Showing 120001 words to 123000 words out of 132173 words
Chapter 41 - JENNIFER COMPLETE BOOK BY Maimuna A.A Rano.pdf
kunna haushi ya kama dady da Abba
suna k'ok'arin mgn photon daya bayyana jikin plasman ne yana hnklinsu
murjace xaune kan table d'in dr fahat
tsurawa tvn ido sukayi cike da mmk
ganin vedion yaja hnklinsu yasa ya k'aro volume
jikin hjy murja sanye da kayan datasa yau da alama shigowarsu d'axu akayi vedion farko ya
dawo dashi.
arikice take mgn
"mun shiga uku fahat ?asirin mu ya tonu haka mukayi dakai ? meyasa kuka saki khaleel ? idan
ya tashi ya xamuyi asiri ya gama tonuwa meyasa baku kashe min shege ba ? ba cewa nayi ku
kashe shi ba ?"
mik'ewa dr fahat yayi
araxane
"khaleel ya dawo araye ? ai bamuyi haka dasu tokah ba,
wllh munyi dasu xasu kashe shi yanxu yana ina?"
ajiyar xuciya tayi
"gashi nan mun kawo shi asibiti a sume plx ka kashe min shi itama jannat d'in kashe min ita dan
muddin aka haife wannan cikin na shiga uku"
zama yayi kan kujararsa yana kallonta duka jikinta rawa yake
"kwantar da hnklinki talatu zan kashe shi in minit daga shi har ita Jennifer sai dai ya farfad'o a
lahira"
hannunta tasa ajaka ta d'auko tuffah a aljihun gaban jakar ta mik'owa dr
"karb'i fahat kaci ko xuciyoyin mu sa sanyaya "
tsurawa tuffan ido yayi yana naxari
kafin yagama naxari yaga ta fito da wata acikin jakar daban ganin hk yasashi murmushi na
mmkin ta ajjiye tuffan yayi
tana k'ok'arin cin tata yace
"murja plx bata cin tuffa muke ba ajjiye mu shiga ciki muyi mgn mai amfani akan yanda xamu
b'ollowa yaran nan"
maida tuffan tayi cikin jakarta ta mik'e arikice
"toh fahat muje "
basu dad'e da shiga ciki ba wata nos taxo ta d'auko tuffan cikin jakar hjy murja ta ajjiye agaban
tebir d'in dr fahat
ta d'auko ta gabanshi ta mayar cikin jakar hjy murja da sauri ta fice
tana fita bada jimawa ba suka fito daga ciki ta xauna tana kyalkyalar dariya yana kallonta ta ciro
tuffan daga jaka ta gutsira ta ci tana ci tana surutun
"sonake naxama murja ched'e uban kowa ya sanni aduniya nakashe shi na kashe Nabila ita da
hjy zainab da sauran y'ay'anta yanxu dai afara gama min da way'anda nafi tsana sbd malamina
yace d'an da jannat xata haifa sai yafi kakansa ched'e shahara kaga dole na kar dasu"
gyad'a kai dr fahat yayi yana mata kallon shashasha
"haka kika ban lbr"
da sauri da sauri ta cinye tuffan
"bari na koma wajansu kar suga na dad'e duk da suna cikin damuwa baxa su gane komai ba sai
mun had'u fahat"
yabita da kallon nagama dake
"ok talatu ba damuwa"
gaf da bakin k'ofa ta tsaya
"kai fahat! d'an iska naga kana min wani irin kallo"
tsaki yayi
"kefa shegiya ce Allah ya xuba miki xargi ina kallon babbar hjy murjan ched'e"
ya k'arasa da dariya
dariyar itama tayi ta fice ya girgixa kai nan vedion ya tsaya
gaba d'aya jikinsu amace yake ya mutu murus tabbas banda sunga xahir idan lbr aka basu
baxasu tab'a yadda ba cike da mugun mmk suke kallon dr.
yaja numfashi ya fara mgn
"shiga cikin da mukayi da talatu yasa naiwa nos d'in nan test nai mata bayanin komai dan jikina
ya bani poising ne acikin tuffan ita ta canza batare da tasani ba taci kayarta nasan xuciyoyinku
na cike da mmkin alak'ata da talatu murja ganin baku tab'a ganin alamar mun san juna ba zan
baku, lbrn komai da yanda aka haihu aragaya sbd babbar alak'ar dake tsakanin mu.
" talatu ! wacce kuka fi sani da murja shine ainahin sunanta talatu kuma sunan rana ne
haifaffiyar kano ce cikin unguwar yakasai mahaifinta sunanshi malam ghali talaka ne tib'is
y'ay'ansa hud'u da matarsa d'aya malam ghali bashi da wata cikakkiyar sana'a sai ta farauce
kajin y'an unguwa da dabbobinsu kowa yasan shi da wannan sana'ar a cikin unguwar yakasai
dan ansha kamashi talatu masifaffiya ce ta ajin k'arshe tun tana yarinya take masifa har
girmanta dalilin dayasa tai k'aurin suna a unguwarsu ta yakasai ba wanda bai son TALATU
MASIFA ba mahaifiyar ta mutuniyar kirkice inna tana da mutumci a idon mutune tana dafawa
talatu abinci tana kaiwa bakin asibiti da wannan tallan suke rufawa kansu asiri tun talatu tana aji
d'aya amakarantar gaba da primary suka had'u da fahat mak'ocinsu da suke bak'i a unguwar
dansu asalinsu shuwa arab ne daga maiduguri kasuwanci yadawo da banbansa Alhaji hameed
nan kano unguwar yakasai talatu kyakkyawace son kowa k'in wanda ya rasa uwa uba Allah ya
xuba mata son gayu dalilin haka tun tana k'aramar ta take bilicin da mai masu sauk'in kud'i dai
dai ita sunfara soyayya da fahat danshi ya d'auki d'awainiyar karatunta da duk wata hidima tata
babba da k'arama fahat yana son talatu itama talatu tana sonshi sosai
har lokacin da ta girma ta xama babbar yarinya samari sukayi caa akanta bata sonsu sai fahat
sbd fahat ya fisu kud'i rayuwar talatu tana son arxik'i sbd ko hira suke da fahat hirar ta d'aya dai
fahat yai kud'i suyi aure shi sai dai yayi murmushi kawai har lokacin daya gama degree d'inshi
yana son ya fita sudan ya karo karatu itama ya siya mata admission anan b.u.k ta k'arasa
degree sbd tayi diploma d'inta ana cas kaf unguwar nan kowa yasan soyayyar fahat da talatu
masifa duk soyayyar nan tasu bai hanata kula manyan attajirai ta samo kud'i su raba ita dashi
wani xubin ma shiyake mata hanyar manyan masu kud'i duk da cewar talatu bata xina sai dai
shegen wayon tsiya duk wanda ta had'u dashi sai ta tatseshi tass sannan ta kyaleshi
ahaka har Allah yasa fahat ya tafi sudan ya bar amanarta wajan abokinshi
mahaifinta bai damu da abinda take ba buk'atarsa ta bashi ya ci mahaifiyar tace dai take cikim
bak'in ciki kana kallon talatu kaga bariki tsantsa amma ko kad'an bata barik bata zina,
taci uban mai tai fari ta koma baturiya tayi b'ul b'ul duk wanda ya kalleta sai ya kuma kallonta.
kwatsam watarana Allah ya had'ata da yaron babban yaron Adamu ched'e tayi murna da
wannan babban kamun datayi tasamu kud'i da wannan bawan Allah dan ko shi kanshi fahat d'in
yai murna da hakan sbd tana samu take tura masa ta account shi ya d'auketa aiki a companyn
su na ched'e tafara aiki cikin hikima ta had'u da ubangidan saurayin nata wanda yake babban
yaron Adam ched'e take gwana ce wajan iya kissa ganin farko ta siyeshi yaita rawar jiki akanta
har ya k'ara mata matsayi ta xama sacatariyarsa........""
sulthana ce ta katseshi cikin kuka
"kaga malan saurara ! meye makomar y'an'uwana? ya rayuwarsu take ?"
mirmushi yayi yace
"sulthana ina d'aya daga cikin masu bibiyarki lokacin da kina hannun hjy zainab, nina ajjiye ki
acikin motarta kina jaririya sbd nasan xaki samu kulawa,
bake bama Jennifer nina kaita k'ofar gidan maman david,
ni ne nan naturo muku sadik osasa kuma ni na bashi shawarar yacewa hindu ta je ta damfari
babban yaron Adam ched'e sbd kud'in babanta ne hindu kuma talatu ce ta kaita wajan jamus,
wllh ni nasa osasa ya fad'a muku asalinku sbd nagaji da cutarku kuma ni na hana talatu ta
kashe ku tun kuna jarirai, abinda yasa na had'aku da iyayenku nafi shekara goma sha tara da
aure ban haihu ba sannan babu wani dalili kawai Allah ne bai bani ba hakan yasa na gane ko
wannan kuskuren danayi ne ubangiji ya nuna min ishira abinda xai bada mmk
had'uwarku da iyayenku samun cikin matata"
ya k'arasa da hawaye .
nayi amai ne duk da sani akayi sannan na lashe abina.."
ka tseshi sulthana tayi "dallah gafara malan ya ishemu kafad'a mana halin da anty jannah da ya
khaleel suke ciki !........"
kallonta yayi yace
"kwantar da hnklinki sulthana suna nan da ransu basu MUTU BA..[truncated by WhatsApp]
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER
✍✍✍
119&120
*Ummee Garkuwa*
kafin suyi wani yunk'uri axababben ciwon cikin ta ya murd'a ta ta dafe cikin cikin mugun yanayi
ta sheme a wajen da mmk suke kallonta dukansu ta dink'a birgima ganin haka yasa dady ya
girgixa kai ya dubu ched'e family
"kubar ta da wannan halin ya isheta axaba tun anan duniya 1"
da mmk suke kallon dady dan basu san abinda ya faru ba,
dady ya basu lbrn komai sukai hmdl suka godewa Allah
jannat bata son komai ba lbrn da dady ya bayar ne yasa ta jin mmk matuk'a kanta ya d'aure
kuka mai d'aci ya kufce mata da kanta take tambayar kanta
"dama soyayyar data nuna musu ta k'arya ce ? na makircine ? tabbas banda dady ne yabada
lbrn data k'aryata !"
bayan ciwon cikin nata ya lafa tayi kakin axaba k'aton gudan jini ya cika mata baki ta furxar dan
bashi dad'i abaki,
dukansu suka kalli gudan jini cike da mmk,
ta mik'e daga kwancen ilahirin jikinta ya jik'e da gumi ta ya mutsa fuska ta kallesu duka tasaki
murmushin axaba
"meyasa baxaku kashe ni ba ? kwara ku kashe ni da wannan axabar murd'awan da cikina yake,
tabbas asirina ya tonu bakuyi mmkin abubuwan dana aikata muku ba tayaya nayi su ?:
lokacin dana aure Adam ched'e na aureshi ne dan naxama wata aba a duniya sbd ance min
baya haihuwa kwatsam bayan auren mu dashi matarsa ta samu ciki naji bak'in ciki mara
fisaltuwa naso na kashe ta Allah yai da sauran kwanan ta aduniya bayan ta haifi y'an biyu da
kwana arba'in na sace su duka da taimakon malamin daya ke min aiki dan kafin na watsa su
agari sai dana basu ruwan maganin da har abada baxa su tab'a had'uwa ba koda sun had'u sai
sun kashe kawunan su dakaina na bawa jamus rik'ak'k'en d'an daba hindu nabawa fahat
Jennifer bayan na musu asirin da xasu tashi mabanbanta addini ni na had'a Jennifer da arnen
aljani dan ya hanata karb'an musulunci na kuma had'u hindu ta tak'adiri dan ta watse a duniya
kuma nasan duk inda suke sbd ina bibiyar rayuwar su,
bayan ai haifi sulthana na karb'o shashatau sbd matakan tsaron da kuka saka ya saku
nannauyen bacci wanda baku farka ba sai da kuka kwana kuka yini na bawa fahat ita bayan na
bata ruwan maganin dana ba sauran y'anuwanta na kuma had'a ta da fitsararriya aljana nace
ya watsa ta aduniya kada yabar wajan sai yasan waya d'auke ta sbd mu dink'a bibiyar rayuwar
su kada su had'u da juna ni nasanku nasan inda kuke rayuwa kuma ina ganinku duk hanyar
dana san baxaku had'u da iyayenku ba ita nake bi fahat yaci amanata dan nasan idan bashi ba
bawanda ya isa ya had'aku da iyayenku duk na tura shi ya gano min halin da kuke ciki sai yace
min nrml har hayar wata tsohuwar mata nayi dan jikina yafara bani mugun abu akan taje ta
gano min inda jannat take aiki taje tace ke kad'ai tagani,
wayar xa aka kiraku kwana ki ma ninasa akiraku sai kuma kiran yaja min kuskuren aiki nakasa
aiwatar da komai sbd kuna tare sannan kuna addu'a na cuceku sosai ku gdw Allah dan naso
kashe ku duka sbd b'atamin aikin da kukayi....."
tashare uban gumin daya karyo mata ta jinjina kai tana ya b'una fuska dan tafara jin murd'awar
da cikinta yake kafin tayi wani motsi cikin ya murd'a fiye dana d'axu ta cukume cikin cikin
mayuwacin hali tana kakari birgima sosai tayi tana wani irin nishi kamar ranta xai fita,
dukansu tsura mata ido sukai cen ya lafa tayi kakin data keyi idan ya lafa tafurxar da k'aton
uban jini mai kama da k'atuwar tsoka hawaye masu k'una ya xubo mata ta kallesu gumi ya jik'a
mata fuska na axaba
"kunci nasara akaina dan k'arfina ya k'are banda fahat yai min wannan illar da sai na d'au fansa
koda a iya kansa ne "
hajiyarmu cike da jin haushi ta buga mata sandar hannunta
axabure hjy murja ta kurma ihu dan bata san da dukanba shammatar ta hajiyarmu tayi
"banda kina shed'aniya kina cikin wannan halin kina kiran d'aukan fansa ! tubane a gabanki sbd
kin kusan shukan abinda xaki girba ! babu abinda ya dace dake irin ki tubarwa Allah !"
hawaye suka xoba murja takasa sharewa
"hajiyarmu kinji fa da kunnan ki abinda na aikata nasan baxaku tab'a yafemin ba name xan nemi
ya fiyar ku ?"
hindu ta matso kusa da hjy murja dan ita tafara tausayin halin data ke ciki
"xamu yafe miki umma amma du kanmu muna cikin k'iyayyar ki matsanan ciya halin da kika
shiga ya ishe mu ishara,
meyasa baki fad'a mana hafix yana da mata ba ? kuma kin san matarshi ta shanye shi da
asiri?"
"nayi hakane dan ta axabtar dake hindu shiyasa na had'a aurenki da shi ko kad'an baya sonki
sbd matar shi ta fini hatsabiban ci duk da ita bata cutar mutane bata son kowa ya rab'u da
mijinta ciki kuwa hardani dan sai da tara bani dashi da kyar na saitoshi kaina"
kuka sosai hindu takeyi ta yi murmushi bayan hjy murja tagama mgn
"ya sake ni ! kwna na uku agidan shi yai min saki uku ! matarsa ce tace ya sakeni bai mata
musu ba sbd yana tsoranta shiru mukayi bamu fad'a miki ba ko Abba bai sani ba dan dady ne
yace abari bayanxu ba sbd bama son hnklinki ya tashi sanadiyyar hakan ciwon xuciyar ya tashi
ashe ciwon xuciyar na k'arya ne ! na ya fe miki murja !"
afusace sulthana ta hankad'e hindu kamar tasa mata duka dan takaici
"baki da hnkl hindu !? idan kin yafe mata mu bamu ya fe mata ba ! baxamu yafe ba ! duk kin
manta rayuwar data jefaki !? ke kam baki da xuciya ! "
a k'ufule hindu ta mik'e
"ina ruwanki da rayuwa ta ? yanxu idam ban gdw Allah ba waxan godewa ? Allah ya musanya
min da wancen yaruwar,
ba na tuna ta ta wuce awajena wucewa ta har abada baxan iya rik'e mutun araina ba ni taiwa
ko ? to na yafe mata !"
hajiya Nabila ta matso kusa da su ta gallawa murja harara ta ce
"sbd soyayyar ki akansu yasa na bar miki su bana kulawa dasu sosai wai duk ina miki kara ina
kuma jin dad'in soyayyar shiyasa nake sonki so bana wasa ba meyasa kikai min haka ? bahaka
kishiyoyin iyayen mu sukai mana ba sam ! basuyi mana haka ba murja kina da kirki duk da na
makirci ne kin axabtar da rayuwata kin san yanda b'atan y'ay'a yake agun uwa ? baki sani ba ! " tak'arasa had'e da shak'ota da kyar hindu ta kwaceta sulthana na hankad'e hindun cikin kuka
hindu tace
"mama kiyi hkr ki barta da axaba d'aya"
nan waje ya kaure da hayani babu wanda ya goyi bayan ayafe wa Murja cike da mugun jin
haushi Abba yace
"nasake ki saki d'aya na sake ki saki biyu na sake ki saki uku murja sakama kon munafurtar mu
da kikayi sakamakon xaluncin da kikai mana Allah ya isa tsakanin mu dake !"
"wannan shine dai dai"
haka y'anuwansa suka dink'a fad'a ranar kam sun dad'e suna mitting suna rok'ar junan su yafiya
sbd xargin da sukaiwa kawunan su masu gaba da juna suka daina take yanke basu bar wajan
ba sai da akayi kiran sallah hindu ce ta kira hafiz mijinta na da tace yaxo ya d'auki hjy murja dan
kowa ya fita sabgarta babu mai kulata ga ciwon cikin dake bigeta kamar farfad'iya uwa uba jinin
datake xubarwa me k'arni aikin poisind d'in data sha bata fad'a masa komai ba sai da yaxo
Abba ya bashi lbr dan jininsu ya had'u da yaron kuka sosai hafix yayi yana jinjina rashin imani
da yayarsa haka ya kinki meta ya kaita asibiti
sukace baxasu iya ba dan poising d'in yaratsa ta yayi awa goma acikinta dole ya dawo da ita
gidan k'annansa ya ajjiye yai tafiyarsa yana Allah wadai da bak'in halinta.
bayan hankalinsu ya kwanta suka kuma yin gagarumin meeting akan wannan matsalar data
wuce suka tattauna Abba ya tara sojojin da y'ansan dan da aka xuba a unguwarsu da gidajensu
ya sallamesu da kud'ad'e masu yawa shi kam b'anagre d'aya na xuciyar shi yana jin dad'in
wahalarsa taxo k'arshe gefe d'aya na takaicin wai ashe murja ce take ha'intarsa ?"
jannat tana kwance gefen jikin ya khaleel awajan taron ko kad'an bata son nesa dashi jikinta
xaxxab'ine da jiri ke damunta na rashin cin abinci da bata yi kwanaki ba hjy Nabila na kula da ita
ana gama meeting d'in ta rungumota jikinta tana tab'a ta
"jikin nan naki akwai xaxxab'i jannah ! gida xamu koma tare in kin warware kya koma gidanki !"
xaro ido khaleel yai ganin haka yasa momy tace
"gaskiya kam dan jikinta baiyi kwari ba nan da sati uku ta koma"
kasa jurewa khaleel yayi ya marairaice
" momy plx ina laifin kwana d'aya ? xamuje a dubata anjima a hospital "
hjy Nabila tai murmushi
"shikenan mai jannah ! kada ka damu goben ta koma tunda ka dawo dama ai cuta ta warke"
ta k'arasa tana kallon jannat
da saur ta rufe idonta cikin jin kunya dan bawani sabo sukayi da mahaifiyar su ba sunfi sabawa
da hajiya murja sosai
bayadda yaso haka ya kyale su dake magrub ta kusa k'in barin gidan yayi sbd shima anan ya
kwana
washegari hajiya xainab da