Showing 1 words to 3000 words out of 98220 words
Chapter 1 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
๏ปฟ๐ฅ๐ฅ๐ผ๐๐ฟ๐บ๐บ๐ฎ๐ต๐ป ๐ฏ๐ฎ๐๐ผ๐ผ๐น๐ฒ๐ฟ๐ต๐ฅ๐ฅ
โขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโข
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ยฎ_* โ๏ธ
โโโโโโโโโโโโโโโโโโโโโโโ
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ษamfare da bin ฦa'idar Adabin Hausa.```
```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` โ๏ธโ๏ธโ๏ธ
____________(โช)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
โขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโขยทโข
๐๐ผ๐น๐น๐ผ๐ ๐ฑ๐ถ๐ ๐น๐ถ๐ป๐ธ ๐๐ผ ๐ท๐ผ๐ถ๐ป ๐บ๐ ๐๐ต๐ฎ๐๐๐ฎ๐ฝ๐ฝ ๐ด๐ฟ๐ผ๐๐ฝ
https://chat.whatsapp.com/HwPr1NtA8ySGuVfRnw0FC4
GARGAฦI : ban yarda ba ban amince ba ko ta wacce iriyar stiga a sauyamun labari ko kuwa ษaurawa a wata kafar yaษa zumunta (Media) ba tare da yawu na ba, duk wanda ya aikata mun hakan ba zan yafe ba kalas.
SADAUKARWA : wannan littafi na sadaukar da shi sukutum ga ษimbin masoya al'qalami HARIRA SALIHU ISAH (Uwar batoolerh ๐๏ธ) a ko ina kuke a faษin duniya
TUKUICI : wannan labari sukutum nasa tukuici ne gare ku masu daraja ษauka cin al'ummar qungiyar LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION wanda muke qarqashin jagoranci shugaba mai adalci da qoqarin da kuma haquri SIR ABUBAKAR SADEEQ CEO LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION tukuici gare ka SIR
Da sauran members namu daga cikinsu akwai :-
FATIMA ALRAMMA marubuciyar SANADIN TA NE
USAINA SALISU marubuciyar SA'ADATU
FAUZIYA SANI JIBRIN (aunty baby) marubuciyar ZULAIHAT
UMMU-KHULTUM (GWAGGO NA) marubuciyar ZAMANTAKEWAR MU A YAU
SURAYYA DEE marubuciyar BAQAR TA'ADA
Da dai sauranmu......
GAISUWA : gaisuwa ta musamman ga duk wani mai ruwa da staki a rubuta wannan labari ta hanyar ba da gudunmawa a ko wacce stiga Allah saka muku da gidan aljannah
Malam Masha Allah -mahaifina
Hajiya Maryama - mahaifiyata
Big barbieyh - mijina
Matar Rasheed - marubuciyar baqar IZAYA
Hauwa'u Salihu Isah - ฦดar Uwata farinciki na
Ikilima Salihu Isah - Qanwata Abar alfahari ta
Da dai sauransu
JINJINA : jinjina da gaisuwa gare ku masoyana qawayena
Aunty Mairo - Queen of heart โฅ๏ธ
Aunty bealkysou - my lightness
Gwaggo Makka - bibien beb
Besty na Seeyerth
Uwar batooler wa Noor
Deejernmu
Maman musty
Doterlo ta
Da dai sauransu waษanda basu ji sunansu ba duk kuna maqale acan cikin heart
Baabaalle ta Maryam (oum Muheebbah)๐ฅฐ sonki har abada da qannena
JAN HANKALI!
Wannan labari qirqirarre ne banyo sa dan tozarci ko wani nufi ga wani ba in ma yazo dai-dai da labarinka/ki to yanayin nazarin ne amma ba wai true life story bane.
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM๐
Ina fara wannan littafi nawa da sunanka ya RABBI, duk abinda zan rubuta badede ba ASTAGFIRULLAH, Allah kasa yacce nafara lafiya na kammala lafiya alfarmar Rasulullahi SAW SAHEEBUL QALBEE
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
Yaukuma gamu acikin wannan littafi namu ๐บ๐ฒ๐๐๐ป๐ฎ๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐ฆ๐๐ผ๐ฟ๐
&
๐ช๐ฟ๐ถ๐๐๐ฒ๐ป
๐๐
๐๐ฎ๐ฟ๐ถ๐ฟ๐ฎ ๐๐ฎ๐น๐ถ๐ต๐ ๐ถ๐๐ฎ๐ต
Uwar Batoorlโ๏ธ
๐ฆ๐ฎ๐ฑ๐ฎ๐๐ธ๐ฎ๐ฟ๐๐ฎ ๐ด๐ฎ๐ฟ๐ฒ๐ธ๐ ๐บ๐ฎ๐๐ผ๐๐ฎ๐ฎ ๐ฎ๐น๐พ๐ฎ๐น๐ฎ๐บ๐ถ๐ป ๐๐๐ฎ๐ฟ ๐ฏ๐ฎ๐๐ผ๐ผ๐ฟ๐น
๐ช๐ฎ๐ป๐ป๐ฎ๐ป ๐น๐ถ๐๐๐ฎ๐ณ๐ถ ๐ป๐ฎ๐๐ฎ ๐ป๐ฎ ๐ธ๐๐ฑ๐ถ ๐ป๐ฒ ๐ณ๐ฎ๐๐ฎ๐ต๐ป ๐๐ฎ๐ธ๐ ๐ป๐๐ป๐ฎ๐บ๐๐ป ๐๐ผ๐๐ฎ๐๐๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐บ๐ฎ๐ป ๐ธ๐ผ๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ๐๐๐ต๐ฒ
๐๐ฟ๐ฒ๐ฒ ๐ฝ๐ฎ๐ด๐ฒ
________________________________
__________________________
๐
ฟ๏ธ 1&2
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
^^^๐ค๐๐ฆ๐๐ก ๐ค๐๐ง๐๐ฅ๐
wani babban masarauta ne na hango Wanda wannan masarauta yayi gari guda Dan girmansa.
,tun kamun mu isa mukejin qara da kururuwan mutane
(Qanwata ecleemat ce takalleni tace aunty Barrister yaukuma Nan kika kawomu karfa wataran kikaimu inda zaah yanke mana kayuka da wannan daukan rahotonnk bige mata bk nayi nace banson Reni inbk bina koma kumafa Nima azuciyata na storita da girman masarautan)
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
**MASARAUTAN QUBAISH**
Sunan masarautan kenan , kasancewan an rubuta a qatoton gate en mashiga yankin Masarautan
Riqe abun rubuntu na nayi qam nakama hanun ecleematnace muje inma mutuwane mu mutu tare.
Haka muka tunkari masarautan
Ihun da akeyi naqara qaruwa a lokacin damuke qara kusantan masarautan
Daqyar masu tsaron qofofin
*MASARAUTAN** suka barmu muka shiga
Ganin wadannan masu gadin kadai ya isa yasaka fitsari a wando saboda girman halittansu dakuma munin fuskansu, daga Gani Kuma munin har xuciyansu ne kuskure kadan zakayi su samaka wuqa.
Sanda muka wuce qofofi 5 kamun muka shiga ainafin cikin masarautan
Sakin Baki nayi wajan kallo ganin irin dimbin dukiya da aka zubda wajan tsara wannan masarauta Kuma da Alama daga Gani jimammen *MASARAUTANE*
Ko Ina kajuya ka kalla gwanin sha'awa a masauratahn
Acikin ๐๐ผ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ผ๐
akwai
Asibiti babba,
Akwai babban kasuwa,
. Ba abunda Babu Wanda inkaga dama seka shekara bakaje wajan Masarautan ba , akwai makarantu harda gaba da secandire
Kallo kam munyisa Alhmdlh.
Dan Innace zan tsaya tsaro maku haduwan wannan masarautan
Zamu kwana muwuni mukai wata Muna lissafo komi da komi kuma bamu gamaba
Just imagine
Sede me ,ga qaran dazun damukeji na qaruwa
Sannan Banga alaman mutanen masarautan duk suna Nan ba
Da Alama de Wani taro suke Dan stiraran mutane nake Gani nakai komo jefi jefi
**Juyawa mukai muka tunkari wajan da mukejin wannan qaran Dan bawa idonmu abinci
**Aikuwa Wani hanya na miqa da Alama zekaini wajan Taron
Dan dazon mutane kawai nake hanga Koda na tunkaro wajan
Cewa nai Allah Andi me akeyi
Cigaba da tfyh nake Ina tinkararn wajan yayinda se yanzu nake fahimtan me ihunnasu ke nufi ko sukecewa a ihun nasu
*GIMBIYAA* **GIMBIYAA**
**GIMBIYAA**
Se *GIMBIYAA*. Nace tom iKon Allah
Menene ke faru haka
Halan de aure ake na gimbiyar tasu
Tafiya nacigaba dayi Ina kustawa cikin wannan Taron
Dan ganin bikine suke komenene
Gaba daya mutane sun maste ni๐ฅน( ecleemat tace Allah yaqara)
Da qyar nasamu Wani bawan Allah yaja hanuna (abbun batoorlerh nefa)
Yakaini jar bakin wajan inda zanke kallon komi
Sede to my own surprise amemakon naga biki ah ah
Gani nake ana fada a wannan qaton filin
Mazaje ne Dawata mace wacce bana ganin komi nata se idanunta wanda suma ba hangansu nk me kyau ba
Dawasu da alamade mayaqane ,
Wai ahakan wasa suke( kunga jarumai masu wasa da rai)
Dukda gwabxawa take Amma Hakan behanani qare mata kalloba
Kayane na jaruman mayaqa ajikinta Kuma kayahn mazane
Amma yarufe mata ko Ina na jikinta
Baka ganin komi se idanunta masu daukan hankali idanun nata fararene tass sede baqin idon nata ba kaman namuba
Idone Wanda bantaba kallon irinsaba
Idon amemakon baqi seyayi kaman blue blue
Masha Allah shine abunda nafurta
Faษa take bil haqqi
inda take ta kaada waษannan dakaren dasuke wasan fada en dasu
Gefe guda kuwa acan sama kaman munbari
Wani bawan Allah nagani Dattijo ne da Alama shine Sarkin ganin irin shigan dayayi dakuma kujeran dayake zaune
Ba abunda yake illah murmushi
Har ransa yanason wannan yarinyar tasan
Jarumace na bugawa a jaridan duniya ,shi yatabbata ko Wani namiji baxe nuna mata jarumtaba
Koshi in suna gobzawa agida da ita sede kawai inyace ahuta a tsaya ahuta
Amma baitaba nasara akantaba sedema ita da kullum ke qoqari kadasa (saboda tasamu horo sosai sannan ta tashi d hakan a ranta)
Wannan kenan
Fada ake sosai sosai inda gurin kecike da ihu anata
GIMBIYAA GIMBIYAA GIMBIYAA
Nace inye su Gimbiya anji jiki
Sosai suke gwabzawan bata hutaba Kuma Bata tsayaba
Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐๐๐ง๐ ๐ฆ๐๐๐๐๐๐๐ฃ ๐ก๐๐๐๐ง๐๐ฃ๐ , ๐๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฃ๐๐จ๐๐๐๐๐ฃ๐ฉ๐๐ง ๐๐๐ ๐ช ๐ข๐๐จ๐ค๐ฎ๐
๐ฟ๐ช๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐๐/๐ฌ๐๐๐๐ ๐ฎ๐๐ฏ๐ค ๐๐๐๐ ๐ ๐ก๐๐๐๐ง๐๐ฃ๐จ๐ช ๐ ๐ค ๐ฎ๐๐ฃ๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ง๐๐ฎ๐ช๐ฌ๐๐ฃ๐จ๐ช ๐๐๐ช๐ฌ๐๐ฃ
Wata daga gefe ke cewa ai "GIMBIYAA MEHWISH bance akwai mai ja da ita ba a duniyan nan"
(Niko nace batade shigo hanun jarumai bane)
Wannan ma wai Dan ma akan Bude abun fuskanta akayi ba wai faษan faษa bane
Gyara zama nayi Ina suraran hiran nasu Ina mamaita sunan Dan yamun daษi "MEHWISH"
Tace "ita MEHWISH ta kasance YAR SARKI kuma ya ษaya tilo da Allah ya basa
Bayahn ita bai qara haihuwa ba,
Jarumtar ta ko mahaifinta Bai iyawa da ita, Ba Wanda ya taษa kallon fuskanta tunda ta girma, akan ganin fuskan nata yau akayi faษan amma ta kadasu."
ฦayar tace "Kai gaskiya taci sunanta YAR SARKI, saboda dama haka akasan yaran Sarakuna da jarumta ko mace ko na miji."
Kallonta tayi tana murmushi! tace "wannan ta wuce duk inda kike tunani" tashuwa suka yi dan su tafi bayan sun gama hiran nasu.
(Har zan bisu dan jin ko zasu cigaba da labarin nata amma sai na fasa, Nace ba nabi Yar Sarki na jiyo komi naga komi, Gani yakori ji) k
**After angama wannan fadan
Wucewa naga tayi ta haura matakalan munbari zuwa tayi wajan mahaifinta ta rusuna hanunta Yakama ya sumbata yace Allah albarkaceki
GIMBIYAA MEHWISH
Murmushi tayi , wanda dukda idonta kadai nakan iya kallo Amma sanda murmushin yataba zuciyahn duk Wani me kallon idon bama ni dayaba
Tashuwa tayi ,kuyahngun ta nabinta suna mata sannu
Taje tahau dokinta Dan wucewa gida ta watsa ruwa
Shikuwa Sarki ,bayahn tafiyahn nata murmushi yaketayi kawai
Wazirinsa ne yamasto yace ran Sarki yadade ,yafara masa qirari lumshe Ido yayi yace Waziri mukoma fada ko
Hakade aka shiryawa sarki da Yan fada dokokinsu Dan komawa cikin fada
Sakamakon Adan kwai rata filin wasan dakuma ainafin fada
( Ashede nayi qoqari danaje da qafa )
Ahaka Taron yawatse da daddaya daddaya haka ake wastewa kowa nakomawa gidansa da sunan gimbiya MEHWISH abakinsa nace badole ba wannan jarumta haka
Wannan kenanโ๏ธ
๐๐ช๐๐๐ฎ๐ค ๐ฃ๐ ๐๐๐ฃ ๐๐๐ฃ ๐ฎ๐ ๐ฏ๐๐ฉ๐ ๐ ๐๐ฎ๐
๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐ข๐๐๐ฌ๐๐จ๐?
๐๐ ๐ฉ๐๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐จ๐๐?
๐ผ๐ ๐ฌ๐๐ ๐ข๐ ๐๐ฎ๐ ๐๐ช๐๐ ๐๐ช๐จ๐ ๐๐ฃ๐ฉ๐ ๐ ๐ค ๐๐๐๐ช?
๐๐๐ฉ๐ฉ๐๐๐ ๐ฃ๐ ๐ ๐ช๐๐ ๐ฃ๐
๐๐๐๐ง๐ 400 ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ ๐๐๐๐ฃ ๐จ๐๐ข๐ช๐ฃ ๐๐ค๐ข๐ฅ๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐ค๐ค๐ ๐๐ฃ
๐พ๐๐๐ฉ ๐๐๐จ ๐ฃ๐ช๐ข๐๐๐ง
08146292652
๐๐ค๐ง ๐ฎ๐ค๐ช๐ง ๐ฅ๐๐ฎ๐ข๐๐ฃ๐ฉ ๐๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ
๐ข๐๐๐ ๐ ๐ค ๐ฃ๐ ๐ข๐๐๐ ๐ ๐๐ฃ ๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐๐๐ ๐๐ง๐ค๐ช๐ฅ ๐ฃ๐ ๐ช๐ฌ๐๐ง ๐๐๐ฉ๐ค๐คr๐ก kowa yayi abinda ya kai sa
๐๐ช๐๐๐๐ช ๐ ๐ฃ๐๐ญ๐ฉ ๐ฅ๐๐๐ โ๏ธ
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
*YAR SARKI CEE*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ
๐๐
๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐๐ง๐๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐๐
(๐ฅ๐ฅourmman ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฅ)
____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 3&4
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Sanda muka qara wuce Wani gate ษaya bayan wadanda muka wuwwuce da farko kamun muka iso fada ,Wanda nanne gidan Sarki
Haduwan fadan yafi ko Ina amasauran duk santin danayi dazu ashede wasa ne ga asalin inda aka kashe kudi nan
Da alamade wannan masarautan me tarihine sannan akwai dukiya ( masarauta guda ba doleba)
Wucewa nayi cikin gidan dan na qagu naga cikin gidan sarkin Kuma
Allahu waheed lallai dukiya na inda yake ,
Wasu abubuwan gidanma daga Wanda akayi da murjani se Wanda akayi da zinare
Inacikin tafiya Ina kalle kallena ,senaga wata kuyanga tafito daga Wani hanya
Tsayar da ita nayi ,nacenata inason ganin Gimbiya MEHWISH
Saurin rufe min Baki tayi ,tace kirufawa kanki asiri
Inbahaka dukda kina mace baze Hana wannan kalman yaja maki masifa ba
( ecleemat tace qyaleta baiwar Allah Dede knn๐ซฃ)
Tace abunda kika kalla a Fili dazu wasane, in dae ason kallon fuskan uwargijiyata ce ,nace ko meyasa kikace haka !!
Tace waษan can na filin m awasa akayi abun akan insun iya Buษe fuskanta tom za'ah Basu Rabin garin.
Tom intaqaice maki inde tana faษa Koda mahaifinta ne baya iya Buษe fuskanta wannan abun data rufe fuskan bame iya buษesa
Bawanda yasan fuskanta tun data girma daga SARKI shikkenan
Jinjina Kai nayi nace lallai akwai aiki agabana
Kunyangar tace sede, Gimbiya MEHWISH takasance mutum ce me sauqin Kai,ga kyauta,batada damuwa ,Wani abun intayi bazakice ita en **Yar Sarki cee** ba
Tanada kirki mutunci hankali uwa uba addini
Sede batada yawan fara'ah dakuma surutu saka makon rashin lafiyan da mhaifiyarta ke fama dashi ,tun bayahn data haifeta
Jinjina Kai nayi ,tace Kinga tunda komu damuke bayinta muke mata ayyuka harda gyaran daki bamusan fuskanta ba to ba lallai kema kiganiba ,sedeko nace ki gwada sa'arki
Hanyan dazata sadamu da ษakin Gimbiyar mukayi sanda mukaje kusada dakin tace Kinga zanjuya anan ga dakin ta nan
Adauki labari lfyh
(Godiya namata nace Ameen ke daban ourmman batoorlerh daban)
____A fada kuwa Waziri ne yace da Sarki maganan ฦดaฦดan Sarakunan dazasuzo kallon Gimbiya ko za'a dace tasamu Wanda yamata
Sun matsa nace to se anyi magana da Mai martaba tukunna za'a Saka ranan zuwannasu
Jinjina Kai me martaba yayi , yace waziri ashirya komi Nanda sati 2 inyaso sati 1 ya ishi shirya Masarauta
Yace angama ranka yadaษe Sarki me dogon zamani Sarki me adalci uba wajan jarumar jarumai , Sarauniyar duniya gimbiya MEHWISH
Qiran sunan tilon yartasa da Waziri yayi shine yasasa sakin murmushi be ko shiryaba
Wazirin kuwa juyawa yai wajan Sarkin gida
Me shela
Sarkin ayyukan
Sarkin kula da fada da masarauta
Duka wadanda yakamata yatara yafadamasu saqon sarki
Sannan asanar da jamaah ranan dazaah Yi abun
Sannan afara shirye shirye da gyare gyare Dan Kur aji kunya da girman masarautan namu
Ahaka fadan yawatse
**Tunda kuyangar Nan ta tafi nake wajan inajiran futowan Gimbiya daganan har
Aikuwa can segatanan tafito cikin shigan dayayi mugun mata kyau amma dukda haka fuskannata a rufe yake
Wani keษen taccen sashe nacikin gidan naga tanufa konace bangare a falon dazekaika Wasu dakunan .
Tsaro ne awajan sosai sosai ,ahaka Ina biyeda ita Wani daki naga ta tunkara,dakinda Muna zuwa aka hanani shiga sede tana shiga ita tayaye abun fuskanta.
Wata matace akwance a dakin ,da Alama de mahaifiyar tace
Isa bakin gadon tayi fuskanta a raunane ,kiss tawa matan dake kwance a goshi sannan takuma yiwa hanunta . Matar fuskanta da murmushi,ta tashi tajingina da gadon tashafa kan Gimbiya tace Ibnateeyh . Allah maki albarka lumshe Ido tayi tanajin ddn yacce iyayennata kesamata albarka akoda yaushe.
Tace "Ameen Ammaah nah
Allah Baki lafiyah"
lumshe Ido tayi tace "Ameen Ibnateeyh."
Nan dai suka fara hira na tsakanin uwa da ฦดa
Can Sai ga mai martaba ya shigo
Da sallama
Zaunawa yayi shima a dayan ษangaren matar tasa.....
******
Muje zuwaaaaaa โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
Uwar Batoorl ๐ฅ๐ฅ
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
Banyarda asauyamun labariba๐
Masoya ako ina kuke ina miqa saqon gaisuwa daga taku ako yaushe
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Bismillahirrahmanirraheem
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
*YAR SARKI CEE*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
Story
&
Written
By
Harira salihu isa
(๐ฅourmman batoorlerh ๐ฅโ๏ธ)
______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 5&6
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Jejine mecike da ni'eema
akwai qoramu(koraman ruwa,magudanan ruwa).
Itacuwan fruits iri da kala (dayawa kenan)
Jejin akwai sanyi da yanayi me dadin gaske
Ba abunda kakeji se sautin kukan stuntsaye dakuma qarar sauqan ruwan koromomin
Jejinde gwanin ban sha'awa dakuma burgewa
( Dadin honeymoon)
Sosai jejin Yatafii da imanina
Sanyinsa da kyawunsa ya shagalar Dani dan abun se wanda ya kallah .
Allah me Iko kenan ,jeji bana kowaba Kuma ba Wanda ya shuka ,Amma irin yayan itatuwan jejinga sekaji kaman kakoma can da zaman
Alhamdulillahi ala kulli haleen, Allah kaqarawa Annabi daraja
Ina kalle kallena acikin wannan jejin ,isowa nayi Dede Wani babban duste ,sannan a gefen dusten akwai koraman ruwa ( kaman a india)
Doki nagani andaure a wajan dusten mamaki yakamani ashede akwai mutum anan
Amma Wani mutum ne haka ?
Inacikin tunani