Showing 48001 words to 51000 words out of 159314 words
Chapter 17 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt
dinga kallonta, ya tsureta da ido, yana kallo tayi adduarh shima addu'arh yayi idanuwannan nasa ko alamar bacci babu, abinda yakeji a zuciyarsa a kn yarinyar baze barshi yayi bacci ba ,.. Al-muqri'ah kuwa ba jimawa bacci yayi awon gaba da ita, shikam gogan kwana yayi yana kallon, kyakyawar fuskarta...kiran sallar farko ta tashi zuwa lokacin gogan yasamu bacci kenan, mikewa tayi ta fada bathroom dinsa, kyaun bathroom din ya rud'ata, seda tayi 5mnt tsaye tana karema bathroom din nasa kallo ga kamshi na ratsata kana tayi fitsari tayi tsarki, ta dauro alwala, ta dawo dakin taga inda aka tanada danyin sallah, ta isa t tada sallar nafila,,,seda aka fara kiran sallarh asubahi kana ya farka Ya ganta tanata nafilfili nan ya karajin ta shigar masa zuciya, saboda ibadarta, haka kawai yaji ummihnsa ta fado masa rai, sbda ummihnsa ma kullum setayi nafil-fili kafin sallar asubahi, duk sadda zega yarinyar se ummih tazo masa zuciya, ganin yarinyar na tunasar dashi ummihnsa,. Mikewa yayi yanajin kwarin jikinsa ba kmr jiya ba amma sede yana ganin jiri, dakewa kawai yayi hadi da cijewa ya nufa bathroom dinsa, alwala ya dauro zuwa lokacin an fara kiran asubahi, yana dawowa dakin yaga be ganta ba, wato tayi tafiyarta, murmushi ya saki , shide yau farin ciki yakeyi kamar an masa kyautar Aljannarh, sbda ya kwana yana kallonta abinda yakeji a knta ya yawaita a zuciyarta, Zallar Zazzafar matseefa da jarabar SO yake mata, ba tare daya sani ba. Sallarh asubahi yayi kana ya koma ya kwanta zuciya cike da zafin tunanin yarinyar....seda sukayi 2days suna kwana tare, ita tana kasa, shi yana kn bed, kwana yakeyi yana kallonta, lokuta da dama ji yakeyi kmr yazo ya rungumeta ya shige cikin jikinta ko ze samu sassaucin abinda yakeji a knta, amma sede kash ya gazayin hakan yarinyar kwarjini take masa. A kwana na uku tace ita bazata sake kwana a dakinsa ba, badan yaso ba ya kyaleta ta koma kwana dakinta, kmr an zubo masa wani sabon ciwo haka yaji, ciwon ma karuwa ya dingayi, musammanma in dare yayi, amma da rana inze ganta se yaji saukin ciwon. Yau ya gaji da ciwon dake jikinnasa, ga azabar jiri dake dibarsa duk sadda ze tashi tsaye,, dan haka 6:pm Ya fito a daddafe dreva yajashi zuwa asibitin dr mus'ab, tin kafin su karasa ya masa message cewa gashinan zuwa asibitinsa, dr mus'ab ya masa reply da toh. A office din dr mus'ab din Abdoljalal ya samesa. Kallo daya dr mus'ab ya masa bayan ya shigo ya zauna ya fahimci gogan fa yau ba knta, Anwa uwar biki sata lafiya. Abdoljalal ya zauna yayi shiru se karkad'a kafa yakeyi duk yabi yayi sanyi tako ina dr mus'ab dake kallonsa yayi murmurshi dan yasan halin kayansa. "Bakada lafiya ne?'' Dr mus'ab ya jefo masa tambayar dan ganin ya zauna bece masa komi ba se mulkin kawai yake zubawa. Abdoljalal yace cikin isa da zallar mulki irin na jinin sarauta "zazzabi nakeyi sosai a kwanakinnan, ina ganin jiri sosai..." Dr mus'ab dayazuba masa ido hadi da nazartarsa yace "me kake tunani?" Abdoljalal ya dago ya kalles se kuma ya wani dauke idanuwansa yana fadin.''Daga zazzabi da ganin jiri se aka gaya maka tunani nakeyi ko uban yan iya!.."Abdoljalal ya Karashe maganar cikin zallar mulki. Dr yayi murmushin gefen kumatu .."wallahi tunani kakeyi malam,se wani ciccijewa kake kmr wani dan daba...'' A hasale Abdoljalal yace "Adda da gariyo ne suka bayyana dan knsu..." Dr mus'ab dariya tazo masa wuya amma ba damar yinta, dole ya gimtseta dan wallahi zuwa yanzu tsoron gogan yakeyi se yayita matseefa ba dalili, me neman kuka ne aka jefesa da kullin kashi. "Malam zaka dubani ne ko yaya?'' Abdoljalal ya fadi ba kwarin jiki. Ba tare da dr yace komi ba ya mike ya fara duba bp dinsa nan take yaga yayi wani irin hau sosai kuma yasan damuwa ce tasa jinin nasa hawa. "Saraki pls meke damunka haka ne dan Allah? Meke damunka da har jininka ya hau haka sosai?'' Cewar dr dake mamakin ganin yadda jinin saraki ya hau ya refesa.. "Tunaninta yasamin hawan jini nan gaba wallahi har ciwon zuciya zesamin, a hankali se kabari!..." Ya fadi a zuciyarsa ba tare dayasan maganar ta fito fili ba, domin yanzu be iya boye magana a zuciya saboda ya gaji da boyewar, yayi dauriyar harya gaji, kai shi bedama dauriya a kn yarinyar,. Dr yabishi da ido yana kara bude kunnuwansa kan abinda suka jiyo masa daga bakin Abdoljalal. "What?! Mekace saraki? Tunanin wa kakeyi dayake neman kaika kabari? Dan Allah yau kayi sharing problem dinka dani pls abokina, ni me rike maka sirrinka ne har abadan
.'' dr ya fadi mamakin Abdoljalal na kara ninkuwa a ransa. Haka kawai Abdoljalal ya tsinci knsa dason gayawa dr abinda ke ransa game da yarinyar domin ya gaji da boyewa, yana ganin inya fadi masa ze samu sassauci. "Kullum tunaninta nakeyi...in ban ganta ba rayuwata batamin dadih, tsananin sha'awarta nakeyi, sha'awar daban tabawa wata ya mace irin taba se ita wallahi dr na rasa ya zanyi, kuma so nakeyi na rungumeta ko zanji sasauci amma na gaza yin hakan ,dr dan Allah in ana allurar chanzawa mutum tunani kayimin tunani na da lissafina ya chanza, in koma kmr da, wallahi haukacewa nakeso nayi...pls ko za a kaini asibitin mahaukata ne dan wallahi na haukace... Mutum daya ta hanani sukuni kwata-kwata dr..." Duk maganganun nan da yakeyi yinsu kawai yakeyi amma ji yakeyi kamar ya daura hannu a kai ya fasa ihu ko ze samu sassauci, idanuwansa tini suka ciko da kwallah tin sadda ya fara maganganun. Glasses din dake idon dr ya ciresa ya ajesa a gefe, a gefe, ganin lamarin bana wasa bane, jin maganganun dake fitowa daga bakin abokinsa, lumshe ido yayi saboda gani yakeyi mafarki yakeyi, wai yau saraki ne, wai AAsaraki ne ke maganar soyayya, abinda be taba yiba tin zamanshi dashi a rayuwarsa. Tagumi dr ya rafka da hannu biyu biyu yana kallon Abdoljalal dake zaune gabansa yayi kasa da idanuwansa yayin da tini hawaye suka fara zirya a kn fuskarsa, nan dr ya kara sarewa, dumbin mamaki ya kuma rufesa. "Saraki ne yau ke hawaye?'' Dr ya fadi a fili yayin da mamaki ke kara lullubesa, sannan ya shiga tunani tunani, kwakwalwarsa itama ta dauki zafi ta shiga thinking. "Saraki kasani a tunani, pls maganar nan da kake fadi saude kake nufi matarka ne , ko yaya ne ni wallahi ban gane ba?'' Dr ya fadi cikin rudu. Abdoljalal da idanuwansa keta ambaliyar ruwan kwalla har zuwa lokacin yace "Al-muqri'ah ce! Wallahi itace, watace ba kowa bace a duniya, amma ni a duniyata itace duniyar tawa ma gabaki daya, dr yarinyar nan ta chanzamin tunani da rayuwata duka...'' Ya fadi wasu hawayen na kara wanke masa fuska. Dr ya dakko glasses dinsa daya cire ya mayar a idanuwansa, danyafi kallon sarakin da kyau, damin ya fara tunanin kode da gaske ne asibitin mahaukatan za a kaisa dan bega alamar a zancensa akwai hankali ba. "Wacece kuma hakan saraki? Anya Jalalu ba gamo kayi ba wanda yasaka hauka? Ko kuma de ka fara shaye-shaye ne..." Dr ya fadi yana jin jina kai, dan baya tunanin a duniya AASaraki zeso wata mace kmr yadda yake cewa, domin Saude bazata barsa yaso wataba. "Wannan shed'aniyar..." Dr ya fadi a ransa. "Wallahi dr kullum da tunaninta nake kwana nake tashi wallahi nine Abdoljalal abokinka wanda kukayi karatu tare bude idanuwanka sosai ka ganni nine, wallahi ji nakeyi zan mutu a kn yarinyar nan dan Allah dr meke samuna ne pls ka gayamin?'' Abdoljalal ke maganar cikin rud'ani danshi besanma meke samunsa na,. "Zazzafan SO ne ke damunka saraki, duk wannan alamomin daka gayamin naso ne, sanma me zafi..." Dr ya bashi amsa direct danya fahimci shi be fahimci meke damunsa bama kwata kwata. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!'' AASARAKI ya fadi hadi da cusa hannayensa na dama dana hagu cikin audigar sumar knsa, yana meci gaba da hawaye. Dr ya tsura masa ido zuciya cike da tausayawa, mamaki da alhini basu barshi ba har zuwa lokacin, ganin AASaraki gabansa yana riskar kuka kmr karamin yaro, hakan nasashi tunanin anya ba mafarki yakeyi ba. "SO?' Dr SO fa kace,,,'' Abdoljalal ya fadi still wasu hawayen masu rad'ad'i suna zirya a kan fuskarsa. Dr yace "Yeah zazzafar SO ka fada abokina me tsananin zafi amma dan Allah ka sassautawa kanka ka tsaya muyi magana ta fahimta, in kana kukannan bazan fahimceka ba, dan Allah saraki kaifa babban mutum ne, kaine fa next president dinmu, pls ka dinga dauriya..." Dr ya fadi cikin damuwa. Abdoljalal ya amshe da "wallahi dr bansan dauriya ba a kan wannan yanayin da nake ciki, dan Allah dama haka shi SO din yake?'' Dr mus'ab ma tini damuwa ta rufesa ganin abokinsa na kuka haka ba kakkautawa. "Saraki wallahi SO ka afka, amma ni ban fahimci me kake nufi ba at all ko ince na shiga rud'anu, dan Allah wacece wadda ka kamu da santa har haka Abdol a ina take pls?'' Nan Abdoljalal ya kwashe labarin al-muqri'ah ya bashi daga farkon fara ganinta har zuwa yanzu be boye masa komiba. Tini wata azababbiyar zufa ta rufe dr mus'ab, duk sanyin AC dake office din bejinsa, sema yaji AC din zafi take basa, saboda azabar tashin hankali, tinda saraki Ya fara basa labarin ba abinda yake tunanowa se saude, tausayin yarinyar ya kamashi, dukda be ganta ba,again gata bebiya gata me aiki, duk makirci da bala'i da matseefar saude babu wanda dr besani ba. "Ya Arrahamanirrahim! Ya Zaljalalu wal-ikram'!'' Dr mus'ab ya fadi, yayin da zuciyarsa tayi masa sanyi karai, tausayin yarinyar kawai ke yawaita a zuciyarsa kuma gata karamar yarinya dan duk saraki ya gaya masa. " Dan Allah dr ka gayamin yazanyi da abinda nakeji a kan yarinyar nan..." Cewar saraki da har zuwa lokacin yaketa kwallah, kai bakace babban mutum bane. "Saude..." Itace kalmar data fito daga bakin Dr. "Banjin tsoron kowa a kn yarinyar nan dr, in duk duniya zata taru nasan bazasu ciremin san yarinyar ba, haka in duniya duk zasu taru a kaina zasu kasheni bazan iya daure wannan abin da nakeji ba..." Abdoljalal ya fadi ba gudu ko ja da baya,. Dr mus'ab ya kara firgita da lamarin, Saboda yana hango bala'in dake kwance yana bacci tsawon shekaru amma yanzu ake neman tadasa. "Dr SO nakeyi na kusanci jikin yarinyar nan, abin ya min yawa ga Azabar SO, ga azabar sha'awah, wallahi so nakeyi na kusanceta, jiki da jiki...." Abdoljalal ya fadi babu alamar wasa. Dr ya zaro ido wato de dr ya fahinci lamarin ya wuce zurfi da tsawon tunaninsa. "Sex kenan fa kake nufi saraki?'' "Yeah so nakeyi nayi making love da ita ko zanji sauki a marata, wallahi dr babu wanda ze iya fahimtar me nakeji a zuciyata, innaga yarinyar nan bakuncin hauka ke ziyartata, bana iya controlling kwata -kwata a kan yarinyar dr..." Abdoljalal ya fadi yayinda fuskarsa ke bada tabbacin abinda yake fadi zuwa lokacin hawayen idanuwansa sun kafe sbda azabar ta shahara iya shahara. "No no no...saraki Pls karka ci yar mutane sede in zaka Aureta ne..." Cewar dr. Abdoljalal yace "Yeah zan Aureta wallahi dr, ban taba san wata halitta da tsananin sha'awartaba se yarinyar..." Dr mus'ab ya gama fahimtar da gaske Abdoljalal yakeyi son bebiya yakeyi, amma kuma sede in saraki yashiga rayuwar yarinyar to tabbas yarinyar zatasha wahala bashi sarakin ba ita zata wahala. "Frnd kode kaci yarinyar ne?'' Dr ya jefowa Abdoljalal tambayar. "Meyasa kace haka?'" Abdoljalal ya jefesa da tambaya ba tare daya bashi amsar tashi ba. "Saboda san da kake mata yayi yawa saraki, in ba de ka cita bane kaji band'ashenta da dadih taya zaka mata wannan san shiyasa na tambayeka kode ka riga ka hau kn yarinyar ne..."cewar dr. Abdoljalal dake kallon dr yace "Wallahi dr ban cita ba, ni tsoro take bani ko hugging dinta na kasa yi, amma wallahi yarinyar ta gama nakasamin rayuwa dr pls help me my Frnd!'' Ya karashe mgnr da magiya kai kace dr mus'ab ne ze cire masa abinda yakeji a kn yarinyar. "Pls ka fita a rayuwar yarinyar nan jalalu kafin itama a sabauta mata rayuwa a kanka,,dan muddin ka Aureta matarka tasani wallahi itace ajalin Yarinyar nan...so dan haka is better ka fitar mata a rayuwa dan Allah saraki ka duba nakasar yarinyar, pls kada asata a wahala kamar yadda akasa Aysha a wahala..." Girgiza kai Abdoljalal ya shigayi tin kafin dr ya dire maganarsa. "Dr ta ina zan cire abinda nakeji? Wallahi bani nasawa kaina ba...dani nasawa kaina da tini na cire sbda ta hanani sukuni..." Dr ya gyara zamansa a kan kujerar dayake yace "Kayi try pls...wallahi lamarin yarinyar kawai nake dubawa, kasan halin matarka ba mahalicci a zuciyarta..." Abdoljalal yayi shiru yana nazarin maganar dr mus'ab, tabbas yasan haka ne duk abubuwan da mus'ab din ke fadi, yauce rana ta farko da dr ya fadi aibun hajiya saude suka zauna lafiya shide Abdoljalal domin ada be kaunar lefinta ko kadan, ko maganarta ma be bari ayi. "Bakasan meye SO ba , alamominsa kadai kasani amma wallahi bakasan So ba,," cewar Abdoljalal wanda shi kadai yasan me yakeji. Dr mus'ab yace "Nasan SO mana cutarwa ceni bnso...kasan kana shiga rayuwar yarinyar nan ka cuceta, domin kashe mata rayuwa zakayi..." Abdoljalal da knsa ke masa barazanar tarwatsewa saboda ciwon da yake masa yace "Ni Bani magani kawai in tafi gida,..." Dr mus'ab ya mike hadi dacewa "Ai dole fa sede a kwantar dakai, wannan hawan da jinin ka yayi, yayi yawa..." "Kar ka kwantar dani, bnso , baxan iya kwana yau bansake ganin yarinyar nan ba, kawai ka bani magani, ko kazo gida kayi treated dina..." Cewar Abdoljalal. Dr mus'ab dayake kallonsa, ya fahimci de abinda yafi mahaukacin SO yakewa yarinyar. "Zaka ganta insha Allahu amma ka bari insa maka drib wanda ze temakawa jininka ya sauka, kuma zakaji karfin jikinka..." Abdoljalal bashi da zabi dole ya barshi yayi aikinsa,, Abdoljalal be bar asibitin ba se 2:am har bakin mota dr ya biyosa yana kara jadda da masa, kan yayi taka tsan-tsan kar a sabauta yarinyar mutane..." Abdoljalal yajishi kawai, amma a kasan ransa abinda yakeji baze bari ya bar yarinyar ba ko yayi taka tsantsan din be iyawa... 2:20am suka koma gida, Allah-Allah ya dingayi ya isa side dinsa, sbda yanaso ya ganta kuma yasan baze samu ganinta ba, saboda dare yayi. Yana shirin shiga side dinsa daya daga wayoyinsa tayi ringing fiddota yayi a aljihu ya duba yaga saude ce, dagawa yayi ya kara a kunne, cikin isa ta fara magana daga cikin wayar. "Ashe ka dawo daga abuja?'' Haushi ya kamashi wai tambaya ma takeyi ashe ya dawo, yana mijinta tana matarsa amma ita sam bata san hakkinsa dake knta ba, shide yana sauke nata hakkin bakin kokarinsa. Jin yayi shiru yasata ci gaba da magana, dan tasan halin mulkin gogan nata. "Usman ya gayamin ka dawo, bakajin dadih kaje asibiti, ya karfin jikin?'' "Dasauki..." Ya amsa a takaice , wato bazatazo taga jikinsa ba, sede ta kirasa a waya,saboda ma ba ruwanta ko ze mutu. "Allah ya kara sauki mijin saude... ka dinga cin abinci jn time seda safe..." Ta fadi cikin nata mulkin mara amfani. Ba tare da Abdoljalal yace komi ba ta katse wayar. Takaicinta ya kuma kashe Abdoljalal kawai ya mayar da wayar aljihunsa, ya shige bangarensa yana tafe yana takaici da zallar bakin ciki, shi be taba ganin aure irin na saude ba, shi ba gindi yake ciba, kuma ba kulawa wannan ai ba aure bane..." Ya fadi a ransa, be taba jin haushin saude kamar yadda yakeji ba a halin yanzu. Yana isowa falonsa ya ganta tsaye, mamakin ganinta a time din ya rufesa, amma sede yaji dadin hakan, yana ganin Allah ne ya dubi halin da yake ciki,. Ta zubo masa ido, zuciyarta na harbawa, yanzu ta shigo side din nasa, tinda usman ya gaya mata yaje asibiti hankalinta ya gaza nutsuwa, duk bayan mintoci se tazo ta duba side din nasa ko ya dawo, Amma taga be dawo ba, har taje ta kwanta yanzu ta gaza bacci shine tazo sake dubasa, dan ta tabbatar in bata ga ya dawo ba hankalinta baze kwantaba. Ta zuba masa ido, se taga duk ya kara fita a hayyacinsa ga idanuwansa duk sun kumbura saboda kukan da yayi. Gaisadasa tayi hadi da tambayarsa ya jiki?'' Da bebanci. Ajiyar zuciya ya sauke, yana mejin fin abinda yakeji a knta, ya jingina bayansa da bango, ya lumshe ido ya budr, ya amsa mata da "Dasauki..." Taji dadin jin yace da sauki, da bebanci ta kara tambayarsa. "Dasauki sosai...'' Ya fahimta, yace "Aah ba sauki sosai ba..." Nan take tashiga damuwa da tashin hankalin jin yace ba sauki,. Tambayarsa tayi meke damunsa yanzu... " da bebanci nuna mata saitin zuciyarsa yayi, hadi dacewa "zuciyata kemin ciwo...zo kiji yadda take bugawa kamar zata fashe,..." Cikin hanzari ta karaso inda yake , ta daura kanta a saitin inda ya nuna mata, nan taji yadda zuciyar tasa ke bugawa da karfi da karfi, tana shirin dagowa ta kalleshi, ya jawota gabaki dayanta ta fado jikinta, kmr wani gigitacce ya rungumeta tsam a jikinsa, yayinda wani irin dadih me tattare da sanyin ni'ima hadi da zazzafar shocking suka shiga rud'asa kaf jikinsa ma seya dau rawa, amma hkn be hanashi sakin taba, sema ya kara rungumeta sosai da sosai yana sauke numfarfashi da kyar da kyar, ji yadingayi wani abu na kara ziyartosa a kn yarinyar...
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
Page13
Wani irin mutuwar jiki rungumar dayayi mata ya