Showing 42001 words to 45000 words out of 159314 words

Chapter 15 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt

matar qasurgumar kahira..." Kasa kasa tayi maganar. Taje ta gayawa tantiri sakon, ta juya zata bar inda suke ya taso ya iso inda take ya dktr da ita daga tafiya kana kasa kasa yace "larai ina yarinyar nan kyakyawarnan ne da hajiya kande ta kawota ni naga banganintane..." Larai ta gallarawa tantiri harara tace, "bansani ba tantirin dan iska, maciyin gindin yara..." (Tasan komi daya aikatawa yarinyar me aikinnan dan kande ta shafa mata labarin) Tantiri beji haushi ba saboda aishi me nema ne yace "aah larai wannan abu fa daza muyi nida ke na sirrine, wal-sirru da sirrantawa kinsan shi sirri halak ne, toni wannan abu daza muyi nidake kema zaki karu, ban gishiri ne za ayi in baki takand'a...." Larai ta kara watsa masa harara kana tace "Allah ya rabani da karuwa da dan iska irinka dankai klmnka ma ba alkhairi bane, ko a gidan ubanwa kasan fadar Allah, ai na tabbatar da dawuya ka dinga aikata tsinantaka dakasan fadar Allah..." Salisu tantiri yayi murmushi hadi da shafo ringimemen tumbinsa kana yace "To larai koda kike cewa ni dan iska ne, ai nasan kema kinasan kaciyar bura dande baki da yadda zakiyi ne,,amma ai nasan wallahi kina mafarkin bura shi ya hanaki maida jikinki , ai da kina samun burar da tini kinfi haka zama bul-bul, to yadda kike bukatar bura ni nafiki bukatar gindin mace ..." Haushinsa ya kuma rufe larai tace "Allah ya kyauta, aini ban rungumi sabo ba kmr kai, koda bnyi karatuba ai nasan abubuwan da in akayi zunubi ne, Zina babban lefi ce a gurin Allah..." Tantiri yayi murmushin shu'uman maza kana yace "To ai shikenan karai naga ai nidake kabarinmu ba daya bane dan haka ki gani ki qi gani..." Larai ta juya zata bar inda yake danta fuskanci maganganunsa bana kamawa bane, salisu tantiri yabita ya dktr da ita, ya zato kudi a aljihunsa yan dubu dubu, dubu biyar, ya mikawa larai, to a duniyar nan inde a kn kudine larai na iya saida d'anta na cikinta sbda tanada azabar san kudi, san kudinnema ya hanata zaman gidan mijinta ta fito bariki neman kudi gashide Neman takeyi Amma bata tsinana komi ba..larai na ganin kudin jiki na rawa ta amshe hadi da washe baki tace "Yawwa tantiri nafi gane zancennan na mutane biyu....to gayamin bukatarka a kn kudinnan daka bani so kakeni in baje maka a gado ka zungura ma gindi bura kaci iya ci?'' Tantiri ya saki wata uwar dariya se lumshe ido yakeyi irin na yan bariki yace "aah larai dakata dakata, ni ai koda nake bariki banacin gindin wadda ta haihu, ke yanzu nan larai ko a mafarki ai knsan bazan iyasa ko fashin kaciyata ba a cikin gindinki, kefa dagani kin haifo yara sunfi goma a kauye..." Larai ta hade rai jin tantiri naci mata fuska tace "Aah ni yarana tara..." Tantiri ya zaro ido hadi da rufe baki yace "Wai-wai-wai yara tara, ,,tabdijan to ai knga daya ne babu a goma, gindi yayi jaga-jaga kenan wannan ai mijjnki na kauye dukya cinye dadin gutsun mezanyi da saura...." Larai ta dakatar dashi sbda cin fuskar ya isheta haka, tace "To ya isa hk salisu tantiri...yanzu me kakeso a game dani a kn kudinnan tinda kace ba ramina kakeso ba..." Tantiri ya kara kasa da murya yace "Yawwah larai, ni ba raminki me zurfi nakeso ba,,,wannan yarinyar da hjya knde ta kawo farar nan me siffar larabawa yawwah ita nakeso ki tsaramin ita har Allah yasa na danne na hau, in kashe kwad'ayi..." Larai ta zaro ido zatayi gardama ya kara narka mata kudi, nan take larai tace aiko ya kwantar da hankalinsa kmr ya samu ne, farin ciki ya cika tantiri ya juya ya koma bakin aikinsa bayan yayima larai alkawarin kudi nera dubu Hamsin in burinsa ya cika a kn yarinyar.. Larai ta isa dakin al-muqri'ah tasameta kwance kan bed aikinde takeyi data saba wato aikin tunaninsa gani takeyi kmr baze dawo gareta ba sbda shirun ya mata yawa gani takeyi kmr an shekara daya bata sashi a ido ba. Ganin larai ta shigo yasata tashi zaune suka gaisa, larai ta sanar da ita ai oga ya dawo yau zata ci gaba da dafa masa abincinsa, farin ciki ya cika al-muqri'ah amma ta boye sbda ta fuskanci wacece larai a yan kwanakinnan, tagano ita larai bakin ganga ce, kasancewar al-muqri'ah nada tsananin wayau , kuma sannan tasha gwagwarmaya a duniya dan haka ko kallonta kayi tana fahimtar ma'anar kallon. A tare suka fito daga dakin al-muqri'ah sanye da hijjabi normal green, tayi kyau sede ta dan rasa kwanciyar hnkli na kwanaki sbda rashin ganinsa dan haka ta dan zurma kadan. Larai nata murna tana tunanin ta yadda zata shigar da yarinyar a kan maganar salisu danta samu taci 50k, da wannan tunani tunanin yadda zatayi ta koma bakin aikinta, ita kuma al-muqri'ah ta nufa kiching cikin nishadi ta fara shirya masa abinci, seda ta shirya masa abinci kala bakwai da abinsha kala uku, se murna takeyi da farin ciki hadi da Allah Allah ta gansa,. 8:30pm ta gama komi, ta hada a kn trea kusab trea uku, ta dauki trea na daya zuwa side din nasa, da sallama dauke da bakinta ta bebaye, ta shigo dinning room din, kamshinsa ya doketa seda ta rintse ido, bataga kowa ba a dinning room din amma taji a jikinta ynzu ya bar gurin sbda kamshinsa ne ya sanar da ita hkn, to tabbas hakanne yanzu ya bar dinning room din zuwa upstairs saboda yanaso ya duba wani sako a system dinsa. Seda tayi 5mnt tsaye byn ta ajiye trea din hannunta a kam dinning kana ta fice zuwa kiching still kamshin turarensa na manne da hancinta, bata taba san kamshi Kmr yadda takesan nashi ba. Trea na biyu ta daukko ta kai dinning room din nasa, ta fice se faman nishadi takeyi wanda batasan dalilinsa ba, ta dawo ta dauko trea na uku ta kai, nanma seda ta tsaya ta kara 4mnt tsaye kana ta fice a side din zuciyata cike da kwad'ayin ganinsa bataji dadih ba da har ta gama kai food warmer din basu hadu ba.


Bayan ya gama duba abubuwan daze duba a systems dinsa, ya dan kwanta danyasan da wuya yau yarinyar tazo kasancewar batasan dawowarsa ba. Be jima da kwanciya ba, bacci nannauya ya daukesa.... Data ajiye abincin bata dawo ba, se wuraren 11:pm ta dawo side din, tin kafin ta karaso dinning din, taga alamar ba a taba abinda ta ajiye ba. Karasawa tayi ta bubbude dan tabbatar da ba'acin ba, nan ta tsaya tsaye tana tunanin to meyasa be ci ba,?... Kamar a mafarkin baccinsa yaga ta shigo dinning room din, a gigice ya tashi daga nannauyan baccin dayayi awon gaba dashi. Ya ziro takalminsa na hutu ya sakko down stairs cikin sauri sauri, direct ya isa dinning room din, jijiyoyin jikinsa na gaya masa tana nan tsaye, aiko yana shiga ya ganta tsaye hannunta daya bisa warmer se tunani tunani takeyi kan meyasa beci abincin ba,...idanuwanta ta sauke masa, shima nasa idanuwan ya sauke mata yana mejin wani abu na jansa, tabbas yasan yayi tsananin kewarta ji yakeyi kmr ya karaso ya jawota jikinsa ya rungume ko ze samu yaji sassaucin abinda yakeji a zuciyarsa game da yarinyar. Murmushin farin cikin sake ganinsa ta sakar masa...murmushin datayi masa ba karamin sa zuciyarsa nutsuwa yayi ba. "I miss you..."ya fadi a marairaice kmr wani karami irin yan 20yrs dinnan, ya gama tabbatar da zuciyarsa bata iya controlling magana inde a kan yarinyar ne... Wata iriyar kunyarsa ce tayi aure ta kara tarewa a zuciyarta jin yadda yace mata i miss you, taji dadin kalmar kuma se kunyarsa ta yawaita garesa, daman tana tsananin jin kunyarsa, ba a taba halittar datake jin kunya ba kmr shi. Tsugunnawa tayi ta gaidasa tana kare masa kallo, daman tin a kallon farko ta fahimci ya rame. Amsa gaisuwar tata yayi, hadi da karasawa ya zauna kn daya daga kujerun dinning din, zuciyarsa na cike da nishadin farin cikin, se yanzu yasamu nutsuwa daya sata a ido, daman dan ita ya dawo garin. "Ya akayi kikasan na dawo?'' Ya jefo mata tambayar zuciyarsa cike da nishadin daya jima beyi ba se yau. Da bebanci tace nasa "Larai ce..." Ya fahimci me take nufi, domin kome zatace yana fahimta. "Ta kyautamin...." Ya fadi a zuciyarsa, nishadin gani ta na ratsashi, tsayawa yayi ya zuba mata ido, tana tsugunne daga gaisuwar data masa bata tashi ba, ganin yadda ya tsura mata ido yasata yin kasa da knta, wasu irin hawaye ne suka cika masa idanuwa taf, besan hawayen kona meye ba,, saurin juyawa yayi saboda ganin hawayen na neman zubo masa,yana juyar da knsa kuwa hawayen suka wanke masa fuska, abin mamaki kuma masu zafi, saurin goge hawayen yayi, da hannunsa yayi controlling sauran kada su zubo, dai-dai ta dago taga ya kauda fuskarsa gede. After 2mnt ya juyo da face dinsa yana kokarin danne abinda yakeji a zuciyarsa. "Kiyi serving dina pls'..." Ya fadi hadi da marairaicewa. Ba musu ta tashi tayi serving dinsa, byn ta gama zata juya ta bar dinning room din, ya mata umarni data zauna a kn dayar kujerar dinning din, kuma yace karta masa musu..." Taso ta masa musu amma ganin ya horeta da hkn yasata zaunawa kn kujerar taji wani azabar laushi ya ratsa bom-bom dinta, to dole ga laushin duwawuknta ga laushin kujerar. Tana zaune harya gama cin abincin yana kallonta, ba karamin ci yayima abincin ba, saboda yana ganinta. Ta kwashe kyn ta fice , yana kallonta ji yakeyi kmr ya tashi yaje ya rungumeta. Yana zaune, harta gama kwashe kayayyakin yana zaune ta fice badan yaso ba a ransa.... After dawowarsa da 1week, yanayoyin dayakeji a kn yarinyar ya kara chanzawa, azabar sha'awarta ta kara ninkuwa a garesa, yanzu bacci ma be iyawa, gashi daya ganta se yaji kamar yaje yabita ya matseta ga jikin bango ya taba mata duwawukannan dasuke kasheta. The more yake ganinta the more yake jin bala'i a mararsa ji yakeyi kmr ya haukace a kan yarinyar, zuwa yanzu duk sanda ze daura kwayoyin idanuwansa a kan yarinyar se yayi kwallah amma a boye be bari yarinyar ta gane, kwata-kwata ya gaza fahimtar me yakeji gami da yarinyar. Yau gabaki daya ya kasa bacci, kawai so yakeyi yaga yarinyar kuma ya rungumeta saboda gani yakeyi inya rungumeta ze ragejin azabar dayakeji a zuciyarsa da bargon jikinsa. 1:am ya tashi ya zaune zumbur kamar an tsungulesa, ya mike tsaye sanye da kayan bacci light golden riga da wando, fuskarsa da sumar knsa duk yabi ya hargitse, sbda shi knsa a hargitse yake, ji yakeyi kmr hauka ya kamasa yabi ti-ti sbda abinda yakeji a zuciyarsa yasan kadan ze ragema ya haukace, ga azabar sha'awar yarinyar dake gigita masa Azzakari. Takalminsa yasa na bacci, kawai ya fice a dakin a hnkli yake tafiya kmr Wanda kwai ya fashe masa a ciki, a haka ya sakko down stairs, ya tsaya a falo, kmr wani zautacce, ya nufa dinning room dinsa Ya zauna kn chair, hadi da dafe mararsa wadda ke masa azabar radad'i na zallar sha'awah ya jure harya gaji da jurewa wallahi ya gaji da hakuri. Seda yafi 20mnt a zaunen kana ya mike zumbur kmr an tsungulesa yabi ta kofar kiching ya fice a side din nasa, idanuwansa suka sauka a kn dakin dayakeda tabbacin tana ciki. "Wallahi inaso in ganta ..in ban ganta nayi hugging dinta ba yau haukacewa zanyi..." Ya fadi a fili without control....kmr an zugashi ya nufa dakin datake gadan-gadan, ji yakeyi shi bekima yau komi ze faru ba ya faru, abinda yakeji kawai yakeso ya samu sassaucinsa.




*shin meze faru ne yau? Biya kisha labari ,akwai sirrika na ma'aurata a ciki wadanda insha Allahu zaki karu, dadin dad'awa akwai darasi na ban mamaki a ciki, da ilmin rayuwa*


*VIP nera duba daya (1000), normal group nera dari biyar (500), VIP posting kullum, normal group posting 1page duk bayan kwana daya-daya, Transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, ko katin M.T.N, da VTU ta wannan number din 08101626484, haka shedar biya ma duk ta number din danasa a sama ne, dan Allah sis nayi bayanin komi pls karki tambayeni sauran karin bayani...kuma dan Allah kada a tambayeni free books dina, sede in paid books dina irin su KYAUTAR ALLAH, YAR DANDI CEH, INSO CUTA NE...su kadai za a tambayeni pls free books din a tambaya a grp*






Manyan mata classic ladies ku garzayo kuse kayayyakin mata, na mallaka hadi da kara dadin duri a kn farashi me sauki, ga sauki kuma ga aiki insha Allahu hajjaju, matsalolinki sunzo karshe, dan wallahi in duri ba ddh baki taba gane kn gadon d'ana miji.. Ku tuntubi lambar nan 08101626484 ngde da soyayya.




*Note.... Ina godiya da masu Sona dan Allah, masu zagina kuma ku zage dantsi ku kara kaimi , ina d'iba kuna kwashemin, a lokacin da kikejin kiyayyata kamar ki kasheni a lokacin wasu kejin suna sona, kuma suke son books dina, insha Allahu bazan bawa masoyana kunya ba... Annasi kuyi hkri ita duniya ba dan mutum daya aka yita ba..nagode masu kaunar books dina dan Allah 😍*




Ranakun hutun posting fina...friday Saturday.


SDEEN selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*


SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)


Page11
Yana isa bakin kofar dakin nata, yaja ya tsaya yayin da zuciyarsa ke Beating da azabar karfi, hakan yakeji duk sanda ya ganta, ko inta shigo side dinsa, koda yana sama ne, inde har tashigo aje masa abinci a zuciyarsa yake ganewa. Hannunsa ya kai kan handle din kofar, yaji zuciyarsa na kara yawaitar bugu, lumshe idanuwansa yayi yana me sauraron bugun da zuciyarsa keyi, yayinda take masa barazanar tarwatsewa,,,seda yafi karfin 10mnt tsaye, kana ya iya murd'a handle din dakin a hankali, nan yajishi a kulle, dai-dai lokacin tana zaune kan dadduma tana nafilfili, bataji karar murd'a handle din ba, saboda be kara laushi ne dashi.... Jin kofar a kulle yasashi dawo da hannunsa baya, yanajin zuciyarsa kamar zata buga saboda tsabar SO, jiri yaji yana neman dibarsa, zaunawa yayi nan kasan kofar dakin ya dafe knsa, zuciyarsa kmr ta faso kirjinsa ta fito waje, ya rasa yazeyi da duniyarsa, ji yakeyi kmr ya fashe da kuka, yanason ya ganta amma baze iya yin knocking din dakin ba, dade ya samu dakin a bude ne ya tabbatar dase ya shiga, idanuwansa na yunwar ganinta, haka jikinsa na tsananin bukatar ta, uwa uba ga sha'awarta dake wahalar da tumbin mararsa. Seda ya kai 2:30am a zaune a kofar dakin dafe da kai, kana ya iya mikewa jiki a sukane ya juya ya koma side dinsa, a bedroom dinsa ya yada zango, gaza kwanciya yayi bisa bed, kawai ya kwanta a kasan carpet din dakin jikinsa sanyi karai, ga sanyin waje daya kwaso, nan da zazzabi Me zafi ya rufesa, ya koma bisa bed ya kwanta ya lullube ba jimawa baccin wahala ya kwashesa, a baccima mafarkinta ya dingayi. Da asubahi a daddafe ya tashi yayi sallar asubah a daki, abinda be taba yiba wato missing jam'i se yau. Bayan ya idar da sallarh, A daddafe ya fada bathroom ya hada ruwan dumi sosai, yayi wanka , still zazzabin dake jikinsa be sauka ba ga azabar sha'awar yarinyar ta addabesa, dadin dad'awa ga kewarta wanda kesa zuciyarsa mummunar harbawa, a kullum cikin yunwar ganin yarinyar idanuwansa, da zuciyarsa suke. jallabiya kadai ya iya sawa bayan ya fito wankan, jikinsa se rawa yakeyi saboda wani sabon zazzabi ne ya rufesa komawa yayi ya kwanta ya lullube da da bargo har kansa, se rawar sanyi yakeyi,.....haka ya wuni daki da azaban zazzabi, sallolinsa na wunin ranar a zaune yayi su, gashi yanaso ya sakko kasa ya ganta amma ya gaza yin hakan, sam beyi gaggawar shan magani ba, saboda zuciyarsa na sanar dashi ciwon bana maganin asibiti bane.


A bangaren al-muqri'ah ta kawo masa abincin safe, ta dawo taga be ci ba, har wuraren 12:am ta kwashe ta kara kawo na rana , suma beci ba, ta kawo na dare , ta dawo 11;am taga shima beci ba, seta fara tunanin ko be gidanne, amma kuma taji a jikinta yana cikin gidan, har 12:am tana nan a side dinsa tana tsaye tanata tunani tunani, ta kwashe kayan abincin jiki ba laka, ta kai kiching ta gyara komi ta nufa dakinta ta kwanta, nan ta gaza bacci se uban tunani-tunanin dake dawainiya da ranta a kn Abdoljalal. Ganin ta gaza baccin ta tashi ta fara sallolinta na dare kmr yadda ta saba, amma zuciyata na kn tunanin gogan, yawancin addu'ur'inta ma duk a knsa ne. Haka washe garima takai abincin safe taje ta samesa yadda ta kaisa, zuwa lokacin seta fara jin zuciyarta na mata wani iri, ta kwashe kayayyakin, tana ajesu a kiching kawai ta nufa side din su larai , a hanya ta hadu da laran itama zatazo gunta ne ta fara aikinta tin yanzu dan acewarta da zafi zafi ake bugun dutse 50k ba wasa ba. Cikin bebanci al-muqri'ah ta tambayi larai ko megidan ya sake tafiya ne?'' Larai bata fahimci me take nufi ba, ganin bata fahimta ba yasa al-muqri'ah jawo hannunta suka nufa kiching ta mata gwari gwari,...larai ta fahimci me take nufi tace "Kina nufin jiya kin masa abinci be ci ba kwata-kwata?'' Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar Eh. Larai tace "Aah gaskiya beyi tafiya ba, yana nan dannaga motocinsa kaf a jere be fita ba gaskiya, sede ko in yana sama ne knsan manyannan, kila beson hayaniya ne, kici gaba da dafa masa abincin, dan kar ki bari ya zama lefi,..." Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login