumeta itama jiddan ta rungumeta suna
dariya Momy ma dariyar take zahra ta sauko da ga up stairs tana gudu hade da dariya tana
fadin oyoyo oyoyo Anty Jidda ta fada jikin jiddan itama ta rungume ta sannan suka saki juna ta
karaso ta rungume Momy ta xauna zahra tace Anty Jidda ko ki fadamin xakixo ?? Murmushi
jiddan tayi wllh nayi hakane dan nabawa ya khaleel mmk dariya sukayi plx karku fada mishi
akwai abinda na shirya mishi Momy tace wayasan tsakaninku babu me fada mishi kunfi kusa
wannan miskilin ina ga ke kadaice mai iya fahimtarshi hnklin Jennifer tashi yayi wannan itace
jiddan ya khaleel din ranta ya baci cikin mutuwar jiki ta mike xata fice karaf Jidda tace Momy
kunyi bakuwa ne bansanta ba oh new house maid ce zahra ta bata amsa ayya taji ciwone naga
kanta da bandage ? Eh faduwa tayine sai alokacin zahra ta kalleta dan bata saniba itama amma
sbd miskilanci ta kauda kai sannu kinji Jidda tafada cikin tausayawa Allah ya kiyaye gaba amin
Jennifer ta amsa ta fice daga falon kwalla ta taru a idonta ta goge ta koma daki ta kwanta bacci
ya kwasheta

5:00 ta tashi da sauri ta shiga toilet tai wanka ta fito kitchen ta tadda suwaiba na aiki tana shiga
kitchen din telephone tai kara suwaiba ta daga....a a ba itaba ce amma gatanan ta miko wa
Jennifer kan wayar ta amsa ta kara a kunnanta muryarshi tji kamar yadda tasaba jinta ki ka
womin tee ta ajjiye wayar sannan ta dora masa ta sauke taxuba aflask tai hnyr dakinsa sallama
tayi ta shiga gabanta yai mummunan faduwa sbd abinda idonta ya gane mata ya khaleel ne
daga shi sai 3 quarter jikinshi ba riga hannunshi rike da iphat Jidda sanye cikin riga me
yankakken hannu kalan blue light da wando pencil gashinta a daure kanta akafadar ya khaleel
yana kyalkyalar dariya suna danna iphat din gaba daya gefen jikinta ajikinshi yake Jennifer ta
runtse ido ta ajjiye flask din lokacin da xata juya suka hada ido dashi yna mata wani irin kallo
tmkr mai tausayawa majinyaci ta fito daga dakin hawaye ya sauko mata haisam ta gani
agabanta yana mata kallon da dan sanda kewa barawo inya kamashi yana sata








By
*UMMEEEY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




35&36



Rukota yayi sosai yana shan lip dinta tmkr yasamu alewa wani irin yanayi taji ta aciki Wanda
bata taba jinsa ba gaba daya jikinta yayi sanyi da sauri ya saketa yana fidda numfashi da karfi
jikinsa asake ita kam tsikar jikinta ce ta tashi cikin wahalallen yanayi ta xaune gefen gadonshi
hade da dafa kanta sbd kunya ce ta kamata sosai wai yau ya khaleel ne yai kissing lip dinta
anya kuwa shine da sauri ta dago kai ta kalleshi ya kura mata ido shima akunyace ta sauke
kanta numfashinta nafita hade da bugawar da kirjinta yake ya juya xai fita tabi bayansa da kallo
sai da yaje bakin kofa ya tsaya bai waiwayo ba ki tsaya anan har sai angama kowa ya watse
dan ban yadda ki fita da wannan shigar cikinsu kina rausaya garada suna kare miki kallo yana
fada ne cikin fada fada tsawatsawa shiru tayi takasa ce wa komai sbd mutuwar da jikinta yayi
tana kallanshi ya fice hade da rufeta dadin dataji da bai xare key din daga jikin kofar ba wayarta
ta ciro ta kurawa lip din da ya tsotse ido murmushi ya kufce mata ta rungume wayar tana jin

dadi sosai me yake nufi da hakan ?? Kwanciya tayi sosai akan gadonshi tana shakar kamshin
jikin ya khaleel daya ke ajikin bed sheet dinsa wayar ta ta bude takira numb din suwaiba tai ta
ringing bata daga ba sai da tai mata 3 mis call ta daga bata jinta sai da ta tura mata test cikin
mintuna kalilan taxo ta budeta tana Mmk ya akayi gaka Jennifer ? Kada kayi tayi dan tuni karyar
da xataiwa suwaiban taxo mata wllh abu naxo dauka shine kofan ya rufe dani murmushi
suwaiba tayi kuma naga Mr coffee ya biyo bayanki ? A tsorace ta kalli suwaiba suka hada ido
sannan sukaiwa juna murmushi suka jera xuwa wajan taron bikin

******** ********
Suna shigowa dai dai lokacin da aka fara jawabin xa 'a yanka cake da sauri ta karaso ta samu
kujera agaba ta xauna tana xama wani da ba ta jiyo ta kalli fuskarshi ba taji ya xauna hade da
yimata sallama ta amsa idonta nakan ya khaleel da Jidda dayake mata rada suna dariya
hannunshi cikin nata haushi ya isheta barka da hutawa yanmata da kyar ta amsa da yawwa dan
bata waiwayo ta kalleshi ba d.j ne ya cigaba da jawabi yana sanarwar yanxu yanxu ango xai
yanka cake ammafa kar amanta cake din guda biyune akwai na engaged da kuma na birthday
amm nace ko bakya bukatar dan tayin hirane ?? Haushine ya kamata itafa yau a tafashe take
afusace ta waiwayo xatai masifa suna hada ido taga girmanshi hade da kwarjina na ban mmk
murmushi yai mata bata San lokacin da tai masa murmushin ba itama ta sunkuyar da kai black
beauty ne matashi hadadde bashi da makusa yacigaba da mgn tana saurarensa anan gidan
kikene ? Ya akayi ban sanki ba dan koda yaushe ina xuwa eh anan nake amma ni ba Yar gidan
bace aiki nake musu ya dago kai da mmk ikon Allah abin ya bata mmk ganin bai firgita sosai ba
yanmta ina so kiban hnklinki cikin mints 5 ya isa na Isar miki da Sakona kafin arigani amma
kafin nan sai kin min izini kalamenshi da kuma yanda yake furtasu hade da nutsuwar shine yasa
tai saurin amince masa sunana Prince A.K Garkuwa tai shiru tana naxarin sunan kamar ta taba
jinshi Aliyu Kabir Garkuwa d.j ne yace adaka ta adakata yanxu ango xai yanka cake na farko na
saranar Sa da sahibarsa farin cikinsa annurinsa tushe kunnanta tayi tana jin haushin d.j prince
A.k garkuwa shima shirun yayi yana kallon ango fuskarshi fal murmushi a nutse ya khaleel ya
yanko cake din suka kalli juna shida Jidda suka saki kayataccen murmushi hakan da sukayi ya
birge kowa aka Sa sowa d.j ya cigaba da xuxuta su sannan ya khaleel yabawa Jidda cake din
abaki guri yakara kaurewa da sowa wani axababben kishi ya tasowa Jennifer hawaye ya taru a
idonta kadan ya rage su xubo itama cake din ta diba ta bashi abaki garin Sa masa kadan ya
bantaro ya biyo gefen bakinsa tasa hannu ta taro shi xata kara Sa masa da sauri ya rike
hannunta ya kai shi saitin bakinta ya tura mata cake din ta cinye hakan ya kara birge kowa
akasa dariya hade da shewa mikewa Jennifer tayi xata bar wajan sbd yanda xuciyarta ke
bugawa ya xaki tafi ban fada miki sakon nawa ba ?? Jikinta asnyaye ta koma ta xauna yai
murmushi kinga yanda ango da amarya suka birge kowa kai ta ga. Masa kallonsu kawai ya Sani
cikin yanayi na musamman da kuma tunanin ranar da nima zan birge abokaina da dangina nida
tawa amaryar shiru tayi shin kinta ba riskan kanki a irin yanayin da sukeji ayanxu ?? Kai ta
girgixa masa mashaa Allah ya fada insha Allah tare xamu kasance da sauri ta saci kallonshi
dan yanayin datake ciki na bacin rai yasa ta manta kamanninsa suka hada ido yai mata
murmushi ta sunkuyar da kanta hade da fadin ba laifi arnta shin xaki yadda na xama abokin
rayuwarki ?? Xaki iya aurena ?? Jikinta asnyaye tace baka tmbyeni sunana ba ko ? Sunanki
Jennifer ya bata amsa tai mmk sosai nifa najasa ce kamr yadda naji wasu na fada xaka iya

aurena alhali ina Kristen ?? Hawaye ya sauko mata ko kadan ba mgnr ce tasata kuka ba bakin
cikin abinda ya khaleel sukayi da Jidda ne yake nukusarta subhanalla yace bai kula da
hawayen fuskarta ba ni wannan bai shafeni ba tunda addina na bai harantamin aurenki ba ta
guge kwallarta da gaske kkyi ? Kai ya daga mata addininmu mai sauki ne Jennifer na yadda ta
katseshi shiyasa nake sonshi tana dago kai suka hada ido da ya khaleel da mmk ya xaro ido
hade da bata rai yana hararta murmushi tayi ta sunkuyar da kanta zahra ce taxo inda suke
Prince Garkuwa ta fada cikin yanayi Mara fisaltuwa ya dago kai special sister ya akayi kai ta
girgixa masa taja baya tana aikawa Jennifer mugun kallo d.j ne yace nan da lokaci kalilan ango
da amarya xasu cashe sununawa kowa farin cikinsu Prince Garkuwa yacewa Jennifer ina xuwa
ya bar wajan da sauri ya khaleel ya cigaba da hararta wayrshi taga ya xaro yana danne danne
tsaki tayi hk ka iya danne dannen masifa test y shigo wayarta ta kalli wayar tana dubawa taga
ya khaleel ....ke ! Bakyajin mgn ko ? Ina wasa dake ? Kada ki kuskura ki cewa A.k Garkuwa
baki da miji ... Mmk ya bata hk kawai kai xakayi naka auren ni ka hanani ? Ta tago kai steel
hararenta yake A.k Garkuwa ya dawo ya xauna sorry Jennifer na dade ko dariya tayi a a tace
shima yai dariya na ji dadi da banyi laifi ba test ya kuka shigowa dariya kike masa ko ?? Baxaki
matsa daga kusa dashi ba ? Murmushi tayi ta tura masa reply da ..kana da abincewa ko kana
da damuwa ne ??... Da Saudi taga ya duba wayan ya dago ya kalleta tai murmushi hade da cije
lebenta na kasa arikice yake kallonta wato tarama abinda yake mata kwafa yayi hade da turo
mata xaki Sani ne idan na kamaki duk da tana cikin bakin ciki amsarshi sai da ta bata dariya
yawwa asaurara ango da amarya xasu fito su cashe d.j ya fada suka fito filin rawar aka saki
kida Jidda ta fara cashewa tsaki Jennifer tayi A.k Garkuwa ya miko wa Jennifer rafar daloli kafin
kowa ya fara liki plx ina so ki bude wajan da yinshi dake tana son tayi tsokana yasa batayi musu
ba ta amsa tai cikin filin da rausaya tafara liki da daloli nan da nan hnklin kowa yayi kanta d.j ya
rude ya fara wasata Prince garkuwa shima ya shigo ya fara yi mata liki ya khaleel ya kulu
harara kamar idonsa xasu fito Momy ta shigo filin rawar ta rungume ta hade da fara lika ka mata
yan one thousands sannan ta koma kan ango da amarya


******* ********

Ya haisam yana kokarin fido da kudin likinshi daga mota yaji wayarshi na kara ya duba baisan
nomb dinba ya daga wayar dai dai lokacin da yafito da rafar kudi masu yawan gaske waye ? Ya
fada a gagguce muryarta yaji Hindu ce ! Ya xaro ido idan kana son sanin ko ni wacece kaxo
yanxu kasa meni ..... Dif ta kashe wayar






By
*GARKUWA*

[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




23&24


Mmk ya kamashi da ganin message din bincike ya cigaba dayi yaci karo wani test din daya
kara firgitashi na Elmustafha Wanda yaga comment dinshi .... Hi mahbobb plx ina kasan
sulthana ??

Shiru yayi yana tunanin amsar ba shi da sauri ya tura masa
Class mate dina ce ...

Bai dade da turawa ba reply ya shigo
Hmm ...
Yayi mmkin amsarshi

Wat meaning hmmm...

Reply ya dawo masa da
Bakomai......

Yayi shiru yana naxarin amsoshin almustafha dabara ta fdo kasa da sauri ya tura masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login