Showing 63001 words to 66000 words out of 95282 words
Chapter 22 - AFIYYA BOOK COMPLETE DOCUMENT By A'ishatu.txt
da su Sheriffa"
Ta gyada Kai tace
" Then muje kiyi breakfast kafin Rana ta take ko?"
Na Mike Ina gayara zaman hulata muka fita parlor, Dad already ya zauna har ya fara ci, Haka yake min duk lokacin da nayi girki yayi ta hyping dadin abincin kenan bama ya jira ayi serving dinsa yake serving kanshi da kanshi, Zama nayi na gaishe shi inata murmushi sannan na diba nawa a plate naci Ina gamawa na Mike Dan su sun zauna lovey dovey. Sallama na musu na dauki racket Dina na fice, gida biyu ya rabamu dasu Sheriffa, su din Yan Bangladesh ne, makarantar mu daya sede kowa da course din shi, kanwar ta Amna na samu jikin railer din su tana Wasa, tana hango ni ta taho da sauri tana min magana, Ina murmushi muka gaisa sannan muka shiga ciki na gaida baban su, Maman su ta fita strolling ita da brother din su, racket din ta ta dakko muka fita Bayan ta dakko Mana ruwa cikin katuwar water bottle da disposable cups guda biyu. Haka muka wuce nan a layin yake daga dayan tsallaken. Muna zuwa duk yawanci mutane sun fito wasu na volley, wasu basket wasu Kuma lawn tennis. Muma Babu dadewa muka fara wasan mu. Munfi awa munayi sannan na samu guri na zauna wasu set din Suka karba, na tsiyaya ruwa na fara Sha gumi na Kara keto min na zauna Ina tsane gumin da karamin towel, gashi na duk ya kwanta na Kan goshi na, wristwatch din hannuna na kalla Naga karfe Sha daya tayi, racket dina na dauka na ma Sheriffa da wasu na gurin sallama na karasa na tsallaka titi se gida, ban samu kowa a parlor ba na wuce dakina, Anan na samu Mom na maida min kayana da aka kawo daga guga, na Mata sannu sannan na wuce toilet nayi wanka. Ina fitowa tace min
" Zakije tutorials din idan anjima?"
Nace Mata
" A'a Allah na gaji"
Ta kalla agogo tace
" No! Zaki je, ki huta zuwa anjima se ki wuce."
Haka na hakura nayi sallar azahar na kwanta amma maimakon nayi bacci ko na danyi shiru se kawai na fara chatting a telegram, Yaya Hasher ne muka ta Hira yake fada min sunje maiduguri Shi da Anty. Na bashi sakon gaisuwa gurin ta sannan na koma Hira da Rooks dake bani labarin saurayin ta. A Haka uku tayi na dauki jotter da pen da wallet na shirya we schoool. Gaba daya tutorials din baayi awa biyu ba muka tashi. Haka na fito ni kadai kamar yadda na Saba, hat yanzun sede mu gaisa muyi magana a class Amma banida wata kawa ko aboki. Ina zuwa junction na samu bus da zatai wajen mu nayi boarding sannan na zauna, nayi shiru Ina ayyana Junaidu ko ya shiryu? Ko ya fara sallah? Na girgiza Kai Ina ayyana zai dauki lokaci me tsawo kafin ya dawo Hanya, Ina Masa fatan dai duk inda yake Allah ya shirye shi... Se Kuma wata zuciyar ta fara tuhuma ta Akan dalilin da zai sa ma na dinga tunanin Junaidu, a dukkan mutanen duniya na rasa wa Zan Yi tunani se shi. Na dan ja tsaki Wanda yasa gayen Dake gefena cemin
" Are you ok?"
"Yes I'm!"
Na fada Ina Masa murmushi se shima ya mayar min na cigaba da kallon hanya, yaushe rabon Dana tashi naji kunci? Yaushe rabon da nayi kuka ? Na shafa fuskata Ina tuna irin Mari series of them da suka sauka akan ta Amma yanzun duk ya wuce sede hat yanzun idan na tuna se naji Babu dadi cikin Raina. Sauka nayi na Shiga layin mu a hankali nake tafiya Ina kallon yamma inda Rana ke kokarin faduwa, yayinda rays dinnan Suka kawata saman se garin yayi Dan ja, ga iska na kadawa a hankali wadda nake jinta har cikin Raina, a hanya na hadu da few of our neighbors muka gaisa sannan na karasa gida, lokacin an Shiga sallar maghrib Dad ma ya fita, Nima Ina gaida su Nanny na wuce dakina nayi alwala na tada sallah, bayan na idar na zauna Ina Dan duba abubuwa cikin abinda nayi jotting dazun. Seda aka Kira Isha nayi sallah sannan na fito na samu Mom na fito da abinci, na Taya ta sannan na hado plain tea na zauna na fara Sha a hanakla. Na dubeta tayi kyau cikin skirt da riga na material se t saka veil a saman kayan nace
" Mom kinyi kyau, why are you on veil Kuma?"
Tace
" Munyi bako ne"
Na gyada kaina tareda kallon kaina, baggy shirt ne jikina, se sleeveless top Ash da Dan rabbit yellow a gaban rigar, da Zan fito na saka BF jacket baka akai hakan yasa banma Yi kokarin komawa ciki na gyara ba, se na saki dankwalin Dana daure kaina dashi, hankalina na tattara na mayar Kan kallon da nake Yi a wata Indian Tasha, muryar Dad naji yayi sallama hakan yasa na juyo na Masa sannu da zuwa na maida kaina kan tv, wajen 10 minutes naji wata nutsatsiyar murya cikeda amo me dadin saurare tayi sallama, da farko shiru nayi seda naji Dad na fadin
" Ka Gama wayar, zo mu fara cin abinci"
A hankali kamar me tsoron kada na juya Naga ba Wanda nake tunanin bane ba, na juya adan dadare, shi dinne kuwa Yana kokarin Jan kujerar Dake facing ta Dad zai zauna, nayi saurin kankame mug din hannuna saboda kada ya Fadi daga hannuna, Yaya Shehu looking all charming, yayi kyau cikin brown trouser da long sleeve shirt baka, ya Kara haske yayi kyau na kin karawa, na saki murmushi lokacin da muka hada idanu dashi, na taho inda yake tsaye shi Bai zauna ba Bai Kuma dauke idanun shi a kaina ba, Mom ta karaso hannun ta dauke da salad data Ciro daga fridge ta zauna tana kallon mu, Bai zauna ba seda na zauna sannan nace
" Yaya Shehu yaushe kazo?"
Yayi murmushi Yana Kara kallona, I can see the extreme happiness dake ciki na ganin yadda rayuwata ta canja Baki daya. Mom tace
" Afiyy shikenan Babu gaisuwa?"
Na rufe fuskata da hannuna Ina Kara sakin murmushi, a kunyace na gaishe shi ya amsa sannan na zuba Masa abinci ni Kuma nai serving ma kaina salad. Lokaci lokaci se na kalleshi na saki ajiyar zuciya, he's here close to me, na kasa gane farin cikin da nake ciki!
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.[28/01, 13:41] +227 98 36 59 34: 47
Cikin kankanin lokaci muka Saba da Yaya Hasher sosae, muka Zama so close da kullum se na fada Masa yadda rana ta ta kasance. Amma duk wannan shakuwar kullum karkashin zuciyata Ina tunanin se yaushe Yaya Shehu zai zo, Dan tun ranar da Nads tace min zai zo gaba daya nake anticipating zuwan shi, kullum idan na dawo daga school to see na tambayi Nanny ko munyi Baki, a Haka har sati ya wuce kullum amsar tata daya ce Babu Wanda yazo, da farko tana tambayata wa nake expecting, se nayi murmushi nace Mata Babu kowa. Ranar muna chatting Bayan na dawo daga school da Yaya Harith nake tambayar shi su Yaya Shehu yace min, ai Yana nan Yana ta neman visa Bai samu ba da tuni sede kawai na ganshi anan Lancaster, for that moment se na Dan ji Dadi da ba fasa zuwan yayi ba, se Kuma na fara adduar Allah ya sa ya samu visar da wuri ya zo na ganshi.
A bangaren karatuna munyi nisa, dake ni me naci ce I enjoyed every bit of it, bana Bari na tsani wani course, Dan nasan da zarar na tsana course din to I'm dead. Haka kulllum nake zuwa na dawo. Ranar Saturday na tashi Babu inda zanje dan banida class se tutorials da aka hada Mana, Kuma na tashi bana son zuwa, Haka na fito kamar ko yaushe duk weekend se na danyi relieving dinsu da aikin gidan. Ina zuwa kitchen na nufa na wanke hannuna sannan na fito da kayan da zanyi amfani dashi na saka apron na fara girki, Ina cikin Yi Nanny ta sameni, muka gaisa se kawai ta zauna muna Dan taba Hira
" Har yanzun kawun ki na a kulle fa"
" Eh Amma naji ranar Dad na waya Wai kamar zaa sake shi har sauran ma"
" Su Junaidu kenan?"
N gyada kaina nace
" Haka naji yace Wai anyi reducing sentence dinsu"
" Amma ke ya kike ji? Kinji ko irin haushi dinnan?"
Na danyi murmushi Ina ciccire parsley nce
" Haushin me Nanny? Ni kawai nasan ban yafe musu ba, cutata da sukai nasan Allah zai saka min Amma duk hukuncin da zaa musu a duniya bazan ji na gamsu ba"
Se ta gyada kanta kawai se muka cigaba da Hira har na Gama, a lokacin Mom ta fito ni Kuma na shiga wanka, ta biyo ni daki lokacin Ina shiryawa, ta zauna bayan mun gaisa tace Ina fesa turare jikin
" Yau Zaki fita ne?"
Na girgiza Kai nace
" A'a Mom Amma Zan fita zamuyi badminton da su Sheriffa"
Ta gyada Kai tace
" Then muje kiyi breakfast kafin Rana ta take ko?"
Na Mike Ina gayara zaman hulata muka fita parlor, Dad already ya zauna har ya fara ci, Haka yake min duk lokacin da nayi girki yayi ta hyping dadin abincin kenan bama ya jira ayi serving dinsa yake serving kanshi da kanshi, Zama nayi na gaishe shi inata murmushi sannan na diba nawa a plate naci Ina gamawa na Mike Dan su sun zauna lovey dovey. Sallama na musu na dauki racket Dina na fice, gida biyu ya rabamu dasu Sheriffa, su din Yan Bangladesh ne, makarantar mu daya sede kowa da course din shi, kanwar ta Amna na samu jikin railer din su tana Wasa, tana hango ni ta taho da sauri tana min magana, Ina murmushi muka gaisa sannan muka shiga ciki na gaida baban su, Maman su ta fita strolling ita da brother din su, racket din ta ta dakko muka fita Bayan ta dakko Mana ruwa cikin katuwar water bottle da disposable cups guda biyu. Haka muka wuce nan a layin yake daga dayan tsallaken. Muna zuwa duk yawanci mutane sun fito wasu na volley, wasu basket wasu Kuma lawn tennis. Muma Babu dadewa muka fara wasan mu. Munfi awa munayi sannan na samu guri na zauna wasu set din Suka karba, na tsiyaya ruwa na fara Sha gumi na Kara keto min na zauna Ina tsane gumin da karamin towel, gashi na duk ya kwanta na Kan goshi na, wristwatch din hannuna na kalla Naga karfe Sha daya tayi, racket dina na dauka na ma Sheriffa da wasu na gurin sallama na karasa na tsallaka titi se gida, ban samu kowa a parlor ba na wuce dakina, Anan na samu Mom na maida min kayana da aka kawo daga guga, na Mata sannu sannan na wuce toilet nayi wanka. Ina fitowa tace min
" Zakije tutorials din idan anjima?"
Nace Mata
" A'a Allah na gaji"
Ta kalla agogo tace
" No! Zaki je, ki huta zuwa anjima se ki wuce."
Haka na hakura nayi sallar azahar na kwanta amma maimakon nayi bacci ko na danyi shiru se kawai na fara chatting a telegram, Yaya Hasher ne muka ta Hira yake fada min sunje maiduguri Shi da Anty. Na bashi sakon gaisuwa gurin ta sannan na koma Hira da Rooks dake bani labarin saurayin ta. A Haka uku tayi na dauki jotter da pen da wallet na shirya we schoool. Gaba daya tutorials din baayi awa biyu ba muka tashi. Haka na fito ni kadai kamar yadda na Saba, hat yanzun sede mu gaisa muyi magana a class Amma banida wata kawa ko aboki. Ina zuwa junction na samu bus da zatai wajen mu nayi boarding sannan na zauna, nayi shiru Ina ayyana Junaidu ko ya shiryu? Ko ya fara sallah? Na girgiza Kai Ina ayyana zai dauki lokaci me tsawo kafin ya dawo Hanya, Ina Masa fatan dai duk inda yake Allah ya shirye shi... Se Kuma wata zuciyar ta fara tuhuma ta Akan dalilin da zai sa ma na dinga tunanin Junaidu, a dukkan mutanen duniya na rasa wa Zan Yi tunani se shi. Na dan ja tsaki Wanda yasa gayen Dake gefena cemin
" Are you ok?"
"Yes I'm!"
Na fada Ina Masa murmushi se shima ya mayar min na cigaba da kallon hanya, yaushe rabon Dana tashi naji kunci? Yaushe rabon da nayi kuka ? Na shafa fuskata Ina tuna irin Mari series of them da suka sauka akan ta Amma yanzun duk ya wuce sede hat yanzun idan na tuna se naji Babu dadi cikin Raina. Sauka nayi na Shiga layin mu a hankali nake tafiya Ina kallon yamma inda Rana ke kokarin faduwa, yayinda rays dinnan Suka kawata saman se garin yayi Dan ja, ga iska na kadawa a hankali wadda nake jinta har cikin Raina, a hanya na hadu da few of our neighbors muka gaisa sannan na karasa gida, lokacin an Shiga sallar maghrib Dad ma ya fita, Nima Ina gaida su Nanny na wuce dakina nayi alwala na tada sallah, bayan na idar na zauna Ina Dan duba abubuwa cikin abinda nayi jotting dazun. Seda aka Kira Isha nayi sallah sannan na fito na samu Mom na fito da abinci, na Taya ta sannan na hado plain tea na zauna na fara Sha a hanakla. Na dubeta tayi kyau cikin skirt da riga na material se t saka veil a saman kayan nace
" Mom kinyi kyau, why are you on veil Kuma?"
Tace
" Munyi bako ne"
Na gyada kaina tareda kallon kaina, baggy shirt ne jikina, se sleeveless top Ash da Dan rabbit yellow a gaban rigar, da Zan fito na saka BF jacket baka akai hakan yasa banma Yi kokarin komawa ciki na gyara ba, se na saki dankwalin Dana daure kaina dashi, hankalina na tattara na mayar Kan kallon da nake Yi a wata Indian Tasha, muryar Dad naji yayi sallama hakan yasa na juyo na Masa sannu da zuwa na maida kaina kan tv, wajen 10 minutes naji wata nutsatsiyar murya cikeda amo me dadin saurare tayi sallama, da farko shiru nayi seda naji Dad na fadin
" Ka Gama wayar, zo mu fara cin abinci"
A hankali kamar me tsoron kada na juya Naga ba Wanda nake tunanin bane ba, na juya adan dadare, shi dinne kuwa Yana kokarin Jan kujerar Dake facing ta Dad zai zauna, nayi saurin kankame mug din hannuna saboda kada ya Fadi daga hannuna, Yaya Shehu looking all charming, yayi kyau cikin brown trouser da long sleeve shirt baka, ya Kara haske yayi kyau na kin karawa, na saki murmushi lokacin da muka hada idanu dashi, na taho inda yake tsaye shi Bai zauna ba Bai Kuma dauke idanun shi a kaina ba, Mom ta karaso hannun ta dauke da salad data Ciro daga fridge ta zauna tana kallon mu, Bai zauna ba seda na zauna sannan nace
" Yaya Shehu yaushe kazo?"
Yayi murmushi Yana Kara kallona, I can see the extreme happiness dake ciki na ganin yadda rayuwata ta canja Baki daya. Mom tace
" Afiyy shikenan Babu gaisuwa?"
Na rufe fuskata da hannuna Ina Kara sakin murmushi, a kunyace na gaishe shi ya amsa sannan na zuba Masa abinci ni Kuma nai serving ma kaina salad. Lokaci lokaci se na kalleshi na saki ajiyar zuciya, he's here close to me, na kasa gane farin cikin da nake ciki!
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.
[28/01, 13:41] +227 98 36 59 34: 48
Duk yadda dandanon abincin yayi min dadi Kan harshe na, se naji cikina Kuma ya cunkushe Haka na aje fork din hannuna na tareda daukar saviette na goge bakina da ita, kusan lokaci daya dukka suka dubeni, Dad yace min
" Ya akai?"
Na danyi murmushi nervously nace
" Na koshi!"
Mum ta dubi plate din da ko 1/4 banci ba tace
" Ko wani abun kike so ki ci?"
Na girgiza Kai na Ina murmushi nace
" Kawai na koshi ne fa"
Ba yadda zasuyi Haka suka kyaleni na sakko daga Kan dining din na wuce parlor, har na zauna se Kuma na fasa kawai na dauki wayata na nufi dakina, Ina shiga na lumshe idanuna hoton shi tar a cikin kaina, yaushe na fara jin hakan a gameda Yaya Shehu na ayyana cikin zuciyata. Wayata da na aje saman dressing mirror ta fara ringing, na karasa se naga WhatsApp voice call ne from Nigerian number, nayi swiping na dauka tareda saka wa a speaker,
" Anty Amina Ina wuni"
Nayi shiru Ina son na tuna Wanda ya taba Kirana da wannan sunan Anty Amina, kafin na amsa ko na tuna me Kiran nawa tace
" Ambaby ce, kanwar Yaya Junaidu"
Haka yake! Sau daya muka hadu Amma su Suka taba Kirana da Anty, na saki murmushi
" Ambaby ya kike?"
Tace
" Lafiya Lau! Kika tafi Babu sallama mukai ta Neman number din ki dukka watannin nan se jiya na samu"
Na danji Babu dadi Amma ta Ina Zan fara neman su, sau daya kawai muka hadu Suma Basu sake dawowa ba, dukda a ranar da na fara ganin su Suka nuna min kauna Nima naji Ina son su Amma dukda haka a ganina Neman su ba wani alfanu
" Allah sarki! Abinne ya faru da sauri, ni kaina ban shirya tafiya ba"
"Mu bamu masan abinda ya faru ba Anty Amina, kawai dai idan munje gidan se mu ta bugawa shiru, kowa na unguwar yace baya ganin Yaya ba Kuma a jin motsin ki, shi ne Malam ya nemi kawun ki se ya fada Masa abinda ya faru! Kiyi hakuri"
Nayi dariyar hakurin da take bani, kamar ita tayimin laifin
" Ai ya wuce Ambaby Allah ya kiyaye gaba"
Ta amsa da Amin sannan na Bata sakon ta gaida su Malam, har Zan kashe tace
" Anty Amina kin yafe masa?"
Na danyi shiru Dan na fahimci was take nufi Junaidu ne, se kawai nace
" Zanyi saving number dinki mu dinga gaisawa"
Daga Haka na kashe wayar tareda runtse idanuna Ina jin kwalla ta cika min idanu da na rasa dalilin hakan, se na sunkuyar da kaina na saki kuka a hankali, Ina cikin