Showing 36001 words to 39000 words out of 132173 words
Chapter 13 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
nutsuwanta akan sauraren kiran sallar mmk sosai ya kama khaleel bai tsure da mmkinta ba sai
da suka debi ruwa arumfar tasu shida baba suka fara alwala kura musu ido tayi tana kallon
alwalar kana gani kasan alwalar birgeta tayi jinjina kai khaleel yayi ya mike Abu ya hango ta
nufosu tagama siyayyar yace ta shiga mota ta jirasu xasuyi sallah xuciyar cike da mmkin
yarinyar da kuma tunanin son taimakonta suka shiga masallaci
Bayan sun idar da sallah sun fito shida baba ya kira Jennifer xai biya kudin abincin daya ci da
sauri khaleel ya xaro kudi ya tambayeta nawane kudin tace 500 ne ya bata 1k ta tafi kawo masa
changy yace ta barshi baba yai gdy shikuma khaleel din ya shiga mota dai dai lokacin da
Maman david takara so wajan baba Jennifer tace wai a bar changy? Gyda kai baba yayi bani na
biya ba khaleel ne dan gidan Dr bashir na g.r.a xaro ido Maman David tayi, hee ! Baba meyasa
baka kirani nayi gaisuwa ba ? A kamfanin babansu fa Baban David yake gadi kamfinsu na
takalma ai mutanen kirkine baba, Allah ya saka angode ta wuce tana mmkin ganinshi ana sbd
tasan dan manyan mutane ne
*****************
Wasa wasa kullum khaleel ya xauna bashi da aiki sai tunanin yarinyar nan ba yanda baiyi ba ya
share ya kasa da kyar akai 1 week da kyar ya samu ya xakulo dabara sbd yaji daxu Momy tana
anemo mata Wanda ya iya girki kafin bikin Abu yaxo da yamma ya shirya ya nufi unguwarsu kai
tsaye rumfar Maman david yaje bai samu Jennifer anan ba sai Maman david din yatarar ga
mamakinsa yana xuwa yaga Maman David da sauri taxo wajanshi dan ta ganeshi sannu da
xuwa oga amsawa yayi sannan ya xauna ta gaishe shi da girmamawa ya amsa shima tace me
xa a baka yayi Jim ya dago kai kenan ya hango almarai ya dan saki numfashi ya xaro Damin
kudin ya mika mata abawa wayen cen almajiran da murna ta amsa bayan ta raba musu duka
abinci ta kawo kudin wai sunyi yawa yace ta barshi da murna ta fara gdy ta xauna nesa dashi
kadan ta hau surutu ai oga Allah yaska muku da alkairi irin taimakon da kukeyi megidana ma a
companyn Ku na takalmi yake gadi ajiyar xuciya khaleel yayi dan yasamo mafita yayi murmushi
kadan bakomai akwai mgnr dana keso muyi gyara xama tayi inaji,
Sunana khaleel Dr bashir,
Bude baki tayi da mmk Kaine khaleel ?
Daga mata kai yayi
Momyna tana son Yar aiki wacce xata dinka yi mata girki ko kina da wata hanya daxaki
mata naga kin iya girki sosai,
Washe baki tayi cike da murna sosai ma oga khaleel ina da hanya dan ina da y'a Jennifer
itama ta iya girki sosai, Hamdala khaleel yayi cike da jin dadi, OK amma kafin nan naga cen
gabanku kadan sun bude catering skul ko ? Inaso taje cen tayi training na 3 months kafin tafara
aiki dan Momy kafin ta dau mutun tana kai shi catering yai training, jim Maman David tayi dan
bata da kudin daxata iya biya mata hakan yakaranta a fuskarta yasa yaxaro damin kudi Wanda
yasan yafi na catering din yawa ya mike hade da mika mata gashi aje ayi mata register, ta amsa
tana xabga gdy
Wannan shine dalilin zaman Jennifer gidannan kuma tunda taxo na fuskanci tana sona tun ban
yarda sonta nake ba har sai da na yaddarwa kaina ta tsunduma son jenny so kuma ba na wasa
ba naso na aureta na maida ita cikakkiyar mace ya girgixa kai hade da cije lebenshi sagir kasan
banta ba burin soyayya da karamar yarinya ba ? Babban burina shine auren mace wayayyiya
wacce at least ace tagama degree dinta tasan rayuwa tasan menene aure, tana da cikakken
hnklinta, bani da burin auren yarinyar da komai kai xaka koya mata ciki kuwa harda soyayya
batasan yaxatayi ta farnta mk ba kana fishi da ita itama tana fushi da kai, dariya sagir yayi da
sauri khaleel ya galla masa harara kaifa dan iskane dariya kakemin ?
Sorry abokina ina mmkin yanda akayi bakasan yaran yanxuba tarr suke ganinka abinda
yaran xasuyi wata babbar baxatayi ba, tsaki khaleel yayi baxaka ganeba sagir !
Kayi hkr khaleel
Cije lebe yayi bakasan me nakeji ba Kalmar nan ta hkr da ka fadamin jinayi kamar ka Debi
narkak ken ruwan dalma ka xubamin ajikina,
Wani irin xaro ido sagir yayi hade da fadin Allah ya kawo sauki
***************
Dady ya tarasu kaf mutanen gidan a babban falo harda su hindu sulthana da jenny yayi gyran
murya yana kallonsu 1 by 1 shikadai yasan wanne irin yanayi yake jin kansa,
Alhamdulillah na tarakune anan dan mu tattauna gagarumar matsalar da muke ciki kan
rashin lfyr Jennifer ya kalleta kallo na tausayawa Jennifer ! Yakira sunanta ta amsa kanta akasa
mun yanke shawarar xamu auraar dake ga musulmi kan shawo matslarki kin amince ? Gabanta
ne yai mummunan faduwa da sauri tace eh jikinta na rawa Hamdala dady yayi sannan ya
kwshe yadda sukayi da malan yasanar dasu, kije kiyi tunani Jennifer idan kina da Wanda kikeso
Wanda kika yadda da ingancin addininsa nan da xuwa gobe ki fadamin da kyar ta iya bude baki
sbd nauyin d yai mata tace toh
Sulthana ce tace dady nima kaimin auren plx ! Da sauri hade da mmk dukansu suka kalleta
murmushi dadi yayi sulthana ! Yakira sunanta kiyi hkr itama Jennifer kinji babban dalilin daxaisa
ayi auren, dady nima myb in ammin auren matsalata ta yaye ka auramin ya haisam ! Dariya ta
subcewa dady ! Ta shagwabe fuska plx dady ina sonshi, ki yi hkr akwai time in dai yana sonki
lokaci kuma yayi tsab xan aura miki shi,
A a dady ko baya sona kai mishi auren dole dani, tsawa haisam yai mata baki da kunya ko ?
Wani kallo tai masa tunda kasani maimai cin me kk ? so kafasan bani da kunya name xaka
tmby ni ita ? Kunya tayi yamma ni nayi kudu tafada hade da murguda masa baki girgixa kai
dady yayi cike da tausayinta mace da akasani da kunya ita anxare mata ta ta da karfin sihiri,
dady ta katse masa tunaninsa cikin fuskar tausayi ni nasan baxai soni ba ! Sbd bani da kunya ni
fitsararriyace amma ina sonshi ni kaina bansan lokacin Dana ke futsara ba ta fashe da kuka me
tsuma rai dady inaji dama babuni na tsani kaina kai da Momy ne kadai kukemin kwarjini amma
koya kallo daya nake mishi da kaina, cikin matukar tausayawa Momy tace kiyi hkr sulthana
kowanne mutun da irin kaddararsa in shaa Allah komai xai wuce kutashi kuje kuyi sallah ankira
dukansu suka mike kowa da abinda yake sakawa aransa
***************
Suna kwance karfe 3 na dare sulthana ta tashi ta dauro alwala tana fitowa daga toilet ta kalli
yan'uwanta su 2 da jenny da da hindu suna barci hnklinsu kwance wata kiyayyarsu taji me xafin
gaske frige ta bude ta dauko ruwa me sanyi ta juye musu shi ajikinsu pirgit suka tashi ganin
itace tai musu aikin yasa hindu ta mike a kule ubanwa yasaki ki xubamin ruwa ? Da kallon raini
tace ubanwa yasaki ki mike kafa kina barci cikin kwanciyar hnkl kamar baki da wata matsala a
rayuwa alhali kin fi ubanwa Iowa matsla kitashi ki fada wa ubangiji bukatanku, da jin haushi
hindu tace shine xaki tasheni da ruwan sanyi
Tsaki sulthana tayi ki godewa Allah daba tafashash she bane
Wanka mata mari hindu tayi
Wani kara sulthana tayi hade da kaiwa hindu duka da roban ruwan sanyin data tashesu,
takaici ya kama jenny ta fashe da kuka hade da rufesu da duka dukansu suka kacamai da
fadan gaske irin Wanda suka farayi daren ranar da suka dawo hotoro karar fadan nasuce ya
tashi mutanen gidan dukansu sukayo dakin nasu hnklinsu atashe samun sukayi sun kacame da
fada akai akai su rabu suka ki hnklin dady atashe ya kira ya khaleel yana xuwa ya kwatsa musu
tsawa suka tsaya da fadan dady hnklinshi atashe yace meya hadaku cikin Daren nan ? Hindu
tana haki tace dady wannan shegiyar futsararriyarce muna bacci ta xuba mana ruwan sanyi,
Cikin fada sulthana tace niba shegiya bace, kece dai shegiyar futsarariya,
Jenny ce wawuro center table din dakin kwara na kasheku na huta dan jaraba dadyna yana
muku mgn baxaku daina ba,
Da sauri sulthana ta janyo lokar mirror din dakin wllh kina bugamin nima zan buga miki,
aguje hindu ta bude Jakarta ta xaro bindiga ta nunasu da ita wannan shine kuskuren da
muka kara yi haduwa waje daya kun manta maganin da boka ya bamu muka xuba akofar
wancen gidan bamu xuba anan ba wannnan magnin shiyake rage mana karfin kiyayyar juna
nagaji ! Nagaji ! Kwara na kasheku na kashe kaina mu huta ta nuna su da bindiga
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
51&52
A raxane dady yace hindu ! Menene haka ? Yan 'uwanki ne fa ? Ki ajjiye bindugar nan, ta kalli
dady fuskar ta a daure tana xubda hawaye tace, dady baxamu gyaru ba, baxamu ga iyayenmu
ba, ka barmu mu mutu mu huta, mutuwa itace kawai hutunmu, cikin fada khaleel yace, ki ajjiye
wanann bindigar, kada ki kuskura ki harbesu, girgixa masa kai tayi yaxama dole kodan mu
rabaku da wahala, jenny ta harareta ta rike kugu ki harba wayake tsoran baraxanarki ?? Dariya
sulthana tayi hawaye na xubar mata amma kafin kiyi Harbin ki duba bulet din kiga xai isheki ??
Tayi tsaki kin San fanko ? To hk bindigar nan take, nida jenny mun kwashe bullet din mun watsa
shi a toilet munyi flushing sbd shegiyar baraxanar da kikewa mutane da bindigar, sai ki harba
mugani,
Sauke hannunta tayi, ta xauna gefen gado hade da ajjiye bindigar kusa da ita amma kun
shammaceni banxaye barayi,
Jenny tace abinda kikeyi ne mukai miki, dan kece cikakkiyar barauniya,
Dady da sauran yan gidan kallonsu kawai suke suna mmkin wannan ikon Allah, sun fara
cacar baki ya katsesu,
Tunda abin yxama haka zan raba muku wajan kwanciya xuwa gobe amma kafin nan ke hindu
jeki dakin zahra ke kuma sulthana kije dakin rubayya,
Cikin shagwaba sulthana tace a dady ni dai dakin waccen me ji da kan xani ta nuna xahra
naga tunda muka xo gidan nan take wani fusge fusge a dakin ki nakeso na kwana kikai min
wani rashin kyautawa na miki dukan tsiya dan bani da mutunci, ta gallawa xahran harara, tsaki
xahran tayi, tayi gaba kafin dady yayi mgn sulthana tabi bayanta, dady yace sulthana axauna lfy
plx,
tace to dady karka damu,
Ajiyar xuciya dady yayi yabi bayansu da kallo Rubayya tace hindu, xo muje suka tafi aka
watse akabar jenny ta rufe dakin ta rungume filow tana tausayawa rayuwarsu bata da buri
arayuwarta yanxu irin ta musulunta taga iyayenta hawaye ya sauko mata ta runtse ido Allah ka
kawo mana agaji Allah ka cikamin wannan burin nawa tasa kanta jikin filow yanda taga rana
haka ta karashe daren bata runtsa ba
****************
Washe gari da safe misalin 11:00 malan ya kawo musu magunguna na karya sihiri kowanne iri
Wanda shari'ah ta yadda dashi ya fada musu yanda xasu dinka amfani dashi dukansu amma
banda jenny dake suma abin ya ishesu yana kawowa suka fara amfani dasu babban burinsu
shine suga iyayensu
Da yamma suna xaune a falo bayan sun gama cin abinci hindu tace dady ina son mgn dakai ya
kallete yana naxarin fuskarta ya fuskance ta tunda suka xo gidan nan Sam bata da nutsuwa ko
da yaushe a cikin damuwa take, ina jinki hindu,
Dady narasa ta inda xan fara bin ciken inda iyayenmu suke,
Jinjina kai dady yayi ni kaina narasa ta ina xan fara, abinda yakamata muyi shine mu
dogara da Allah mu mike tsaye mudage da ambatonsa da naiman daukinsa sbd Allah da kansa
yace mu rokeshi xai amsa mana,
Jenny tace dady ko xamuje gidajen radio da jaridu,ko xa'a dace ?
Shiru yayi yana naxarin xancen,
Momy tace ganina wannan ba mafita bace, tayaya xa'a fara cigiyar ? Ace wacce ta yadda
yayanta har 3 shekaru goma sha takwas? Ta ina xa'a sameta ? Hakan ma kamar jawo wata
masifar ne sannan ga tonon asiri muddin yan jarida suka San da haka sun dinka yayata zancen
kenan Ku xama abin nuni a gari kunya ma ta ishe ku, Addu'a itace mafita ko ba'aga iyayen Ku ba ni Ku daukeni matsayin uwa dan ni tuntuni na
maidaku yayana,
Sunthana ta fashe da kuka ta daga hannayenta sama dukansu suka kalleta da tausaya wa,
ya Allah ya ubangijina gareka na dogara gareka na ke naiman taimako ya Allah kasa kafin na
koma gareka Allah kahadani da fuskar mahaifiyata na ganta ta ganni, tana kuka sosai
hindu ta runtse ido hade da mikewa ta bar wajan,
Jenny ma kukan takeyi batason lokacin da ta fara fadin inaji ajikina xan hadu iyayena amma
narasa ta ina ta wacce hanya ? Mikewa itama tayi ta bar sulthana anan tana kuka,
Dady ne yai karfin halin rarrashinta dan duk tausayinsu ya kamasu kiyi shiru sulthana ko
mai tsanani yana tare da sauki duk jarabawa tana tare da falala nan gaba wannan jarabawa ce
kuma babu mahlukin da xai guje mata Allah ya fada a alkur'ani, inna kulla shai'in kalaq nahu bi
kadar wama amruna illah wahidatan kalam hin bil basr, komai da Allah ya halicceshi sai da ya
halicci kaddararsa, idan Allah yaga dama cikin kankanin lokaci sai Allah ya hadaku da iyayen
naku, kuyi kokari Ku cinye jarabawar nan taku Allah yana tare daku sannan ubangiji yana amsar
addu'ar Wanda aka xalunta da gaggawa, anxalunce ku duk Wanda yai muku wannan danyan
aikin ya xalunceku, ya jinjina kai kowaye kubarshi da rabbil ixxati, mudage da addu'a dan
ubangiji mai jine mai ganine yana kallon kowa, masani ne akan komai Allah ya kawo mana
mafita Allah ya baiyana su,
Cikin kuka ta amsa da Amin ta mike xata hau Sama, da sauri ya dakatar da ita. Sulthana !
Banda fada plx kuxauna lfy kai ta daga ta wuce sama
Jidda ta ya mutsa fuska ita tun xuwan gidan Sam tsarin bai mata ba ta gwammace ta koma
gidansu, tunda burinta ya cika an Sa ranar aurenta da ya khaleel,
Ashagwabe tace dady ina son komawa kd naga ummana kallonta yayi, yace ba damuwa
duk lokacin da kika shirya sai akaiki, tamike xahara tabi bayanta suka hau sama,
Jingina yai da kujerar dayake xaune yana jinjina al'amrin yaran nan mai sarkakiya yaran
suna matukar bashi tausayi lallai xaiyi aiki da jikinsa da dukiyarsa wajan taimakonsu dan ya cika
musu burinsu,
Itama Momy abinda take sakawa kenan aranta da tana da yadda xatayi da tayi dan ganin
yaran nan sun hadu da iyayensu tunda taji lbrnsu kullum sai tai musu kuka tana matukar
tausaya musu sbd halin da suke ciki tana jinsu tamkar yayenta na cikinta
*******************
Da daddare dady ya sameta a daki tayi xugum tarasa me ke damunta, Jennifer ! Ya kira
sunanta ta dago kai ta kalleshi da sauri ta sunkuya ta gaishe shi cikin girmamawa,
Ya amsa da tausayinta fal aranshi,
Kina da Wanda kikeso acikin masu sonki ?
Cikin matukar karfin hali ta masa da ah ah dady, kallonta yayi naya naxarin ta,
babu Wanda kikeso?
Eh dady, bavaka xabi ka xabi duk Wanda yai maka in dai ka yadda da ingancin addininsa,
Gyada kai yayi Allah yai miki albarka Jennifer,
Ta amsa da amin yace jibi juma'a nake so da an idar da sallar juma'ar a daur auren
ubangiji Allah yasa albarka a rayuwar aurenku,
Ta kyar ta iya amsawa da amin,
Ya fice yana jin dadin biyayyar yarinyar yana kuma tausaya wa halin da suke ciki,
Tunda ya fita ta fashe da kuka shikenan yanxu tarasa ya khaleel dinta ? Tarasa farincikinta
tarasa Wanda take matukar so ? Baxata iya fadawa dady shi take so ba baxata iya ba ! Cikin
kuka take maganganunta,
Rayuwa tana xuwar min abaibai abinda nake tunanin yiyuwarsa baya yiyuwa yaushe zan fara
rayuwar farin ciki ? Yaushe burina xai fara cika ? Yaushe xan fara son abu na samu ? Meyasa
duk abinda nakeso ban fiya samuba