Showing 30001 words to 33000 words out of 159314 words
Chapter 11 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt
Abulle taji zuciyarta ta kwad'aitu da yarinyar. Larai da yarinyar Suka tsugunna suka koro musu gaisuwa amma ita yarinyar da hannu ta nuna musu alamar gaisuwa...hajiya saude datakejin faduwar gaban ganin yarinyar ta kalli Abulle tace "Kinganta sosai? '' abulle ta daga mata kai alamar "Eh, naganta yasunanta ne?" Hajiya saude ta yatsina fuska tace "Ina nasani ke larai ko knsan sunanta?'' Ta karashe mgnr zuwa juya akalar maganarta kan larai. Larai tace "Aah ranki ya dade tade rubuta mana sunanta a waya to mu duk bamu iya karatuba bamu gane ba..." Hajiya abulle da kwayoyin idanuwanta ke kan kirjin yarinyar cikin kallon kissa da kisisina hadi da tsarewa nonuwan nata ido sosai dagani tasan nonuwan yarinyar zasuyi dadin sha, danta fahimci a tsaye duke wato irn masu zaginnan ne tace"yarinya yasunanki?'' Yarinyar ta zaro wayar dake hannunta ta cikin hijjabin jikinta tayi rubuta a gun messages da harafan larabci ta matso ta nunawa hajiya Abulle, hajiya Abulle daketa karema yarinyar kallo tace "ban gane ba kimin rubutu da hausa wannan ai arabic ne ..." Yarinyar ta juya rubutun zuwa na hausa tayi rubutu da manyan haruffa ta nunawa hajiya Abulle ta kalla hadi da karanta sunan data gani a rubuce a bayyane... "AL-MUQRI'AH..." hajiya saude dake zaune ta tabe baki tace "wannan wani irin suna ne anya ma sunan musulamai ne..." Hajiya Abulle tayi yar dariya ta kalli hajiya saude tace "Sunan musulmai ne mana, dukda kaina shirune ai nasan daji de sunan larabawa ne..." Hajiya saude ta kara yamutsa fuska dukse taga kankantar falon da yarinyar ta shigo sbda tsabar kiyayya, kallonma datake mata na kiyayya ne. "Kinganta zasu iya tafiya danni basan ganin yarinyarnan nakeyi ba wallahi.." Cewar hajiya saude, yayinda Al-muqri'ah ta dago ta kalli hajiya sauden jin abinda tace, daman tin tini take hango kiyayyarta a kwayoyin idanuwanta, haka itama tanajin kiyayyarta fin yadda ita hajiya sauden ke jin tata kiyayyar, sede kawai bata da yadda zatayi ne da tata kiyayyar dan bazata bayyanuba. Hajiya Abulle tace "Eh zasu iya tafiya..." A tare suka mike ita da larai suka nufa hnyar fita Abulle tabi bayan yarinyar da kallo dukda a cikin hijjabi bayan bata yake amma ana ganin motsinsa da cikarsa, dagani de tanada cikar zatin jiki, karamar yarinya ce amma kuma macece itadin wadda ta kama kasa ga tsawo ga diri, kai dagani ko a ido dole kasan zatayi dadih. Bayan sun gama ficewa a falon hajiya saude data zubowa abulle ido ganin yadda take kallon yarinyar yasata cewa "hajiya lafiya kike kallon yarinyarnan haka?'' Hajiya Abulle tayi firgigit hadi da dawowa da hnkli da fuskarta kn hajiya saude tace "Wallahi ni gabaki daya hajiya ganin yarinyar sha"awah ya tadamin knji yadda pant dina duk ya jike kuwa yayi sharkaf...." Bakin ciki da takaici ya rufe hajiya saude ta dauki glass cup din dake gabanta a kn table, wanda ke cike da lemun exotic me sanyi ta kafa a bakinta seda ta shanyeshi tass kana ta ajiye cup din duk hajiya Abulle na kallonta. "Yanzu zaki bani shawara ne a kn yarinyar ko in kirata in baku daki ki bude mata gindinki tahau taci?'' Hajiya saude ta fadi cikin zallar kalaman rashin kunya hadi da ban haushi. Abulle ta amshe da "Aah nide bance ba hajiya, kema ai knsan banacin kananan yara inma ina ci in rasa wazanci seme aikinki..." Hajiya saude taja guntun tsuku tace "Abeg ni ki bani shawara kawai yazanyi pls?'' Hajiya Abulle dake kokarin ta shanye kwad'ayin daya taso mata tace "Kawai ina ganin hajiya ki bar yarinyarnan dukda de tanada kyau amna wallahi nasan kyaunta bazeyi tasiri a kn karfin asirin dake dawainiya da AASARAKI ba, tinda ai ta iya komi da komi kou?'' Hajiya saude ta amsa da "Eh dagani yanajin dadin abincinta dan jiya dana ganshima daya dawo daga office naga har yar kiba ya farayi..." Hajiya Abulle tace "To knga ko barintanne alkhairi, dan yanzu kikace zaki dauketa shima goganki bazeji dadih ba, dukda akwai asirinmu a knsu ai ya kamata mu dinga tausaya musu muma, akwai abinda koda asiri seka kure mutum kingane?'' Hajiya saude da har lokacin bata gamsuba tace "Gaskiya sede na batta na wasu lokutan bade din-din-din ba.." Hajiya saude tace "Eh to yadda kika gani dinma yayi qawata...." Ta fadi hkn hadi da mikewa tana gyara mayafinta ta dauki hand bag dinta, hajiya saude ta bita da ido hadi dacewa "Bade har zaki tafi ba?" Hjya abulle tace "Eh tafiya zanyi yadda na jike dinnan nayi sharab dole se an samin gindi a gindina zan dawo hayya cina, dan a hannu-hannu nake sha'awahta ta mike da ganin yarinyar man..." Hajiya saude ta taba baki hadi da mikewa suka fara takawa zuwa sakkowa kasan benen hajiya saude tana cewa " hajiya Yanzu de ku mata duk kun gane cin gindin mata?'' Hajiya Abulle ta amshe da "To yaza muyi a rashin uwa ne ake uwar daki, ko kema dabadan ana didima a kanki ba nasan da tini kin afka harkar nan..." Hajiya saude ta tabe baki tace"Allah ya kyauta,,ni ai ko ba a didima a kaina mijina jarumine wallahi shi ai in ze hau gindi se gindinma yadan ya haushi..." Hajiya Abulle tace "sede hakan, amma wallahi muma dolece tasamu yi, to mazanne na yanzu duk burarsu ba lafiya, kin kwanta kin saki jiki kina jiran namiji yasa miku bura kiji dadih se kiji abu kamar lagwani an hau 2mnt an sauka har an kawo, kinsanshi namiji inde maniyyinsa ya kawo baya tunaninki ke, kansu kadai suka sani, balle mani nawa ogan kema knsan zaman kudi kawai nakeyi dashi ba cina yakeyi ba se mufi 4month burarsa bata ratsani ba to ina akeso musa ranmu gashi aikina da naki ba daya ba balle nima azo a dinga cina tsakar dare..." Hajiya saude tace "Aike naki aikin karamine hajiya dan mijinki beda wuyar aiki, sbda wasa da ibada dayakeyi, niko wannan sarkin ibadar hmm kede bari, ni ai dabadan boka ba dana shiga uku dan aiki a kan mijina ba karamin wahala ne dashi ba, kowa keshan wahalar dagani har bokan dake aikin, Amma Alhamdulillahi..." Hajiya Abulle tayi murmushi tace "Tome kike nema yanzu a duniya mrs AASARAKI?" Hajiya Saude tayi yar dariya tace "Babu duk abinda nake nema nasamu.." Abulle ta amshe da "Kinsamu kuwa har abada..." Duk suka kwashe da dariya, dai-dai suka iso bakin motar hajiya Abulle sukayi sallahma tashiga dreva yajata suka fice a gidan, seda hajiya saude taga ficewarta a gidan kana ta koma side dinta zuciya cike da nishadi.
Yau kimanin 1month kenan da kwana daya tana dafa masa abinci yana ci yana koshi, amma basu taba haduwa da juna ba, sbda kullum hajiya saude cikin kara jaddada mata warning takeyi kan Karta shigar mata harkar miji infect ma karta bari ya ganta kwata-kwata dan zata iya kasheta a kn mijinta! Wannan itace kalmar datafi bata tsoro a tattare da hajiya sauden kuma daga ganin yadda take maganar tasan tabbas zata aikata hakan har fin hakanma sbda ta fuskanci ba imani a lamarin matar. Tinda ta fara dafa masa abincin ya tsinci kansa dason ganinta yayi-yayi iya dabarunsa danya ganta be ganinta. Sede ko data ajiye abincin ya fito ko kuma daya wuce tashigo dan gudu gudu takeyi inta shigo side dinsa Ta fice. haka kawai yake tsintar zuciyarsa da mutuwa ason ganinta lokuta da dama ma da tunanin san ganinta yake bacci se yayita mafarke mafarke a kan harya ganta amma bega face dinta ba, sede a mafarkinsa kawai yana ganin farar mace tarr tarr amma be taba ganin fuska ba. Yau tin 9:am ya tashi sbda mafarke mafarke daya dingayi na yarinyar yau mafarki yayi wai tayi serving dinsa da abincinta me dadih amma fuskarta da nikab tana sanye da ash color din hijjabi a mafarkin. Yana tashi yayi wanka ya shirya cikin kayansa na zaman gida na hutu masu launin light golden, ya gyara sumar knsa tsaf ya feshe jikinsa da perfumes dinsa se sauri sauri yakeyi, yau kamata yayi yaje office amma yaki zuwa saboda yanaso yaga ko wacece me dafa masa abincinnan me dadih, tsawon 31days yanacin abinda ta dafa yau yayi alqawarin seyaga ko wacece. Tsayawa yayi gaban madubi yana karewa knsa kallo yayi kiba yayi fresh har wani tumbi ya fara ajewa yasan duk aikin dadin abincin yarinyar ne ke habbaka jikinsa, sajen dake zagaye da kyakyawar fuskarsa ya kara kwanciya luf fuskarta tayi wani azababben kyau. Daga kansa yayi ya kalli agogon bangon dake dakin dai-dai ya buga 9:30am lallai ya tabbatar yau yanaso yaga wacece boyeyyiyar me dafa masa abincin dadinnan a 30mnt yayi wanka ya shirya shida yake daukar awanni in zeyi wanka da shiryawa. Sauri-sauri yayi ya zira lallausar slifas dinsa na zaman gida, ya fice a dakin ya ya sakko Kasan benen Ya kalli kofar dinning room dinsa yaga ya nuna white din light hakan ya bashi tabbacin tini tashigo ta ajiye masa breakfast dinsa ta fita, ji yayi beji dadih ba jiki a sukwane ya karasa yayi breakfast din ya zauna nan yaki tashi dan yau ya ayyanawa ransa seyaga wannan ko wacece, yana nan zaune ya tuna yana tsammanin wani kira, tashi yayi zuwa upstairs dinsa, domin ya dakko wayoyinsa yana shiga dakin ya tadda wayar na ringing ya karasa ya dauka, nan wayar ta dauke masa hnkli har 30mnt suka shude sannan suka gama wayar, sakkowa kasan yayi da wayoyinsa a hannunsa ya isa dinning room din tini an shigo an kwashe komi, haushi ya kamasa ya koma falon ya zauna yana jiran har ta kawo masa abincin rana, yana nan yana jira dadih da iskar sanyin AC ya ratsashi har ta shigo ta fita itama bata gansa ba sbda ta kofar kiching zuwa dinning room din tashogi. Shi kam gogan kiran sallar azahar ne ya tashesa ya mike hadi da salati yana mejin wuyansa ya kage masa sbda kusan a zaune yayi baccin, bawai jin dadin kwanciya yayi ba kawai baccinne ya masa zuwan bazata. Idanuwansa ya sauke a kn saman kofar dinning room din, ya ga ta nuna white light haushi ya kuma kamasa yasan baccinnan ne ya cucesa dabeyi baccin ba tabbas dole ne zeji shigowar mutum. Toilet din dake manne a falon ya shiga ya dauro alwala ya fice a falon zuwa masallacin dake cikin gidan, be dawo ba se after 2:pm. Direct dinning room ya isa ya zauna yayi sarving knsa da dadd'an abincinta, ya cika tumbinsa taf ya zauna ya kasa ya tsare yana jiran zuwanta, kawai se wayarsa dake falon tayi rurin neman agaji mikewa yayi ya nufa falon nasa, ya duba yaga number din abokin aikinsa ne dauka yayi ya kara a kunne nanma wayar ta kuma dauke masa hankali har tazo ta kwashe kyn ta fita dasu be sani ba, seda ya gama wayar ya dawo dinning room din nanma bakin ciki ya kuma rufesa ganin ta kwashe komi ya juya ya koma saman zuciya fal rashin dadih.... Da daddare ya fita zuwa meeting dan haka be samu damar cin abincin data ajiye masa ba, 2tyms tana zuwa tana dubawa danta kwashe kwanukan taga beci ba seta barsu har zuwa 1:am sannan ya dawo gidan direct dining room din ya nufa a gaggauce yana shiga dai-dai ta juya baya zata bar dining room din hannunta rike trea din abincin data kawo a tunaninta bazeci ba shiyasa tazo kawai ta kwashe jin shigowar mutum ya dakatar da ita daga bude handle din dazata kaita kiching din, sbda kamshin jikinsa daya haifar mata da mutuwar jiki hadi dajin bugun zuciyarta very pass, nan take tayi mutuwar tsaye batare data juyo ba, se numfarfashi take saukewa akai akai, kai kace karya tayi aka kamata hannu dumu dumu.
*Ni bana gajarta labari komi sena fadeshi dallah-dallah ashata yadda tazo pls...*
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*WATA KISHIYA*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)
Free page 9
A bangaren gogan kuwa idanuwansa daskarewa sukayi a guri daya wato a Bayanta, haka kawai ya tsinci zuciyarsa da chanza beating se ji yakeyi fat-fat-fat, tamkar zuciyar tasa zata tarwatse ta fashe , sbda azabar bugun datakeji, idanuwansa ya kara gwalesu sosai a bayanta ko kyaftawa bayayi, yayin da bugun zuciyarsa ke yawaita, saurin hanzari yayi ya kai hannu ya dafe saitin gefen zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa, sosai ya dafe saitin zuciyar tasa yana mejin kamar zuciyar tasa zata fado kasa, wani irin bakon yanayi ya ziyarcesa wanda be saba jin irin saba kwata-kwata, kawai ji yayi yana da bukatar ganin fuskar wannan wadda tasa mishi wannan bakon yanayin dabe taba jin irinsa ba, idanuwansa ya dinga yawo dasu a bayan yarinyar,, hijjab din jikinta Army green ne, duk da girman hijjabin amma hakan be hanashi ganin fadin hips dinta ba, nan take ya karajin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kara danno masa kai, hatta da Azzakarinsa seda ya amshi bakon yanayin jikin nasa,, be taba tsayawa ya tsurawa jikin mace ido ba se yau, tsawon shekara da shekaru mashi be ganin mace a mace se yau a kan yarinyar. kyar ya tsayar da idanuwansa a kan bayanta daya taso ta saman hijjabin jikinta a cike fam-fam, ga fadi ga tudu, ga duwawuka ga gefe da gefe wato hips, Azzakarinsa ya kara yin wani zirr-zirr na wani yanayi dabesan dame ze misaltasa ba,,,, a bangaren Al-muqri'ah har zuwa wannan lokacin Tsaye take kmr gunki, ko kwakwaran motsi ma ta gaza yi a karshe seta lumshe idanuwanta tana me kara shakar kamshin turarensa Daya cikata , tana shakar kamshin tanajin wata ni'ima na shigarsa....Seda suka kwashi 20mnt a wannan yanayin ko kwakwaran motsi ba wanda ya iyayi musammanma Al-muqri'ah wadda ta kulle idanuwanta Gam-gam tana amsar abinda bata taba jiba a jikinta se yau,. tanajin tsayuwarsa a bayanta kuma tanaji a jikinta kallonta yakeyi amma ta gaza juyowa gani takeyi kmr inta juyo zuciyarta fashewa zatayi sbda dukan datakeyi a ynzu haka dum-dum kamar ana buga ganga me mugun zaqi hk takeji, ta tabbatar inta juyo zuciyar tata tarwatsewa zatayi, dabadan ta hada trea din hannunta da jikin kofar ba da tini ya zube a hannunta sbda duk wata laka ta jikinta ta mata sanyi karai Bata da katabus tako ina jijiyoyinta sun mata sanyi....ganin sun kara kwashe 20mnt bata juyo ba yasashi kokarin bude baki zeyi magana dai-dai wayarsa dake cikin aljihunsa ta katse masa hanzari, fiddota yayi daga aljihunsa ganin sunan wanda yake kula da duk kamfanoninsa hkn ya dauke masa hankali ya juya yayi picking call din jin muryarsa ya kara narkar mata da jiki tanaji ya bar dinning room din yana waya, ita kuma da kyar ta iya daga kafafuwanta ta fice ta nufa kiching ta dawo, zata kwashe sauran kayayyakin ta gansa tsaye ya jingina da bango ya harde hannayensa a kirjinsa ya zubo mata ido, itama idon ta zubo masa zuciya na dukan dari uku-uku, tini kyaunsa ya doki room and falo din zuciyarta dabadan karfin imani ba da dakiya irin na mace, da faduwa zatayi ta dume kilama da Ambulance za a fita da ita a gidan sbda kyaun nasa na iya kashe me rai, in kuma akaci saar sassauci to mutum na iya kamuwa da mutuwar farin jikI,, a bangaren gogan kuwa tana shigowa ya daura idonsa a kanta nan take yayi loosing memory yayin da kyaunta yayi matukar Yin rugu-rugu da lissafansa, nan take razanar fitar hayyaci ya ziyarcesa at one Time, seda ya fiddo kaf idanuwansa waje yana mejin zuciyarsa na tsananta bugu,be tabajin yanaso yaga wata halittaba a duniya kmr ita, ashe itadin special ce shiyasa tin kafin ya ganta yakejin yanayoyi a knta, koda ya nufa falo ya amsa wayar a gaggauce ya dawo yaga ta fice yasan dole zata dawo ganin akwai sauran kaya a kn dining din bata gama kwashewa ba, ya riga yayima knsa Alqawarin yau seya ganta ko wacece, aiko Ya ganta din kuma ganintan ya haifar masa da shiga yanayoyi na bazata kusan 99%. Ganin yadda ya kureta da ido yasata saurin janye idanuwanta a kansa ammafa kyaunsa ya dimautata badan ta gaji da kallonsa bane ta dauke idanuwanta a knsa sedan zallar kwarjininsa daya mamaye mata idanuwa da gangar jikima baki daya. "Tsarkin mulki mara iyaka ya kara tabbata ga ubangijin wannan halittar!' Abdoljalal ya fadi hakan a zuciyarsa, yayin da yaketa kara kare ma yarinyar kallo gabaki dayan yarinyar special ce itadin designer ce,, tanada bayyanannan kyau na fitar hankali, babu kasar dabeje ba a kaf duniyarnan amma wallahi be taba ganin mace me kyau da qualities din yarinyar ba gata doguwa dan baza a kirata da gajeraba sannan baza ace mata doguwa ba can-can, be taba ganin macen data burgesa 100% kmr yarinyarnanba, ga kyau iya kyau, ga kaya iya kaya. Jiki na rawa ta zube kasa ita duk ta daburce ta mancema ana gaida babba se yanzu ta tuna, harga Allah ganinsa ya gigita mata lissafi da hannu ta masa alama da gaisuwa kwayoyin idanuwanta na kasa, Abdoljalal ya kara kureta da ido ba tare daya amsa gaisuwar tataba dan bema jita ba, yayi nisa a duniyar kyaunta sam ma bejin kira,... Ganin be amsa ba yasata mikewa ta kwashe sauran kayan jikinta har yana kyarma ta fice yana kallonta, haka kawai ya saki murmushi ganinma kmr tsoronsa takeyi yarinyar ko kallonsa ta gaza