Showing 15001 words to 18000 words out of 99609 words
Chapter 6 - CAPTAIN SADIQ COMPLETE BOOK BY Salma Mas'ud Nadabo.pdf
shi
Big man wai lafiya yau sai wani cin magani kake inji majid ya ce..."Alalai ma to wazan ci ma
magani kai wallahi ka bani sai shege surutu ya ida zancan ya furzar da iskar bakin shi... Naje
nayi surutun in fitsari arhane wani yayi mu gani wani saboda tsabar rashin yin magana shi bakin
shi wari ya ke ya ida magana yana dariya ..."oh dani kake ko da gudu majid ya ruga part din
ammi sadiq ya bishi...ammi da ke hira da surukanta...
majid ya zo ya boye bayan ta...." Lafiya kai kuma wallahi hajiya ... bai ida zancan ba sadiq ya
shigo fuska daure.. Ayo ai sai ka ce min wannan me bakin ran ka tsokano kowa na dakin sai da
ya murmusa ... langwabe Kai yayi ya ce..ammi yanzu nine mai bakin rai kin san me yamin
kuwa....Alhaji yace" rabu da su aikai d'a wuri nane kaji... Majid ko gwalo ya mai be San ammi ta
ganshi ba..to ja'iri Ashe Kai ke Jan shi tashi ka ban guri dariya kowa na parlou yayi... Sosai jin
dadi suke family inda suke hira cikin ni shadi
*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
♂
*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*
*Éditing Raheenat*
*REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*
*this page is for you my fan's*
23_24
Tashi tayi daga jikin inna tana zunburo baki gaba, Inna tace "Yar nema ba'a isa ayi maki
magana bane ko me?" Haba ladingo wai me yasa kike so ki rinka takura wa yarin yannan ne?
Baba jinmai ce tasa baki tace, "Ah kuyi hakuri dai. Indai jiki nane ai ta sauka ko? Inna ta
murmusa batace komai ba.
Duk wata tsaraba data kawo haka ta bajewa fatuha kayan zaqi fatuha ko baki har kunne dan
dadi saboda har da bakar alawa, wato (chocolate) haka shima dan uwan nata da matar sa ta
basu nasu tsarabar sosai sunji dadi musanman ladingo wanda take ganin baba jinmai ta dauke
ta tamkar ciki daya suka fito, so da yawa tana fifitata kan jauro din ma saboda karamci irin na
baba jinmai da sani darajar Dan adam, sosai suka ji dadin wannan tsarabar.
A guge fatuha ta qaraso gidan su fatsima kawo mata nata tsarabar saboda dama ta mata
alqawari duk sanda baba jinmai ta zo, to zata kawo mata bakar alawa"(chocolate) .
Washe da baki ta qarasa..tace "Fatsima! Fatsima!ohni fatuha lafiya nagan ki haka? ko yauma
tsokana kukayi inji gwagon fatsima" washe baki tayi ta ce "Wallahi gwogo baba jinmai ce ta zo
yau shine na kawo wa fatsima tsarabar ta."Ayya ki ce min mutan birni sun zo, Aiko fatsima na
kewaye ki jira ta tafito, bata ida rufe bakin ta ba fatsima ta fito washe da baki." Tace "Fatuha,
na'am tare da qarasawa wajan ta" ke baba jinmai fa ta zo Qur'an... Dan girman Allah? washe
baki ta kuma yi ta ce ."Tayi tsarabar baka alawa " Eh Qur'an gama taki nan na kawo maki, Ah
kai amma naji dadi ,haka suka shige akurkin dakin fatsima suna ta hira tare da sharan ce muta
ne' inna da ke tsakar gida sai cewa ta ke Allah ya shirye su...
A gajiye ya dawo gida briefcase din shi da ke hannu yaran shi *ola* ya amsa" cikin sallama
ya shigo falon, Mom ne zaune a parlou tana kallo angel na kusa da ita tana bacci, A hankali ya
qaraso yayi hug din mom ta baya... Yace "Wash mom am tied." Juyowa tayi suna facing din
juna Ta Amsa mai da cewa "Sorry son ka je part dinka kayi taking shower lunch inka na jiran
ka.." Ok, face din Jidda ya dan shafa.. sannan ya haura upstairs..
Yana shiga part na shi bathroom ya wuce yayi wanka ya fitu sanye da bedrobe White..
Ahankali ya nufi dress mirror ya fara shafa lotion mai kamshi yabi ko ina na jikin shi da shi,kai
tsaye Wardrobe dinshi ya nufa ya curo three quarte black sai armless t-shirt ya sa , ba qaramin
kyau yayi ba masha Allah.
Cikin na tsuwa ya ke sakowa daga downstairs ya qaraso parlour inda ya bar mom har yanzu
nan take... Dining area ya nufa, ya ja kujera ya zauna rabi'a na gefe ahankali ta fara saving na
shi Tuwan shinkafa miyar agushi wanda taji kaji da yan ciki kamshi sai tayi yake ,Sai data gama
serving nashi sannan ta mike, harara ya dala mata dan shi kwata kwata yan' aikin kona mai rai
suke musanman yan'mata wanda ba abinda suka sa gaba sai halin bera, wani wawan tsoki ya
kuma ja wanda yasa rabi'a kyarma, dagowa yayi da sexy eye's ball's din shi yace...
"Keeee!Tunda kin gama zubamin abincin ai sai ki tafi ko? ko sai kin gama qaremin kallo
eeeeeeeye."
Mom dake parlour sai data ji tsawar da Sadiq ya daka ma rabi'a juyowa tayi ta ce..."Why son!
Wai me yasa kai kullun sai an jika da masu aiki ne baby? gashi nan yanzu garin fadan ka ka
tada angel daga bacci...." Bata fuska yayi kamar qaramin yaro ya ce..."Mom ni wallahi bana san
yan'aikin nan wallahi yawancin su duk barayi ne mom ya ida zancan yana tsame hannu shi
daga cikin plate din abinci...." Tare da dalla wa rabi'a harara ai saiki zo ki kwashe ragowar abinci
ki cinye Maya mutunci kawai ya qara jan tsoki mtssss ya dawo parlour ya zauna tare da daura
Jidda a cinyar shi..." Dadday please muje shan ice cream.."Ok angel bari na dako car key sai
mu fita" aje Jidda yayi saman three star sannan ya haura sama....
Sai da suka kusan cinye rabi alawar sannan suka saurara mata sai dai muce Allah ya tsare kar
ayi zawo.
Sai yama likis fatuha ta waiwayi gida shima din dan zata canza kaya dan ta je gada.... Washe
da baki fatuha ta qaraso gida..Inna da baba jinmai sai labari suke saman tabarma ta zo ta wuce
su...baba jinmai washe da baki tace... "Fatuha yan'mata" murmushi tayi tare da shigewa uwar
daka...baba jinmai ce ta qare mata kallo tsab tace "Masha Allah fatuha kyakyawa sai dai rashin
jita baya bari a gani" tana da dan tsohu dai dai gwargwado ita ba gajera ba kuma baza'a kirata
doguwa ba, tana da karan hanci kamar biro, bakin ta dan qararami ne pink...ba laifi tana da hips
saidai yanzu ne ta Fara kirgan dangi , wannan kenan...baba jinmai ce ta numfasa tace..."Ni ko
ladingo ina so inzan koma zan tafi da fatuha" dama hajiya tace na nema mata wanda zata
dinga taimakama yar jikarta saboda yarin ya ce shine da na yanke shawara in jauro ya dawo
daga gona sai mu tattauna kan zancan..Tap baba jinmai bana jin malam zai yadda da batun ki,
saboda baya bari taje ko ina iyakar ta cikin kauyan nan, baba jinmai da malam zai yadda da
haka nima da zan so hakan, ko dan fatuha ta gyaru tunda nasan birni da kauye ba daya bane
dole inta je can ta natsu... Nisawa baba jinmai tayi ta ce..." Bari jauran ya dawo ni na mai
magana...toh Allah yasa ya amince..
Fatuha ce ta fito washe da baki daga uwar daka, tasha jan baki a dole yau itama gada
zata..tace "Inna nayi kyau ?"murmushi inna tayi ita da baba jinmai suka hada baki suka ce..."
Kinyi kyau fatuha..." Qara washe baki tayi sannan ta sa kai ta fice...
Riqe da car key ya dawo men parlour tare da daukar Jidda..yace "Mom zamu fita shan ice
cream may be mu biya gidan Anuty bilkisu.... OK a dawo lafiya angel amin tsaraba fa.toh
grandma Sannan suka fita.
Ko da suka fi anwanke mai motar shi CRB black.... Kaitsaye wanja motar suka wuce... *ola*
ya bude mashi murfin motar dana Jidda tare dayi ma Jidda wasa...sannan suka sa kai suka fita,
Sosai yayi yawo da Jidda... Daga nan suka wuce gidan Anuty bilki...
Cikin jin dadi ta tarbe su inda ta cika Sadiq da kayan fruit Jidda ko sai wasan su suke ita da
jamal.. washe da baki Anuty bilki tace..."Ohni baby yanzu an fara zuminci tana fadin hakan ne
cikin zollaya..."harara ya wurga mata....oh you mean da bana zuminci ko tunda haka kika ce
bari na tashi na tafi....,hararar wasa ita ma ta mai' tap naga yadda zaka fita daga gidan
kuwa...hira suka sha sosai daga nan suka wuce family house.
Part din ammi ya fara zuwa tana zaune saman one star tana kallan film din India wanda ko
za'a kashe ta bata san me suke cewa Ba, washe da baki ta juyo tace "Ah'ah yau mai gidana da
kanshi? ya fatima ita da Ibrahim din?" "lafiya lau ya ce tare da zama..." Ka ce min da sarkin
surutu ka zomin yanzu ta fara min wannan yaran na yahudawa. Murmushi Sadiq yayi
yace."Kisha kurimin ki ammi ai koya maki take..." Ah ni ina zan iya wannan gwalangwatsin
wannan sai Ku, Asiya ta kwallawa kira, cikin sauri ta qaraso tare da gaishe da sadiq... Ciki ciki
ya amsa kamar me koyan magana... Yauwa yan'nan kawo wa mai gida fura dana dama dazu
tana cikin fridge , toh ammi ta mike ta wuce kicin.
Haka akayi ta kawo mai fura ya sha sosai, Saboda shi Sadiq mutun ne mai san fura sai da ya
sha ya koshi sannan suka wuce part din Umma,
Suna shiga part din da basma suka ci karo, sanye take da riga da wando riga mai dan gajeran
hannu pink mai manya flowers tayi kyau sosai duk da yarin yace,hakan yasa sheep din ta
fitowa.... Kallo daya Sadiq ya mata ya watsar Gaishe shi tayi tare da jan hannun Jidda tana
mata wasa,tace "Basma ina umma?Umma na bedroom OK kira min ita, Sannan ya samu guri
ya zauna.
Umma washe da baki ta fito sun dade suna hira,Inda tasa talatu ta cika mai tray da kayan
motsa baki ,suna cikin hira majid ya dawo suka dasa sabuwar hira.
Sosai suke jin dadi gadar inda yau sai da su fatuha suka taka, duk da ba wani abu suka iya
ba..." Sosai sun burge mutane ita da fatsima saboda cikin tsari suke rawar su kamar manyan
yan'mata.....
*Taku har kullun Salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
♂
*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*
*Edit by*
*Blood sister deeja*
*REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*
*Godiya da jinjina gare ku masoya na ❤ Ina matuqar jin dadi yadda kuke bani
qwaringwiwa wajan suburbudu maku wannan novel din*
*This page is for u amal* 21_22
Basu suka dawo daga family house ba sai 9:00pm Anuty bilki ta wuce gidan ta
A gajiye likis ya dawo direct toilet ya shiga yayi wanka yana fitowa ya dau jidda ya mata wanka
sai rigima take mai ....sai daya gama shirya ta tsaf ya samata night dress pink wando da riga ya
raba mata gashin ta gida biyu sannan ya kwatar da ita... Oya yanzu ayi bacci.... Bana jin bacci
daddy please ka bani story... Ok angel bari daddy ya shirya... Toh daddy am waiting... Sai daya
shirya sannan ya qarewa dakin kallo ba laifi ta gyara dakin amma dai shi gyaran bai mai ba.....
riqe da story book din jidda ya dawo saman bed lokacin har tayi bacci smile yayi tare da yi mata
pack ya janyo laptop din shi ya cigaba da aiki bashi ya gama aikin ba sai 12:00 sannan ya
kwata tare da janyo Jidda kamar za'a kwace mai ita
Sosai suke kallan gad'a washe da baki kasan cewar yau suka fara zuwa...tap Alqawalin
Allah kallo na wuce mu... "Sosai ma inji fatsima...ke ni daga yau ban qara fashi wallahi kullun
sai na zo...nima haka Qur'an haka suka sha kallan gada daga nan kuma suka fara tsokana dan
wannan ya zamar masu jiki sannan suka dawo gida
Tunda safe ya tashi kasan cewar yau Monday cikin shirin shi na uniform ya ke shiryawa ba
qaramin kyau yayi ba gafen da Jidda ke kwance ya kalla da alama baccin ya Mata dadi so be
so ya tashe ta shiyasa beyi Mata wanka ba briefcase nashi ya dauka tare da yi Mata pack ya
fitu...a parlou shi ya ci Karo da rabi'a na shara.. kallan tsana ya bita da shi har yayi gaba ya
dawo... Keeee!!!cikin tsoro ta dago qara murtike fuska yayi yace... Angel na bedroom tana bacci
so kibi hankali karki tashe ta kuma in tatashi ki Mata wanka kina jina..Eh" ya watsa mata harara
ya ce saura na dawo naga kin min sata ya ja tsoki ya fice...
A men parlou ya ga mom zaune tana karanta azkar.. Har qasa ya gaishe ta tare da yimata
pack...baby" na'am ....Jidda fa ...mom Jidda na bacci.. Ok.. So nake ma na samama Jidda
school da malamin islamiyya ya rinqa Mata a gida... Ai hakan na da kyau kamar kasan magana
dana ke San yimaka kenan ka rigani..smile yayi tare da wucewa dining area a tsaitsaye yayi
break din ya fita ...
Tana tashi tayi wanke wanke sannan ta share gidan su qwal ba laifi yanzu fatuha anfara yin aiki
shima din sai tasa kanta inna ta fito washe da baki...Ah'ah fatuha an Fara zama yan'mata....rufe
fuskarta tayi ala dole kunyar inna take ji .....ohni fatuha kunya na ake ji to madalla Allah ya
shirye ki.. Ameen inna tare suka shiga madafi yau dai ba laifi fatuha tayi aiki sosai dan yau ko
damar zuwa gantali bata samu Ba
Baba jinmai ce cikin daki sai harhada kayan ta take cikin ganamasgo washe da baki...mom ce
ta leko dakin..Ah baba sai sauri kike ki tafi.. Washe baki tayi tace.. wallahi na matsu na ganni a
wudil dinan na dade banga dan uwana jauro ba..."gaskiya ko" Yauwa maganar samomin yar
aiki fa dan Allah baba jinmai ki samomin natsatsa Wanda zata iya aikin nan kisan halin baby da
shegiyar tsurfa... Insha Allah Zan duba maki.. Sannan mom ta ciro maqudan kudi tabawa baba
jinmai tayi tsaraba tare da hadata da driver ya kaita tasha murna wajan baba jinmai ba'a
magana
Ana kaita ko tasha ta samu motar zuwa wudil dama mutun daya ake jira tana shiga mota
tatashi
Baffa ne tsaye bakin uwar daka..ladingo ni zan wuce yau da wuri Zan dawo karki aiko min da
abinci...toh malam ..fatuha da ke zaune bisa tabarma tace...baffa zanbi ka....kinga zafi ake ga
rana idan mu kaje tare wuya zaki sha fatuha.....baki ta turo gaba ta fara matsar kwalla...toh
shikenan dako hijabin ki muje washe baki tayi tare da shigewa akurkin dakin ta ta dauko
hijabinta suka fita
Misalin karfe 2:00pm motar su baba jinmai ta tsaya a tasha wani irin dadi ne ya lulube ta yau
ta zo mahaifarta zata ga dan uwanta da iyalan shi mashin tatare kasan cewa mota bata shiga
cikin garin sai dai mashin ko amalanke
Direct gidan baffa aka sauke ta tare da biyan maimashin sannan ta sauke yan kayan ta da
tsaraba washe da baki ta shiga gidan tare da sallama inna dake qoqarin fitowa daga madafi
chak ta tsaya...saboda tsabar murya ta rasa Ina zata tsoma kanta..Ah'ah mutan birni sannu da
zuwa tare da shifida mata tabarma da debo Mata ruwa a kwano na randa mai sanyi.....ah
ladingo sai hidama kike kya bari mu gaisako... Washe baki tayi ace mutun ya sha tafiya ruwan
sha ya gagare" toh ya hanya.... Hanya lafiya lau" ina fatuha yan'mata nasan yanzu dai samari
sun fara yi mata layi Masha Allah indai kyau ne fatuha akwai shi..."Hmm inna ce ta marairaice
tace..sun fita da Malam zuwa gona maganar samari kuwa fatuha babu su" fatuhar da bata ganin
kowa da gashi a kauyan nan wani uba ne zai yadda dan shi ya auri fatuha bayan ta masu
rashin kunya
baffa ko koda nayi Mata magana zai fara sababi.....alalai jauro haka ya bar fatuha ta zama
abinda ta zama ohni jinmai!!! bari shi jauran ya dawo ya same ni... Haka inna ta rinqa lalaba ta
dan bata so tayi ma baffa magana saboda kan fatuha be jin kunyar maida magana haka baba
jinmai ta gama kunfan baki
Jidda koda tatashi bata ga daddy din ta ba..da kyar ta yadda rabi'a ta Mata wanka shima sai
da mom tasa baki Ana gama Mata wanka ta sauko downstair wajan mom...grandma Ina baba
jinmai yau bata min wanka ba ita