Showing 159001 words to 159314 words out of 159314 words

Chapter 54 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt

kansa da kansa, kaf duk sukayi jimami, hadi da jinjinawa duniya, wato da gaske ne da bahaushi yace duniya budurwar wawa, sannan duniya batasan gwani ba. Daga haka suka daga zuwa kasa daban-daban domin hutawarsu,,, suka huta sosai, har cikin Almuqri'ah yakai 8month inda aka tabbatar da yara shida zata haifa kaf maza, kana suka fara shirin dawowa kasarau domin sunfi so ta haihu a Nigeria musammanma ummih dakeji kmr zata maida Almuqri'ah ciki, farin ciki kowa yakeyi, haihuwa biyu Amma Almuqri'ah zata tara yara goma, tako ina se hamdala, kadama Abdoljalal yaji labari, duk duniya ba abinda yakeso kmr Almuqri'ah, komi nashi nata ne na har abadan,,,, So ba karya bane...






Tammat bi hamdulillahi,, muna fatan Allah ya saukeki lafiya Almuqri'ah, A nan nakawo karshen book dinnan na wata kishiya, ina rokon Allah ya yafemin mistakes dina,ki dauki na amfani ki watsar da mara Amfani hajjaju.. Fans nagode da soyayyar da kuka nunamin a booK dinnan,,, ina fatan ku nunamin kauna fin tunani na a book dina na NAMIJIN ZUWA (note-pls idan kinsan bakison romances a book karki siya book dina namijin zuma,domin soyayya ce da sex za a zuba na fitar hankali,dan Allah in kinsan zaki fitarmin da book ban fatan ki siya, insha Allahu next year zan saki book din senayi rabinsa) nagode fans Allah ya kara mana hakuri da juna, semun hade a next book Dina. ni da kaina inasan Namijin zuma..balle ku nasan dole ma zaku soshi fans, ga romances ga karuwa. Ina fatan Allah ya yafemin all my mistakes, wadanda kukase booj dina ina roka muku arziki me yalwa a gurin ubangiji nagode kwarai...




*DEDICATED TO SAFAIZ....CAN'T LIVE WITHOUT YOU NEMO....*




FANS KUSE MAGUNGUNAN MATA WLHI LATEST NE, HAJJAJU KI GYARA GINDI KU ZAUNA LAFIYA DA OGA. 08101626484


Semun hade A NAMIJIN ZUMA....book dinnan dole posting dinsa se dare wlhi sbda dadinsa... Ngde fans ku huta lafiya zanyi kewarku wallahi.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login