Showing 15001 words to 18000 words out of 159314 words
Chapter 6 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt
kejin gabanta na mata wani irin mummunar faduwa, ta rasa dalilin hakan, tini tashiga ambaton sunayen Allah . Befi saura step uku hajiya sauden ta gama sakkowa daga benen ba taja ta tsaya hadi da juyowa ta daura hannayenta duka biyu a kn karfen matattakalar sanye takeda rigar material lemon color light me adon flowers, knta sanye da hula fara sol kasancewar akwai digo digon fari a jikin material din kafarta sanye da farin slifas irin na yan hutu, batasa bra ba dan haka nonuwanman nata dasuka zubo har ciki suka zauna suma a kn karfen matattakalar data ajiye hannayenta a kai, sukayi wani ruguzaza dasu, se wani yauke takeyi ita ga dole ga isashshiyar mace. Ba wani bata lokaci idanuwan hajiya saude suka sauka a kan Yarinyar, seda ta zaro ido sbda yadda gabanta ya yanke ya fadi da ganin yarinyar! A fari se tasha ko kyaun yarinyar ne yasa gabanta yankewa ya fadi, kyarrr ta tsayar da idanuwanta kan yarinyar ta gaxa daukewa tamkar wata sakarya. Ganin yadda sauden ta zubawa yarinyar ido yasa kande ta karajin kokwanto ta sadakarma saude bazata dauki yarinyar nanba. "Ranka ya dade barka da fitowa..." Muryar Hajiya kande ta ratsa dodon kunnen hajiya saude ta dawo da kwayar idonta kan kanden tana mejin faduwar gaba still har lokacin. "hajiya ina me Aikin?" Itace Kalmar data fito daga bakin saude. Hajiya kande ta dake tace "Gata nan ai hajjaju..." Ta nuna mata inda yarinyar ke zaune wadda ta tsugunna zuwa lokacin alamar tana mikowa hajiya saude gaisuwa, tinda hajiya saude ta zubo mata ido ita yarinyar bata samu damar kallonta ba sede tanajin wani bakon yanayi na kawowa zuciyar ziyara wanda bata tabajin kwatan kwacinsaba. Saude tayima kande kallon mara hankali kana tace "okay Ta tashi in ganta..." Hajiya kande tayima yarinyar alama da hannnu data mike tsaye saude de na nan tana kallon ikon Allah tace "Harse kin kara maimaita mata ta tashi ita kurma ce batajin me nake cewa ne?'' Kande ta langwabe kai tace "Ehhh hajiya bebiya ce ai, bataji sosai, kwata-kwata made dundum ce, se iya girki na fitar hankali ai hajiya wannan yarinyar in tayi miki girki se hannunki ya tsinke gun ci batare dakin sani ba musamman ma abincin gargajiya..." Saude ta tabe baki tana me sauraren klmn kande still idanuwanta na kn yarinyar data mike tsaye still yar jakarta ta ghana most go dinta na hannunta, hajiya saude ta shiga kallonta from up to down abinda ya bata mamaki da akace mata wai wannan kyakyawar yarinyar bebiya ce, a ido sam bazakace tanada nakasa ba, kyaunta ya shahara tinda uwarta ta haifeta bata taba ganin halitta me kyaun yarinyar ba, jinjina kai takeyi tana meci gaba da kallon yarinyar, tini tasamu damar ganin jikinta dukda a cikin hijjabi take. "Hajiya wannan ba nigerian bace kou?'' Saude ta tambaya cikin sanyi tana mejin zuciyarta na yawaitar beating da karfi da karfi ta fara tunanin anya ma yarinyar datake kallon ba aljana bace. "Ehh yan sudan ne su, hajiya amma fa yarinyar a nan nigerian ta rayu gun kakarta kinganta nan bata da uban kowa a duniyarnan kasurgumar talakace kakar tata wadda bata da wani gata a kasar nan, ni bnmasan meya kawota kasar da basu da kowa ba, wlhi sekinga dakinsu ko ruwa bazaki iya hadewa a cikinsa ba dan tsabar kanzon talaushi, in takaice miki hajiya talauci make kyace a nan aka sauke wahayinsa a dakinsu ..." Saude ta wani watsowa kande dake raftago zance wani irin banzan kallo ta kasan kananun idanuwanta, ta juya ta sake kallon yarinyar kana ta dawo da idanuwanta kan kande tana me kara binta da shu'umin kallo ta fara magana a hasale "Ashe ke mahaukaciyace ta cikin riga bansani ba ko ince ban tabbatar ba se yau kande!..."
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
Hajjaju Sharing fisabilillahi hilis
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*WATA KISHIYA*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)
*DEDICATED TO*
*FEENERH MATAR SOJA (mutuniyatace itadin*
Free page5
Hajiya kande duk tabi ta tsure tayi wiki-wiki da idanuwa jin hajiya saude na dangantata da mahaukata,cikin kwarewa da tafiyar da mutane ta fara magana idanuwanta na kn hajiya saude. ''Hajjajuna hauka kuma? Haba hajiya ai kinsan nide baxan kawo miki abinda ze cucekiba, kai nifa hajiya ji nakeyi tamkar uwarmu daya ubanmu daya, dande halitta ce Allah yayimu daban daban..." Hajiya kande ta karashe maganarta tana watsa hannu, hadi da lumshe shahararrun idanuwanta na gogaggun yan bariki wadanda daka kallesu zakasan idanuwan nata sun goge da burar maza iri-iri domin kuwa ga iskanci nan karara a cikin kwayoyin idanuwan nata, kai dagani kasan ita din shahararriyar yar bariki ce. Hajiya saude dake sauraren kande amma idanuwanta na kan yarinyar har zuwa yanzu faduwar gaba takeji sosai data kalli yarinyar ji takeyi ma kafafuwanta na neman gagarar daukarta, dan haka tabi ta sakarwa karfen matattakalar da hannayenta ke kai kaf nauyin jikinta. Hajiya saude taja guntun tsukin takaici ita fa ji takeyi kmr ta rufe kande da duka, duk zuciyarta ta cunkushe da wani mood da batasan wanne ne ba, saude ta kara gimtse fuska ta fara magana "Ai kande wallahi inda me hankali ma yabi, ke kam baki bi ba,...yaza ayi ince ki kawomin me aiki ki kama kawomin wannan me kyaun bayan tin a waya seda na gaya miki karki kawomin me kyau again gata kurma, ta ina zata dingajin maganar abinda akeso ta dingayi?" Hajiya kande tayi carab ta amshe da "Ai tanaji hajiya magana cede batayi bebiya ce,..." Hajiya saude da knta ya fara mata ciwo zuwa wannan lokacinnan sbda karadin mgnr kande dan kwata-kwata bata da nutsuwa, hajiya saude ta shafi goshinta da hannunta na dama still idanuwanta na kn yarinyar wadda kanta ke kasa, dukda faduwar gaban datakeji a kn yarinyar amma ta kasa dauke idanuwanta a kn yarinyar ta rasa dalilin hakan. Dagawa kande hannu saude tayi tana mecewa "Ai yanzu ke kande ba maganar matsalar rashin iya maganarta akeyi ba, magana nakeyi na kyaun datake dashi ko na gaya miki ado zanyi da ita ne? Ko ajeta zan inta kallonta? Nifa aiki zata dingamin, aikinma bani zata dinga yimawa ba mijina zata dinga yimawa abinci fa nace miki zata dinga dafa masa shi megidannawa..." Kande ta kara amshewa da "Eh hajiya nagane, ai kinmin bayani tin a waya kuma na fahimta, wallahi hajiya yarinyarnan ta iya girki ki gwadata a girkin ki gani ta kware a iya sanwa kama daga kan sanwar larabawa har zuwa tamu ta gargajiya, karki damu da itadin bebiya ce ko kyaunta karki damu dasu, ai hajiya wannan yarinyar ba iya kyaun jiki ta tsaya ba tanada kyaun hali da kyaun tarbiya uwa uba kuma ta iya sarrafa tukunya bar ganinta kankanuwarnan ai Allah ya dunkule mata baseera a cikin kannan nat..." Saude data gaji da kalaman kanden marasa kan gado ta katse ta ta hanyar dakatarwa. "Da Allah kande dakatamin knji bansan shiririta..." Kande taja bakinta tayi shiru hadi da zuru zuru, a zuciyarta se adduarh takeyi Allah yasa de tasamu yarinyarnan tasamu shiga dan ita kudin agency dinta kadai take tunani, da kuma wani abu de can daban wanda ta barwa kanta ita kadai. Saude taci gaba da magana cikin tsiwa da tsagal-tsagal irin de maganar nan ta marasa kunya wadanda basu san darajar dan adam ba. "Kinajina Kande wannan yarinyar batayimin ba ki sakomin wata kina ganin yarinya kamar mayya ke kyace ita tayi kanta in dauketa inyi me da ita? Ko so kikeyi in dauki wuka inje kasuwa inyi kirari in dabawa kaina? Nan fa gidanane na Aure ba gidan karuwai bane dazaki kawomin wannan me kyaun kmr yar Aljanu, banasanta gaskiya hankalina kwata-kwata be kwanta da wannan yarinyar ba ni ba ruwana da koda kurma ce dade mummunace dana dauka Amma wannan gaskiya bana santa, kuma ni baki taba kawomin me aikin dana tsana bama a lokaci guda kamar yarinyar nan, wallahi na tsaneta!'' Ta karashe maganar tana yatsina fuska idanuwanta na kn yarinyar, jin kalmar da matar ta fadi yasa yarinyar dagowa cikin hanzari ta kalleta nan idanuwansu suka hade dana juna cikin hanzari saude ta dauke nata kwayar idon saboda ji tayi wani abu kmr allura na neman tsokale mata ido!. Kande de jikinta ya mutu muruss ganin ba nasara...hajiya saude Ta bude baki zata ci gaba da magana wayarta tayi ringing daga jikinta dayake akwai aljihu a jikin rigar dazata sakko kasan tasa wayar a aljihun rigar. Hannunta tasa na dama ta ciro wayar a cikin aljihunta na daman, tana dubawa taga hajiya abulle ce ke kiranta video call data dinta a kunne take, ita sam bata kashe data in har wayarta na kunne to data dinta ma a kunne take. Dauka tayi nan take wata baqar mata ta bayyana ta cikin wayar amma sede ita bata bleaching sede fa akwai baki kmr an mata fenti danma Allah yasa akwai hutu ai da bazata ganu ba, tanada uban hanci irin na Saude, tanada mnyan ido sede jajayene marabar muninta da hajiya saude kadanne Hajiya abulle tafi sauden kyaun gani kadan Ammafa itama rugujejiyace komi wargajeje itama akwai tumbula-tumbula din nonuwa. "Kawata yakike ya gogan naki?'' Cewar hajiya Abulle me muryar gardawa itama kmr de muryar hajiya sauden. Saude ta amsa da "Lafiya lau hajjaju kede naki gogan ba labari kou?" Daga cikin wayar Abulle tace "Kede bari be dawo ba yana dubai har yanzu...amma Aini sharr ina nan ina warwasawata da beb dina a gefe..." Saude ta tabe baki kana tace "Uhum aike kinason harkar nan..."
Hajiya abulle tayi murmushi tace "Inaso Ai rami da da rami dadinsu in suka hadu dabanne..." Hajiya saudeta kara tabe baki batare data karajan mgnr ba tace "kawata Wannan karan oganki ya jima, bakya tunanin ya hadu da wata su kulle?" Abulle ta sheke da wata uwar dariya irin ta manyan Azzaluman bosawan indian film kana tace "Wai meyasa hajiya kike manta nidake ko suwaye? Ke kinsan mazanmu komin kyaun mace in zasu ganta bata ishesu kallo ba mema zasuyi da wata mace haba hajiya kede kishi na rikid'ar miki da tunani har kikan manta su wayemu.." Hajiya saude tayi wani shu'umin murmushin makirci kumatunan nan nata suka motsa yayin da tayani muninta ya kara bayyana. "Hakane hajiya ni ai kin sanni da shegen kishi musammanma a kan AAsaraki wallahi nifa wani lokaci yadda kikasan na haukace nakeji nafijin dadih inta ganinsa nan kusa dani abujar nan dayake zuwa aiki baso nakeyi ba danma de nasan hannuna ne..." Cewar saude. Abulle ta kara bushewa da dariya a wannan karan seda danyan gold din hakorin makanta ya bayyana tace "Hajjaju kenan! Uwar gidan AAsaraki Aminiyar hajiya Abulle,,,to hajiya ke ba bada ramin gindi kikeyi aci ba se uban kishin tsiya..." Hajiya saude tayi saurin rage volume din wayar jin Abulle zata watsa mata zance, yau kwata-kwata ta manta batasa Bluetooth dinta ba, seda ta dago ta kalli hajiya kande da yarinyar wadda ke tsaye har yanzu idonta na kasa kande ma knta na kasa amma fa taji kome sukace, kawaide ta batsar ne kmr bataji ba, hajiya saude ta dawo da idanuwanta kn wayar ta kashema Abulle ido daya kawai irin de abinnan na rikakkun yan Duniya wadanda bariki ta Auresu, kana ta fara magana cikin kwarewa kai bakace ita ba bahaushiya bace. "ammm kinga hajiya me Aiki aka kawomin wadda zata dinga dafawa my love abinci amma sede yarinyar tayi kyau dayawa gaskiya bazan dauketa ba..." Hajiya Abulle dake cikin wayar wadda ke sauraren saude hadi da kallonta tace "kice a gaban mutane kike muke waya...." Saude tace "Eh..." Abulle tace "to ina ruwanki da kyaun me Aikin?'' Saude ta watsa mata wani kallo tace "Mijina fa zata dinga dafawa abinci, hajjaju kede kin sanni a kan kishi ni ko babbar mace inde zata dinga dafawa mijina abinci sena kafa mata manya-manyan sharudda balle wannan fa karama ce..." Abulle tayi murmushi tace "kede hajiya kina mnta abubuwa dayawa , wallahi kinsan AAsaraki ko macen datafi kowacce mace kyau ze gani a gabansa da wuya ya kalleta shifa mijinki beda wannan kallen kallen , ballema nasan be isa ya kalla ba tinda kinbi kin datse ko ina.." Hajiya saude tayi shiru tana nazarin kalaman hajiya Abulle ta dago ta kalli yarinyar setaji a ranta bazata iya daukar yarinyar ba gaskiya kawai zuciyarta bata kwanta ba tace "Eh dukda haka de hajiya kula da kaya yafi ban cigiya inji bahaushe..." Abulle tace "Okay sede hakan....ita Yarinyar zata kai shekara nawa?" Hajiya saude ta dago ta kalli yarinyar dake tsaye ta dawo da dubanta kn wayar tace "inajin batafi 15yrs ba ko tadanfi hkn zuwa 16yrs de da wuyama takai 16yrs...." Abulle ta kyalkyace da dariya tace "ashe ma karamar yarinya ce yar cikinki kike kokwanto a knta har haka hajiya? Me AAsaraki zeyi da yar cikinsa Allah natuba..." Hajiya saude tayi jim tana nazari tace "Kai hajiya hankalina be kwanta ba wai kuma bebiya ce..." Abulle ta kara kwashewa da dariya tace "Au nakasashshiya ce ashe,,,amma tanajin magana?'' saude tace "Eh..." Hajiya abulle tace "Ki dauketa inde zata miki abinda kikeso kawai...mu A masu aiki ai abinda kakeso inde za a maka kawai kake dubawa" Saude tayi jim hadi da satar kallon yarinyar se taji zuciyarta ta kuma karaya ita kadai tasan me take hangowa tasan bawanda ze fahimci meke kasan zuciyarta tace "No batamin ba hajiya, mtws hnklina be kwanta ba gaskiya, baride kiga yarinyar..." Ta karashe mgnr tana juya camera din wayar zuwa baya ta zuqo yarinyar ta yadda Hajiya abulle zata samu damar ganinta, zaro ido Abulle tayi taganta tsaf ita knta wlhi seda ta girgiza da kyaun yarinyar, dan bata taba ganin me sirrin kyaun da yarinyar kedashi ba..."kinganta?'' Cewar saude. Abulle "tace yeah..." Saude ta dawo da camera din wayar gaba ta zubawa Abulle ido itama Abullen idon ta zubo mata. "Ya kikace ?" Cewar saude. Abulle tace "gaskiya tanada kyau..but Amma innice ke hakan baze hanani daukarta ba saboda Ai tanada nakasa, in Banda Abinki ma koda bata da nakasa me babban mutum kmr AAsaraki zeyi da wannan yarinyar, afa matsayin bayi suke a gunmu masu mana aiki..." Saude ta shiga nazari iya nazari a kan maganar Abulle kawai kuma seta karajin hnklinta be kwanta ba tace "dear hankalina be kwanta ba...." Abulle tace "to ki batta kawai kmr ma ba nigerian bace kou?'' "Eh wai yan sudan ne...bari in sallamesu mayi waya back..." Saude ta fadi hkn hadi da katse wayar. Kande da yarinyar dasuke jinta suka bita da ido Ta nufa saman benen ta isa dakinta ta dauko kudi 10k ta dawo kasan ta mikawa hajiya kande tare dacewa "kawai inkin samu wata kya kawomin, cikin lokaci karki bata lokaci ko zuwa gobe ma ki kawomin in an samu bnda me kyau.." Hajiya kande data amshi kudin jiki na rawa tace "Tou toh hajiya Angode Allah de ya saka da Alkhairi Allah ya kara Sanki a zuciyar yallabai dadin dadawa Allah de ya karo miki lafiya da ni'imar can kasa kasan..." Jin tace ni'imar can kasa-kasan yasa hajiya saude data nufa hanyar komawa saman ta juyo ta kalleta ta girgiza kai dan tasan halin kande se A hankali, idanuwan saude na kan Yarinyar harta gama hayewa daga benen. Hajiya kande ta cusa kudaden da saude ta bata a cikin jakarta se uban murmushi takeyi, koda de taso tasamu abinda yafi hakan, tasa keyar Yarinyar tayi suka fice a gidan ta inda suka biyo ta nan suka fita suka tadda ma'aikatan wasu a cikin kiching wasu a waje, nanma kande ta kara musu tass-tass kana ta wuce yarinyar na biye da ita a baya, ma'aikatan gidan suka shiga yima yarinyar murnar ganin sun tafi ita da kanden, hkn na nuna musu ba dauketaba.
Dai-dai hajjaju saude ta zauna gefen bed dinta kenan tunanin yarinyar ya kasa barin ranta, tana shirin kwanciya bisa gadon ringing din wayarta dake side bed dinta ta dakatar da ita daga kwanciyar, dubawa tayi taga gogan nata ne, tasan duk a kan mgnr me dafa masa abinci ne. matsawa tayi da hannunta side bed din ta dauki wayar hadi dayin picking call din ganin yana neman tsinkewa ta kara wayar a kunnenta na hagu. "Kince yau za a kawo maid din na duba dining room dina kusan 2tyms banga an ajiye komi ba...." Shine abinda ya fito daga bakinsa cikin dadd'ar muryarsa ya daki dodon kunnuwanta. Dajin yadda yayi maganar ta fahimci ya gaji da zama da yunwa , se taji tausansa ya ratsata saboda ai akwai dumbin sansa a zuciyarta. "Daman nasan abinda zaka tambaya kenan...Uhm An kawo maid din ni kuma naga batamin ba kawai an koma da ita...." Itace mgnr data fito daga bakinta zuwa kyawawan kunnuwan gogan. A dan hasale ya fara magana "duk wannan yunwar da nakeji har kinada choice a kn zabar me dafamin abinci? saboda ba cikinki bane kou? So kikeyi in mutu ne pls?'' Saude tayi shiru sbda yadda takejin muryarsa be taba mata magana da irin muryarba tinda ta kashe kadarinsa cikin sanyi yake mata mgna amma yau tajishi a zafafe hakan ya kara tabbatar mata daya gaji kwarai.... "Kinga inde ta iya girkin abinda nakeso kawai ki kira a dawo da ita yau yau dinnan..." Ya fadi mgnr cikin isa da zallar mulki hadi