Showing 45001 words to 48000 words out of 159314 words
Chapter 16 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt
toh, amma zuciyarta ba ddh, sam bata maji gamsuwa da kalaman laran ba. Larai tayi murmushin shu'umanci kana ta fara magana cikin makirci "Yarnan kede Allah yasa kinzo da farin jini gidannan...har Wani ya ganki yace yana sanki, yasameni yace in gaya miki, a cikin masu gadin canne na kofar get yaje, baki gansa ba kamilalle salihin bawa..." Al-muqri'ah dake jinta, ta hade rai dan ita batason maganar maza, sam bata sakewa da d'ana miji, se Abdoljalal ne kadai take sakewa dashi har take masa murmushi, amma ita maza basa ganin fuska a gunta, komi takeyi tana taka tsantsan da d'ana miji, saboda kakarta ta taba gaya mata in mace ta sake da saurayi namiji in har yasan farjinta, to tabbas duk namijin daze aureta a banza ze dinga ganinta, kuma kakarta ta gaya mata duk maza mayaudara ne, basa sanka seda wata manufa, duk mesanka na Allah baze tunkareka ba, sede ya tunkari magabatanka musammanma ita al-muqri'ah datakeda karancin shekaru. Sannan kafin tazo gidan ma seda hajiya knde ta mata warning kn ba ruwanta da mazan gidan saboda yan iska ne, to ta rike hakan a knta gam, kunsan bebe da rike abu, dan haka ta girgizawa larai kai alamar aah ita bataso. Larai ta fahimci me take nufi da girgiza kan tace "kisoshi ze baki kudi masu yawa seki tafi gida ki dena bautar nan ta wahala..." Al-muqri'ah ta kara fahimtar wato san bana gaskiya bane, dan haka ta girgiza mata kai alamar aah, larai ta fuskanceta, nan take ta gano yarinyar nada wayau , ba irin wawayennan bane, kuma zatayi wuyar kai, balle ma bebaye nada wahalar sha'ani, kuma larai tayi alwashin insha Allahu seta shawo knta dan 50k ba wasa bace a gareta. Yarinyar ta juya ta fara aikinta, taki kara sauraren larai tanaji tana mata mgna duk a kan taso wanda ke sonta dinne, amma taki bi ta kn laran, da larai taga hakan ta fice a kiching din tana fadin "Ko uban waye ke sekin amince da salisu tantiri, in knsan wata baki san wata ba, dubu hansin dinnan bazata wuceni ba a banza a hofi duk bakin cikinta se tantiri yaciki ni kuma se naci 50k..." Tini larai ta gama lissafa abinda zatayi da 50k din da tantiri ze bata in bukatarsa ta biya a kn bebiya.
Zuciya ba dadih ta shirya masa abincin rana ta kai dinning din ta fito daga side din jiki ba kwari, tana fitowa taci karo da usman me gyaran side di Abdoljalal. gaidasa tayi, usman ya washe baki hadi da amsawa tini shima ya fahimci bebiya ce sbda suna yawan haduwa shida ita, inta fito side din nasa, usman shine me kula da bangaren gogan duka. Da bebanci ta kuma tambayarshi megidannan ko yayi tafiya ne..." (Dan bata gamsu da abinda larai ta gaya mata ba Kwata-kwata, zuwa yanzu ta kara jin tsoron larai) usman yanada kani bebe, dan haka ya fahimci me take nufi. "Oga na nan a bedroom dinsa me kyau, amma sede beda lafiya jiya da daddare ya kirani na dakko masa drink a frij yasha paracetamol,..." Cewar usman. Al-muqri'ah data zuba masa ido tana saurarensa , daman tanaji a jikinta tabbas ba lafiya Ba, har zuciyarta, taji rashin lafiyar tasa. Allah ya sawake tace da bebanci, kana ta juya ta nufa kiching tana jiran usman ya wuce taje ta dubo gagon dan wallahi zuciyata bazata jure ba, kawai ji tayi so takeyi ta gansa, dan taga a wani hali yake ciki. Zaunawa tayi a kiching din tayi tagumi, kai kace mutuwa aka mata, se hadiyar miyaun damuwa takeyi da tashin hankali, lokaci zuwa lokaci seta tashi ta leka taga usman ya bar kofar side din nasa, amma se taga ma ya shige side din nasa, ta koma ta zauna tana jiran ya fito dan ita ma ta shiga taje ta gansa da jikin nasa, ko zuciyarta zata nutsu ta dena hadiyar yawunnan na zallar damuwa. Tinda usman ya shiga be Fito ba seda akayi magriba duk al-muqri'ah na nan zaune tana jiransa ya fito ko sallar la'asar da magriba a nan kiching din tayita, gani takeyi kamar in zata shiga side dinma usman ze hanata ne,dan kunya takeji ta shigo kuma ta nufa dakin Abban nata alhalin usman na nan, wallahi daba dan haka ba da tini taje ta gansa, dan zuciyarta se azabar zirya takeyi taki zama guri daya. Usman na fitowa daga side din ya nufo kiching din datake, ya sameta tsaye, ya kalleta ya sakar mata murmushi domin shima wai santa yakeyi tin randa ya fara ganinta ya kamu da zallar madarar zumar santa. "Oga yace ki kawo masa abinci dakinsa na sama..." Cewar usman. Seda ta sauke ajiyar zuciya saboda wani irin dadih daya ratsa mata zuciya, Kmr tana jira ya fadi hakan, ta fice a kiching din zuwa side din cikin sauri sauri, usman ya tsaya ya zuba mata ido seda ta shige ya dena ganinta, kana ya wuce hidimar gabansa se murmushi yakeyi a zuciyarsa yace. "Nasamu matar aure..." Danshi bada isknci yake sonta ba da aure yake sonta.
Jiki na rawa, ta dauki abincin data kawo masa na rana a kn dinning, dan Tashin hankaki be batta ta dafa wani ba, ta nufa falonsa, direct ta nufa upstairs bata taba hayowa upstairs din nasa ba se yau, bin ko ina takeyi da ido, yayi kyau iya kyau amma tashin hankalin dake zuciyarta be bari ta fahimci kyaunba, tinda usman yace mata beda lafiya bata kara fahimtar jikinta ba har zuwa yanzu. Tsayawa tayi bayan ta gama hayowa saman, taga dakuma kusan hudu biyu na kallon biyu, daki na farko ta nufa nan zuciyarta ta sanar da ita yana ciki sbda a nan tafi jiyo kamshin turarensa. Knocking tayi a hnkli a bakin kofar dakin, cikin sanyin murya yace "Waye? Da bebanci tace masa "Ni ce..." Yayinda duk ta kosa tasata a ido. Jin maganarta tasashi saurin tashi zaune hadi da mata iso, yanajin wani kwari na ziyartarsa daga jiya zuwa yau duk yabi ya rame ainun kmr yayi ciwon 1week, ga ciwo nacinsa kuma yakishan maganin arziki se jiya dayaji wuta iya wuta shine usman ya kira usman ya bashi drink a frij yasha paracetamol. . Turo kofar dakin tayi ta shigo idanuwanta da nasa suka sarke da juna, nan take tausayinsa ya lullube zuciyarta, ta zubo masa ido kmr yadda shima ya zubo mata nasa sexy eyes din, yana mejin wani sanyi daya ganta, nan take 50% din ciwonsa tini duk ya ragu. Ganin yadda ya rame daga jiya zuwa yau yasata jin hawaye sun cika mata ido duk yabi ya chanza dagani yasha wahala,, cikin hanzari ta karaso ta ajiyr trea din a bedside, ta tsugunna ta gaidasa hadi da tambayarsa ya jiki..." Da sauki ya amsa...' idonsa na knta, tini ya hango taruwan kwallah a cikin idanuwan nata. "Tashi ki zauna gefen bed ki zuba min abinci inci.." Ya fadi da muryarsa a ta masu ciwo. Ba musu ta zauna Kn bed din , amma sede taki yadda ta kara kallonsa danta tabbatar inta matsa a kallonsa tana iya fashewa da kuka. Serving dinsa tayi da abinci mara nauyi (dafa dukan taliya wadda taji kayan lambu) da perper fishi din data dafa masa, ya amsa, ya ajiye a kan cinyoyinsa idanuwansa na knta, wallahi ganinta ba kamaramin haifar masa da karfi yayi a jikinsa ba, amma ya narke yace ''ki bani a baki...'' Dagowa tayi ta kallesa ta zaro ido,, dan ita seya koma mata kmr wani baby. ya kara marairaicewa dan gudun kada tace aah yace "Kinga fa banda lafiya tin jiya ban iya komi dan Allah knji yarinyata..." Se tausansa ya kara ratsata, sannan sunan daya kirata dashi na Yarinyata yayi tasiri a ranta. tasowa tayi ta matso kusa dashi ta zauna ta fara basa abinci a bakin, ya amshe, se bin fararen yatsunta yakeyi da ido, yanaji kmr ya kamosu ya hau tsotso, seda yaci abincin ya koshi duk tana bashi a baki yaci sosai, sbda rabonsa da abinci tin shekaran jiya, nan ya danji karfi ya fara zuwan masa, Dan tini yayi rabin warkewa da ganinta, sede fa akwai babbar jinya a zuciyarsa, wadda besan da ita ba. ta miko masa drink a hannunsa, yaki amsa yace shima sede ta bashi a baki, bashi tayi yasha ya koshi, ya koma ya jingina bayansa da fuskar gadon yana kallonta, jinsa yakeyi kmr wani baby yau,. Tashi tayi ta dauki trea din ta masa Allah ya kara sauki, sam beso ta tafi ba amma beda yadda zeyi dan haka yace "Ki kawomin furar rufaida a frij anjima zuwa 10:pm ..." Al-muqri'ah tace toh hadi da ficewa a dakin yabi bayanta da ido, dabadan dauriya ba wallahi da babu abinda ze hanashi rungumarta a dakinnan yau, dan wani abu ke jansa a kn yarinyar., tashi yayi ya dauro alwala domin zuwa lokacin anyi isha'i yayi sallar isha'in ya idar ya koma ya kwanta se kallon agogon dakin yakeyi, duk yabi ya kosa 10:pm tayi ya sake ganinta. 10:pm dai-dai ta iso kofar dakin tayi knocking yace ta shigo dan yasan ita ce, hannunta rike da trea tashigo dakin, ya zubo mata ido a wannan karan kai kace yau yasaba ganinta gaidasa tayi hadi da masa ya jiki ya amsa cikin murnan ganinta,. ta ajiye trea din hannunta a bedside inda ta ajiye na dazu, ta zauna kasan dakin yace "aah banso ki zauna a kasa ki dawo kan bed dina ki zauna..." Ta taso ta dawo gefen bed din ta zauna, tana kallon gefe, kyar ya kurawa gefen face dinta ido, dai-dai saitin dimple dinta yaji kmr yasa mata harshe ya tsotsi gurin amma ya danne, ya rasa meke dibarsa a kn yarinyar, yake irin wadannan tunani tunanin dabe saba irinsu ba.. Da bebanci tace masa yasha furar..." Yace "aah baze sha ba ya koshi amma zesha anjima..." Daman badan yasha furar yace ta kawo masa ba, kawai dan yanaso yayita ganinta ne,, ya zaunar da ita yanata kallo har 12:am kana ya batta ta tafi badan yaso ba, da tunanin rashin lafiyar tasa ta kwana a ranta, tasan yanajin jiki, kawai danta fuskanci yanada dauriya ne ainun. Washe gari ma haka ta wuni tana ziryar dakinsa, tana basa abinci a baki yana ci kadan-kadan yau yakeci ba kamar jiya ba. Yauma da daddaren riketa yayi har daya na dare. Ta tashi zata tafi ya riko mata yatsun hannunta na dama.... Wani irin shocking me ratsa gangar jiki ne ya ziyarcesu a lokaci guda musammanma shi gogan,, duk seda jikinsu ya amshi bakon yanayi, ya kara rike hannun nata gam a cikin nasa wani irin laushin dadih na ratsashi be taba rike hannun mace me laushin nata ba, abinda yaji a jikinsa baze misaltuba,harshe baze iya kwatanta abinda yaji a rike hannun nata ba, amma fa yaji ni"ima ta ratsashi hadi da nutsuwa a lokaci guda. A bangaren al-muqri'ah seda ta sauke ajiyar zuciya so takeyi ta kwace hannunta a cikin nasa saboda abinda takeji a jikinta, bako ne bata taba jinsa ba se yau, shiyasa ta gaza rikewa, danma ta daure, zata iya rantsewa wani namiji be taba tabata ba se yau, Shine namiji na farko da hannunsa ya fara zuwa cikin hannunta, ba d'ana mijin daya taba kusanto jikinta seshi, shiyasa hatta da kwakwalwar knta seda ta amsa. Kokarin kwace hannunta a cikin nasa ta shigayi amma kash! Duk yadda taso ta kwace hannunta a cikin nasa ta gaza yin hakan, sbda rikon daya mata ba dan kadan bane. Idanuwanta ta zuba masa taga shima itan yake kallo nan take ta Fahimci idanuwansa duk sun bi sun kara narkewa, saboda wani irin abu dayakeji yana masa yawo a cikin kwaryar mararsa....sunfi karfin 10mnt a haka se kara matse mata hannu yakeyi a cikin nasa, ganin yanata matse mata hannu har ta d'an farajin zafi yasata sake kokrin kwace hannunta a cikin nasa a karo na biyu, wannan karanma gazawa tayi, rikon daya mata yafi na farko, dan hk ta hakura. Ajiyar zuciya ya sauke hadi da lumshe idanuwansa ya budesu a knta, yayinda idonsa da nata suka hade cikin na juna, nan taga idanuwan nasa sun kara narkewa fin dazu.. "Pls ki kwana a nan knga banda lafiya kar in mutu kafin safiya dan Allah ...." Yayi maganar cikin magiya hadi da kara narkewa dan gani yakeyi in ta bar dakin ze iya mutuwa kafin safiya, sbda tunaninta, ya tabbatar da in yana ganinta ciwon jikinsa zefi masa sauki..
*Wad'anda suka Biya VIP zasu jini da daddare insha Allahu.... Ranar friday da saturday bana posting pls*
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
Page12
Zaro dara-daran idanuwanta kyawawa tayi waje, dukda tausansa ya rufeta saboda marairaicewar dayayi, amma hakan be hanata girgiza masa kai ba alamar "Aah..." Kara narkewa yayi, yayinda idanuwansa ke kan hips dinta luntsuma-luntsuma dinnan, yaci gaba da magana yana mejin azabar tsananin sha'awar yarinyar na gigita masa kan kaciyar azzakarinsa dake killace cikin gajeren wando. "Dan Allah banda lafiya fa...taba jikina kiji zazzabi nakeyi fa sosai..." Ya karashe maganar yana dan matsa hannunta dake cikin nasa, laushi da laushi ya hadu, nan take jikinsu ya amsa, kadamashi gogan yasamu labari, wanda gabaki daya hankalinsa ya gama tashi. K'in taba jikin nasa tayi kuma ta girgiza masa kai a karo na biyu alamar aah. Kara narkewa yayi kamar candle yasamu zazzafar wuta. "Dan Allah dan darajar Annabi SAW, ki kwana a nan , knga ni banda kowa in kika tafi waze dinga miko min abu in inaso haba yarinyarta knji..." Ya fadi wadannan kalan ba tare dayasan ya fadesu ba, shide kawai yasan maganganun daga zuciyarsa suke fitowa direct ba kwana kwana.. Tausayinsa ya kuma ninkuwa a ransa, sam batasan kwanan amma batasan masa musu sbda girmansa da take gani, dan haka tayi shiru a wannan karan bata girgiza masa kai ba, amma fuskarta na bayyana batasan kwana dakin nasa. Ya fahimci hakan a kn kyakyawar fuskarta dan fuskarta bata boye abinda ke zuciyarta, zuwa yanzu ko shiru tayi yana fahimtar ma'anar shirun nata. "Zaki kwanan dan Allah?'' Ya kara fadi murya cike da magiyar dabesanma ya iyata ba se yau, shifa bema uban kowa irin muryar nan da yake mata, ita muryar da yake mata magana da ita dabance, duk irin yadda yakeda mulki amma ita be iya mata mulki ko kadan. Ba tare da tace komi ba ta koma ta zauna kamar zata fashe da kuka, shikam gogan farin ciki ya rufesa,."zaki kwanan kou yarinyata?'' Turo masa baki tayi irin na shagwababbun yara, daman tini ya fuskanci dagani tanada shagwaba. Yadda ta turo bakin ba karamin tafiya yayi da imaninsa ba, ga baki dan mitsili kmr gidan tsutsa data turosa seya kara kyau, ji yayi kamar ya danneta ya tsotse mata baki, domin ya jima yanason ya tsotsi bakinta kawai daurewa yakeyi. "Kina fushine saboda bakiso ki kwana a dakina kou?'' Ya jefo mata tambayar, duk yabi ya zama aku me suturu a knta. Kara turo masa bakin tayi sosai, ta lumshe ido ta bude irin na masu fushi. Wannan karan dariya taso ta basa amma ya daure yayi murmushi kawai yace "tashi to ki tafi dakinki, tinda kinfi so na mutu..'' Ya fadi hadi da kara narkewa. Juyowa tayi ta kalli fuskarshi, fuskarnan tasa tayi fayau tayi hasken rashin lafiya, idanuwanta Suka ciko da kwallah saboda batason maganar mutuwa, domin mutuwar ce tasakata a halin datake ciki. Girgiza masa kai tayi alamar "Aah.." Da maganar bebaye tace "zata kwana ita batason maganar mutuwa..." Murmushi ya saki a zuciyarsa, domin ya gano lagonta....ya kara matsota ya zuba mata ido ko kyaftawa beyi yayinda farin ciki ya rufesa, yau ze kwana daki daya da abinda zuciyarsa ke zalama a kai, ko da komi be shiga tsakaninsu ba, shi zeyi alfahari da ita a hakan. kureta da ido yayi yayin da yakeji kamar ze hadiyeta.... tsawon 30mnt yasa a gaba yanata kallo hakan seya tsoratata, saboda kallon yayi yawa,, dan haka ta matsa, yabita da kallo inda ta matsa din, ta koma kasan dakin, ya kuma binta da ido, ita batasan kallon da yake mata ba nutsuwa yake samu a jikinta shiyasa ya nacewa kallon nata...ganin ta koma kasan ma amma yaki dena kallonta, yasata tafa hannu yayi firgigit still yana kallonta out of control yace "kinada kyau!...'' Besan ya fadi kalmar ba seda ta fito daga bakinsa ya fahimta. Yadda yayi maganar yasata sakar masa murmushi shi kadai ne a duniya inyace tanada kyau take shiga nishadi mara boyuwa. "Ga toilet can in Zaki shiga,.." Ya fadi hadi da nuna mata inda kofar toilet take da hannunsa. Girgixa masa kai tayi alamar aah dan ita bame yawan uzuri bace. "Zoki kwanta toh a nan..." Ya kara fadi hadi da nuna mata kn gadonsa,, a wannan karan hade masa rai tayi, ta makale kafad'a, ta juya fuska gefe dan bazata kwana a kn bed dinsa ba wallahi ita ba yar iska bace...." Ta fadi a ranta. "Bakyaso ki kwana kusa dani?" Ta daga masa kafada alamar eh. Yayi-yayi ta hayo bed ta kwanta taki hayowa sede ta kwanta a kn carpet, ya sakko a kn bed din yace mata ta kwanta a kan bed shi ya kwanta a kn carpet amma ina sam taki yadda da hakan dole ya koma kan bed dinsa ya miko mata pillow da bargon lulluba ta amsa ta lullube daman bataso ta kwanta ta saki jiki, hips dinta su bayyana, da luntsuma luntsuma din nonuwanta, seda ta lullube jikinta tsaf dukda ba sanyi takeji ba kana ta kwanta., fuskarta kadai ta bari a waje, ya kwanta ta gefen daze