Showing 6001 words to 9000 words out of 99609 words

Chapter 3 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf

idi Ana
mai lakabi da jawad sosai Rana suna anyi shagali bayan she kara biyu ta kara samun wani cikin
lokaci Ibrahim yayi kudi sosai ya qara murjewa shi da Hauwa'u daka gansu kaga Hutu inda yake

ba Hauwa'u kulawa sosai har ta haifi diyar ta lafiyaya rana suna taci Bilkisu sosai suke samun
kulawa wajan iyayan su



*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
‍♂


*writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Blood sister deeja*

*REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM *


9_10

Yau kusan shekara 2 da haihuwar bilkisu inda Alhaji ke sa ran Hauwa'u zata samu wani cikin
amma shuru hakan yasa hankalin shi ya tashi musanma shi alhaji Ibrahim mutun ne mai san
haihuwa ne haka suka cigaba da rayuwa cikin so da kauna inda alhaji Ibrahim yake faranta ran
Hauwa'u amma cikin zuciyar shi nan maqale da San yaga ta qara haihuwa gidan su ko na
rijiyar zaki sun rushe shi sun ginawa iyayan nasu katafarin gida mai kyau family house


Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin jin dadi da san juna yau shekarar Hauwa'u 3 ba ciki
kuma yau ne tatashi da wani irin zazabi da ciwo kai sosai hankali alhaji ya tashi haka ya kai ta
asibiti akai mata yangwaje gwaje inda aka shedawa alhaji Hauwa'u na dauke da juna biyu zo
kuga murna wajan alhaji baki har kunne ya daura cikin san duniya haka suma ya'ya nashi
saboda basu da burin da ya wuce momin su ta haihu su shasuna locakin itama Anuty aisha
nada ciki matar kabiru zo kuga yadda surukar su ke basu kulawa da nuna masu soyayya duniya
ta zamar masu sabuwa yayin da mazan nasu ke rawar kafa kan cikin


Cikin su na da wata 7 akayi bikin rukayya da mijin ta aliyu ansha shagali anyi bidiri sosai
ankai amarya kaduna GRA


Akwana atashi ba wuya wajan Allah yau safiyar lahadi Hauwa'u tatashi da naquda kaitsaye
asibiti suka wuce tahaifi tsalalen dan ta namiji kyakyawa murna wajan alhaji Ibrahim ba'a

magana d Aisha ta zo barka da tsoho cikin ita da kabiru sun dade sosai asibtin ita ma aisha
tunda safe take jin naquda tana daurewa kasan cewa ita haihuwar farko ne saboda sun dade
basu haihu ba basu suka fara shirin barin asibitin ba sai dare a dai 2 bakin kofa ta fara naquda
nurses suka aka batataimakwan gagawa Alhamdullilah itama ta Haifi san talelen Dan ta namiji
zo kuga murna wajan su ba'a magana ba a salame su ba sai washe gari da fase Murna wajan
family ba'a magana kamar ranar aka fara haihuwa 7 da haihuwa akayi gagari min suna a family
house nasu inda dan Ibrahim yaci sunan kakan shi na wajan mahaifiyar shi wato *Abubakar
sadiq* ana mai lakabi da baby shi kuma dan kabiru *Abdulmajid* sosai anyi bidiri anzubar da
kudi yadda ya kamata bayan suna da kwana daya alhaji Ibrahim ya koma katafarin gidan shi
daya tsara a sultan road sosai gida ya hadu inda duk wani abin morewa na rayuwa akwai
agidan sosai kowa ya tayasu murna


Bayan she kara biyu sadiq yayi wayau sosai bashi da aboki sama da majid inda aka dau
San duniya aka daura mai yaro kullun kara kyau yake kamar dan laraba kowa bama sha'awa
yake amma sai Allah ya daura mai qiwuya kamar me gashi abu kadan bai isa yasasa dariya ba
idan kaga yana dariya to yana hannu mom ko abba to wannan dariya har qyaqyatawa

20year letter wani kyakyanwan saurayi ne shida wani shima ba laifi ya hadu Ba kowa bane
sai sadiq da majid awajan shakatawa sosai suke hira cikin jin dadi lokaci sun gama makaran ta
har sun fara aiki su na sojoji sosai suke jin dadi wasu yan 'Mata ne nesa dasu sai Kallan su
suke ba kowa ba ce sai kausar da kawayan ta suma sunzo san iska nana ce ta zuguro ta wow
kawata kalli wayan can guys din sun hadu sosai kamar bazata juyo Ba tana juyowa sukayi ido
hudu da sadiq takenan zuciyar ta fara har bawa wani irin sansa da kaunar sane suka kama
zuciyar ta lokaci daya haka suka bar gun tana cike da kaunarsa da begen san shi shiku be ma
San tanayi ba gida suka koma suma tun daga ranar kausar ta rasa na tsowarta duk wata hanya
da tasan zata ga sadiq ita take bi ta sha wahala sosai kamin ta samu number shi tun tana kira
be dauka har ya fara dauka suna dan taba shi



Haka rayuwa ta cigaba ta tafiya soyayya mai karfi ta shiga tsakanin kausar da sadiq har ta
kai ga iyayan su sosai iyayan sun ji dadin haka murna wajan kausar da sadiq ba'a magana
musanma kausar da ita ta cusa kanta ga sadiq din shirye shirye biki ake sosai inda kowa ni gida
ka leka abubuwa ake gudanarwa sosai ranar asabar aka daura auran *kausar Umar and sadiq
Ibrahim* sosai kowa yayi murna ankai amarya gidan mijin ta dakee sultan road gida mai kyau
sosai wanda daga gidan su ba nisa zuwa gidan su sadiq

Sosai sun raya wannan dare nasu da sunna manzan Allah (S A W) bayan komai ya wakana
tayi kuka ranar har ta gaji saboda sadiq ba qaramin namiji bane dan ya dirje ta yadda ya
kamata shida kanshi ya taimaka Mata tayi wanka sannan ya bata tayi na tsari ranar ko yasha
shagwaba har ya gaji sosai yake Samata albarka kasan cewa ta zo mai da budircin ta har gidan

shi sosai yake jin kaunar ta wani irin so suke ma juna su kamar su cinye juna


2years letter kausar ce asibiti ita da doctor kuka take mai sosai wallahi doctor bazan iya
jurewa rashin haihuwa ba saboda ko ban haihufa ba wannan ciwon zai iya kashe ni kowani
lokaci wannan cuta anemia inasan na haihu doctor bana naso sadiq yasan cewa Ina da wannan
ciwo why kausar ya kamata ki sanar da mijin ki ko shine yaji haka zai tausaya maki be taba
yadda ki zauna da wannan cikin saboda wannan cikin ajalin ki ne bawai nasan gaibu bane
amma duk wani mai cutar anemia bai iya daukar ciki ki duba ki gani ke kanki duk month sai
anmaki karin jini bale kuma yanzu har da baby a jikin ki wani irin kuka mai ban tausayi ta Saki
gaskiya doctor bana iya zubar da cikina doctor bana iya zubar da jinin sadiq no I can't doctor
turo kofar da akayi ne yasa doctor saurin miqewa kausar kuma tayi sauri fara goge hawayanta
da bayan hannu ta tare girgizawa doctor kai alamar karya tona Mata asiri washe bakin karfin
hali yayi congratulation sadiq matar ka na da juna biyu what ya zaro ido yana washe baki thank
you god tare da kai ma kausar hot kiss a lips dinta yana shafa cikinta murna yake sosai inda
doctor ke ta binsu da kallan tausayi sosai sadiq yayima doctor tukwici kaitsaye gidan mom suka
wuce suna shiga da sallamar su kausar sai sunne kai take kafadar mom ya daura kan shi tare
da lunshe ido jawad da ke zaune da yake ya zo da iyalan shi Nigeria kasan cewa shi ba kasa
yake zaune ba yana zaune a London da matar shi da danshi jawahir Wanda ke da shekara3
yana zaune saman three star wai yaushe zaka girma ne baby hhh sai ranar da my wife ta haihu
ka fara qirga month daga yau am going to be a father wani irin dadi ne ya lilibe mom ita ko
kausar sai sunne kai take da jin kunyar abinda sadiq keyi da tausayin kanta kuma Bilkisu ce ta
dungure mai kai ita lokacin hanan na da 6year kai dai baka da kunya wallahi ah ki kyale min da
tome dan ya fadi min yauwa mom love u ya kaimata pack a cheeks mom ko ta zage sai nan
take da kausar ita da Bilkisu da matar jawad sosai suke gwada mata soyayya hakan yasa ta
shige toilet tayi kuka ta gaji tabas tasan tayi dace da dangin miji burinta bai wuce ta haihu ba
tasan zasu riqe mata amanar babyta tare da shafa cikin ta tana share hawayanta da bayan
hannu ta



Sosai take samun kulawa da so da kauna wajan sadiq inda yake gwada mata tsantsar
soyayya har take jin dama karta mutu ta dangwama dashi a gidan duniya in ta tuna haka kuka
take sha sosai sannan ta share hawayan ta cikin ta har ya kai wata 5 bata samun wata matsala
ga kuma sadiq da ke tatalin ta kamar akwai

Sadiq ne yana facing dress mirror yana shiryawa cikin uniform nashi ba karamin kyau yayi ba
kausar ta qaraso wajan shi tana sanye da night dress nata Fara dai2 gwiwa habibina na'am
honey um tana gyara masa mabalin rigarshi gaskiya kayi kyau sosai ko eh mana ta shagwabe
fuska Allah yasa kar yan'mata su kalle min kai hancin ta ya ja honey bame kalle miki miji kinji
tam ya kai hannu ya shafa cikin ta ya lafiya babyna lafiya shi lau habibi smile ya saki mai sanyi
yayi kissing goshin ta da cikin ta mika mai briefcase nashi yana fita da gudu ta shige toilet ta

fara aman jini jini ta hancin ta jini ta bakin ta jiri take gani sosai har bata iya ganin gaban ta a
dadafe ta rarafa ta hau gado tana nunfashi sama sama


Har yayi nisa da gida ya tuna yayi mantuwa ribas ya ci ya dawo ko da yayi sallama bai ji
motsin kausar ba daki ya nufa a tunanin shi bacci ya dauke ta musanman yadda ya lura cikin
mai sata baçci ne lulufe take cikin blanket sai kyarma take ya shigo dakin har zai fita ya dawo
yaye blanket din mai zai gani kausar ce a sume sai hancin ta da jini ke biyowa sosai hankalin
shi ya tashi daukarta yayi kamar baby duk ya rode ya sakata cikin mota kai tsaye asibitin wajan
aikin shi suka wuce wato na sojoji ya isa nurses suka fito suka basu taimkwan gagawa shiku sai
zarya yake doctors sun dukufa akanta domin ceto ranta mom ya Kira yana kuka kamar qaramin
yaro yana fada Mata yadda akayi aiko mom ta shirya ita da baba jinmai suka taho asibitin sosai
mom ke kwantar mai da hankali kausar wajan laida biyar tasha na jini biyu na sadiq biyu na
jawad daya na majid sosai hankalin su ya tashi doctor ne ya fito daga dakin yana goge zufar
fuskar shi da sauri suka karasa doctor lafiya dai ko lafiya lau munshawo kanta da kyar yanzu
tana samun Hutu ne shikenan sadiq ya Kira da yayi zuru zuru harda yar rama yini daya yayi ya
ce yace ka same ni a office to yakub cikin sauri ya bishi suna shiga yakub ya cire glass nashi
gaskiya sadiq ka bani mamaki ya za'ayi ka yadda matar ka ta samu ciki bayan kasan tana da
*amenia* why sadiq what zunbur sadiq ya mike yakub ban gane mai kake fadi ba Ina tunanin
kunnena bai ji dai2 oh karka raina min hankali mana kana nufin bakasan tana da shiba ko mai
wasu hawaye ne masu zafi zuka zubo mai why kausar me yasa zakin min haka kuka yake sosai
har saida yakub ya tausaya mashi ya rugume shi yana shafa mai baya alamar lalashi ahankali
yake magana cikin sarkewa harshe yakub I don't no kausar na da *anemia* ban sani ba me
yasa daza boye min why yakub she no I love her Allah nafi Santa akan baby serious yakub
please ka cire Mata cikin please bana iya rayuwa bada kausar ya Kara rushewa da wani kuka
mai tsuma zuciyar mai sauraro sosai yakub ke lalashin shi har ya samu ya samu natsuwa ya
bashi fresh milk mai sanyi yasha ya rage kuna da zuciyar shi ke kamai ahankali ya fita daga
office din ya shige dakin da akwantar da kausar tana kwance fuskar nan tata tayi fayau alamar
ciwo ya cita sosai kallo daya yamata idanunin shi suka ciciko da kwalla jikin Mom ya fada cikin
dashashiyar murya ya Fara ba mom labarin abin da ya faru sosai mom ta girgisa itama har da
yar kwalata mom me yasa kausar zatamin haka mom ya Kara rushewa da wani saban kuka
kamar karamin yaro



*ALHERI HAUSA NOVEL*. *thanks for your comments love u all fan's*



*Taku har kullu Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
‍♂

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*


*Edit by*
*Blood sister jeeda*

*REAL HAUSA WRITER'S FORUM*


*Godiya ta musanman ga rahama nalele marubuciyar YAR BIRNI KO YAR KAUYE
data bani qwaringwiwa wajan rabuta wanan novel din Allah ya bar zuminci*




11_12

Turo kofar da akayi ne yasa.. "Sadiq tsagaita kukan da yake... "Abba ne tsaye bakin kofa cikin
sasafar ya qarasa wajan abba ya qara sakin wani aban kukan.." "Abbane ya rugume shi alamar
lalashi ."shhh!! Sorry son be are strong man sai ka ce ba soja insha Allah she will be fine...
"Jawad ka kaishi gida ya samu hutu kaji.." Daddy.. Shhhh.. Ya isa kaji jawad ka kai shi gida
kawai..


Haka ko akayi jawad ne ke driving nasu cikin motar ba wanda yayi ma wani magana sadiq
idanun shi a lumshe har suka iso gida bala mai gadi ne ya bude masu gate tare da jajanta
masu parking space yayi parking.. suka fito a tare..bedroom din sadiq suka shiga ya kwanta
saman bed tare da lumshi idanun shi zuciyar na wani irin suya take mai musanman inya tuna da
halin da abin kaunasa ke ciki... Jawad ne ya katse mai tunani ta hanyar shafa sumar kansa....
"Ahankali ya ware sexy eye's ball's din shi kan jawad riqe yake da glass cup da fresh milk a
ciki.. " Sadiq please ka daure ka ci wani abu nasan tun breakfast din safe baka qara sa komai a
cikin ka ba" please ka gama ka sha magani headachen nasan yana damun ka... "Numfashi ya
ja yace...insha Allah wife naka zata samu sauki kaji baby.. " kamar Ba zai sha fresh milk din ba
amma saboda be ga wasa a idan yayan nashi ba ya amsa... "Sha biyu zuwa uku yayi ya aje
saman stool ya qara lumshe idan shi maganin headache jawad ya badu tare da ruwa ya bashi
ya sha.. "Sannan ya lulube shi da blanket ya fita...


Bacci ne mai nauyi ne ya dauke shi.. " bashi ya tashi ba sai yama liqis wanka yayi yasa
Jean's n t-shirt bleu mai dogan hannu sannan yayi sallah la'asar... "ba qaramin kyau yayi ba sai
dai fuskannan fayau saboda kukan da yaci sannan cike take da alamar damuwa car key nashi

da ke saman stool ya dauka ya fita.."kaitsaye asibiti ya wuce yana parking motar shi a harabar
asibitin aka fara kiraye kirayan sallah magrib.. Masallaci ya shiga yayi sallah zai futo kenan suka
hadu da abba kausar.. " hakuri yake ta bashi ankan cewa bai San kausar bafa fada mai larurata
ba..'ah ba komai abba... "Toh shikenan Allah ya bata lafiya..." Ameen.!! Kai tsaye dakin da a
kwantar da kausar ya shiga mom na saman daduma tana lazimi.. Gaisheta yayi ta amsa.. "
sosai taji dadin ganin sadiq haka ba kamar dazu Ba. Kausar ya kalla Wanda ke kwance saman
gado kamar gawa oxygen ne ahanci ta sai jini da ake qara mata idanuwan sane suka ciciko da
kwalla tabas yasan ya rasa kausar ya rasa mata.. Tagari why me yasa zaki mana haka kausar
hawayan da ke Neman zubumai ya hadiye... "Mom ce ta katse mai tunani da cewa.. Baby ni
zan wuce ka kulla da ita anjima matar jawad shukura zata kawo maku dinner .." Son please ka
rage damu wannan tare da shafa mai gefe fuska kamar jira ya ke hawaye suka fara mai
zarya..shhh!! Ya isa mana inkana kuka ita kuma me zatayi sokake ka tada ma kausar hankaline
baby.. Girgiza kai yayi tare da daura hannushi kan na mom.. "Toh ko Kai fa inkasan kuka zaka
cigaba dayi to sai mu koma gida Bilkisu ta kwana da ita.. "Um mom bazan sake kuka ba wasu
sabin hawaye ne suka zuba mashi..." Mom nara yanda zanyi control kai nane mom nasan sarai
na rasa my wife saboda wannan cikin... Ya ja numfashi mom kausar bata iya rainun cikin nan
mom ki duba ki gani ita kanta duk month tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login