Showing 18001 words to 21000 words out of 119109 words
Chapter 7 - MAGAJIN IZZAH! COMPLETE Writing Mai Dambu.txt
kuma bamu san meke haifar da zubar jinin ba, dole a san abin yi." Suna cikin maganar ya shigo.
Fita suka yi, can ya kuma dawowa da wasu malaman jinya aka zo, suka fita dani.
Lokacin jini ke fita daga hancina, haka idan nayi tari jinin xan fitar abinda ya d'aga musu hankali kenan, baki daya. Suka rasa yadda zasu yi dani.
Haka yayi ta bincike ko zai samu matsalar da nake fama dashi, amma bai yi dace ba.
Karshe bayan an dawo dani dakin da nake. Suka mikar dani. Zasu mai dani gadon kawai na yanki jiki na fadi.
Sai da aka kira shi, yazo lokacin ga baki daya na suma.
Rayuwata ta zame mishi tashin hankali, domin zubda jinin da nake ba na wasa bane. Shi kan sa ya fara dana sanin dauko ni da yayi.
Sai da suka hada da rokon Allah da addu'a, na farka ban kuma jin wani ciwo ba, sai na masifar jin Jay! Wani irin abu nake ji shi kamar zuciya ta, zata fito daga kirjina.
Ban san lokacin da na shiga wannan halin ba, sai dai na wayi gari.ina ji a raina zan iya rasa rayuwata akan Jay.
.......
Na ji sauki sosai, har an sallame ni. Dan wulakancin amadadin ya kaini inda zan zauna cikin gidan su. Sai ya kai ni can bayan gidan su.gurin masu aikin gidan.
Kuma ya saka aka bani dakin da bai da maraba da matattarar dabbobi, kullum da safe ni ke kwashe kazamtar su,bayan na basu abinci. Tun ban saba ba, har ta kai na saba dasu.
...raƙumai ne suke kiwon su abakin Innaih naji labarin ai kusan rabin su na Baban shi ne! Murmushi nayi kawai, ina jin dadin idan yazo kwashe su zai tafi kiwo. Burge ni yake, domin yana saka wata shudin mayafi tare da rufe fuskar shi.
Yau ma ina cikin basu abinci, na zubawa wata Rakuma mace ido, tana ta nishi.
Wai ashe haihuwa zata yi, kawai naji Innaih tace min.
"Fadima! Kira min Mujaheed, yazo Rakumar nan haihuwa zata yi, maza yazo ya san abinyi."
Da sauri na fita sanye da kayan bougaje, bayan na rufe fuskana da wani baƙin mayafi, haka kawai yasani na dinga rufe fuskana dan cin mutumci,
Wai yake gaya min.
"Ke fa bawani fasali ne da ke ba, domin tsayinki yayi yawa sai kace sallar dare, gashi kin cika yanayi da aljanu.
Idan na takura kaina da kallon ki, sai naji kamar na boye kaina dan sak kike da aljanu, don haka daga yau kar na kuma ganinki babu mayafi in ba haka ba zan iya yin komai. Musamman abinda zai samar min da nutsuwa ta. Shi zan aikata."
Tun daga wannan ranar na daina, wannan gangancin. Daga nesa na hango shi....
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:51 AM - Ummi Tandama: https://my.w.tt/W07hVCuVdab
MAGAJIN IZZAH!!!
{CIGABA KWARKWARAH}
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺️
GOMA
Last free page
Ki gaya min meye nayi miki haka da zafi?" Ya faɗa tare da dukar motar, kamar zai fasa hannun shi.
A tsora ce k'ame jikina ina sake wata irin kuka me mugun cin rai.
"Cire min kayan jikinki nan?!"
A razane na kafe shi da ido, jikina yana wani irin rawa, ban san lokacin dana zube akan gwiwata ba, tare da matse jikina a guri guda, ina keerrma.
"Don Allah ka rufa min asiri! Mu ahalin gidan sarauta an samu da kamewa, sabida kimarmu itace shaidar tarbiyyan mu. Ba iya ahalin masarautar ba, duk macen da tasan kimarta! Dole ta kare shi don Allah ka rufa min asiri." Na fada cikin kuka,
"Cire kayan nace ko na cire nayi abinda na gadama dake!"
"Wallahi bazan cire ba, kawai ka bi takai na da motar ka, zai fi min kwanciyar hankali da ace na cire."
Lallai Jay mahaukaci ne! Ko nace d'an mahaukaciya, ba tare da jin ko Dar ba, ya tawo ya shiga yaga sauran kayan jikina.
Wani irin bakin ciki ne, ya sani kasa kuka. Ina girmama rashin mutunci irin na Jay, sai da babu wata kaya a jikina, sannan ya nuna min motar ya shige yana kallon agogon hannun shi.
Kamar na had'iye zuciyata dan bakin ciki.
"Ina da abin yi!"
..kauda kan shi yayi, sabida yaga na kasa tashi, a hankali na isa jikin kofar baya na bude tare da shiga cikin motar.
"Nice zan zama driven ki?!"
A hankali na fito tare da kare kirjina, na shiga gaban motar, ina kuka. Da wani mugun gudu ya finciki motar daga ni sai yar buje tare da shimin da na saka, babu yar rigar mama a cikin jikina
Sai kare jikina nake ina, kuka munyi doguwar tafiya kafin, ya taka birki sai da na tafi kamar zan hantsila.
"Na rantse kika dame ni da kuka zan zane ki!"
Cike da mamaki na ciro kai na, ina mishi kallon.
"Ka zane ni fa? Ai ni ba Yarka bace."
"Ficce min a mota!"ya daka min tsawa, wani irin rawa jikina ya ɗauka, na fara bashi hakuri.
"Don Allah kayi hakuri bazan kuma maka magana ba."
Sake sake motar yayi a guje, kamar zai tashi sama, gashi tsabar mugunta ya.kure karfin sanyin motar, sai rawan sanyi nake.
"Don Allah ko zaka rage karfin sanyin nan ne?!" Banza yayi dani, sai ma kure karfin da yayi. Atishawa nayi ta sakewa tare da jin wani irin sanyi yana shugaba kamar zanyi hauka, da wutsiyar ido yake kallona, tare da tauna bakin shi, sai da muka yi tafiyar awa biyu, sannan ya tsaya. Ya fita zuwa bayan motar. Ya ciro min wata ƙatuwar rigar sanyi tare da wandon shi gajere zuwa kwanji. Sai wata yar karamar riga.
Ajiye min yayi tare da tadda motar dan wulakancin yace min.
"Ina sauri ki fita ko saka kayan suna bayan.. idan kika b'ata min lokaci sai na tafi na barki."
Kallon wajen nayi na kuma duba a gogon motar shi, ban san lokacin da kwalla ya cika min ido ba, karfe biyu na dare.
"Don Allah ko zaka, fita na saka a cikin motar."
A birkice ya kalle ni, tsaki yaja tare da sake kan motar ya finciketa a guje, karshe sai juyawa nayi na kwashi kayan, ina saka rigar ina kuka, tare da jin wani irin kunya da ban tab'a jin irin shi ba.
A gaban mutumin da ba muharramina ba, nake saka kayana, amma abin mamaki. Sam hankalin shi baya kaina, jin ya taka wani irin birki ya sani maza na d'ago kaina.
Tare da kallon gaban mu, wasu gungun mutane ne, dauke da makamai.
"Maza ki suturta jikinki!" Da sauri na saka rigar sanyin na saka tare da gyara kaina, wata mayafi ya ɗauka tare da wurga min.
Na rufe kaina, jikina yana rawa. Buga motar suka yi ya bude da sauri.
"Kai bamu kudi?!" Suka tambaye shi.
"Babu kudi?!"
Cikin fusata suka shiga make motar, bude inda nike suka yi.
"Ha? Wannan abincin kuma da toh tunda babu kudi zamu fanshe daren mu da ita."
...cikin mugun tsoro na kalle shi. Shima ni yake kallo, wasu irin kwalla ne suka shiga tsiyaya a idanuna, kamar an bude magudanar ruwa.
.....
"Zan baku kudin!"
Zasu kai mishi duka, ya daka musu tsawa, tare da dukar gilashin motar sai da ya fashe yace.
"Nace zan baku kudin! Dama ai baku ji ta baki na ba, ita din mata ta ce! Kai zaka ji dadin yau ace na kwanta da matar ka! Eyye toh kar ku sani na muku abinda zai dame ku."
Bude bayan motar yayi ya ciro musu wata jaka, yana wurga musu, suna bude motar suka fincikoni da karfin tsiya.
Suka shiga jana a kasa.
Daya daga cikin su yan magana cikin France yana faɗin.
"Quand tu nous cries dessus, nous nous coucherons avec toi et devant tes yeux"
(Har ka isa kayi mana tsawa, akan idonka zamu kwanta da ita)
Cikin tashin hankali da tararradi ya fara magana.
" Don Allah na roke ku karku mata kome, naji nayi laifi"
"Wayyo Allah na! Jayyyyy! Kazo zasu tafi dani."
Na fada ina ihu, yana son ya tawo, nan kuma wasu sun rike shi, kamar mahaukaci haka yake musu ihu.
"Karku tab'a min mata ta, ku barta nace baku ji ne!"
Suna kai ni, Gurin shugaban su suka watsar dani, rigar jikina na sanyi suka cire min da karfin tsiya, sannan uku suka danne ni, shugaban ya shiga ƙoƙarin yaga min wandon jikina.
Kuka nake tare da rokon su, amma ina har sun zare wandon.
"Jayyy! Don Allah zo karka basu su min haka."
Ina kallon mutumin ya cire wandon shi, tare da min rumfa da kirjin shi, ban san lokacin da kuka me ciwo ya kwace min ba, dan hankalin shi baki daya, suna kan kirjina ne.
Hannun shi ya kai, da niyyar tab'awa, sai ganin shi muka yi yana aman jini, cikin tsoro sauran suka sake ni, tare da niman arcewa da gudu.sai ganin su muka yi suna faduwa a mace.
Da sauri Ya karaso tare da cire rigar shi ya mika min, yana kauda kan shi, ina sakawa.
Ya mika min hannu na tashi, sai kallon yadda mutanen suke faduwa muke, a tsora ce na koma bayan shi na boya tare da boye fuskana, a bayan shi.
Hannuna daya a samar kafad'arshi, cikin tsoro.
Sai a lokacin muka fahimci guguwar da ta cire guri guda take, tare a guri ɗaya tana tashi sama.
"Jay!"
Ashe addu'o'in yake, kallon bakin shi nake, tsabar yadda addu'ar take fita. Da wani irin gudu guguwar tayo kan shi, na rike rigar shi tare da kwala ihu, watsewa guguwar tayi, a bayana naji an tab'a ni. Cikin wani irin tsoro na juya.
Wata mace na gani cikin jajjayen kaya, tana fidda hayaki a kanta da idanunta.
"Dole kema ki d'andani abinda taji! Dole ki biyo ni, dole ki buɗe idanunki dole ki sadaukar da Rayuwar ki domin na shi, dole ki taya mu yaki! Tun daga farko kuka shiga zanen kaddarar juna! Babu yadda zaki yi ki fice a nashi haka zalika shima bazai fice a naki ki, dole a karasa bashin da ba kune kuka ci ba."
Kasa motsi nayi, naga ta juya tare da zama hayaki ta baje.
Ba zance na kuma fahimtar wani abu ba, amma tabbas na bude idanuna na ganni kwance a wani daki,. hannuna daya dauke da karin jini.
Mik'ewa nayi zan zauna, aka ce min.
"Koma ki kwanta."
Wata mata ce, cikin shigar wata irin Wutar rissa, bakin shi. Kallon na jikina naga nima an sauya min kayana, daga riga da wandon jikina, zuwa wata duguwar riga, wacce suke kiranta da Bougaje.
Fita matar tayi, can sai ga tare da wasu maza biyu.
"Innaih sannu da ƙoƙari, har ta falka? Sannu ya kumarin jikin naki?"
Lumshe idanuna nayi sannan nace musu "da sauki."
Ina rufe baki jini na saukowa daga hancina.
"Ina Mujaheed din yake?! Halo dai Jinin yana zuba, kuma bamu san meke haifar da zubar jinin ba, dole a san abin yi." Suna cikin maganar ya shigo.
Fita suka yi, can ya kuma dawowa da wasu malaman jinya aka zo, suka fita dani.
Lokacin jini ke fita daga hancina, haka idan nayi tari jinin xan fitar abinda ya d'aga musu hankali kenan, baki daya. Suka rasa yadda zasu yi dani.
Haka yayi ta bincike ko zai samu matsalar da nake fama dashi, amma bai yi dace ba.
Karshe bayan an dawo dani dakin da nake. Suka mikar dani. Zasu mai dani gadon kawai na yanki jiki na fadi.
Sai da aka kira shi, yazo lokacin ga baki daya na suma.
Rayuwata ta zame mishi tashin hankali, domin zubda jinin da nake ba na wasa bane. Shi kan sa ya fara dana sanin dauko ni da yayi.
Sai da suka hada da rokon Allah da addu'a, na farka ban kuma jin wani ciwo ba, sai na masifar jin Jay! Wani irin abu nake ji shi kamar zuciya ta, zata fito daga kirjina.
Ban san lokacin da na shiga wannan halin ba, sai dai na wayi gari.ina ji a raina zan iya rasa rayuwata akan Jay.
.......
Na ji sauki sosai, har an sallame ni. Dan wulakancin amadadin ya kaini inda zan zauna cikin gidan su. Sai ya kai ni can bayan gidan su.gurin masu aikin gidan.
Kuma ya saka aka bani dakin da bai da maraba da matattarar dabbobi, kullum da safe ni ke kwashe kazamtar su,bayan na basu abinci. Tun ban saba ba, har ta kai na saba dasu.
...raƙumai ne suke kiwon su abakin Innaih naji labarin ai kusan rabin su na Baban shi ne! Murmushi nayi kawai, ina jin dadin idan yazo kwashe su zai tafi kiwo. Burge ni yake, domin yana saka wata shudin mayafi tare da rufe fuskar shi.
Yau ma ina cikin basu abinci, na zubawa wata Rakuma mace ido, tana ta nishi.
Wai ashe haihuwa zata yi, kawai naji Innaih tace min.
"Fadima! Kira min Mujaheed, yazo Rakumar nan haihuwa zata yi, maza yazo ya san abinyi."
Da sauri na fita sanye da kayan bougaje, bayan na rufe fuskana da wani baƙin mayafi, haka kawai yasani na dinga rufe fuskana dan cin mutumci,
Wai yake gaya min.
"Ke fa bawani fasali ne da ke ba, domin tsayinki yayi yawa sai kace sallar dare, gashi kin cika yanayi da aljanu.
Idan na takura kaina da kallon ki, sai naji kamar na boye kaina dan sak kike da aljanu, don haka daga yau kar na kuma ganinki babu mayafi in ba haka ba zan iya yin komai. Musamman abinda zai samar min da nutsuwa ta. Shi zan aikata."
Tun daga wannan ranar na daina, wannan gangancin. Daga nesa na hango shi....
*K'ak'ak'ara k'ak'ai!!!! Shin kun shirya! Toh ku biyo magajin Izzah! Domin jin yadda kome zai warware*
.,Acct: 0472282105
GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga 300? katin mtn 300 normal posting 21/October Insha Allah
Zahrahn Addah Ramlat domin nuna shaidar biya! ita za a turawa....
07035133148/ +22784506476 yan Nijar zasu iya samun A'isha Indo Nijar....
#Mai_Dambu...
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:52 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
{CIGABA KWARKWARAH}
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺️
SHA ƊAYA
Cogewa nayi tare da zabe mishi ido, ganin yadda suka nad'e kan su da shigar buzaye. Sun ajiye yar butar shayi, suna sha tare da hirar. Baka fahimtar kome akan abinda suke cewa.
Domin yaren buzanci suke.
Tab'a shi jibo yayi tare da nuna mishi kofar garka, ina tsaye.
Banza yayi dani, ganin yaki juyowa. Kawai na juya abuna. Tunda na fahimci bazai taso ba. Koda na shiga kasa zama nayi sai leka kofar shigowa nake.
"Yaki shigowa ko?"
Gyad'a mata kai nayi, sabida tafi kowa sanin halin shi. Da kanta ta fita, can sai gashi tare da ita, wani irin kallo ya jefe ni dashi sannan ya ware rawanin kanshi ya durkusa gaban Rakumar.
Ya shiga ƙoƙarin ciro mata yaron cikinta, dakyar ya ciro mata yaron, sannan ya koma ya karasa abinda zai yi.
Takowa yayi gabana, ya shafa min jinin Haihuwar Rakumar, cikin tsantsar mugunta.
"Idan na kuma ganinki a waje."
"Toh ka mai dani inda ka dauko ni mana! Tunda baka son ganin ina zuwa inda kake."
Take min kafana yayi, na d'ago kaina ina kallon shi, cikin kuka nace.
"Allah sai ya saka min."
Baki na ne ya furta hakan, amma zuciyata sam bata aminta da hakan ba.
Jay bai bar inda nake ba, sai da ya sani kuka sosai. Sannan yayi tafiyar shi.
Innaih ce tayi ta bani hakuri, tare da gaya min bafa halin shi bane, kawai yana min haka ne dan laifin da nayi mishi.
.karfe sha biyu saura. Ina kwancen ya shigo inda nake, kunna wutar dakin yayi ya ganni zaune ina ƙoƙarin b'oye tsimar da nake goge hancina.
Takowa yayi cikin nutsuwa, ya saka hannu ya ciro tsimar, yaga yadda ya jike da jini.
"Aanih! Meke damunki?!"
.kallon renin hankali nayi mishi, sannan nace mishi.
"Jin dadi!"
Daga haka nayi shiru, tare da kwanciya na juya mishi baya.
"Tashi ki rakani!"
"Babu inda zani a wannan tsohon daren"
"Toh ina saka miki kayan"
Zubur na mike tare da amsar bakaken kayan na saka, ina mishi kallon tuhuma.
"Da alamu ka fara fashi da makami ko?!"
Tab'e baki yayi, sannan ya bar d'akin. Na saka riga da wandon sai yar karamar hijab.
Sannan na fito, a hankali babu kowa a tsakar gidan.
"Shiiiiii! Naji kamar ana jan abu, juyawa nayi cike da tsoro, na hango matar ranar, sanye da doguwar rigar yana jan kasa, ya jike sosai da jini. Tafiya take ina bin bayanta, dafa ni akayi na sake wata irin ajiyar zuciya tare da sake kara.
"Ke dalla tafi can!"
Ya gaya min, riko hannuna yayi tare da fitar dani a gidan, har gurin motar shi muka isa, sannan ya sake hannuna ya koma mazaunin shi na shiga motar.
Tunda ya fara tuki bamu tsaya a ko ina ba, sai a wani can gidan rawa,(club) tunda muka shiga nake jin warin giya. Da wiwi.
Kallon mutanen gurin nayi, sunata bad'alar su, can gefe na nima na zauna. Tunda ya shigo ake ihun zuwan shi.
Sai gaishe shi ake, ga yan mata sai rungume shi suke.
Da alamu ba bakon gurin bane, sannan kuma zan iya cewa duk