Showing 87001 words to 90000 words out of 95282 words
Chapter 30 - AFIYYA BOOK COMPLETE DOCUMENT By A'ishatu.txt
Hawa ya nufi gidan su Dan Hajja tun Yana Hanya take Kiran shi akan ya Suka ji shiru Bai dawo ba, hakan yasa suna rabuwa da Safiyyu ya nufo gida, Amma se yake Jin cikin zuciyar shi kamar abinda yake Shirin aikatawa ba daidai bane. To Amma ya iya ya ayyana a zuciyar shi zai cigaba da Zama da kuncin zuciya ne, Afiyya ita ce hasaken da ta shigo cikin rayuwar shi ta haskaka wannan duhun da ya mamaye shi, uta din ce ta fitar dashi daga kangin wahalar da yake ciki, to Kuma shi din me zaice tunda Afiyya ta nuna bashi take so ba bashida wani zabi sede ya dauke ta daga abinda ya hanata ganin shi. Ya karasa gida ya samu su har gumin tafiyar su ya tsane, ya rasa yaushe yarinyar nan Afiyya tayi bakin kallon shi, yaushe ta daina tsoron shi da har zata kalla idanun shi tace Bata son shi wannan Abu ba karamin mamaki ya bashi ba, yayi shiru tuni yadda ta Zama budurwa sosae tayi kyau, duk yadda yake ganin kyanta da komai yanzun yaga ta kere da, ta Zama babbar mace wadda maganarta ma is reformed .
" Yaro tunanin me kakeyi? Inata tambayar ka ya kukai da Aminatu din?"
Ya dawo daidai sannan ya dubi Hajja a marairaice yace
" Bata yarda ba ta Kuma ki yafe min".
Hajja ta gyada kanta cikin tausayin Junaidu tace
" Dama hakane, ka Bata lokaci har ta samu ta yafe maka, se Kuma ka fara nuna Mata sonta da kakeyi da gaske. Abu na karshe mafi amfani ka cigaba da addua, idan ita alkhairi ce Allah zai baka ita idan Kuma akasin hakanne to Allah zai saka maka dangana a zuciyar ka"
A ranshi yace Ina wani dangana Hajja? Dan dai Baki San yadda zuciyata ke min bane da Baki ce hakan ba.
" Hajja aure fa zasuyi Mata"
" To ya zakai, se kayi hakuri ka duba wata ka aura, dama Allah baiyi dogon Zama a tare daku ba"
Duk yadda ta dinga lallashin shi da nasihu iri iri se yaji Kuma zuciyar shi tayi taushi, mussamman da yaje yin sallar ishai Bayan ya idar malam ya daura Masa karatu, a ciki ya nuna Masa dukkan abinda ya samu bawa to da sanin ubangijin shi, Kuma cikar musulmi shi ne ya yadda da wannan kaddarar me kyau ko akasin hakan. Se yaji Anya bazai bar Afiyya ba, shi din ta Yaya akai ya cancanta ya aureta? Ya manta dukkan abubuwan da yayi Mata, ya dubi hannun shi ya tuna abubuwan da yayi Mata da wannan hannun nashi me Kama da katako, ya tuna Mari, duka , zagi, kulle da Kuma rashin Bata abinci dukda gara da aka kawo Masa daga gidan su Amma se ya siyar ya Kara jarin drugs dinsa da yake safara. Ya dafe Kan shi ya rasa abinda yake damun shi, ya riga ya Bata komai baya tunanin wani me hankali me Kuma zuciya zai ma sparing Wanda ya Masa Haka second glance. Ko shi dinne tabbas ba zai yafewa ko waye ya Masa Haka ba. Dan Haka ya kamata ya kyalle Afiyya Bai cancanci Zama da ita ba kamar yadda Yaya jamilu ya fada Masa da Kuma kawunta da take hannun shi, ya fada Masa ko Afiyya ta rasa miji ba zai taba aura Masa ita ba, Kuma Koda Afiyya na son shi. Dan Haka ya lalubo wayar shi ya fara neman layin Safiyyu Dan dakatar dashi daga aikin, Amma Kuma se wayar taki Shiga, ya Kara Kira Amma still wayar Bata ma magana sede kawai ta dauke. Ya saki nannauyar ajiyar zuciya ya koma ya kwanta Amma a wañnan Daren Bai runtsa ba.
A bangaren mu shirye shirye sun kankama wanda har mamaki abin yake bani, saboda ku zaku ce dama can sun hada bikin ne, ba zaka ce irin short notice wedding bane. Kowa bangaren shi kokarin shiryawa yakeyi. Da farko bayan munyi wannan fadan Akan that Nusaiba se Naga meye Kuma na Bata lokacina akan ta, tunda ni ya zaba ni yake so se na kyale shi. Dan Haka kafin ma ya Kira ni da safe na kirashi, ni na tashe shi a bacci, muka Yi Hira sannan ya tambaye ni
" Kina son Lancaster ko Istanbul?"
Na danyi shiru na dakiku kafin nace
" Saboda school na zauna a Lancaster din ko?"
Yace
" Duk yadda kike so, Amma inaga sede jibi na koma gurin aiki Naga idan zasu iya min transfer zuwa firm dinsu dake can"
Nace
" To hakan yayi, Amma me Ummiey tace?"
" Ummiey doesn't have business with this, rayuwar mu ce mu n zamu tsara yadda zamuyi ko?"
Na gayda kaina sannan mukai hira se Kuma mukai sallama yace na fadawa Mom zai fadawa Daddy da Ummiey da Kuma Dad dina. Ina fitowa na fadawa Mom tace maganar da suka Gama Yi kenan da Mummy hakan yafi sauki akan ace ni Zan bishi. Kafin dare an Gama deciding Dan Haka washegari ya tafi abuja, the next day ya wuce turkey. Anan aka fara shiri sosae da sosae kowa nashi bangaren. Akwai wata Anty na kanwar Mama, ita ta taho daga maid tazo gyara min jiki, sunanta Anty Falmata, Kama muke Sosae da ita. Ranar da ta karaso Ringim a gidan Ummiey ta sauka seda tayi wanka ta shirya sannan Harith ya rako ta gidan mu, an Gama Mata komai na Shirin tarba, Ina kwance ka kujera a parlor Ina kallo ta shigo, na Mike na zauna shi ne karon farko Dana fara ganin ta, wancan time din Bata zo ba mijinta ba lafiya, daga nan baa fi wata biyu ba se ya rasu, Bata taba haihuwa ba dashi, a lokacin Ummiey tasa na kirata na Mata gaisuwa, shi kenan muke gaisawa, she's one of my best aunties da ko kwana biyu taji ni shiru she will check on me.
Mahaifin su Mama nada Mata hudu. Maman Mama bama Yar Nigeria bace ance she's Ethiopian, Kuma Mama kadai ta Haifa ta koma can Ethiopia Amma ance da ciki a jikinta ta tafi, maman su Ummiey yaran ta bakwai, hudu maza uku Mata, Ummiey ce ta uku se Anty Falmata ta auta. Se wadda Bata taba haihuwa ba se kuma me Yaya shida ita ce wadda ta rike Mama a gurin ta. Ita ce mahaifiyar Anty Bintu maman Yaya Hasher. Dukkan su bazan iya tuna su ba Dan rabo na dasu tun Abbu da ya kaini, Haka Kuma dama kowa yasan ba nemana sukai ba se yanzun ne nake sabawa dasu. Ko wancen auren kadan Suka zo saboda Ummiey tace da Mummy Bata son suzo su ganni a wañnan halin, Amma wannan auren ni kaina nasan it's going to be grand.
Na taro ta, Harith na ta min tsiua Nanny tana shigar min, na gaida Anty tace
" Dama Babana (Shehu) yace Baki Kama da Anty Halima Dani kike Kama. I'm really sorry Afiy for dumping you. Bansan me ya hau kanmu ba"
Nayi murmushi nace
" Kai Anty!"
Ni na Kira Mom wadda ta kule a daki se order takeyi, Suka gaisa tace a dakinta zata zauna Nima na kwaso kayana na koma can, Haka mukai a ranar aka fara shafe shafe da turare. Ana gamawa kafin yamma kuraje sun fito min akan fuskata Wanda response ne na rashin sabo. Yaya Sarki ta Kira Yana specializing akan dermatology ya min prescription.
Gaba daya bayan an Gama komai aka tsaida date din bikin da koami wata daya. A cikin wannan watan se naji ko fitsari nayi Kamar kamshi yake, mura kullum nakeyi saboda turarruka. Amma Kuma nayi kyau na canja tamkar wata sabuwar halitta, jikina santsi da glowing kawai yakeyi. Se ana saura sati biyu sannan ya dawo. Anty Falmata na bacci nayi wanka na shirya cikin wani lace me kyau, na bude powder Zan shafa naji muryar ta tace
" Don't break the rules!"
Nayi saurin ajewa na fara dariya ta taso tace
" Ya dawo kenan! Nayi Masa farin ciki da zai aureki, you've a golden heart Afiyya Wanda duk Wanda ya zauna dake se soki. Haka Ya Halima take, Haka Kuma Abbun ki yake. Continue been good ok?"
Na gyada Kai sannan ta sallame ni na fito, Yana zaune ya Dan fada saboda he has been busy seda yayi reporting Lancaster sannan ya samo gida da taimakon Baban su Sheriffa da Dad daya koma can attending ma business.
Na karaso inda yake zaune na zauna se naji kunyar shi nake ji, na Dan sunkuyar da kaina yace
" What! Kunyata Kuma? No please karkiyi Haka"
Nayi murmushi muka gaisa sannan muka fara Hira ya fara fada min yadda aikin da komai ya kasance dukda na sani tunda kullum se munyi waya ya bani labari, gidan ma seda muka zauna muka planning irin Wanda muke so kafin Kuma muka zaba.
AFIYYA is not free pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[24/02, 13:22] +227 98 36 59 34: 62
Ana saura sati biyu biki da daddare na fito daga toilet nayi alwala Dan yin sallar ishai, wayata Dake aje Kan dressing mirror ta fara haske Dan a silent take. Na karasa na dauki wayar Naga Honey ne. Na dauka tareda karawa a kunne na, muka gaisa sannan ya sanar min idan sun idar da sallah zasu shigo shi da Daddy. Jin da Daddy ne yasa nace
" Lafiya?"
Yayi dariya kadan yace
" I dunno. Inaga Yana son yaga yarinyar da zata dauke Masa Dan sa ne"
Ya fada sounding playful, na Bata fuska nace
" Kai ko? Ni sallah zanyi"
Na kashe wayar Ina murmushi Nima, seda na idar sannan na fito zuwa dakin Mom na samu suna Hira itada Anty Falmata, na zauna sannan nace Mata
" Wai Daddy ne zai zo"
Ta kalleni tace
" Wanne Daddy?"
Nace
" Daddyn su Nads"
Duka seda suka tambayi lafiya, na girgiza Kai alamar Nima ban sani ba, Anty Falmata ta mike ta dakko min Kaya ita Kuma Mom ta fita ganin yadda parlon yake. Baa fi mintina goma ba se sallamar yaro akan suna so ayi musu iso, kafin Anty Falmata ta fita se gashi sun shigo da Dad da Kuma Abiey. Honey da Yaya Sarki na bayan shi. Seda Suka zauna Mom ta kawo musu drinks Yana ta dariya Yana fadin
" Haba dai kamar bako? Dan Allah karki da naji kunya"
Sukai dariya sannan suka gaisa da Nanny Yana ta Mata cewar ko ganin ta baayi, ni Kuma Ina daga daki Ina jiyo su, I never thought Yana Wasa haka, saboda shi Bai Faye Zama kamar Abban su Rooks ba, duk da dai dama nafi sabawa da Abban Rooks akan shi. Na fito tare da Anty Falmata, na je har gaban shi na tsugunna na gaishe shi, ya kalleni sannan ya kalli Shehu yace
" Da ba Haka take gaishe ni ba, she always greet me cheerfully. Me Borno what have you done?"
Kowa yayi dariya sannan ya dubeni yace
" Uwata tashi ki zauna kinji? I'm still your father"
Na tashi na zauna a kasa kamar yadda Naga Yaya Shehu da Yaya Sarki sukai, na gaida Abiey sannan Daddy yace
" Nasan duk kunyi mamakin kiranku da nayi ko? Ba wani Abu bane kawai Ina son na Dan Kara taunasara da Me Borno da uwata akan muhimmancin addua. Nasan wannan yaron Junaidu ya dawo Neman aurenta kafin Shehu yayi winning, kunsan wannan jarabawar Allah ce? Allah ya jarabce shi da sonta Dan ya gwada imanin shi da Kuma karfin shiryuwar da yayi. Abinda mamaki suddenly yaro ya dawo Kan hanya, se Kuma ya dawo Yana son abinda ya wulakanta, ya daka ya muzguna ma, da kanka Baban Afiyya kace ka yadda da son da yake Mata, it's boldly in his eyes ko? To wannan yaron zai iya komawa ruwa yayi duk abinda zai iya Yi Dan aurenta, ko ba Haka ba? To shiyasa nake son mu hadu muyi addua iya karfin mu, farin ciki ya daure Mana cikin rayuwar mu Baki daya"
Abiey yace
" Wannan Haka yake Wambai! Tabbas Nima da abinnan nake kwana nake tashi. Muyi addua sosae saboda komai ya tafi daidai"
Bayan anyi doguwar addua sannan Suka tafi Nima na zauna Abiey da Kuma Dad suka Kara nuna min muhimmancin abinda Daddy ya fada, na koma daki na cigaba da shirina, se hakan yasa na zauna na fara lissafo abubuwan da Junaidu zai iya yi.
Saura sati daya biki aka kawo kayan lefena, acan gidan Waziri anan aka karba lefe na, se yamma sannan aka jibgo su cikin mota aka kawo gida, dakin Mom aka kaishi, ni dasu Rooks mukaje kalla, komai ka daga kasan bana Wasa bane, kayan sunyi kyau sosae. Se lokacin na Kara tabbatar wa tabbas da gaske auren zaayi. Bayan min Gama kalla Mom ta kirani daki anan na same Ammi Maman Basma, Mummy shikenan. Na zauna aka fara min fada ko nace nasihar aure wadda kusan duk tuni ne akan wadda Anty Nafisa take min kullum ita da Anty Falmata. Haka na zauna na saurara dukkan abinda Suka ce making a lot of mental note a cikin kaina, abinda yafi Zama min shi ne communication part, Ammi tace min Kar na sake muyi fada dashi na Bari mu kwana da wannan abin a raina, ko Yaya ne muyi magana akan abin, matsalar mu tamu ce mu kadai kada muyi involving wani har se abin yafi karfin mu. Idan min bar fada ya kwana ko Kuma muka ki magana akan shi, bayan Yana cin zuciyar mu to tabbas zaiyi drifting din mu apart. A cikin wannan satin komai na Shirin ya kammalla.
Ranar Wednesday akai henna party, da farko naki yarda saboda bana son taron ma, Amma Mummy tace karya nake ban Isa ba Dan wannan shi ne banbancin wancan auren da wannan. Banyi kwalliyya ba Amma Banda glowing Babu abinda nake, friends Dina Sheriffa tazo, Maryam da Kuma Farha, Yan class din mu a UCLAN. Se yamma sannan aka Gama henna party wanda akai a gidan su Basma. Washegari ya tashi a Ladies gathering, a gidanmu mukai. Se ranar Friday da yamma akai Wushe wushe, tun safe sukai gaba, Nima wajen 10am yazo Ina daki Anty Falmata tazo ta kirani, Muna cin abinci da Farha su Kuma sauran suna harhada kayan su, Anty Falmata ta shigo tace
" Shehu yazo ki Gama cin abincin ki fito ku tafi"
Na dubi su Farha nace Mata
" Anty su kuma fa? Duk acan zaayi musu make-up"
Tace ai zaa tafi dasu mu fito Baki daya. Haka na bar abincin muka fito, daga ni seshi a motar se sauran motocin Kuma cousins dina da friends dina. Seda ya dauki hanya sannan ya dubeni
" Damsel!"
Na kalleshi sannan nayi murmushi nace
" Honey!"
Ya kalleni sannan ya maida hankalin shi Kan titi yace
" Like play like play we're moving darl! Gobe zuwa zuhr inshallah kin Zama mallakina"
Na kalleshi sannan na maida kaina gefe nace
" I thought I've lost you duka, se gashi auren zai yiwuwu. I'm very grateful"
Yayi dariya a hankali wadda seda tasa naji tsikar jikina ta tashi yace
" No! Ni Zan gode Miki da Kika zabe ni Akan sauran mazan duniya. Inshallah Zan zame miki shugaba, aboki, Yaya, kani da Kuma baba. Inshallah Amina zamuyi Zama me dadi. Our home will be filled with love, laughters. Ina fatan Zaki bani hadin Kai"
Na gyada Kai se ya harareni yace
" Open your mouth and talk, Yara nawa Zaki Haifa?"
Na kalleshi da mamaki yace
" Tell me Mana"
Nayi shiru kafin can nace
" Biyu"
Da mamaki yace
" Biyu Kuma? Ki Kara uku su Zama biyar Mana"
Na kauda Kai nace
" Is not easy in labor room oooo!"
Yayi dariya yace
" Ai tare zamuyi sharing pains din, we're in together ko?"
Na girgiza Kai nace ban yarda ba Amma na yarda mu Haifa uku, se yace zai San yadda zaiyi yasa muyi biyar din. Munyi Hira sosae a abinda Bai koa awa daya ba. Muna Isa dutse Sha daya nayi. Straight parlon din me Make up din muka je, ya dubeni yace
" Tell her to be careful with this delicate skin of yours, gani nake ana tabawa jini zai fito"
Na bude kofa Ina dariya nace
" Kai ko! Waye ya fada maka. Bari ka gani"
Na fada Ina mintsinin hannuna, ya runtse idon shi Wai ji take kamar jikin shi ake tabawa, nayi Masa dariya na wuce ciki. Karfe hudu I'm clad in asalin kayan bare bari su Kuma dukkan su sauran kawayena lafaya ce jikin su, wannan kitson gaban na al'ada anyi min shi tuntuni. Nayi kyau sosae da sosae. Tayi min pictures Haka me hoton da mukai hiring shima yayi min. Event din ranar yayi kyau ba karya, mummy da Ummiey sunyi kokarin gayyato friends din Mamana, Kuma sunzo su wajen goma, Banda matan abokan Abbuna Suma sunzo, ga manyan fans Dina Wanda Anty Azeema ita ce Kan gaba a kawo su, ko Ina na kalla se naji Dadi nakeji, tabbas wannan Karan nasan nayi aure da gaske. Se dare muka koma Ringim, a matukar gajiye nake Dan munyi dashi zai zo Amma yadda yaji muryata faint yasa yace nayi wanka na kwanta, tunda washegari will also be a busy day. Washegari ranar daurin aure, wajen Sha daya an Gama gyara min jikina, a wañnan ranar Kuma abokan shi sun hada Mana English dinner da daddare da zaayi a gidan Uncle din su nan a ringim. Lace na saka champagne color, komai da na saka champagne ne, ana Gama daura min dankwalin aka yafa min veil akaina naji an Gama daura aure, kawia se naji idanuna sun ciko da kwalla, wata rayuwar sabuwa Zan fara Kuma, ai tuni se hawaye ya balle min. Amina Abubakar ce kusa dani, me make up din tana harhada kayan ta,
" Me ye Haka Afiyya? Kuka Kuma?"
Da sauri me make up din ta taho tana rokona Dan Allah Kar na Bata fuskata Amma kamar zuga ni suke hawaye kawai nakeyi, duka suka tsaya suna kallona har nayi shiru sannan ta gyara min Amma idanuna yayi ja Haka ko magana bana Yi. Babu jimawa se gasu sunzo, tun daga nesa na hango shi all clad in white shadda da babbar riga, he looks Charming se murmushi da dariya yakeyi, har suka karaso mukai hotuna, Murmushin da yakeyi yasa na manta da wani duk insecurities na fara bude Baki