Showing 87001 words to 90000 words out of 119425 words
Chapter 30 - RUWA DA KANKARA Book Complete by Hadiza D Auta.pdf
yaya shu'aib saboda samsam ba jituwa a tsakaninmu."
Abbaah yayi shiru na d'an lokaci sannan yakai kallonshi ga Alhajin yace, "To kaji da bakinta
abunda tace."
Alhaji da bak'in ciki ya mamaye kafatanin zuciyarshi, a cikin fushi yace, "Eh naji abunda tace
amma ai gida bai k'oshi ba ba za'a tab'a kai wa dawa ba, sai dai in har rashin son ba nata ne
ita kad'ai ba harda kai."
Daddy ya yi murmushi tareda baiwa su izzatu umurnin su tashi su fita, aiko suna fitowa Shu'aib
ya galla mata wata k'atuwar harara yace, "Wallahi bazan tab'a had'iyar yawun banza ba, dole
ne sai na nuna maki kuskurenki saboda haka ki kiyayi ranar da zaki zo hannu na."
Izzatu kam gwalo kawai tayi masa ta wuce ta gabanshi tareda juya masa mazauna, shuaib ya
bita da kallo a cike da takaici tamkar ya shak'e ta a wurin yayi mata kaca kaca.
Alhaji kam bai jira jin ba'asin komi ba ya tashi ya fita fuu kamar wanda zai tashi sama saboda
bak'in cikin da yake ji a zuciyarshi, yana tafe yana cin alwashi kala kala akan wargaza farin cikin
Abaah da ahalinshi.
Abba ya bishi da kallo fuskarshi ba wata alamun damuwa, ya latsa wani abu minti biyar a
tsakani sai ga Ammaah ta shigo, tana ido biyu da Abbaah taji kirjinta ya buga, saboda tana jin
tsoron ace Alhajin yaci galabar Abbaah wajen raba izzatu da Garzali.
Bayan ta zauna Abbaah ya yi mata bayanin abunda yake faruwa, taji dad'in abunda ya faru
aiko ta saki jiki ta yi ta kawo wa Abbaah rashin alfanun auren izzatu da Shuaib.
Akaftaí ¾í´¾í ¼í¿»â€â™€ï¸
D/Autaí ½í±Œí ¼í¿»
[8/22, 1:56 AM] Auntyna: *RUWA DA KANKARA⛈ï¸*
*NA HADIZA D/AUTA*
*í ½í´¥BAKON YANAYIí ½í´¥ book ne da ke tafe da zafin shi kada ku bari abaku labari salonshi daban
yake da saura 200 kacalí ½í±Œí ¼í¿» zata sa ki kasance d'aya daga cikin member ta í ½í´¥BAKON YANAYI
í ½í´¥*
*KAR KU MANTA LITTAFAN HADIZA D/AUTA*
*Tartsatsi*
*Ruwa da kanra*
*Bakan Gizo*
Sai
*í ½í´¥BAKON YANAYIí ½í´¥ mai take da nashi kalar salo kar ku bari a baku labari sayen nagari
maida kud'i gidaí ¾í´í ¼í¿»*
*PAGE FIFTY EIGHT*
**********************
Shu'aib kuwa yana d'akinshi sai kai da kawo yakeyi, zuciyarshi a cike fam da bak'in cikin asarar
da zai yi ta rashin samun damar, da zai maida k'ulafucinshi akan izzatu, saboda shi ba ma
dukiya ce a gabanshi ba shi dai gurinshi kawai ya yi mata kaca kaca, domin ya yi maganin renin
wayon da take yimasa, sabida siffantashin da takeyi da mace ba k'aramin k'ona ranshi yake yi
ba, aikuwa ya yanke wa zuciyarshi duk abunda zai faru sai dai ya faru amma shi bazai tab'a
d'agawa Izzatu k'afa ba da abunda yayi niyya, shiyasa ya fad'a motarshi ya fisgeta a guje ya
bar gidan,, da bak'in k'udurinshi a ranshi.
Izzatu ko bayan fitowarta wurin Abbaah haka kawai taji tana sha'awar zuwa garden, saboda
fargabar da take ciki na jin tsoron hukuncin da su Abbaah za su yanke akan aurennta da
shu'aib, kada su tilastata dole sai ta aure shi ta zo ta bijire suga tayi masu rashin kunya, tasa a
ranta muddin aka rabata da yayanta to ita ko bazata tab'a yi masu biyayyar auren Shu'aib ba,
tafi so ta tsere ta bar masu gidan gaba d'aya ta shiga duniya matuk'ar ba yayanta za'a aura
mata ba, damuwar da take ciki ce tasa tak'i zuwa wurin yayanta don bata son ta d'aga masa
hankali, haka ma tak'i zuwa wurin Ammi domin tana jin tsoron ace itama ta goyi da bayan
aurenta da Shu'aib, shiyasa ta zab'i keb'ewa ita kad'ai domin ta samu relief.
Tayi zaune akan d'aya daga cikin wasu k'ananun kujerun dake wajen, tareda aza k'afarta duka
biyu akan table d'in da ke tsakiyar kujerun, kanta a sama tana nazarin damuwar da ta cinkushe
mata zuciya, d'an kwalin dake kanta ya sab'ule ya fad'i k'asa ba tareda ta sani ba, gashin kanta
ya zubo sai iska yake k'adashi ta lumshe idanuwa saboda jin dad'in iskan da ke ratsa jikinta,
Ummi dake sama tana kallonta haka kawai taji tana tausayin 'yarta ta, saboda tasan duk rikicin
da ake saboda izzatu tana sashenta Abbaah yayi kiranta, haka ma a gaban idanuwanta taga
dawowar shu'aib har da fitar da yayi duk tana kulaye da shi.
Shiyasa Ammi ta lek'o windown da tasan yanda izzatu idan taso keb'ewa ita kad'ai anan take
zuwa tana hutawa, don ko waya take son yi da Garzali wani zubin a nan take zuwa saboda su
Ammar don kada su dameta da bari bari.
Shu'aib yana dawowa idanunshi a rufe ya nufi sashen Ammaah bai ga izzatun ba, ya nufi na
Ammi nan ma bai ga kowa ba sai su Ammar da suke buga Game suna gardama, ya sauko ya
nufi Garden don zuciyarshi ta bashi izzatun tana cen, duk da yaji tsoron ace tana tare da
Garzali yana lek'awa ya hango ta tana waya ita kad'ai, yaji farinciki sosai musamman yanayin
da ya ganta ya k'ara zafafa wutar sha'awarta a cikin zuciyarshi, wanda daman cen fitar da yayi
maganin k'arfin maza ya nemo sannan ya nufo gidan bayan yasha k'wayun a matse yake da ya
yiwa izzatu farkar takarda, wanda har sai takasa moruwa.
Aiko yana zuwa ya tarar ta k'are wayar idanuwanta a rufe zuciyarta cike da farin cikin zuwan da
yayanta zai a nan wurin, sai kawai taji maganar Shuaib akanta yana cewa, "Kina nan a kan
bakanki na k'in aure na ko kuwa kin canza shawara?"
Izzatu tayi saurin bud'e idanuwanta akanshi, ba shiri gabanta ya fad'i ganin yanda idanuwanshi
suka yi jawur da jaraba a cikin dakiya tace, "Har abada bazan tab'a canza shawarar k'in
aurenka ba, kayi duk abunda kaga zaka iya yi domin cikar burinka kai da azzalumin
mahaifinka."
A zabure Shu'aib ya damk'o gashin kanta tareda ciro wani hankachief aljihunshi ya Shak'a mata
a hanci ba shiri izzatu ta tafi luuu ya taro ta tareda had'a ta da jikinshi ya rungumo jikinshi har
rawa yakeyi ya bar wajen.
Ammi dake kallon abunda yake faruwa a cikin tashin hankali, ta bar jikin window'n a guje da
nufin kaiwa izzatu agaji, Garzali da ya nufo garden d'in yana hango Shu'aib ya shak'awa izzatu
wani abu tayi luuu, a cikin tashin hankali ya zo zai tafi wajen me ya tuna ya dawo baya ya lab'e,
a gabanshi Shu'aib ya wuce da izzatu tana langab'e jikinshi, ya biyo bayansh har zuwa d'akin
Shu'aib d'in inda saboda rawar jikin ya cimma burinshi, idanuwanshi sun rufe ya kasa jin motsin
tafiyar Garzali da ke biye dashi a baya, yana shiga d'akin ya banko d'akin batareda ya rufe ba
ya fara tub'e kayanshi ya zama tunb'ur sannan ya fara k'ok'arin cirewa izzatu doguwar rigar
dake jikinta, Garzali yana banko k'ofar d'akin idanuwanshi suka kai inda Shuaib ya zaro wandon
izzatu zai cire, a cikin d'imaucewar ganin kyakkyawar halittar da Ubangiji ya azurtata da samu.
Cire wandon yana daidai da wani naushi da Garzali ya kai masa a kumatu, ba shiri sai ga
hakoranshi biyu sun biyo hannunshi a dalilin bala'in azabar naushin da ya kai masa, wanda yayi
daidai da shigowar Ammi kamar an jefota d'akin, ganin dukan da Garzali yake yiwa Shu'aib
yasa ta isa wurin izzatu da gudunta, a cikin d'imaucewa ta jawo bedsheet d'in dake shinfid'e
kan gadon ta rufe mata jikinta, sannan ta fara wani gunjin kuka a cikin tashin hankali.
Garzali kuwa dukan shu'aib yake yi kamar wani tsohon zaki kafin kace me yayi masa jinajina,
zuciyar Ammi a cike take da farin cikin jin dad'in dukan da ake yiwa Shuaib, K'arar dukan da
Garzali ke yiwa Shu'aib ne yaja hankalin Ammaah dake k'ok'arin wucewa ta k'ofar Shu'aib, a
cikin mamaki ta bud'e k'ofar ta lek'o abunda idanuwanta suka gani ya girmi tunaninta, ba shiri ta
k'araso ta nufi izzatu dake kwance tamkar wata matacciya, ba shiri amaaah ta k'walla k'ara sai
ga Abbaaah da wasu security's mata da maza sai rige rigen zuwa d'akin Shu'aib akeyi, inda kai
tsaye kuwwar Amaah ta karad'e rabin gidan.
Abunda Abbaah yayi arba dashi ya bugi zuciyarshi sosai, wanda ya kasa motsi balle ya k'araso
d'akin ya tabbatarwa zuciyarshi abunda yake zargi, jikinshi yana rawa ya ciro wayar dake
aljihunshi ya kira yayanshi Alhaji sani, saboda dimaucewar da yayi ya rasa me ya dace ya
aiwatar, da sassarfa ya k'arasa wurin da Ammaah take rungume da izzatu sai zuba kuwwa
takeyi ba k'ak'k'autawa, don ita Ammi a lokacin shiru tayi saboda ganin halin da Ammaah ta
shiga ma ya shalle nata, duk da ita kanta dauriya ce kawai take yi domin jin takeyi kamar taje ta
shak'e shu'aib ta kashe shi kowa ma ya huta.
Kafin minti biyar sai ga Alhaji ya k'araso gidan saboda ko gida bai riga yaje ba, yana ganin kiran
yaji wani farin ciki saboda a tsammaninshi ko Abbaah ya canza shawawa ne, shiyasa ya kirashi
ya bashi hak'uri a daidaita ayi auren, ganin yanda security's da sojojin da 'yansandan da ke
gidan sukayi dandazo ne yasa shi fargabar kodai Shu'aib ya sakawa Abbaah gubar da ya bashi
ne, shine Abbaah ya kirashi suyi sallamar bankwana?, aikuwa ya k'ara jin wani k'arfi a
zuciyarshi saboda hango kanshi da yayi yana birgima a cikin dalolin nera, aiko sai gashi
kwatsam abunda ya tarar ya saka shi aza hannu a kai ya kwantsama wata mahaukaciyar k'ara
tareda kiran sunan shu'aib, jikinshi yana rawa ya fiddo 'yar k'aramar bindigar dake hannunshi
ya saita Shu'aib da ita sai ji kake yi d'waaaaaaa!!!
Ya sakarwa Shuaib ita wajen k'ok'arin ya harbe shi a kai ne halbin ya sameshi a hannu.
Gaba d'aya wurin ya runtume da ihuuuu.
Nima dai wlh bazan tsaya ba wallah nikam na feceí ¼í¿ƒí ¼í¿»â€â™€ï¸í ¼í¿ƒí ¼í¿»â€â™€ï¸í ¼í¿ƒí ¼í¿»â€â™€ï¸í ¼í¿ƒí ¼í¿»â€â™€ï¸í ¼í¿ƒí ¼í¿»â€â™€ï¸í ¼í¿ƒí ¼í¿»â€â™€ï¸
Akafta í ¾í´¾í ¼í¿»â€â™€ï¸
D/Auta ceâ›¹í ¼í¿»â€â™€ï¸
[8/22, 1:56 AM] Auntyna: *RUWA DA KANKARA⛈ï¸*
*NA HADIZA D/AUTA*
*í ½í´¥BAKON YANAYIí ½í´¥ book ne da ke tafe da zafin shi kada ku bari abaku labari salonshi daban
yake da saura 200 kacalí ½í±Œí ¼í¿» zata sa ki kasance d'aya daga cikin member ta í ½í´¥BAKON YANAYI
í ½í´¥*
*KAR KU MANTA LITTAFAN HADIZA D/AUTA*
*Tartsatsi*
*Ruwa da kanra*
*Bakan Gizo*
Sai
*í ½í´¥BAKON YANAYIí ½í´¥ mai take da nashi kalar salo kar ku bari a baku labari sayen nagari
maida kud'i gidaí ¾í´í ¼í¿»*
*PAGE SIXTY*
**********************
Alhaji fuskarshi a murtuk'e alamun ba wasa ya mik'awa Shu'aib wani abu ga wata 'yar kwalba, a
cikin mamaki Shu'aib ya zaro idanuwa tareda fad'in "poison"ya k'are maganar tareda dafe
bakinshi, ba tareda ya karb'i kwalbar ba, Alhaji a cikin zaro idanuwa tareda k'ara tamke
fuskarshi babu alamun rahama ko kad'an yace da shi, "Karb'i nace."
Shu'aib ya zula hannu ya karb'i kwalbar amman fuskarshi har izuwa lokacin mamakin bai gushe
ba, a cikin wata murya Alhajin ya fara magana kamar haka, "Guba ce ka ajiye ta a hannunka
muddin Alhaji Yahaya ko 'yarshi basu amince da aurennan ba, to na baka umurnin kayi
gaggawar saka masa a abinci, ka bi duk hanyar da zaka bi domin ka tabbatar ya ci, saboda
mutuwarshi itace zata kawo muna komi a cikin ruwan sanyi, don zan tursasa 'yarshi ta aureka
ko bata so kaga daga lokacin shikenan dukiyar gaba d'aya zata dawo k'ark'ashin ikonmu nida
kai, saboda har matanshi duk zan aure su muyi kwanciyarmu a kan dukiyar muna birgima,
saboda haka da zarar kaga ba'a yi nasara ba a wannan zaman da zamuyi yanzu dashi, to ka
aiwatar da abunda na saka kawai domin cikar burinmu yana cikin wannan kwalbar, da zarar
Alhaji yahaya ya bak'unci lahira to komi zai zo muna da Sauk'i, shikenan munyi winner saboda
wad'annan 'yan k'auyen munafukai da shirinsu suka zo, muddin ba muyi wani yunk'uri ba to mu
ne zamu tashi a tutar babu."
Shu'aib idonshi akan na mahaifinshi har ya k'are maganar hannunshi a sage, saboda har
lokacin bai janye hannunshi daga ansar maganin da yayi ba, domin tsabar tsananin mamakin
da Alhajin ya bashi, Alhaji a cikin d'aga murya yace da Shu'aib, "Umurni nike baka ba
shawara na nema ba, kuskurewa a cikin wannan Umurni nawa shine hatsarin da zaka shiga
babba a wurina, domin kuwa akan k'in cikar gurina na mallakar dukiyar Alhaji yahaya, wallahi
kai kanka ba zaka tsira a hannuna ba saboda tsaf zan iya kawar da kai a doron k'asa."
Shu'aib ya zaro idanuwa Alhaji ya d'aga masa kai alamar tabbatarwa, Shu'aib jikinshi yana rawa
ya saka kwalbar aljihu, saboda ya razana da lafuzzan da mahaifinshi yake furzowa, tamkar
wanda baya cikin hayyacinshi jikinshi yana rawa ya bar wurin, yayin da shima Alhajin ya yi wani
murmushi mai sauti sannan ya bar wurin, daga nan video'n ya k'are.
Alhaji sani ba shiri ya fad'i k'asa yana rok'on Abbaah akan don ALLAH yayi hak'uri sharrin
zuciya ne, Abbaah saboda tsananin mamakin da ya kama shi, k'anzil bai iya furtawa ba amma
idanuwanshi akan Alhajin hawaye suna ta kwaranya wasu bayan wasu akan fuskarshi, ya fara
taku zai bar wurin a cikin dakiya yace da sojojin, "arrest him"ai kuwa suka k'ara cafko Alhaji
sani suna janshi a k'asa tamkar basu san matsayinshi a wurin Abbaah ba, saboda dukan da
suka yi masa tun a kan hanya har suka jefa shi mota, Alhaji ko sai kururuwar kiran sunan
Abbaah yake yi akan ya yafe masa, wai ba laifinshi bane sharrin shed'an ne.
Bayan an wuce da Alhajin ne Ammaah ta kalli Garzali a cikin sanyin murya tace,
"Lalle kaine ka cancanci ka auri izzatunmu domin munada yak'inin cewa, ko bayan ranmu zaka
zamo bango abun jinginawarta taji sanyi, saboda haka kasa aranka ma tamkar ka auri izzatu,
ALLAH ubangiji ya taya ka ri'ko, mungode mungode da wannan bajintar da kayi, zuwanka
gidannan ya zamo muna alkhairi tunda har ka gano muna kumurcin macijin, da yake ta
sumamenmu domin ya tarwatsa muna farin cikinmu, tabbas na k'ara yarda da karin maganar
hausawa wadda suke cewa, makashinka yana tare da kai sannan munafukinka yana gindinka,
ALLAH yayi maka albarka Garzali kuma ya saka maka da gidan aljannah."
Izzatu da ke lafe jikin ammaah itama tace "Ameen" saboda tunda ta samu ta saka kayanta take
son ta shi tsaye amma jikinta yayi sanyi k'alau saboda rashin k'arfin jikin, amma tana jin albishir
d'in da amma take yiwa yayanta, taji wani kuzari ya zo mata ba shiri, a take ta mik'e taje da
gudu ta rungume shi tana wani irin kuka gwanin ban tausayi, shima ba wani tunani ya k'ara
manne ta jikinshi tareda sauke wata katuwar ajiyar zuciya, yana bubbuga bayanta alamar
lallashi.
Ammi kam tsam tayi ta fito d'akin saboda tsananin kunyar da ta kamata, Ammaah kam wani
murmushin jin dad'i tayi itama ta bi bayan Ammi, har da guzurin jawo masu k'ofa ta rufe sannan
suka yi sashen Abbaah dukansu, domin suje su bashi hak'uri saboda sun san cin amanar da
d'an uwanshi yayi masa dole ne ta bugi zuciyarshi sosai.
Suna fita Garzali ya b'anb'areta a jikinshi ba don yana so ba, ya zaunar da ita akan gadon
hannunshi cikin nata, ya fara bata hak'uri, izzatu kuwa k'ara narke masa tayi tana ta kukanta,
duk da batasan me Shu'aib yayi mata ba amma ganin yanayin da taga kanta, da tarzomar da
aka yi a gaban idonta ya tabbatar mata da zargin da take yi, saboda tuno lokacin da Shu'aib ya
shak'a mata wani abu, aikuwa ba shiri ta k'ara fashewa da kuka, a cikin kukan take cewa,
"Wayyo yayana Shu'aib ya yi man fyad'e ya raba ni da mutuncina."
manage plss í ¾í´—
Wai ina su iya kulu ya labarin Amina da Dr?za kuji a next page insha Allah
Akafta
D/Auta ceí ¾íµ°
[8/22, 1:56 AM] Auntyna: *RUWA DA KANKARA⛈ï¸*
*NA HADIZA D/AUTA*
*í ½í´¥BAKON YANAYIí ½í´¥ book ne da ke tafe da zafin shi kada ku bari abaku labari salonshi daban
yake da saura 200 kacalí ½í±Œí ¼í¿» zata sa ki kasance d'aya daga cikin member ta í ½í´¥BAKON YANAYI
í ½í´¥*
*KAR KU MANTA LITTAFAN HADIZA D/AUTA*
*Tartsatsi*
*Ruwa da kanra*
*Bakan Gizo*
Sai
*í ½í´¥BAKON YANAYIí ½í´¥ mai take da nashi kalar salo kar ku bari a baku labari sayen nagari
maida kud'i gidaí ¾í´í ¼í¿»*
*PAGE FIFTY NINE*
**********************
K'arar bindigar ya saka mutane da dama a firgici, saboda su kansu sojojin dake harabar gidan a
guje suka k'araso wurin kowane bindigarshi a hannu suna muzurai, ganin Alhaji sani da bindiga
rik'e a hannu ne yasa suka ja burki, amman duk da haka ransu a b'ace suna jiran umurni daga
mai girma Gwamna.
Abbaah a cikin d'inbin mamaki ya saka hannu ya karb'e bindigar sannan ya kalli Alhaji sani,
saboda abunda ya aikata ba k'aramin mamaki ya bashi ba, tabbas shu'aib yayi laifi amma
laifinshi bai kai na a saka bindiga ayi k'ok'arin kashe shi ba, domin shi daman ya kirashi ne
domin yaga halin shu'aib d'in da yake k'ok'arin had'awa aure da izzatu, shin ta ina ma ya sami
bindigar da har yake b'oyo a jikinshi?,shin wa yake hari da bindigar? a cikin damuwar da ke
kwance akan fuskar Abbaah ya kalli Alhajin yace, "Haba Alhaji ba wannan hukuncin ya dace
ace ka yanke ba