Showing 21001 words to 24000 words out of 132173 words
Chapter 8 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
mata kina da abinda xakice ?? Tayi shiru tana juya tmbyrshi dan
tarasa gane kanta kina da damuwa ne ? Ya kara tmvyrta muryrta na rawa tace bani da abinda
xance bani kuma da wata damuwa murmushin mugunta ya kumayi hade da cije lebenshi na
kasa ya sunkuya ya dauki jakar da ta ajjiye yai gba tana waiwayo taga duk sun xuba musu ido
gabanta ya fadi Takara so kusa dasu dukkansu suka bita da kallon tuhuma mota suka shiga
Rubayya na xaune wajan driver zahra na kusa da ita Jidda ta bude baya ta shiga Jennifer ma
bayan ta shiga Rubayya taja motar Jennifer Jidda takira sunanta naam ta amsa tana jiran
tuhumar daxatai mata menene tsakaninki da khaleel? shiru tayi tana jinjina tmvyr Rubayya ce
tai mgn muryarta asanyaye haba Anty Jidda menene kuwa a tsakaninsu ?? Kintaba ganin wani
abune sabanin yau ? Mgn ake miki kibamu amsa! zahra ta kwasa mata tsawa Jidda ta kalli
Rubayya datake tukin mota bantaba ganin wani abu kuma fatan ganin koma menene in dai
akan ya khaleel ne me kuke cewa bayan kunbar kusa damu ? Shiru Jennifer tayi dan tarude
tarasa amsar bata inbanda hawaye dake xubar mata a a va kuka nace kiyi ba amsa xakibani
tsaki zahra tayi dama munafuki saurin kuka gareshi kin fiya shishshigi kitsaya matsayinki na Yar
aiki kibar ganin kinxo gida da manyan matasa samari kyawawa dukkansu bavu sa'anki ke bari
kiji gaba dayansu suna da yanmatan da xasu aura koya mahboob din da kike shishshige masa
yana da wacca xai aura mufeeda Yar gidan ambassador na India in banda kwadayi ina ke ina
xuri'armu ? Kibani amsata malama kar xuciyata ta fashe Jidda ta fada cikin tsawa da daga
murya dabara ta fado mata cikin muryar kuka tace cemin yayi na dinka gyara masa daki ina
karkadewa baya son ya dawo yaga yayi kura ko datti Hamdala Jidda tayi Rubayya tace shiyasa
zargi bashi da amfani kunji ko ? Hankalinku sai ya kwanta dafa kafar Jennifer Jidda tayi kiyi hkr
ina son ya khaleel fiye da tunaninki ban taba ganinshi da mace ba sbd yanda halinsa yake na
rashin damuwa da mace ganinshi danayi dake naji takaicin da ban taba ji ba kiyi hkr tsaki zahra
ta ja meye abin bada hkr ? Warning xaki yi mata ta fita sabgar mazan gidanmu dan masu ajine
babu irinta bankiba ko mai gadi ko danjuma driver ya isa haka zahra Rubayya ta katseta mgn ta
wuce tsaki zahra ta kumayi plx Anty Jidda mikomin air freshener na kusa dake warin rashin
sarki ya dameni ta mika mata tafeshe motar dashi Rubayya ta kunna wakar India tana ji tana
bin wakar hade da kyada kai alamun tana son wakar hawaye ya saukowa Jennifer ta runtse ido
tana mmkin yan gidan wasunsu masu kirki wasu marasa kirki
By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
33&34
Cikin mutuwar jiki ta mike ta hau sama suka bita da mugun kallo musamman zahra daki ta
koma ta jingina ajikin kofar dakin nata tana kallon wayar me shegen Kyau murmushi tayi najin
dadi ta karaso kusa da gadon dakin ta xauna hade da kunna wayan abinda ya bata mmk layin
da ta gani na mtn ta xaro ido dariyar farin ciki da kufce mata kwanciya ta yi hade da rungume
wayar ajikin taji dadin wannan kyauta ta kuma yi mmkin ta yadda akayi yai mata kyauta iri daya
da budurwarshi da kuma kannansa amatsayinta na Yar aiki danne danne ta farayi ta shiga nan
ta shiga cen cikin matukar jin dadi ta duba account taga ful da kudi har 30k dariya ce ta kuma
kufce mata tayi far far da ido tana addu'ar Allah yasa ka mishi da alheri wayar tai mata duk
abinda take bukata ta samu taji dadi sosai ta mike agado ta cigaba da danne dannen wayar
xuciyar ta fal farin ciki
********************
Tun daga lokacin suka fara takun saka da Jidda ga yawan sata aiki da takeyi shima kamar ana
turashi dan kullum cikin sata yi mishi aiki yake girki gyaran daki da coffee Sam bata gajiya tunda
ta saba dashi tana kitchen dafawa yaya khaleel grilled chicken and Indian drink juice Momy ta
shigo yawwa Jennifer kin gama ?? Eh Momy na kusa OK yanxu dadyn su zahra yai min waya
yana nan dawowa ki gama kixo muyi aikin tare toh Momy agurguje ta gama ta kwashe ta kai
masa sannan ta dawo suka hadu suna aikin girkin tarbar dady kamar yadda aka saba basu
dade ba suka gama Jennifer ta gyara gidan ko ina ya dau kamshi da sheki
Some hours later
Motocin da sukaje tararsa suka dawo gida ya rude da murnar dawowar dady gaba dayanmu
ma'aikatan gidan muka fito mukai mishi barka da xuwa duka yayansa suna jikinsa cikin farin ciki
da murna tamkar xasu shiga cikin cikinsa suka mike suka nufi bangarensu Jennifer dakinta ta
wuce ta xaune tayi tagumi tana tunanin yanda ta gansu cike da birgewa familyn nan nasu yana
matukar birgeta wayar ta ta janyo tayi murmushi duk lokacin da kalleta sai taji farin ciki ta kuma
tuna da yaya khaleel
***************
Bayan kwana 2 da dawowar Abba da daddre bayan ta kwashe kayan da suka ci abinci ta dawo
xata wuce dakinta ta gansu xaune suna hira dukkan su a falo Jidda tana kusa da ya khaleel
dady yana tsokanarsu tana shiga ta wuce toilet tai wanka ta kwanta bacci ya fara surarta daka
mata duka taji anyi a firgice ta farka ta xaro ido tana kallansu xahra da Jidda suna karkade
karkadan jiki na jin bala'i tashi malama ansamu waje anji sanyin a.c an narke a gado zahra ta
fada tana mata yatsinan nan kallo Jidda tace mike ware ido albishirinki ?? Ta cewa Jennifer
shiru tayi tarasa ce musu kala sbd mamakin da suka bata ranar juma'a jibi Sa ranata da ya
khaleel dai dai da birthday dinshi idan kinsa wani abu aranki game dashi sai ki cire sbd ya
khaleel ba mijin karamar mace bane bagidajiya dangin su ojuku makiya Allah taja tsaki zahra ta
cigaba da inda Jidda ta tsaya wannan shine warning na karshe tsakaninki dashi ke dama
maxan gidanmu gaba daya ki fahimci wani avu mana taya xa'ai me tsarki ya hada iri da kaxanta
? Idan ma a nayi to banda gidanmu ke abubuwa sun hadu sun miki yawa ga tarin datti na
kaxantar kafurci sannan ga talauci kina manta matsayinki na Yar aiki ?? Idan bakiyi wasa ba
xaki tsinci kanki agaban iyayenki dan wllh sai mun hada miki bala'in da xaisa kibar gidan tai
tsaki Anty Jidda muje suka fice ta bisu ta kallo hawaye na sauko mata baccin da batayi shiba
kenan takwna tana juye juye
*****************
Washegari bayan sun gama yin breakfast sun kwashe kayan ita da suwai ba suka ga ma aikata
na shigowa ana gyare gyaren gidan suwaiba tace ikon Allah ni banga abinda gidan nan yayi ba
amma sbd kudin sunyi yawa sai wani gyare gyare akeyi Jennifer tai murmushin yake gyara
yaxama dole gobe Sa ranar Mr coffee shida sahibarsa ta cije lebe Jidda hade kuma da birthday
dinshi xaro ido suwaiba tayi wai ! Burin Jidda ya cika ana nan ana xuba rawar kai da farin ciki
Allah ya kyauta Jennifer ta kalleta cewa xakiyi Allah yasanya alkairi hakane Jennifer Allah
yaxaba abinda ya fi alkairi dariya adduar suwaiba ta bata ta kwashe da dariya suwaiba kenan
itama dariyar tayi washe gari tana kwance jikinta amace ga bacin rai da takeji rabonta da bacci
tun ranar da su Jidda suka tasheta ruby ce ta shigo dakin cikin fara'a Jennifer ta mike daga
kwancen da take ta gaisheta ta amsa xo muje wajan makeup kinsan yau muna da shagali ta
mike ta dauki gyale ta bi bayanta suka shiga mota Mon evee sukaje saloon akai musu sannan
makeup sunyi tsananin Kyau anan Rubayya ta dakko gown ta material sky blue ta bata tai
godiya suka canxa kaya ita kuma colour din ruby silver ne dukkansu dai sun saka skin colour
dinsu ruby ta kalli Jennifer masha Allah kwalliya me gyara mutun gsky kin fini yin Kyau kin ganki
kamar amarya da sauri me musu makeup din tace OK da ba itace amaryar ba dariya sukayi
kanwar amaryarce dai dai lokacin data gama Nada mata head me shegen Kyau blue ya fi
material din jikinta duhu suka hawo mota suka dawo gida ya cika dam da baki anata gaishe
gaishe kallo ne ya dawo Kansu musamman Jennifer duk inda ta wuce sai ido wajan Momy suka
karasa tana tare da kawayenta tayi kwalliya me Kyau ganin Jennifer yasa ta xaro ido tana
murmushi y'ay'ana masha Allah kunyi Kyau Jennifer kece ? Kamar ba keba ta rungomata jikinta
kinyi Kyau sosai wani dadine ya rufe Jennifer ta koma gefe tana hange hange can arakube ta
hango su suwaiba ta mike tana tafiya ta karasa wajansu suka dago kai suna kallonta Sam basu
gane taba tai murmushi tace suwaiba ta amsa tana kura mata ido Jennifer suwaiba ta fada tana
xaro ido kece ?? Tsarki ya tabbata ga Allah dama haka kike ? Kin ganki kuwa yanda kikasan
sarauniyar kyawawan duniya hannu tasa ta rufe ma suwaiba baki tabbijam suwaiba ta ambata
ruby ce ta kira ta ta tafi tana tsokanar suwaiba ita da kawayenta su uku ta taddasu murmushi
rubyn Taiwan Jennifer xaku gaisa da kawayena wannan ta nuna wata fara doguwa itace
mufeedan ya mahboob ta mikowa Jennifer hannu suka gaisa wannan humaira ce kawata Yar
gidan governor na bauchi itama gaisawa sukayi cikin fara'a sai hishma Yar gidan Alhaji Sani
minister na man fetur suka gaisa hade da dan taba hira wajan ne ya dauki sowa sbd isowar
ango da amaryarsa ta kallesu sunsha Kyau mahboob ne ya karaso ya kura mata ido Jennifer?
Ya fada yana kalonta wow ! Wayarsa ya ciro ya hau daukan ta a photo kin cinye taro kawata
kinfi kowa Kyau zahra ce takaraso inda suke ya mahboob ga kabeer cenfa yana jiranka ganin
Jennifer yasa tayi sororo jikinta amace fuskar ta da matukar mmk nan da nan ta bata rai hannu
ya mahboob ta ruko plx muje hade da galla wa Jennifer harara Jennifer biyo mu yace mata tana
sane dan ta kunta tawa xahara tabishi tana tafe cikin yanga sbd taji ance tayi Kyau yasata
sauya taku hnklin mutanen da suke wajan yai kanta ciki kuwa harda ango da amarya kura mata
ido ya khaleel yayi Jidda kuwa mmkine ya cika ta ganin Jennifer na kokarin fita Kyau wani
kululun bakin ciki ya tokareta duk da kayan jikinta ya fi na Jennifer tsada nesa ba kusa ba
takarsa inda ya mahboob ya tsaya shida zahra wajan wani black beauty tana kara sowa yace
wow! Yanmata barka da xuwa anan gidan kike ? Ya akayi ban sanki ba ? Zahra ta budi baki
xatai mgn da sauri Jennifer ta tareta da cewa ni Yar aikin gidance gwalo ido yayi cike da mmk
ya haisam ya karaso wajan hannunshi rike da na wata zahra tace oyoyo Anty meena tasaki
hannun haisam suka rungume juna haisam shima kallonta ya ke da mmk ta kalli ya mahboob
ina xuwa tace tabarsu direct wajan ango da amarya tayi cikin murmushi tace pix zan mana da
mmk Jidda ta kalleta haushi ya kamata shima khaleel din hararta yake hnklin mutanen wajan
yai Kansu kafin suyi mgn ta ciro waya ta fara daukansu photuna sannan ta juya ta cigaba da
rausaya wayarta taji tayi kara tana dubawa taga text ne ta bude number ya khaleel ta gni kije
dakina ina son kimin wani aiki ajiyar xuciya tayi dan masifa ma yau din baxa a barta ta huta ba
dakinshi ta nufa tana mita aranta ta bude key din dayake jikin kofar tashiga a gyare taga dakin
ta xauna tana duba pix din da sukayi ta xaro ido gsky ta yadda tayi Kyau sosai batafi 5 mints ba
ya shigo da sauri ta mike wani irin kallo ya bita dashi cikin fada yace waya baki ixinin yin
wannan kwalliyar ki dinka rausaya agaban mutane duk kin dame kin fito da duk wata halitta ta
jikinki kin San kanki kuwa ? Mmk ne ya hanata mgn ta xuba masa ido shin baiga kayan da
kannansa da amaryarsa suka saba rike kugu tayi dan tagaji da wannan rainin wayon ni wannan
bai shafeni ba aikin dana ke muku bamuyi daku xaku dinka bindiddigin rayuwata ba ta murguda
baki matsa in wuce da mmk ya kalleta babu inda xaki akan me ? Ta tmbyeshi sbd bana bukatar
ganin ki da wannan shigar cike da tsiwa tace sbd kana bakin cikin karna sami mijin aure eh
hakane ya bata amsa ta xaro ido sbd me ? Sbd kina dashi arikice tace mijin ? Eh ya fada yana
kallonta ta murguda baki bana sonsa koma waye dama baki da kunya ? Tai far da ido baka Sani
ba ne to baki isa ba bari innu na miki tawa rashin kunyar fincikota yayi ya hada ta da bango
numfashinsu na karo da juna kadan yarage tudun kirjinta ya hadu da nashi ranta ya baci akan
me xaka takuramin ? Sbd na isa cikin jin haushi tace to sai na fita ya Matso da fuskarsa har
saida karan hancinsa ya hadu da nata numfashinta ya fara fita da karfi kasakeni wannan ai
mugunta........caraf taji bakinta cikin nashi yana tsotsarsu kamar ya samu alewa me shegen xaki
By
*UMMEEYY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍
37&38
Yai mmk sosai ya kurawa wayan ido me yaka mata yayi shin xaibar bikin gidansu yaje ?? Ajiyar
xuciya yayi jikinsa ya mutu kiran wayan ya kuma yi ga mmkinsa sai yaji switch off ranshi ya baci
akira ace ana son ganinka sannna akashe waya ?? Yai tsaki shifa baxai kara karanbanin
binckar wacece itaba har sai lokacin datagaji ta aiwatar da mummunan kudirinta da sauri ya
koma cikin gida hannun shi rike da damin rafofi na liki
***** *****
Liki sosai A.k yake mata guri ya cika da mutane kowa na liki anata xuba kudade a hankali ta
xame daga cikin filin rawar ta nufi cikin gida kai tsaye dakinta ta nufa tarushi GAM sannna ta
xauna ta rushe da kuka kuka sosai take xuciyarta akuntace meyasa ya khaleel yake mata haka
?? Meyasa rayuwar ta take cikin rashin sa'a ?? Meyasa komai yake xuwan mata adabarbarce ?
Kuka tasaka Wanda take matukar so yau ake Sa ranarsa da wata shikenan tayi asarar first love
dinta ?? Meyasa shi baya sonta ?? Ta yi shiru ta tunani xuciyar ta ta tuna mata baya sonki xaiyi
kissing dinki ?? Murmushin jin dadi ya kufce mata daxu daxu ya shanye miki lip tas hannu tasa
tashafa lip dinta ta lumshe ido ta tuno lokacin daya ke kissing dinta tsikar jikinta ta tashi ta ajjiye
ajiyar xuciya idonta ya kai kan wayar ta baya sonki xai sai miki waya iri daya da ta budurwarsa
?? Dariya me hade da kuka tayi ta janyo wayar hade da rungumeta akirjinta ta kunna wayan ta
bude images din da tai musu ta tsaya kan Wanda sukayi ita da ita yayi masifar Kyau ferpect
mach ta fada tana murmushi ina sonka Mr coffee kai kadace da tsarina da kai kawai xan iya
rayuwar aure haka taita sambatu xuciyarta kamar madaci kidan data keji ya fara damunta
haushi ya cikata sai yamma likis dan har anfara kiran sallah sanna taji hayaniya ta tsaya kidan
ma antsaya taji dadi kwankwasa kofa akayi ta tashi ta bude gabanta ya fadi ba walwala
afuskarsa ya shigo hade da rufe kofar yana kallonta dagani kasan na tuhuma ne ke bakyajin
mgn ko ?? Me nace miki ?? Bana ce ban yadda ki koma ba ?? Shiru tayi kanta akasa tarasa
amsar bashi zan dau babban mataki akanki me prince A.k garkuwa yace miki muryarta na rawa
tace cewa yayi yana sona runtse ido yayi cikin jin haushi da jimami ke kuma me kikace masa
ban bashi amsa ba dariyar me naga kunayi dashi tai shiru bakiji bane ! Am a a ban wllh Mr
coffee bakomai what ? Mr me ? Da sauri tasa hannu ta rufe bakinta Sam batasan da sunan da
takirashi ba murmushi yayi ganin ta tsorata ki fada masa kina da miji bana son na kuma ganinki
da shi adake tace miji ? Nifa ya khaleel ba aimin miji ba matsowa yayi kusa da ita yasa hannu
ya dago mata da fuska look dago kai ki kalleni ta dago kai atsorace ni nai miki miji bana son ki
kula kowa ta sunkuyar da fuskarta ya dago da fuskar meyasa kike son wahalar da kanki ? Ta
kalleshi shima kallonta yake suka kurawa junansu ido batare da sun fargaba muryarshi taji
asanyaye Jennifer ya kira sunanta jikinta amace ta amsa da kyar hade da sauke fuskarta dago
ta ya kuma yi ya matso gab da ita sunajin iskar numfashin su kin fisan kiyita wahalar da kanki
?? Meyasa baxaki ba xuciyarki abinda take soba ya fada yana kurawa lip dinta ido babu komai
axuciyata karya kike akwai kinfison ki barshi aranki sai dai kishigo daki kita rusa kuka da sauri ta
kalleshi ki fada plx yafada cikin wani yanayi idonshi akan lebenta ahankali ta xame tai katsa ya
bita da kallo dan jikinsa yai matukar sanyi ya juya xai fita tabi kyakyakyawan bayansa da kallo ki