Showing 33001 words to 36000 words out of 132173 words
Chapter 12 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
jenny bata tabayin irin haka ba,
wani irin tari Jennifer ta fara yi da atishawa me karfin gaske idonta a rufe take yinsu, hnklinsu
yadada tashi addua malan yai mata sannan ta daina sai kuma hamma, girgixa kai haisam yayi
Momy kuyi hkr akwai abinda muke boye muku nida Jennifer amma yanxu dolene kusani jenny
plx ki gafarceni yaxama dole su mom su Sani sbd awarware matsalar jikin khaleel ya fara rawa
wani kishi mai karfin gaske ya taso masa ya cikumi wuyan haisam cikin fada da tsawa yace me
ye atsakanin Ku Wanda kuke boyewa ? Menene ? Araxane Momy ta mike cike da mmkin
khaleel din, kana lafiya kuwa khaleel ? Kasa keshi, cikin fada da jin haushi yace mom plx ki
kyaleni, tayaya xasu munafunce mu su kintsa wani abun batare da sanin mu? Kasa keshi nace !
Da karfi yasakeshi har sai da haisam yai baya, ran khaleel ajagule gani yake ko soyayya suke
shida ita, to me sukeyi ? Wani irin yanayi Mara fisaltuwa yaji shi aciki,
Momy tace muna jinka haisam girgixa kai haisam yayi cike da jin haushin dan'uwansa ya
kwashe lbrin komai ya fada musu jinjina kai Malan yayi hade da fadin ikon Allah, kunga inda
babbar matsalar take, lallai sihiri mai karfi na bata da kauce hanya hade da babaken jinnu ajikin
yarinyar nan dole anemo sauran yan uwanta ayi musu magani gaba dayansu, wani irin shock
khaleel yaji hade da danasanin cukumar haisam da yayi yana son jenny shi bakone asoyayya
ya kasa controlling kishi mai xafi daya ta so masa, Momy tace amma haisam kunyi yarinta
sannan kunyi kuskure, kuyi abu Ku kadai batare da sanin babba ba gobe dadynku xai dawo
yanxu xan kirashi a waya na sanar dashi komai, ubangiji Allah ya kawo mana dauki wannan
lamari da sarkakiya yake idan kana duniya xakaga abu kaji shi kuma kala kala,
Malan yace mutane ne iri iri marasa tsoran Allah da sai kaunar duniya basa taba tunanin
xaman kabarinsu basa tunanin yaumul hisaab duniya kawai sukeso cikakken me imani ne yake
tuna Allah adukkan lamarinsa Ku ga ikon Allah kuji wani xalunci, araba yaya har guda uku da
mahaifiyarsu da mahaifinsu da danginsu a watsasu a duniya sbd bakin xalunci ba abarsu haka
ba sai da aka jefesu da mugun sihiri na kiyayyen junansu ta tambadewa, innalillahi wa inna ilaihi
rajiuun, an raba musu kawuna waccen a Dubai an hadata da bakin asirin daxata lalata
rayuwarta waccen a saudiyya itama an hda ta sihirin rashin kunya wannan a 9ja an hada ta da
kafuri, subhanallah, amma sbd kudura da kuma iko na Allah subhanahu wata'ala sai ya hada
kawunan su duk da mugun sihirin da akai musu na har abada baxasu hadu ba, Allah kenan mai
yadda yaso, ya girgixa kai fuskarsa cike da tausayin jenny ya kalli fuskarta, Allah kadai yasan
halin da iyayensu suke ciki, musammn mahifiyarsu, Yaya uku ris ! Ita wannan yan biyu aka
kwana arba'in aka rabasu da nonon mahaifiyarsu, bata gama ficewa daga radadin batansu ba
ta kuma haihuwa still aka kuma sace yar, na tausaya musu duka daga su har iyayensu, ya mike
xuwa gobe duk yadda ake cike na dawo kafin nan nasan Dr bashir ya dawo Allah ya bata lafiya,
ya fice yana jinjina al'amarin suma haka suka tashi jikinsu asanyaye suka fita khaleel yana
xaune awajan ya kura mata ido tausayin halin da take ciki da kuma soyayyar ta mai karfin
gaske yake ji tana xagaye ilahirin sassan jikinshi da kyar yatashi ya barta hade da tofe ta da
addu'a
**********
Karfe uku da rafi na dare yana xaune yakasa runtsawa alwala ya dauro ya fara jera na filfili
zumbur ya mike hnklin nakan yaje ya duba ta ya kalli agogo ya girgixa kai ina dare yayi, tun
yana iya jurewa har sai da yaji ya kasa ya fito daga dakinsa ya nufi cikin gidan bangaren inda
take ya bude kofar dakinta xaune ya sameta tayi tagumi ya xuba mata ido, atsorace ta dago kai
ta kalleshi wani irin sonshi taji yana ratsata ta sunkyar da kanta cikin sassanyar muryarshi taji
yace ke! Dago kanki ta dago kai tana kallon kwayar idonsa da take fur babu alamun jin bacci
atare da ita, akwai abinda yake miki ciwo?, sanin halinshi da tayi na bai son mgn da alama yasa
ta budi baki da kyar tace ah ah
Sanyin dadi ya xiyarce shi baisan lokacin daya lumshe idanunsa ba, da sauri ya bude ya
danci mur wai shi bai son raini, karta gane yana mugun sonta, kin tabbata? ya jefeta da
tambaya, na tabbata ta mayar masa da amsa, asanyaye yace masha Allah, yakamata ki kwanta
ki huta dare yayi sosai cikin wani yanayi na musamman tace tohh! Ya matso kusa da ita ya
janyo bargon lullubarta ya kalli fuskarta, oya kwanta, ta kwanta ya lullubeta da bargo sannan ya
fice ta murgudawa bayanshi kallo sannan ta runtse ido plx ya kahaleel kana son hauka tani da
wannan salon naka, da kyar ta samu tai bacci
Tun kafin yakarasa dakinsa yake jin dadyn jennyn Sa ta farka yanayin daya ganta ciki tayi kyau
duk da tana cikin damuwa oh ! Jenny ta musamman ce ! Komai nata na musamman ne ina
sonki jenny plx kema kina sona ki daina wahalar damu kice kawai kina sona, baxan iya yadda
kike so ba Sam ! Aa shiga daki nutsuwa ta musammna yasamu kansa aciki bai San lokacin da
yai murmushi yasa hannu ya shfa sajensa a hnkl ya furta, nine mallakin ki ni zan mallake ki nafi
kowa dacewa da in xama naki ina sonki jenny yana nan xaune har akai kiran sallar farko yatashi
yai raka'atainil fijr sannan ya tafi masallaci
************
Washe gari gidan tsit babu annuahuwa kowa ka kalla a damuwa yake da kuma tausayin
rayuwar Jennifer tana kwance adaki wayar ta tai kara bata son numb din ba ta daga muryar
sulthana taji, oyoyo Anty jenny munyi missing dinki,
Cikin farin ciki tace nima haka, kuna lfy ? Hmm Anty jenny ba sauki,
Dariya jenny tayi sulthana kinsan me kikace kuwa ?
Tsaki sulthanan tayi cikin fada tace me nace ?
Murmushi Jennifer tayi naji kince Anty shiyasa nayi mmk,
Hello jenny Hindu ce
Oh ! Hindu kin amshi wayar ne ?
Da fada tace ko bakaya bukatar jin muryarta kinji nace nice sai kin wani maimaita taja tsaki,
Daga cen gefe taji sulthana tana cewa dallah Malama bani wayata idan kin matsu ki kirata da
taki mana,
Hindu tace baxan kiraba da taki nai niyyar yi fitsararriya nan danan suka fara fada kashe
wayar Jennifer tayi hade da tagumi ita da yan'uwanta an maidasu makiyan juna koma waye yai
musu wannan xaluncin bai kyauta musu ba, karara motoci taji da sauri ta tashi ta leka dady ya
dawo ta fada hade da rike kirji komawa tayi ta xauna mutum adali mai tausayi da karamci
Bayan ya huta yasa aka kira masa Jennifer dan tun jiya yaji lbrin komai yayi mmk hade da ta
ujjibi kanta akasa ta sunkuya ta gaishe shi ya tambayeta ko tana jin wani ciwo a jikinta, tace ah
ah, suna xaune haisam suka shigo shida su hindu da sulthana dady yace su hau sama kafin
malan yaxo kaf gidan sunyi mmkin mugun kamar da sukayi da juna xuciyoyinsu cike da mmkin
wannan lamari dakin Jennifer ta kaisu a ya tsine hindu take kallonta, kinji haushi jenny ki tare
gidan mutane matsayin Yar aiki, kafin jenny ta bata amsa sulthana tace taxi Wanda yake yawon
dabanci, akufule hindu tace, kema wata tarbiyya gareki ? Tarbiyyar da bakya ganin darajar
kowa duk tsufan mutun yarone awajanki,
sulthana ta hararesu duka naji tunda ba dabanci da kwacen kayan mutane nake ba sannan
ni ba arniya bace,
Kwankwasa kofa akayi khaleel ne ya shigo bai kallesu ba idonshi akan jenny, fuskarshi a
daure yacewa jenny,
Kin shafa wannan ruwan addu'ar ? A a ta bashi amsa dauko ki shafa, toh tace masa batare da
ta mike ba, nop ki tashi ki shafa yanxu ina kallo sbd yanxu malan zai dawo ta dauko ruwan
tashafa a furkarta, yace yayi Kyau sannan ya fice, hindu ta tabe baki shi kuma wannan dan
xafin kanfa ? Sulthana tace sai wani hura hanci yake kamar barren soja amma fa ya hadu, hindu tace kirar
jikinshi taimin kana ganinshi kasan yana ji da kansa ina son maxa irinshi cikin jin haushi jenny
tace to malamai ya isa haka ! Murguda baki sulthana tayi wllh baxa a hanamu yaban me Kyau
ba karar wayar jenny ce ta katse su Momy tace su sakko kasa dukansu suka sauko malan ma
yaxo ga dady, malan yace sannunku bain Allah suka amsa da yauwa, Jennifer ya kira sunanta
wanne irin mafarki kikayi jiya, a hnkl tace gani na nayi cikin wani katon rami, kina yin irinshi ko
jiya kika fara ?
Tunda na mallaki hankalin kaina nake irin wannan mafarkin, da sauri hindu tace, wllh nima
haka, irin shi nakeyi,
Sulthana ma tace nima haka irinshi na keyi, kafin ta karasa suka ga jenny ta dungura
numfashinta ya dauke idonta arufe amma yana motsi da sauri sukayi kanta hnklinsu atashe daki
suka kaita
***********
Malan suka kebe shida dady daya khaleel malan ya jinjina kai Dr bashir ! Yakira sunan dadi,
akwai matsala gagaruma makarin sammun jikin yarinyar nan shine ta auri musulmi, gaban dady
ya fadi shi kanshi khaleel wani mugun shock yaji girgixa kai malan yayi wani shedanin aljinine
ajikin yarinyar nan baxai barta ta karfi shahada ba muddin ta auri musulmi xai kyaleta dan shi
baya son aure asalima hana wa yake shiwa ? Dady ya tmby shi aljanin malan ya bashi amsa,
dady yace toh malan yarinyar nan ba yata bace shari'ah bata amince da haka ba, a a Dr bashir
malan ya katseshi a ina iyayenta suke ? Ba Wanda yasani, sannan lalura ce ta taso muhimmiya
da kuma uxiri, xa ajira ne har sai anga iyayenta sannan xa a fiddata daga cikin duhu ?, in dai
yarinya ta amince magana tayi sannan su marinka ba musulmai bane amma dole xa a fada
musu ajiyar xuciya dady yayi, yana jinjina lamarin khaleel kuwa tuni gumi ya jikeshi sharkaf,
malan yace muddin kana da Wanda ka yadda dashi da kuma addiminsa da tarbiyyarsa a daura
mata aure dashi, hakane malan ina dasu dan naga tasu taxo daya da mahboob Dana ba
matsala na hadata dashi danna San baxata kiba hamdala malan yayi Allah yaska da alkairi Dr
bashir kayi jihadi Allah ya biyaka murmushi dady yayi bakomai da na kowa ne shikam khaleel
suman xaune yayi wani abu yaji me dafi da xafin gaske ya sokeshi da karfi jin an ambaci
mahboob xa a. Bawa jennyn Sa
By
*Ummee Garkuwa*
F[truncated by WhatsApp]
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
49&50
Girjin shi yaji yana xafin gaske tamkar ana babba ka masa wuta numfashinshi da kyar ya ke iya
saita shi,
Malan ya cigaba da cewa, Dr bashir na jijina maka irinku mu keso Ku yawaita aduniya masu
taimako dan Allah, masu jajircewa akan d'a koba nasu bane Allah ne kawai xai biyaka da
mafificin alkairi bakomai malan shi d'a na kowane baxaka ki mutum ba koda yaka sance ba
addininku daya ba, sbd bakasan gaba, malan ya mike xan wuce Dr duk yadda ake ciki muyi
waya, amma maganar auren nan in son samune kada ya wuce satin nan, murmushi dady yayi
cikin gwarin gwiwa bakomai malan ko gobene ashirye muke,
Shima malan murmushin yayi hakane Dr Allah yasanya alkairi, ka tamvy ta bakin yarinyar ko
tana da abinda xatace, insha Allah xanyi haka nagd sosai, malan ya tafi yana zabgawa dady
addu'a ta samun rahama,
Saukar da numfashi dady yayi ya kalli khaleel,
khaleel ? Yakira sunanshi, khaleel ya kuma maimaitawa a tsorace yata bashi hade da
girgixashi khaleel ! Da kyar ya iya bude ido ya kalli dady, cikin raxana dady yace meya sameka
? Kirjina dady yana min xafi ina jin xuciyata kamar xata fito, subhanallah khaleel ! Sbd me ?
Yanxu yanxu fa lfyr ka kalau, mikewa khaleel din yayi tamkar xai fadi dady natafi daki zansha
mgn da kyar ya iya mgnr,
Dady binshi yayi da ido yana mmkin ciwon nashi yanxu yanxu ace ana tunanin xuciya kamar
xata fito ya salam ! Meya sami yaron nan farat daya haka ?? Haka ya cigaba da tunane tunane
ko xai danko dalilin cutar babban nasa daya keso tamkr namaa tsoka daya a miya
*************
Kai tsaye dakinshi ya wuce shi kadai yasan yadda ykeji aransa abude ya tadda dakin ya shiga
ciki a wahalce ya xauna kan 3 siter dinshi sai da ya xauna sosai sannan ya kula da sagir daye
xaune yana kallonshi,
Sagir ! Yakira sunanshi, ya cije lebenshi xan rasa jenny ta,
Xaro ido sagir yayi, cike da mmk yace ban fahimta ba khaleel, da kyar khaleel ya bude baki
cikin wani mugun yanayi na bakin ciki da bacin rai,
Dady xai bawa mahboob auren ta,
Subhanallah ! Sagir yace sbd me ? Ya tmby khaleel din daya runtse ido yanajin kansa kamar
ana cakamasa kibiya, sbd yace tasu tafi xuwa daya,
Da mmk sagir yace to khaleel yanxu meye abinyi hnklina yatashi nikaina bana so karsa jenny,
tsaki sagir yayi duk kai ka janyo wannan tashin hnklin taurin kanka ne yajamaka,
Kwfa khaleel yayi bana son fda plx kabarni naji da abinda nakeji shi kadai ya isheni, idan
narasa jenny narasa dukkan farin ciki na rayuwata bana jin xanyi aure, dan konayi wacce na
aura baxata taba jin dadin xama dani ba, kallonshi kawai sagir yakeyi dan ya kasa mgn, ina son
jenny naso na aureta na reneta na bata ilimi ta goge da rayuwa har xuwa lokacin daxata mallaki
hnklin kanta yanda xata iya rayuwar aure dani, da inaji ajikina jenny ta wace, yanxu tana so tafi
karfina tayaya dady xai gane jenny itace mahadi na farin cikin rayuwata ? Dafe kansa yayi cikin
mayuwancin hali har abada bazan daina son jenny ba,itace macen dana kalleta yanayi na
sauya ita kadaice macen dana fara so har nake tunanin rayuwar aure da ita sagir kasan ya
akayi jasan Jennifer?
Girgixa kai sagir din yayi,
Kwanciya khaleel yayi hade da tsirawa cillin din dakinsa ido
Ranar lahadi ne da yamma Momy ta ce ya kai wata abu Yar aikinsu kasuwa xatai mata siyayya
bayan sunje yai parking dai dai bakin kasuwa wajan kofar gidansu inda mamansu take sai da
abinci yana xaune cikin mota ya hango baban avokinsa da ya rasu xaune cikin rumfan
murmushi khaleel yayi dan mutumin yana da matukar kirki tun suna yara abokin nasu ya rasu
amma khaleel bai manta da shi ba dan yana xuwa gaishe ahi lokaci xuwa lokaci futawa yai
daga cikin motar yana sanye da wando 3 quarter da riga maroon ta dan kamashi kadan hannun
shi rike da mukullin mota yayo rumfar wajan Baban abokinsa ganinshi yasa mutumin yin dariya
hade da fadin sunanshi, khaleel d'ana kana duniya ? Dariya shima khaleel din yayi hade da
sunkuyawa baba barka da yammaci,
Yawwa khaleel tashi ga benci nan xauna ya gida ya aiki ya iyayen naka? Mikewa yayi ya
xaune hade da fadin suna nan lafiya baba,
Mashaa Allah khaleel har yanxu dai ba iyali ko ?
Kai khaleel ya sunkuyar hade da murmushi ankusa baba,
Af kullum amsar kenan ankusa ba, to ubangiji Allah yasa,
Khaleel ya amsa da amin
Shiru Baban yayi, duk lokacin Dana kalleka sai na tuna da khamis, Ubangiji Allah yaji kanshi
da rahma,
Amin baba,
Karasowa tayi tai musu sallama suka amsa kan khaleel akasa bai kalleta ba ta mikawa baba
plate na abincin daya siya ta juya xata tafi baba ya kirata, Jennifer xo ki tambayi khaleel me
yakeso? Dago kansa khaleel yayi suka hada ido gabanshi yaji ya fadi da karfi wani abu yaji yam
tundaga kansa har dan yatsan kafansa da sauri ya sunkuyar da kanshi muryarta yaji me
matukar dadi, me xa'a kawo maka ? Girgixa mata kai yayi hade da kara kallonta mmk sosai
abin yabashi ganinta yayi adire kyakkyawa Sam batayi kala da sunanta ba aslima shi yafi ganin
kamarta da Hausa fulani a hnkl a hnkl gaban nashi ya rage faduwa mmkin kansa yake baba na
cin abinci yana mishi hira shi kam hnklinshi nakan sabon sauyin daya samu kansa ciki bai taba
kallon mace duk kyanta da tsarinta yaji wannan yanayin yanayi wa mutane kwarjini yau shi
akaiwa kwarjini yarinya karama hnkl ya kallo bangaren da take xaune akan benci cikin runfar
nesa dasu kadan karantar yanayin da ta ke ciki yayi sbd ya karanci sanin yanayin halayyan dan
adam tana da nutsuwa sannan tana cikin damuwa haka kawai yaji tausayinta ya kamashi,
kwala kiran sallah akayi, araxane yaga ta kalli inda kiran sallar yake fitowa gaba daya ta bada