Showing 123001 words to 126000 words out of 159314 words

Chapter 42 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt

a garin kaduna, daman tini dreva dinta da securities dinta sukasan da dawowarta a yau din, dan haka jirginta na sauka ta fito , ta shiga mota ta nufo gidanta, ita kadai ta dawo kasar can ta baro hajiya Abulle ita bata gama sare saren kayan ba, itama saude ta dawo ne taga rayuwar mijinta ta koma sbda suna samun cinikin kayayyakin dasuke sari suke turowa kasar sosai, dan direct kamfani suke zuwa a musu na musamman, kawai zuciyar Sauden ce bata natse shiyasa ta dawo taga habibinta taga rayuwarsa ta koma taci gaba da neman kudadenta.. Suna isa gidan dreva yayi packing motarta a saitin part dinta, ta fito rige da wata mayyar bag dinta a kallah kudin bag din na iya riskar 3000k takalmin kafarta kalar bag din hannunta, sanye take da wani irin danyen material black me flowers pink and mint green. a kallah kudin material din na iya riskar 1m ,an mata dinkin rigar bu-bu, yard goma ne ya mata saboda ta kara shirka wata iriyar kafirar kiba,ta kuma dunkulewa a halin yanzuma tini za a iya sata a list din wadanni, kanta daure da wani plan gyale mint green, sbda yard din be Isheta tasamu dankwali ba, a can dubai tase material din aka mata dinki a can din, masu dinkinma sunsha mamakin ganin irin halittar Saude, da ace sun ganta da tsawo da cewa zasuyi samudawa ne suka bayyana. fuskarnan ta hajiya saude tayi ja-jawur saboda tsabar bleaching gefe da gefen mitsi-mitsil din idanuwanta tini sukayi maroon-maroon, man bleaching din yadena amsarta sbda narkekiyar kibar data karayi ta fitar hankali, kumatunan nan sun kuma tashi harsun fara saki saboda azabar kibar ma tayi ta baci, taci dadih sosai, dan kuwa bata sassautawa abinci ko kadan, danma a AC take kwana take wuni da ba red and maroon face din tata zatayi ba sede kuma tayi wani color din da babu sunansa ma a a Nigeria. Tini Ma'aikatan gidan maza suka taru domin miko ma hajiya gimbiya saude gaisuwa, kama daga kan securities da masu gyaran flowers dade sauransu. Hajiya saude da idanuwanta ke sanye da baqin glass no respect, Kai kace makauniya ce me jiran dan jagora, ko alamar kyau batayi ba, gandar lebennan nata ya kara saki lababa dashi. tabi kowannen ma'aikatan da kallon wulaknci su kam ma'aikatan kallan tsoro suka shiga binta dashi, ta kara kinkima kibar data zama abar tsoro tini tazama wada ko a wadanninma irin ainifin wadanni ta zama wadanda basu da ghalihu, kadan ya rage tazama in bakayi da gaskeba seka takata ka wuce in kai dogo ne. Ta amsa gaisuwarsu a wulakance kana ta shige part dinta se takun isa takeyi da kasaita tana girgiza kai ka rantseda Allah kyakyawar mace ce me giindin dadih. Ma'aikatan gidan mata sam basu san da dawowartaba.


Tana shigewa part din nata Tantiri ya kwashe da dariya ya fito tsakiyar filin inda ma'aikatan ke tsaye ya fara kwaikwayar tafiyar hajiya saude, harda yadda take rangwada...kaf ma'aikatan gidan suka kasa daurewa suka kwashe da dariya, mustapha yace "Wai sunan wata dabba wai kunkuru, wayaga tsohon kwad'o...." Kaf Suka kara kwashewa da dariya. Tantiri yace "fuska kmr ta soyeyyen kosan da yayi kwantai .." Duk suka kara shekhewa da dariya. Ahamad yace "da uban nonuwa kmr manyan jarkokin turawa...sunan wata waka ragadada megida na kaina..." Suka kara kwashewa da dariya,, hassanan yace "Wawiya tana can, me gida na nan yana more yarinta..." Suka kwasheda dariya suna cikin dariyar tantiri ya kalli kofar part dinta yaga kmr an tabata kawai ya kwasa a guje ya bar gurin ganin tantiri ya kwasa a guje yasa sauran ma'aikatam barin gurin suma a guje sunata dariya, yanzu kallan wawiya suke mata, ko alamar tsoronta yanzu basaji, sbda sun fahimci oga ma ya rage tsoronta, wasuma sukace ya dena tinda ya iya tale gindin wata yaci. Mutanen kwarai daga cikin ma'aikatan gidan maza tausan Almuqri'ah kawai sukeji ganin dawowar hajiya saude gidan, wasu kuma ko a jikinsu domin duk wanda ya debo da zafi bakinsa, wasu kam sukace a ransu ai abinda ba ruwanka dadin kallo garesa, masu hankalin cikinsu kuwa tini suka san in gobara ta tashi da karmami to tabbas seya cinyeshi tass ze barshi, bade yaci rabi ya bar rabi ba.


Abdoljalal da Almuqri'ah na zaune a Farfajiyar shakatawarsa yaga shigowar motar hajiya saude da motar securities hakan ya bashi tabbacin hajiya saude ce ta dawo yau, hk kawai yaji a ransa sam beji dadin dawowarta gidansa ba, se yaji daman mutuwa tayi bata dawo ba, sbda yasan tashin hnkli ya dawo gidan kenan, musammanma dayayima Almuqri'ah ciki, yasan dole ma asiri ya tonu domin bana rufewa bane asirin, sam bejin tsoron komi a ransa. Almuqri'ah ma taga wucewar motar se taji gabanta ya yanke ya fadi, dukda batasan waye a motar ba sannan tasan ba bakin Abdoljalal bane sbda motar ta gidan ce. Ta kalli Abdoljalal wanda ke Zaune gefenta Yana mammatsa mata yatsun hannuwanta ya gama matsa mata kafafuwa kenan, ya dawo kan hannayenta motar hajiya saude tashigo, ya tabbatar da ace hnklin hajiya saude yazo gurin da dolene zata gansu.. Almuqri'ah ta sauke ajiyar zuciya ko ina a jikinta ciwo yake mata , nauyin cikinnan na jikinta ba karami bane, shike sawa ko ina a jikinta ke mata ciwo musammanma kafafuwanta.. "Waye yashigo yanzu?'' Ta tambayi abdoljalal da bebanci. Abdoljalal ya sumbaci gefen kumatunta yace "nima bansani ba my beby me dauke da babyna..." Almuqri'ah ta sauke nishi da kyar sbda bugun da zuciyarta keyi mara ddh tace "Kode matarka ce ta dawo dan Allah?'' Abdoljalal yace "Aah..." Ya fadi hkn ne kawai danya kwantar mata da hankali ya fahimci kmr hankalinta ya tashi sbda yana jiyo heart beat dinta.. "Ki kwantarmin da hnklinki ba ita bace knji my baby wadda zata haifamin farin bbyna....mace zaki haifamin ko namijima bansani ba, tinda anyi scanning 6tyms yaki nunawa ,nifa wlhi koma macece ko namiji zaju haifamin inaso Allah ya kawomin abina lafiya...." Abdoljalal ya fadi cikin kwantar da murya zuciyarsa fal farin ciki, sometimes har chanza tafiya yakeyi shi a dole ya kusa zama baba. Almuqri'ah tace "Amin ya ilahil alameen..." Ta daura knta a kan kafadarsa badan zuciyarta ta nutsu ba. "Ina sanki dayawa knji, da durinki , da nonuwanki da hips dinki, da lips dinki, da mahaufarki......" Ya fadi cikin karashe mgnrsa cikin zallar jaraba. Almuqri'ah ta dago ta kalleshi ta sakar masa murmushi na zallar SO, yadda ya raftago bayanan nan dariya ya bata. tace "Nima ina sanka..." Da bebanci. Abdoljalal yaji wani abu ya dirar masa daga mara zuwa kasan burarsa, nan da nan kaciyarsa ta kawo ruwa sbda cewar datayi "nima ina sanka!'' Ba karamin tasiri muryarnan tayi ba a zuciyarsa,nan da nan yaji shaawarsa ta tashi ya kai hannu ya dafe mararsa yace "Wassshhhhhh....tashi muje dakinki ki bani durinki inci dan Allah kinga jiya baki bani ba, kusan 2days baki bani naci ba yau pls a bani, wlhi ynzu sha'awata ta tashi har burata ta mike sosai, kaciyata ta fara kawo ruwa..." Almuqri'ah dake kallanshi duk yabi ya rikice a lokaci kankani ta tsorata saboda tasan yadda Be citannan ba na 2days inya hauta yau seta gayawa Aya zakinta. "Aah pls banda lafiya daddy..." Ta fadi hadi da marairaicewa. Abdoljalal yace " yar daddy zaki warke ai kadan zanyi matsoraciya kawai, se baqar rowa a cikinki,gindinnan de tini ya zama nawa tinda ni na farkeshi..." Yana gama maganarsa be jira cewartaba ya sunkuceta zuwa dakinta,be direta ako ina ba se a kn bed dinta. Ya fara mata wasannin shan nono har durinta yasha ya zuqe mata kaciyar nata gindin, ta shagala da dadih kawai ya saitata a goho ya hau luma mata katotuwar burarsa.....




Larai hajiya saude ta fara kira a ma'aikata matan gidan tace mata ta dawo,..." sannan tana bukatar kaf ma'aikatan gidan dasuzo su mata bangajiya... Larai tace "Ai dolenmune gimbiya matar alaji saraki, muna miki barka da dawowa......" Hajiya saude tayi wani murmushin farin cikin kirarin larai na karshe ta katse wayar, ta lalubo lambar Abdoljalal tajita kashe dan haka ta kira ahamad yana dagawa tace "Jalalu na, na nan ko yana Abuja...?'' Ahamad dayaji gabanshi ya yanke ya fadi yace "Yana nan gimbiya uwar gidan saraki .." Hajiya saude tayi murmushi me tattare da sound tace "na kira lmbarshi bnsamunsa, ka gaya masa nadawo yanzu..” "yana can yana tsotse nono da gindin budurwa me jini a jika, ba naki ba me kama da tsohuwar biriya..." Ahamad ya fadi a ransa a fili yace "Angama gimbiya zuciyar jalalu..." Ta katse wayar, zuwa 5mnt ahamad ya kirata ta daga yace "Naje part dinsa,nayi sallama naji shiru inajin bacci yakeyi..." Hajiya saude ta duba watch din hannunta taga 11:30am tace "Bacci kuma a wannan lokacin....okay kawai ba dmwa inya tashi ka gaya masa..." Ahamad yace "Toh madam Allah de ya kara girma...." Ba tare data amsaba ta kashe wayar.


Larai jiki na rawa ta bazama gayawa ma'aikata matan gidan cewa hajiya saude tadawo tace kowa yazo ya miko gaisuwar bangajiya... Mummunar sakonnan na isarma jimmalo taji gabanta ya yanke ya fadi Almuqri'ah ce kawai tazo zuciyarta,,, byn larai ta gama yad'a zance ta dawo gun jimmalo tace "Jummalo to se a sanar da yarinyar can me dafawa me gida abinci cewar ta lallabo da uban tillun ciki tazo aje a kwashi gaisuwa a gurin hajiya saude, me guri yazo dole me tabarma ya nade,..." Jimmalo tabi larai da ido ba tare datace komi ba ta fahimci hassadar Almuqri'ah ce a zuciyar larai, domin itama bawai san Hajiya sauden take ba kawai de hassada ce sbda me-gida na santa harma tana dauke da cikinsa abinda be taba samu ba haihuwa amma ynzu gashi yasamu a gurin yar Aiki tabbas yarinyar tazo aiki da goshi hk larai kecewa a ranta, tanajin daman itace, dukda de a tunanin su zina sukeyi, amma kowaccensu, su masu hassadar da ace dasu abdoljalal yakeyin zinar da ransu yafi na kowa dadih, musammanma larai, tinda taga abinda ke faruwa tsakanin Almuqri'ah da jalalu ta fara rangwada dataga Abdoljalal ba ita kadai ba kaf ma'aikatan gidan masu tsohon gindi, bnda jimmalo amma haka suka komayin rangwada da fidda tsiraicinsu ko Abdoljalal ze taya amma ina ko kallo basu isheshi ba, dukda tsirarar da suke yawo shi bema ganinsu sam,. Kaf ma'aikatsn gidan mata denasa hijjabi sukayi seda sukaji dawowar gimbiya yanzu kowacce ta bid'o hijjabinta tasanya, banda jummai kullum sanye takeda hijjabinta. "Allah ka rabamu da zina...
" Larai ta fadi zuciya fal hassada da zallar bakin cikin Almuqri'ah, (it zuciyar me hassada kullum a cunkushe take, mu raba kanmu da hassada, kowa ya dinga abinda yake gabanshi kawai, hassada na cinye kyawawan ayyuka, ba tare damun ankare ba mu tashi a ZERO.) Jimmalo bata bi ta kan maganganun larai ba harta gama ta bar gurin, jimmalo ta saka hijjabinta zumbulele itama doguwa ce a kalla lent dinta ze kai 61. Jimmalo ta nufa Dakin Almuqri'ah a zuciyarta kawai se ayyanawa takeyi, yau asiri ya tonu, tasan yau da wuya in ba asiri bane ze tonu. Tana zuwa kofar dakin Almuqri'ah tana kokarin shiga taji ihun Abdoljalal na dadih se buga gindi yakeyi da bura, daga nan wajen ma tana iya jiyo karar facal facal din burarsa a cikin gindi saboda ni"ima ta wadata sosai, daman akwaita kuma ga Arzikin ciki. yadda yake buga gwatson bada wasa yakeyi ba, tanata jiyo nishin Almuqri'ah da kyar da kyar, dagajin nishin nata na dadih ne da wuya sbda har sambatu sambatun nishin nata ke badawa, Jimmalo ta koma daga baya, ta zauna can da nesa inda bazataji ihun nasu ba tashiga tunanin yazasuyi, tasan in har hjya saude taga bataga Almuqri'ah ba a cikin masu mata bangajiyar za a samu matsala kuma inta gantama matsala ce, domin ta tsaneta Fin kaf ma'aikatan gidan ...jimmalo na zaune tana wadannan Tunani tunani Almuqri'ah ta fito daga dakinta cikin hanzari sanye da rigar material har kasa mara nauyi duk tabi ta jike da zufa sumar knta har diga takeyi da zufa hijjabi ne a hannunta tama kasa tsayawa tasa hijjabin a dakin itade tinda tasamu ya sauka a kn durinta da wuri shikenan ta godewa Allah tayi hamdala, ta fito waje sbda azabar zafin da takeji shi kuma Abdoljalal ya shiga toilet wankan tsarki, dmn hk sukeyi inde yaci ita seta fito waje tasha iskar wajen ta huta, dan batajin ma iskar AC na shigarta itade kawai tafisan iskar waje, A kn ta AC kota fanka . idanuwanta suka sauka a kn jimmalo Wadda itama itan take kallo nan take Almuqri'ah ta gano jimmalo na cikin damuwa. Nan tashiga tambayarta meya sameta hadi da karasawa inda take zaune. Batare da Jimmalo tace komi ba, ta cire hijjabin jikinta ta mikawa muqri'ah sbda yafi girma. Muqri'ah ta amsa fuskarta dauke da ayar tambaya, jimmalo ta amshi hijjabin hannun Almuqri'ah din tasaka, kana ta kalli muqri'ah din tace "kisa hijjabin dana baki, yafi girma nasan ze rufe cikin jikinki yadda baza a gansa ba...zamuje muma hajiya saude barka da zuwa ne tadawo dazu..." Nan take cikin Almuqri'ah ya juya jin abinda jimmalo tace, knta ya dauka, wato motar data gani dazu kenan itace tadawo amma shine ta tambayi Abdoljalal yace ba ita bace, alhalin yasan itace din.. Ganin tashin hankali da firgici hadi da tsoro sun bayyana a kn fuskar muqri'ah yasa jimmalo sassauta nata tashin hankalin tace "Ki kwantarda hankalinki ba abinda ze faru, insha Allahu Allah na tare da bayinsa masu gaskiya, ubangiji baya jarabtar bawa da Abinda yafi karfinsa, tinda kika Allah ya miki jarabar nan, kuma baki cikinnan to tabbas akwai yadda zeyi dake da cikin baki daya ..." Kalaman jimmalo yasa zuciyar muqri'ah sassauta tashin hnklinta, tasan ubangiji shi ze mata sutura kmar yadda yasabawa bayinsa salihai. Tasaka hijjabin da jummalon ta bata, dayake yanada fadi sosai nan ya boye cikin jikinta se kayi da gaske ka gane. Jimmalo ta kalleta byn tasa hijjabin tace "yawwah ki dinga wasa da hannunki a cikin hijjabin ta yadda cikinki ze kara rufuwa, har mu shiga mu fito lafiya, kiyita adduarh, nima zantayi, Allah yasa mu shiga lafiya mu fito lafiya..." Almuqri'ah ta amsa da amin. Suka fara tafiya, Almuqri'ah taji kmr ta koma dakinta taje ta gayawa Abdoljalal se kuma ta fasa, saboda haushinsa ma takeji, yasan matarsa tadawo ta tambayeshi amma yaki gaya mata, sbda ita ba komi bace garesa,.. Suka nufa part din Hajiya saude kowaccensu zuciyarta ta na dukan uku uku, sede sukasa ubangiji gaba, kuma sunsan ya isar musu komi.








WATA KISHIYA LITTAFIN KUDI NE 08101626484






32
*na cire friday da saturday a ranakun hutuna, kawai zanyi hutun 2days a sati Ba rana, zandeyi hutun 2days kawai ngde fans da love*


Dai-dai suna isowa alon hajiya saude kaf ma'aikatan mata sun gama mika gaisuwar su, sun fice, kana jimmalo da Almuqri'ah suka sako kai falon . hajiya sauden ma na shirin mikewa ta hau sama ta huta, to ba gajiya ma a jikinta sam sbda a yawon nasu sunyi hutu ita hutu, ita a jirgin natama na dawowa Nigerian hutunta ta dinga yi. Idanuwan Almuqri'ah suka sauka a kn hajiya saude wadda ke tsaye, byn sun shigo falan, nan take Almuqri'ah taji jikinta na neman fara rawa saboda tsoro da firgicin inta gane tanada cikin mijinta yazatayi, nan take tayi controlling kanta gudun tonuwar asirinta, tasan innasirin ya tonu har jimmalo se tasha azaba.nan ta nutsu se wasa takeyi da hannunta a cikin hijjabin jikinta, tayi kasa da knta daga kallan hajiya sauden.tana shigowa falon itama hajiya sauden ta bi Almuqri'ar da ido, Nan take seda gabanta ya yanke ya fadi, taji wani yanayi a zuciyarta tamkar taga abin tsoro, wato do-do, itafa sam tama mance da yarinyar a yan kwanakinnan, koda ma'aikata matan gidan sukaxo suka gaidata sam bata kula ma ba yarinyar ba, amma ta kula babu jimmalo. ta manceta a kwanakinnan sam, a farkon barinta kasar ne ta kwallafawa ranta tunanin yarinyar jefi jefi. Dawowa hajiya saude tayi ta zauna kan kujerar data tashi, sbda jiri taji yana neman kwasarta, idanuwanta sam basu kauce akan almuqri'ah, sam ko kallan jimmalo ma batayi ba. Jimmalo da Almuqri'ah suka zube kasan carpet din falon hajiya saude, jimmalo ta fara gaidata ta amsa, sama sama, jimmalo ta kara da mata ya gajiyar hanya, sam bata amsaba a wannan karan,,,, ,Almuqri'ah ta gaidata sam bata amsa ba, kuma taji bawai bata jiba, idanuwanta na kan Almuqri'ar, kyaun da yarinyar ta kara ya firgitata Ainun. "Wato anzo gidan kudi an kara gogewa ba shakka madallah!..." Hajiya saude ta fadi a bayyane, zuciyarta fal tsoron da batasan kona menene ba, itade kawai tasan mijinta ne ya fado mata rai. Jimmalo da Almuqri'ah suka kalleta datayi mgnr, sukaga tasaki baki tanata kallan Almuqri'ah, kallo daya suka mata suka sauke knsu kasa, zuciyarsu se mugun bugu takeyi dan gani sukeyi asiri ma ya gama tonuwa a yau, musamman ma jimmalo hnklinta yafi na Almuqri'ah tashi, sbda ita tafi Almuqri'ah sanin wacece saude, a duniya komi akace saude ta xata aikata jimmalo zatace ta Aikata ma kawai, saboda Saude ta wuce tunanin duk me tunani, bata dauki ran kowa a bakin komi ba, ranta ne kawai ta daukeshi rai, sena jalalu, shima san bnza take masa, san da yakeda dalilin yinsa (kudi). Sosai hajiya saude ta gigice da ganin k'aruwar kyaun yarinyar ta kuma kyau, kyaun ma na fitina,. "Ba shakka..."saude ta fadi tanajin zuciyarta na harbawa da mugun matsiyacin karfi, ta rasa dalilin hkn, a yau bugawar zuciyarta daban ne a kn ada intaga yarinyar, tini taji kanta ma harya buga ya fara mata ciwo,ta lumshe Chinese eyes dinta ta kara budesu a kn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login