Showing 90001 words to 93000 words out of 159314 words

Chapter 31 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt

se fankama takeyi. (Hajiya saude na mancewa da Abu daya kuma shi ze sakata a ukuba.... Wato Kaddara, ta mance da inde kaddara zata gifta ita bata isa ta hana ba, dukda karfin sihirinta)


Seda Abdoljalal yaga be hangota kana ya koma cikin motar jikinsa na rawa. "Matsoraciya..." Ya fadi yana zubo mata ido, nan da nan yaga ta hade rai kamar an aiko mata da sakon mutuwa be taba ganin wannan yanayin a kan fuskarta ba se yau. "Meya faru?'' Ya fadi a gigice. Al-muqri'ah tasa hijjabinta tana mejin haushinsa da bata taba jiba se yau, Ta bude motar zata fita, ya jawo hannunta yana fadin "Ina zakije dan Allah banfa kawo bafa?'' Ta kwace hannunta daga cikin nasa, ta fice a motar zuciya kamar zata fashe, ko bi ta kan ice creams din daya siyo mata batayiba. Abdoljalal ya fito ya bita har kofar dakinta yana tambayarta meya mata takibi ta kansa, ta rufe dakinta ruf da key, dole ya juya zuwa side dinsa hankalinsa tashe, zuciyarsa kmr zata tarwatse,, ranar gaza bacci yayi yana me nazari a kan meya mata ya hangi wannan chanjin yanayin a gareta,, ranar seda saude ta dinga kiransa kana yasa mata kudaden wuraren biyu na dare, duk yabi ya fice a hayyacinsa, uwa uba kuma gashi be kawo ba, be tabajin haushin saude ba kamar na yau, saboda yasan da batazo ba daze kawo kuma dazasu rabu lafiya, duk iya tunaninsa ya rasa gane meye ma Al-muqri'ah ya zama lefin gareta har ta chanza masa yanayi.


Washe gari ya kamata yayi tafiya zuwa abuja, amma be samu damar hakan ba, saboda be cikin yanayin jin dadih, yasan koya tafima baze iya zamaba. A kwanaki biyu ta chanza kmr me aljanu, Kwata kwata ta fita a lamarinsa, iyakarta dashi ta dafa masa abinci se gaisuwa itama gaisuwar sama-sama take masa, se hade rai takeyi ko kallan fuskarta yayi da niyar ze mata magana se gabansa ya fadi, tsoronta dukya cikasa, saboda yadda take kame jiki ko kallanta yayi se yaji tsoronta ya kuma ninkuwa a garesa. (Wato base da Sihiri ba namiji zeji tsoron mace , Karfin SO yafi Karfin sihiri tasiri a jikin dan adam,musammanma in muna hadawa da sallar dare a kan mazajenmu, mazan yanzu wallahi seda ibadar dare, da sadaka, sun zama innalillahi wa'inna ilaihirraju'un)


9:10pm Dr mus'ab ya dira a falonsa tinda ya dawo daga waje basu hadu se yau. Kallo daya Dr ya masa ya tabbatar da yana cikin damuwa, gashi de yayi bul-bul amma sede dagani beda kwanciyar hankali.."ya gajiyar hanya? Ya karatun kuma...'' Abdoljalal ya tambayi dr mus'ab bayan ya zauna sun gaisa, dr yace "akwai fa gajiya ai nake gaya maka tinda nadawo ban fito daga gida ba se yau danazo gidanka..." Abdoljalal yace "Ai gaskiya da gajiya, Allah yasa anyi karatu me amfani..." Dr ya amsa da "Amin ya rabbih ... Amma de kmr wani abu na damunka?" Dr ya tambayesa shima fuska dauke da damuwa. Abdoljalal daman kmr yana jira ya fara magana "Yawwa dr ka tafi ka barni da san yarinyarnan Gashi ka dawo ka taddani da bala'in san da yafi nada, jarabawa nake gani iri iri na san yarinyarnan..." Dr mus'ab yayi shiru na wasu yan dakiku yayi kmr be fahimci me yake nufi ba sbda kawai yaasan more Explanations yace "Wa kenan kake nufi?'' Abdoljalal yace "Al-muqri'ah yarinyarnan de, , wallahi dr ban tabasan wata halitta kamar yarinyarnan ba ko raina banso kamar yadda nake santa,..." Dr mus'ab yace "Naganeta...nasan kuma kana santa Abdoljalal, ammani ni nasha tini ka cireta a ranka tinda kace baka da yadda zakayi ka Aureta...". Abdoljalal ya watsawa dr kallan mara hankali, "ta yaya zan cireta a raina, da wannan bala'in san A raina dr?" Dr mus'ab yace "To kace bakada yadda zakayi ka aureta, naga ai ribar soyayya Aurene..." Abdoljalal yace, "yeah nafika sani....wallahi bani da yadda zanyi na Aureta kawai nide ina santa,...." Dr ya zubawa abokinsa ido, yana juya kalamansa a cikin knsa danya samo amsar daze basa. "Baka da yadda zakayi ka Aureta, amma ai kanada yadda zakayi ka latse mata nonuwa kaci mata gindi kou? Dannasan zuwa yanzu ka lallabata ka lallatseta, har cinta ma basan kayi....'' Cewar dr. ''Ni ban citaba wallahi..." Cewar Abdoljalal. Dr yace "naji baka cita ba tinda har ka rantse, amma ai ka mammatse mata jiki kou?'' Abdoljalal yace "Naji na mammatsa,,Amma ai ina santa wallahi dr nasan ka yarda da san da nake mata..." Dr mus'ab yace "Na yadda da san da kake mata mana sosai na yaudara ba..." Abdoljalal ya matukar jin haushin kalmar karshe data fito daga bakin dr mus'ab. "Kai mata nawa ka yaudara,,,,," Ya fadi a hasale. Dr mus'ab yace "Kaide da kanka kasan ni ban taba tsayawa da mace ba in har nasan ba Auranta zanyi ba, balle har in matsa mata jiki...never wallahi..." Abdoljalal ya amsheda "Kanada kaddara me kyau ni kuma tawa a baibai tazo gareni..." Yadda yayi maganar seya bawa dr nus'ab tausayi yace "nasani sede in bawa wani labari...." Abdoljalal yace "Yawwah toh kagani, nide yanzu Alhamdulillahi se yanzu nakejin dadin rayuwata..." Dr mus'ab yace "da Akayi me? Abdoljalal yace "Dana hadu da yarinyar nan mana, wallahi ita kyakyawar kaddarace gareni..." "Ta yaya tazamar maka kyakyawar kaddara bayan kai kace baka da yadda zakayi ka Aureta..." Cewar dr. Abdoljalal yace "Ai matata ce ita dr..." Dr mus'ab yaji gabansa yayi wani jirin bugu, ya kasa magana kawai ya shiga tunani. "Nida yarinyarnan fa tini an daura mana Aure, a mafarkina da nakeyi a kanta a kullum a nan naga an daura mana Aure...nasan zakace na haukace..." Kalaman Abdoljalal suka dawo dashi daga duniyar tunanin daya afka se kuma ya sauke Nannauyar ajiyar zuciya yace "daman ana Aurene a mafarki?'' Abdoljalal yace "Gashi an fara a kaina da muqri'ah..'' Dr ya sake ajiyar zuciya sau biyu a jere kana yace "jalalu ka dinga daurewa kana tabuka wani abu please, a kan rayuwarka, dukda nasan bayin kanka bane amma ka dinga adduarh sosai dan Allah, and ka dinga hubbasa..." Abdoljalal ya fahimci ne yake nufi yace "Inayi kullum dr, haduwata da yarinyarnan ya kara sani dagewa a kan adduarh,..." Dr mus'ab yace "kaci gaba da dagewa muma muna daga gefe muna dagewa da Adduarh, wallahi Adduarh takobi muminice, muna fatan Allah yajibanci kukanmu..." "Amin ya ilahil'alamin..." jalalu ya amshe da hakan. Kana yaci gaba dacewa "dr yarinyarnan tasani a mummunar damuwa, kwanakin baya rayuwata cikin dadih amma a yan kwanakin nan, ko ince a yan watannin nan ta juyamin lissafi, abuja ya dace in tafi jiya amma na kasa saboda zuciyata ba ddh, na rasa ya zanyi, naji dadin ganinka inaso in gaya maka inji sanyi, kuma nasan zaka tayani tunanin lefin mena mata..." Dr mus'ab yayi shiru yana me saurarensa yace "Inajinka jalaludden?'' Abdoljalal ya kwashe abinda ya faru a cikin motar da lbrin Hajiya saude datazo ta samesu a cikin motar amma bata ga al-muqri'ah ba, da kisses din data masa ya gayawa dr mus'ab be boye masa komi ba saboda ya rasa yazeyi, duk yabi ya kara zama shashasha a kan yarinyar. "Ya kamu dubu bisa dubu...Alhamdulillahi..." Dr mus'ab ya fadi a zuciyarsa yayinda yake kokarin boye nishadinsa. "Itama yarinyar tana sanka, domin kishinka ne yasata a halin canjin data maka..." Cewar dr mus'ab, Abdoljalal yayi shiru yana nazarin abinda dr yace nan da nan ya gamsu da abinda dr din yace, zazzafan Kishinsane ke dawainiya da ita, nan da nan yaji ya karajin haushin hajiya saude saboda taja masa bala'i , shi yanzu fa ko ganin sauden beson yi. "Ina so naga yarinyarnan daka mutu a kanta har haka please Jalalu..." Cewar dr, da yayi maganar fuskarta na bayyana kwad'ayin san ganin wadda ta sace ma jalalunsa zuciya. Nan da nan Abdoljalal ya hade rai da zuciya kmr be taba dariyaba yace "Ka ganta ka mata me?"' Dr yayi murmushi yace "maida wukar ni ba komi zan mataba so nakeyi kawai naga wacece ita data sacemin kai duka, in roketa ta dawomin dakai hayyacinka..." Abdoljalal ya amsheta da "ta dawo da hayyacina ta hanyar bani gindi inci kou?'' Dr mus'ab yace "Allah ya kyauta ai inna ganta cewa zanyi ma karta yadda ta baka gindi kaci tinda ba sadakin gindin ka biya ba? ” Abdoljalal yace "bazaka taba ganin taba kuwa, tinda zaka kara kwabamin zancene, ni kuma bnsan yazanyi a kn abinda nakeji ba a knta..." Dr mus'ab yace "dole ne zanganta..in tayi wari zamuji kuma kwanan nan zamuji din..." Abdoljalal yace "Ko kunji wallahi bazan fasa abinda nakeso ba,... Kawai dr tsakanina da yarinyarnan da haduwata da ita na daukeshi a matsayin kaddara..." Ya fadi yana kara bending a kan kujerar dayake kai me zaman mutum uku., yayinda dr ke kan tazaman mutum daya yana fuskantarshi. Dr mus'ab yace "ina fatan kaddarar tazama ta aure...'” Abdoljalal ya girgiza kai kawai shi kadai yasan meke zuciyarsa. "Bazaka gane ba..." Shine abinda Abdoljalal yace. Dr mus'ab yayi humming kawai. Daga haka falon ya dauki shiru na 5mnt yayinda kowa da abinda yake sakawa a cikin zuciyarsa. "Dr me mutane sukafi ganin darajarsa a halin yanzu?'' Abdoljalal ya kauda shirun ta hanyar jefowa dr mus'ab tambayarnan hadi da kuresa da narkakkun idanuwansa masu cikeda kwarjini koshi kansa dr din be iya hada ido dashi, duk duniya Al-muqri'ah ce kadai mutum ta farko dake iya hada ido dashi ba tare data zabura ta dauke idanuwantaba.. Tuunanin tambayar da Abdoljalal yayi masa dr ya shigayi se kuma yace "Kudi..." Abdoljalal yace "Wallahi Wallahi Wallahi, dr zan iya bada kaf kudaden dana mallaka in har za a barni da yarinyarnan, harta da suturar jikina zan ita badawa a barni da ita, in rayu da ita Koda ace a kan bola zamu rayu, ni ina santa a haka, in ina tareda ita ban iya tuna duk wata damuwa se farin cikinta kawai nake fuskanta...wallahi Allah ya jarabceni, ji nakeyi kamar zuciyata ta fashe ta fito fili saboda Azabar So kawai,, dr nifa yanzu dakake ganina, duk wanda nagani mace ko namiji yarinyar kawai ke zuwa zuciyata, ni yanzu fa ban iya haddace komi se na fannin yarinyar...'' Dr yayi shiru yana saurarensa hadi da nazarinsa, duk maganganun nan da yakeyi fuskarsa na dauke da tabbacin maganganunnasa. "Ban taba ganin irin wannan azabataccen sanba..." Cewar dr, daya cika da mamaki da gaske ne be taba ganin wanda yace a kan so ba ze sadaukar da duk kudadensa, musammanma babban mutum irin Alhaji AASARAKI ai abin da wuya, seya kumajin tausanshi sosai, yasan zafi da dafin So , shi so ba a hadashi da komi, saboda bashi da mahali, kuma bashi da sauki, saukinsa ka kasance da abinda kakeso na har abadan. Abdoljalal yace "gashi kaganni yanzu,,, ji nakeyi kamar da jinin jikina Aka halicci yarinyarnan...in ina ganinta wani irin yanayi nakeji a zuciyata, ko kusanto side dina tayi a zuciya nakeji wallahi dr...ban taba sanin haka so yake ba,, wallahi dr da ace Inada damar dazan cire raina in bawa yarinyarnan, astagfurillahil'azeem da tini na cire raina na mika mata duka,,,abinda nakeji a kan yarinyarnan , dabadan karfin imani ba , da tini ya kasheni...." Ya karashe maganar yayinda kwallah masu dumin azabar tiririn sonta dake tasowa daga zuciyarsa suka wanke masa kumatunansa. Ganin hawaye a kan fuskarsa ya dagawa dr hankali, ze iya cewa rana ta biyu ce yau daya taba ganin hawaye a idanuwan jalalu, kuma duk a kan yarinyar, kalaman dayake gaya masa a kan san yarinyar dayakeyi ba karamin dimautasa sukeyi ba , be tabajin irin makamancin kalaman na so ba a bakin wani tinda uwarsa ta haifesa ko a labari be taba ji da gani ba se a kan jalalu, zuciyar Dr ta narke sosai. "Wallahi Ina cikin azabar so ,,, dr a kanta ne kawai nake gane fari da baki, amma da ina rayuwa ne, tamkar gunki, bansan ciwon kainaba seda na fara santa..." Abdoljalal ya kuma fadi still yana ci gaba da hawaye zuciyarsa na harbawa da karfi tamkar zata fashe.
Dr mus'ab ya gyara zamansa sosai a kan kujerar da yake kai , ya fukanci in abu ya wuce haka Abdoljalal na iya haukacewa ma gabaki daya. Cikin sanyin murya dr yace "Dan AllAll ka dinga sassautawa kanka, in har SO yazama CUTA, Tabbas yanada magani, domin Allah be sauke cutaba seda ya sauke maganinsa, naganin CUTAR SO shine hakur..." Tin kafin ya karasa Abdoljalal ya girgiza masa kai hadi dacewa "nawa SON wallahi ba HAKURI bane maganinsa, nifa sam nawa CUTAR SON beda magani....'' Ya karashe yana share hawayen dake kan fuskarsa. "To na gaya maka zan sake gaya maka a karo na biyu, kayi Adduarh,,," Abdoljalal yace "Shine kawai..." "Insha Allahu yarinyarnan kaddararta seta zamar maka Abin alfahari.." Cewar dr mus'ab. Abdoljalal yaji dadin wannan maganar na dr, tinda suke tare be taba gaya masa kalmar data faranta masaba kmr wannan ta yau, murmushi yayi nan da nan kwallan da yakeyi ya dauke karkaf yace "Insha Allahu kuwa...ngde frnd ..." Dr murmushi yayi , shi kadai yasan meke zuciyarsa, yanada tabbacin bayan iyayen Abdoljalal seshi ze zamo na biyu a san ganin Abdoljalal a farin ciki, ya matsu ya fita a wannan rayuwar ya koma rayuwa irin tako wanni d'ana miji isashen wanda ya isa da mace....seda dr yakai 12:am a gidan suna hira kana ya mike, Abdoljalal ya rakosa har bakin mota, bayan sun iso bakin motar dr ya zaro kudade yan dubu dubu rafa uku ya mikawa Abdoljalal yabi kudin da kallo fuska dauke da mamakin ganin dr na basa kudi,.."dubu dari uku na menene?'' Saraki ya tambayesa fuska daukeda rashin fahimta. Dr yace "ka amsa tukunna se in fada maka ko na menene..." Saraki ya mika hannu ya amshi kudaden, hadi dacewa "Inajinka..." Dr yace "Na abinda kakeso ne a fadin duniyarnan...". "Al-muqri'ah..." Abdoljalal ya fadi direct yana murmushi, saboda duk dumiya ita yakeso a halin ynzu. Dr yace "A, nata ne, ka bata kuma ka hada mata da gaisuwa, domin tini ta jima dazama sarauniya a fadarka..." Abdoljalal yaji dadin kudaden da Dr ya bawa Al-muqri'ah , uwa uba kuma kalamansa sun masa dadih, yasa kudin a aljihun jallabiyar jikinsa, yana mejin wani irin sanyin dadih na ratsashi gami da kudaden besan meyasaba. "Ah wannan babbar kyauta, har haka muna godiya Allah ya kara arziki.. " Abdoljalal ya kwaroro masa godiya yayinda bakinsa yaki rufuwa, shifa yanzu inhar kanasan Al-muqri'ah to ka gama masa komi a duniya. Dr yace "Bakomai yima kaine..ai ka cancanci abinda yafi haka jalalu, kaidin mutum ne ba butulu ba, ina fatan Allah ya hadamu a aljannarh kmr yadda ya hadani dakai tin muna yara..." Abdoljalal ya amsa da "Amin Ya Ilahil Alameen.. '' sukayi sallahma ya shiga motarsa dreva yaja suka fice a gidan, Abdoljalal ya juya, ya nufa Dakinta se faman murmushi yakeyi haka kawai ya tsinci knsa dasan bata kudaden yanzu-yanzu. Yana zuwa dakinta yajishi a kulle ruf, yasan daman da wuya yasameshi a bude, zagayawa yayi ta window din dakin, ya hangeta zaune tana bisa dadduma hannunta rikeda alqur'ani me girma, se karatu takeyi tana motsa baki ba tareda fitar sound ba. Wani irin sanyi yaji yana kara ratsashi a kan yarinyar, gata yarinya karama amma akwai addini sam bata wasa da ibadarta, kwata-kwata bata shagala da duniyaba, hakan ke kara sa masa Tsananin kaunarta a birni da kauyen zuciyarsa. Har wuraren 1:am yana nan yana kallanta zuwa lokacin ta mike ta fara nafilfili kwata-kwata batasanma yana kallantaba. "Alhamdulillahi..." Kawai ya tsinci knsa dayin hamdala ba tare dayasan dalilin hakan ba , shide kawai yanaji a jikinsa zuwan yarinyar rayuwarsa Alkhairi ne, yanasa ran kada Alkhairin ya yanke na har abadan. Komawa side dinsa yayi shima ya dauro alwala ya fara nafilfili , dukkkanin sujjadarsa adduarh ce yake isarwa a gareta zuwa ga ubangiji mamallakin zukatan kaf mutane da Aljanu.




Washe gari 9:am ta shigo aje masa breakfast dinsa, ta taddashi zaune kan kujerar dinning da counter me kamar azirfa a hannunsa yanata lazimi, gaidasa tayi sama sama ya amsa se murmushi yakeyi shi kadai, tinda ya fahimci kishi ne ke dawainiya da ita ya mata uzuri danyasan dole fa yayi kishi. Ta juya zata fita, Abdoljalal ya dakatar da ita, ta juyo ya mika mata kudin da Dr ya bata jiya yace ya bata, tana daura idanuwanta a kan kudaden kawai taji zuciyarta ta yanke ta fadi, ta dago ta kalleshi tana ne neman karin bayani a kan kudin na menene. Abdoljalal ya fahimci hkn dan haka yace "Abokina ne wanda muka taso tin muna kanana, dr mus'ab ya bani yace in baki..." Tace "Aah nagode..." Da bebanci. "Ba kyau maida hannun kyauta baya..." Cewar Abdoljalal. Bata saurareshiba Ta juya taci gaba da tafiya harta isa kofar fita ta juyo taga ya tsurawa bynta ido dagani saitin hips dinta yake kallo,se hadiyar tsinkakken yawo yakeyi. kudin hannunsa tabi da kallo, kawai seta tsinci kanta dasan dawowa ta amshi kudin, tace "Nagode..." Da bebanci, ta juya ta fice zuwa dakinta, ta zauna gefen bed dinta ta tsurawa kudaden ido kusan na 20mnt haka kawai takeji a zuciyarta kudadennan masu muhimmanci ne gareta, Abdoljalal yasha bata kudade masu yawa amma taki amsa, haka kawai yau taji bazata iya kin amsar wadannan kudaden ba, bude bedside drawer tayi zata saka kudaden wata takadda ta fado, zuciyarta kawai seta tafi ga tunanin Abdoljalal, tana bala'in kewarsa kawai dannewa takeyi ko ranar da abubuwannan suka faru tsakaninsu a mota data dawo dakin tashiga toilet , taga wani abu me yauki dukya jika mata pant, tinda ta fara wankesa seda tayi 15mnt tana wankesa amma yaki fita da kyar tasamu ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login