Showing 90001 words to 93000 words out of 95282 words
Chapter 31 - AFIYYA BOOK COMPLETE DOCUMENT By A'ishatu.txt
Ina dariya. Ana gamawa Anty Falmata tasa na canja Kaya sannan aka kaini gidan sarki chamber kamar shi, ta kalleni ta tsufa se na tuna Hajiya kakata, yadda muke yawan zuwa wajen ta. Ta riko hannuna kafin a Fara budar Kan tace
" A dakinnan na raini mustapha da Abubakar, saboda amincin su Mata ma Yan uwa Suka aura,tare sukai karatu. Gashi yau Allah ya nuna min Dan mustapha ya auri Yar Abubakar. Allah ya albarkaci auren ki ya jikan Dana"
Ta karashe da doguwar addua akai formalities na karba ta sannan da daddare mukai Shirin dinner, shi kadai ne Wanda mukai tare dashi, suit ya saka kamar peach kamar nude Haka, shirt din ciki da tie dinsa were all Navy blue, ni Kuma na saka gown ta material me Dan glitters maroon, munyi kyau, friends dinmu duka sunyi kyau sosae. Bamu Jima ba sosae muka Gama sannan muka fito rakiya, yawancin Dana nan zasu kwana tunda dare yayi, hannun shi cikin nawa, seda duka Suka shiga mota suka tafi sannan ya bude min gefen shi na shiga ya zagayo ya tada motar tare da Kama hannuna ya rike cikin nashi. Dayan Kuma Yana driving har muka karasa kofar gida. Yayi parking tareda pecking hannun nawa Dake cikin nashi yace
" I badly wanted holding these hands, I wanted feeling their softness. Da nayi hakuri gashi na rike"
Na danyi kasa da kaina saboda caressing hannun nawa da yakeyi da thumb dinsa, Jin na Yi shiru yasa yace
" Nasan kin gaji, the day was very busy kije kiyi bacci Amma ni nasan bazan iya ba, had it been Zan jiki a kirjina I will have a peaceful night!"
Jin hakan na turo bakina tareda kwace hannuna daga nashi yayi saurin rikeni ya juyo da fuskata, for the first time naji bakin shi a cikin nawa.
63
Kana kallon yadda yake duba agogo tare da Kuma Jan tsaki lokaci zuwa lokaci kasan ya kosa motar ta karasa ta sauke su a kazaure, tun biyar na asuba yaje Tasha ya shiga mota, Dan malamin yace lallai lallai asirin da zaayi sede ya zamana Junaidu yayi da kanshi ba Safiyyu ba, gashi yau ne daurin auren Kuma Dole se ya kasance ayi binne binnen da Kuma hayakin Dole se de yayi da Kan shi kafin daurin auren. Yaso ace tun acan zaayi aikin da yafi kowa farin ciki, dama haushin Afiyya yake ji da danginta da sanadin su yaje har prison na kusan shekara daya, Dan Haka asirin da ya karbo ba Wai na fasa auren ne kawai ba, shima Junaid zaiji ya tsaneta bazai aureta ba sannan rayuwar ta se ta lalace gaba daya. Yayi murmushi Yana Kara kankame jakar da layoyin da Kuma itatuwan suke ciki, ya sake duba agogo yaga Sha daya da rabi gashi sun baro daura sun kusa kazaure abada.
Lumshe idanun shi yayi Yana kiyasto yadda zaiyi fata fata da rayuwar Afiyya, Allah dai ya kaisu kawai ya ayyana a zuciyar shi. Suna Dan da Isa cikin gari wata Mata ta fara fadin driver ya tsaya yarinyar ta da Bata saka Mata diaper ba tayi Bayan gida, Kuma ya Bata har na kusa da ita. Dole driver ya tsaya Yana ta fadan ta Bata musu lokaci. Gashi acan extreme take seda kusan kowa na motar ya sakko sannan ta fito dan gyara yarinyar. Safiyyu ya bude idanun shi tare da kallon agogon wayar shi ya saki tsaki Wanda kowa ya gaji daji. Sauran passengers masu bukatar stretching kafafun su day Wanda zasu zagaya duka suka sauka se Safiyyu kawai ya rage cikin mota. Kamar bayan mintina biyar Babu wani Wanda ya Isa ya Fadi abinda ya faru, ko shi Safiyyu Bai Isa fadar yadda wuta ta fara daga jikin shi ba, shidai yasan ya fara jin burning sensation a jikin shi, ya bude murfin motar ya fito Amma wuta sosae ta kankama a jikin shi tun daga wandon jikin shi har zuwa rigar shi se ci suke tamkar Wanda aka zuba Masa fuel aka kyasta Masa ashana Haka yake ci, wani passenger dashi ya fara ganin shi ya saki ihu Yana fadin
" Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun!! Kuzo jamaa kuga ni"
Safiyyu se ihun Neman taimako yake Yana kokarin yage kayan jikin shi Wanda hakan ke exposing jikin shi Yana Kara konewa. Ruwa Suka Nemo masu kasa ana ta zuba Masa Amma ko gezau wutar ba tayi ba, Haka suka tsaya kallon ayar Allah Dan kanta ta mutu ya zube a gurin jikin shi Babu kyan gani.
NDLEA OFFICE, ABUJA.
Files ne guda uku Wanda aka saka igiya aka daure su wani officer yake dauke dasu ya fito daga ofishin babban sashen zuwa nashi ofishin. Yana shiga nashi ya zauna tareda sake kallon sunayen da Kuma address din su duk da Suka Gama samu, ya dauki wayar landline dake aje Akan desk dinsa ya fara Kira. Bai wani Jima ba ya fara magana cikin turanci Wanda accent din barebari ke fitowa a ciki. A jikin desk din akwai sunan shi Muhammad Ali. A cikin magangun shi ya bada order Akan suspect din da ake nema masu trading hard drugs. Yana maganar Yana Kara bubbude files din sannan ya aje wayar tareda shafa fuskar shi, it was sure a hard job sunfi shekara uku suna Neman mutanen nan se yanzun aka samu aka San inda dukkan su suke.
Junaidu na zaune kofar gida da wayar shi a hannu sunyi magana tun sassafe da Safiyyu Akan ya taho, dukda a lokacin da suke wayar seda ya fada Masa cewar shi ya fasa kawai ya barwa Allah ya zaba Masa abinda yafi alkhairi Amma Safiyyu yace Babu wannan maganar, aure se ya aura Afiyya ya jira shi Yana Hanya. Shi yasa ya fito kofar gida ya zauna, se wayar shi ta fara ringing a tunanin shi Safiyyu ne se yaga Malam ne abokin shi, ya dauka Yana fadin
" Malam ka buya"
Malam ya danyi murmushi yace
" Gaba daya ka Bata ya maganar cocaine da mukai dakai zaa samu?"
Junaidu yayi tsaki yace
" Suna nan fa, akwai wajen 1kg a gidana ni so nake na daina harkar wallahi"
Malam yace
" Bari kawai zamuyi maganar yanzun kazo gidan Zan Aiko Yara su karba min"
Daga Haka sukai sallama ya wuce gidan da se yayi sati Bai leka ba, Yana zuwa ya saka mukulli ya bude sannan ya Shiga inda shi kadai yasan gurin, ya fara Ciro cocaine din da wasu daga cikin hard drugs da yake dealing kawai se Jin alamar kyas din camera yayi, Yana dagowa yaji bindiga a forehead din shi, cikin sauri ya saki ledar tareda daga hannun shi sama in surrender, camera man din yayi snapping scene din Suka saka gloves suka kwashi kayan sannan suka handcuffing dinsa seda aka saka shi bayan motar su sannan yaga Malam a zaune ya zabga tagumi da tashi handcuff din, ya dube shi yace
" Setup ne?"
Yace
" Ya zanyi?"
A take ya mikawa Junaidu waya akan ya Kira abokin harkallar tasu.
Gari ya waye tun asuba ban koma bacci ba Ina gurin Dad Yana Kara nausar Dani abinda ya kamata dukkan Wanda nauyi irin wannan ya hau kanshi abinda ya kamata yayi, nayi shiru Ina sauraren shi yace
" Kiyi hakuri wannan gidan ba kamar wannan gidan bane, wancen you've every freedom Amma watarana zakiji kamar ke din captive ce, kamar a prison kike, nasan zaman da kikai damu Kinga yadda muke zaman mu lafiya da antyn ki, bawai bama fada ba munayi, but we face it together, kema Haka nake son kiyi. Ki sani nine babanki, ni din kullum Zan saurareki duk lokacin da kike bukatar hakan. Ina farin ciki da hannu na gida Zaki Shiga I'm sure of waye shi. Kada ki bani kunya, be the person I know you were. Please Afiyya"
Na gyada kaina siraran hawaye na bin kuncina yayi min addua sosae sannan yace naje na tafi. Na dawo daki na tarar kowa na hada kayan shi Dan ranar kowa zai tafi. Na zauna Ina fadin
" Meye kuke ta hada Kaya se kace korarku akeyi"
Amina tace
" Allah ya Baki hakuri"
Na Mata banza na fita gurin Anty Falmata da Anty Yana Suka karasa gyara min jikina sannan nayi wanka na saka Kaya, wani lace ne me balain kyau , aka saka min sarka da dukkan wasu abinda ya dace Amma fuskata Babu ko powder Dan na tashi kuraje sun fito min Wanda Anty tace saboda makeup din da akai min ne, fuskata Bata Saba ba. Mom ta dakko wani set din sabulu, bridal set ta bani tace
" Ki fara using dasu friend dita take siyarwa Nima dashi nake amfani ba karamin kyau ne dashi ba"
Na kyabe Baki Ina kallon sunan Fattyjet 3D bridal set a jiki. Na amsa da to sannan aka saka min a kayana. Wajen Sha daya motocin da zasu kaimu airport mu tafi maiduguri Suka zo, ai se na fara kuka na kankame Mummy dukda duk tare zamu tafi, ta rike hannu na muka fito inata kuka har ta saka ni mota sannan ta zauna gefena, se babbar yayar su Mamana Ammiey ta Dan tallafo kaina jikin ta tana cemin nayi shiru muka dauka hanya, bansan min bar Ringim ba hold up da muka fara shiga a Kano yasa na farka na gyara zamana, ta dubeni da murmushi a fuskarta tace
" Kin tashi?"
Na gyada kaina tareda sake kallon kasa mummy ta rike hannuna se wayatta ta fara ringing, ta Ciro daga handbag ta Kara a kunnen ta tana fadin
" Baban Basma bamu karasa ba ma... innanlillahi wa inna ilaihil rajiun! Drug dealing? Ya hayyu ya kayyum! Bari Zan dawo kawai"
Na kalleta tana aje wayar nace
" Mummy me ya faru?"
Tace cikin sanyin murya
" Yaya Sa'idu aka kama, Wai Yana drug trading"
Seda kaina ya Sara saboda nasan menene a kamaka da drug dealing, nayi shiru Ina tunanin to kenan harda Junaidu in har an Kama Kawu Sa'idu Dan ni na San Yana harkar drugs na taba jin Yana waya Amma ban taba kawowa da Kawu sukeyi ba Kuma ban fadawa kowa ba. Ina jin itada Ammiey suna jajantawa har muka Isa airport Nasha kuka da zata juya Ringim. Nida Rooks da Nads se aunties Dina muka tafi. Dama wasu tun jiya sun wuce Shirin tarbata, shi Honey ne ma bansan inda yake ba tun asuba mukai waya bamu Kara ba. Fadar tayi, ginin kanshi abin kallo ne Haka aka lullube kaina aka Shiga Dani zuwa dakin wadda ta Riki Mama, tana zaune ta manyanta sosae da mutane ko Ina se kamshi ke tashi har seda hancina ya daina jin kamshi. Aka zaunar Dani Akan shimfidar da akai min sannan na saki ajiyar zuciya kowa yare yakeyi se Nads dake gefena take fada min me suke cewa. Aka bude fuskata Suka Gama formalities dinsu sannan Anty Bintu tazo ta tafi Dani dakin maman su Ummiey. Nanma aka Gama sannan aka kaini inda Zan huta, akan gadon na kwanta Rooks na min video lokacin da na yaye fuskata Ina sakin ajiyar zuciya Ina Kuma furta finally. Anan mukai sallah muka ci abinci. Anty Yana ta hada min ruwan wanka tace nayi wanka zaa kaini wajen kakana ya ganni. Nayi wanka na fara amfani da sabulun sannan na fito na samu Amina Abubakar ta fito min da kayan da Anty Falmata ta Bata farin lace ne me manyan flowers ja, dinkin skirt me da riga har na saka riga se gata ta dawo tace na cire ga wasu na saka ta nada min lafayar sannan ta min turare ta Kama hannuna muka fito, Yana tsaye shi da Yaya Hasher. Hannun mu ta hada guri daya tace
" Yana jiran ku"
Hannuna na janye, tare muka tafi dukkan mu munyi shiru Amma Allah kadai yasan zukatanmu yadda Suka haskaka da farin ciki, har chamber din shi muka je, bayan an Mana iso muka Shiga Yana zaune da yayan shi maza, Wanda ban manta su ba Wanda suka zo tafiya Dani lokacin Abbu na da Rai. Muka tsugunna mukai gaisuwa sannan na dago Jin yace
" Yarinyar Halima ta! Allah ya jikanki Halima. Matso kusa dani"
Na matsa a hankali ya rike hannuna Yana ta kallona sannan Kuma Yana fada min kyawawan halin uwata da Kuma bani hakurin rashin nemana da sukai. Se ya nuna farin cikin shi da mukai aure sannan Kuma ya Mana nasiha. Bayan nan Suma uncles Dina suka gabatar da kansu sannan Suka Mana tasu nasihar. A wañnan ranar Haka ta Kare a introduction. Washegari very early Ina bacci Ummiey ta shigo tana fadin
" Afiyya bacci kike ? Tashi zakuyi missing flight dinku fa"
Na mike na zauna nace
" Ummiey Ina zamuje Kuma?"
Tace
" A'a baice Miki zakuje Macau ba? Flight dinku less than three hours fa!"
Na gyada kaina I'm going to kill Honey definitely, na ayyana hakan a raina. Na tashi nayi wanka kafin na fito ta fito min da Kaya se lokacin na tuna ya karba passport Dina da yellow card Dina da zai tafi turkey lokacin, Ashe anan ya hada komai. Na karbi tea Nasha sannan na saka Kaya ta Gama saka Amina da Rooks sun tattare kayana, Nads Kuma ta fitar min kayan da already Anty Falmata ta hada min. Dakunan naje nayi musu sallama sannan muka tafi. A mota na Kira Dad da Mom na fada musu zamuje Macau sukace ai sun sani, ita dai seda na Mata korafin an hada Baki da ita, Haka nan mummy ma tace min ai and tafi dasu Kawu Sa'idu Abuja zaa fara Sharia.
Presidential suite ne inda akai Mana booking, dama ba wani kulashi nayi ba ko a tafiyar mu saboda fushi nake Yi, shima Yana kulani se kawai ya kyale ni ya saka hannun shi cikin nawa Yana caressing dukda effect din a jikina Amma ban ma kulashi ba. Se da muka karaso sannan na Dan kwantar da kaina akan shi nace
" I'm tired"
Ya Kara kwantar da kaina akan kafadar shi yace
" Your head belongs here!"
" Ni ban hakura ba,"
Yayi dariya yace
" To ai nace kiyi hakuri"
Muna shiga na aje jakar hannuna sannan ya maida trolley ya aje inda ya kamata ya shige toilet, na kwanta Kan cushion. Ya fito yace
" Tashi ki shiga idan kin fito se na Shiga"
Na mike na Shiga seda nayi wanka sannan na fito ya shiga, kafin ya fito na shirya cikin bakar riga abaya na duba kibla na tada sallah, yazo yayi tashi kafin ma ya idar tuni bacci ya daukeni ko abinci ba tsaya nema ba I was super tired! Shi ya Nemo abinci sannan ya dawo yazo ya tashe ni, idanuna sunyi jawur har zafi suke min, ya mikar Dani na zauna sannan ya rakani na kuskure bakina ya wanke min fuska sannan muka dawo na zauna ya kawo abinci, shi ya dinga bani inaci seda na koshi sannan yaci. Zan koma na kwanta ya hanani Wai na Bari ya Dan zazzage. After an hour muka kwanta Yana ta shishina wuyana da duk inda hancin shi zai shako, wannan breath din daka fita ya saukar min da kasala na fara tureshi Amma a hankali ya fara rabani da kayan jikina Yana caressing dukkan jikina, blowing me kisses and sucks a Haka muka Raya wannan Daren.
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
Conclusion
Maimakon mubi jirgin sama zuwa London kawai se yace min why not mubi train ko ferry. Ban taba yin doguwar tafiya a cikin ruwa ba hakan yasa nace kawai mubi ferry. So a kwana da mukai na takwas muka saye ticket aka duba passports dinmu, yellow cards da visas dinmu sannan mukai booking, awanni wajen sama da sha biyar Haka zamuyi tunda flight dinma kusan hakanne. Da sassafe muka fito zuwa can station din, Bayan Gama komai muka dauki hanya se London. Idan muka gaji da Zama se mu fito mu kewaya muga yadda ruwa yake iya ganin ka Babu ko boundary da ya rike ruwan Allah kenan Dhul jalal Wal ikhram. Bamu Isa London din ba se tsakar dare. Kafafuna sun kumbura, idanuna sunyi zuruzuru ga ciwon kai da ciwon Mara. So duk tunani na ko period zanyi tunda leg swelling din ba me yawa bane Kuma nasan nakan Yi hakan duk lokacin da zanyi period. Haka ya dakko kayan da jakata a kafadar shi sannan ya rungumo ni da dayan hannun dukda yayi tambayar duniya nace Masa Babu komai. Ganin Haka yasa ya Mana booking wani daki a cikin motel Dake kusa da station din. Na zauna a gajiye Ina yatsina fuska nace
" But honey zamui missing train dinmu fa"
Ya zauna gefena yace
" Kinganki kuwa? You look terrible kina bukatar hutu. Gobe se mu wuce"
Na saki ajiyar zuciya Dan ni kaina bansan ya Zan kasance ba idan har muka ce a wañnan Daren zamu wuce Lancaster. Ruwan wanka ya hada min sannan ya saka na cire kayana mukai wanka shi ne na danji relief Amma ga mamakina se Naga Babu eriod din. Na shirya na kwanta a takure Ina karkada kafata, ya dubeni yace
" Afiyya please tell me, me ke Miki ciwo. I'm worried Darl."
Na Kama hannun shi cikin nawa nace
" Period pain ne, I need a painkiller and pad also"
Ya kalleni fuskar shi a hade har ya bude baki zaiyi magana se Kuma ya girgiza Kai ya fita bayan ya bani peck a goshi na. Na lumshe idanuna inajin yadda pains ke radiating jikina. Bai Jima ba se gashi ya dawo hannun shi dauke da Leda, na Mike na zauna ya Miko min tea Nasha sannan ya ballo min painkillers din na afa na Sha da ruwa sannan na koma na kwanta, ya dawo gefena ya zauna a hankali ciwon ya fara karuwa na damke hannun shi cikin nawa, ya shafan kaina ya matso da kanshi kunne na yace
" Are you sure ba zamuje asibiti ba?"
Na Kara rike hannun shi cikin nawa nace
" Zai daina! Just hold me please"
Na fada hawaye na gangarowa ta gefen idanuna, cikin sauri ya dauke shi ya durkuso yace
" I'm here, we're in together"
Se wajen asuba bacci me nauyin ya daukeni, ganin Haka yasa Bai