Showing 111001 words to 114000 words out of 119425 words
Chapter 38 - RUWA DA KANKARA Book Complete by Hadiza D Auta.pdf
yake sanar dasu shine zai kaisu masaukinsu
wanda Abaaah ya tanadar masu tun kafin suje, aiko suka shiga mota sai gidan.
Tsarin k'asar da muhallinsu da suka gani sun k'ayatar da su sosai, gidan da zasu zauna gida ne
had'ad'd'en gaske don Abaaah babu abunda bai sa aka tanada a gidan da ta b'angaren
abubuwan more rayuwa.
A gajiye tib'is suka shiga mutumin yayi ta nuna masu abunda ya kamata ace sun sani na kan
gidan sannan ya tafi, sai ga abinci yayi masu Oder bayan sun yi wanka tareda salloli suka baje
suka CI suka sha, sannan suka k'ule d'aki sai bacci mai cike da gajiya.
Koda safiya ta waye a gurguje suka yi breakfast wannan baturen yazo ya d'auke su sai School
d'in da zasu fara karatu, don itama izzatun Garzali ya yi magana da Abbaah akan ya amince
itama tayi karatun, aiko a tare suka je aka k'arasa 'yan cike ciken da za'ayi aka nuna masu inda
zasu je, sannan suka koma gida da akan gobe zasu fara zuwa School d'in.
Shigarsu keda wuya k'ayataccen falon ya rungumota jikinshi yace,
"Azo a biya ni bashi na da aka cinye."
Izzatu tayi saurin zaro ido tareda turo baki tace,
"Ni nazata ma ka d'auki hutu ne har sai mun koma Nigeria."
Garzali ya zaro ido a waje tareda lakuce mata hanci sannan ya fara yamutsata yana lumshe
idanuwa saboda shak'ar k'amshinta da yake yi, sai sunsunarta yake yi tamkar wani bunsuru,
gaba ki d'aya ya kashe mata jiki sosai da salonshi, har sai da ya tabbatar ta zo hannu sannan
amman duk da haka tak'i sakin jiki dashi, a cikin wata shak'ak'kiyar murya yace da ita,
"Hutu kike so."
Ta d'aga kai saboda yanayin da take ciki bazata iya magana ba, aiko ya fara k'ok'arin zare
jikinshi ranshi a b'ace yace
"OK to ki huta d'in tunda ke bakida tausayi."
Ya tashi tsam ya shige d'akinsu izzatu kirjinta ya fara bugawa saboda ganin yayanta yaji
haushin maganar da tayi, ba shiri sai ga hawaye shaaaa suna gangarowa a kan fuskarta, jiki a
mace ta yunk'ura ta tashi tsam tabi bayanshi koda taje ta iske shi kwance yana kallon ceiling,
jiki ba kuzari ta zauna gefenshi tareda aza kanta saman k'irjinshi,sannan ta saka hannu ta fara
wasa da d'an k'aramin gemunshi cikin siririyar murya a hankali tace,
"Am sorry my husby ka yafe mani bazan sake ba kaji yayana?."
Yayi banza da ita kamar bai jita ba, ranta a jagule ta yunk'uro gaba d'aya ta fara kashe masa jiki
da kalamai tareda tsokano shi lungu da sak'on da duk tasan zata kamo tashar shi, a cikin nata
salon tareda kwarewar da shi bai ma san ta iya wasu abubuwan ba, tun yana juriya har ta ciyo
galabarshi ya fara mayar mata da martani da soyayyarshi mai zafi, don daman cen fushin bai
kai zuci ba aiko suka shiga nunawa juna k'auna sai nishinsu kawai ke tashi, saboda salo salon
da suka dinga yiwa juna wanda dukansu sun hargitsa tunanin juna, har suka zo magangara
inda a lokaci d'aya Garzali ya fara ihun dad'i tareda sambatu kala kala, sai zuba aiki yake yi
yana kuwwa har sai da Izzatun ta rufe masa baki, sannan ya d'an rage aiko sai hakarta yake yi
a cikin rud'ewa tareda rikicewa, saboda tsananin bala'in ni'imar da ke tattare da jikinta don duk
abunda Ammaah ta yi mata bai hana Ummi saka ta d'aki ta mik'a mata wani abu a kofi tace ta
shanye ba, aiko ta gane barno gabas take don kuwa tun tana cikin shauk'in har ta koma kuka
tareda neman agaji, bai ma san tana yi ba dole ba don taso ba ta hak'ura har sai da ya mayar
da k'walamarshi sannan ya saurara mata, yana ta saka mata albarka babu k'ak'k'autawa yana
sambatun ganimar da ya samu, ita ko sai kumbure kumburen fuska take yi, yayi murmushi mai
sauti sannan yayi mata rad'a a kunne yace,
"Kiyi hak'uri k'anwata kinji saboda zumar da nike sha a wurinki wallahi bansanim lokacin da nike
rikicewa, kiyi hak'uri da halina kinji don ALLAH kar ki gaji kullum kiyi ta bani ina lasawa, saboda
zumarki kullum k'ara zak'i take yi haka ma lambun sai k'ara naso mai cike da sanyin dad'i yake,
ga rab'a da take sauka har tsiyaya take yi ki tausaya man k'anwata, bani da kowa sai ke idan
kin hana man ina kike so inje?"
Aiko sai ga kuka shaa ga idon Garzali ba shiri Izzatu ta fara lallashinshi tace
"Kayi yanda kake so da ni taka ce yayana inma sau hamsin ne kayi abunka nayi alkawali zan yi
juriya dad'i ko wuya bazan juya maka baya ba."
Aikuwa ya k'ara manne ta jikinshi a cikin farin ciki suka koma sarrafa juna tareda jiyar da juna
dad'i kamar wasu mayunwata, sai da suka tabbatar sun gamsu da juna sannan suka YI bacci
mai cike da annushuwa da farin ciki.
Haka rayuwarsu ta ci gaba da gudana a kullum basa gajiya da tarairayar juna, a gefe d'aya
kuma sun maida hankalinsu sosai akan karatunsu.
Suna da wata biyu da aure Izzatu ta sami ciki aiko farin ciki a wurin Garzali kamar ya take kan
jariri, sab'anin ita da ko kad'an bata so samun cikin ba a lokacin, saboda tunanin matsalolin ciki
zasu hana ta yin karatunta cikin natsuwa, shiyasa tayi wauta wajen rok'arshi alfarmar akan ya
bari su zubar da cikin kawai wai in ta k'are karatun sai ta fara haihuwar.
Aiko ta ga b'acin ranshi a lokacin don kuwa hannunshi har rawa yake yi wajen sakin k'wanji ya
mazga mata mari, tareda yi mata gargad'i mai tsanani akan duk abunda ya sami cikinshi wallahi
sai ya bata mamaki, aiko taji tsoro sosai ta koma bashi hak'uri amman sai da ya kwashi sati
d'aya kafin ta shawo kanshi, gaba d'aya ya k'aurace mata ko magana baya yi mata har sai da
yaga ta jigata sosai sannan ya yafe mata suka koma kula da lafiyar d'an tayin cikinsu, don ko
kad'an bai bari karatunta ya sami wata matsala ba ya k'arfafa mata gwiwa sosai akan tallafa wa
karatunta.
*Nigeria*
Mai unguwa ya kira malam a cikin tsanaki yayi masa bayanin abunda ke faruwa, malam banda
fad'ar innalillahi wa inna ailaihirraji'un ba abunda yake fad'a, saboda tashin hankalin da ya shiga
a cikin da d'imaucewa a kid'ime ya dawo gida, saboda da safe ne lokacin ya fita kasuwa kenan,
aiko sai gashi dole ya dawo gida ba shiri bai zame ko'ina ba sai sashen Iya tun a bakin k'ofa ya
fara dannawa Abu kira, saboda anyi dace ranar gidan ya kwana kuma anyi sa'a bai fita ba, sai
gashi ya fito yana yamutsa fuska alamun daga bacci ya taso sai wani cin magani ya ke yi,
Malam yana zuwa ba tareda wani jinkiri ba ya fara wazga masa mari tareda kai masa wani
naushi a ciki sai ga jini yana fitowa ta bakinshi, wanda yayi dai dai da zuwan iya kulu wurin
tareda indo da tana ganin abunda ke faruwa tasha jinin jikinta a zuciyarta tana ta jin dad'i,
saboda abunda yayi mata bazata tab'a yafe masa ba.
Aiko iya kulu ta fara salati tareda kururuwar azo a taimaketa Malam zai kashe mata yaro, Malam
kam bai daina dukan Abu ba har lokacin da iya k'arfinshi, iya kulu ko da taga ba wanda ya zo
cetonsa taji tsoron ya kashe mata shi ta nufi malam kamar wata zakanya da nufin ta hanashi
dukan Abu, aiko ya saka hannu ya kai mata wani wawan Mari har sai da ta wuntsila, hannunta
karyayye ya bugu da gini ta k'ara k'walla wata katuwar kuwwa, sai ga Mama hassatu da Amina
tareda masu aiki da masu gadin gidan duk sunyo caa, kowa ya shigo ya tarar da Malam yana
dukan Abu sai yayi turus dole, sai Mama ce kawai tayi jarumtar zuwa ta sha gaban Abu tareda
rik'e hannun Malam akan kar ya dake shi, aiko sai a lokacin Malam ya dawo daga hayyacinshi
ya fara zuba masa ruwan bala'i, sauran mutanen da ke wurin suna ganin haka suka fara baiwa
malam hak'uri, Mama hassatu tace da masu aikin kowa ya tafi zuwa bakin aikinshi sannan
suka fice, amma zuciyoyinsu suna ta tunanin me Abu yayi ne da zafi haka wanda har ya janyo
fushin ubangidansu mai kirki da hak'uri?.
Malam ko ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba sai cisgar fad'a yake yi har yana cewa dashi
sai ya bar masa gida, Abu jini yana zuba ta hanci da baki ya shiga ya tattaro kayanshi yazo zai
fita ne Iya da ke rungume da hannu tana kuka tace
"Wallahi na rantse da ALLAH bazai fita ba haka kawai zaka korar mani yaro kana ganin halin da
ka saka shi a ciki, jini fa ta hanci da baki yake fito masa to WALLAHI sai dai in nima in bar maka
gidan mu tafi tare dashi gaba d'aya."
Malam cikin tsananin fushi yace
"Idan baki bishi BA ALLAH ya kwashe maki albarka bak'ar munafuka annamimiya ai duk ke kika
jawo komi daman cen tun farko ke kika b'ata shi, to ai yanzu gashinan gurinki ya cika ya
dirkawa d'iyar mutane ciki idan ta haife sai akawo maki kiyi rena, amma kisani wallahi ba a
gidannan ba sai dai ki koma cen k'auye kici gaba da renon shegun, don gidana gidannan gumin
tsalkakakkun mutane ne ba d'an zinar da zai zauna muna a ciki ."
Iya kulu ta aza hannu akai tareda zaro ido a waje tace
"Ciki? wane irin ciki ba dad'in ji?"
Malam ya zo kamar zai kai mata naushi Mama ta tare shi a cikin zafin rai yace
"Da kin bari na lallasata sannan in yi mata bayanin sakacin da tayi da har ya janyo muna
wannan bala'i a zuri'armu, don itace tsanin da har Abu yayiwa Mari ciki a gaban idonta, saboda
rashin tarbiyyar da ita kanta bata mallaka ba balle har ta baiwa wani."
Ya kalli indo da tayi tsuru tsuru tana rabon ido yace,
"Ke kuma don Ubanki had'o kayanki kema yanzu muje in kaiki gida, don wallahi yaran kowa sun
gama zama a hannunki tunda bakisan yanda ake tarbiyyar 'ya'ya ba."
Indo ta shiga d'aki hankalinta a kwance saboda daman cen zama gidan ya gundureta tun ranar
da Abu ya keta mata rigar mutunci, saboda tsoratar da ita da yake aduk lokacin da zai
kusanceta da wata sharbebiyar wuk'a, akan duk tayi kuwa ko ta fad'i wallahi sai ya kasheta,
dole tayi muk'us har yayi abunda zai yi ya fita saboda tsoron da take ji akan kar ya kasheta.
Iya kulu tana kuwwar wayyo hannunta Malam ya tsallaketa ya fita kai indo K'auye, inda kai
tsaye gidansu ya direta sannan ya nufi gidan mai unguwa, bayan sun gama gaisawa ne suka
fara tattauna maganar, aka yo kiran mijin kande wato Baban Mari Malam ya bashi hak'uri sosai
yana kuka gwanin ban tausayi, Baban Mari yace ba komi k'addara ce Malam ya ciro kud'i masu
yawa ya baiwa mijin kande, yace a baiwa Mari ta kula da cikinta har zuwa lokacin da zata haihu,
sannan ya koma gida zuciyarshi cunkushe da bak'in cikin da misaltashi abu ne ba kad'an ba,
saboda yafi ta'allaka laifin komi akan Iya Kulu don saboda itace tayi sakacin da har hakan ta
faru, duk da bawa bai isa ya tsallakewa k'addararshi ba.
Koda yaje gida ya tarar da Mama ta kira mai gyara ya k'ara gyarawa Iya hannun, tana kuka
tana sambatun ankori d'anta cikin mawuyacin hali, Malam ya ce da Mama ko sannu ta koma
cewa da iya kulu wallahi bai yafe mata ba, sannan ya k'ara da cewa ko sashen Iyar ta sake
shigowa bada izininshi ba to bai yafe mata ba, aiko hankalinta ya tashi ta fara bashi hak'uri ya yi
banza da ita ya shige sashenshi ya barta anan.
Iya ta k'ara b'arkewa da kuka tana sambatun daman cen ai MALAM ba sonta yake ba yafi son
Hassatu da ita, to ai in ta mutu sai ya zuba ruwa k'asa ya sha, a tak'aice dai yinin ranar gidan
haka kowa ya yini zuciya ba dad'i, don ko Mama tana son ganin Malam ta lallashi abunta
saboda yana sashen Iyar, amma kashedin da taji yayi mata ne yasa ta jin ba dad'i, dole dai a
waya ta kirashi tana bashi hak'uri tareda kwantar masa da hankali.
Koda safiya ta waye Malam da kanshi ya kira Dr hashim yace dashi ya turo iyayenshi a saka
masu rana nan da sati biyu akai masa matarshi, aiko daman Dr a k'age yake shiyasa ba wani
jinkiri ya turo Iyayenshi aka saka ranar biki kamar yanda malam yace, ba b'ata lokaci aka shiga
hidimar biki Dr ya kawo sadakinshi tareda lefenshi duka a lokaci d'aya, ba tareda wani wasu
manyan shagulgula ba aka yi biki aka kai Amarya Amina gidan Angonta Dr Hashim.
Dr kam abun nema ya samu ya baje ya gane k'ofar amaryarshi cikin natsuwa tareda nuna mata
shi ma fa ba k'yalle bane a fagen, domin kuwa ya nuna mata lalle shi d'in Dr ne na gaske ko a
wannan fannin, yayi ta zuba godiya ga Ubangiji da ya Musanya masa Izzatu da Amina har ta
zamo alkhairinsa, domin kuwa duk da d'an gajeren lokacin da aka saka bai hana Mama
tsayawa kai da fata ba wajen gyara Amina, shiyasa Dr ya k'ara zaucewa da niimarta da ya
d'and'ano,zaman lafiya suke yi sosai tareda soyayya mai k'arfi da suke nunawa junansu.
Wata d'aya tsakanin wannan hargitsin lokacin zuwan mahajjata yayi duk wad'anda Izzatu ta
biyawa Makka suka garzaya k'asar saudiyya, inda suma Izzatu da Garzalin suka tafi suka had'u
acen k'asa mai tsalki, zuwa lokacin Izzatu ta k'ara murjewa tayi kyau sannan ta k'ara yin 'yar
k'iba saboda cikinta ya shiga wata na hud'u a lokacin, cikin ya k'ara yi mata kyau sosai gwanin
sha'awa da burgewa.
ALLAH ya bada zaman lafiya Amina da Dr Hashim í ½í±í ¼í¿»
Shin wai ina Alhaji sani da Shu'aib?me zai biyo baya ga indo sakamakon fyad'en da Abu yayi
mata???wane mataki malam zai d'auka akan Iya idan Mari ta haihu???.
Akaftaí ½í²ƒí ¼í¿»
D/Auta ceí ¾í´í ¼í¿»
[8/22, 1:56 AM] Auntyna: *RUWA DA KANKARA⛈ï¸*
*NA HADIZA D/AUTA*
https://www.facebook.com/106584514455096?referrer=whatsapp
*âââTAURARI WRITERS ASSOCIATIONâââ*
(We entertain and educate according to our religion and ethnics)
*PAGE SEVENTY FOUR*
**********************
Ammaah da Ammi sunji dad'in ganin yanda dukansu suka gansu, saboda Garzali ma kanshi har
wata 'yar k'iba ya aza, don kowa ya gansu yasan suna cikin kwanciyar hankali kuma suna jin
dad'in aurensu, musamman hango da suka yi Izzatu ba ita kad'ai bace, don Izzatu ta hana
Garzali ya fad'a wa kowa tana da juna biyu, a wautarta wai kunya take ji shi kuma ya biye ta
suka yi gum abunsu, Mama hassatu tayi masu fad'a sosai akan b'oyewar da suka yi, a cewarta
idan banda wannan had'uwar da sukayi kenan sai dai su jiyo ta haifu, Iya kulu kam duk ta kalli
Garzali da Izzatu tareda albarkar cikin da ALLAH ya albarkace su dashi, sai ta ji kunyar abunda
tayi masu a cen baya, musamman ganin yanda wanda take so d'in gashi shine silar shigarta
duk wani k'unci da take a ciki, shiyasa tayi ta kuka tana rok'on ALLAH akan ya yafe mata akan
zaluncin da ta yiwa izzatu.
Amina da Dr ma dasu aka zo aikin hajjin sunji dad'in ganin junansu tsakanin izzatu da Amina da
Garzali da Dr, Amina sai tsarguwa take yiwa izzatu saboda cikin da ke jikinta ya d'an turo kad'an
har ana ganinshi, Garzali kam kai tsaye yake cewa Dr ya jawa matarshi kunne akan ta daina
matsawa matarshi, su had'e suyi ta barkwancinsu gwanin burgewa, Inna hure ma da mijinta
tareda mai unguwa da mahaifiyar Mama hassatu da Ummaru dandan inna hure duk suna cikin
mahajjatan.
Sunyi aikin hajjinsu lafiya sun k'are lafiya sannan suka yi kukan rabuwa da juna, Musamman
Izzatu da tasha kuka sosai har sai da Ammi tayi ta yi mata fad'a, Ammaah kam lallashinta ta
dinga yi akan tayi hak'uri nan da wata biyu ita zata zo ta zauna da ita har sai ta haihu, sannan
ne aka samo kanta taji sanyi ta daina kukan, sun rabu cikin kewar juna Izzatu da Garzali suka
wuce London, yayin da su kuma suka dawo gida Nigera.
Malam da Iya kulu da Mama hassatu sunyi tsaraba sosai ga 'yan uwa da abokan arzik'i na
k'auye, takanas suka je k'auyen sai da suka kwashe sati d'aya a cen, mutane sai turuwar zuwa
yi masu barka da arzik'i suke yi, sannan suka dawo gida cike da takaicin abunda suka tarar
acen, domin kuwa Indo ma ciki ya bayyana a jikinta da aka tambayeta ina ta samo shi, kai tsaye
tace Abu ne yayi mata fyad'e bak'in ciki yasa Malam fad'uwa aka kwashe shi sai asibiti, Iya kulu
ma in jininta ya kai d'ari uku to duk ya haye, saboda ba k'aramin cin mutunci Kande da mijinta
suka yi mata ba, tana ji tana gani dole tayi gum don bata da ta cewa, don kuwa kande har
k'ok'arin dukan Iyar tayi aka shiga tsakaninsu, shiyasa taji haushi ta saki jiki tayi ta tsinewa Iya
kulu itada iyayenta tareda bak'in d'anta Abu, Mama hassatu dai sai bada hak'uri take yi saboda
in har b'era da sata to ko daddawa da wari, don kuwa da Kwad'ayi bai ja kande ba da duk
hakan bata faru ba.
Malam dai yayi jinyar sati d'aya