Showing 51001 words to 54000 words out of 132173 words
Chapter 18 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
koma nesa dashi, ya fice daga dakin, tayi dariya
ta cigaba da taje gashinta, mutun sai kafiya da riqak'k'en ra'ayi taja karamin tsaki
******
Ya kalli agogan hannunsa 11:30 ya furxar da huci me yarinyar nan take nufi ? Kodan taga yana
hada jikinshi da nata ? Tun kafin magrub yace ta kawo masa coffee har yanxu bai ganta ba ?
Dalilin daya Sa baison yarinya kenan dafe kanshi yayi idanfa yayi sake rainashi xatai shi mutun
ne da baya son raini shiyasa ko k'annan sa baya wasa dasu xabura yai ya mike ya fice daga
dakinshi kai tsaye bangarensu yayi yashiga dakinta tana kwance ta na bacci ya kalli beauty face
dinta tayi kyau da baccin, tsura mata idanuwansa yayi yana kallonta, a hnkl ya xame bargon
jikinta ya kalli hannunta dayasha lallai mai kyau yashafa hannun sbd yana matukar son lalle
motsi tayi ya cire hannunsa ta juya daga kwanciyar ya kalli gashin kanta cikin sha'awa yakai
hannu ya shfa kan, xabura tayi ta mike idonta taf cike da bacci ta galla masa harara menene
haka ? Hada rai yayi ban sani ba ya mike tsaye, daxu nace ki kawomin coffee meyasa baki
kawo ba ? Ya b'una fuska tayi "mantawa nayi ta fada tana gyara kwanciya, jannah ! Ya kira
sunanta da tsawa har sai da ta tsorata,me kike nufi ne amarairaice tace kayi hkr plx bacci
nakeji,
Mantawa nayi,
" kinga bana son musu ko gardama kina jina ya fada hade da xare ido, na kyaleki sbd yau kika
fara kada ki kuskura ki kara maimaitawa, ya fice daga dakin ajiyar xuciya tayi hade da hararan
bayansa, idan baxaka canxa ba ya khaleel nima yanxu na fara ta juya ta cigaba da baccinta,
Da safe bayan sunyi breakfast suna hira ga al'adarsu, muryar Jidda taji tayi sallama suka shigo
ita da mamanta da gudu zahra ta rungumesu gaban jannat ya fadi tasan wannan xuwan ba
alherine ya kawosu ba
By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:42 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
63&64
tabe baki yayi yana jin dadin fitar tata tana ganin ta fice ranta ab'ace taji dadi sosai dama tayi
hakanne dan ta bata mata rai ta dago kai suka hda ido ita da shi ta b'ata rai ta sauke kanta a
hnkl ta xame kanta daga cinyarsa ta mike ta dauki hijab dinta ta fice kallonta kawai yayi hade da
lumshe ido yau kam tabashi mmk yanda ta nuna ta damu dashi
cikin jin dadi ta kai flast din kitcean ta nubo bangaren su afalo ta sameta, ganinta yasa jida ta
mike taxo gaf da ita xata wuce ta fisgo hijab dinta, fisge hijab din jannat tayi tana kallonta,
hararta tayi mara asali wacce aka watsar da ita a bola, kina gadarar cewa khaleel mijinki ne ?
auren na kaddara har aurene baya sonki ba kuma xai taba sonki ba dan ya khaleel yafi karfin ki
yar matsiyata mara
asali waya sanima ko shegiya ce, tafiyar ta tayi ta kyaleta tana jifan ta da maganganu na cin
xarafi daki ta shige xama tayi akan gado xuciyar ta na kunan maganganun da jidda ta yaba
mata hawaye masu daci suka xubo mata cikin kuka take magana, dan kawai Allah ya
jarabcemu shine muka xama abin gori ,meyasa mutane basa gane kaddara? sun manta Allah
shiyake tsarawa bawa rayuwa ba ba bawane yake tsarawa kansa ba ?? hannu ta daga ya
Allah ya ubangiji ka kawo mana agaji Allah kanuna mana iyayenmu kuka sosai takeyi, nagaji da
wannan cin mutuncin jidda dole na dau mataki baxan iya jurewa ba ko ada ina kyalekune
saboda aiki nake muku yanxu kam yayanki nake aure bazan iya ba dole na dau mataki
*********
washegari da safe ta fito daga wanka hindu ta shigo da breakfast dinsu sulthana na
biye a bayanta, ta kallesu anan zakuyi breakfast din ? kai sulthana ta daga mata waccen
masifaffiyar matar ta hakimce a dining area tana ta muxurai shine momy ta kawo min tace muje
sama muyi breakfast din,zama jannat tayi hade da tagumi,sulthana ta kwashe da dariya anty
jannat ki kwantar da hnklinki wllh duk da tana takamar ita kanwar dadyce gidan dan'uwanta ne
idan ta kuskura tace zata kara takamu nima sai na takata dan bata da girma a idona bazan iya
jure cin mutunci ba dan ma nayi sauki sai na nuna mata kuskurenta, hindu ta katseta, haba
sulthana matar nan fa ba sa'arki bace kodan darajar dady ki kyaleta plx dan Allah muna xaune
lfy kada kija mana tashin hnkl duk masifarta nasan ba dadewa xatai a gidan nan ba, hararar
hindu tayi idan xaki iya jurewa ki jure nikan wllh bazan iya ba ita tasan ba sa'ata bace take
janmu da masifa ta xubar da mutuncinta nasa kafa na take, jannat ta kalli sulthana any'a kuwa
kina shan mgninki sulthana ? ina sha sosai naga canji bakuyi mmkin jiya ban rama abinda
matar nan tai mana ba ?? plx anty jannat sauko miyi breakfast a hnkl ta sauko tana tausayawa
kansu na rashin sanin iyayensu,
bayan sun gama breakfast hindu tace jannat dama jidda budurwa ya khaleel ce ? kai jannat ta
daga mata,sulthana tace jiya ruby take bamu lbr wai har ansa musu rana,tsaki tayi hanji dadi ba
ko kadan, anty jannat naso ace ke kadaice matar khaleel banso kiyi kishi da tsohuwar guxuma
irin jidda, murmushi jannat tayi dole ne sulthana sbd an dade da sa musu rana,addu'a xaki
mana Allah ya bamu zaman lfy,test ya shigo wayarta tana dubawa taga ya khaleel ne...... ki
kawo min breakfast..... ajjiye wayar tayi ta kyaleshi
*********
karfe 3:00 na rana suna xaune a falo jannat tana cikin daki haisam ya shigo, sulthana ta
bata rai tai kamar bata ganshi ba xama yayi yana kallon tv da suke kallo, ya kalli sulthana ya ga
ta bata rai, ya fuskanci kwana biyun nan ta daina kulashi, sulthana ba gaisuwa ? bata kalleshi
ba tace ya kk ? murmushi yayi lafiya lau nake naga kin canza ko wani abun akai miki, murguda
baki tayi wai kai ya kk so nayi in yi mgn kace bani da kunya sannan nayi shiru kana tmbyr me
akaimin ina ruwanka da shiruna ? murmushi yayi ya mik'e bai ce mata komai ba ya fice, ta
harari bayansa hade da yin kwafa, yana fita ya khaleel ya shigo dai dai lokacin da jidda take
saukowa da ga upstairs ganinshi yasa ta karaso da sauri, gab dashi taxo sannu da xuwa ya
khaleel, yawwa sannu, rubayya ki kawo min lunch dina daki, da sauri jidda tace ta bash shi zan
kawo maka, ok yace ya fita kitcean ta wuce, sulthana ta tabe baki ta hau sama ta tadda jannat
na karatun kur'ani, ta ajjiye kur'anin ta mike tana kallon sulthana, wani kallo takewa jannat din
wai meya sameki ? ga shi cen waccen muciyar ta tafi kaiwa mijinki abinci tana matsayin
budurwar shi idan kika tsaya sanya xata fiki daraja ni banga amfaninki ba keda mijinki ki xauna
wata cen budurwar shi ta dinka yi masa hidima ? ki nemi dabara dan wannan ba ta dace da ke
ba, ta fice daga dakin jannat tabita ta kallo hade dayin ajiyar xuciya, sulthana bakisan halin ya
khaleel bane canza kaya tayi tai makeup ta fesa turarenta mai kamshi ta nufi kitcean ta hada
masa coffee tai bangarensa sallama tayi ya amsa hade da galla mata harara, yarasa gane ina
yarinyar nan ta dosa kusa dashi ta anjiye coffee din ta cire hijab dinta kamshin turarenta dayake
so ya shaka ta xauna kusa da shi jidda na cen gefen ranta amatukar bace, ta gaishe da ya
khaleel ya amsa yana danne dannen wayarshi miko masa coffee din tayi duk da yana fushi da
ita haka ya amsa dan baya iya yin xuciya dashi, sannu ya khaleel ka gaji ko ? gama shan
coffee din kaci abinci in maka tausa, araxane jidda ta kalleta shima mmk ne yasa ya kalleta
yarinya sai kace mai aljanu kullum da salon daxata bullo dashi shi sam bai gane dan jidda
takeyi ba,
ya harareta kadan dauko waccen ledar ya nuna mata leda nesa dasu da sauri ta mike tana
tafiya a hnkl ya bi ta da kallo ya lumshe ido, jannat kina da tsari da xubi mai kyau hawaye ya
saukowa jidda ganin irin kallon daya kewa jannat da sauri da goge hawayen, ledar ta dauko ta
dawo kusa da shi ta ajjiye xama tayi ta bude ledar English wears ne masu kyau, da murna tace
ngd sosai Allah yakara budi rufe mata baki yayi da hannunsa bana son gdy hannunta tasa ta
riko hannunsa gam tana dariyar farin ciki Allah ya saka da alkairi ya tsareka da ga sharrin
mutane da aljanuma, yaji dadin adduar ta hade da mmkin tulin yarintar ta, sakin hannunshi tayi,
jidda ta mike tamkar xata fadi kasa da kyar ta fice daga dakin murmushin jin dadi jannat tayi
aranta tace kadan kika gani idan baxaki daina shigowa dakin ya khaleel ba tana futa tafara
tattare kayan ta xuba su a leda ta mike xata fita ya fisgota jikinshi, meyasa daxu baki kawo min
breakfast ba ?hade rai tayi tace, sbd banyi niyya ba kara matseta yayi ajikinsa ni kike fadawa
mgn son ranki matsar taji tayi yawa, a a ya hakuri plx dan Allah kasakeni, banza yai da ita yana
jinta cikin jikinshi yana jin dadin kamshin turarenta dayake shak'a kuka tasaka sannan ya saketa
ta dauki hijab dinta tasa dai dai bakin kofarshi ta tsaya bazan kara xuwa dakin kaba, yanayin
yanda tai mgn cike da yarinta murmushi yayi har hkrnsa suka fito yanxu kam yarintar ta
birgeshi takeyi tana kokarin fita ya riko ta kwabe fuska, "me kikace ? shiru tayi tana kallon gefen
shi kamar xata fashe da kuka, baxaki kara xuwa dakina ba ko ? to babu inda xaki nan xakiyi ta
zama, zaro ido tayi hade da kwabe fuska, kayi hkr ya khaleel, lip dinta ya kalla ganin yana
kallonta yasa ta bata rai plx zan tafi daki ka cikani, kafin ta karasa taji bakin ta acikin nashi ya
riketa gam yadda baxata iya motsawa daga rikon da yai mata ba sai da yagaji dan kansa ya
saketa ta juya aguje ta fice ya bi bayanta dariya ta subuce masa cikin jin dadi ya xauna shi kam
da baya son yarinta yamxu kam yarintar jannat birgesa take tana kuma sashi nishad'i
***********
da sauri ta nufo bangaren su jidda ta hango idonta sunyi jaa tana kara sowa hijab dinta
ta kuma fincika, tsaki jannat tayi tana mata kallon sama da kasa, ganin irin kallon da jannat din
take mata yasa tace iyye sannu yar matsiyata kinxo gidan arxiki kin bude kafa kina cin maiko
har kin auri d'an masu gida, kinyi kuskure Jennifer sai kinyi danasani kina tak'ama da auren shi
kike shiyasa kike min gadara to wllh sunan aurenki matacce, tab'e baki jannat tayi wannan ne
kuma baki isaba sbd Allah shiyake da ikon komai ba wani ba, sannan niba sunana jennifer ba
sunana jannat kada ki kara kira na da wannan sunan rufemin baki kona wanka miki mari jidda ta
katseta,ba'a canxawa tuwo suna agurina har gobe sunanki Jennifer dashi zan kiraki, jannat ta
galla mata harara ba mmk dan daga ganinki baki san ciwon jikinki ba idan kin saba hada jiki da
ballagaxaxxu irinki nidai ba ballagaza bace kije kiyi da wanda kika sabayi dasu ta wuce afusace
jidda ta kuma janyo hijab dinta, ki kare min kallo kinga nayi kala da ballagaza ?? wannan kuma
ke xaki ba kanki amsa dan baki isa na kalleki ba, sakin hijab dinta tayi wllh baxan iya kishi da
yarinya karama irinki ba akan ya khaleel babu abinda baxan iya ba banza yar tsintuwa mara
asali, har jannat ta juya xata tafi ta dawo baya, meyasa kika bari mara asali ta rabaki da wanda
kikeso ? alhmdllh ina gdw Allah da yayine a haka bani da asali amma ina tsoranshi kuma ina
alfahari da jarabawarsa agareni dan nasan mumini na kwarai ake jarabta keda kike yar asali ni
da bnda asali bamu da banbanci tunda dukkaninmu yan adam ne kuma mata, ta wuce ta barta
anan tana mmkin ta batayi tunanin tana da baki haka ba da gudu ta karasa daki wajan
ummanta tana xuwa ta fada jikinta ummana zan iya mutuwa,bakin ciki xai kasheni umma
tunkina da ranki bakin ciki xai halakani araxane umma take jijjigata me ya faru jidda ? menene ?
sai da ta gama kukanta hnklin umma atashe ta rarrasheta ta kwashe karya da gasky ta fadawa
umman, ran umma ya baci sosai kwantar da hnklinki y'ata khaleel xai xama naki ki juyashi son
ranki na miki alkawarin sai yadda kikayi dashi
by
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
65&66
Ngd ummana ina son ya khaleel yaji ni kad'ai yakeso arnsa bana son kishiya ummana araba
auren khaleel da Jennifer,
Share mata hawaye ummanta tayi cikin kwarin gwiwa kada ki damu da wannan jidda ni
kaina ban xauna da kishiya ba balle ke guda daya tal koxan tafi tsirara sai na cika miki burinki
bani da farin cikin da ya wuce naki ki kwantar da hnklinki zanje wajan malamina na nan kano ya
iya aiki kamar yankan wuk'a duk xasu Sani dukansu dariya jidda tayi cike da farin ciki Dan tasan
ummanta ta akwai bin yan tsibbu babu abinda baxata iya ba, idan xata sama mata farin ciki,
**********
Washegari da safe sulthana tana breakfast dinta ita kadai sbd bata tashi ta wuri ba tana
cikin yi zahra taxo kanta tai k'erere tana mata kallon raini, Jennifer dama baki da kuny'a?
Tunanin zahra ko jannat ce, tacigaba da cewa,
jiya Anty jidda ta fada min kin mata rashin kuny'a kina mata gadara da kina auren ya
khaleel idan ma banda k'addara me ya khaleel xaiyi dake ? Mtswww banxaye marasa asali Anty
jidda ba sa'arki bace sai dai ni kiyi dani banda ma jaraba da shishshigi ku xo gidan mutane Ku
tare ba dangin iya ba na baba keda wasu banxayen yan uwan.......... Marin da sulthana ta
wanka mata ne yasa ta yin shiru bata k'arasa ba dai dai lokacin da jidda da ummanta suka
dawo daga unguwar da suka tafi tun duku dukun safiya, da sauri jidda sukayo wajan ita da
ummanta, umma tai wa sultana wani katon xagi, Dan ubanki me ya Sa kika mareta shegiya
dangin dangi ro kixo gidan mutane kina cin arxikinsu har ki daga hannu ki mareta ? Ke y'ar
gidan uban waye ? Koda yake ke kanki ba kisan kanki ba balleki San ubanki,
wani mugun kallo sulthana tai mata, ke kika damu da wannan abinda nasani ke mutun ce
ni ma mutunce kuma haihuwa ta akayi ba daga sama na fado ba rashin kunya tai min shiyasa
na zabga mata mari saura waccen muciya da xanin, ta nuna jidda, sakin baki sukayi cike da
mugun mmk, umma tace kan bala'i daga cin arxiki kixo gidansu kina cin arxikinsu kike wannan
zak'ewar?
Rik'e k'ugu tayi su arxik'in ubanwa suke ci ?
Ke ina mgn kina mayar min ni sa'arkice
Fari tayi da ido kema ba girmama na sama dake kike ba, ta murgud'a baki, jidda cikin tsawa
tace, ke Dan ubanki ummana kike fadawa wannan mgnr, kallon banxa sulthana tai mata ita
ummantaki meyasa ta fada min mgn ?
Dalla rufemin baki kixo gidan ubanmu kike k'ok'arin takamu to ba ki isa ba,
A wulakance sulthana ta ya mutsa fuska ubanki ko uban wasu ? Me ya hana ki xauna gidan
uvanki kiyi gadara dashi nan gidan uban wasu ne ba naki ubanwa,
Umma ta kwatsa mata tsawa wannan yarinyar baki da tarbiyya,
A ya tsine tace ga Mara tarbiyya cen kin Haifa data kebin saurayi daki tana shishshige masa
yana wulak'anta ta,
Hannu umma tasa akai lallai bashir ka kwasowa kanka masifa,
Kiga masifa akanki shi da ganin masifa har abada
Baxata sab'uba dole yaya bashir ya kori yaran nan tunda basa girmama manya
Kema ba girmama su kike ba kuma xama gidan dady daram ba shegiyar da ta isa ta koremu,
Salati umma tasaki
Da karfi xuciyar ta kamar ta fashe Dan takaici batayi tunanin cin mutuncin daga gun yaran ba,
Daga kaina kin daina nuna mutane da yatsa xaki gane kuranki sai nayi kaca kaca dake,
Oho wannan kuma ke kika yadda dashi avinda na yadda dashi Allah shine mai komai ba
bawansa ba,
Momy da dady suka sauko daga sama cikin tashin hnkl umma tana ta zage xage jidda tana rik'e
da hannun zahra tana xubar da hawaye Dan marin ya shigeta, hindu ta sauko jannat na tsaye
akan upstairs tana kallon rigimar
Hindu Hannun sulthana ta rik'o