Showing 87001 words to 90000 words out of 132173 words
Chapter 30 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
dingurinta tana kyaf kyaf ta mata ido kada tayi dariya amma ina tuni dariya takwace mata jin tayi
dariyar dama suma dauriya ce suka tayata ciki harda jiddan sulthana tace wai MUGUN GAYE
wllh sunan dariya yabani kashe wayan jidda tayi suna dariya kira ya kumayi ta d'aga muryarshi
asanyaye yace
"kululuwata
da sauri jidda tace
"what ? ranta na suya yayi dariya shi gani yake ya birgeta yace,
" ai sunan mak'ociyar mu ne wata yar baby sunan ku d'aya hauwa'u kululuwa yarinyar nan
tasoni kamar ta kashe kanta,
wani mugun tsaki jidda tayi ta kashe wayan still su sulthana dariya suka kumayi zahra tace
"yanda na fuskance shi da gsk guy d'inne amma akwai kauyanci kad'an ba wata wahala xakiyi
ba wajan gyarashi kafin tai mgn ya kuma kira da jin haushi jidda tai ashar,
"wannan ai iskancine ya dameni haba ,
zahra tace,
"hkr xakiyi ki d'aga kice xakiyi bacci shima ya kwanta ya huta,
afusace jidda ta d'aga wayan da sauri yace,
"kululuwata yana ga kin kashe waya ?
takaici ya kamata kamar xata sa ihu tace,
"plx kadaina kirana da wannan sunan bana so
da sauri yace
"har abada bazan kuma ba naga shima sunan nagayune amma na daina jiddata kiyi hkr
"ok ina jin bacci sai da safe,
dariya yai,
"ki kwana lafiya my love i love u ki shiga fa cikin net kar sauro ya cijemin ke
tsaki tayi dan ya mugun k'ular da ita
" ok toh naji sukayi sallama takashe wayan
by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
93&94
*Ummee Garkuwa*
fashewa tayi da kuka tana rungume da jannat da itama kukan takeyi cikin muryar kuka tace,
" innalillahi wa inna ilaihi raji'un wai meya sa baxa a bar mu mu huta ba me mukayi musu ?
wanne irin laifi mukaiwa mutanen nan ?
Abba ya kalleta ransa ya k'ara b'aci ko kad'an baya son abinda xai d'agawa matarshi hnkl yana
matuk'ar ji da ita ransa ajagule cikin k'unan xuciya ya tab'e baki,
" nabila plx ki daina d'agawa kanki hnkl Na d'au babban shiri akan abokan gaba baxan bari a
yanxu suyi nasara akaina ba ki daina kuka ki kwantar da hnklinki,
kasa daina kukan tayi sbd ta saba da jin rarrashin mijinta gani kawai take xa a k'ara rabata da
y'ay'anta sai da ya khaleel yasa baki tayi shiru jannat ta rik'ota suka shiga cikin gida,
Abba ya kalli khaleel ya furxar da huci muryar shi asanyaye yace,
"khaleel ya xamuyi ?
jinjina kai khaleel yayi
"Abba kada kadamu mu had'u gaba d'ayan mu Dan nasan ba mu kad'ai suka kira ba gaba d'aya
xasu kira kowa"
ajiyar xuciya Abba yayi shikenan ubangiji Allah ya taimake mu ya karemu daga sharrinsu
khaleel ya amsa da "amin Abbah"
jannat rungume da mahaifiyar ta suka shiga cikin falo su ka tadda hajiyarmu da hjy murja suna
kuka arikice suke tmbyr su hajiya murja da kyar ta iya bud'a baki tace
" wasu mutane ne suka kiramu nida hajiyarmu wai xasu kashe mu xasu kashe kowa,
luuuuuu hjy nabila tai xata fad'i dan wani mugun jiri ne ya d'auketa da sauri jannat ta rik'o ta
had'e da taimakon hjy murja suka ajjiyeta kan kujera tana fidda numfashi da kyar hajiyar mu ce
ta dakata da kukan ta Matso kusa da ita ta rik'o hannunta,
murmushin dole tayi,
" Nabila kada ki damu ki kwantar da hnkl Allah ya fisu kin San.........."
bata k'arasa ba sbd sautin kukan Hindu ta suka jiyo ta sauko da gudu sulthana Na bin bayanta
hannunta rik'e da waya ganinsu datayi a falon sunyi cirko cirko yasa ta tsaya tana kallonsu
idonta Na xubar hawaye,
sulthana ce tak'ara so jikin umminta ta kwanta gefan kafad'arta tana ajiyar xuciya Na axaba Dan
xuciyarya tuk'ik'i kawai take Hindu ta bud'e baki xatayi mgn hajiya murja ta katseta,
'sheeeeeett! ta girgixa mata kai,
kuka Hindu ta k'ara fashewa, tana kallon wayar hannunta,
sulthana ce ta ce,
" umma baki san me ya faru ba wasu mutane ne suka kirani suka kira Hindu kuma muna tare
sunce dukanmu xasu kashe mu"
jinjina kai hjy murja tayi
" sun kira mu innalillahi wa inna ilaihi rajiunn "
zaro ido Hindu tayi
"sun kiraku umma"
d'aga mata kai tayi tana share hawaye
jagwab Hindu ta xauna gefan hajiya murja had'e da sa kanta akafadar ta hjy murja ta rungumota
jikinta tana kuka tana mgn
" narasa suwaye suke wahalar da mu haka ?
suwaye suke axabtar da rayuwan mu ?
nayi imanin ko waye axxalumine"
ta k'arasa da kuka,
xama sukayi jikin jimami babu Wanda yake iya rarrashin wani kowanne xuciyar shi k'una take,
da yamma Alhaji adamu ya tarasu gaba d'ayansu harda su maman David da ammyn sulthana
dan har su ma sai da suka kira falon cike yake da jama'ar da abin ya shafa kowanne xuciyar
shi tsoro ya darsu
dady ne yai addu'a sannan Alhaji Adamu ya fara mgn cike da gwarin gwiwa Wanda kana ji
kasan dauriya ce kawai yana son ya kwantar musu da hnkl
" Alhamdulillah kunga Na tara Ku waje d'aya duk da nasan kun San dalilin taruwar acikin mu
nan k'alilan ne basu kira ba mun sami baraxana daga wajan mak'iya akan cewa xasu kashe mu,
guntun murmushi yayi Wanda yafi kuka ciwo
" nasan dukkan Ku kuna cikin firgici kada kowa ya d'aga hnklinsa Allah yana tare damu"
tunda ya fara mgnr hjy nabila take xubar da hawaye cikin kuka tace,
" ina ma zan ga masu son kashe mu dana rok'i afuwar suyi hkr su kyalemin y'ay'ana ni suka
sheni su bar yaran nan suji dadin rayuwa su yi rayuwa da mahaifinsu da kakarsu"
cikin wani mugun yanayi Na axabar bakin ciki Abba yace,
" ya isah nabila ni yakamata ashe sun kashe sun bar kowa sun barmin yarana su rayu da
mahaifiyarsu suji dad'in uwa idan kika tafi kika barni dasu anyi ba ayiba ni yafi cancanta su
kashe Dan nasan ko suwaye danni sukeyi abokan gabata ne"
hannu yasa ya rufe idonshi yana jujjuyasu,
cike da tausayinsu suke kallonsa jikin kowa ya kara mutuwa Dan wasu ma sun fara xubar da
hawaye maganganunsu sun karyawa kowa gwiwa
dady ne yai gyaran murya Dan shi Sam baraxanar bata d'aga mishi hnkl ba maganganun da hjy
nabila tayi da Abba su suka sanyaya shi suka tsuma xuciyarshi,
" kada Ku damu bi'ixnillah babu Wanda xai mutu yabar wani Dan babu ran da ya isa d'auki rai
sai dai kwanan mutum yak'are dukkan ninmu muna rayuwa ne batare da mun San yaushe
kwanan mu xai k'are yaushe xamu koma ga mahaliccinmu?
nayi imani akan Allah shine mai kashewa da rayawa shi yake tsare da rayuwarmu dan muna da
kyakkyawar xuciya bamu k'ullaci kowa ba muna xaune da kowa tsakani da Allah kuma muna
addu'a duk inda kyakkyawar addu'a take tana Kare mutun daga kowanne irin sharri Allah yana
gani yana ji shi xai karemu" khaleel ne ya tab'e baki yana kallon avun tamkar shirme,
" dady nifa wannan abun anyine kawai dan araxana Ku baraxana ce kawai babu abinda xasu
iya"
dady ne ya kalleshi ya jinjina kai,
"khaleel kenan kai yaro ne abinda babba ya hango yaro ba xai tab'a hangensa ba ni nasan dole
mak'iya suyi kyakkyawan shiri akanmu dan kuwa mun b'ata musu aikin da suka dad'e sunayi
mutanen nan fa bak'aramin hatsabibai bane a kwai aiki tuk'uru agabanmu,
ajiyar xuciya Abba yayi,
Abbu ne yai mgn cikin mutuwar jiki Dan su basu son komai ba sai sak'on mutuwar da a kai
musu sannan aka basu lbrn komai,
" ina ganin zama xamuyi waje d'aya kafin asan yadda xa'ayi dole mu xauna atare a waje d'aya
hakan shi xae tauye koma waye Dan xaiji shayin tun karar mu,
da sauri Abba yace "tabbas wannan shawarar tayi"
Abbu ya cigaba da mgn,
" idan muka rabu to sun sami damar bin mu suna kashewa d'aya bayan d'aya sbd mutanen nan
manya manyan y'an ta addane "
dady yace,
" gsky ne abban sulthana rabuwar mu kan tamkar basu dama ne had'uwar mu waje d'aya shi
xai ruguxa shirinsu ni inaga ma kwara da sukayi baraxanar Dan kamar sun bamu satar
amsane"
Abba yace alhamdulillahi Allah ya bamu mafita gaba d'aya anan gidan xamu cigaba da xama
Na D'an wani lokaci Dan yanxu kam xamiyi kyakkywan bincike xa kuma asa ido in shaa Allah xa
a dace idan komai ya lafa sai kowa ya koma gidansa"
hajiya murja ce tayi mgn tana xubar da hawaye,
" Abban Afrah inaga fa sai an karo security kamata yayi ashe tundaga farkon lameedo crescent
wajan tarauni axuba security har k'arshenta wajan Suleiman crescent nan gidan ma ak'aro wasu
cen main house Na ched'e estate shima axuba"
Abba ya ce,
*hakane murja wannan shawarar taki tayi zankira ministern tsaro da commissioner Na
yan'sanda Na nan kano zankira general Muhammad kamal ubngji Allah yasa ayi a sa'a Allah ya
taimake mu ina fata duk kun amince da xama tare waje d'aya cikin gidannan,
babu Wanda ya musa dan sun tabbar anan d'inne kawai xasu samu kyakkyawan tsaro,
khaleel yai addu'a sannan suka watse Dan ankira sallah,
washegari Waleemar da ched'e family suka shirya Wanda aka xuba gagarumin tsaro duk
Wanda xai shiga cikin ched'e estate sai an bincike ka duk da basuyi gayyata ba danginsu ne sai
Na hajiya nabila da hajiya murja sai kuma abokan arxiki manya manyan mutane sun halarci
wannan gagarumar waleema Dan su taya Alhaji Adam bayyanar y'ay'ansa da suka b'ace
shekaru masu yawan gske kowa ka kalla yana cike da nishad'i da farin ciki,
hajiya murjace ta rarraba musu laffaya me shegiyar tsada wacce ta amsa sunanta laffaya tasu
manyan brown ce da kwalliyar silver sukuma su uku jannat da sulthana da Hindu tasu blue ce
da ratsin red mai shegen kyau tasu ta fita daban,
tasu rubayya da zahra da Jidda duk irin ta su hjy murja ce harsu umman Jidda ma sai da aka
basu wacce take cikin jin kunya da danasa nin abinda tai musu tun tana d'ari d'ari taga ba
Wanda ya kula da d'ari d'arin da take ta sake,
mai makeup hjy murja ta dauk'o Dan tai musu sbd acewarta tana son kyawun y'ay'anta yafito
Dan tafison sufi kowa kyau gwala gwalansu mai had'in diamond Wanda tun da aka haifesu aka
sai musu suna wajanta a ajjiye kowacce da harafin farkon sunanta su ta d'auko ta basu hjy
nabila da hajiyarmu sunyi mamakin ganinshi cike da murna suke kallon sarkar kwalliya sosai
sukayi tamkar amare kowacce tana fidda sheki dal dal kamar sune diamonds din bayan
sungama shirya wa inda ana cen kowa ya xuba ido yana son ganin tsala tsalan yanmata guda
uku Dan sunsan dangin ched'e dangin kyaune,
kafin su tafi wajan taron dady ya tarasu gaba d'aya a babban falo suna shiga khaleel ya kallesu
kamanninsu ya k'ara fitowa dan baka isa ka tantancesu ba shikam sai da yagane jannat dinsa
tana xabga masa uban murmushi gabansa ya fad'i daya kalli kyakkyawar shigarta ya kuma tuno
maxajen daya gani dank'are wajan waleemar manyan masu kud'i da y'ay$ansu wani axababben
kishi yaji ya kamasa,
Abba yana addu'ar Allah ya mai dosu lfy hnklinta nakan rikitaccen kallon da ya khaleel yake
mata duk sai taji ba dad'i dan taga kamar ranshi ab'ace yake sbd taron jama'ar falon yasa ya
silalo kusa da ita yaja hannunta babu Wanda ya kula dasu sai hjy murja mjrmushi tayi ta tab'o
Abba ta nuna masa da ido shima murmushin yayi ya girgixa kai,
kai tsaye b'angaren shi yayi da ita binshi kawai take Dan takasa tmbyr shi dalilin sa d'akinsa ya
shigar da ita ya rufe suka kalli juna da mmk take tmbyr sa
"lafiya ya khaleel "
girxgixa mata kai yayi yana kallon lip d'inta dayasha uban janbaki yai kyau tamkar a haka aka
haliccesu,
" me ya faru ya khaleel ?
b'ata rai yayi yana kallonta
" baxa kije taron nan ba"
xaro ido tayi tana kallon sa
"sbd me ?
cikin tsawa yace,
"haka nayi niyya ban baki ixinin xuwa wajan ba"
runtse ido tayi ranta amatuk'ar b'ace,
yana gama fad'an ya barta anan ya fice yana jin aransa baxai tab'a barinta taje wannan taron
mai maxa da yawa ba Dan yana kishin akalli kyawun matarsa da kyakkyawar kwallaiyar da tayi,
bayan dady ya gama addu'a suka tafi can taro yayi taro wajan yayi kyau ya k'ayatu ainun kowa
ka kalla awajan yana ji da kansa aka bud'e taro da addu'a da kuma lbrn b'atansu atakaice
dakuma lbrn dawowarsu atakaice nan aka umarci su fito nan inda mai jawabin yake kowa
yagansu su kam hnklinsu nakan Neman inda jannat take basu so ba suka fito su biyu mai
gabatarwar yace "ina d'ayar ?
hajiya murja tai karaf tace,
"tana nan xuwa tana wani uxirine cikin gida"
dady ne yakira wayarta ta na ta uban kuka taga kiran dady baxata iya k'in d'agawa ba ta d'aga
da muryar kuka arikice cikin tashin hnkl dady yake tmbyr ta Dan yaji sautin fitar kukanta?
" jannat kina lfy menene?
share hawayenta tayi tace,
" bakomai dady"
"kina ina anata nemanki?
baxata iya yi masa k'arya ba,
" ya khaleel ne yace.......ta d'anyi shiru akufule dady yace,
" meyace khaleel din ?
da kuka tace,
" cewa yayi baxanje ba"
d'an k'aramin tsaki dady yayi
" zancen banxa kai"
ya kashe wayar ya lalubo ta khaleel yana d'agawa ya rufeshi da fad'a
"maxa maxa yanxun nan kaje ka d'auko jannat ka kawota nan sbd su fa akai wannan taron ina
jiranka yanxun nan"
ayi hkr nasan xakuga rubutun tara takwas sha biyu yau dinne sai a hnkl ☹
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
97&98
*Ummee Garkuwa*
kafin su tashi daga falon Abba yace,
"inshaa Allah nan da kwana biyar zamuje spine nida khaleel xai min rakiya ina dawowa xamu
fara shirye shiryen bikinsu amma kafin nan sai ya fara xuwa abuja wajan president akwai taron
da xai wakilceni ina son kuma su tattauna da wani bak'o da xanyi acen"
dukansu su kai addu'ar Allah ya dawo da shi lafiya,
kafin wani lokaci sun shak'u da junansu sbd xaman waje d'aya musamman Alhaji Adam ya
maida y'ay'an dady dana Abbu harda na papa tamkar nashi duk abinda xaiyi sai yai shawara da
dady kasancewar gidan babban gida ne duk yamma suna xama a gerden wanda wajan yake
tamkar falo grass ne tsararru sukayi k'awanya awajan cen gefe fulowowi ne masu shegen kyau
kala kala ga kukan tsuntsaye way'anda suke a wajan suka taimaka wajan k'awat gerden d'in
duk yamma suna zama dukansu suyi hira suku ma tattauna abinda ya dace wajan matan ya
nesanta da wajan da mazan suke zama abin gwanin ban sha'awah sai wanda ya gani
Saturday
tun da wuri ya khaleel ya shirya xuwa abuja taron da xai wakilci Abba sam xuciyar shi ba dad'i
sbd baya son barin jannat bashi da yadda xaiyi ranshi ab'ace yake,
tana xaune a d'aki tayi jugum tana tunanin tafiyar da ya khaleel xaiyi a yau tausayinsa takeji ita
kanta tana jin ba dad'i bata da yadda xatayi hjy murja ce ta shigo ganin tayi jigum yasa ta ware
ido cike da mmk take kallonta,
"jannat baki shirya bane tun d'axu ?
da mmk take kallon hjy murja ta girgixa kai,
"to tashi maza ki shirya kina nufin shi kad'ai xai tafi ne ? tashi ki shirya ku tafi"
ajiyar xuciya tayi wani mugun dad'i ya xiyarceta ta nok'e kanta ak'asa kunya ta hanata tashi,
ganin bata da niyyar tashi yasa hjy murja tak'ara sa wajan kayanta ta janyo k'aramar akwati ta
d'ebi kayanta ta xuba ta naimi duk wasu abubuwa da ake buk'ata ta xuba ta waiwayo tana
kallonta,
"tun kafin rai na ya b'aci tashi ki shirya"
ganin ba wasa a fuskarta yasa ta mik'e ta canza kaya tunda bata dad'e da fitowa daga wanka
ba batayi makeup ba mai kawai ta shafa da powder rik'o hannunta hjy murja tayi suka fito daga
d'akin a babban falo suka tadda mutanen gidan cike da rashin fahimta suke kallon hjy murja da
jannat da kanta ya ke a k'asa,
Abba ya kallesu yayi murmushi yasan murja akwai kula da yaran nan musamman akan abinda
suke so,
hajiyarmu ce tace
"toh ina xuwa haka jannat ?da sauri hjy murja tace,
"hajiyarmu xasu tafi abuja ne ita da mijinta"
"oh hakane fa ubangiji Allah ya kiyaye hanya"
momy da dady murmushi sukayi suna jinjina kirki da kula irin na hjy murja hjy Nabila ma
murmushin tayi tana jin dad'in kulawar murja akanta da y'ay'anta shiyasa take kara tunda tasan
duk wata kulawa suna samu daga wajanta
waje suka fito tare da mutanen gida suka tsaya dai dai wajan da motar da xata kaisu airport
ranshi a b'ace ya fito daga b'angarensa hangosu yayi tsaye bakin motar daxata kaishi airport ya
k'araso had'e da k'irk'iro yak'en dole Abba yace,
"yauwa khaleel ka fito ?
"eh Abba na shirya"
"ok toh ga security nan xasu bika sbd su baku tsaro yanda na fad'a maka dai haka xakayi
ubangji Allah ya karemin ku ya dawo da ku lfy"
duka mutanen wajan suka amsa da "amin"
ya shiga mota idonshi akanta yana tuna adadin missing d'inta da xaiyi bai gama rufe k'ofa ba
yaga hjy murja ta bud'e mata k'ofar motar ta shigo ciki a kunyace,
murmushi ya kufce masa tuni ya nemi b'acin ransa ya rasa da murna ya kalleta sam ya manta
iyayensu na gefe suna kallonsu,
"beautyna zaki min rakiya ko ?
kyafta masa ido