Showing 69001 words to 72000 words out of 159314 words
Chapter 24 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt
ta jiya, so yakeyi tayi jinya biyu kenan... kawai seta kara fashewa da kukan tsananin tashin hankali. Jikin Abdoljalal na rawa ya taso ya karaso bakin kofar da take, yana bata hakuri wai ta tsaya tasha masa burarsa inshi bataso ya tabata... Ina al-muqri'ah taki yarda sam sema ta bar kofar dakin, cikin zallar tsoro, suka shiga yar guje guje a dakin, har suka kai karshen dakin. Abdoljalal ya tsaya daga nesa da ita yana mejin azabar sha'awarta, ga kukan datakeyi yana taba masa zuciya, se bala'in suka hadun masa biyu.."dan Allah ki tsaya pls,...ki dena kuka dan Allah pls ki barni in ji da daya dan Allah..." Abdoljalal ya fadi yana tsaye nesa da ita, bayan sunsha guje guje a dakin. Al-muqri'ah ta kuma fashewa da kuka tana fadin "Kace bazaka kara tabani ba kuma ka sake tabani... Nide pls ka bude min kofa in koma dakina..." Dukda cikin kuka da bebanci ta fadi maganar, amma seda Abdoljalal ya fahimci me take nufi. "Toh naji na fasa tabaki zoki kwanta,,,nima ba lefina bane, abinda nakeji ne bazan iya jurewa ba, amma na hakura zokiyi kwanciyarki i promise bazan tabakiba..." Ya fadi hadi da komawa inda ya kwanta, ya koma ya kwanta harda lulluba, ganin ya kwanta yasata komawa kn bed din ta kwanta, duk tabi ta gama tsorata dashi tinda ya kafa nono a baki yaki saki seda yayi awanni ya kuma bata tsoro,ga taba duwawuka daya dingayi rannan. Duk a tsorace take ta gaza komawa baccinma. Abdoljalal shima baccin ya gaza yi yanajin saukar numfashinta dayasan na tsoro ne, duk ya fahimci a tsorace take dashi a kn fuskarta. Se wuraren 4:am bacci ya dauke al-muqri'ah gogan kuwa gaza bacci yayi Saboda azabar sha'awarta data rike masa mara...har asubah yana ziryar toilet yin fitsari da kyar. Dayaje toilet din alwalar sallar asubahi ne ya lura da pant dinta data shanya a toilet din, tsayawa yayi ya zubawa pant din ido, yana mejin azabar sha'awarta na yawaita a mararsa, ganin pant din seya kuma daga masa hankula. Karasawa yayi ya dauki pant din daya bushe zuwa yanzu, yayi kissing dinsa, a bakinsa, 10tyms, kana ya rungumeshi a kirjinsa na kusan 3mnt, kana ya dagoshi a kirjinta ya shiga bubbudeshi da hannunsa yana kallo, se tattaleshi yakeyi, yana bubbudeshi kmr yasamu gindinta a hannunsa, nan take burarsa tayi wani haniniya ta kuma mikewa tsaye zirr! , Ya sauke numfashin sha'awar, ganin pant dinta ba karamin kara masa sha'awah yayi ba, se yaji kawai So yakeyi yaga gindinta, shide kawai yaga gindinta yaga ya yake. Har seda akayi sallar asubahi aka idar yana cikin toilet din, yana rungume da pant dinta, yana ayyanawa a ransa daman gindinta ya gani haka...da kyar ya ajiye pant din inda ya daukeshi, kana yayi wankan tsarki dan duk abubuwa sun zuzzubo a azzakarinsa dukda de ba kawowa yayi ba, amma seda yayi wankan tsarki ya dauro alwala ya fito a gurguje yaganta zaune a kn bed din, tana kallon kofar toilet murmushi ya sakar mata ta dauke kanta tanajin jikinta kaf ciwo yakeyi mata kuma shi yaja mata. "Zan fita..." Ta fadi da bebanci, fuskarta na kan kofar fita dakin. Abdoljalal daya isa Waldrop ya dauki jallabiya yasa ya juyo ya kalleta yace "ki bari kiyi sallar Asubahi seki fita..." Be jira cewartaba Ya karasa kan dadduma ya tada sallar asubahim tasowa tayi ta fada bathroom, taga pant dinta ya bushe ta dauka tasaka, tayi fitsari da tsarki tanaji jikinta na mata ba dadih kwata-kwata se yau takejin nonuwanta na mata azabar rad'adin ciwon shan daya musu. Alwala ta dauro ba jimawa ta fito a toilet din, ta ganshi kwance inda ta tashi kan bed din, ya wani zubo mata ido, karasawa tayi kan dadduma tayi sallarh asubahi ta idar, dukda tana fushi dashi nasha mata nono dayayi amma seda ta juyo ta gaidashi ya amsa yana murmushi. "Ya nonuwanki masu manyan kaciya?'' Ya fadi yana kallon saitin kirjinta yayinda take zaune kn daddumar. Jiya zuwa yau ta saba da maganar iskncin bakinsa, tayi kasa da knta kawai, tana tunanin meye manyan kaciyar dayace....... "Ya gindinki da ban ganshi ba?'' Ya kuma fadi yana kallon saitin kasanta, inda gindin yake. abin ya fara isar al-muqri'ah maganganun iskancin sun mata nauyi. Mikewa tayi ta nufa Kofar fita, yana kallonta se wani juyi yakeyi a inda ta kwanta yanaji kmr a jikinta yake kwance, kawai ji yakeji a ransa so yakeyi ya dinga juyi a jikinta. Al-muqri'ah ta juyo ta kalleshi , tace "Ka bude min kofa zan fita..." Da bebanci. Abdoljalal ya makale kafada yadda takeyi in bazatayi abu ba kana yace "in fa kinaso ki fita a dakinnan sede in nono zaki bani na kuma sha, seki fita salin alin..." Fashe masa tayi da kuka tana fadin aah ita de ya bude mata kofa ta fita...jiya zuwa yau yasata kuka yafi a kirga.. Tasowa Abdoljalal yayi ya dauko key din dakin ya bude mata kofar dakin, saboda kukanta na daga masa hankali. Tana niyar fita a dakin ya riko mata hannu ta tsaya daga barin dakin ba tare data juyo ba,se adduarh takeyi a zuciyarta Allah yasa kada ya taba mata nonuwa, ita tsoro yake bata. "Baza kimin kiss ba ko kiban ruwan nono nasha ba pls...ko in taba duwawu kawai dan Allah?" Kwace hannunta tayi daga nasa daman tasan maganar iskncin de ze mata, a guje ta bar dakin ta sakko kasan tana sauke numfashi, se yanzuma ta tuna bata dauko trea din data kai dakin ba jiya, kin komawa tayi ta fice a side din zuwa nata dakin, tana tafe tana tunani tunanin abinda ke wakana tsakaninsu da Abdoljalal, "ya kamata ace nayi tunanin haramun muke aikatawa..." Ta fadi hakan a kasan zuciyarta, se kuma wani abu ya fado mata rai, kawai seta kauda zancan haramun tsakaninta da Abdoljalal, ita yarinya ce amma akwai abubuwa da dama da yarintarta tasan dasu, tinda tayi karatun addini kwarai, ita macece me kamun kai....karasawa tayi dakinta tayi wanka ta kuma gargasa nonuwanta da kn ya kuma yin red sosai, daman kaciyar nonuwanta red ne. a gurguje ta sauya kaya, atamfa blue and red, ba karamin amsarta tayi ba, tasaka hijjabi red ta feshe jikinta da mahaukatan perfumes din da Abdoljalal ya sayo mata masu azabar dadih, tana gama shirinta taji ringing din wayarta dake bedside dauka tayi taga sunan AASARAKI, wato Abdoljalal ne kin dagawa tayi. Ta bar wayar nan bedside ta fice a dakin.
ta isa kiching ta hada masa breakfast ta hada a trea ta nufa side dinsa har tana tsoron shiga side dinsa yau, se adduarh takeyi Allah yasa kada ta ganshi a dinning room din. Aiko adduarhta bata amsuba tana shiga ta ganshi zaune kan daya daga kujerun dinning room din, yana zaune ya wani hakimce ya zubo mata ido sanye yake da danyar shadda dark blue ba karamin amsarshi tayi ba, kansa ba hula, sumar knsa ta kwanta luf-luf kamar ta audiga, se zuba kamshi yakeyi daganin shirin da yayi ta tabbatar da shirin fita ne, saboda ga yar jakarsa nan ta fita a kan dinning table din da wayoyinsa .. Abdoljalal ya zubo mata ido tin shigowarta ba karamin kyau ta masa ba, kamshinta ya dokesa se yaji sha'awarta ta kuma taso masa, besan meyasa ba ko kamshinta yaji se sha'awarsa ta kara tashi a knta. "bakiga kirana bane..." Ya fadi hadda wani hade rai, shi a dole ya kirata bata daukaba, kamar bashi ya gama mata magiya ba jiya ya shanye mata nonuwa.... Batare data bashi amsaba ta karaso ta ajiye trea din hannunta a kn table din, ya kure fuskarta da ido, ta juya zata Fita yace "ni kikama bnza kou....karki sake ki fita, dan wallahi in kika fita sena biki na kamoki na kara sha miki nonuwa, tinda d'an shan nonon danayi ne jiya yasa kiketa wani shamin kamshi...bayan ke kika bani da kanki na zuzzuke miki du kkji ddh..." Mamakinsa ya rufeta wai d'ansha ma yama nonuwan nata ashe,,, 'hmmmm..." Ta fadi a zuciyarya, Jin yace ze kamota yasha mata nonuwa yasata dagatawa daga ficewa, saboda tasan tsaf ze iya kamota yasha nonon kamar yadda yace,ta tsaya amma taki juyowa. Murmushi ya saki, ya kuma tabbatarwa ya tsorata yarinyar da tsotsar nononta dayayi jiya. "Dawo ki zauna nan kan kujera, ko inzo insha nono wallahi daman ina kewarsu, kema nasan kina kewar bakina a kn ksciyar nononki..." Har jikinta na rawa ta dawo, ta zauna kan kujerar dake facing dinsa knta na kasa duk a tsorace take, tasan komi ya fadi ze aikata wallahi. Tsurawa saitin kirjinta ido yayi, hijjabin dake jikinta bame kwanciya bane a jiki saboda yadine babba na khausar shi ya dinko mata su, be samu damar ganin nonuwantaba sbda kaurin hijjabin. "Ki zuba abinci ki bani a baki..." Cewar Abdoljalal. Al-muqri'ah tajishi amma taki tashi tayi abinda yace, tayi kmr batajiba kuma yasan taji. "Ko bazaki bani abincin bane kawai in hakura, se insha nonuwanki masu jan kai..." Cikin hanzari ta tashi, ta zuba masa breakfast dinsa a plate da knta ta shiga feeding dinsa a baki yana amshewa yana lumsar idanuwa,. "Wai mutumin dabeda lafiya jiya amma shine yau tarr dashi..yake azabtar da ita...daman ciwon karya yakeyi...." Ta fadi a zuciyarta. Seda yaci ya koshi duk tana bashi a baki yana kallonta. Bayan ya gama ta kwashe trea din zata fice yabi bayanta da kallo yace "in kika kai trea din kiching ki dawo ina jiranki maza ynzu...kuma wallahi in baki dawo ba zan biyoki insha nononki har dakinki, ke har gindinki ma zansha yau wallahi, inde baki dawoba, kindeji na rantse" tana gama jin abinda yace ta fice, yasan dole ta dawo sbda ta tsorata dashan nonuwan da yayi kuma shi wallahi yanzu ma ya farashansu, ai kuma ya riga yaji dadih yaga hnyar bi.
Tana kai trea din kiching din ko tsayawa wanke kayayyakin batayi ba ta dawo side dinsa saboda tsoro takeji kar ya biyota, in har ya fadi abu tasan ze iya aikatasa wallahi. Inda ta barshi nan ta sameshi yana danna wayarsa, yana ganinta ya mike hadi da daukar yar jakarsa da wayoyinsa hannunsa rike da car key, yace "ki zauna ina a zuwa ynzu..." Ba musu ta karasa ta zauna, kn kujerar dinning din, ya fice a dakin, tabi bayansa da ido zuciyarta se bugawa takeyi da karfi-karfi batasan kuma yau meze mataba, gashi bata da yadda zatayi.
Dakko motarsa yayi a packing space ya kawota saitin kiching din side dinsa, kana ya fito ya dawo dinning room din ya sameta zaune, yace "Taso muje..." Ta dago ta kalleshi gabanta ya shiga dukan uku uku jin yace ta taso suke to ina zasuje?'' Ta tambayi zuciyarta amma bata da amsa. "Ina zamuje?'' Ta tambayeshi a bayyane da bebanci. "Ki taso muje kawai madam,,,ba wani tambaya..." Cewar Abdoljalal. Gaban al-muqri'ah ya kara bugawa da karfi, ta mike da kyar sbda faduwar da gabanta keyi, ya tasata a gaba suka fice, suna fitowa ta kiching din gidan ba kowa a gun se motarsa tagani, nan gabanta ya kara yawaita bugu,. Abdoljalal ya karasa ya bude mata murfin gaba yace "Zoki shiga..." "Ina zaka kaini?'' Ta tambayesa da bebanci, yayindatayi narai narai da idanuwa kamar zata fashe da mahaukacin kuka. "Wallahi in kikayi kuka, komawa ciki zamuyi sena miki tsirara haihuwar mama, sannan ba jnda bazan sha ba a jikinki...kawai ki shigo mu tafi salin alin shine alkhairinki..." Cewar Abdoljalal. Dayayi maganganun seda al-muqri'ah ta juya ta kalli dama da hagunta gudun kada wani yazo yaji me yake cewa, kuma da karfi yayi maganar. "Ki shigo fa nace..in kuma nonuwanki na miki kaikayi semu koma insha kawai knga base mun fitanba..." Cewar yallabai sir jalalu. Ganin yana neman ya mata hands free yasata shiga gaban motar cikin hnzari, ya mayar ya rufe yana murmushi ya shiga mazaunin dreva ya zauna ya kalleta yaga idanuwanta sun kuma cikowa da kwallah, kadan ya rage su zubo yace "Kwara ma ki hadiye kwallanki, dan wallahi kikayi kuka yanzu zan cire miki riga insha miki nonuwa, har gindinki senasha malama..." Cikin hanzari ta hadiye kwallanta da tashin hankalinta ta fawwalawa Allah komi.. AC din motar ya kunna hadi da kira'ar alqur'ani me girma, Yaja motar zuwa bakin get, ma'aikatan gidan suka zubo ma motar tasa ido tin kafin ya karaso get din, mamaki yake basu a kwanakinnan ya koyi fita shi kadai ba tsaro. Bude masa get na daya sukayi ya fice, kasancewar glass din motar baki ne sosai baka ganin na ciki amma shi na ciki yana ganinka, dan haka ba wanda yasan su waye a cikin motar.. Har suka fice a gidan suka hau titi, a hankali yake driving motar, yana tafe yana juyowa yana kallonta, se murmushi yakeyi gashi ga dadin duniyarsa a kusa dashi. "ina pant din da kika wanke a toilet dina, ko kn dauke abinki?'' Ya jefo mata tambayar yana kallonta, kuma yana kallon hanya. Kasa tayi da knta, tana mamakin shi komi yagani se yayi magana inde na isknci ne. "Bazaki bani amsar tambayataba, ko senayi packing nasha miki nonuwanki masu jan kannam..." Jin abinda yace sata saurin girgiza kai alamar aah. "Oya bani amsar tambayata ina pant din da kika wanke a toilet dina?'' Da sauri ta amshe da "Nadauka..." Da bebanci kunya duktabi ta rufeta, sanyin AC ke ratsata amma ita zafi takeji. Abdoljalal yace "Kin dauka ina kika kaishi..." Ta sake amsawa da hanzari "Nasa a jikina..." Da bebanci. Abdoljalal yace "Jikinki ina?'' Al-muqri'ah batasan amsar dazata bashi ba dan haka tayi shiru, ta dago ta kalleshi cikeda rashin fahimtar me yake nufi shima itan ya kalla, ya fahimci bata gane me yake nufi ba. "Jikinki ina kika samawa,cinyoyinki kika samawa ko nonuwanki kika samawa, ko gindinki kika samawa?'' Tayi kasa da kanta se yanzu ta fahimci tambayar isknci yake mata, kawai ta daga masa kai alamar eh. Abdoljalal yace "magana zakimin da bakinki kice nono masamawa ko cinyoyi nasamawa ko kice gindina nasamawa..." Al-muqri'ah ta kumayin shiru saboda bazata iya maganganun nan ba na banza ita sam bata saba da isknci ba, kuma ta lura shi hakan yakeso tayi, dan ko makaho ai yasan gindi ake sama pant, salan jan magana ne irin nashi kawai. "Zaki fadi ko baza ki fadi ba, inyi packing a gefen hanya, insha miki kaciyar nonuwanki..ko kinga ma ga hotel can mu shiga in gwaleki da kyau insha nono insha miki gindinki, ba ruwana da kukanki, ni kuma kishamin azzakarina inji dadihnarh..." Ya karashe maganar yana karya kwanar inda ya nuna mata da hannu yace mata ga hotel can.
*VIP 1000 normal group Dari biyar (500) transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank. Ko m.t.n card, ko vtu da shedar biya duk ta wannan sim din 08101626484*
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
*MASU ZAGINA DA MASU ZUGAWA A ZAGENI INA GODIYA ALLAH YA KARA LAFIYAR ZAGINA....INA DIBA KUNA RAGEMIN....na kusa da kai su zageka na nesanka su zageka nifa ko a jikina, da babu zagin ai ku makiyan bazaku ganmu hakananba,Ina gaisuwa ga makiya Allah karo maku lafiya.*
Page 19
Nan da jikin Al-muqri'ah ya dauki rawar tashin hankalin kalamansa, again kuma da ganin ya nufa hotel din gadan gadan, cikin tashin hankali ta nuna saitin gabanta hadi dacewa "Nan nasamawa..." Da bebanci. Wani irin mugun shocking yaji a jikinsa da kan burarsa ma baki daya, dan hatta ita seda ta amsa yadda ta nuna nasa saitin gabanta se yaji hankalinsa ya kuma tashi a kn yarinyar, daman hankalinsa tashe yake a kanta, tintini ma, dande yayi yana controlling ne da tini yacita. Packing yayi bakin hanya dai-dai kusa da hotel din, ya sauke ajiyar zuciya ya juyu ya kureta da ido jikinta se rawa yakeyi. "Nan din Ya sunanshi dan Allah?'' Ya tambaya yana daura hannunsa na hagu a kn cinyoyinta ta saman hijjabin jikinta. "Gurin fitsarina..." Ta fadi da bebanci. ''Ssssssssshhhhh!!'' Yaja yajin azabar sha'awarta, yadda tace gun fitsarinta ba karamin dadih ya masa a dodon kunnuwansaba da mararsa, seda kaciyarsa ta kawo ruwa kadan ta cikin kayan jikinsa. Ajiyar zuciya ya sauke me nauyin dadin sha'awarta. "Inasanki dan Allah...." Ya fadi ba tare daya sanma ya fadi ba duk se fuskarsa ta marairaice. Dagowa tayi ta zuba masa ido dan tabbatar da wannan kalmar me tsada daga bakinsa ta fito, ta kuresa da kallon mamaki. "Yeah ina sanki dan Allah.... Allah ya jarabceni da sanki....'' Ya mamaita idanuwansa na chanza color zuwa na zallar shaukin santa dake cike fal da zuciyarsa, da sha'awarta. Ta kure cikin idanuwansa da ido, yayinda kalamansa suka haifar mata da mutuwar jiki, tayi shiru ta nutsu ko motsin kirki ta gazayi, saboda kalamansa sun natsar da ita se juyi kawai sukeyi a kogin zuciyarta, tamkar kifi na iyo a tafkin ruwa fresh. Ajiyar zuciya ya sauke yana meci gaba da magana "Wallahi bantaba san wata halitta kamar keba bansan meyasa ba, pls Kema kina sona dan Allah?” ya karashe maganar idanuwansa na cikowa da kwallar dabesan na meye ba shi inde zece yana santa se yaji kwallah sun cika masa idanuwa. Yadda yayi mata tambayar itama tana sanshi ya kara narkar mata da zuciya sannan ga kwalla tana gani a cikin idanuwansa, ta kumayin shiru, zuciyarta se harbawa takeyi da karfi da karfi, dukda batasan meye so ba amma tasan itama tana sanshi. "Ina kaunarki saboda Allah..." Ya kuma fadi yayinda makalallun kwallan idanuwansa suka zubo suka wanke lallausar kumatunansa. "Hawaye...." Ta fadi da bebanci yayinda takejin hawayen dake wanke masa kumatu tamkar narkakken zazzafan konannen ruwan dalma ne ke wanke mata ziciyarta, a kumatunsa kwallar ke zuba amma rad'adinsu a cikin zuciyarta take jinsa.
Abdoljalal ya shafi hawayen dake zubowa a kumatunansa da hannunsa, seya zubawa hannun nasa dake wanke da hawayen ido, se kuma