Showing 93001 words to 96000 words out of 99609 words
Chapter 32 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf
fara break gaishe su tayi tare da yi masu pack suma kujera suka ja
suka fara break. bayan sun kamala fatuha ta kira yar tsohuwar me aikinta tace ta kulla da gidan
Sannan karta dafa abinci sai ta dawo zata daura to tace mata tare da yi masu Allah ya kiyaye
hanya. ta koma gida mota suka shige sadiq ya ja su be sauke su ko ina ba sai harabar
makaranta yana parking angel ta bude kofa ta fita fatuha na qoqarin fita ya riqe ta, murmushi ta
saki a hankali ya janyo ta jikin shi yayi kissing na ta lumshe ido tayi tare da ware su a kan sadiq
tace "Habibina zanyi missing naka?" nima haka my love, Sannan fatuha ta bale murfin motar ta
fita,
Tana Shiga class su Zara suka dau shewa kai Head girl kina wuta wallahi, harara ta aika
masu wallahi na kusa maganin ku hehe lalaima wata dariyar shaqiyanci Zara tayi tace "kwanan
naga wani sheqi kike me sirin?" littafin hannu ta fatuha ta gefa ma Zara dariya suka sa zakiyi
bayani wallahi ganin uncle ya shigo yasa su natsuwa aka cigaba da gabatar da darasi,
kasancewa yau juma'a karfe 12:30pm suka tashi drive ne ya zo daukar su direct gida ya dire su
Wanka suka yi sannan fatuha ta shirya cikin 3 quarter pink tasa t-shirt milk ba qaramin
kyau fatuha tayi ba ,sai gashinta da ta sharce ya kwanto har gadan bayan ta fitowa tayi tare da
shiga kitchen, tuwon shinkafa ta daura miyar agushi taji naman rago kamshi sai tashi yake
Sannan ta ahada juice din mangworo dan ba qaramin dadi yake mata ba. kwana biyu nan
bayan ta kamala ta dawo dining ta jera Sannan ta koma bed ta qara sheqa wanka ta fita ta
shirya cikin gown din ta maroon mai Stone's diki'n ya hauta sosai parking din gashi ta tayi jin a
shigone ya sata waigowa angel ce tsaye baki'n kofa, murmushi tayi tace "Mom kinyi kyau"
murmushi fatuha tayi langwabe kai angel tayi tace mom ina so naje gidan mami yau ne
birthday din Jamal smile fatuha tayi tace "To shikenan amma sai kin fara lunch" dan shagwabe
fuska tayi tace "Please mom kin san fa nice best friend tare zamuyi komai" ok naji ina zuwa
wata hadadiyar gown ta curo daga wardrobe tare da gift tace gashi wannan gown din taki ce ita
zaki sa ki tafi wani irin tsale angel tayi ta rungume fatuha tana mata pack thanks mom, Sannan
ta zame jikin ta dariya fatuha tayi tare da lakace mata hanci tace "Wannan gift din kuma na
Jamal ne Godiya ta mata tare da rugawa daki ta shirya girgiza kai fatuha tayi ta cigaba da
abinda take. rungume ta baya akayi lumshe ido tayi tace " Habibina" ajiyar zuciya sadiq ya saki
yace "My love" gabaki daya make up din ta gigitani kinyi kyau smile tayi tare da juyowa suna
facing juna a hankali ya kai hannu ya warware parking din....
*Taku har kullun salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
♂
*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*
*Edit by*
*Raheenat*
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum
RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opare_speed_dial_&yn=H-R
*Email* realhausafulaniwritersforum@gmail.com
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERFORUM.COM
99_100
1 *Month letter*
Rayuwa ta cigaba da tafiya ciki'n jin dadi, inda sadiq ya samu qarin girma dan yanzu h'aka
abuja ya koma da aiki sai weekend yake dawowa kano. fatuha kuwa shirye shirye SSCE suke
angel kuma JSSCE, sosai suke samu kulawa wajan sadiq inda yake fifita son su dana kowa, ya
ware masu guri na musanman a zuciyar shi h'aka ita fatuha sosai take bashi kulawa da
nunamai tsantsa soyayya.
Bangaran su fatima majeed ya sama mata makaranta su fatuha ta fara tun daga jss1 sosai
tak'e maida hankali dan ganin taci ma burin ta,
Basma kuwa Khaleed ya sama mata admission a BUK tana karanta english, sosai take
samun kulawa wajan Khaleed.
Dr yakub kuwa sai soyayya suke zubawa shi da hanan har manya sun shiga maganar.
Yauma kamar kullun wainar flower tak'e soyawa wadda kwana biyun nan ta zamar mata jiki,
dan ko yini bata iyayi bata ci ba, har wata yar kiba tayi da haske komai na jikin ta ya ciko da ka
ganta kasan tana jin dadi. rungume ta da akayi ne yasata saki'n murmushi tare da waigowa
sadiq ne sanye da kaki'n shi hannu sa na riqe da qugunta, kallan shi tak'e cike da so tace,
"Habibina yaushe ka dawo?" pack sadiq ya mata yace "Yanzu nan ji nayi bana iya hakuri rashin
ganin ki har sati? gaskayi sweetheart daukarki zanyi mu koma tare?" smile fatuha tayi tare da
cewa "Bari na kashe gas din nan to" kallan wainar yayi tare da cewa "Miqiqe da wannan abun?"
ci tace ataqaice tana qoqarin tura wani cikin baki'n ta dan bata iya hakuri. bin ta da kallo sadiq
yayi tare da cewa "Yaushe kika fara cin wannan dear?" d'aga kai sama tayi tace um na dan
kwana biyu" ok yace tare da daukar ta suka haura upstairs cakulkuli ya shiga yi mata sai dariya
tak'e zubawa dan tsagaitawa yayi yana kallan face nata yace "Ina Angel?" shafa gefen face
nashi Fatuha tayi tace "Tana wanjan grandma dazu da baba jinmai ta zo shine ta bita suka tafi"
ok yace tare da fara kiss nata ko ta ko ina French kiss ya fara mata yana aika mata da
sakwanin shi masu zafi h'aka ita fatuha ganin zasu lola duniyar ma aurata naja masu kofa na
fece.
A tare suka shige toilet sukayi wanka, dauk'e da ita sadiq ya fito yana mata cakulkuli tana
dariya tace "Habibina sokake ciki na ya qule ko? ta ida zancan tana mai da numfashi" lakace
mata hanci sadiq yayi tare da dire ta saman sofa ya janyo lotion yana shafa mata itama tana
shafa mai Sannan suka shirya cikin jeans n t-shirts iri daya jeans blue rigar red da ratsin dark
blue n white wani irin kyau suka zuba masha Allah,
Parlour suka fito a tare, suka wuce dining area lafiyayan chicken and begetable stew tayi tare
da cuscus da miyar kwai , tun kafi sadiq ya fara ci ya lumshe ido saboda kamshi dadi dama
gashi fatuha ba baya ba wajan iya abinci saving nashi ta gama yi Sannan ta fara feeding din
shi yana ci yana jin dadi gefe ga natural lemun kankana amsar cokalin yayi tare da kai mata
abinci baki ta amsa tana ci zuciyar ta na tashi da gudu ta haura sama tana kakarin amai. binta
sadiq yayi a baya toilet ta shige ta rinqa kwara amai kamar zata amayo yan cikin ta gabaki d'aya
sadiq ya rude sai tanbayar ta yake lafiya? wanke mata fuska yayi tare da kuskure mata bak'i ya
d'auke ta lamo tayi a jikin shi tana sauke ajiyar zuciya ba abinda ke mata dadi kamar turaran
d'ake jikin shi kamar karya sauke ta. saman bed ya dire ta tare da komawa toilet ya wanke inda
tayi aman tare da wanke toilet din ya fito gefan bed ya dawo ya zauna yana taba goshin ta.
sweetheart sannu mirginuwa tayi ta lafe jikin shi tana shinshinar kamshin turaran shi tayi lamo,
haka ya rinqa zuba mata sannu tare da ciro wayar shi ya kira Dr yakub ko mintin 10 ba'ayi ba
yazo, sadiq yamai iso har bedroom din tana kwance sai sanyi take ji tana qudidine cikin blanket,
sannu Dr yakub ya mata tare da yan gwaje gwaje tanbayar ta yayi yace me dame ke damun ki
kamar mai dame kike ji, cikin sanyin murya Fatuha tace Zazabi ciwo kai da yawan tashin
zuciya" rubuce rubuce Dr yakub yayi tare da bata wata yar gwal yace "Ta shiga toilet tayi fitsari
a cikin ta" ta kawo mai a hankali ta tashi da shiga toilet sadiq dai na gefe sai sannu yake mata,
ko 5 minutes batayi ba ta fito amsar gwalbar yayi tare da sata cikin jakar aikin shi ita kuma
Fatuha ta koma ta kwanta smile yayi yana kallan sadiq yace Insha Allah zata Samu sauki indai
abinda nake tunani ne sai dai muce Allah ya raba lafiya, amma for now sai mun fara yin test din
tukun na" murmushi ne ya subuce ma sadiq tare da fatan Allah yasa abinda shima yake
tunanine .
Har baki'n mota ya raka Dr yakub Sannan ya juyo gida, ko da ya dawo kwance ya same ta
yadda ya barta. saman bed din shima ya hau tare da taba goshin ta cikin shagwaba tace
"Habibina?" na'am sweetheart lumshe ido tayi tace "Zanci irin wannan abincin dana fara ci
randa na zo birni?" kallan ta sadiq ya shiga yi yau kusan shekara nawa shi yanzu aka tare shi
da mindiga be iya tuna me akayi ranar. cikin sanyin murya sadiq yace "Sweetheart kiyi hakuri ki
fadi wani abun amma wannan bana iya tuna wa ko min akayi? ko kina iya tunawa sai a maki?"
d'aga kai tayi yace "To fadi min" shinkafa da miya da kosulo da farfesun yan'ciki to sadiq ya ce
mata tare da yi mata pack ya fita,
Kitchen ya shiga ya sami baba asabe na ta goge shi, gaishe ta yayi a taqaice tare da fada
mata abinda zata ma fatuha to tace mai jiki na bari ta fara aiki ,shi kuma ya koma bedroom din
sai zuba mashi shagwaba take, ko da baba asabe ta gama ta kai dining area ta jera, dauko
Fatuha sadiq yayi ya kawota tare da daura saman cinyar shi ya fara saving nata a hankali ya
nufo da cokalin bakin ta tunkan ya kai bakin ta zuciyar ta fara tashi da sauri ta miqe riqe ta
sadiq yayi yana kuma tanbayar ta kafin ya ida magana ta wanke shi da amai langwabe kai
sadiq yayi yace "Sorry my wife" kuka ta saka mai lalashita ya shiga yi tare da daukar ta suka
koma bedroom be dire ta ko ina ba sai cikin toilet, wanka su kayi a tare Sannan yasa bathrobe
tare da nadu Fatuha ciki'n towel sai kuka tak'e mai yana lalashin ta kwantar da ita yayi yana
qoqari dako lotion wayar shi ta hau ruri a hankali ya kai hannu ya dauka suna Dr yakub ne ya
baya na a jikin scream din cikin sauri ya dauka tare da karawa kunne, hello Dr yakub tare da
cewa albishirin ka dan tsaki sadiq yaja tare da cewa me kuma hakan ina fama da Mara lafiya
kana kirana ka min irin wannan kidding din toh shikenan tunda baka San sanin maganin dan.
smile sadiq yayi yace "Goro" yauwa ko kai fa amma fa sai ka bani Goran albishir to sadiq yace
tare da qaguwa yaji mi Dr yakub zaice dariyar shaqiyanci Dr yayi yace angwan qauri kasha
kamshi Dr ya fada yana dariyar shaqiyanci ina fama congrat madam nada juna biyu na wata 1,
wani irin lalausan murmushi sadiq ya zaki yace "Wai da gaske kake?" yace eh mana, gaskiya
naji dadi wannan albishiri, toh nima a bani goran albishir dariya sadiq ya saki tare da cewa na
dau nauyin tafiyar ku zuwa honeymoon kowace qasa kuke so a duniya tare da Baku kudin
kashe wa .wata irin dariya Dr yakub ya fashe da ita yace "Wai da gaske kake?" yace eh mana
ana daura maku aure da hanan zaka ji alat sallama su kayi tare da kashe wayar juyowa sadiq
yayi tare da sakar wa fatuha da lalausan murmushi itama smile tayi lotion ya shafa mata tare da
samata kaya Sannan shima ya shirya kallan ta yake cike da so tare da daura hannu shi saman
cikin ta yace "My love yanzu nan akwai baby na ko," kallan sa Fatuha take tace "Wanne baby
kuma?" yace ko baki so ki haihune um ya fada yana kallan ta kuka ta saki tare da tashi tace
Allah bana so yanzu ya zanyi da exam da ciki tun yanzu yana bani wahala bale kuma inna fara
exam kuka ta saki tana cewa Allah ban so a kai kasuwa janyo ta sadiq yayi jikin shi yace
"Fatuha yanzu jinane baki so? ya fada yana kallan ta" ni ban ce bana son jinin ka ba? amma ai
matsamin zeyi shikenan haka zan rinqa shiga cikin su Nana da ciki ta ida zancan tana kuka kalli
ka gani ko fa yau cikin ya hanani cin abinci, yi hakuri Fatuha ai duk wannan abun na dan lokaci
ne. tsale tayi ta dire ita bata so sai dai a zubar har ta kai ga ran sadiq ya fara baci qoqarin fita
yayi d'aga dak'i tare da cewa gobe zai auro wanda zata iya zama da cikin shi koma a inane
kuka fatuha tasa tana cewa Allah ba mai shigo min gida ni ka dai ke da kai wallahi, ta ida
zancan tana qara sakin kuka. abinma dariya yaso ba sadiq ganin duk tabi ta rude yasa sadiq
yace mata ya fasa amma sai in zata zauna da cikin shi? amincewa tayi tare da juya mai baya
tana qara sautin kukan ta,
Janyo ta sadiq yayi yana lalashin ta lamo tayi a jikin shi, cikin cool voice yace "My love mi
zaki ci?" cikin shagwaba tace "Danwake" bata fuska sadiq yayi yace gaskiya babyna ba zaici
mai da yaji ba, kuka ta fara shirin samai ganin ba yadda zaiyi haka ya fada ma baba asabe tayi
mata dan wake ba laifi taci dan wakyan sosai da akayi har da side plate.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya inda fatuha ke samun kulawa sai dai cikin mai laulayi ne
sosai .kusan a tare suke laulayi da su fatima amma sai dai duk ta fiso ga wani shegyan kwadayi
da ya samata angel ko da taji mom na da ciki murna ba'a magana mom za tayi mata qani ko
qanwa ta samu abokiyar fira.
Shirye shirye ake sosai na biki'n hanan dan yau duk kusan sun halara family house saboda
yau ne za'ayi kamu, bayan sun gama exam din maths a school driver ya zo daukar fatuha be
zame da ita ko ina ba sai family house. a gajiye likis ta dawo yana sauke ta tashigo gida umma
ce ta tare ta, tare da hada mata ruwan wanka ta shiga toilet ta fito kasan cewar ansan yadda
cikin ta yake farfesun kifi mom ta mata mai dadi tana fitowa ta iske kayanta saman bed after
dress ce ta zura Sannan ta fito parlour tana fitowa ta samu su fatima suna ta kwasar suma nasu
farfesun, kwabe fuska tayi tana kallan mom da itama kallan ta take dariya daki'n ya dauka mom
ta janyo ta tare da bude mata kola ta fara feeding nata tana amsa sai janta suke ta fiye raki
harara da rinqa aika masu mom tace taje tayi din kuma din ai kawai shuru kukayi da bakwa
rakin kuma raki ba'a Sani sai ranar juyewa ammi dariya tayi tace kai hauwa kina fama da
surikan nan naki wallahi, ya zanyi ammi ,komai cikin walwala da jin dadi da soyayya suke samu
inda gidan maza jan nasu ya zama kamar gidan iyayan su dan yanzu sunfi mazan ma samun
qugun zama har qorafi mazan keyi saboda banbanci da ake masu anfifita Matan a Kansu
musanman yanzu da suke da juna biyu..
*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
♂
*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*
*Edit by*
*Raheenat*
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum
RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* realhausafulaniwritersforum@gmail.com
*Facebook* www. Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERFORUM.COM
101_102
*_Godiya ta musanman gare ku REAL-HAUSA-FULANI-WRITERS-FORUM wannan shafin
naku ne, ana mugun tare irin sosai din anan Allah ya bar zuminci da qarin hada kanmu._*
Qoqari'n sa rigar ashoben tak'e da mami ta dinka masu, amma sket din ya kasa shiga saboda
hips din ta da ya qaru. lagwabe kai tayi ji take kamar tayi kuka jin an bude kofa ya sata waigowa
ganin sadiq ne tsaye, kuka ta fara reramai qarasowa yayi da sauri tare da dagowa da face nata
"My wife me ya saki kuka?" um, wani kukan ta qara saki tace, "Habibina ashobe na ya kasa
shiga? ta tun dazu nake jan sket din yaki shiga ta ida zan tana samai kuka" janyo ta jiki'n shi
yayi tare da zaunar da ita saman bed yace "Wannan ne matsala?" d'aga kai tayi alama eh, toh
shikenan bani kayan na gani amsar kayan sadiq yayi ya duba Allah ya taimake ta akwai space
zaunawa yayi ya warware skeet din da rigar Sannan ya miqa mata tasa maqale qafa tayi ita
bata iya sa kayan hannu ta nauyi yake mata, lakace mata hanci sadiq yayi yace, "My love yau
baby na rigima ya saki ko?" turo baki tayi gaba cike da shagwaba kiss nata sadiq