Showing 78001 words to 81000 words out of 99609 words

Chapter 27 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf

Advertisement

ta fita kuka fatuha ta dasa.


Shewace ke tashi yadda kasan yaune daurin auran. zuhura ce ta shigo da sauri ta fada jikin
basma tare da cewa "Ansa biki wata d'aya" washe baki basma tayi tare da curo wayar ta fara
kiran sadiq duk wannan kira da take ba'a dauka ba tabe baki tayi tare da cewa duk kayi ka
gama aure sai munyi duk wulaqanci da kake zubamin bashi zai sa na daina san ka bâ,ta ida
maganar tare da jan dan guntun tsaki, hanan ce tashigo jiki a sanyaye basma ce tace "Ke kuma
lafiyar ki kuwa?" wallahi tun dazu nake neman fatuha a gidan nan narasa inda ta shiga? na kira
wayarta yafi aqirga" toh fa! dazu dai tanan cikinmu har tace min "Kanta na ciwo na bata magani,
namayi tunanin bacci tayi?" ok qila ta koma gida. amma bari inmun gama abinda muke sai muje
ko? eh gaskiya sannan hanan tasa kai ta fita.

Bangaran iyaye angama komai inda mom ta yanke shawarar basma ta koma can gidan
yadda za'a ji dadin kula da amaran. waje daya kuma kowa ya amince da shawara.


Haka doctors sukayi cha a kan sadiq dan ceto rayuwar shi inda suka ci sa'a ciwo zuciyar
bai dade da kamashi ba, daya sha magunguna yadda ya kamata zai warke sai da yama likis
aka fito da shi. ashiru yabi bayan su aka ba sadiq daki, har lokacin sadiq na kwance yana bacci
sai qarin jini dak'e mai wanda doctor yakub ya bada nashi, ashiru zama yayi d'aya dag'a cikin
kujerin dakin sai da ya dan jima sannan ya wuce office din Dr .ko da ya shiga lokaci yakub ya
fita ganin wasu marasa lafiyar haka ya wuce gida dan sanar masu halin da sadiq yake ciki.

A hankali yake ware sexy eye's ball's din shi da yamai nauyi, bude kofar akayi a ka shigo ba
kowa bane sai Dr yakub qarasowa yayi gadan tare da zama gefe a hankali ya kai hannu goshin
sadiq har yanzu da zafi rau cikin sanyi murya Dr ya fara magana "Captain me yasa kake
wahalar da zuciyar ka da tunani tuntuni? nayi tunanin ka daina tunani amma yanzu ka dawo da
shi ?sadiq har kaja ma kanka ciwo zuciya" lumshe ido sadiq yayi kawai yana sauraran Dr. na
rasa wanne irin tunani kake wannan sadiq? ciwo nan da kake gani yana iya jama ka rasa aikin
ka sadiq, da ace asibitin mu ka je ai da yanzu an farama shirin sallama. rike hannu sadiq yakub
yayi tare da sake cewa p"Please ka fada min damuwar ka please sadiq?" hawaye ne masu zafi
daya ke bin daya a fuskar sadiq shi kan shi yakub ya firgita da yanayi da sadiq ya koma yanzu,
cikin sanyin murya Dr yace "Tunda baka iya fada min ya kamata a gida a san damuwar ka ya
fadi hakan yana qoqarin fita" riqe hannun sa sadiq yayi tare da ware idanuwashi da suka zama
ja y'a ce "Please karkamin haka Dr bana fata kowa yasan abinda ke damuna a yanzu please
kamin alqawarin baza ka fada ma kowa ba?"zame hannun shi Dr yayi dan baya jin wannan

karan zaiyi shuru .har ya kai bakin kofa sadiq yace " Dan Allah karka fadi please ya ida zancan
yana kuka mai cinrai" chak Dr yakub ya tsaya dan gabaki daya tausayin sadiq ya lulube shi
dawowa yayi da sauri saboda tarin da yake taimako gagawa ya bama sadiq tare da yimai allura
samun hutu. ya fita ko da ya shiga office ya kasa zaune ya kasa tsaye yana tunanin inda
matsala sadiq take dan yanzu ya lura ko yasha maganin indai zai cigaba da tunanin da yake zai
zama anyi ba ayi ba.


Ko da ashiru driver ya koma gida har yanzu basu dawo ba, suna family house juya wa zaiyi
da motar ya wuce family house kenan, sai ga fatuha mai kekenapap ya ajeta ta fito sukuku ba
alamar walwala dan itama a tunanin ta sun dawo. ashuru ne yayi parking tare da qarasowa ida
take gaishe shi tayi a taqaice tana qoqarin shigewa gida, fatuha "Na'am" tace tare da waigowa
dama dama gaban tane ya yanke ya fadi saboda yadda ashurun ke magana kamar wanda yayi
ma sarki qarya. me ya faru ta fada a taqaice ?dama yallabai ne ba lafiya yanzu haka yana
asibiti na zo fada maku ne kuma har yanzu basu dawo ba, zaro ido fatuha tayi tare da dafe qirjin
ta tuni hawaye suka fara mata anbaliya, me ya same shi? ta fada bakin ta na rawa, muje ka
kaini asibitin sai inka ajeni sai ka biya family house ka fadi da sauri ta shiga motar ashuru ya ja
sai asibiti. suna Isa ta bale murfin motar ashuru na gaba tana biye tana kuka suna Isa dakin
ashuru ya juya fatuha ta shige ganin halin da sadiq yake yasa fatuha qara sakin wani saban
kukan tare da qarasowa bakin gadan, a hankali ta kai hannu ta saman kan sadiq hawayan na
sulalo mata ruwan hawayan ta ne ya d'iga a saman idan sadiq. a hankali ya fara ware
idanuwashi ya sauke su kan fatuha da taci kuka ta gaji riqe hannu shi tayi tace "Uncle meke
damun ka?" murmushi ya qaqaro wanda iya karshi laban shi ya kai hannu ya gogewa fatuha
hawayan ta lumshe ido yayi tare da cewa "My dear bana so ina ganin ki kina kuka kinji? ba wani
abu bane ke damuna ba kawai fever ne saboda na daina ganin smile din ki ya fadi zancan yana
ja mata hanci" smile fatuha ta saki mai kuka kuka tare da kai mai pack a goshi Dr yakub da
yanzu ya turo kofa ya shigo. ko sannin ya shigo basuyi ba . tsayawa yayi yana kallan su yana tu
a ni, musanman yadda ya ga lokaci daya sadiq ya sauya, gashin kanta ya taba wanda ya leko
waje yace fatuha "Na'am" tace tana kallan shi cike da so da kauna, me yasa kika daina kulla da
gashin ki? hawaye ne suka sulalo mata ta bude baki za tayi magana sadiq ya daura yatsanshi
sama lips din ta shhh a hankali ya kwance dankwalin kanta gashin ya baje a gadan bayan ta ba
wai wanke kan ne batayi ba. a'a duk wasu mayuka masu sa kan sheqi ta daina shafawa saboda
ko lokacin hakan bata da shi, har yanzu baki son majeed ko? kuka ta saka mai mai cin rai har
da shesheqa. rintse ido sadiq yayi tare da shafa gefan face nata kukan ya Isa haka mana bana
so naga kina kuka kinji? d'aga mai kai kawai fatuha tayi tare da daura hannuta saman nashi.
tace "Shikenan uncle yanzu basma zaka aura? ta zama matar ka? angel ta zama diyarta ko?"
kuka ta kuma saki mai cin rai shima haka sadiq bakin ciki kawai ke cin shi smile yayi yace
"Nace fa ki daina kuka kuma angel diyarki ce ai" daga kai tayi yace "good!" haka kuma nima
naki ne? ko baki so na auri basma? in baki so sai na fasa ya fada yana smile. ba wai bana so
bane um bata inda zancan ba Dr yakub yayi sallama dan ya lura sai su kwana suna hira gashi
fira da ya ji suna yi kamar cike take da matsala da rudani inya fahimta kenan, sauri tayi ta daura
dankwallin ta tare da gaishe da Dr alura ya ma sadiq tare da cewa wanake gani kamar fatuha
murmushi ta saki tace "Ni ce" gaskiya naga kin canza, ko duk amarcin ne ya fada yana kallan

face din sadiq? take annurin sadiq ya fara daukewa haka fatuha dake zaune kusa da shi kawar
da zan can yayi dama face nasu yake so ya karanta idan har ya gane suna son junan su, amma
sai dai kowane wani da ban zai aura, insha Allah zai taya su da addu'ar cikar burin su.


Ko da ashuru ya je gida ya fada kusan motar biyu sukayi ko 10 minutes basuyi ba suka iso
asibiti,a lokaci fatuha na feeding din sadiq abinci yana ci suna dariya dan ji yake gabaki daya
kamar ya warke. turo qofar da akayi ne yasa su waigowa majeed ne ya fara shigowa turus yaja
ya tsaya yana mamaki yaushe fatuha ta zo? haka basma dake bayan shi da umma da mom,
ashuru ne da shigowar su yanzu shi da su abban ya fada masu yadda a kayi har ta zo dan
sakin jikin majeed yayi amma har yanzu ya kasa kauda ido daga abinda ya gani. duk kunya ce
ta kama fatuha aje plate din tayi tana qoqarin tashi, sadiq ya riqe hannu ta yadda baza ta iya
matsawa daga kusa da shi, dan be iya hakuri da rashin ta kusa da shi kallan shi take tana mai
alama ya sake ta amma yaqi dainawa. sai wasa dayake da hannu ta ganin ba yadda za tayi
yasa ta hakura basma ko ta cika fam dan ita taso ace ita take kusa da shi ba fatuha ba. shima
majeed ba laifi ya dan shaka amma yaki yadda zuciyar shi ta fadi abinda take tunani sai ma
watsar da zancan da yayi shi ko sadiq yaqi sankin hannu ta da sunyi ido biyu sai ya sakar mata
da lalausan murmushi, mom da ke lura da yana yin su sai suka bata tausayi dan dai kar tayi
magana ace gashi, da ba abinda zai sa tace a basa auran amma da tayi magana tasan abinda
zai biyo baya ko da su abba suka tanbayi Dr yakub me ke damu sadiq fever ya ce masu a
taqaice .

Kiran sallah magrib ne yasa Sadiq ya saki fatuha dan ta dauro alwala lokaci har su mom sun
tafi. daga ita sai basma sai majeed da shima yanzu ya wuce masallaci tana Shiga toilet basma
ta matso ta zauna kusa da sadiq kasancewar ita Hutu take, ya jikin tace mai cikin yauki da
kisisina. lumshi ido yayi tare da cewa "Da sauki" Allah ya baka lafiya sweetheart miqewa tayi
daniyar ta mai pack lokacin yayi dai dai da fitowar fatuha daga toilet, bin gadan tayi da kallo ga
wani irin kishi dak'e cin ta wanda ita kanta bata san tana da shi ba. juyawa baya sadiq yayi tare
da cewa cikin cool voice din shi "Basma kai na ciwo koya naji an tsayamin a kai nauyi yake min
ya fada yana kallan fatuha da saura qiris ta fashe" fita tayi d'aga daki'n da sauri ko da ta fita
kuka ta saki mai ban tausayi. ta Dade tana kuka sannan ta samu guri a wajen tayi sallah...


*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
‍♂

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Raheenat*

*REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*
★We are the best★


http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum
RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R


*Email* realhausafulaniwritersforum@gmail.com


*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM


83_84
Bayan ta idar da sallah tana qoqarin nade daduma majeed ya shigo lalausan murmushi ya
sakarmata tare da qarasowa kusa da ita. duqar da kai tayi qasa tana wasa da carpet din hannu
ta, a hankali majeed yasa hannu ya d'ago da fuskar ta, kallan fuskar majeed yake cikin so da
kauna. cikin sanyin murya yace "My love me ya saki kuka?" kamar jira take ya tanbaye ta ta
fashe mai da saban kuka. rungume ta majeed yayi yana lalashin ta tare da samun daya d'aga
cikin kujerin wajan suka zauna. daura kanta yayi a kafadar shi yana shafa mata bayan ta a
hankalin cikin sanyi murya yace "My love bana so naga kina kuka? idan kina kuka sai naji nima
kamar nayi, meke damun ki ki fada min koma minene zan samamaki indai zai saki farin?" cin da
gowa fatuha tayi ta kaleshi, a cikin azuciyar ta tace "Ba komai zakamin ba, ila ka ce ka fasa
aure na! ka barni da muradin raina da zabin zuciya ta ,abinda nake son gani safe rana dare
wanda bana gajiya da ganin shi, wanda bana gajiya da sauraran shi ta qara rushewa da kuka"
gabaki daya majeed rudewa yayi da yanayi fatuha sai aikin lalashin ta yake da kyar ya samu ta
daina kuka sai faman ajiyar zuciya da take. daura kanta yayi saman kafadarshi yana wasa da
yan yatsun ta masu laushi sun dau mintina suna a h'aka sannan fatuha ta zame kanta daga
kafadar shi tana qoqarin tashi .d'ago fuskar ta yayi yasa lalausan hannu shi ya goge mata
hawayan ta tare da yi mata pack a goshi runtse ido fatuha tayi tana jin wani irin suya da zuciyar
ta kema ta mai cike da tsanar majeed ,hannun ta ya riqe suka miqe a tare sannan ya amshi
dadumar hannuta a hankali suka bude kofar d'akin suka shigo .har yanzu sadiq na kwance
amma ba bacci yake ba sai basma na gefan shi tana zuba mai iyayi yana saurara, shigowar su
fatuha ce tasa shi dan dagowa ya jingi idanuwashi ne suka hango mai hannun fatuha cikin na
majeed, wani irin b'akin ciki ne ya taso mai tabas wannan ba jinya aka zo ba zuwa akayi aga
gawar shi, lumshe ido yayi dan baya iya jurewa ganin baki'n cikin .zame hannun ta fatuha tayi
tare da zama tana facing din sadiq,

Majeed qarasawa yayi wajan sadiq tare da shafa sumar shi yace "Baby!" bude idanuwashi
sadiq yayi tare da sakin murmushi riqe hannun shi majeed yayi tare da zama, aika ma sadiq
harar wasa yayi tare da cewa "Shine baka da lafiya kakasa fada min baby? wai me yasa

kakemin haka ?in abu na damun ka baka fada min saboda ban kai matsayin ba ko ?" ya fada
yana lagwabe kai dan shagwabe. fuska sadiq yayi yace "Sorry banyi tunanin fever ya kai haka
ba, nayi tunanin har sai naje Lego's nasha magani" um please next time karka sake haka, tam
yace tare da mitsin shi na wasa kaci abinci, no! me yasa baka jin yunwa ?so kake ciwo ya
cigaba da riqe min kai ko?" plate majeed ya janyo ya zuba abinci shinkafa da miya tasha naman
rago a hankali ya shiga feeding din sadiq yana amsa cike da son dan uwa na shi yana ci yana
jan shi da hira mai cike da nishadi. dariya sadiq yake can kuma yayi shuru yana bin majeed da
kallo , murmushi majeed yayi tare da aje plate din yace "Kallan fa?" smile Sadiq yayi yace "Ba
komai" juyawa majeed yayi ya kalli fatuha yace "Sweetheart ku tashi muje na saukeku gida" ok
fatuha tace tare da tamiqewa . basma ko pack ta ma sadiq tare da mai sai da safe ta fita.
hadiyar zuciya ne ka dai fatuha ba tayi ba sannan suka fice har sun kai bakin kofar mota, fatuha
tace "Tayi mantuwa" sa sauri ta koma daki'n sadiq lokaci idanuwashi na lumshe.


A hankali fatuha ta qaraso ta shafa sumar kanshi. bude ido yayi yana kallan ta yace "Fatuha
kin dawo ne ki kulla da uncle?" murmushi ta saki tace "Mantuwa nayi um" mekika manta? pack
ta mai a goshi sannan tace "Kaga abinda na manta" smile sadiq ya saki tare da janyo ta ta fado
saman qirjin shi har tana jin bugun zuciyar shi ,lips din ta yabi da kallo a hankali ya daura finger
din shi saman lips din fatuha. kallan shi take me cike da kauna haka shima tafiyar tsutsa sadiq
ya rinqa yi mata a lips din . riqe hannu tayi tare da dan cizan shi dariya fatuha ta saki dan
shagwabe fuska yayi ta koma kamar baby face , sorry fatuha tace tare da riqe kunnan ta. ja
mata hanci sadiq yayi tare da yi mata pack a kumatu, um uncle bari na tafi nabar mutane na
jirana a waje ?sauri tayi ta daga daga saman bed din riqe hannun ta sadiq yayi yana binta da
kallo itama shi take kalla sannan tasa kai ta fita. tana fita taci qaro da majeed gabanta ne ya
yanke ya fadi lokaci daya .ta dan da birce kallan ta kawai majeed yayi bai ce komai ba suka
shige mota suka bar asibitin.


Kwanan sadiq uku asibiti aka sallame shi. sosai ya samu kullawa wajan yan'uwan shi tare da
soyayyar su, zaune suke saman dining area suna lunch har da basma saboda yanzu ta dawo
gidan da zama angel na gefe tana zubama sadiq shagwaba sai ya kai ta shan ice cream mom
sai tsiya take mata, basma ce ta kalli sadiq tare da jefa mai kallan so murmushi ya mata wanda
iyakar shi laban shi fatuha na zaune tana lura da hakan gabaki daya annurin ta ya dauke dan ji
take ma abincin ya isheta. ture plate din tayi tare da tashi ta barwurin kallo sadiq ya bita da shi
tana shiga bedroom ta fada saman bed tare da sakin kuka ,sai da taci kuka ta gaji sannan ta
bude bedside drowa wani album ta curo tana kalla pics din tane ita da angel da sadiq tana
kallan tana dariya da murmushi mai kuka. haka ta rinqa kallan pics din har bacci ya dauke ta,


Bayan sun gama lunch suka koma parlour suna kallo basma sai jan sadiq take da labari tun
be biya mata har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login