Showing 15001 words to 18000 words out of 119109 words
Chapter 6 - MAGAJIN IZZAH! COMPLETE Writing Mai Dambu.txt
magana sako ya shigo min.
_Lallai! Toh kin zata fadar mu ya kare ne? Bari nazo na kori wannan farin fatar da yake rud'arki_
....a hankali na d'ago kaina na sauke shi a kan shi, yana shan coffee. Takaicin shi ne ya kamani, ina kallon shi ya mike ya bar gurin,
Bayan tafiyar shi, muka cigaba da hirar mu, dan ni wallahi na manta da shi.
....
Shakuwar da muka yi, tayi Yawwa, domin ba karamin burge kowa muke ba, kwatsam muka fara karatun yamma, idan na shigo makarantar sai dare nake fita.
Bani daya ba, hatta sauran daliban haka muke, yau mun taso ana ruwa, dan haka na fito da sauri. Dan lungun da ban san dashi ba, kawai naji an fincikoni tare da toshe min bakina, ya saka hannun shi a bakin shi.
"Shiii!"
A tsorace ya zuba mishi ido, kawai sai ga su Asood, da gudu suna nima na, kamar zasu yi hauka, ashe sun zauna sun tsara yadda zasu min rashin mutunci ne, shi kuma yazo ya tare ni.
Matse ni yayi ko nace, mun matsu a lungun gashi ruwa hana jika mu, kuma zan iya cewa jikina da nashi yayi matukar haɗuwa a guri guda, a hankali na janye daga jikin shi na koma gefe, bayan tafiyar su muka fito.
Motar shi ya kaini, na mishi wani mugun kallo na nufi bakin hanya.
Ina fita cikin makarantar na tsaya ina jiran motar haya, zuwa yayi ya tare da tsayawa a gaba na.
Sauke gilashin motar yayi, tare da bude motar na kauda kaina tare da tare wani motar, shi kan shi, ya sha mamaki na, yadda naki shiga motar shi. Bayan taimakona yake son yayi.
Daga Ni har shi babu wanda yake jin a ran shi zai iyawa wani magana. Sabida kowa ji da kan shi yake.
Rufe kofar yayi tare da cilla kan motar shi zuwa gida.
---
Da sauri na fito, zan wuce Muniba ta tsare ni, Yarinyar Bata da kunya, ko nace bata jin magana, gata masifaffiya ce, kowa yasan halin ta, ashe ta bakin fita makarantar, Jay na murnan zagayowar shekarar Haihuwar shine shima, ina zuwa hango Cake din da aka yi shi da wasu abubuwan masu kyau an rubuta 27. Murmushi nayi, dan na fahimci da yarinta akan shi muka yi ta abin kunya.
Wuce su nayi, har na kusan fita wata yarinya kawar Munih tace.
"Kee! Zo mu Baki cake Dan yay murna muke."
Ban bi ta kansu ba, na cigaba da abinda yake gabana
----
Tun daga wannan ranar, ya daina shiga hidima ta, nima kuma ban damu dashi ba.
Yawan mafarkan da nake da Dr Hanash ya sani rabuwa dashi babu shiri.
Na mai da hankali na, kan karatun da ya kawo ni, tare da taimakon Hikmi na samu damar sanin abinda Jay baya so.
A shekara na biyu, Baabi ya kawo min magani daga gida, yace na fara amfani dashi anyi min miji, sam Banji daɗin haka ba, amma kuma babu abinda zan iya mishi.
Bayan tafiyar shi nayi amfani da maganin kuma naji dadin shi. Bayan wata shida da tafiyar shi.
Sai ga Ikrama, tunda yazo wallahi bana son shi asalima naki bashi damar da zai gayawa min yana sona, sam bai min ba, kuma Bama zai tab'a min ba.
..... domin raina bai min zan iya auren shi ba, haka yazo ya gama kwanakin shi yayi tafiyar shi, daga nan na maida hankali gurin jarabawar mu da tarage saura wata shida.
....... A iya wannan lokacin na mai da hankali na,.kan karatu. Tsakanina da Jay sai ido tunda ba shiga al'amuran juna muke ba.
.....a sannu sannu sai gashi nan har mun kammala jarabawar mu na karshe aka kuma saka ranar da zasu sallame mu, wanda yayi dai-dai da ranar zan bar kasar dan haka na gama shirya kudirina,.kome na yana tafiya dai-dai.
..... Ranar da aka shirya sallamar mu, dake gagarumin bikin aka shirya mana, dan haka a bangarena na shiryawa Jay gagarumin kyauta, muna gama amsar kyautattunakar da aka bamu, naje na taro motar da zata kaini gida a cikin yan mintuna, na gama kome, ana kiran shi a matsayin dalilin da yafi kowani dalibi hazaka. Da kome sai da ya haɗa mugu kawai.
Ya fita cikin shigar Alfarma, yana taki d'ai-d'ai, nima kuma na kutso ta cikin mutane, na nufi inda ya amshi kyautar da aka bashi, yana sake murmushin nasarar da ya samu.
.... Ina zuwa ba tare da nayi wata magana ba, na tsinka mishi mari. Hatta su Umma Fouzan, sai da suka tsorata, na kuma sake mishi mari, amadadin ya b'ata rai samu murmushin da ya sake, na kai hannu zan kuma marin shi, ya riko hannuna tare da murda ni ya rungume ni ta baya, sannan ya saka baki shi a amsakuwar ya fata magana yace.
"Ina me farin cikin sanar muku, Nida Fatima Muh'd Aaryaan! Zamu koma ƙasar su domin samun damar auren juna."
Abinda ban kawo ba shi yaron yayi min, tare da sake ni Nan aka shiga tafa mishi, amma a zuciyar shi ta fasa yake, kawai ya danne damuwar ce dan kar aga ya sare.
Bayan mun nufi gida, Umma Fouzan da Abban Ablah, suka yi ta min faɗa, ban ce musu kome ba, kayana na kwashe na nufi tashar jirgin sama, tunda haka muka yi da Baabi, ranar da na gama kar na kuma zama na dawo gida,
Domin shirin bikina, da Ikrama.
----
Tunda bar makarantar, a haukace ya ke gudu, hawaye na zuba mishi, tare da dukar motar shi kamar wanda yayi Mishi laifi.
Yana shiga dakin shi, ban daki ya shiga tare da sakewa kanshi ruwa, yana yi yana zubda kwalla, sabida ba a tab'a mishi haka ba, ba a tab'a dukar shi ba, yau sai gashi a cikin mutane an karya mishi zuciyar shi. Yayi kukan da bai tab'a yi ba, ya kuma yi alkawarin sai ya lalatawa Fatima Muh'd Aaryaan rayuwarta, sai ya b'ata mata sunan ta.
Sai yayi sanadin da ta zubda kwalla a rayuwar ta.
Da wannan ya shiga nima ita din yar wata ƙasa ce, karshe Hikmi ya kira ya tambaye shi, shiru Hikmi yayi sannan yace.
"Ta tab'a gaya min cewa babban Sarkin Sokoto ne! Amma ban tambayeta a wata kasa yake ba wallahi!"
Kashe wayar yayi, sannan ya dauko laptop din shi, tare da saka sokoto a yanar Gizo, sai gashi ya bashi a kasar da take, ya kuma duba Sarkin Sokoton, naushi ya kai da hannun shi dayan ya kura mata ido, sabida yaga hoton su da yan uwanta.
Tare da kuma haifinta. Sai katin bikinta da za'a yi, nan da sati biyu. Murmushi yayi sannan ya mike ya fara hada kayan shi, ba tare da ya gaya musu inda zai je ba, ya ajiye musu wasikar yayi tafiya zuwa Nijar.
A ranar shima ya bar Calgary, ya nufi kasar nijar.
......
Tunda na iso sokoto, ake hidima da ni, daga wannan zuwa wannan. Abinci kuwa naci har na koshi, sannan na nufi d'akina da Hanisah ta gyara min tsaf, nayi wanka na kwanta huta gajiya.
Dake nasan ban aikata dai-dai ba, sai gani ina mafarkin Jay yana fada min Insha Allah sai yazo ya dauki fansar abinda nayi mishi.
----
Tunda aka fara shirin bikina, na samu wani abokin karatuna, Aansar, na biya shi akan yazo ya sace ni.
Nasan idan aka sace ni, Baabi zai iya dakatar da auren, amma ban tab'a kawowa Jay zai iya zuwa a lokacin ba.
.........
Mu dawo labarin.
Ihu na kwala tare da kiran sunan shi, amma ina ko ƙurar shi ban kuma gani ba, sai tashin iskar hamada, da take saman saharar, kame jikina nayi tare da fashewa da kuka, ina danasanin mara amfani kan abinda nayi Mishi.
Kin d'agowa nai, sabida mugun tsoron da ya kamani, ina ma da zan mutu da wannan wulakancin da Jay yayi min. Kuka na cigaba da yi.
.....
Gudu yake kamar zai tashi sama, amma baya jin zai iya barinta a cikin wannan yanayin, sake dukar kan motar yayi, tare da d'aga wata irin ƙura, ya juyo. Idanun shi na fitar da wasu irin jini akwance cikin idanu.
Tun daga nesa ya hango yadda na dunkule kaina a cikin cinyoyina, kamar zai take ni ya kuma juya tare da sake motar yana kallon Yadda na kara k'amk'ame jikina,
Bude motar yayi tare da fitowa, ya tawo gabana kamar bazai magana ba yace.
"Tashi!"
Jikina na rawa na mik'e, kallon yadda nake kame jikina yayi, yaga yadda nake kokarin kare kimata, yace.
"Duk wannan aikin banza ne!"
Takowa yayi gabana sosai, kamar zai shige jikina, yana kallon fuskana da take sunkuye d'ago shi yayi sannan ya kalli cikin idanuna, da sauri na rufe.
"Bude min idanunki munafuka!" Naji ciwon abinda ya kirani dashi, amma dake ina hannun shi bani da abinda zan iya yi dan kare rayuwata, ko kaina.
"Kin hada baki da abokinki! Yaje ya sace ki domin a fasa aurenki! Ni kuma na dauko ki domin na lalata miki sunanki da duniyarki, a yanzun haka kowa yasan halin da kika jefa rayuwar ki, ko iyayena ban tab'a magana dasu haka ba.
Ake dake Shaidaniya ce, kina shigowa rayuwata kika mai dani mafadaci! Kika mai dani d'an iska. Sannan yau kin mai dani me garkuwa da mutane, yau meye nayi miki kika lalata min rayuwa? Meye nayi da zafi da kika b'ata min suna haka? A tunanina babu rigima tsakanina dake! Sai da abokaina.
Amma lokaci guda, kin maida min rayuwa mara amfani, ki gaya min meye alakarki da Ni?.".
Yadda ya daka min tsawa ya sani....
#MI
#HWA
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:51 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
{CIGABA KWARKWARAH}
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺️
GOMA
Ki gaya min meye nayi miki haka da zafi?" Ya faɗa tare da dukar motar, kamar zai fasa hannun shi.
A tsora ce k'ame jikina ina sake wata irin kuka me mugun cin rai.
"Cire min kayan jikinki nan?!"
A razane na kafe shi da ido, jikina yana wani irin rawa, ban san lokacin dana zube akan gwiwata ba, tare da matse jikina a guri guda, ina keerrma.
"Don Allah ka rufa min asiri! Mu ahalin gidan sarauta an samu da kamewa, sabida kimarmu itace shaidar tarbiyyan mu."
"Cire kayan nace ko na cire nayi abinda na gadama dake!"
"Wallahi bazan cire ba, kawai ka bi takai na da motar ka, zai fi min kwanciyar hankali da ace na cire."
Lallai Jay mahaukaci ne! Ko nace d'an mahaukaciya, ba tare da jin ko Dar ba, ya tawo ya shiga yaga sauran kayan jikina.
Wani irin bakin ciki ne, ya sani kasa kuka. Ina girmama rashin mutunci irin na Jay, sai da babu wata kaya a jikina, sannan ya nuna min motar ya shige yana kallon agogon hannun shi.
Kamar na had'iye zuciyata dan bakin ciki.
"Ina da abin yi!"
..kauda kan shi yayi, sabida yaga na kasa tashi, a hankali na isa jikin kofar baya na bude tare da shiga cikin motar.
"Nice zan zama driven ki?!"
A hankali na fito tare da kare kirjina, na shiga gaban motar, ina kuka. Da wani mugun gudu ya finciki motar daga ni sai yar buje tare da shimin da na saka, babu yar rigar mama a cikin jikina
Sai kare jikina nake ina, kuka munyi doguwar tafiya kafin, ya taka birki sai da na tafi kamar zan hantsila.
"Na rantse kika dame ni da kuka zan zane ki!"
Cike da mamaki na ciro kai na, ina mishi kallon.
"Ka zane ni fa? Ai ni ba Yarka bace."
"Ficce min a mota!"ya daka min tsawa, wani irin rawa jikina ya ɗauka, na fara bashi hakuri.
"Don Allah kayi hakuri bazan kuma maka magana ba."
Sake sake motar yayi a guje, kamar zai tashi sama, gashi tsabar mugunta ya.kure karfin sanyin motar, sai rawan sanyi nake.
"Don Allah ko zaka rage karfin sanyin nan ne?!" Banza yayi dani, sai ma kure karfin da yayi. Atishawa nayi ta sakewa tare da jin wani irin sanyi yana shugaba kamar zanyi hauka, da wutsiyar ido yake kallona, tare da tauna bakin shi, sai da muka yi tafiyar awa biyu, sannan ya tsaya. Ya fita zuwa bayan motar. Ya ciro min wata ƙatuwar rigar sanyi tare da wandon shi gajere zuwa kwanji. Sai wata yar karamar riga.
Ajiye min yayi tare da tadda motar dan wulakancin yace min.
"Ina sauri ki fita ko saka kayan suna bayan.. idan kika b'ata min lokaci sai na tafi na barki."
Kallon wajen nayi na kuma duba a gogon motar shi, ban san lokacin da kwalla ya cika min ido ba, karfe biyu na dare.
"Don Allah ko zaka, fita na saka a cikin motar."
A birkice ya kalle ni, tsaki yaja tare da sake kan motar ya finciketa a guje, karshe sai juyawa nayi na kwashi kayan, ina saka rigar ina kuka, tare da jin wani irin kunya da ban tab'a jin irin shi ba.
A gaban mutumin da ba muharramina ba, nake saka kayana, amma abin mamaki. Sam hankalin shi baya kaina, jin ya taka wani irin birki ya sani maza na d'ago kaina.
Tare da kallon gaban mu, wasu gungun mutane ne, dauke da makamai.
"Maza ki suturta jikinki!" Da sauri na saka rigar sanyin na saka tare da gyara kaina, wata mayafi ya ɗauka tare da wurga min.
Na rufe kaina, jikina yana rawa. Buga motar suka yi ya bude da sauri.
"Kai bamu kudi?!" Suka tambaye shi.
"Babu kudi?!"
Cikin fusata suka shiga make motar, bude inda nike suka yi.
"Ha? Wannan abincin kuma da toh tunda babu kudi zamu fanshe daren mu da ita."
...cikin mugun tsoro na kalle shi. Shima ni yake kallo, wasu irin kwalla ne suka shiga tsiyaya a idanuna, kamar an bude magudanar ruwa.
.....
"Zan baku kudin!"
Zasu kai mishi duka, ya daka musu tsawa, tare da dukar gilashin motar sai da ya fashe yace.
"Nace zan baku kudin! Dama ai baku ji ta baki na ba, ita din mata ta ce! Kai zaka ji dadin yau ace na kwanta da matar ka! Eyye toh kar ku sani na muku abinda zai dame ku."
Bude bayan motar yayi ya ciro musu wata jaka, yana wurga musu, suna bude motar suka fincikoni da karfin tsiya.
Suka shiga jana a kasa.
Daya daga cikin su yan magana cikin France yana faɗin.
"Quand tu nous cries dessus, nous nous coucherons avec toi et devant tes yeux"
(Har ka isa kayi mana tsawa, akan idonka zamu kwanta da ita)
Cikin tashin hankali da tararradi ya fara magana.
" Don Allah na roke ku karku mata kome, naji nayi laifi"
"Wayyo Allah na! Jayyyyy! Kazo zasu tafi dani."
Na fada ina ihu, yana son ya tawo, nan kuma wasu sun rike shi, kamar mahaukaci haka yake musu ihu.
"Karku tab'a min mata ta, ku barta nace baku ji ne!"
Suna kai ni, Gurin shugaban su suka watsar dani, rigar jikina na sanyi suka cire min da karfin tsiya, sannan uku suka danne ni, shugaban ya shiga ƙoƙarin yaga min wandon jikina.
Kuka nake tare da rokon su, amma ina har sun zare wandon.
"Jayyy! Don Allah zo karka basu su min haka."
Ina kallon mutumin ya cire wandon shi, tare da min rumfa da kirjin shi, ban san lokacin da kuka me ciwo ya kwace min ba, dan hankalin shi baki daya, suna kan kirjina ne.
Hannun shi ya kai, da niyyar tab'awa, sai ganin shi muka yi yana aman jini, cikin tsoro sauran suka sake ni, tare da niman arcewa da gudu.sai ganin su muka yi suna faduwa a mace.
Da sauri Ya karaso tare da cire rigar shi ya mika min, yana kauda kan shi, ina sakawa.
Ya mika min hannu na tashi, sai kallon yadda mutanen suke faduwa muke, a tsora ce na koma bayan shi na boya tare da boye fuskana, a bayan shi.
Hannuna daya a samar kafad'arshi, cikin tsoro.
Sai a lokacin muka fahimci guguwar da ta cire guri guda take, tare a guri ɗaya tana tashi sama.
"Jay!"
Ashe addu'o'in yake, kallon bakin shi nake, tsabar yadda addu'ar take fita. Da wani irin gudu guguwar tayo kan shi, na rike rigar shi tare da kwala ihu, watsewa guguwar tayi, a bayana naji an tab'a ni. Cikin wani irin tsoro na juya.
Wata mace na gani cikin jajjayen kaya, tana fidda hayaki a kanta da idanunta.
"Dole kema ki d'andani abinda taji! Dole ki biyo ni, dole ki buɗe idanunki dole ki sadaukar da Rayuwar ki domin na shi, dole ki taya mu yaki! Tun daga farko kuka shiga zanen kaddarar juna! Babu yadda zaki yi ki fice a nashi haka zalika shima bazai fice a naki ki, dole a karasa bashin da ba kune kuka ci ba."
Kasa motsi nayi, naga ta juya tare da zama hayaki ta baje.
Ba zance na kuma fahimtar wani abu ba, amma tabbas na bude idanuna na ganni kwance a wani daki,. hannuna daya dauke da karin jini.
Mik'ewa nayi zan zauna, aka ce min.
"Koma ki kwanta."
Wata mata ce, cikin shigar wata irin Wutar rissa, bakin shi. Kallon na jikina naga nima an sauya min kayana, daga riga da wandon jikina, zuwa wata duguwar riga, wacce suke kiranta da Bougaje.
Fita matar tayi, can sai ga tare da wasu maza biyu.
"Innaih sannu da ƙoƙari, har ta falka? Sannu ya kumarin jikin naki?"
Lumshe idanuna nayi sannan nace musu "da sauki."
Ina rufe baki jini na saukowa daga hancina.
"Ina Mujaheed din yake?! Halo dai Jinin yana zuba,