Showing 57001 words to 60000 words out of 95282 words
Chapter 20 - AFIYYA BOOK COMPLETE DOCUMENT By A'ishatu.txt
din da aka daura min. Gaba daya bani kadai ba hatta uncle Babawo kawai kallon Kawu Sa'idu yake, irin dama you're this bad? Shi Kuma se murmushi yake Yana kallon mu irin na cin nasara dinnan, Zama nayi saboda na kasa tuna yadda akai akai murde wannan abin. Uncle Babawo ya fito shida rep din hisba da Kuma Kawu Tijjani, sun Jima a waje kafin Uncle Babawo ya dawo ya samu dpo din yace Masa shi Bai yarda da wannan report din ba, Dan Yana da tabbacin anyi tempering dashi, sannan ya kamata aje can kazauren anyi investigating shi kan shi Junaidu, station din da har zasu iya canja report da asibitin. DPO ya kalle shi yace Yana shigar Masa aiki, ni I'm under arrest har se sun Gama bincike sun Kai court! Gaba daya hankalin mu ya Kara tashi, uncle Babawo ya dubi Mummy yace
" Ki Kira baban Rooks yayiwa IG magana!"
Wani lokacin ka kalla mutum ka kyale shi ne, baka San shi waye ba, ko Kuma idan Yana bacci kada ka tada shi saboda baka San idan ya tashi me zai iya Yi ba. Gaba daya a tsorace nake idan na kalla cell dinnan se naji zuciyata kamar zata fito, ban taba ganin irin wannan rashin adalcin ba, da zarar zanyi magana se ya hanani yace ai report din says it all, hatta report din da aka kawo daga hisbah board Bai karba ba, yace ai munyi tempering dashi. Har maghrib muna gurin, mummy da dukkan su se waya suke Yi. Wajen bakwai se muka ji sirene, lokacin an kawo Mana abinci, se kuka nake naki naci Suma dake ba a nutse suke ba babu Wanda ya takura min akan se naci. Bansan waye yazo ba Amma Naga DPO din da sauran officers din suka sun fita waje sun kame, Babu jimawa suka dawo da commissioner of police na jigawa state Baki daya. seda yafi minti biyar a ciki sannan wani ya fito yace da mu mu Shiga, naji wani sanyi ya ratsa ni, I just hope Allah ya tura min savior. Muna Shiga muka same shi zaune kujerar da DPO yake dazun, yanzun Kam yana tsaye se muzurai yake, na kalleshi Ina tuna abubuwan da ya fada some few hours ago akan ko waye zaizo we anyi convicting dina, dama irinmu ne muke Hana society zaman lafiya, karama Dani har nasan na yanki wani. CP ya kalli Uncle Babawo ya Mika Masa hannu sukai musabaha Haka Suka da sauran kafin ya kalla rep din hisba ya fara Masa tambaya, ya Masa bayanin hade report da aka harhada. Yayi going through sannan ya dubi DPO yace
" Me yasa wannan yake a hannun shi baka karba ba?"
Yayi saluting dinsa jiki na rawa yace
" Sir! It's contrary to karar da aka Aiko daga kazaure"
Ya gyada Kai yace
" Bani na kazauren"
Hannun shi na rawa ya Mika Masa ya karba, Nan ma yayi going through sannan ya dubeni yace
" Amina right?"
Na gyada Kaina, na kwabe fuskata alamar kuka, se ya girgiza min kai yace
" Kar kiyi kuka fada min shekarar ki nawa?"
Ina hawaye tuni ya wanke min fuska ta, na fada Masa in the next few months zanyi shekara Sha shida, se yace na bashi labarin parent Dina, wannan labarin da nake bashi yasa muka Jima har na dai kuka, daga nan sequence of questions followed kowacce Ina amsawa iya gaskiya ta, har seda aka zo zancen auren, nan ma na fada Masa dukkan abinda ya faru har zuwa sarar shi da nayi. Ya jinjina Kai yace
" Idan na samu akasin hakan fa?"
Na Kara raurau da idanuna nace
" Allah it's nothing but the truth!"
Ya gyada Kai ya dubi uncle Babawo yace muje zuwa gobe zaa sake magana. A hankali naji sanyi ya ziyar ci raina, na rike hannun Uncle Ina Kara sakin kuka Wanda kowa yasan na relief ne. Seda CP ya wuce sannan muma muka wuce zuwa 3star hotel inda mukai booking daki. Kusan wannan Daren raba shi nayi Ina kaiwa Allah kukan, duk juyin da Mummy zatayi zata ganni akan sallayya hakan yasa ta sakko ta tada Rooks sukai joining Dina Dan yin sallar Suma. Ana yin assalatu mummy tace nayi wanka Dan idan nayi sallah na koma na danyi bacci, hakan nayi se 7am na tashi na saka Kaya muka fita, ni cikin mota nayi breakfast. Muna zuwa Babu jimawa se gashi DPO din Kazaure ya iso da Junaidu Wanda har lokacin Yana asibiti Basu sallame shi ba, hade da report din da sukai compiling da Kuma asalin officer da yayi handling case din a asibiti. Wannan shi ne dalilin da yasa idan akai assault ko accident ake cewa azo da police officer saboda legal backing, a karshe baka San wakake dealing da ba, yanzun da ace sunyi attending Haka Babu officer it will cost their work. Se takwas da rabi CP yazo lokacin Kawu Sa'idu ya iso see hura hanci yake Dan duk tunanin shi ko nace kamar yadda boka ya fada musu nasara tasu ce Amma idan sukai sake ta kubce musu it will lead to their downfalls!
Dukkansu sun girgiza ganin CP da kanshi ke handling case din, ko sun manta waye Uncle Babawo ne? Jikin Kawu Sa'idu yayi sanyi Haka ma Safiyyu Wanda su sukai bypassing kazaure Suka shigo da sabuwar Kara Dutse, Akan Kazaure na kokarin rufe maganar, Bayan Haka Suka dauki kudi me yawan gaske Suka bawa DPO akan kada ma ya saurareni komai ya Zama a favor dinsu. To bayan mun bar Ringim mun tasar ma kazaure se Anty Nafisa ta Kira Uncle Babawo akan police officers sunzo Kama ni daga Dutse, wannan yasa muka juyo har mun wuce danbatta muka komo Dutse muka samu komai ya canja. CP ya karba report ya duba Wanda shi ne asalin report din da akai compiling lokacin da akai admitting Junaidu. Ran shi ya baci yasa aka Kai Junaidu asibiti Dan a duba shi a kawo Masa report, iri daya ne dai yanka ne dai a hannun shi na hagu. Anan aka Gama komai aka tura Kawu Sa'idu cikin cell shida Safiyyu, anan hisba tasa seda ya rubuta min saki biyu sannan aka wanke ni daga zargin da ake min yayin da shima aka tura shi rehabilitation home, Amma me Kuna ganin shikenan komai ya Kare? Wani abun Yana gaba! Yanzun ma aka fara!
Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258.42
Shikam officer din ko nace DPO stripping dinsa akai daga uniform din shi aka bashi suspension, Amma dukda Haka se naji tausayin su nakeji, abin duka is simple Amma sun Yi complicating din shi gashi nan dukka yazo musu Babu dadi. Muna gamawa da division muka wuce asibiti, already Kawu Tijjani yayiwa wani resident Doctor abokin shi dake aiki anan shekoni magana, akan zamuzo nayi running test, tun daga Kan pregnancy test aka fara, aka min na HIV, hepatitis aka min scan da sauran abubuwan da zanyi benefiting, but dukka amsa daya ne non reactive. Naji Dadi naji Kuma sanyi a raina, naji duk duniya tamkar matsalolina sun Kare, Babu abinda ke fitowa daga karkashin zuciyata irin hamdala ga ubangiji, I was so proud ni musulma ce, nayi addua Allah Kuma ya amsa adduar tawa! Ya Kuma kawo min dauki. Se dare muka taho daga dutse muka dawo Ringim wajen Tara na dare. Dukka a gidan Uncle Babawo muka sauka, Ina Shiga Anty Nafisa ta rungume ni tana fadin
" Congratulations my dear! Allah yasa hakan shi ne mafi alkhairi"
Nayi murmushi Ina maida Mata martani nace Amin, Dan a raina fada nake ai hakan shi ne alkhairi na San. Dukka tare muka zauna muka ci abinci, sannan uncle ya fita dasu Rooks Dan komawa gidan su. Ya rage ni da Anty Nafisa da ta zauna tana fada min, tsugunne Bata Kare ba, yanzun rayuwata ta fara, kada na sake nayi Wasa da addua, kada Naga wannan abin anyi solving dinshi cikin sauki haka, to na dage sosae da ibada. Na Mata godiya sannan na tafi daki nayi wanka na dauki takkadar sakin bayan na saka kayan bacci na, a hankali na warware takaddar inda idanuna Suka sauka akan watsatsan rubutu, yadda kuka San gajiyayyen Likita ne yayi rubutun, I remembered lokacin da yake rubutawa sunana completely Bai sani ba, ya rubuta Afiyya, CP ya karba ya yaga yace se ya rubuta complete sunana Wanda hakan ya gagara se fada Masa akai ya rubuta, to Nima hakan take se a takkadar Naga Ashe sunan shi Junaidu Ibrahim. Na kalla Naga saki daya, biyu yayi min. Na runtse idanuna a hankali Ina Fadi cikin Raina
" Abbuna! Your little princess is a divorcee now! Allah ya jikan ku Kai da Mama, Alhamdulillah da ba ku gan wannan bakin cikin ba. Allah nagode maka"
Se hawaye ya fara tickling akan kumatuna a hankali, na zauna na saka kaina tsakiyar cinyoyina Ina sakin kukan da nasan na Kai limit bazai ruku ba Kuma, Dole se ya fito. Na Jima Ina kukan kafin na goge idanuna, na ninke takaddar na aje dan nasan ubana zau karba da safe, Ina Gama addua bacci me dadi ya daukeni, bacci Rahma ne wani lokacin idan ka yishi tamkar ka mutu ne ka bar duniyar, Dan kuwa ka bar dukkan wasu problems dinka behind Amma to some extent a wani baccin problems din will still hunt you!
Washegari ban tashi da wuri ba, bama ni na tashi ba, hayaniyar da akeyi Wanda na tabbatar cikin parlon mu ne ita ce ta tashe ni, na tashi na zauna tareda kallon wayata da ta nuna min karfe Tara har da kusan rabi na safe, nayi mamaki irin wannan baccin da nayi, Wanda na manta rabon da nayi irin shi, tabbas I'm born again! Hayaniya sosae akeyi na sauka na shiga toilet na wanke fuskata da bakina sannan na dawo na saka hijab har kasa na nufi kofar, Ina kokarin budewa naji
" Ai an fada min ance Kai kasa aka kulle shi! Idan ba Kai ba waye zai saka Dan uwan shi ya shiga kurkuku! Me yayi muku Kun takura Masa Kun Hana shi rawar gaban hantsi..."
Muryar Ummaan su Yaya ce, kaji fitsararru! Tazo kenan akan maganar kulle Kawu Sa'idu da akai, na juya na cire hijabin na cire kayana Dan ita ce karshen matar da nake son gani a yanzun. Wanka nayi na shirya zuwa lokacin shiru kake ji Babu maganar tata. Na fito na samu Anty nata Kai kawo a parlor da kitchen da Kuma bedroom din su. Da faraa ta na gaishe ta ta amsa tana cewa
" Yau kin Sha bacci! Darling yace Kar a tashe ki kiyi me isarki"
Nayi Murmushin jin Dadi nace
" Ai na tashi naji maman su Mino tazo se nayi wanka"
Ta gyada kanta ba tareda tace komai ba, Nima ganin hakan yasa na wuce kitchen na taimaka Mata tana aikin. Mun Gama breakfast muna zaune muna kallo se naji sallamar Rooks da Basman Kawu Tijjani, na Mike tsaye suka shigo bakinsu dauke da sallama da murmushi ta karaso ciki, Basma ta rungume ni Dan min Jima bamu hadu ba, Rooks ta zauna seda suka gaisa da Anty tace Mata
" Mummy tace Wai tana ta Kiran wayar ki, Kuma Anty Jidda tazo ke suke jira"
Anty Nafisa tayi saurin mikewa ta Shiga daki, Babu jimawa ta fito ta Mana sallama akan sun wuce kazaure kwaso kayana. Kwanciya Basma tayi saboda kallon da ya dauke Mata hankali, ni da Rooks muka fara Hira
" Kinsan duk abinda ya faru wallahi laifin su mummy ne, ni yanzun na daina ganin laifin Kawu"
Nayi murmushi Dan Nima nasan hakane sakacin su ne ya kawo hakan nace
" Ai ya riga da ya wuce, Kuma gashi dukka mun koyi wani Abu a cikin rayuwa"
Ta gyada kanta. Daga nan muka cigaba da Hira take fada min sun kusa komawa NY Dan Daddy ya Kira Mummy yace Mata daga can office sun fara complain akan hutun da ta dauka yayi yawa. Har wajen laasar munata Hira se daga can Basma ta tashi akan Yunwa takeji. Kitchen muka shiga muka daura abinci, munayi Muna hira har muka Gama. Na juye cikin warmers tunda da yawa nayi nasan duka idan Suka dawo to nan zasu sauka. Basu Suka dawo ba se Bayan sallar ishai, Muna daki min shiga YouTube muna kallon latest videos. Ni na fara fitowa, idanuna ya sauka akan Nanny dake tsaye, na wullar da wayar hannuna Kan kujerar Dake gefena, na ruga inda nake tsaye na fada jikinta tareda kankame ta
" Nanny!"
" AFIYYA!!"
Na Kara rungume ta Ina sakin murmushi me kayatarwa tundaga karkashin zuciyata, na nuna tsananin farin cikin da nake ciki. Mummy ta shigo da sauran Suka zauna suna kallon mu, na saketa sannan na rike hannun ta Ina fadin
" Nanny yaushe kika zo? Amma ba Zaki tafi ba ko?"
Ta gyada kanta, Uncle yace na kyaleta ta huta idan yaso idan munje kwanciya se muyi duk hirar da zamui. Mu ukun muka kawo abinci muka musu serving, cikin jin Dadi muka fara ci, se na tuna lokacin da dukka zamu hadu gidan Hajiya ayi ta Hira Muna Yara, lokacin Basma na Baby, se Anty jidda ta goya Mana ita, ni da Rooks mu ta fada wani lokacin Hajiya ta karbe ta tukun. Allah sarki rayuwa kenan, gashi har ya wuce se tashin labari. Bayan Tara gidan ya watse se mu hudu, Uncle ya kirani yace jibi zamu wuce Abuja zaayi min visa, passport Dina yayi expire zaayi renewing sabo sannan zamu wuce London Dan tuni ya fara nema min admission. Ya nuna min ya dawo min da Nanny Dan na Kara samun nutsuwa, yace na manta duk wani Abu da ya faru na fuskanci sabuwar rayuwar Dake jirana. Naji Dadi Dan Haka washegari duk ta tafi a parking da muke, dan kayana na Kazaure da kayan sawa kawai Suka dawo se trolleys Dina Amma furniture din dama sun tafi da masu siya, ana jirgewa aka siyar dasu aka saka kudin cikin account Dina. Da daddare kowa na daki, naji sallama a parlor na dubi Nanny da ta fara guangyadi nace
" Nanny ki kwanta, ana sallama zanje na duba"
Ta gyada kanta cikeda gamsuwa tace
" To"
Na dauki hijab Dina na fita parlon, daidai Anty ma ta leko tana cemin
" Bakiyi bacci ba?"
Na kalla agogon parlon nace
" Takwas ne fa Anty, sallama naji shi ne na fito na duba"
Ta gyada kanta na nufi kofar parlon inda na tarar da Yaya a tsaye shi da Hafsa, muna hada idanu da ita ta rungume ni tana fadin
" Afiyya Ashe kin dawo?"
Na gyada Mata kaina na Basu hanya su shigo, Yana ta kallona ko kiftawa bayayi nace
" Yaya ka shigo Mana!"
Ya saki ajiyar zuciya yace
" Tohm!"
Tare muka shigo parlon inda Anty ke tsaye suna gaisawa da Siyama, ganin harda Yaya tace Bari ta Kira Uncle, se Yaya ya girgiza Kai yace
" Gurin Afiyya nazo"
Anty ta gyada kanta Bayan ta min kallon da ni kadai na gane me take nufi sannan ta koma daki. Zama nayi nace
" Me yasa Baku zo tun dazun ba"
Ya shafa Kan shi yace
" Ai Uncle Babawo yace Kuna parking zaku wuce gobe"
Nayi murmushi nace
" Eh inshallah"
Se ya gyara Zama yace
" Ina Miki farin ciki da cikin kankanin lokaci komai ya warware a cikin rayuwar ki, yanzun hankalina zai kwanta Dan nasan zakiyi rayuwa cikin aminci da alkhairi. Kiyi hakuri! Nasan an zalunce ki a gidan mu, Bai ma dace nazo gabanki Ina Baki hakuri ba, Amma nasan ke me hakuri ce Zaki yafe musu, sannan Zaki bamu wani chance mu Kara zame Miki cousins, Dan Allah Kar kiga kamar I'm selfish ko Zaki yiwa Uncle Babawo magana a fito Mana da Baban mu? Ummaah Bata bacci tana cikin tashin hankali, can you please do me that favor?"
Na kalleshi Ina murmushi Wanda karkashin zuciyata tafasa kawai take, a raina ayyanawa nake har shi ya Isa ma yazo gabana Yana fada min Haka? Ya manta irin abinda iyayen shi su kayi min? Ya manta duka zagi, yunwa da suka saka ni a ciki? Duk wata se an bada kudin abincina Amma a Rana a naci abinci da yawa sau biyu ne a Rana, me yafi wannan? Duk shekara se an bada kudin makaranta tata Seda yayi amfani da kudin wajen biyan bokan Shi, ko ya manta ranar da nayi sneaking naje wajen sa na dawo iyayen shi su kace cikin shege nayi, yazo a gaban shi ake dukana aka kaini scan Amma ya kasa fitowa ya Kare ni! To me yayi saura Kuma? Me zaice min yanzun? Ina ganin bamu da wani abun fada a tsakanin mu.
" Afiyya I'm so so...."
" Don't be! Abinda bakai da ba yanzun ma idan kayi bashi da amfani. Ka sani iyayenka bazan taba yafe musu ba, ko na yafe musu Allah se ya Kama su da cin amanar maraya, Nabiyyu SAW yace ka shafa Kan maraya saboda zuciyar ka zatai taushi, Amma shi se ya sakani cikin tsananin kunci da masifa, to me zance kuma? Zaman shi a prison dokar kasa ya taka ba tawa ba, ni sakayya ta Baku fara ganin komai ba, I'm not that naive girl anymore, Kun nuna min cewar ya kamata na canja"
Duk maganar nan da nake Hafsa ko a jikinta cake din da na kawo musu take munching abinta, taci ta dauka exotic din Dana kawo ta kurba abinta hankali kwance.
" Afiyya baban mu kawun ki ne, a yanzun matsayin mahaifi yake a gurin ki..."
" Amma..."
Se nayi shiru kawai ban karasa abinda nayi niyyar fada ba, ganin hakan yace
" Hannunka baya rubewa ka yanke ka zubar!"
Nayi dariya nace
" Haba?! Da alama baka taba zuwa asibiti ba, ka kalla yadda mutane suke zuwa willingly ake cire musu hannun su Dan su huta da azaba, balle ku da Babu wnai Abu Dan nayi cutting dinku down"
Ina Gama fadar hakan na shafa fuskan Hafsa dake kallona, innocently, nace
" Hafsisi Bari na dakko Miki Abu kinji?"
Ta gyada kanta na koma ciki na dakko kayan da na riga na hada Dan ita sede Ina dawowa parlor na tarar sun tafi, na daga kafada ta na kulle parlon na koma dakina na