Showing 12001 words to 15000 words out of 99609 words

Chapter 5 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf

ta ida
zancan tare da qwalawa Asiya mai aikin ta ta kawo masu kayan motsa baki.."oh ashe da
wannan yan neman ka zo tare da jan Jidda ta daura a cinya.. Kawo ta nayi ta maki bana.ah tap
aiko da taci na jaki su duka suka kwashe da dariya.. Sun dade sosai suna hira sannan suka
wuce part din umma cikin. "Sallama suka shiga Umma dake kitchen ta leko..ah'ah yau za'ayi
ruwa da qanqara.... Jidda ta ruga da gudu ta rungume umma... Shagwabe fuskayayi tare da
zama.." Umma har da ke cikin masu ce min bana zuminci.. Daga bayan shi ya ji ance.. Toh yin
zuminci kakeyi ..juyawa yayi dallama majid harara.. Sanye ya ke da kayan ball green da alama
daga ball yake ..Toh dan Hana ruwa gudu...hehe yana dariya ya hau upstairs...basma ce ta fitu
qanwar majid baza ta wuce 15years ba ta gaishe da sadiq ya amsa ta ja hannu Jidda suka je
dakin ta...sun dade sosai suna hira da Umman sannan ya biya majid... dakin majid ya shiga ya
zauna saman sofa lokacin majid na wanka... Sanye da bathrobe ya fito.. Ashe ka biyo ni harara
ya balla mai...ah bani na Kai zoman Ba rataya aka bani ka zo sai yi ma mutane borin kunya
kake ya ida zancan yana dariyar shaqiyan ci..basu suka bar gidan Umma ba sai isha lokacin rai
su Alhaji sun dawo da kauya


Fatuha da fatsima ne bakin rafi suna shan mangwaro..tap bilahillazi mangwaran ga zaqi
garai.. sosaima Qur'an inji fatsima..kin San wani Abu na matsu baba jinmai ta zo mu ci dadi nifa
tsarabar nake mawa.. ke dai bari fatuha ni wallahi duk cikin tsara wannan bakin abin yafin dad I
ta washe baki wato(chocolate) lol
*Fan's kuyi hakuri da wannan page din har na gama typing ya goge sai dai wani na sake*

*Taku har kullu Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*

👮🏼â€â™‚

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*


*Edit by*
*Blood sister deeja*


📘 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄


*yabo da jinjinaí ½í±í ¼í¿¼ nake wa masoya⤠wannan littafin📖 gaskayi Ina jin dadi yadda kuke
comment kan littafin nan💃🏼💃🏼 Allah ya bar soyayya*😘


17_18

After lunch sadiq ya kwashi su jidda da hannan da Jamal zuwa shan ice cream sosai sunje
yawo daga nan ya wuce dasu munjibir park..cikin jin dadi suke wasan su duk inda ka kalla a
wajan yara ne da manya ke hutawa har ma turawa...resting chair ya samu ya zauna yana
Kallan su Jidda yadda suke wasannin su cikin ni shadi... Daga nesa kuwa yan'mata sai yaba
kyan shi suke da tsarin shi wasu mamaki su kar dai ace duk yaranan nashi ne iya kar hadu
sadiq ya hadu wasu ma sai jan su hannan suke a jiki dan su samu damar yi ma sadiq magana
ganin ba wasa a fuskar shi ya suka hakura basu suka bar munjibir park ba sai gab da magrib...


Dai dai parking space yayi parking ya fito riqe da hannu jidda..Jamal kuma na kafadar sa yaran
shi yayi ma alamar su kwaso kayan da ke cikin motar su biyo shi da su haka ko akayi suka
kwaso kayan ba komai bane sai kayan zaqi kala Kala da teddy da kayan wasa da ya saima
su.... Anuty bilki na zaune a parlou saman three star Hannah ta rugo momi...yeee yan'matan
Momi sun dawo bata ida rufe bakin ta ba sadiq ya shigo... Ah sister ke kadai ce a parlou Mom
fa..."tana part din abba.."ok ina baba jinmai.. Tana kitchen.." ok hannan Kira min rabi'a ta amshi
kayanan ta kai maku su dakin angel... "OK uncle rugawa tayi kitchen ta Kira rabi'a.. sanye take
da farar riga mai dogwan hannu sai mini skirt da alama wannan kayan unform ne na yan'aiki....


Har qasa ta duqa ta gaishe shi tare da amsar kayan ta wuce da su bedroom din
Jidda.."sister ni Zan wuce masallaci may be sanda zan dawo kin tafi...Ai kwana zanyi a
gida..waro ido yayi ya ce.. Gidan naki fa ...hehe ka manta me gidan be nan sai gobe zan
koma...oh haka har yanzu be dawo ba ..."eh sannan ya sa kai ya fi ce zuwa masallaci

Duk wata gona dake da bishiyar mangwaro sai da suka leqa suka tsunko nunanu daga nan
suka biya wajan shafi'u mai rake suka amso bashi acewar duk sanda bala dan mai gari ya basu
Murtala zasu miyashi..."Kai wallahi na gaji..."ai sai da nace maki mu zubar da ruwan tulun mu
zuba mangwarayan mu cikin tulun in mun koma gida sai muce biyo mu akayi muka fasa dibar
ruwan.." kwarankwatsi ke dai fatuha wayau gare ki amma kinsan wani Abu..a'a saikin fada qara
muje da ruwan Qur'an saboda mun dade... Haka kuma fa ga wancan Malam dalha din sai sauri
ya ke yaje ya Fara zalinci...ke dai bari ta qara gyara tsayuwar tulun ta..kinko iya qarin jiya
fatuha..hehe yo tun yaushe na iya shi... Ke nifa Malam dalha ne bemun ba shiyasa bana bashi
hada amma Qur'an na iya..."toh bilahillazi yau sai kin bashi saboda yau ban shirya ma bugu ba..


"Ko bishiyar nan da muka hau na maqale duwawuna sai zinga yake.. Fatuha ta kwashe da
dariya.. Sai ki je gida kiyi gashi da ruwan dumi.. Inmaki na maitafasa..


Cikin sallama ta shigo gida inna ta amsa.. Inda Sabo ya kamata ta saba da wannan baqin
hanlin na fatuha in ta je diban ruwa sai ta shekara bata dawo Ba


Inna Ina abinci na yana madafi kwanan samira ta jawo tuwo ne miya kuka yasha manshanu
sai kamshi yake loma daya zuwa biyu fatsima tayi sallama cikin shirin ta na zuwa makarantar
allo... Tare suka zauna suka ida cin tuwo zanta dau hijabin ta kenan inna ta leko daga uwar
daka...

"Yanzu saboda Allah fatuha sai na ce kiyi wanka zakiyi kome raban ki da wanka tun shekaran
jiya wuce kiyi wanka nan ku tai makarantar... Baki ta turo gaba tana dire dire gaskiya inna ki bari
sai na dawo nayi... Aifa baki fita sai kinyi wanka..


Da kuka da komai fatuha tayi wanka sannan ta fito suka wuce makaranatar allo



Zaune suke a parlou suna hira cikin ni shadi su Jidda sai wasa suke..

Ku dai baku gajiya da wasa ko inji Anuty bilki... Ince dazu ba manjibir park kuka je da uncle ba
duk wasan da kukayi be ishe Ku ba ko..."Oya ku wuce Ku shige bedroom kuyi bacci...su duka
suka hada baki.. " sorry Momi tare da lagwabe kai duka parlou aka fashe da dariya...


"Yauwa gobe Ina so ku shirya da wuri inji Alhaji... zamu je family house meeting... "Toh Allah

ya kai mu Alhaji inji mom..sun dade sosai suna hira a parlou sannan kowa ya tafi part nashi..
Inda su Jidda suka maqale ba su kwana ko Ina sai part din sadiq haka ko akayi da yake shi
mutun ne mai san yara


Bangaran su alhaji ko sosai suke zuba soyayya tare da gwada wa juna su yadda sukayi
kewa...sosai alhaji ke gwada ma Momi salan sa daga nan suka lula duniyar ma aurata


Zaune suke Malam dalha sai amsar hada yake da zabgegiyar bulala shi a hannu burin shi bai
wuce ya ga su fatuha sun kasa ba ya wanke su da bulalar... Ke tashi ki bani taki hada cikin
tsiwa fatuha ta tashi ta fara karanta wa Masha Allah cikin muryar mai sanyi da dadi ni kaina sai
danayi mamaki wai dama fatuha ta iya karatu haka..Malam dalha ko sakin baki yayi har ta
gama sannau ya koma ya zauna gwiwa sage...lol


Tsale tsale suke kamar ba dare ba cikin bedroom din sadiq...wasan pillow suke haka shima ya
shiga cikin su wasan su ke cikin nishadi haka shima sadiq ya biye masu shima kamar qaramin
yaro suna haka har bacci ya kwashe su

Ahankali yasa hannu ya bude wardrobe ya Ciro pic din shi da kausar na maqale a qirjin shi
ahankali wasu hawaye mash zafi suka zubo mai yasa bayan hannu shi ya goge...bazai taba
mance wannan ranar ba bayan sun gama wasan pillow shi da kausar suka je waje suna wasan
ruwa anan su kayi pic din da camera...I miss u my wife.. yana rungume da pic din har bacci ya
dauke shi..



*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
👮🏼â€â™‚

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Blood sister deeja*


📘 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(We are the best)
19_20

Duk yadda Malam dalha yaso ya daki su fatuha yau dai bai samu hanya ba har aka tashi..

Cikin sallama ta shigo gida... baffa na tsugunne yana shanya zogala... Washe da baki ta
gaishe shi.."yar Albarka har kin dawo kenan.."Eh baffa na dawo...Masha Allah ana dai karatu
dai ko...."Eh baffa.. Ai haka ake so...qoqarin cire hijabinta take tace... Baffa ina inna..ayo ai
yanzu inna ki ta leqa gida su fatsima baki hadu da ita Ba..Eh" bata ida rufe bakin ta ba sai ga
inna ta shigo...sun dade suna hira sama sama daga nan Inna ta shige madafi...


Bathrobes ne sanye a jikin su jidda suna ta tsale tsale a cikin dakin sadiq...ahankali shima ya
fito daga toilet kamar Wanda ke jin tausayin kasa babu alamar walwala a tatare da shi kasan
cewa yau ji yake mutuwar kausar ta dawo mai sabuwa....daddy morning..morning too my little
children .. Fridge ya bude ya Ciro fresh milk ya zuba masu a cup's kowa ya sha ...Anuty bilkisu
ce ta shigo part din cikin sallamarta ita rabi'a...sadiq na qoqarin ya shirya su Anuty Bilkisu ta
shigo..."ah bros yaran nan sun hana ka hutawa ko ....nop ...oya Ku wuce muje baba jinmai na
bedroom dina tana jiran ko...ok Momi suka fita a goje ....



Gyaran murya Anuty bilkisu tayi a hankali ta shafa gefen fuskar sadiq wanda ya lula cikin
duniyar tunani.... A hankali ya dago sexy eye's ball's din shi ya ja numfashi... Sister tare da
daura hannun shi saman nata....baby wai meke damun ka ne um gaba daya ka chanza yau a
ganka da walwala gobe a ganka ba walwala.... hawayan da ke maqale a idanun shi yayi
qoqarin mai dawa ya qaqaro murmushi Wanda iya karshi lips din shi...."sister ni fa ba abinda ke
damu na... "Toh shikenan naji me yasa kake Kora masu kula da jidda why?.. Kafi so ka cigaba
da kula da ita da kanka bayan kasan hakan ba zai yuyu ba saboda kana zuwa aiki.... "Ka gani
baba jinmai ba yarin ya ba ce bata iya dawainiyar ku kai da Jidda sai dai na mom...um gyaran
bedroom naka ka hana kowa yama sai ita me yasa baby ka chanza ta ida magana cikin rawar
murya .....langwabe Kai yayi kamar qaramin yaro...sis ni fa ban chanza ba kawai dai yan' aikin
ne basu ji sis shiyasa dana aje kudi sai su dauka baba jinmai ce d'ai bata daukar abinda ba'a
bata ba....." Toh naji yanzu dai ga rabi'a tana parlou ka zata fara gyara ma daki daga yau kafin
baba jinmai ta je kauye ta samoma good girl Wanda batada d'an hali..." B'ata fuska yayi ya ce
sis kin..... Shhhh please kayi hakauri for some days baby.... toh sis pack ya mata a hannu ta
mashi a goshi


Um kayi sauri ka shirya kasan yau akwai family meeting..I now ganinan fitowa ..OK


Rabi'a na takure saman one star cikin yin uniform din ta na yan aiki Wanda bata
tunanin...sadiq ko giya wake yasha be yadda ta mai aiki saboda so biyu yana kamata zata mai
sata... Anuty bilki ta qaraso washe da baki tace... Rabi'a daga yau zaki Fara aiki anan part din
na wani dan lokaci please ki kula saboda na lura ba San aikin naki ya ke ba...to ta ce tana

maida numfashi tare washe baki toh anuty.....Anuty bilki tasa kai ta fice


Fatuha!!! Fatuha!!..." Na'am inna...." zo nan wayan nan kayan wakika barmawa su raban ki
da wanki har kin manta wai yaushe zaki fara tsaf ta ne fatuha eeeeh..."kin fara girma amma
kullun rashin jin ki daduwa yake.... Yi maza ki wanke su tas ki shanya.... Kuka tasa har da
birgima Qur'an inna ban iya wankin alqawalin Allah... Bakin ta inna ta bige ta ce.. wallahi in
bakiyi wankin nan ba baki zuwa gada' tunda baki san kin girma ba kuma indai baba jinmai ta zo
kina ji kina gani zan bayar da tsarabar data yi maki... Matse kwalla tayi ta ce.. Toh inna zanyi
Qur'an...Ah karma kiyi ai ba dole.. Inna ta fara tatara kayan zata shige da su daki..jiki a sabule
fatuha ta amshi kayan ta fara wankin


Tsaye yake gaban dressing mirror yana feshe jikin shi da turaran intense mai sanyayan kamshi
sanye yake da t-shirt blue mai dogwan hannu sai jeans dark blue hannu shi maqale da agogo
silver na azurfa farin glass din shi yasa ya fito kamar balarabe ba qaramin kyau yayi ba amma
fuskar nan daure.... Qwanqwasa kofar dakin shi akayi ya juyo...yes come in rabi'a ce jiki ba
kwari kallo daya ya Mata ya watsar cikin kakausar murya ya ce what.. Um kai nake jira ka fita na
gyara bedroom din..wani irin kallo ya qara wurga mata ya matso gap da ita... Kinsan Allah Zan
fita ne na Dawo wallahi na shigo daki na naga banga tsinke ba..huh you will see...fuuu ya ja ya
fita ya barta sai b'ari take


Ahankaliya ya ke saukowa downstairs fuskarnan tamau dinning area ya wuce kowa ya halara
za'a fara breakfast gaishe da iyayan nashi yayi tare da yi masu pack a goshi sannan ya samu
waje ya zauna



Anuty bilki ce tayi serving din kowa suka fara cin abincin..mom na lura da sadiq dan ba wani
cin abincin yake ba ga fuskar shi daure haka shima abban nashi yake lura.. Inda sabo ya
kamata su saba da irin wannan halin nashi yau da fara'a gobe babu....a hankali ya ke cin abinci
loma uku zuwa hudu ya miqe.. Son" yes mom... Har ka qoshi.. Eh na qoshi.. Amma kasan ba
zamu shirya ba ko wannan ai ba abinci ka cin ba... Abba ya amshe zancan da cewa...shiyasa
Jidda bata San cin abinci shiya ke koya mata hakan... Shagwabe fuska yayi.. Abba na sha
fresh milk a daki da yawa shiya bana jin yunwa..um lalai dama fresh milk abinci ne inji Anuty
bilki.. b'ata fuska ya kuma yi to ni Ina sha na ko shi... Langwabe Kai yayi ya ce.. Angel wai
daddy ne ya koya maki rashin cin abinci...no daddy Kai da kake jin plate biyu...kowa na dining
sai da yayi dariya har sadiq din Wanda tun tashin shi beyi dariya ba..."Ohni Jidda wato kare
daddy ki zakiyi ko ..mom ta ida zancan tana lakace Mata hanci...


Ba ita ta gama wakin ba sai yama likis ta wanke su tas suka fita... inna washe da baki ta

ce....ko ke fa diyar baffan ta..turo baki tayi gama tare zubar da ruwan daurayar a maguji... Oh
fushi ake dani dan nace ayi tsaf ta sallamar baffa ce ta katse Mata zancan washe da baki ya
shigo hade da sallama




Leda dake hannu baffa fatuha ta amsa..ah yar albarka yau wanki akayi kenan... inna ta amshe
zancan da cewa kasan ko faman dana sha da ita sannan tayi wanki...ki ce min dai matsa mata
kikayi...ai dama Kai baka ganin laifin ta...."Um fatuha dama Ledanan tsarabar yallo ce na makin
..washe hakura tayi tace.. Toh baffa na gode.. Yauwa yar albarka ..inna ta shige qurya ta kwasu
ma baffa abincin shi


Cikin jin dadi ta gama wanke yallon da zubo masu inna na su sannan ta dau nata dana fatsima
ta fice


After sun gama breakfast kaitsaye family house suka wuce

karku so kuga soyayya dangi ba tsangwama ba tsana sai tsantsan soyayya wanda uwar
mazajan su ke gwada masu ba tare data banbanta wani ba


Wani kata farin parlou ne Wanda ya amsa suna shi yasha red carpet mai laushi sai manyan
kujeru red n black sosai tsarin parlou ya hadu..Alhaji kabiru ne ya Fara magana cikin muryar shi
ta manya da natsuwa yana fadin irin kadarurin da suka samu a kasuwan cin su inda baban
nasu ya yanke hukunci za'a raba kudin kashi biyar..kashi 5 nasu kashi biyar na taimakwan
Alumma ... Kashi 2 za'a kai gidan marayu kashi 1 asibiti kashi 2 taimaka mamara karfi sosai
sunji dadin yadda baban nasu ya tsara abin bayan sun gama tattaunawa akayi addu'a aka tashi
kowa ya koma harkar gaban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login