Showing 99001 words to 102000 words out of 119425 words

Chapter 34 - RUWA DA KANKARA Book Complete by Hadiza D Auta.pdf

Advertisement

naji an tab'o hannuna waigowar da zanyi sai ga Mummyta mmn 3H tareda Mmn 3S,
nayi tsallen murna zanje wurinsu sai naji na taki k'afar wata 'yar gayu, ina k'ok'arin bata hak'uri
ne wai sai naga ashe ma mmn Abdul ce bayan mun gaisa , ina yunk'urin zagayawa inje wurin

Mummyta naji an k'walla kuwwar kiran "Mamana" waigawar da zanyi nayi arba da d'iyata Ummu
Muhammad tareda daughterta Rufaida, a d'ari naje muka rungume juna.

Na zo zan zauna naji ance kira sunana waigawar da zanyi na hango Ramatu Sanusi ta hakimce
saman kujera, kusa da ita naga kamar Nurse dinmu fati Ghana, ina k'arasowa na ga ko ita
d'ince kuwa ashe bama ita kad'ai ba harda ummin zarah wato k'anwata Humayya, tareda fatima
Abdullahi 'yar saulawa da k'awayena Ruk'ayya habibu da Mardiyya, sai Zee skt da mmn twin's
da kuma hinde Ibrahim.

Bayan na zauna na ji an tab'o ni ta baya waigawar da zanyi nayi arba Aisha yola tareda
Ussainata da Rahila Abba tareda d'iyata Hamida.

Abun fa ba sauk'i domin kuwwa wuri ya d'auki sowar kiran sunan D/Auta, a zabure na waiga
gefen da naji ankira sunana, aikuwa mamaki fal raina domin kuwa nayi arba da mutane na
kuma fan's na ruwa da k'ank'ara sai d'ago man hannu suke yi, a cikin farin ciki nima na dinga
d'aga masu nawa hannu fuskata cike da tsatsar farin ciki, saboda mutane masu d'inbin yawa da
a lokaci d'aya bazan iya kawo sunayensu ba, saboda MATA RAHAMA GROUP da D/AUTA
NOVEL, tareda MASARAUTAR D/AUTA duk suna wajen, k'wansu da kwarkwata duk sunzo
nuna farin cikinsu akan wannan aure mai d'inbin tarihi.

Bayan kowa ya natsu ne aka fara gudanar da shirye shiryen, mawaka da 'yan films d'in da aka
gayyato sun baje sai nuna kwarewarsu sukeyi, bayan ank'are warwasawa ne Amarya da ango
suka dinga bin manyan mutanen da ke wajen suna kai gaisuwa, sai Albarka ake ta saka masu
tareda yi masu fatar zaman lafiya ga aurensu, sannan aka Umurcesu da su je su yanka cake
bayan sun ciyar da junansu ne suka koma a tsakiyar fili, inda manya manyan mutane 'yan
siyasa da sarakuna tareda wasu attijirai suka yi ta zuwa suna ta baiwa Amarya da ango
kyautuka, daga mai basu zuzurutun kud'i sai mai yimasu kyautar motoci tareda kadarori, duk
kyautar da aka bada sai wurin ya d'auki sowa da tafi, bayan ank'are ne aka fara services d'in
abinci da abin sha, muna jere a sahu munata jiran layi yazo kanmu ina bayan Mmn
Abdulwahab, duk abunda aka saka mata nima shi ake sanya man a nawa plate d'in, aikuwa ana
kaiwa wajen pepe cheken ai kuwa Mmn Abdul an zuba mata na farko tak'i janyewa, macen
hotel d'in da suke rabon abincin ta kalleta tayi Murmushi ta k'ara zuba mata wani har sai da
plate d'inta yayi tsini, sannan ta wuce tana jin dad'in ganin yau kura ta sami nama, nima kam ina
ganin abunda tayi na mak'ale na kasa d'agawa har sai da aka yiman irin nata sannan na ja
tunga na bararraje ina kwasar gara, na fizgo wata tsoka ne idona yakai kan fuskar goribaty
muna had'a idanuwa ta galla man harara, ba shiri na tuntsure da dariya saboda tuno fad'uwar
da tayi har da su cin k'asa, naja plate d'ina nayi wurinta nace da ita, "Anya goribaty bakinnan
naki zai iya cin wannan gara kuwa?, wannan fad'uwar da kika yi fa dole ne idan mun koma gida
kije k'i tambayi likita in zaki iya cin wani abu dashi, don haka ki kawo kawai akwai leda ajakata
in juye maki kayanki,in muka koma har gida zanje in kaimaki kayanki idan kin tambayo likitan
kinji gaskiyar zancen, saboda ina gudun ki jazawa kanki matsalar da baki ji ba baki gani ba." na
k'are maganar tareda k'ume dariyata ina ta Alla Alla ta bani da ko taga tsiya don kaf zan cenye
ko k'ashi bazan bar mata ba, ashe ashe ta ranfo ni ta maka man wata jar harara tace, "Oloshi

buruku dadani, yanzu kwakwanuty ni zaki yiwa 419?, ai koda bakin nawa zai radaddage sai na
ci kinga sai inji dad'in ganin likitan da kyau."

Na fashe da wata jarumar dariya nace,

"shin wai ya aka yi ma kika sami sa'ar shigowa ne?"

Ta cisgar naman har sai da ta cika bakinta fam sannan tace

"ALLAH ya soni ina komawa gida na ganshi na d'auko, da yanzu wannan shagalin fa duk bada
ni ba ansha dani."

Niko sai dariya nike ta yimata, mutane sun baje sai shan gararsu suke yi, kowa ka gani bakinshi
da maik'o sai cakam cakam da ake tayi da bakuna.
Da k'arfe goma dam aka tashi dinner'r taro ya watse kowa sai sambarka yake yi, Ango ya sulale
da Amaryarshi ba tareda kowa ya sani ba, saboda yanda yaga tayi matuk'ar gajiya, ko
kyautukan da suka samu sai wasu security's ne suka biyo su dasu.


Shagalin biki bidiri bired'e





Akafta‍♀️‍♀️‍♀️





D/Auta ce⛹‍♀️⛹‍♀️⛹‍♀️⛹‍♀️⛹‍♀️
[8/22, 1:56 AM] Auntyna: *�RUWA DA KANKARA⛈️*


*NA HADIZA D/AUTA*




https://www.facebook.com/106584514455096?referrer=whatsapp

*⭐⭐⭐TAURARI WRITERS ASSOCIATION⭐⭐⭐*

(We entertain and educate according to our religion and ethnics)


*PAGE SIXTY EIGHT*

**********************

Ita ta fara falkawa motsin da yaji tana yi na k'ok'arin mik'ewa da take yi, yasa ya falka shima
saboda wawar rungumar da yayi mata take ta so ta zare kanta daga jikinshi, aiko ya k'ara
manneta tsam a jikinshi ta saka hannuwanta biyu tana ture shi, da dai yaga da gaske tashin
take son yi sannan ya bata damar mik'ewa, tana gunguni ta tashi tsaye da hanzarinta sai gata
ta kai zaune ba shiri saboda zafin da taji ya ziyarceta ba shiri, da sauri yazo kanta yana
murmushi ya duk'a tareda YI mata alamun ta hau bayanshi ya goya ta, ta makawa bayan nashi
harara sannan ta fara yunkurin tashi tana taku a hankali tana cizon leb'o, waigawar da zai yi ya
hangota har ta kusa shigewa toilet da sauri ya isa wurinta tareda taimaka mata suka shiga
bayin, duk tirjiyarta da kumbure kumburen fuskarta bai hana ya yi mata gashi irin na masu jego
ba, saboda abunda yake ta k'ulafuci akanshi wanda yake so ya ya hilace ta ya koma jik'a
alk'alaminshi da taddawa, tun a toilet d'in ya saki jiki ya dinga binta da salo salo wanda tun tana
turjiya har ta ware dolenta, bayan sunyi wankan ne ya janyota d'aki da dabara irin tashi da wayo
har ya koma samun kanta, ya dinga kwasar ganimarshi hankali a kwance ba tareda tayi masa
bore ba, sai dai kukan wahala da take yi a hankali yayin da shi kuma yake hawayen farin ciki, a
hankali yake bi da ita har sai da ya maida k'walamarshi, sannan ya k'yaleta amman badon yaso
hakan ba sai don tausayinta da yake ji, Albarka ko tasha ta tafi a k'irga sannan ya lallab'ata
suka je suka yo wani sabon wankan, sai da ya rakata har d'akinta sannan ya dawo ya shirya
tsaf sai tashin k'amshi yake yi, ango Garzali kam har wani k'yallin goshin sabon ango naga
yana yi, murmushi a kan fuskarshi ya kasa b'oyuwa saboda tsantsar farin cikin da yake a ciki
yafi k'arfin a kwatanta, ya nufi d'akinta sai zuba k'amshi yake yi koda yaje ya tarar da ita ta yi
kwalliyarta simple kamar yanda ta saba saboda ita ba gwanar kwalliya ce ba, iya kacinta
powder sai d'an lip a baki, ta saka wasu riga da siket na wata tsadaddar atamfa, d'inkin ya hau
jikinta sosai tana tsaye gaban mirror tana murza d'aurin d'an kwali, hankalinta ya d'auku bata
ma ji shigowarshi ba kasancewar a bud'e d'akin yake, ya tako a hankali yayi tsaye bayanta yana
k'arewa halittarta kallo tun daga saman kanta har zuwa k'afafunta, ba shiri yaji tsikarshi ta k'ara
tashi yarrrr!, ya sauke k'atuwar ajiyar zuciya, ya k'araso wurinta sannan ya zagayo hannunshi ya
rungumota ta baya, tareda kai mata kiss kiss a wuyanta idanuwanshi a rufe yana sauke
numfashi, sai shak'ar daddad'an turaren da ta saka a jikinta mai masifar k'amshi yake yi, ita
kam lamo tayi kamar ruwa sun cita saboda abunda take jin yana yawo a jikinta, hannunshi da
taji a cikin rigarta ne yasa tayi saurin bud'e idanuwanta da ke rufe, tareda saukar wasu hawayen
da batasan ko na minene ba akan fuskarta, shehshekar kukanta da yaji shiyasa yayi saurin
birkito ta a firgice yake kallonta, a cikin wata siririyar murya yace da ita,

"Me aka yi maki ne kuma yanzu?"

Tana murzar idanuwanta kamar wata k'aramar yarinya tace, "Duk ba kai bane NI miye ma
baka yiman ba?, kwana d'aya da kawoni gidanka ka saka ni kuka yafi a k'irga, ashe daman
haka kake bansani ba?da ina ganin Shu'aib ne kawai d'an iska ashe kaima d'in dai sai a
hankali."
Garzali yayi wata dariya mai sauti yace,

"Ai ni d'an guguwa ma ne in dai akan wannan fannin ne, yarinya kima gode ma Allah a hakan
ma ina tausayinki da sai kin gane shayi ruwa ne, don ni duk abunda nayi bani da laifi saboda
Mama da Ammaah ne suka janyo komi, saboda sune suka ce in yi ta nanuke maki kar in yarda
in d'aga maki k'afa."
Da sauri ta d'ago idanunta ta kalleshi fuskarta d'auke da alamun mamaki,ya d'aga mata gira
yana murmushi yace, "Yes don sune suka yi ta baki abunda zai sa ni in yi ta zaucewa a kanki,
to ko kinga dole ne kiyi juriyar duk halin da kika sami yayanki, tunda ai kema kinsan ba halina
bane ba ko?"
Izzatu ta maka masa wata jar harara sannan tace,

"To ai yanzu kafi man kola shafawa ai NI bansani ba wallahi da ban biye su nasha ba, don gashi
sun jaman za'a kassarani da ka bari munyi ta aurenmu hankali kwance, baka bijiro muna da
wannan katuwar matsala ba."

Garzali ya lakuce mata hanci sannan yace, "To meye auren halan?nidai zo ki maida man
kwalliyata da kika goge wajen rakinki."

Ta zunb'uro baki tana gunguni yayi 'yar dariya sannan yace,

"Yanzu kuma inyi wani abu ace na zama d'an iska,yanzu dai zauna in maki kwalliyar muje muyi
break fita zanyi fa ."

Ya k'are maganar tareda zaunar da ita a kan 'yar kujerar madubin, ya saka cleanser ya goge
mata fuska tass sannan ya fara shafa mata powder, ya d'auko eye liner ya zira mata sannan ya
shafa mata janbaki ya gyara mata girarta dake kwance cike fam da gashi gata bak'i k'irin tamkar
anyi mata jagira, sannan ya shafa mata eye shadow kalar atamfar da ke jikinta, idonta a rufe
yace, "Ko ke fa yanzu naga amarya ta fito tsaf amman haka kawai da gata na ki dinga yiman
kwalliyar masu takaba?."

Tana bud'a idon taga yanda tayi kyau masha ALLAH a cike da mamaki tace da shi, "A ina ka
iya wannan kwalliya yayana?"

Yana dariya yace "tayi kenan"

Tayi masa wani kallo tace, "Tayi amman kad'an."

Yace "To akawo tukuici ko ince sai an biyani ma."

Tayi 'yar dariya sannan tace " ka biyo bash.......... ."

Kafin ta Kai k'arshen maganarta yace, "Ai ko ni kam ba zan yarda ba wallah." caraf ya jefa
bakinshi a nata duk mutsu mutsun da takeyi bai k'yaleta ba har sai da ya shanye janbakin tass,
sannan ya saketa tana maida numfashin wahala, tana k'ok'arin yin magana ne yayi mata alamar
tayi shiru da hannunshi, sannan ya janyota suka fito k'aton falonsu dake mak'are da kayan more
rayuwa, kai tsaye suka nufi diny da yake cike fam da abun breakfast, wanda Ammaah da Mama
suka yi sammakon aiko masu dashi, don tun dawowarshi Masallaci ne wani d'aya daga cikin
scuritys d'in dake tsaron gidannasu, ya ke sanar dashi Ammaah tace kar su tanadi komi su jira
za'a kawo masu abin kari, lokacin da suke bacci ne security d'in ya kira wayarshi yana sanar
dashi sak'on ammaah ya iso har da na Mama ma yazo da ba'a san da zuwanshi ba, ya fita ya
bada Umurni aka shigo da kayan sannan ya koma ya mak'alk'ale matarshi, wadda yake jin
sonta tamkar ranshi.

Wajen cin abincinma bai barta ba haka yayi ta jagulata ita ko ta biye shi suna ta zuba
soyayyarsu, ta sukurkurce masa sai shagwab'a take ta zuba masa, shi ko abun nema ya samu
ya shiririce ya manta ma da fitar da yace zai yi, sun ciyar da junansu sosai sunci sunyi k'at don
ita duk da rashin son cin abincin da bata yi, shauk'in soyayyarshi da ya jata yasa ta saki jiki ta
ci sosai, bayan sun kammala ne ya sake zuwa yayo wani wankan sannan yayi mata sallama ya
nufi gidansu Abaaah domin yayi masu godiya.

Ita ko fitarshi ke da wuya ta shige d'akinta nikam ina ganin haka na haye diny d'in inata kwasar
gara ta, ina tsaka da yagar wata k'atuwar cinyar kaza ne naga wasu ma'aikatan gidan masu
uniform iri d'aya sun nufo ni, da sauri na cisgi naman na cika bakina sannan na d'auko ledar
dake jakata na juye sauran na kular duka na b'oye a jikina, aiko suna zuwa suka fara tattara
kayan suka kwashe duka naga sunbi wata hanya, na bisu da harara nace "Baku yi man bak'in
ciki ba ai tunda na yagi rabona."

Na k'are maganar da yi masu gwalo sannan na k'ulle namana tamau na jefa jaka na fito ina
yauk'i nayi gida abuna.






Akafta�






D/Auta ce
[8/22, 1:56 AM] Auntyna: *�RUWA DA KANKARA⛈️*


*NA HADIZA D/AUTA*



https://www.facebook.com/106584514455096?referrer=whatsapp

*⭐⭐⭐TAURARI WRITERS ASSOCIATION⭐⭐⭐*

(We entertain and educate according to our religion and ethnics)


*PAGE SIXTY SEVEN*

**********************

A gajiye lik'is suka isa gida wanda shi kanshi angon ya gaji sosai saboda jiganiyar hidimar bikin
da suka sha, to bale Amarya Izzatu da sai angaje takeyi tun a cikin mota har suka k'araso gida,
saboda a lokacinma wani bacci ne mai dad'i yayi awon gaba da ita, yana yin parking ya
tarairayo abarshi ya rungume suka shige cikin gida, in da direct d'akinshi yayi da ita ya samu ya
lallab'ata taci kazar amarcin, sannan suka je suka yi nafilar godiyar ALLAH tareda addu'ar
nemarwa aurensu zaman lafiya mai d'orewa, sannan ya taimaka mata ta sullo wanka tana ta
mashalon bacci wanda duk rabi a cikin mayen bacci tayi shi shiyasa ma ko d'ar bata ji ba
lokacin da yana taya ta wankan, bayan ta fito ta shirya cikin wata arniyar rigar bacci tareda
shafa turaruka a jikinta sannan ta baje kan gado sai bacci, shima yayo wankan yabi lafiyar
gadon tareda janyo abarshi a jiki ya mak'alk'ale, ya sauke ajiyar zuciyar da ta kai goma saboda
farin cikin jin dad'in ganin wannan rana, da ALLAH ya mallaka masa k'anwarshi Izzatu a
matsayin matar aurenshi halalinshi, K'amshin turaren dake jikinta ya saka shi shiga wani yanayi
yayi k'ok'arin rage zafi ta hanyar k'ara cusa kanshi cikin jikinta yana sauke numfashi sama
sama, ya dinga sarrafata a hankali saboda baya son ta tashi daga baccin da ya fahimci tana jin
dad'inshi sosai, domin kuwa ta baje sosai sai sauke numfashi takeyi a hankali, amman sabon
yanayin da ya tsinci kanshi a ciki ya sanya shi bin jikinta da wani kalar salo, wanda ita kanta
sai da taji abun har tsakiyar kwanyarta a cikin baccin, wanda itama ta fara maida masa da

martanin nata kalar salon, don ita a tsammaninta duk mafarkan da tasha yine a 'yan kwanakin,
shiyasa ta baje sai karb'ar sak'on da yake aika mata takeyi tana sauke numfashin jin dad'in
yanayin, wanda shi kanshi a lokacin ya d'imauce sosai duk da yaso ya d'aga mata k'afa amman
yanayin da yaganta yasa ya kasa jurewa, wasa tayi nisa ne yana gaf da cimma buri sai kawai
hankalinta ya dawo jikinta, ba shiri ta fara kukan ceto a firgice tana kiran sunanshi akan yazo ya
taimaketa Shu'aib zai yi mata fyad'e, wannan magana da ya ji ta fad'a ita ce ta kare masa
gwiwa akan k'ok'arin da yake na son cimma cikar muradinshi, ya koma lallashi tareda ban baki
yana kwantar mata da hankali yana lallaminta har ta koma bacci, shi kam baccin kwata kwata
kasa d'aukarshi ya yi saboda abunda yake ji yana yawo a jikinshi, musamman mararshi da ta
rik'e ta k'ulle tamau sai numfashin wahala yake fitarwa, tareda cije lips yana runtse idanuwanshi
saboda daman cen ya dad'e yana fama da wannan lalura wadda dole sai yasha lemun tsami
yake jin sauk'i, to amman na yau yafi YI masa illah sosai gashi ba wani lemun tsamin da ya yi
tanadi balle yaje ya d'auko ya sha yaji 'yar sa'ida, tun yana d'aukar abun wasa har sai gashi da
yin zufa sharkaf yana murk'ususu saboda tsananin azabar da yake sha, da dai yaga idan bai
d'auki wani mataki ba zai hallaka kanshi a kan abunda yake lalinshi ne, ya janyo ta jikinshi
tamkar wani bajimin zaki ya fara aika mata da manya manyan sak'una, wanda ta kasa jurewa
sai gata tana karb'ar yanayin itama a zafafe saboda abubuwan da aka ta d'irka mata sun
tsimata sosai,wasa sai moving takeyi cikin zak'uwar cimma manufa ai lokacin da ya zo neman
hanyar da zai b'ullewa ne, ta k'walla wata k'arar azaba shiko duk da ya riga da ya d'imauce
amman kuwwar ta shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login