Showing 93001 words to 96000 words out of 159314 words

Chapter 32 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt

fita, ita de tasan tana jin kewarsa a duk jikinta, kuma tanaso ya tabata amma batasan wani jin dadih na, tasan de tana shiga yanayi inya tabata, amma ita kuma tanasan yanayin da take shiga din. Hannu takai ta dauki takaddar data fado a cikin kudaden a zatonta ko takaddar kudince domin hankalinta na kn tunanin jalaludden kawai ta jawo drower din kasa tasaka takaddar a ciki ta maidata ta rufe, kana ta maida ta sama da kudin ke ciki ta rufe.




Sati daya ya shude hajiya saude tini suka lula jirhin sama itada kawarta hajiya Abulle zuwa kasahen wajen nigeria amma fa kafin tayi tafiyar seda sukaje sakkwato gun bokansu ya basu sa'ar tafiyar dasukayi, sannan Hajiya saude ta narka ma boka kudade kan ya kula mata da mijinta kada a barshi ya kalli kowa, ta barwa boka amanar Abdoljalal baki daya,. Gogan besanma tayi tafiya ba, saboda bata sanar dashi ba tinde ranar datace ya tura mata kudadennan yasan tace zatayi tafiya amma sam batazo sunyi sallama ba, ya saba da hakan, bebi ma ta kantaba, shi Batama gabansa a halin yanzu be damuwa da lamarinta, tunaninsa da lissafinsa na kan Al-muqri'ah.




A bangaren al-muqri'ah kullum seta bude drawer dinnan ta kalli kudadennan da dr yabawa Abdoljalal ya kawo mata. safe rana dare kawai tasamu aikinyi kallan kudadennan kawai, batada abinda zatayi dasu, itade kawai kallansu takeyi, kuma tanajin dadin kallon da takewa kudaden. a kullum tunanin kakarta da mafarke mafarke masu kyau da marasa kyau yawaita sukeyi a gareta, fatanta da Addu'ur'inta Allah yasa zuwa yanzu tasamu lafiya, kawai tana kwantarda hankalinta ne saboda yazama dole, in har ta daga hankalinta tasan lafiyar kakar tatama bazata samu ba, shiyasa take hadiyar damuwa, sam bame iya fahimtar damuwarta, se mahaliccinta. Har yanzu haushinsa takeji, data ganshi seta tuna kisses din da matarsa ta masa ba karamin bakin mugun dashen furen shukar bakin ciki bane Kisses din data masa a kumatu ya barwa Al-muqri'ah ba. Abdoljalal ya bata hakuri yayi-yayi amma taki hakura, ya riga ya sadakar zesha wahala, saboda ya fahimci bata da saukin lallashi tin sadda ya taba duwawuka for the first time ya fahimci hakan, gabaki daya ta damula masa lissafi ayyukansa ma ya kasa yinsu a natse, kawai de yana yin wasu ne saboda sun zamar masa dole beda yadda zeyi, dan haka yake zuwa office ya danyi ayyukansa befin awa uku ya dawo gida, so yakeyi su dawo kmr da ta dinga rakashi office amma ina ba fuska, ashema wargi guri yake samu, wato ya fahinci face yake gani har yake taba mata jiki gashi yanzu de kiri kiri yana ganinta amma yadda take shan murr ma baze barshi ko kallanta ya faye yiba balle a kaiga maganar taba jiki.. So yakeyi yaje abuja saboda tafiyar tazo masa a dole a yau, tin tini ya dace ya tafi amma saboda ita be tafi ba, yasan in har beyi tafiyar da ita ba abinda akeso ya aiwatarma ko yaje baze iya ba, yau ya tashi ya shirya tsaf da shirin barin garin zuwa abuja ya riga yase musu jirgin sama zuwa abuja na 11:am se adduarh yakeyi Allah ya dorashi a kanta. 8:30am yau ta kawo masa breakfast ta taddashi zaune kan dinning chair yasha danyar shadda coffee brown me haske ta amsheshi ainun kannan nasa sanye da hular king die, ta matujar amsheshi, a kallo daya biyu uku ta fahimci yayi tsananin kyau. Ta gaidasa ya amsa kana ta ajiye masa masa trea din breakfast dinsa a kan dinning table ya kalli kyakyawar fuskarta sanye takeda hijjabi zumbulele har yana sharar kasa dark blue ya amsheta ainun. Ta juya ta bar dinning room din ya bita da ido hadi da murmushi saboda ya tunano abinda zece mata tabishi salin alin cikin kwanciyar hankali. Dan tsakurar abincin breakfast din data ajiye masa yayi, tinda ta fara fushinnan dashi dan dole kawai yakejin abinci dan kada ya mutu beci gindi ba . 10:27am ta dawo a tunaninta koya gama ma harya fita, tana shigowa ta gansa zaune ya zubo mata ido,, ta karaso ta kwashe trea din daya gama break din zata fita yace, "In kin kai ki danyi sauri ki dawo pls zaki rakani Airports, zan hau jirgine tafiya zanyi me nisa ina tunaninn inyi 5months a can..." Jin abinda yace yasa gabanta faduwa ta juyo ta kalleshi a ranta se maimaita 5month takeyi, ta fice zuciya ba ddh Abdoljalal ya fahimci hakan yayi murmushin jin dadih hadi dacin nasara kawai. Cikin hanzari ta kintsa kiching din ta kullesa, dakinta ma yau kulleshi tayi saboda kudadenta dake ciki, tasan tsaf za a iya sace mata su, har tana tuntube garin saurin ta dawo ta rakashi din, dan tasan in har bata rakashiba tana iya yin ciwo, sbda kewarsa na iya kasheta." ga watanni biyar zeyi benann..to ina zeje? '' ta fadi a ranta, tini tama mnta da tana wani dogon fushi dashi ta dawo dinning room din ta taddashi tsaye rataye da bakar Broadcast dinsa, hannunsa rike da car key dinsa, da waya a kunnensa yana amsa kira da Ahamad saboda dole sedashi zeyi tafiyar. Katse wayar yayi ya juyo yana kallanta yace "Zaki rakani din?'' Cikin hanzari ta daga masa kai alamar eh, har tafara jin kewarshi tin yanzu ji takeyi kamar ta fashe masa da kuka, kwata-kwata batasan ya tafi. mika mata Broadcast dinsa yayi yana fadin "to dan rikemin wannan, kinga kema zaki samu lada, dan yau daya de, ai knga daga yau se an jima zaki sake ganina..." Ta mika hannu ta amsa yayinda zuciyarta da jikinsa suka sakeyin sanyin jin klmnsa.. Suka fice a dinning room din, ya kulle ko ina, daman already an kawo mota dai-dai kofar shiga kiching dinsa, Ahamad dake zaune a mazaunin dreva yana ganinsu sun fito ya tsuro musu ido ba karamin kyau ne da yarinyar nan ba, shima tini yasan komi dake faruwa ko ince ma yafi kowa na gidan sanin komi dake faruwa a gidan. Ahamad yayi hanzarin fitowa ya bude musu gidan bayan al-muqri'ah ta fara shiga, Abdoljalal ya juyo ya kalli Ahmad yace, "Na gaya maka banasan securities su biyoni, in mun isa airport munshiga jirgi seka kira dreva na yazo ya maida motar gida..." Ahamad yace "Angama sir....." Abdoljalal ya shiga mazaunin baya ya zauna kusa da ita ya matseta sosai ahamad ya rufe murfin motar kana ya zagaya mazaunin dreva ya hau yaja motar suka fice a gidan gabaki daya, ma'aikata nata binsa da Addu'ur'in isa Lafiya da dawowa Lafiya.. dukda basusan tafiya zeyiba.


Suna fara tafiya a kn titi ta dago ta kalleshi saboda yadda yaketa kara wani matseta bayan ga ahamad yana tuki tasan yana kallansu. Ta bude baki zatayi magana yasan me zatace dan haka yayi hanzarin cewa "Karkice komi pls daga yaufa shige nan..." Al-muqri'ah tace "Hakane kuma..." A zuciyarta, dan hakw ta saki rai da jiki. Abdoljalal ya kara matsota sosai, ya daura hannunsa a kan cinyarta, ya dawo ya daura kansa a kafadarta, duk Ahamad nata satar kallonsu ta mirror. Har suka isa Airport se gaya mata kalaman zeyi missing dinta yakeyi tini idanuwanta sun ciko da kwallah kawai de hadiyesu takeyi. Bayan sun isa ariport Ahamad ya fita Abdoljalal ya dago knsa daga kafadarta yace "Inada nauyi?'' Ta girgiza masa kai alamar aah.. "Bazaki gane nauyinaba yanzu yarinya..." Ya fadi a ransa a fili yayi murmushi yace "Yanzu kin dena fushi dani kou?'' Al-muqri'ah tayi hanzarin daga masa kai alamar Eh.. Abdoljalal yace "Yawwah nagode... yanzu pls karki gaji zamu hau jirgi ne, zuwa wani airport can beda nisa befi tafiyar 10mnt ba,se in kira dreva na yazo ya maidaki gida, ni kuma se inyi tafiyata, kin yarda?” ai kamar tana jira daman batasan rabuwarsu, tace eh, Abdoljalal yaji dadih ya rufesa. "Mace bata da wayau duk girmanta balle ke karamar yarinya..." Ya fadi a ransa. Suka fito ya anshi broadcast dinsa a hannunta, Ahamad ya rugo ya amsa a hannunsa, daman already jirgin ya kintsu tsaf su yake jira, yasata gaba suka shige cikin jirgin, se bin ko ina takeyi da kallo,ta zauna kusa dashi yasa mata belt, shima yasa belt se kallansa takeyi fuska daukeda damuwa. Bayan sun hau jirgin Seda ahamad ya kira dreva dinsa yazo ya dauki motar kana shi ya shi go jirgin ba tare daya kalli nda suke ba, ya nufo bayansu ze zauna Abdoljalal ya masa umarni daya koma kujerar gaba dasu sosai, ahamad yabi umarni nan take ya zauna xsn kujerar gaba dasu sosai .


Sukayi Addu'ur'i jirginsu ya tashi sama cikin aminci, Abdoljalal se murmushin nishadi yakeyi ya kalli al-muqri'ah wadda ke cikin tsananin damuwa ya fahimci ko tsoro bataji ba dasuka hau jirgin hakan ya bashi tabbacin ba yauce rana ta farko ba data fara hawan jirgi, ka'ida in har ranar ka fara hawan jirgi dole ne zaka dan nuna alamar tsoro. Murmushi ya kara saki me tattare da nishadi yace "Pls insa hannuna a cikin rigarki in taba nono har mu isa tinda kinga daga yau shikenan..." Ya karashe maganarsa hadi da marairaicewa. Ba musu Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar eh, jiknsa har yana rawa yayi dabara ya cusa hannunsa cikin hijjabinta, da kanta ta zuge masa zip din rigar atamfar dake jikinta kasa ya sakalo hannu ta bayan rigarta, ya tano nononta na dama, ya rike kan gam a cikin hannunsa se shafashi kawai yakeyi yayinda yanayin jikinsa tini ya canza, a bangaren al-muqri'ah ma hk amma chanjin yanayin jikin nata be hanata yin addu'ur'in neman tsari daga karfe, ha da Adduarh saukarsu lafiya, ko mota tahau setayi wadannan addu'ur'in, ko a zaune takema ba inda zataje ita kullum cikin addu'ur'i take, ballan tana yanzu dasuke kan karfe, ga hannun boss a nono ga yana luguiguita, dole ta musu fatan sauka lafiya, saboda tanada burirrika dayawa datakeson cikawa bi izinillahi kafin ta mutu, ada burinta duk a kan kakarta ne, amma a halin yanzu rabin burinta na kakarta rabi kuma na Abdoljalal AASARAKI.




*Saraki iskancin bazaka hakura dashi ba har a jirgin sama 🤔*




*normal group 500, Vip 1k transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank....or MTN card or VTU duk ta wannan sim din, shedar biya ma ta wannan sim din 08101626484 please banda kira, ko kin kirani bazan dagaba.... Fans nagode daso dan Allah*


SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)


Page23
Al-muqri'ah taga tafiya ta wuce ta 10mnt din da yace amma basu isa ba,, ta juyo ta kalleshi yayin da zuwa yanzu ya cusa duka hannayensa biyu a cikin rigarta yanata mammatsa mata nonuwa duka biyu, knsa na bisa kafadarta, idanuwansa ya dago yana kallanta... Cikin idanuwansa ta kallah taga sun farayin ja, ita kanta nan jikinta a mace yake murus, taba nono duniyar dadih ..ta fadi a ranta a bayyane tace "Har yanzu ba a isa ba?'' da bebanci. Sam bejita bama, Yanacan cikin halarar luguiguitar nonuwa ko alama beji tausayinsuba, har sun fara mata zafi saboda irin matsar da yake musu, ya zamar mara kamar wani small baby. Seda ta kara maimaita tambayarta kusan 3tyms kana yajita ya kara zubo mata lum-lum eyes dinsa masu kama dana mejin bacci duk sun kara narkewa saboda shaawah yace "Mun kusa..." A hankali yayi maganar, muryarsa duk tabi ta kara disashewa da dumbin shaawah, ya tsura mata ido itama shidin ta tsurawa ido. "Nononki dadin tabawa, laushi kaciyar nonuwanki.." Ya fadi da disashashshiyar muryarsa, yana kara matsar mata du da hannayensa duka biyu. Kasa tayi da kanta, tanaji se kara matsar mata nonuwa yakeyi kamar ze ciresu. "So nakeyi na kawo pls,...." Ya sake fadi da kyar.. al-muqri'ah ta dago ta kalleshi ta kalli inda suke, ga Ahamad gabansu, ta dawo da dubanta kansa duk yabi ya rikice. "In fiddo abuna kishamin pls, ni kuma insha miki Abubuwa pls..." Ya sake fadi a gigice..al-muqri'ah ta tsuresa da ido tana mamakin shi wani irin mutum ne oho,yana gani suna jirgi amma yana maganar kawowa,wai harda ze fiddo abinshi tasha mishi kota yaya oho, girgiza masa kai tayi alamar aah, ita datasan ma haka ze rikice mata da bata barshi ya taba nonon ba gabaki daya.. "Pls kiyi hakuri kishamin ko kadanne..." Ya sake fadi cikin magiya. Al-muqri'ah ta masa alama da a jirgi fa suke, Abdoljalal yace Eh ta masa hakanan yanaso.., yabi ya kara rikicewa,,yayi yayi tasha mishi burarshi ya kawo taki har suka isa hannunsa na cikin nonon,, da kyar ta samu ya cire hannayensa a kan nonuwa bayan sun isa, Ahamad tini ya fita a jirgin. Abdoljalal ya kalleta da red eyes dinsa, se kuma ya sakar mata wani irin shu'umin murmushi. Cak murmushin nasa ya tsaya mata a rai, tashiga kokarin zuge zip dinta Abdoljalal ya dakatar da ita "base kin zuge ba dan Allah..." Dole ta fasa zuge zip din, Abdoljalal ya saita kansa se numfarfashi yakeyi , kana suka sauka a cikin jirgin a jere suka sakko, airport din cike yake da securities saboda shi. Al-muqri'ah ta kure ko ina da ido, tana me tambayar kanta ina ne nan kuma? Jikinta ya bata wani gari ne. Securities duk duka zubo mata ido amma a sace. ta juyo ta kalleshi fuskarta daukeda Ayar tambaya ya sakar mata murmushin daya bayyana wushiryarsa, saboda ya fahimci da tambaya a kn fuskarta dukda bata furtaba. Tako ina securities se miko musu sakon gaisuwa sukeyi, Cikin sakin rai Abdoljalal ya amsa al-muqri'ah ko kasa amsawa tayi dan ita kunya ma suka bata, mnya manya dasu amma suketa gaidata. motoci kusan hudu ke jere uku duk na securities ne. Motarsa fara sol aka bude masa, Al-muqri'ah ta fara shiga kana shi ya Shiga, Ahamad ya shiga gidan gaba kusa da dreva. securities suka shiga tasu, ba jimawa aka tada motar suka fice a airport din, Abdoljalal dukya kosa su isa gidansa sbda aazabar shaawarta daketa kara turnikesa. se juyowa yakeyi yana kallanta yana murmushin da Al-muqri'ah ta rasa gane kona menene,itade taga fuskarsa nata Annashuwa. Tafiyar 10mnt ta kaisu kayataccen gidansa, nagani na fadi, tin daga get din gidan Al-muqri'ah ke kallo har zuwa get na biyu zuwa na uku, mamaki ya rufeta ganin an kawosu gida, ita tasha wani airport din za a kaisu ai ya tafi inda yace zeje ita kuma a maidata gida,duk jikinta yayi sanyi nan take. suka isa packing space din gidan, ba karamin gigita mata lissafi kyaun gidan yayi ba, har seda tace "Wow...'' Dukda tana cikin tsoro da tunanin ina ne nan ya kawota,. Abdoljalal dayaji tace wow ya juyo ya kureta da ido yaga tanata kallan gidan ta glass din Mota, nan ya fahimci gidan ya mata kyau ne, murmushi ya kara saki yace "nan gidanki ne, na bakishi Kyauta..." Al-muqri'ah ta juyo ta kalleshi bata fahimci me yake nufi ba, itafa duk a tsorace ma take, kyaun gidanne kawai ya gigitata. Ya manna mata kisses kawai a kumatu, ta juya ta kalli gaba inda dreva da ahamad suke taga sun fita,, "karki fito..." Abdoljalal yace, tace toh. Ya bude murfin motar ya fita , ya zagaya ya bude mata , ta fito tana me karewa gidan kallo, su kuma kaf ma'aikatan gidan suka kara tsuro mata idanuwa a zuciyoyinsu se wow kawai sukeyi da ganin kyaunta,. Ganin sun kureta da ido yasa Abdoljalal hade rai, ya kamo hannunta cikin hanzari zuwa kofar dazata sadasu da babban falon gidan, ahamad ya rugo a guje ya bude musu kofar shiga cikn gidan, sukasa kai. Tsoron dake zuciyar Al-muqri'ah ya yawaita, ganin suna kokarin karasawa cikin wani irin dankareren falo. suna gama isa tsakiyar falon ta dago ta zuba masa ido fuskarta dauke da Ayoyin tambaya. Abdoljalal ya hango ayoyin tambaya hadi da tsoro a cikin idanuwanta. Ta tsaya tsaye shima nan tsayen ya tsaya, ya karaso ze rungumeta taja da baya hadi da tambayarsa "ina ne nan? Da bebanci. Abdoljalal ya tsaya ya tsureta da idonuwansa masu cike da shaawarta, duk a rikice yake kawai yana daurewa ne. Kara tambayarsa tayi ina ne nan, tana me shirin rushe masa da kuka, dasuka shigo cikin gidan se hankalinta ya kara tashi, itade tasan nan gidan ba gidansa bane na kaduna. "Abuja state ..." Abdoljalal ya bata amsa a takaice, harda wani dakewa. Nan da nan Jikin Al-muqri'ah ya dauki rawa, wato abuja sukazo, daman a hanya taga an rubuta abuja, bata sawa ranta komi ba tasha wata anguwa ce abuja.. Ganin tashiga tashin hnkli yasashi cewa "Ki kwantarda hankalinki tafiyar tawa ce, akace se gobe shine mukaxo abuja gobe da sassafe zan tafi ke kuma a maidaki gida..." Abdoljalal ya fadi cikeda kwantar mata da hankali. Ajiyar zuciya Al-muqri'ah ta sauke , nan take ta yadda da abinda yace. Ganin ta aminta dashi, yasashi yin murmushi, ya cire rigar jikinsa tana tsaye tana kallansa ya cire wandon jikinsa again ya rage dagashi se singlet da gajeren wando, ya tsaya yana me binta da kallan kwad'ayi. Kallo daya tama kirjinsa taji wani yarr a jikinta, nan take ta dauke idanuwanta a knsa gabaki daya ta saukesu kasa, kunya takeji ta gansa hakanan dagashi se singlet da boxes. "Ki cire hijjabinki please ki bani abubuwanki in tattaba dan Allah inji ddh..." Ya fadi yana ware kafafuwansa da yayi maganar ji yayi kamar an kara kunno masa wutar sha'awah. Daman tinda taga ya cire kaya tasan Akwai matsala, matsawa ta karayi sosai ba tare data cire hijjabin jikin nataba. Matsota Abdoljalal ya karayi hadi daci gaba dacewa "Haba muqri'ah na, daga yau shikenan fa pls, ni fa banda kowa seke pls.." Ya karashe maganar yana marairaicewa. Seda ta dago ta kalleshi ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login