Showing 90001 words to 93000 words out of 99609 words
Chapter 31 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf
Ko da naje part din su basma shima kulle yake jiki asabule na dawo parlour ina wurga ido
*Taku har kullun salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
♂
*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*
*Edit by*
*Raheenat*
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum
RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* Realhausafulaniwritersforum@gmail.com
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
95_96
*_this page is for you Anuty khadiya hamu nadabo tare da daukacin mosayan wannan novel ina
son ku irin sosai din nan_*❣❤♀
Washe gari ko da fatuha tana gama wanka, ta taimakawa sadiq ya tashi shima ya shiga toilet.
sanye da towel ya fito yana goge jikin shi da qaramin towel, lalausan murmushi ya sakarwa
fatuha wanda ke zaune saman kujera a hankali ya qaraso kusa da ita tare da yi mata pack
lumshe ido tayi tare da ware su tace "Uncle ina kwana?" lakace mata hanci yayi yace "Ina
kwana sweetheart? rungume ta yayi a jikin shi suna jin bugun zuciyar junan su" lamo fatuha tayi
a fafadan qirjin shi tace "Uncle?" dan bata fuska sadiq yayi yace "Sweetheart bana san wannan
sunan? Kawai kice my love " kallan shi fatuha take cike da so tace "to mikake so nace?" ki zabi
wani suna mai dadi a part form uncle smile tayi tare da cewa to habibi na smile sadiq ya saki
tare da cewa please qara fada naji maimaitawa tayi tana qoqarin zame jikin ta riqeta sadiq yayi
yace "Ina zaki baki gama shirya ni ba?" zaro ido fatuha tayi tana rufe fuskarta" janyo ta ya
kumayi jikin shi yace "My love yau fa ke zaki min komai ko mai bana iya shafawa?" rufe ido
fatuha tayi tace "Um ni dai..." bata ida zancan ba ya hada baki'n su gori guda yana mata French
kiss me cike da salo tuni jikin fatuha ya fara mutuwa dan saki'n ta yayi yana kallan ta. lumshe
ido fatuha tayi a hankali ya hura mata iskar bakin shi mai sanyi ware ido tayi tana kallan sadiq
tare da janyo lotion ta fara bin ko ina na jikin shi tana shafa mai riqe hannu ta yayi yace "My love
ni gaskiya na warke yau zamu koma gida?" dariya fatuha tayi tare da taba goshinshi tace har
yanzu da sauran zazabi. dariya sadiq ya saki yana mata cakulkuli tana gantsarewa da dariya.
Ko da na leqa masaukin su fatsima zaune take saman bed tana ta sheqa kuka. majeed
da yanzu ya fito yana goge jiki'n shi da qaramin towel lagwabe kai majeed yayi tare da
qarasowa kusa da ita cikin cool voice yace "Please kiyi hakuri kukan ya isa haka mana my
love? tun jiya kike abu daya har kin sama kanki ciwo kai ya ida zancan yana janyo ta jikin shi"
zamewa tayi tace "Ban qara yadda da kai wallahi? ta ida zancan tana qara rushewa da kuka, ni
ka matsa ka ban guri" smile majeed yayi tare da dago da face nata please my love kiyi hakuri
bazan sake ba. Kuma fa kowa da kika gani da haka ta fara, kuma har da ke kin fiye dadi da
yawa shiyasa nayi baji ba gani. but am so sorry ya ida zancan yana langwabe kai murgada mai
baki fatima tayi tare da qoqarin kwantawa , yace "Please ki tashi ki sha magani?" bata
musamai ba ta miqe ta amshi magani tana gama sha ta koma ta kwanta shima yana gama
shirin shi,ya kwanta tare da janyo jikin shi.
Kuka take har da shishiqa, Khaleed ne ya ce "Please sweetyna kiyi hakuri mana tun jiya fa
kike kuka nan gashi har da safe please ki daura ki ci wani abu please? ko ruwan tea ne" kuka
basma ta kuma saki tace "Ni ka kyaleni? ni da ka so ka kashe ni jiya? Ta ida zancan tana kuka
lalashin ta Khaleed ya shiga yi da kyar ya samu ta sha ruwan tea sannan ya balo mata gani ta
sha lol amare ansha jiki fatuha nan nan tafe itama.
Kiran sallah azahar ne ya tashe su daga bacci, majeed ya taimaka ma Fatima ta dauro
alwala . shima yayi tare da jansu sallah suna idarwa ya mata pack tare da cewa " Sweety na
bari naje asibiti na duba lafiyar sadiq? to tace mai tare da tashi itama zata bishi" langwabe kai
majeed yayi yace "My love ki zauna gida ki samu hutu" to ta ce tare da komawa ta kwanta.
Yana fitowa ya h'adu da Khaleed shima zai fita. tare suka fice zuwa asibiti cikin sallama suka
shigo lokaci fatuha na feeding din sadiq lunch, murmushi ta saki tare da tanbayar su ina su
fatima? kallan juna su kayi a tare su uku suka kashe ma juna ido. gyaran murya majeed yayi
yace "Suna gida suna sauke gajiyar tafiya lol " wata dariya sadiq ya guntse, sa kai tayi ta fita.
Da misalin karfe 4:00pm jirgin su mom ya sauka London basu zame ko ina ba sai asibiti,
lokaci suma su fatima sun zo kuga murna ba'a magana haka mom ta rinqa nan da su ita da
umma haka su abba ba wani ban ban ci a tsaka nin suru , sai tsantsan soyayya. inda sadiq ya
dak'e shi ya gaji da zaman asibiti? hakuri aka bashi tare da cewa sai ya warke sosai.
Kwanan su mom biyu aka sallami sadiq d'aga asibiti, tare suka dawo Nigeria da yama likis
driver din sadiq ne suka zo da yaran shi su ola suka dauke su sai gida. suna isa gida majeed ya
dau fatima sai gida haka shima Khaleed.
Angel tana ganin sun dawo tare da albishir murna ba'a magana, haka ta rinqa rungume su tana
masu pack tare da basu chocolate saboda abin ya mata yadda take so. mom kuma ta haura
upstairs ita da abba ya rage d'aga fatuha sai sadiq itama dak'i ta wuce, sadiq kuma ya wuce
masallaci sallah ta gabatar tare da watsa ruwa night dress din ta zura tana shafe jikin ta da
lotion a hankali taji an bude kofar daki'n, waigowa tayi sukayi ido 4 da sadiq murmushi ta sakar
mai tana cigaba da feshe jikin ta da turare. a hankali ya qaraso tare da rungume ta ta baya
yana shinshina kamshin turaran jikin ta wani irin fisgar shi yake, take nan jikin shi ya fara
mutuwa cikin cool voice din shi yace dai-dai saitin kunnan ta "My love yau fa ba anan gidan
zamu kwana ba? a gidan mu zamu kwana" bata fuska fatuha tayi tana qoqarin zame jikin ta
kissing nata ya fara ko ina tuni tayi laqwas. cikin sanyin murya yace "Kin taba ganin amarya tayi
amarci a gidan su? so kike mom ta Kore mu ko? ya ida zancan yana daukar ta kamar baby"
lafewa tayi a fadadan qirjin shi gashin ta ya baje mai a fuska bai zame da ita ko ina ba sai
gaban motar shi....
*Lol har kun baza kunne .....Hhhhhh muje zuwa*
_kuyi hakuri da wannan page din am sick that is why Insha Allah ina jin garas zan muku page
me dan yawa._
*Taku har kullun salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
♂
*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*
*Edit by*
*Raheenat*
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum
RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* realhausafulaniwritersforum@gmail.com
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
97_98
Suna isowa hadadan gidan su parking Sadiq yayi a parking space tare da zagayuwa ya dauki
fatuha kamar baby sai shagwaba take zuba mai,
Bai dire ta ko ina sai bedroom din shi, tare da yi mata pack a goshi sannan ya shige toilet,
daki'n fatuha tabi da kallo tana mamakin irin qayatuwar daki'n da tsaruwar gidan. pics din su na
su uku ta h'ango manne a bangwan daki'n. sai wanda t'ake ita ka dai da wanda su kayi tare da
sadiq suna dariya abin ba qaramin qayatarwa yayi ba,
Sanye da bathrobe ya fito yana goge jikin shi da qaramin towel, gaban dressing mirror ya
tsaya yana shafa ma jiki'n shi lotion mai kamshi tare da feshe jikin shi da body spray mai
kamshi da sanyin dadi. fatuha d'ake zaune saman bed sai qarewa halittarsa kallo take tare da
qara ganin tsatsan kyan sadiq, lalai sadiq ya dace da akira shi da handsome. a hankali ya
qarasa wardrobe ya ciro night dress din shi sababi white ya saka sannan ya juyo yana kallan
fatuha killing smile din shi ya mata tare da d'aga gira yace "Wannan kallan fa my love?"
murmushi fatuha tayi tare da rufe face nata, shi ma SadiQ murmushi yayi tare da fita. kitchen ya
shiga tare da dako ledar kaza da juice masu sanyi sannan ya dawo bedroom,
A hankali ya qaraso kusa da fatuha yace cikin cool voice din shi "My love tashi ki sama cikin
ki wani abu kin ji? nasan ba kiyi wani dinner ba" tashi tayi suka dawo saman carpet sadiq ya
bude kaza ( *d'aga gani zatayi d'adi nima har sai da miyau na ya tsinke*lol) a hankali ya
shiga feeding nata tana ci shima yana ci ,sai da yaga ta koshi sannan ya bata juice mai sanyi
Tasha.
Bayan sun kamala ci sadiq ya dauk'e ta sai toilet, brush ya mata yana mata tana zuba mai
shagwaba ala dole itama sai tamai ,haka shima ya bata ta mashi tare da dauro alwala suka
gabatar da sallah raka'a biyu suna mai gode wa Allah da ya cika masu burin su, waigowa sadiq
yayi ya dafa kan fatuha ya mata addu'a sannan ya dauke ta k'amar baby ya dire ta saman bed.
nan ya fara mata cakulkuli dariya tak'e kyakyatawa sosai sai da yaga harwani shidewa takeyi
saboda dariya shine yasa ya kyale ta. yana kallan face nata mirginawa yayi tare da lumshe ido
yana kallan p.o.p, a hankali fatuha ta mirginu tare da lafewa saman fadadn qirjin shi ta wani
qanqame shi tana maida numfashi, hannu sadiq yasa ya kashe fitilar d'akin, a hankali ya fara
shafa ta yana yi mata tafiyar tsutsa wani irin d'adi fatuha take ji tak'e nan jikin ta ya fara mutuwa
saboda rikitattun sakwonin da sadiq yake aika mata, kissing nata ya fara ko ta ko ina a hankali
ya lalubu lips nata ya fara mata French kiss mai rikitarwa, ganin zasu Lola ya sani qoqarin fita
ashe Anuty Raheenat na rabe wai sai taga yadda za'a kashe arna tasa keyar ta nayi muka
fice baki'n kofa muka tsaya , jin wata rikitata qara yasa ni tsale na koma parlour Anuty
Raheenat tace "Gobe akwai gashi".
*Asuba ta gari*
Kuka fatuha take ta sheqawa ,a hankali Sadiq ya miqa hannu ya dauke ta kuka ta kuma samai
tana cewa " Ni ka kyale no? cikin dashashiyar muryata" zama sadiq yayi tare da sa hannu yana
shafa mata kai yace "Am sorry" kuka ta saki saboda tuna azabar da tasha. daukar ta kawai
Sadiq yayi sai tsala tsale take ya sake ta be dire ta ko ina ba sai cikin ruwan dumi. miqewa tayi
tana qoqarin fita ya mai data kuka ta saka mai tace "Dama har yanzu mai kyau ba ka dena cin
zali ba? Kuma wallahi yau gida zan kwana?" sadiq bai ce mata komai ba sai ma tausayi da
take bashi, dan ba qaramar dirza yayi mata ba ko a hakan ba ko shi yayi ba kawai ya tausaya
mata ne. da kanshi ya mata wanka sannan ya fito ya barta tayi wankan tsarki, ko da ya fito
bedsheet ya cire ya canza wani tare da qara gyara daki'n ko da fatuha ta gama wanka kuka ta
qara saki saboda ta kasa fitowa, jin kukan yayi yawa yasa sadiq komawa toilet din zaune ya
same ta, harara ta aika mai shikenan ka mai dani musaka ta ida zancan tana rushewa da kuka.
abin dariya yaso ya bama sadiq daukar ta yayi sai saman bed. taimaka mata ta shirya tare da
zura hijab, shima a gurguje ya shige toilet yayi wanka yana fitowa jalabiya ya zura tare da jansu
sallah bayan sun idar ya maida ta bed. a hankali ya janyo ta jiki'n shi ya rungume ya fara cewa
"Fatuha Allah ya sa maki albarka bani da baki'n da zan iya gode maki my wife? kin sani farin ciki
mara musaltuwa kin kore min duk wata damuwa my love? naji dadi da kika kilace min kan ki har
wannan lokaci? nayi maki alqawarin zan baki farin cikin har qarshan rayuwa fatuha" wani irin
dadine ya lulube fatuha tare da jin Son mijinta na qara narke mata a zuciya. lamo tayi a jikin shi
tana sauke numfashi a hankali y d'ago da face nata yayi mata pack am sorry my wife, nasan na
wahalar dak'e amma ai be ida zancan ba fatuha ta hada bakin su guri guda tana mai French
kiss. take ta qara rikitashi da salon ta ganin zai zarce tasa mai kuka, dariya yayi tare da ja mata
hanci yace "Matsoraciya kawai" naji din ba komai kuma gida zaka mai dani wallahi" lalai kam
kwarankwatsi ba inda zaki ya fada yana kallan fatuha, dariya suka saki a tare yace "My love
akwai drama?" ida zancan yana laka ce mata hanci qara matse ta yayi suka shige blanket suka
koma bacci.
Basu tashi ba sai kusan shadaya. a hankali sadiq ya zame jikin shi tare da shiga toilet, ya
qara hadawa fatuha ruwan dimi daukar ta yayi ya kaita toilet yana dire ta ta bude ido tare da
lumshe su, da wani kunyar shi take ji a wannan lokaci. ruwan dadi ya mata taji dama dama,
Sannan ya mai dota bedroom shima ya koma yayi wanka ko da ya fito ta shirya cikin riga da
sket na atamfa dinkin ya mata kyau sosai ga make up tasha wani lalausan smile Sadiq ya saki
tare da qarasuwa ya rungume ta baya ciki cool voice yace "My love kinyi kyau?" murmushi tayi
tace "Thanks" lotion ta janyo tare da shafa mai ita da kanta ta zaba mai kaya wani hadadan yadi
mai tsada ta curo mai milk da ratsin brown mara kauri ya sha diki'n da dark brown zare taimaka
mai tayi yasa tuni suka fito sukayi kyau. knocking din kofar da ake ne ya sa sadiq qoqarin fita
kusan a tare suka fito da fatuha parlour ta bi da kallo wani irin kyau ya mata gidan kamar ba'a
qasar Nigeria take ba,
A hankali ya bude kofar baba jinmai ce riqe da kuloli ,murmushi sadiq ya saki tare da gaishe
ta angel ce ta fada jikin shi tare da rungume shi tace "Daddy?" dariya sadiq ya saki ya cabe ta,
qarasa shigowa baba jinmai tayi ta aje kuloli, fatuha qarasowa tayi ta gaida baba jinmai ta amsa
angel sakowa tayi daga jikin daddy ta rungume fatuha smile fatuha tayi tace "I miss u angel tare
da yi mata pack a kumatu"
Parlour angel ta dawo tace "Daddy ya kunna mata kallo" kunna mata yayi shima ya zauna
kusa da ita baba jinmai ko jan fatuha daki tayi tare da bata sakwan mom na kayan tsimi da
turaru ka masu kamshi da shegyan tsada. Godiya fatuha ta rinqa jera mata suka fita a tare,
murmushi baba jinmai tayi tace "Jidda taso mu tafi ko? bata fuska fatuha da angel su kayi lokaci
daya tace " A barta anan munyi missing nata ni da baban ta ko? ta fada tana kallan sadiq"
murmushi yayi tare da daga mata gira yana jin dadi yadda fatuha ke gwada ma angel so da
kauna. baba jinma saki'n baki tayi tace "Alalai ni zaku ma shaqiyanci to ai shikenan ni na wuce
Allah ya bada zaman lafiya" har baki'n kofa fatuha ta rako ta Sannan ta dawo parlour hannu
jidda ta janyo tace "Zo muje kiyi break nasan ba kiyi ba" tashi su kayi a tare taja mata kujera
Sadiq yayi ta zauna shima ya zauna Sannan angel ta zauna, saving din su fatuha tayi a hankali
sadiq ya fara feeding din fatuha itama tana feeding nashi da angel sai murna suke suna jin dadi
cike da so da kauna ida sadiq ya zage yana gwada masu so".
*Agurguje*
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin jin dadi, fatuha ce tsaye gaban dressing mirror sanye da
uniform kasancewar yanzu ta koma school, yanzu haka tana SS3 kuma ita ce Head girl tana
shirya sadiq cikin uniform nashi smile yayi tare da yi mata pack yace "I love u" "love u more
habibina" briefcase din sadiq ta dauka tare da school bag din ta suna fitowa angel suka samu
zaune saman dining area ta