Showing 9001 words to 12000 words out of 99609 words

Chapter 4 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf

buqatar jini bale kuma yanzu data ke tare da cikin
ya ida zancen hawaye na zubu mai... Mom ce ta share kwalla idan ta.." son ya isa haka kayi
Mata addu'a insha Allah lafiya lau zata raini cikin ta har ta haihu kaji" kai ya gyada' mata.."pack
ta mai agoshi sannan tamai sai da safe


Gashin kanta ya shafa ahankali tare da kai mata pack.. "Allah ya baki lafiya mai wife sannan
ya daura kanshi saman gadan.. ahankali take bude eye's balls din ta.. " tasauke su kan sadiq da
idanun shi ke lumshe kamar meyin bacci" A hankali takai hannu ta saman sumar shi tanajin
wani san mijin ta na qara narke mata a zuciya..hankali ya dago sexy eye's ball's din shi ya
sauke a kan wife din shi .. Murmushi ta saki tana qoqarin tashi zaune.."no ki koma ki kwanta kiji
my wife ya ida zancen yana shafa cheek nata.. "My wife me yasa kika boye min sick naki why?
Idanun tane suka ciko da kwalla ta bude baki zatayi magana.." Shhhh ya hada bakin su waje
daya yana Mata salan sa mai kashe Mata jiki..



Rayuwa haka ta cigaba da tafiya sosai kausar ke samun kulawa wajan sadiq inda suka bude
babina soyayya.."soyayya suke sosai kamar su cinye juna su inda duk month sadiq sai ya kaita
asibiti an qara Mata jini..

Misalin qarfe 3 na dare sadiq kwance kausar na manne aqirjin shi.. ahankali yasa hannu yana
cire Mata hula da ke kanta Wanda bata bari ya cire mata..."wasu siraran hawaye ne suka zubo
mai saboda kusan rabin gashin ta ya zube saboda wannan ciwon..."kuka ya sha sosai cikin
daran sannan ya tashi yayi sallah ya nemamata samun sauqi wajan Allah .. Tabas yasan ya
rasa kausar ya rasa wani Bari na rayuwarsa da irin wannan tunanin bacci ya dauke shi!!

Akwana atashi ba wuya wajan Allah yau kausar cikin ta ya kai 9month..sadiq ne akwance
yana bacci ya fara jin.. Wash sadiq zunbur ya tashi hankali tashe... Kai tsaye asibiti suka wuce
nurses suka kawo masu taimakwan gagawa.. Gaba ki da'ya sadiq ya rude har da yar kwallan
shi.."waya ya curo ya kira mom ya fada Mata cikin muryar kuka.. Zirga2 sadiq ke yi ya kasa
zaune ya kasa tsaye.. "Majid ne ya dafa shi cool down sadiq tare da rugume shi alamar
lalashi.." Doctor's ne kan kausar sosai suke aikin su dan suga ta haihu da kanta amma abin ya
gagara.!!


Doctor yakub ne ya fitu yana goge sumar face nashi.. da sauri sadiq ya karasa wajan su da
mom da majind..a tare suka jefa ma doctor yakub tanbaya.. Ya kausar da sauki..muna kan
bakin qoqarin mu ga wannan paper *captain sadiq* kasa hannu kausar ta kasa haihuwa da
kanta.. "Jikin shi narawa ya amshi paper yasa hannu aka shiga *tiyata* tun dare ake abu daya
sai da safe suka fito daga mom har sadiq ba Wanda ya rintsa addu'a kawai suke.. Bayan ta
haihu doctor ya sheda masu ta haifi baby girl murna wajan su mom ba'a magana da sadiq


Kwance take a daki ita kadai tasan radadin ta take ji wasu hawaye ne masu zafi suka zubu
Mata tasa bayan hannu ta goge.. Gefe da baby take ta kalla jin an bude kofar ya sata da'go
eye's ball din ta wani lalausan murmushi ta saki tana qoqarin tashi... "Ya qaraso my wife tare da
kai Mata pack a goshi yana qoqarin maida hawayan shi.."Habibina cikin sanyin murya" Baby bin
sadiq ya dauko ...Masha Allah baby mai kyau da ita habibina.. Na'am" ga amanar baby mun na
baka please ka kula da ita..."shhh insha Allah tare zamu raini baby mu yana qoqari boye
hawayan da ke maqale a idan shi .."um ta kai hannu ta shafa sajan shi mai laushi tace.. Wani
suna zamu sama baby mu.. Lalausan murmushi yayi yace..Hauwa'u suna mom za'a riqa Mata
laqabi da Jidda... Fada'da' murmushinta tayi tace Jidda ta shafa cheek din baby.. Hannu ta ya
riqe ya sunbata.."tarine ya subuce mata jinine ya fara bi Mata ta hanci da baki da sauri sadiq ya
mike zai Kira doctor..hannu sa ta riqe tana girgiza tana motsa baki can yaji jikinta yayi
sanyi......"Nooooo.. ya fadi kasa sumame



*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
‍♂


*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Blood sister deeja*

*REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*



15_16
Shirye shirye ake sosai kasan cewar yau ALHAJI Ibrahim zai dawo daga UK... Sosai mom ke
gyara kanta kasan cewar mom irin matan nan wanda girman be hana su gyara kansu wajan
miji..."abinci ne kala kala anyi domin abirge Alhaji yau kusan 2week baya nageria..


Daddy daddy please wake up daddy....saman ruwan cikin sadiq jidda ke tsale tana kiran
suna shi..."oh no angel so kike daddy yayi ciwo ciki ah bakya ji ko.... Tsakulkuli ya ke mata tana
dariya...."daddy stop please..ta ida zancan tana mai da numfashi... Tsakaitawa yayi da yimata
tsakulkuli... Um my angel me ya tashe ki haka da wuri har kina so ki hana daddy bacci bayan
kin san today is weekend ya ida zancan yana langwabe kai ala dole yima jidda shagwaba
yake... ohni salma shi dai shagwababe ne ko da yake dan auta ne... Lol" um'um daddy grandpa
ne fa zai dawo yau tana maganar tana wasa da maba'lin rigar sadiq na bacci... Inyee little
princess of grandpa ya laka ce mata hanci..dady I miss grandpa.. "I now angel yau zakiga
grandpa har ki gaji ko angel...yes daddy.."oya tashi muje na maki wanka na maki make up kifi
hanna kyau ko...washe baki tayi.."good girl ya dauke ta suka wuce bathroom.....



Inna.. inna.. Na'am.."ohni fatuha wai yau she zaki girma ne Dan Allah mutun shekara goma
shadaya amma mutun kullun girma yake yana cin qasa....yi hakuri inna wallahi zanina nake
nema inna wanda baba jinmai ta siyo min abirni...ah yau antuno da baba jinmai kenan to zanin
yana uwar daka... "Washe baki tayi.." eh inna Qur'an na matso ta zo kwarankwatsi inna...."ai
zata zo insha Allah aikin san duk qarshan shekara ta ke zuwa..."amshi kwanan ki kaima baffa
kinji .."to inna.. Baffa na zaune saman tabarma ta aje mai kwanan tare da gaishe shi washe da
baki ya amsa.... "Fatuha yan'mata rufe fuskarta tayi ita ala dole kunyar baffa take ji ....."Qur'an
baffa ni ba yan'mata ba ce su tanine yan'mata....." Hhhhh alalai diyar baffan ta ke ma ai
yan'mata ce matso mu ci abincin tare nasan baki ci ba saboda baki iya cin abinci ke ka dai
kuma inna nasan batayi Kala ci ba..toh baffa matsowa tayi tana cin abincin inna ta shigo washe
da baki ..Kai dai Malam baka gajiya da shagwaba fatuha da girman ta amma har yanzu tare
kuke kalaci baka bari muci tare....ah ke ma in zaki ci ki zo muci nasan kishi kike mun ware ki ke
ka dai...murmushi inna tayi ta zauna suka cigaba da kalaci...


Misalin karfe 1:00pm fillet din su Alhaji ya sauka a hankali yake takowa ta matatatkal jirgin da
kagan shi kaga babba mutun sanye yake da shada blue babba riga anmata aiki da dark blue
zare sosai dikin ya haushi sosai.....sadiq ne jingi ne jikin motar shi Benz black qadan qadan ya
duba agogo... Dago kai yayi yana kale kale can ya hango abba washe baki yayi ya qara sa da

sauri ya rugume shi abba..."abba I miss u... "Miss u more son tare da shafa mai gefan fuskar
shi... Bude mai moto yayi ya shige shima ya zagaya ya shige driver ya jasu....



Mom ce zaune a bedroom saman sofa tasha danqareran leshin ta green mai ratsin white
flower anmata bubu da leshin mai kyau tasha dauri ture kaga tsiya gashin ta ya leqo sai kamshi
ke tashi ba qaramin kyau tayi ba...dai dai parking space driver yayi parking.... Alhaji ya fito shida
sadiq yaran sadiq sai qamewa suke tare da kwasar gaisuwa wajan Alhaji... Washe da baki suka
shigo gidan cikin sallamar su..... Jidda da ke zaune a palour suna wasa da Jamal qanin hannan
d'an Bilkisu....da gudu Jidda ta rugu wajan grandpa ta rungume shi ita da jamal daukar su yayi
yana cewa.. Ah'ah my little grandchildren kun girma musanman angel.. Angel me daddy ke baki
kin qara girma... Dariya tayi ta ce grandpa kullun daddy sai ya bani fresh milk da safe....good
girl yanzu kin fara cin abinci kenan ..washe baki tayi...mom ce ke taka downstairs ahankali
washe ta baki.. Ahankali alhaji ya daga kai ya hadiya wani muyau yana binta da mayan
kallan...ohni salma tsohuwar Zuma tatashi lol.. Katse mai tunani tayi ta hanyar cewa..." Abban
sadiq sannu da zuwa... Yauwa ya hanya ..."Alhamdulallah ..."kun zo kun fara cika grandpa da
surutu ko ....."washe baki su kayi su duka Anuty bilki ta ce...oya ku wuce kuyi wasa Hanna ce ta
zunboro baki... Momi nafa girme su ni ai bana wasa... Toh yayi uwar mata ..."mom ta bushe da
dariya tare da jan hannu alhaji suka wuce bedroom


Ita da kanta ta taimaka mai ya cire kayan shi ya shige wanka inda yake ta zuba Mata
soyayyya ...after 1hour Alhaji ne ke sa kowa daga stairs shi da mom sanye yake da jalabiya
milk ya fito sak bafulatani glass manne a fuskar shi dining area suka wuce lokacin kowa ya
halara... Mom ta jaa ma abba kujera ya zauna itama ta zauna... Mom ta fara serving nasu lunch
cuscus ne da miyar dankali taji kaji sosai aciki sai lafiyanyan sob'o mai sanyi ta zuba ma
abba.."ahankali suke lunch inda sadiq ke feeding Jidda da Jamal....


Bayan sun gama kalaci fatuha ta kwashe kwani kan ta wanke... Ta wuce gidan su fatsima
suka wuce rafi... Tafe suke suna tsoka dan har yanzu da suka fara irgandangi ba dai tsokanar
su kayi ba .... Fatuha kalli wancan ba dan megari bane da kandala..."Qur'an shine tap aiko ya
ja ma kanshi tona asiri taho mu qarasa.... Dan mai garine da kantala suna ta aika masha'a
bayan bishiya...ohni asirin ku ya toni bilahilazi kamar a gaban mai gari inji fatuha.....bala cikin
Sauri ya Fara maida zariyarar wandan shi yana zare ido kandala ta fara gyara Riga zata dau
tulun ......Qur'an ba inda zaku mun Kama kwartaye...hehe ...."keeee!! Ni sa'an kine zanci uban
kuma fa yana magana cikin borin kunya...hehe bilahillahi.. Bala ka raina mana wayau mun
Kama ku kuna iskanci shine dan baka da kunya zaka zagemu toh Qur'an sai mun tona...dama
ranar kandala na dau gyadar ta tamin raini wayau to zan je na fada malam abinda kike in kin
fito talla... Kwala ta Fara matsewa tana ba ma fatuha hakuri shima bala haka har ya masu
Alqawarin zai basu murtala sannan suka hakura ..suka tafi suna dariya

*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
‍♂

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Blood sister deeja*


*REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*

*Godiya ta musanman ga masoya❤ wannan novel din CAPTAIN SADIQ‍♂ Ina jin dadin
comment naku Allah bar zuminci*




13_14


Innalillahi wa'innailaihi raju'un duk wani mai rai mamaci ne yau dai kausar ta rigamu zuwa gidan
gaskiya..inda aka wuce da sadiq emergency dan be san inda kan shi ya ke Ba... dangi sunyi
kuka sosai saboda kausar mutuni yar kirki ce


Yau kusan sati daya kenan da rasuwar kausar sadiq na asibiti sosai yake samun kulawa
wajan su jawad da majid wanda be ma san suna yi ba... Jawad ne zaune dakin asibiti saman
three star yana shan coffee... "Ahankali yake bade sexy eye's ball din shi..." Ahankali yake tuna
duk abubuwan da suka faru wani irin kuka ya fashe da shi mai tsuma zuciya yana qoqarin tashi
ya cire dirif din da ke makale a hannu shi.. Jawad ne ya taso ya rungume shi alamar lalashi
kuka ya qara fashe wa da shi yana fisfis kamar zarare... "Bros I can't live wit out my wife please
bros ka barni na bita ya qara fashewa da wani saban kukan...ganin abin nashi kamar ba kai
daya ba ya sa jawad yayi ma daya daga cikin yaranshi da ke tsare kofa.. Kiran Dr yakub.. Dr
yakub ne ya shigo shi da nurse tana dauke da tray alururi... Dr da jawad da kyar suka samu
suka danne sadiq aka mai alura bacci..sai da yayi kusan 30 minutes yana sanbatu sannan
bacci ya dauke shi..."Jawad ne ya ce" Dr Ina fatan dai sadiq ba brain nashi bane ya sami
problem Ba ya ida zancan yana matsar kwalla.."karka damu kawai mutuwar ta firgi tashi ne
amma insha Allah ze sami sauki daya tashi komai zeyi normal Allah bashi lafiya.. Ameen Dr.

2weeks letter

Sosai Jidda ke samun kulawa wajan mom da baba jinmai da mai aikin ta Mary..." sadiq ko duk
wata walwala ya daina idan kaga yana smile to Jidda na hannu shi inda ya daura mata san
duniyanan wani bangare na zuciyar shi kuwa ji yake Nigeria ma ta isheshi saboda ya rasa abin
kaunar sa inda ya yanke shawawar barin kasar be samu wata matsala Ba wajan aikin shi ya
dau Hutu sheraka daya...mom ce zaune a palou sadiq na riqe da jidda Wanda bacci ya dauke ta
acinyar shi...cikin sanyi murya kamar mai koyan magana da yanzu magana ma wuya take mai
yace...mom Ina san nabi jawad londan inzai koma.."toh shikenan son..amma mom Ina San in
zan koma na koma da Jidda saboda sai hankali na yafi kwanciya... Mom ce ta daka tsale ta dire
tace...bata San zancan ba" ba inda ze je da ita ba yanda ya iya ya hakura wannan kenan


*Cigaban labari*


Ahankali ya dau jidda wanda ke bacci ya kaita bedroom ya kwantar da ita ya shiga wanka.."
inda yake jin mutuwar kausar ta dawo mai sabuwa sai da ya zubar da kwalla sosai.... 30
minutes yayi wanka ya fito sanye ya ke da bathrobe.."Ahankali ya kai lips din shi goshin Jidda
ya Mata pack.!! "ahankali ta ware manyan eye's ball din ta..."Daddy" oya tashi ayi wanka muje
yawo wajan hajiya da Umma.. Baki ta washe.."ok daddy.daukarta yayi ya kaita bathroom ya
wanke ta tas inda suna wanka suna wasan ruwa



Yanzu saboda Allah fatuha kin kyauta kenan..ince bana ce ki kyala Rabi'u ba eh.."yo inna ji
nayi kwarankwatsi bana iya hakura.. Aikin kyauta tunda kin sa maitafasa tamin tanadi kinji dadi
saiki zubar da ruwa a qasa kisha..baki ta turo gaba.. Gaskiya inna baki suna kwarankwatsi baffa
yafi sona ta ida zancan tana matsar kwalla.. Fatu kenan kin taba ganin inda uwa ta haifi da tace
bata so .. Kawai dai halin kine ban so fatuha ki daina tsokana.. baki ta washe .."yo ahe kina so
na kwarankwatsi na daina tsokana amma bilahilazi duk Wanda ya shiga gona ta sai ya ci wuya
Qur'an.. Sannan ta zuri takalman tace... Inna na tafi makarantar allo.. Toh Allah ya shirye
ki.."ameen inna



Bayan sun fito daga bathroom ya shirya ta cikin gown maron mai d'an siririn hannu sai mai
dugwan hannu a ciki ya ygara Mata gashin ta.. Masha Allah sosai Jidda tayi kyau kamar diyar
larabawa.. Pack ya Mata a cheek ita ma ta mai..."oy je ki wajan grandma ganin zuwa... OK
daddy ta ruga da gudu ta fita ya bita da kallo yana smile...shima shirywa yayi cikin jeans black
and red T-shirt mai ratsin black me dugan hannu sannan ya maqala hannu shi agogo black

sannan yasa takalman sa black ba qara min kyau yayi ba abin ka da farar fata dan hutu sajan
nan nashi yayi liflif...ahankali yake sakowa daga downstairs mom a palou zaune Jidda na zuba
Mata surutu..cikin natsowa ya gaishe ta ta amsa sannan yaja hannu Jidda suka fita mom ta
masu a dawo lafiya


Zauna suke suna karatu fatuha tace... kwarankwatsi na gaji... yo hi haka akeyi ya tasamu
gaba Ana abu daya.. Rabu da shi Qur'an nan kadai ya iya a karatun dariya suka kwashe da
ita...Ashe Malam dalha ya ji dariyar ya fido so waje yana zare masu idanu... Dan buhun uban ku
kun raina muta ne ko yau zaku ci uban kune... Sai da ya zane masu jikin radau sannan ya
kyale sun inda suka rinqa jeramai Allah ya isa


Dai dai parking space yayi parking ya fitu riqe da hannu Jidda part din hajiya suka fara
shiga... cikin sallama suka shiga"hajiya da ke zaune saman two star ta washe hakura.."Ah'ah
yau kaine a gidan namu amma yau batan kai kayi maigida... Smile yayi ya langwabe kai .. Kai
hajiya sokike ki ce bana zuminci ko" sannan ya samu waje ya sauna... "Dama yi kake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login