Showing 156001 words to 159000 words out of 159314 words
Chapter 53 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt
maima yadena amsarta, hatta da gawayin girki yafita kyaun gani da harke. Ahamad yaja mota suka fice a gidan zuwa Airport. Securities suka zubawa saude ruwa ta farfado da kyar byn an antaya mata robar bottles water guda ashirin da tara. Data farfado ta kasa tashi ko ina a jikinta karaya ce ga uban jini nata zuba a goshinta, , ta daku iya dakuwa a gun jalalu. Securities suka kwashi saude daketa kuka tana kiran ohhh yesuuu,,,!! Tana ihu irin na radhin tawakkali , securities suka nufa asibiti da ita. Suna kaita aka amsheta a zaton doctor din daya dubata ma Assident ne, se tambayarta yakeyi babbar mota xe tifa ta bigeta,,,saude ta dinga dura masa ashar,,, dr yaja baki yayi shiru a zatonta ko ta bugu ne a kwakwalwa, dan haka aka mata dauri tako ina datayi karaya, dr ya mata transfer zuwa asibitin mahaukata, ya kira motar asibitin suka dauketa zuwa can asibitin mahaukatan, sede doctor ya gayawa wadanda suka kawota inda zasuje su sameta.
Suna airport ,suka shiga jirgi, cikin hikimar ubangiji jirginsu ya lula sama zuwa yola. Haka kawai jalalu kejinsa a farin ciki mara misaltuwa.
Sefa hkri da typing error. Allah yasa mugama lafiya paid book ne 08101626484.
44
Cikin cikon ubangiji suka isa yola,. Abdoljalal da Ahamad suka sakko daga cikin jirgin, abdoljalal ya kalli ahamad yace "Waze daukemu zuwa gida?'' Ahamad yace "A, sir na kira waziri isma'il na gaya mishi gamu a hanya ya turo a daukemu gasu nan ma sun iso..." Ahamad ya karasa mgnrsa hadi da nuna inda motoci guda biyu sukayi packing. Suka karasa ga motocin suka shiga suka nufa gidansu Abdoljalal se numfashi kawai jalalu yake saukewa, yana mamakin kansa wai yau shine zeje gidan iyayansa da kansa, ada baya tunaninma ze gane gidan iyayen nasa se yau yaji sun dawo zuciyarsa sabbi fil,yana tsananin san iyayensa amma besan meyasa ya banzatar dasu ba ada,. Suka isa gidan dreva yayi packing ya fito, ya shiga bin gidan da kallo kmr bakon duniya. ma'aikatan gidan seda sukayi da gaske suka gane Abdoljalal ne sbda lalacewar da yayi,ya kasa takawa daga inda ya fito daga motar, maaikatan gidan suka shiga karasowa suna zubewa hadi da kwasar gaisuwa, Amsawa abdoljalal yakeyi yana me binsu da ido... Tini labari ya isarma hajiya Salma wadda ke zaune a falonta bayanta goye da dan Almuqri'ah mesunan me martaba wanda akece masa nor, se macen wanda akecewa Aflah datake hannunta. Mamaki ya rufe ummusalma da labarin da jakadiya ta kawo mata na Abdoljalal yau a gidan. Kasa daurewa tayi ya karaso ta fito zuwa inda yake still Norr na bayanta Aflah na hannunta, ta nufo inda Abdoljalal yake gadan gadan. Tin daga nesa taga ya lalace ya rame tamkar bashi ba kawai seta fashe da kuka, Abdoljalal shima yana ganinta ya fasheda matsanancin kuka yana mebin yarinyar hannunta da ita da kallo, besan meyasa ba yana ganin yarinyar yaji gabansa ya yanke ya fadi. Karasawa yayi ya rungume Ummihnsa yana kuka tana kuka jakadiya ta amshi yarinyar hannun ummusalma da norr dake bayanta.. Sosai jalalu ya rungumeta jikinsa yana kuka me tsuma zuciyar me saurare, kaf maaikatan gidan suka zagayesu suma duk suna kuka, banda Almuqri'ah wadda batasanma me akeyi ba tanacan part dinta tana fama da Isma'il da Abdoljalal yau rigima suketayi mata, da ita da nanny dinsu se fama sukeyi dasu.
"Alhamdulillahi yau jalaluna yadawo gareni ubangini ya Amsa Adduarh ta...ya ilahi na gode maka..."ummusalma ta fadi still tana kuka,,yayinda me martaba ya karaso inda suke shima yanzu labari ya taddashi har part dinsa, ya zubo musu ido bayanta. Shima ya fasheda kuka ganin lalacewar da Abdoljalal yayi, ya karaso ya rungumesu su duka da jalalun da ummusalma, ya rungumesu sosai shima martaba yana hawaye.... Seda sukayi 30mnt a haka kana suka dunguma zuwa part din me-martaba hajiya salma ta kasa raba jikinta dana Abdoljalal, shima hakan, yau farin ciki mara misaltuwa iyalan ne martaba suke ciki. "Meya sameka babana dukka lalace haka?'' Ummusalma ta fadi cikin damuwa da zallar soyayyar danta. Abdoljalal ya fashe da kuka sosai hadi da zamewa kasa ya shiga rokon mahaifiyarsa da mahaifinsa yafiya, nan kaf duk sukace sun yafe masa. Ya kara fashewa da kuka sosai ya shiga gayawa iyayensa irin kaddarar da yake ciki ,da duk abubuwan daya wakana tsakaninsu da isma'il da dr mus'ab, duk haduwarsu Da Almuqri'ah seda ya fadima iyayensa komi be boye musu ba. Me martaba yaji dadin hakan sosai, ummusalma ma taji dadin hakan, suka dinga sawa isma'il da mus'ab da Ahamad da nurse mami, and kande albarka domin jalalu be boye musu komi ba, sunji ddh sosai domin dasa hannunsu ne da kuma temakon Adduarh jalalunsu ya dawo garesu yanzu sede suyi fatan Allah ya bayyana matar Abdoljalal din. Me martaba ya kira jsma'il ya masa godiya harda kuka, kana ya kira Mus'ab ya masa godiya yama ahamad dake kusa dashi godiya sosai tamkar ze tsugunna masa, har nurse mami seda me martaba ya amshi lambarta ya kirata da kansa ya mata godiya nan take ya mata kyautar manyan kudaden data fita a talauci na har abadan. Me martaba ya saje kiran mus'ab yace yanzu yanada bukatar Ammah taxo yola ta zauna dasu.. Mus'ab yace toh..nan take yase mata jirgi ya kawota kasar yola dmn tini mys'ab ya sanar da ita ba a ga Almuqri'ah ba sbda beda choice fole seda ya gaya mata ammah tashiga dmwa sosai amma ta dauki kaddara. Ammah ta iso duk suka taru a falon me martaba anata jajantawa juna, se yanzu Abdoljalal yaga Ammah ya miko gaisuwa cikin girmamawa.... Nan de suka shagala a murna har tare suna tareda juna, se 12:am suka rabu, Ammah ta nufa part dinta da ummusalma ta ware mata akwai komi na bukatuwa a ciki. se girmamawa hajiya Ammah akeyi wato fatima tako ina. Duk abunnan da akeyi Almuqri'ah bata sani ba, seda jakadiya tazo ta shaida mata itama tashiga murna sosai, domin tasan labarin dan Ummihn a gurin ummihn ta sanar da ita komi.... Jalalu yayi kwanan farin ciki a ranar , yasamu ya danci wani abun yau sbda Ammah data matsa masa sosai. yanzu dmwarsa daya Almuqri'ah da cikinsa.
Seda saude tayi 1week asibitin mahauka anata zabga mata Allurori , kana aka gane ba mahaukaciya bace aka batta ta koma gidanta. Tana cike da haushin hajiya Abulle sbda ta kirata yafi sau goma amma sam taki xuwa tasa a fitar da ita daga asibitin mahaukatan. Saude dukta lalace ta zabge , amma bata daddaraba taci gaba da neman maganin tsafin dazata kara mallake Abdoljalal, taje wani guri akace seta bada jinin mahaifitarta ba bata lokaci tace ta bada itade burinta ta kara malleke Abdoljalal,, . washegarin rabar da saude taje gun bokan ta bada mahaifiyar aka kirata akace uwarta ta rasu, saude ko hawaye batayi ba itade burinta Abdoljalal yadawo gareta ta rama wulakancin dayayi mata. Tini hajiya saude ta fahimci wacece Abulle yanzu, ta fahimci ashe munafukartace, ta fahimci duk wani plan da Abulle aka hada aka cuceta, bokanta da kansa ya gaya mata sbda ta babe musu da Abulle bata bashi kudin aikinsa ba. Saude tayi kuka kmr ranta ze fita daga jikinta nan take ta zage bokan tass ta uwa ta uba, kana ta dawo taje gidan Abulle ta dinga zaginta sukayima juna tonon asiri a ti-ti har tsirara saude da Abulle sukayi suna fad'a a ti-tin Allah ta'alah. Washegarin dasukayi fad'an mijin Abulle ya saketa saki uku, sbda fadannan da tone tonen dasukayi duk yana nan yaji komi, ya kwace kaf dukiyarsa dake gurin Abulke, dole Abulle takoma gheton gidansu bata tsinanawa iyayenta komi ba datanada kudi,, Abulle tashiga tashin hankali kara misaltuwa ta dauki aniyar ko zata mutu seta zama ajalin saude, kisan rai takeso ta mata, sbda ta rabata da mijinta kuma ta rabata da kudadenta da kayan jikinta kawai ta fita a gidan Alhaji. Saude kuwa taci gaba dabin bokaye kan kace kwabo kaf kudadenta sun kare bata da komi , shagunantama da gwala gwalenta dukta sayar tabawa bokaye kuma ba biyan bukata,, saude ta zama tamkar mahaukaciya ga wata uwar rama tayi, wanda yasanta adama bazece itace yanzu ba, babban bala'in gashi gabanta nata fidda wasu irin manyan tsutsotsi.... Saude tazama mahaukaciya tuburan ganin hakan yasa sojojin dake aiki a gidan suka sata a daki suka kulle, sbda wari takeyi kuma gashi tsirara take yawo ko ansa mata kaya seta cire, se zonawa kanta asiri kawai takeyi , haukan nata ma mara kyau na dariya, duk abubuwan data yima Abdoljalal se tonawa kanta asiri takeyi tana ihu tana dariya. A haka kande tazo ta ganta ta dinga salatittuka, dmn tazo gun Almuqri'ah ne domin ta rasa wayarta Kuma tayi jinya ne bataji dadih ba kwata kwata, ganin ba kowa a gidan yasa kande juyawa ta koma inda ta fito tana mamakin lalacewar da saude tayi. "Duk abinda ka shuka wlhi shi zaka girba, yanzu tin a duniya hakki ke tambayarka base ka mutuba...kadanma kk gani saude..." Cewar kande da hakan ya tsananin mata dadih. "Karahen tika tiki tikkk,,yanzu meye ribarki kinzo a zero zaki koma a zero,, ya Allah ka rabamu da tabewa, duk wanda yazo duniya ya mutu yashiga wuta yayi asara babba, sbda Allah ya gama mana sitira, inma ta yaye mu muka yayewa kanmu .." Kande ta kuma fadi tana kuka, tana tausayawa kanta, itama nan data tuba wuyace tasata tuba, domin HIV saurayinta ya kwaso yasa mata, bata saniba seda ciwon yaci jikinta yanzu haka magani kawai taketa amsa tanasha shine ta fara gane ganta.
"Yola**
Kusan satinsa daya yau a garin yola ba karamin kulawa ummih ke basa ba, sam basu hadu da Almuqri'ah ba, hidimar yaranta tasha mata kai, sbda zazzabi sukeyi again, ummih ce tace ta bari ta natsa kana sesu hadu da d'an nata su gaisa. Wani irin so Abdoljalal kema yaran , kullum yanzu suna hannunsa Abdoljalal da isma'il sbda sune masu yar lafiya,,, sosai ya kamu da sansu sosai, ummih ta bashi labarin yadda suka hadu da Almuqri'ah yana tsananin bukatuwa dason yaga mahaifiyar yaran, shima da kansa yaga kamanninsa da yaran ya baci, 4tyms yana tambayar ummih yanaso yaga uwar yaran se tace masa gobe tace masa jibi, . yau ya gaji dan haka ya matsa ma ummih ta Masa jagora zuwa part din Almuqri'ah tin daga bakin kofa yaji gabansa na faduwa. Suna shigowa ya ganta zaune a falo hannunta rike da Aflah yana ganinta ya zaro ido yana fadin "Ummih itace..." Almuqri'ah ma dagowar dazatawa kanta taga Abdoljalal ne, zumbur ta mike tana nunasa tace "Jalalu..." Nan take ummih tashiga rudu. "Kunsan juna ne .." Cewar ummib da mamaki ya kulle mata kai. Ba tareda Abdoljalal yace komi ba ya karasa ya rungume Almuqri'ah yana godiya ga ubangiji. "Ummih itace fa matata ce ....wlhi itace ummih bakinta ya bude , Alhamdulillahi..." Abdoljalal keta fadi a gigice,yayinda yadda tace masa jalalu yashiga amsa kuwwa a cikin kunnuwansa zakin muryarsa ya wuce tunanin ne kwratu. Ummih tashiga farin ciki mara misaltuwa ta dingawa ubangiji godiya domin ta fahimci komi, nan itama tashiga ma ubangiji godiya da ikonsa garesu. Nanfa aka tara jamaarh a falon,harda Ammah, Ammah taji Dadih ganin Almuqri'ah itama Almuqri'ah din hakan take. Zuwa dare tini gida ya cika da isma'il wanda ya dawo jiyannan, dr mus'ab ma tini ya hallara da nurse mami, ana shiga murna, farin ciki ya yawaita a family din me martaba, soyayyar Almuqri'ah ya yawaita a zuciyar me martaba wanda farin cikinsa ya zarce tunanin kowa, aka jajantawa juna hadi da taya juna farin ciki. Tin daran ranar Abdoljalal ya fara tattaba Almuqri'ah a gaban ummih da kaf jamaarh,, ummih taki bashi damar su kwana daki daya da Almuqri'ah duk jarabarsa sede aka hadashi da yaransa dmn suna gunsa, shidasu suka kwana yanata rungumarsu daya gane yaransa ne farin cikinsa ya ninku. Washegari yanayin asubahi ya nufo dakin Almuqri'ah tana sallar tana idarwa ya rungumeta ya shiga gaya mata irin halin data jefasa databar gidansa,, Almuqri'ah ta tausaya Abdoljalal sosai, ya fara shafarta kenan ummih ta shigo dole ya hkra ya fice. A ranar ummib ta fara ma Almuqri'ah gyara na musammanma tana tsananin soyayyar Almuqri'ah fin tunanin ne tunani. Satin su mus'ab da mami daya a garin suka nufa kaduna da goma sha tara na arziki, akayima dr mus'ab aka yima mami, ummih ta musu me martaba ya musu sunsha kyaututtuka na fitar hankali,, hatta isma'il seda me martaba da ummij sukayi masa kyaututtuka mara misaltuwa.. . Kaf ma'aikatan gidan seda sukasan abdoljalal yadawo gidan wato farin cikin gidan, sunsha kyaututtuka mara misaltuwa.. A daddafe Abdoljalal ya iya 2week beci Almuqri'ah ba sbda ummih ta kare tako ina, kawai jalalu ya ballo ruwa yace ze dauki matarsa su koma kaduna. Ummih tace aah sede in babu saude kana Almuqri'ah zata koma kaduna...nan Abdoljalal yabasu labarin haukan saude,tini securities sun gaya masa komi. Washe garin ranar kaf ummih da Ammah dame martaba da jalalu da Almuqri'ah da jakadiya da yaran Almuqri'ah isma'il, suka hau jirgi suka nufo kaduna, sukaga halinda saude take ciki, kashi takeyi zuwa yanzu kuma ta kwashe kayanta ta cinye, kaf seda sukasa face marks kana suka iya shiga dakin, da saude take ta farko farko. Saude na ganin jalalu ta fara ihu kmr an mata Allura tashiga tonawa kanta asiri da duk abubuwan datawa jalalu daga farko har karshe, har mahaifiyarta data bayar akan jalalu bata boyeba, ta tonawa kanta asiri tass. Kowa seda yayi kuka, suna mamakin rashin tausayi irin na saude. Ummih se kuka takeyi tana Allah ya kara sakamin ninkin ma ninkin awai take cewa,, me martaba ya jawota jikinsa yana fadin "Ai ga sakayyarnan tana gani..." Kowa seda ya kokawa saude duk ta zazzage ko an bata abinci bataci, se tsutsar gabanta takeci da kashin dake fitowa daga duburarta. A nan take ta balle ta ruga a guje, securities sukayi sukayi su kamota amma sam ta kufce musu ta fice a guje ta hau titi wata katufar tifa ta bigeta nan take tayi fillah fillah kaf hannayenta da kafafuwanta suka fita,cikinta ya kasu kashi goma, kanta yayi rabi rabi yayi daga daga a titi, nande saude ta rasu har abadan, da kyar aka tsiinci namanta aka mata sallah akaje aka birneta.. Kunji karshen saude de har abadan tayi mutuwar wulakanci sauran shariarh se an hadu a gaban ubangiji sarkin adalci.
Kaf duk suka kara tsoron allah. Suka koma yola jiki a sanyaye, aka shirya bikin tariyar Abdoljalal da Almuqri'ah akayi komi harkar Arziki, akwatuna dozing goma jalalu yama Almuqri'ah na lefe, yama yaransa yan hutu akwatuna goma goma kowannensu, kaf kayayyaki ne Alfarma a ciki. Abdoljalal ya tare da masoyiyarsa Almuqri'ah a dankareren gidansa sabo dal ba gidan dasuka zauna da saude ba, shi wannan gidan tini ya badashi kyauta ma Ahamad,shima ya tare da iyalinsa, Abdoljalal yasa aka saki securities dinsa wadanda sukaji jiki tini, ko wannensu ya bashi 20m. Abdoljalal ya gurji amarci shida Amaryarsa Almuqri'ah, yaran kam ummih da Ammah aka barmawa , domin ummih tace bazasu tafi da yaranba sede aka bar musu yaran har abadan. After 1month suma kaf suka dawo kadunan,. Kande taje gidan taga bataga Abdoljalal ba sede Ahamad, ya kawota gidansu Abdoljalal , Jalalu ya mata dubun sha tara na arxiki, tako ina aka mata kyautar da bazata kara talauci ba, kande tadinga godiya tana kuka ta koma kano, zuciya fal tsoron Allah da farin ciki, tasamu labarin mutuwar wulakancin da saude tayi, sannan tasamu labarin qawar tata datasa tifa tazo ta kashe sauden itama ta haukace tabi titi tini,ba asan inda take ba zuwa yanzu.
Jimmalo data samu lbrin mutuwar saude, tini tadawo gidan domin taga Almuqri'ah, ahamad ya kaita gidan Almuqri'ah din, suka rungume juna suna kuka, jimmalo taci gaba da zama da Almuqri'ah ba amatsayin me aiki ba, ta maidata tamkar yar uwarta, har mota tasa Abdoljalal yase mata da gida kusa dasu, tadawo da yaranta , suka zamana kusa kusa da gidan su ummih danasu Almuqri'ah. Sarautar yola tini me martaba ya barwa isma'il,yaci gaba da jagoranci cikin aminci. Larai kam tini ta fara bara a kan titi, wata rana Almuqri'ah ta fita shopping a motarta ta fitina da Abdoljalal yasiya mata, seda jalalu yasiya mata motoci lafiyayyu guda ashirin duk na uban kudade, ya bata kamfanoninsa duka, shide tinda tana bashi gutsu duk dare ai shikenan ta gama masa komi kaf dukiyarsa ya mallaka mata, shikuma me martaba kaf dukiyarsa ya mallakawa jikokinsa wadanda suke neman 1yrs a halin yanzu. Almuqri'ah taga larai ta bata kudade na fitar hankali larai ta dinga kuka ta roki Almuqri'ah gafarar hassadar datayi mata tini Almuqri'ah ta yafe mata duniya da lahira. Kaf securities suka dawo suka cigaba dama Abdoljalal aiki, Almuqri'ah ce ta bukaci hakam, tako ina de a halin yanzu itace star din jalalu, wanda a halin yanzu shike rikeda mukamin shugaban kasa a Nigeria tini yaci zabe.
Rayuwa taci gaba da gudana me tsanani ddh da nishand'antuwa ga iyalan me martaba dashi kansa me martabar, tini nutsuwar jalalu tadawo garesa yasamu duri yanata luma kullum kan Almuqri'ah yake kwana yana mata gwatso, tini ta jure itama tazama jarababbiyar irinsa. Abdoljalal ya narka kiba mara misaltuwa tini kaf duk suka koma Abuja dashi da iyalan nasa kasancewarsa shugaban kasa yanzu, , yasamu mukami yabawa dr mus'ab aminin amana, haka yabawa isma'il ma mukami me karfi, ya bawa mami ma mukami kasancewarta me ilmi sosai. Tako ina farin ciki ya wanzu ga iyalan da Abokanayen Arzikinsu. Wannan shekarar kaf abdoljalal ya biya musu zuwa Aikin hajji,, abdoljalal Almuqri'ah wadda keda cikin wata hudu yanzu, dr mus'ab da iyalansa, Ammah, da ummih, dame martaba, isma'il da iyalansa, kande, jimmalo, da kaf securities suka daga zuwa kasa me tsarki.. Byn sun gama ibadarsu suka nufa sudan kasar Su Almuqri'ah da Ammah, nan suka samu labarin mutuwar hydar shima mutuwar wulakanci yayi domin shi ya kashe