Showing 39001 words to 42000 words out of 159314 words

Chapter 14 - Wata Kishiya Complete writing by Sa'adatu Bint Abdullahi .txt

fice a side din , babu abin yake gani a ruwan fararen kwayoyin idanuwansa bace yarinyar. "Yarinyata..." Shima ya maimaita sunan daya kirata dashi a zuciyarsa, seda yayi wani irin kayataccen murmushi a fili danko boyesa ma ya gazayi. Ma'aikatansa na ganin ya fito a guje suka karaso suka amshi jakunkunan daya rike, suka sa maza a mazaunin bayan motar daze hau, wadda akayi packing dinta a dai-dai side dinsa, kallon side din hajiya saude yayi, yasan yanzu tana can tana bacci bata tashi ba, dan haka kawai aka bude masa gidan bayan motarsa ya shiga ya zauna hadi da zuge gefen bag din dayasa wayoyinsa ya dauko daya daga ciki ya dubo lambarta wadda akayi saving da *Saude* yayi typing message kmr haka. *Ni natafi abuja, Sena dawo,* ya tura mata kana ya ajiye wayar a gefensa. Dreva dinsa lukman, ya tada motar suka fice a gidan, yayinda ma'aikatan bakin get din keta koro masa addu'ur'in dawowa lafiya. suna tafe motarsa a tsakiyar motocin securities har motoci biyu se tashi Ta uku....


A waje get din gidansa yaga motar dr mus'ab a gefe, cikin hanzari yasa akayi packing tasa motar, Abdoljalal ya fito da niyar ze karaso inda motar dr din take, kawai dr-mus'ab din ya umurci dreva dinsa daya tada motar suka bar gurin. Murmushi Abdoljalal yayi, yasan haushi mutumin yaji, kuma dole ma yaji haushi dan dashi akama hakan baze taba jure ko rabi bama, dr dinma baze fara masa hakan ba. Motarsa ya koma , drevansa yaja zuwa airpot din. A can suka hadu da dr mus'ab, tini mashi ya hau jet din, se dreva dinsa dake tsaye yana jiran tafiyarsu kana shima yaja motar ya maidata gidan dr din. Abdoljalal da Ahamad na hannun damansa suka hau kerarren jirgin ma'aikatansa nata binsa da adduarh dawowa lafiya. Yana shiga jirgin ya tadda dr mus'ab kamar ze fashe ya cika ya batse sbda shi a zatonsa wannan matar tasa me kama da mazannan ce ta hanashi fitowa dawuri., Abdoljalal bebi ta kansa ba ya zauna a kusa dashi, yasa belt, Ahamad ya zauna a bayansu, ba afi 10mnt ba aka tada jirgin suka fara yawo a sararin samaniya. Har suka isa de mus-ab be masa magana ba, har zuwa washe gari yaki masa magana kuma gida daya suka kwana, washe gari sukaje gun meeting din suka gama lafiya, tin a gun meeting din Dr ya fukanci Abdoljalal nada wata damuwa amma kuma seyaga yayi kiba, dan be kallesa ba, se yau a gun meeting, yaga mutumin nasa yayi bul-bul har fresh ya kara, amma fa ya fuskanci rayuwarsa ta chanza ba kamar sanin daya masa ba tinda ya Auri hajiya saude wadda ita ce ta chanza masa kaf rayuwarsa, zuwa dagaja dagaja. Kwanansu biyu a garin abuja Amma Abdoljalal shi kadai yasan irin izayar dayake ciki, wallahi kwana biyun da yayi beganta ba ji yakeyi tamkar yayi shekaru dubu uku da hansin ne be ganta ba, ga wani yanayi yana ciki wanda be taba jinsa ba a kan ko wacce mace ba se ita, duk dare yanzu be iya bacci, kawai surar jikinta ke masa yawo a kwa-kwalwarsa, daya kwanta in akaci sa'arh bacci ya kwasheshi se ya hau mafarke mafarke a kan gashi a saman marar yarinyar, to haka ze tashi yaga azzakarinsa a jike sharkaf, abnda be taba yiba, a kwanakin sha'awarsa tafi damunsa akan ko wanni kwanaki, gashi ya tara ayyuka ga meeting zasuyi tayi har kusan 2weeks, ya rasa yazeyi ji yajeyi kmr yayi hauka, be taba wuni da azzakarinsa a mike ba kamar a kwanakinnan. Kusan kwanansu uku a garin amma shi be rintsa ba, haka azzakarinsa ma bata rintsaba kullum cikin yawo yake da manyan kaya kamar wani munafuki, duk dan gudun kada dr ya fahimci tsayuwar katotuwar Azzakarin tasa. A daddafe Abdoljalal yayi 10days a garin duk yabi ya jigata kuma yayi rama kamar wanda yayi ciwo, dan ko abinci beci tunaninsa na kn hips dinta da duwawukanta da manyan nonuwanta, duwawukanta sunfi tsaya masa a rai a kn komi na jikinta, be tabajin wannan yanayin ba seda yazo garin abujar, a zuciyarsa kuwa yayi nadamar zuwansa abujar, domin gashi saura kiris yazama dan iska, to mema ya rage a zamansa dan iska, kullum de se yayi mafarkin yana shafewa yarinyar mutane duwawuka, a bacci da farke duk tunaninsa kenan, duwawu!, ga wani irin azabar tukikin gobarar santa na tashi bal-bal a zuciyarsa ba tare dayasanma wai kogin SO ya afka ba, shide yasan yana cikin wani azababben yanayin dabe taba shigarsa ba se a kn yarinyar, kawai ya fara fuskantar kila ita ce zata zama kaddararsa ta biyu a rayuwarsa, byn SAUDE, Amma yanaji a jikinsa ita tata kaddarar ba ita ta sauden bace. "To ta yaya zata zama kaddarata kuma ni jalal?'' Ya tambayi kansa da kansa, kuma ya gaza bawa knsa amsa misalin Daya na dare kenan yake wadannan tunannikan ga azabar feelings ga azabar SO, San dabesan ma me yakeyi ba, ji yakeyi tamkar ya haukace saboda be saba da mahaukacin yanayi irin wannan ba, shiyasa yasama yanayin mahaukacin yanayi, dan neman zautar dashi yanayin keyi, ko yacema ya zauce, hatta da coffee dinsa basha a 10days dinnan, se fura da nonon rufaida kadai ke shiga cikinsa, saboda coffee dinma inya shashi sha'awar yarinyar yake kara masa, har furar rufaidar ma dayakesha sha'awar yarinyar take kara masa, shifa ko ruwa ne ze shiga cikinsa kara tada masa da madarar mararsa ta sha'awar yarinyar yakeyi...a daddafe yakai safiya yayi sallar asubahi a zaune sbda mararsa data kulle, yana idar da sallar nan ya zube kwance kn daddunar, ya lunshe idanuwansa yayinda yarinyar ke masa gizo yadda ya koma dinning room din ya same ta tsaye ta zubawa kujerar daya tashi a kai ido, ya dawo masa cikin kansa sabo fil. seda ya saki murmushi a fili but idanuwansa na kulle, babu abinda yafi kara tada masa hankalin lissafinsa kamar sexy lummy eyes dinta suna daga masa hankali inya tunasu amma fa ba kamar yadda duwawukanta ke daga masa hankali ba, yafi kaunar duwawunta a kn fadin hips dinta dayake kallo, ko nonuwanta basa daga masa hankali kamar duwawunka(wai danma be gansu a zahiri ba kenan),...ajiyar zuciya ya sauke a tsananin wahalce, yayinda mararsa ta kuma kullewa ta gefe daya, ya dafe gefen mararsa , ya tabbatar da ace suna kusa ne yakejin wannan mahaukacin yanayin a kanta, yasan da Allah kadai ne yasan meze faru tsakaninsa da yarinyar, dan Wallahi baze jure ba.


A bangaren Al-muqri'ah ma tana cike da kewarsa akasin shi da zuciyarsa ke cike da kewarta kwarai da gaske hadi da zallar santa ga azabar zafin sha'awarta, tinda uwarsa ummusalma ta kawosa duniya be tabajin sha'awar wata mace a duniya kamar yadda yakejin sha'awar yarinyar ba, haka be taba san wata halittaba a duniyarsa kamar yadda yake santa yarinyar. Bayan barinsa garin da 7days kaf ma'aikatan gidan sunje falon hajiya saude gaidata, tana daura idanuwanta a knta al-muqri'ah taji faduwar gaba fin yadda takeji a farko , nan take taji kanta ya fara ciwo Zazzafi na kokarin rufeta, tunani tashigayi anya yarinyar nan ba mayya bace..."amma kuma in mayya ce ai tasan da yanzu ma'aikatan gidan sun kawo mata complain din sunajin yanayin datakeji a kn yarinyar, gabanta ya tsananta faduwa, nan take cikin tsawa tace "Keeeee!! karki kara zuwa side dina gaidani ki barshi kawai ki tsaya can inda kk bn bukatar ganinki a rayuwata na tsani ganinki!!''' Ta karashe mgnr kmr zata fasa falon yayin da duk ma'aikatan gidan dasukaje gaidata seda suka firgita , daman sun jima da fuskantar hajiya sauden ta tsani yarinyar domin kuwa duk zuwan dasukeyi in kowa ze gaidata ta masa kallon bnza , to ita kallon zallan kiyayya take binta dashi. Al-muqri'ah tayi tsuru tsuru tsawar matar ba krmn firgitata yayi ba nan take ta fara kwallar zallar firgici. "Tashi ki fitarmin a side mayya kawai!! Banaso in sake ganinki a side dina in ba haka ba wallahi nice zan kasheki da hannuna kuma ba abinda aka iya ayimin'' Hjya saude ke fadi cikin rudewa domin ganin yarinyar rudar da ita yakeyi. Jiki na rawa al-muqri'ah ta mike ta bar side din nata ta nufa dakinta ta kwanta a kn gadon dayake mallakinta ne, ta fashe da kuka ma'ishi seda tafi karfin 20mnt tana kuka kana kuma tayi shiru sbda kawai shi din daya fado mata a kogin zuciya, kawai kuma seta fashe da dariya, farin ciki ya maye gurbin firgicin da hajiya sauden tasata a ciki. "Idanuwana nasan sake ganinsa..." Ta fadi hakan a zuciyarta still ga murmushi a kn fuskarta hadi da kwalla duka lokaci daya, kawai mutumin data sawa suna Abbanta yasamu matsugunni a kauye da birnin zuciyarta, ya kasance mutum na farko da zuciyarta ke muradin ganinsa akoda yaushe, ita din batasan komi ba a duniya, har yanzu yarinta ce a knta, amma fa ta fahimci tanajin dadih da nishadi inta sashi a ruwan idanuwanta.




Yau kimanin kwanansu sha biyu a garin abuja, amma fa zuciyarsa da kwanjinsa suna garin kaduna, gangar jikinsa ce kadai a garin abujar. A kwana nasha ukunsu a abuja ya gaza daurewa danya gaji da wahala kullum da ciwon mara yake kwana yake tashi ga ciwon SOn yarinyar, ga kaunarta, ga begenta, ga kewarta, uwarsu ubansu kuma ga zallar sha'awarta dake dawainiya da Azzakarinsa. Kwance yake yana kallon sararin silin din dakin, sanye yake da silver golden din jallabiya se uban walwali takeyi, dr mus'ab ya turo kofar dakin ya shigo bakinsa dauke da sallama idanuwansa suka sauka a kn gogan dake kwance, besanma yashigo dakin ba, tin 2days ago suka fara magana byn dogon fushin da dr ya dauka, mafarin maganar tasu dr yazo ya samesa ya tanbayesa meke damunsa goganku ya masa bnza dan a ganinsa koya gaya masa abinda ke damunsa ba maganinsa ze masaba. Karasowa dr yayi ya zauna kn bedside din dakin, ya zubawa Abdoljalal ido, dagani yasan yana cikin wasu yanayoyi masu wuyar misaltuwa,. Dafasa yayi, zabura yayi a razane sbda besan ma yashigo ba. Dr ya zuba masa ido har seda ya nutsu daga zaburar dayayi byn ya tabbatar da dr dinne ya dafasa. "Jalaludden meke damunka?" Dr ya jefo masa tambayar, Abdoljalal ya zubo ma dr ido ji yakeyi kmr ya fashe da kuka, sbda abinda yakeji a zuciyarsa baze misaltuba. "Jalaludden meke damunka pls saraki?'' Dr ya kara jefo masa tambaya ganin ya kuresa da ido amma ya gaza ce masa komi.."nothing..." Abdoljalal ya fadi a takaice shifa yanzu beso ana shigo masa tunani yafijin dadin yayita tunanin yarinyar shine karatun da zuciyarsa tafi fahimta. "Wallahi karya kakeyi A.A, akwai abinda ke damunka dole, ai karya nema kace ba abinda ke damunka, sede ko in baza kayi sharing damuwarka dani ba..." Abdoljalal ya zubawa dr ido ganin ya zage yanata mgna a hasale, ji yakeyi damanshi ze dawo dr din danya tabbatar zuciyarsa zero tension take, shiko ai nan shikadai yasan me yakeji yanzu kaf nazarirrikansa sun koma kan yarinyar, karatun sunanta a kullum yana masa maimaici goma sha ashirin a zuciyar tasa. "Na gaya maka nothing pls ka barni inji da zuciyata..."cewar Abdoljalal wanda da yayi mgnr ya juya fuskarsa gefe daya. Dr mus'ab dake kallonsa yace "kagani ko wato in kyaleka kaji da zuciyarka, dole de kanada damuwa abokina saraki,,in baka gayamin yau ba nasan dole wata rana zaka nemeni ka gayamin wallahi..." Yana gama fadar hkn ya mike ze bar dakin ya tsinkayi muryar Abdoljalal cikin dakiya yana cewa "wani magani ne yake sauke sha'awah..." Dr mus'ab ya juyo ya zubowa Abdoljalal ido wanda yayi tambayar kuma yaki juyowa ya Kalli dr din, tsananin mamaki ne, ya rufe dr jin wai AAsaraki ne ke tambayar maganin rage feelings yau, abinda be taba ba, a tsawon zamansu se yau. "Daman Shaawah ke damunka?'' Dr ya jefo masa tambayar. A hasale Abdoljalal ya juyo yace "Bansaniba malam bi kwa-kwaf...kawai ni in zaka gayamin maganin rage sha'awah ka gayamin naga ai in marasa lafiya sukazo kungu suka gaya muku damuwarsu ba sake bin kwa-kwafin zance kukeyi ba seni daka rainawa wayau ...'' Abdoljalal Ya shiga sak'a jaraba ta inda yake shiga bata nan yake fita ba. Jarabar tasa taso bawa dr drya ga tausayi ga dariya duka suka hadun ma dr a lokaci daya, dole ya danne dariyar dan yasan inya masa dariya bazasu kare lafiya dashi ba yau. "Okay sarakin yan matsifan duniya...bari inje in rubuta in bawa Ahamad ya siyo maka ammafa dole sekaci abinci, dan wannan azabtar da kankan da kakeyi da yunwa yayi yawa ka fadi me kakeso kaci, se ahamad din ya taho maka dashi..." Cewar dr. Kmr Abdoljalal na jira ya tashi zaune yana fadin "bazanci wani abinci, ko na gayawa wani inajin yunwa ne, nide a kawomin maganin kawai in za a kawo min!'' Cikin matsifa yayi maganar kai kace dr ne ya daura masa jarabar jin sha'awar. Dr mus'ab be bi ta knsa ba danya fuskanci mutumin ya koyo matseefa karfi da yaji, juyawa dr yayi ya fice a dakin Abdoljalal ya koma ya kwanta rubda ciki. Ba jimawa ahamad ya kawo masa maganin ya amsa ya ajiye se zuwa can yasha, shifa yanzu haushin ma uwar uban kowa yakeji in ba yarinyar ba ita kadai ce bejin haushinta ita wannan ai halarar jin dadin zuciya take sashi. Da daddare dayasha maganin da dr ya rubuta aka siyo masa seyaji sassauci sosai, amma fa after 2h mgnin na sakinta abubuwan ya dawo, ya kumasha, sannan ya samu sassauci, amma fa sha'awarta ce ta sassautu bawai azabar SO dake manne da zuciyarsa ba, AAsaraki na mulkin jama'ah ammashi anacan ana mulka zuciyarsa da san dabesanma yanayinsaba, sbda shi ba shahararre bane a bannin SO balle ya gane SOn yarinyar tasa yakeyi. Washe garin rnr aka aiko musu da wasikar wai dole wata daya zasu kasance a abuja saboda wata dayan cir meeting zasuyita yi, Abdoljalal na karanta letter din ya yaga tsinanniya ya fara madara da sugar din jaraba da masifa a falon dayake dagashi se dr, shide dr din ido yabishi dashi. "Wallahi ba tsinannan shegen meeting din dazan zauna ayi tayi har tsawon 1month a garin abuja ko an gaya musu dan iska ne ni, takarar nan a gaya musu kawai ni bnsanta a bawa wani!'' Yana gama fadar hkn ya juya ya nufa dakinsa se mita yakeyi kasa kasa. Zallar alhinin mamaki ya rufe dr mus'ab, wai yau Abdoljalal ne ke fada da matsifa a kan bazeyi 1month a garin abuja ba, ah lallai akwai matsala babba, mutumin da ada se yafi 5month yana garin abuja ko marmarin kd beyi amma shine ke zazzaga madara da sugar din matseefa wai bazeyi wata dayaba.."ba shakka!'' Dr ya fadi a bayyane, gabaki daya ma gani yakeyi amininsa neman zarewa yakeyi ya kuma chanza halaye, Yanzu da an cakalosa seyahau yayyafo da ruwan bala'i da madarar matseefa, kai kace jira yakeyi, ada ba hk yake ba ynzu ne ya koma kmr gyambo.. (Haka meso yake , shi kullum ji yakeyi kmr a cangwalosa ya fashe So gaskiya ne, nima Allah ya barni da hubb amin)


Washe gari 7:am ya tashi ya shirya shirin barin garin abujar, ya isa bedroom din Dr ya dinga masa knocking, dr ya fito ya gansa tsaye ba tare da dr din yayi mgna ba Abdoljalal yace "Kasemin jet nida Ahamad kd zan koma wallahi yau dinnan insha Allahu..." Dr da mamakin Abdoljalal din keta kara kashesa yace "wai wani abin ne zakayi a kd din? Ko wata uwar ka ajiye a kd din'' Ba tareda Abdoljalal din ya basa amsar tambayarsa ba yace "Kawai ni kasemin jirgi zuwa kaduna yanzu ni zanje airport in jira ..." Yana gama fadin hkn ya fice zuwa side din da ahamad yake dr mamaki ya hanasa rufe baki, nan da nan yase masa jirgin zuwa kd wanda ze daukesa shi kadai, danshi zuwa yanzu wallahi tsoron ma Abdoljalal din yakeji. Masu tsaronsa dake nan abujar tini suka hada masa mota zuwa airport ahamad kuwa ko wanka beyi ba, yasako kaya , suka hau mota zuwa airport din kafin su isa tini, jirgin da aka saya masa ya shirya, sede suka shiga shida Ahamad din, motocin dasuka kawosa suka juya. Abdoljalal be samu nutsuwa ba seda ya gansa a jirgin saman sannan zuciyarsa ta nutsu....wani farin cikin ma seda suka iso kd, akazo daukarsa, ya isa gidansa, direct side dinsa ya nufa, a dinning room dinsa ya tadda komi tsaf-tsaf, but ba food a dinning, sbda batasan da dawowarsaba daman yasan da wuya yasamu Abincin a kn dinning din, daman shima ba abincin yazo dubawa ba, kawai so yakeyi yaga inda ta tsaya sadda zeyi tafiyar zuwa abujar. Tsayawa yayi ya tsurawa guri daya ido, se murmushi yake saki, tinda yayi tafiyar beyi nishadi ba se yanzu wai a haka danma be gantaba kenan.. zaunawa yayi kn daya daga kujerar dinning din, ya zubawa inda ta tsugunna yace ta taso ta dawo kn kujera taki ido, ji yakeyi kmr yana ganin, seya fashe da murmushi me fidda sauti yayin da beautiful point dinsa suka bayyana (wato wushiryarsa). Yana nan zaune seda akayi azahar kana ya iya mikewa ya haye upstairs dinsa komi tsaf tsaf ya gansa dmn ko benan 2tyms ake gyara masa side dinsa. Watsa ruwa yayi a gaggauce ya sauya kaya zuwa jallafiya dark golden , ta amshesa ainun hannunsa rike da carbi ya nufa masallaci be baro masallacinba seda sukayi la'asar, kana ya fito sukayi kicibus da larai wadda tazo gayawa salisu tantiri sako daga hajiya saude. Nan larai ta zube ta kwashi gaisuwa cikin sakewa gogan ya amsa, kana ya wuce , larai ta mike tana fadin "Ohhh shide mijin na Allah Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login