Showing 39001 words to 42000 words out of 95282 words
Chapter 14 - AFIYYA BOOK COMPLETE DOCUMENT By A'ishatu.txt
secret din ba, I've to inform Mummy. Ta Yaya Zaki cigaba da rayuwa a Haka? Afeey Mari ? Ciki? Shege shi Kuma yayan dama I never like your relationship wallahi! Kinsan ko kin aure shi kina tareda su Kawu Sa'idu, kinyi aure Amma zaa cigaba da rayuwar da akeyi, Allah ya hada kowa da rabon shi, don't feel bad Dan Kun rabu better days are coming"
Cikin kuka nace
" Se yaushe? Yaushe ne better days din? Yau ko gobe? Na gaji Rooks Ina jin kamar kaddarar ta yimin nauyi"
Se ta fara kuka tana fada min nayi hakuri Allah Yana sane Dani, a karshe tace Dole zata fadawa Mummyb, Ta fada tana share hawayen dake bin fuskarta, na girgiza Kai nace
" Baki gane ba Rooks, da Mummy dasu Kawu Tijjani suna da maganin yimin da tuni wani zancen ake ba wannan ba, tunda kiga Ina Shan wahala to tabbas Haka Allah ya tsara min, idan kin fada musu tada musu da hanakali kawai zakiyi, Dan hakan Dan Allah kiyi shiru, kema na fada Miki ne Dan naji sanyi a cikin raina. To Baki sani ba Rooks, Kawu sure zai min, karki fadawa kowa"
" Da wa?"
Na girgiza Kai alamun ban sani ba tace
" Auren Dole AFIYYA? you mean Kawu zai maki aure da wanda Baki sani ba? Baki taba haduwa dashi ba? come on AFIYYA this is freaking 21st cent not lokacin da, rayuwa ta canja Afeey!"
Nayi shiru Ina tunanin me zance ma Rooks dake bambami cikin wayar, abinda take bazai canja fact that aure kawu zai min ba, banida Wanda zai taimaka min. Da gaske na fahimci a wañnan lokacin zumunci ya Kare, lokacin da Abbu keda Rai ban taba kawowa watarana Zan tsinci kaina cikin wannan halin ba, ban taba kawowa ni wadda nake da gata Zan Kare a Haka ba, tabbas rayuwa zancen banza ce.
" Come on Rooks, maganar nan ta tsaya tsakanin mu, bana son kowa ya sani, saboda Kawu Sa'idu yace zai fadawa kowa ni nake son mijin. do this for me sister please"
Tayi shiru se can tace
" Afeey are you ok? Are you sure Zaki iya hakan?"
Na gyada Mata Kai inajin yadda zuciyata ke tarwatse wa tana bajewa and I was left shattered Amma dukda Haka Ina da yakinin Allah zai kawo min dauki!
"But know that I'll always be there for you?"
nayi murmushi daya fitar da dimples Dina Wanda ko magana nake lotsawa suke, I remembered Ummaan su na yawan cewa Yunwa CE tasa nake da dimple ba kyau ba.
Auren ma nayi tunanin zaa hadani da Wanda Zan kalla naji dadi Amma da aka tashi se aka Nemo Wanda ko a lahira bana zata Masa Shiga aljanna, Kar kuga laifina Manzon Allah SAW yace Wanda yabi iyayenshi kamar ya bini ne, idan ka Saba musu ni ka sabawa! Shi yayi fatali da wannan maganar.
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of Nigeria, send evidence of payment to 09063467258.28
Komai se nake ganin shi tamkar almara, cikin kankanin lokaci Kawu yayi blowing magana zuwa sauran Yan uwan shi uku. I was so naive then, I was so young then ko addua ba sosae nake ba gaba daya banyi understanding concept of kaddara ba, saboda Gani nake kawai duk abinda ya faru da Kai kawai kaddara ce and nothing, absolutely nothing will change kaddarar. Haka nan na Hana Rooks t fadawa kowa saboda Ina ganin Dole na karba dukkan abinda yazo cikin rayuwata. Yammacin jumaa Ina kwance se naji sallamar Kawu Sa'idu, bama sallama zance ba kwala min Kira kawai yake Yi, nayi saurin mikewa na dauki hijabi na na fito Yana tsaye a kofar dakin har na kusan yin Karo dashi, na Dan ja baya nace
" Kawu Ina wuni?'
Ya dalla min harara yace
" Ki canja Kaya kizo mijinki yazo"
Idanuna a warwaje nace
" Miji Kuma?"
Nayi saurin janyewa baya saboda dukan da ya kawo min, komawa nayi ciki Ina tausar zuciyata, Dan na riga na sawa zuciyata I'm accepting aurennan, da dai in cigaba da Zama gidannan to gwara na aura ko waye, bansan fadar hakan kuskure bane babba. Skirt da riga na saka, na kalla kaina Anty Nafisa matar uncle Babawo ita ta dinka min zuwanta na karshe Nigeria, ita kadai tazo wani biki shi ne tazo taga yadda nake. Yayi min cif cif, na fara budewa ta kasa, dukda shekaru na basuda yawa Amma Kuma Babu laifi jikina me kyau ne. Mayafin kayan na dakko na yafa na fito, Ummaan su na zaune ta kalleni ta kyabe Baki, bance komai ba na nufi waje wata kyakyawar 307 sabuwa dal se sheki take da daukar idanu baka wuluk. Yaya na tsaye ya hade Rai, na kalleshi shima tunda na fito idanun shi akai na yake, fuskar shi tana kunshe da tashin hankalin da kana kallon shi za ka iya karantawa, se Naga yayi rama a rabuwar da mukai shekaran jiya, tun da muka Gama wannan maganar ban Kara ganin Shiba. shida Baba da Kawu Sa'idu suna tsaye se wasu Baki Wanda nake tunanin daya daga cikin su shi Zan aura Yana tsaye , na karasa na gaishe su, dukkan su idanun su a kaina Kawu yace
" Tsayuwar me kike ba Zaki karaso ba"
Na tako a hankali har nazo dab dasu idanuna a kasa, ya dube ni yace
" JUNAIDU se kayi hakuri, Haka take kamar Yar kauye, gata nan!"
JUNAIDU na nanata cikin zuciyata, na daga idanuna na kalle su dukkan su shekarun su baya wuce talatin ba, sun Sha bugaggun shaddodin su, daya ruwan sararin samaniya dayan Kuma ruwan toka, dukkan si babu me hula a Kan shi and I wonder yadda banji Kawu yayi korafi ba, na tuna zuwan mijin Siyama na farko Bai zo da hula ba aka ta ciccira maganar se gashi wannan ma yazo a hakan. Tarkata yaran shi yayi Suka shige ciki ya barni tsaye Ina Wasa da hannuna cikin mayafi,
" To Bari na Shiga mota se kuyi magana"
Dayan ya fada Wanda ya tabbatar min da bashi bane Junaidun, ya wuce cikin motar, na dago na kalle shi he's handsome wannan shi ne abinda na fara fahimta Bayan kallon fuskar shi, he looks decent daga fuskar shi zaka fahimci baya da magana, he looks innocent and good. Wannan shi ake cewa illusion, what the eyes sees is not always real! To wannan shi ne abinda nayi idan ka kalle shi ba zaka taba tunanin he's thug ba, shi da halayen da yake exhibiting sunyi hannun riga, he appears a good man. Ganin yayi shiru Bai ce komai ba yasa na gaishe shi a karo na biyu, ya kalleni ya ce
" Lafiya!"
Ban Kara magana ba naji Raina na kokarin baci, a Haka nayi ta tsaye wajen minti talatin Dan hakan na Kara duban shi nace
" Allah ya kiyaye hanya nagode!"
Ban jira amsar shi ba na wuce cikin gida, Ina jin kaina ya cunkushe da tambayoyi iri iri sede Babu Wanda Zan iya amsawa a ciki Dan ni na bansan amsar ba, Babu Wanda na samu tsakar gida Dan haka na wuce daki na kwanta na lumshe idanuna Ina adduar Allah ya zaba mafi alkhairi. Bayan ishai Suka fita Ummaan su day Kawu se ya rage no kadai Dan Hafsa anyi hutu ta tafi Kano, Ina nan a kwance naji sallamar Yaya, da sauri na Mike Ian bin shi da kallo har ya samu guri ya zauna, na tsare shi da idanu Ina jin yadda ake min tickling a cikina, gaba daya naji farin ciki ya lullubeni, hakan ya Bata min rai kenan har yanzun Ina son shi.
" Seems kamar kin yadda da wannan auren da zaayi Miki ko?"
Nace
" Eh!"
Da mamaki ya kalleni yace
" Bakya Sona kenan? Kin manta munyi alkawarin zamuyi Aire"
Na mishi banza saboda gaba daya nema yake ya fitar min da nutsuwar da na fara samu, ganin nayi mishi shiru se ya Mike ya fita. A hankali na Kai hannuna na rike kirjina dake min zafi,nidai ban cancanci wannan rayuwar ba!
" Me yasa kaki Mata magana?"
Safiyyu ya tambaye shi lokacin da suka dauki hanya, Junaidu yace
" Me zance Mata, nifa kaina mamakin yadda akai na yadda Zan aureta nake"
Safiyyu yayi dariya yace
" Nasan Mata basa gabanka Amma yarinyar nan karama ce Bata San komai ba , Dan Allah ka rike ta da kyau"
Junaidu ya kalleshi Yana sakin dariya yace
"Kai da bakin ka kake hadani da Allah?"
Ya Kara kwashewa dariya yace
" Kai kanka kasan badan an bani saa da aurenta ba Banga dalilin da zaisa na aureta ba, Kuma bayan Haka nafi son ta shigo da Shirin cewar uwarta zataci ba Dadi zata ji ba"
Safiyyu yace
" Tayi kankanta yarinyar, baka ganin kamar shima Sa'idun Yana da wani dalili na aura maka ita"
" Eh mana dama ban Gaya maka ba? Yarinyar nada dukiya wadda take hannun kannenshi, yasan idan ya bar yarinyar tayi karatu watarana zata karbi dukiyar ta shiyasa ya hanata karatu, sannan ya aura min ita, to shi Malam na Dan Issa ya fada Masa idan ya aura min ita Babu jimawa dukiyar zata dawo hannun shi, ni Kuma idan na aureta zata zame min kariya daga dukkan sharri, sannan gidan mu da nake son ya tarwatse to zai tarwatse"
Safiyyu ya jinjina Kai yace
" Akwai samu kenan! Amma dukda Haka banso a saka yarinyar a ciki ba"
Kamar yadda nayi tunani, washegari Sega Mummy da yamma itada Rooks, Kawu Tijjani ma ya iso. Ina daki na zubawa kayana Dana wanke idanu Amma ko daya na kasa ninkewa naji sallamar Mummy, nayi saurin sakin hular hannuna na mike, fuskarta dauke da murmushi ta rungume ni, Nima na rungume ta inajin sanyi cikin raina, ta sakeni ta zauna Nima na zauna se Kuma na dauki hijabi na fita Ina kallon Rooks da taki kallona, nayi murmushi na je wani shop kusa damu na siyo ruwa na dawo, Ina Zama Rooks ta matso nace Mata
" Ni nayi fushi!".
Mummy tana Mana dariya har muka fara Hira, na dubi Mummy nace
" Yanzun na bayar a siyo awara abincin ya Kare"
Tayi min murmushi yace
" To daughter, kawun ki yace min kin fitar da miji ko?"
Na danyi Murmushin yake na tuna kashedin da yayi min yau da safe akan kowa yazo nace ni nake son Junaidu ni na zabe shi, anan yake fada min shi din Dan kazaure ne. Na gyada Kai Ina sunkuyar da kaina , tayi murmushi tace
" Amma jikina na bani you were forced. Tell me Afiyya gaskiyar magana"
Na dago na kalla Rooks da ta ke Wasa da zoben hannunta Wanda take nuna nervousness dinta, nace
" Mummy da gaske!"
Se tayi murmushi again tace
" Amma shi ne baki fada Mana ba, se saura sati biyu yake fada Mana. Allah ya Sanya alkhairi Amma naso ace ba aure Kika zaba ba karatu Kika zaba, dukda auren ma is in line, But tunda Haka ne ki sani Ina tare da
Ke duk abinda kike so ki fadamin"
Na Share hawayen idanuna nace
" Mummy nagode!"
Aka kawo awara tana ta min nasiha da guda min yadda zamantakewar aure take, se yamma Suka tafi Kawu yace na bisu saboda Shirin biki. Kwana biyu duk yadda nake son aiki ta hananin se hutawa kawai da nake tace nayi Rama da yawa kullum girki take koya min tana bani nutritious food Ina ci, ban Kara ji daga gurin angon ba, tunda ba waya ce Dani ba Dan ta gurin Yaya Shehu Kawu ya karba tun kafin na hada ta. Mummy ta Kira Nanny se gata ta taho ta fara guarani, nayi yar kiba nayi kyau. Da daddare tana mulka min wani yellow abu me azabar kamshi a jikina Rooks na zaune tana mitar se an shafa Mata tace
" Ku fada min gaskiya meye zancen aurennan?"
Nayi kirikiri nace
" Ai na fada Miki ni na fito dashi"
Tayi dariya kawai tace
" Yara kenan!"
Shirye shirye sosae Mummy keyi,saura sati daya Ina zaune a daki na hada kaina da gwiwa nayi shiru Kuma ni ba kuka nake ba Rooks ta zauna gefena tace
" Afeey yanzun auren zakiyi? Wanda Baki taba sani ba shi Zaki zauna dashi, Afeey Ina jin kamar I'm a bad person da nake kallo kina Shan wahala Amma na kasa fadawa kowa"
Na riko hannunta nace
" Watarana zanji Dadi karki damu"
A wañnan Daren Ummiey ta iso da family dinta, Haka Uncle Babawo Wanda min ringa munyi waya a wayar Mummy. Ummiey na yin wankan ta taho gidan Mummy ta same ni a parlor ana turara ni, Mummy nata duba kayan kitchen din da tayi order. Ummiey ta zauna Suka gaisa, Suka gaisa da Nanny
" Yanzun Maryam yarinyar nan tayi kankanta da aure shekara Sha biyar fa!"
Mummy ta sauke ajiyar zuciya tana kallona tace
" To ya zanyi? Ita ke son shi, da farko nayi tunanin Yaya Sa'idu ke fada kawai Amma ta tabbatar min da bakinta Haka ne"
Ta girgiza Kai tace
" To Allah ya Sanya alkhairi, shi Kinga mijin anyi bincike sosae"
Mummy tacr
" Munyi maganar da Sa'idu yace komai steady Kuma Wai baya gari shiyasa Bai zo min gaisa ba"
Itadai Ummiey kawai kanta take gyadawa Amma dukda Haka idan muka hada Ido se nayi saurin sauke idanuna Dan gani nake she's seeing through me.
AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria, send evidence of payment through 0806346725828
Komai se nake ganin shi tamkar almara, cikin kankanin lokaci Kawu yayi blowing magana zuwa sauran Yan uwan shi uku. I was so naive then, I was so young then ko addua ba sosae nake ba gaba daya banyi understanding concept of kaddara ba, saboda Gani nake kawai duk abinda ya faru da Kai kawai kaddara ce and nothing, absolutely nothing will change kaddarar. Haka nan na Hana Rooks t fadawa kowa saboda Ina ganin Dole na karba dukkan abinda yazo cikin rayuwata. Yammacin jumaa Ina kwance se naji sallamar Kawu Sa'idu, bama sallama zance ba kwala min Kira kawai yake Yi, nayi saurin mikewa na dauki hijabi na na fito Yana tsaye a kofar dakin har na kusan yin Karo dashi, na Dan ja baya nace
" Kawu Ina wuni?'
Ya dalla min harara yace
" Ki canja Kaya kizo mijinki yazo"
Idanuna a warwaje nace
" Miji Kuma?"
Nayi saurin janyewa baya saboda dukan da ya kawo min, komawa nayi ciki Ina tausar zuciyata, Dan na riga na sawa zuciyata I'm accepting aurennan, da dai in cigaba da Zama gidannan to gwara na aura ko waye, bansan fadar hakan kuskure bane babba. Skirt da riga na saka, na kalla kaina Anty Nafisa matar uncle Babawo ita ta dinka min zuwanta na karshe Nigeria, ita kadai tazo wani biki shi ne tazo taga yadda nake. Yayi min cif cif, na fara budewa ta kasa, dukda shekaru na basuda yawa Amma Kuma Babu laifi jikina me kyau ne. Mayafin kayan na dakko na yafa na fito, Ummaan su na zaune ta kalleni ta kyabe Baki, bance komai ba na nufi waje wata kyakyawar 307 sabuwa dal se sheki take da daukar idanu baka wuluk. Yaya na tsaye ya hade Rai, na kalleshi shima tunda na fito idanun shi akai na yake, fuskar shi tana kunshe da tashin hankalin da kana kallon shi za ka iya karantawa, se Naga yayi rama a rabuwar da mukai shekaran jiya, tun da muka Gama wannan maganar ban Kara ganin Shiba. shida Baba da Kawu Sa'idu suna tsaye se wasu Baki Wanda nake tunanin daya daga cikin su shi Zan aura Yana tsaye , na karasa na gaishe su, dukkan su idanun su a kaina Kawu yace
" Tsayuwar me kike ba Zaki karaso ba"
Na tako a hankali har nazo dab dasu idanuna a kasa, ya dube ni yace
" JUNAIDU se kayi hakuri, Haka take kamar Yar kauye, gata nan!"
JUNAIDU na nanata cikin zuciyata, na daga idanuna na kalle su dukkan su shekarun su baya wuce talatin ba, sun Sha bugaggun shaddodin su, daya ruwan sararin samaniya dayan Kuma ruwan toka, dukkan si babu me hula a Kan shi and I wonder yadda banji Kawu yayi korafi ba, na tuna zuwan mijin Siyama na farko Bai zo da hula ba aka ta ciccira maganar se gashi wannan ma yazo a hakan. Tarkata yaran shi yayi Suka shige ciki ya barni tsaye Ina Wasa da hannuna cikin mayafi,
" To Bari na Shiga mota se kuyi magana"
Dayan ya fada Wanda ya tabbatar min da bashi bane Junaidun, ya wuce cikin motar, na dago na kalle shi he's handsome wannan shi ne abinda na fara fahimta Bayan kallon fuskar shi, he looks decent daga fuskar shi zaka fahimci baya da magana, he looks innocent and good. Wannan shi ake cewa illusion, what the eyes sees is not always real! To wannan shi ne abinda nayi idan ka kalle shi ba zaka taba tunanin he's thug ba, shi da halayen da yake exhibiting sunyi hannun riga, he appears a good man. Ganin yayi shiru Bai ce komai ba yasa na gaishe shi a karo na biyu, ya kalleni ya ce
" Lafiya!"
Ban Kara magana ba naji Raina na kokarin baci, a Haka nayi ta tsaye wajen minti talatin Dan hakan na Kara duban shi nace
" Allah ya kiyaye hanya nagode!"
Ban jira amsar shi ba na wuce cikin gida, Ina jin kaina ya cunkushe da tambayoyi iri iri sede Babu Wanda Zan iya amsawa a ciki Dan ni na bansan amsar ba, Babu Wanda na samu tsakar gida Dan haka na wuce daki na kwanta na lumshe idanuna Ina adduar Allah ya zaba mafi alkhairi. Bayan ishai Suka fita Ummaan su day Kawu se ya rage no kadai Dan Hafsa anyi hutu ta tafi Kano, Ina nan a kwance naji sallamar Yaya, da sauri na Mike Ian bin shi da kallo har ya samu guri ya zauna, na tsare shi da idanu Ina jin yadda ake min tickling a cikina, gaba daya naji farin ciki ya lullubeni, hakan ya Bata min rai kenan har yanzun Ina son shi.
" Seems kamar kin yadda da wannan auren da zaayi Miki ko?"
Nace
" Eh!"
Da mamaki ya kalleni yace
" Bakya Sona kenan? Kin manta munyi alkawarin zamuyi Aire"
Na mishi banza saboda gaba daya nema yake ya fitar min da nutsuwar da na fara samu, ganin nayi mishi shiru se ya Mike